Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kaunarka.inason in tabbatar maka da idan kaga baka auri Rasheeda ba to sedai idan bana numfashi a duniyarnan.da sauri ya dago ya dubi umma.zeyi magana ta katseshi,banason jin komai Daga gareka,tashi kaje.Allah ya kiyaye ya bada sa'a."Ameen,ya amsa mata tare da mikewa ya fice Daga dakin cikin tsananin sanyin jiki.......

*************
Asubanci su taly sukayo suka nufo gida,Nigeria.dadaddare bayan sun huta sunyi wanka.taly ta kira Alh.ayuba.

Bayan ya daga taly tace",Alhajin Allah,girman kujerarka,manya. Manyan kasa,kasar a hannunku,idan babu Ku babu Nigeria. take.dariya Alh.ayuba yayi cikin jin dadin yabon da taly ta masa.yace,"taly kukuma aikune jindadinmu idan babuku babu mu."tasamu kenan tunda naga kiranki."murmushi taly tayi cikin kissa tace"dama akan maganar zee ne,ina fatandai kun gama sasantawa.

"hmmm ai taly ko kiran zee nayi bata dagawa,kuma wlh taly yarinyar tamun,ta shiga raina tafarat daya."kada ka damu alhajin duniya,kabani nanda zuwa safiya zakaji daddadan labari,kaidai kawai inji dumus."dariya Alh.ayuba yayi,baki da damuwa taly manyan 'yan bariki,kijirani zakiji alert."to shikenan Alh.sena jika,Allah ya kara arziki da daukaka seka jini.suna gama waya da alh. Ayuba ta danna kiran joeboy.

Joeboy yana cikin driving yaji wayarsa na ringing. Dubawa yayi yaga number da aka kirashi da ita jiyace.murmushi yayi tare da daga wayar.jin yadaga taly ta sake gyara zama tare da makale murya."hello babban yaro,aibanyi zaton zaka daga wayataba."hmm 'yan mata kenan,meyasa kike tunanin bazan dagaba. "saboda nayi tunanin kokana tare da sarauniyarka zee dinkane ne.murmushi yayi,tare da fadin"kinsanme, niko kamar nasan muryarnan taki.dariya sosai taly tayi,"kasanta mana tunda kataba jinta kafin yau, kau da zancen tayi da cewa,kana inane naji kamar driving kake.

"eh,ina kan hanya zandanje insha shishane."kace zaka shakata kenan,bari na barka ka karasa se goben idan munhadu."ohk bye,amma ko sunanki bansaniba.murmushi taly tayi"kada ka damu idan muka hadu Gobe duk zakasan komai akaina,bye.ta katse wayar.

Duban sahira taly tayi "Sahira bari naje gidan zee,nashawo akanta akan Alh.ayuba.daganan kuma zan wuce gida inga mama.sahira tace" toh my taly sekin dawo...........

*By*
*zeey kumurya&real farhana*

[2/7, 5:04 AM] Ab: ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
*ZEE 'YAR BARIKI*
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ
๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ”ฅ

*Hot love and romantic story*

*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*ZEE USMAN KUMURYA*
*AND*
*FATEEMARH ZAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*

*~Gargadi !!!~*
*~idan kinsan baki da aure karki karanta mana novel idan kin karanta matsalarki~*๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ๐Ÿคทโ€โ™‚๏ธ

~*FREE PAGE*~

ยฎ๐ŸŒ

*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..๐Ÿ“š๐Ÿ“š*
{{ฦ˜ungiya Domin wayar da ฦ™an mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}

โ˜…{{F.J.W.A.}}โ˜…๐Ÿ“–๐Ÿ–Š๏ธ

https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/

_*Littafin zee 'yar bariki na kudine game bukata seya tuntubi wannan number.09066710753 or 08102827812.akan 200 naira kacal*._

*56_60*

*Bismillahirrahmanirrahim*

............zee tana kwance a falo,ta kunna waka a speaker,idonta a lumshe tana bin wakar, taly tayi knocking kofar."A hankali tatashi Daga kwancen datake ta nufi kofar ta bude.Rungume taly zee tayi cikin tsananin murnar ganinta."oyoyo my taly,yaushe kika dawo nayi kewarki sosai."sakinta taly tayi tana murmushi tace"nima nayi kewarki barikita,uwar dakina,Allah ya kara miki lafiya.murmushi zee tayi besty mu zauna ki fadamun mene sirrin naga kin kara kyau abunki.zama taly tayi tana dariya."bariki ba dole in kara kyau ba,ina daf da cika burin zuciyata.cikin mamaki zee ta kalleta"burin zuciyarki kuma taly?wanne burine wannan daban sanshiba.dafata taly tayi, tace"my zee, wani guy ne na Dade ina sonsa,da sha'awarsa se yanzu burina ze cika akansa,saboda mun kusa fara mu'amala dashi.

"Kai! Taly wlh ke jarababbiyace,kuma mayya.son mazanki yayi yawa,da shegiyar sha'awa,ke kwata_kwata bakya gajiya ayita da cinki kamar jaka, dan uwarki sekinje kin yage garin yawan sex.dariya taly ta kamayi."Haba my zee ai maza sune jin dadin rayuwa,su jiyar da kai dadi su baka kudi.tabe baki zee tayi tace "sekita fama ai.ya hanya ya Niger din." Lpy klu.taly ta fuskanci zee sosai tace"kawata akan maganar alh.ayuba nazo da mukayi magana dake kwanaki.bata fuska zee tayi tace"meya faru kuma."yacemunne idan yakiraki bakya dagawa,kuma shi yana tsananin sonki yana bukatarki,matsowa jikinta taly tayi tare da kama hannunta,ta wani marairaice dan Allah my zee ki yarda ki amince masa koda sau dayane.pls tawan!

Kallonta kawai zee take,tasan shegen son kudin taly kila ya bata cin hancine shiyasa take masa wannan fadancin.numfasawa tayi tace"taly yanzu banason yin mu'amala da maza kamar yadda nayi a baya,saboda mazan bariki suna kallonmune tamkar bola,duk sharar dasuka kwaso akanmu zasu juye.banason na sake maimaita irin rayuwar danayi a Kaduna. *rayuwar gidan barikin aunty BOSS* saboda rayuwace Mara 'yanci.shiyasa tunda joeboy yadawo dani kano,nadena mu'amala da kowa seshi kadai.taly kinsan joeboy idan yaganni da wani namijin muna mu'amala ze iya kasheshi.kuma ni banason bacin ransa.kema kinsani.

"Haba kawata,kina takure kanki akan joeboy dayafa,ki koma ainihin barikinki, Dana sani me gwara kan maza.shimafa joeboy din badake kadai yake mu'amalaba.

Dasauri zee ta katseta " dakata taly! Tunbayau kike fadamun joeboy yana mu'amala da wasu matan bayanni kinsan meyasa bana damuwa kona tsananta binckice akan hakan? Girgiza mata kai kawai taly tayi alamar a'a."hmmm,saboda banason shiga abunda be shafeniba,idanma joeboy yana bin wasu matan a waje.yana kokari sosai wajen boyemun,domin banga alamaba.wani murmushi zee tayi Wanda taly ta kasa fassarashi."amma wlh taly duk ranar Dana gani da idona joeboy yana mu'amala da wata shegiya.sena karyata.kuma sena mata jajjagen atturuhu a gindinta koma wacece!.dammm kirjin taly ya buga,gabanta yayanke ya fadi,domin tasan duk abunda zee tace zata aikata,seta aikata.gani takeyi kamar zee da ita take,kamar tasan metake kulla mata.amma dayake cikakkiyar 'yar duniya ce seta dake tace"ina bayanki uwar dakina,kitaka uban kowa kuma ki zauna lafiya,kada ki ragawa duk Wanda yatabaki."hmmm"kawai zee tace bata kara cewa komaiba.

"Kawata kinsan bazan cutar dakeba,alh.ayuba nasanshi duk abunda kike gudu baze faruba,shi babban mutum ne baze akuyancin kananun yaraba,pls my zee ina Neman alfarma ki amince masa.

" oh my taly mayya,idan kika nacewa Abu dole sekinga kin samu nasara kike hakura.kinfi karfin komai a gurina taly nasan kuma baza ki taba cutar daniba,zan kula alh ayuba kodan kiji dadi.

Cikin tsananin farin ciki taly ta rungume zee."nagode sosai besty Allah ya banmun ke.aranta kuwa cewa takeyi, shegiya a tunaninki bazan cutar dakeba,bakisan na tsanekiba,bakisan gadar zaren danake kulla mikiba,wadda kina hawa nasan bakin ciki seyayi ajalinki.

Kara rungumeta zee tayi ajikinta,ba komai my taly kinfi karfin komai a gurina.sun dan taba hira taly ta mike tayiwa zee sallama ta fita domin tanaso bayan taga mamanta, taje club,tadan kurbi barasa. kwana 2 bata casheba.

Bayan taly ta fita zee ta mike ta fara kaikawo a falon,tunda taly take fada mata joeboy nabin wasu matan,abun be taba damun taba kamar yau,kodai taly dagaske,itadai bata taba ganin wata alama datake nuna mata hakan.duk da joeboy dan iskan kansane.amma tunda suka fara mu'amala ya mata alkawarin ya dena mu'a mala da kowa se ita.ajiyar zuciya ta sauke, afili ta furta bari yadawo zan tambayeshi da kai na.

Se wajen 11 joeboy ya shigo gidan,harta gaji da jiranshi ta koma ta koma daki ta kwanta,amma ba bacci takeba. light din dakin ya kunna,domin ita harta kashe.kallonta ya tsaya yanayi, ganin yanda tayi dai dai akan gado. Tana jinshi ya shigo dakin amma ta runtse idonta.murmushi yayi yasan ba bacci takeba.karasawa yayi gareta ya tallafota jikinsa." My life,nadawo fa kibude idonki kiga masoyinki ya karashe zancen tare da shafa tudun nonuwanta.

Buge hannunsa tayi daga kirjinta tare da janye jikinta Daga nasa,tana bata fuska tare da turo dan karamin bakinta gaba."oh my baby nasan nayi lefi am sorry wani Dan uzurine ya tsaidani,na tuba bazan karaba,ya wani marairaice mata harda kama kunne.harararsa tayi ta juya masa baya.matsawa kusa da ita yayi yarungumeta ta baya."haba tawan kiyimun magana mana inji dadi nayi kewarkifa.cikin rada rada ya mata maganar,ya wani narke mata ajiki.banza ta masa.cigaba yayi da rarrashinta se shagwaba yake mata tamkar ze samata kuka.tausayinsane ya kamata,ga kuwa wani yanayi daya sata aciki.rigimartasa gaba daya ta fara sata hawa network.juyowa tayi tana kallonsa,murmushi ta masa tana shafa gefen fuskarsa."my sugar" ta kira sunansa.make kafada yayi kamar wani karamin yaro,um um baruwana dake,seda kikagama jamun rai sannan zaki hakura nayi fushi.dariyama ya bata,hakan yasata darawa.yanda yayi maganar kamar wani karamin yaro.

Kwantar da kansa tayi akan cinyarta,,tana shafa sumar kansa"sorry my sugar,Kaine ai katafi ka barni inata jiranka,amma yanzu mun shirya barima na baka nono kasha,tun dazu sukemun kaikayi suma sunyi kewarka.ta fadi hakan tana zaro nonon daga cikin rigar baccin dake jikinta.

Tamkar yaron daya shekara besha nonon uwarsaba,haka joeboy yakai nonon zee bakinsa,yafara tsotsa.hadi da kai hannunsa kan dayan yana lailaya nipples dinta.lumshe ido zee tayi saboda dadin daya ziyarceta, "washhh!!!! My sugartyyy! dadiii.....tuni ta manta da wani batun da taly ta fada mata, suka kwashi dadinsu.......

Washegari,cikin tsananin farin ciki yau taly tatashi saboda yauce ranar haduwarta da masoyinta joeboy.

Misalin karfe uku na yamma zeece kwance ajikin joeboy tana zuba masa shagwaba,ganin ya shirya yana shirin fita. "nidai gaskiya my sugar banason katafi ka barni kazauna kawai muji dadinmu."bakinta data turo yayi kissing tare da fadin "am sorry dear, kinsan nafison kasancewa dake fiye da komai a duniya,badadewa zanyiba yau.anjima kadan zan dawo,se muji dadinnamu.tashi muje ki rakani.har bakin kofar falo ta rakashi.seda yayi kissing dinta sosai,harda shamata bobbs wai sallama yakeyi dasu.sannan ya barta yatafi suna dagawa juna hannu.

Karfe hudu na yamma taly ta gama shirinta cikin wata hadaddiyar gown,wadda ta matukar kama jikinta tare da bayyana duka surorin jikinta.ta ranbada kwallin da boka, ya bata.tare da turare jikinta da hayakin daya bata.batare da Jan ajiba,ta kira joeboy take sanar masa ta shirya shikadai take jira.

Address din wani boyayyen gurin shakatawa ya turo mata inda yake babu Wanda ze ganshi balle akaiwa zee rahoto.ananne kuma yake haduwa da duk wata yarinya da yaso.saboda gurin ba fitacce bane ba kowa ya sanshiba.

Taly saboda zumudi tama rigashi zuwa wajen.tana tafe tana karairaya tare da karkada jiki,tana taunar cingum dinta. Gurin ya burgeta saboda ba mutane da yawa kuma kowa harkar gabansa yakeyi.

Zama tayi akan kujerun dake zagaye da tables dake gurin. wayarta ta dakko tana latsawa.tayi kusan 15 minutes sannan joeboy ya karaso.kiranta yayi a waya.

"Hello big boy,ta fada cikin iyayi bayan ta daga wayar." Yess madam ganifa na karaso gurin kina inane.juyawa tayi gefenta ta hangoshi,yana sanye cikin kananun kaya,yayi matukar kyau."juyo gefen hagunka zakaga wata me red din Riga, a zaune ita kadai.juyowa yayi hangota yayi tana daga masa hannu.da dan tazara a tsakaninsu,kuma idonta yana sanye cikin bakin glass hakan yasa begane taly bace.

Karasowa yayi gareta fuskarsa dauke da murmushi, zare glass din idonta taly tayi tare da juyowa tana kallonsa tana mayar masa da martanin murmushinsa.

Kamewa joeboy yayi a tsayen da yake,yana kallon taly cike da mamaki.mikewa taly tayi tare da kamo hannunsa,"joeboy kazauna mana muyi maganar a zaune.tafadi hakan tana masa wani fari da ido.zama yayi a kujerar dake kusa da tata.har lokacin bece mata komaiba,se ido yake binta dashi. "kayi mamakin ganina ko joeboy? Girgiza mata kai yayi tare da fadin ,"dafarko dai nayi mamaki amma Dana tuno da wasu abubuwa se mamakin ya gushe daga raina.tabbas taly biri yayi kama da mutum,kuma dama tunda naji muryarki nasan tabbas nasan muryar,kawaidai na kasa tuno inda nasantane.murmushi taly tayi tace"joeboy a gaskiya bazan boye makaba,zuciyata ta kamu da matsanancin sonka da kaunarka,Wanda nayi kokarin boye hakan kodan zee,amma gaskiya na kasa bazan iyaba.sonka yayi mun illa joeboy,Wanda yasa bazan iya rayuwa babu kaiba.ta karashe zancen tana tsareshi da idanuwanta.

"Murmushi ya mata yana binta da wani mayen kallo,a ransa yana cewa,na Dade da sanin hakan,kuma dama wannan ranar nake jira,ki furta da bakinki,ko ba komai kema zanhuta dake.....katse masa tunani tayi ta hanyar kamo hannunshi pls joeboy naji kayi shiru ko bakayi accepting dina bane.tamkar zatayi kuka take masa magana.

Matse hannunnata yayi yana messaging dinsa," haba taly ai kinfi karfin wani namiji yace baya sonki,dama nima kindade kina burgeni,nayi accepting dinki tal...bata bari ya karasaba ta rungumeshi ta gefe,nagode sosai joeboy kagamamun komai a duniya,tunda kayi accepting dina.I love u my guy.hannunsa yasa yana shafa bayanta,"love u too taly" saboda farin ciki taly batasan sanda ta kyalkyale da dariyar farin cikiba."wayyo joeboy dadi ze kasheni,dama zanga ranarnan dazakace kana sona,dama zamuyi rayuwa tare,dama kaima ina burgeka,bansan dame zansaka makaba joeboy."murmushi yayi "dakanki mana my taly.batare da kunyar idon al'umma ba taly takai hannu ta shafo joystick dinsa.data cika wandonsa. "nadade ina kwadayin wannan kayan dadinnaka, Ashe da rabon zanji dadinnasu.

Daidai nan,wasu 'yan mata guda 2 suka shigo gurin,da sauri dayar taja baya tare da fadin "kutmar, leemah kalli can gurin.wadda aka kira da leemah ta kalli inda kawartata take nuna mata.cikin mamaki tace" lumcy ai wannan ai taly ce da joeboyn zee bariki.

Tabdijan lallai duniya babu amana,jibi yanda suke dariya suna hira cikin nishadi, ta wani kwanta ajikinsa.shikuma dan akuya se wani shafata yakeyi.to wlh sena kira zee na fada mata domin wannan cin amanane.

Da sauri lumcy ta katseta karkiyi haka leemah,zaki hada babban fada,kinsan halin zee kinsan halin taly dukansu ba kanwar lasabane. "Kyaleni lumcy,zee tamun mutunci a rayuwata,don haka wlh sena sanar mata koma me zefaru yayta faruwa.kumama ba direct zan fada mataba nasan mezance mata. "to idan taga number kiba." Aibada sim dina zankirataba da wannan sim din datarne,kuma anjimama zancireshi daga wayata.da sauri ta dakko wayarta daga jaka,sako ta fara turawa zee din.bayan yaje kuma tadanna mata kira.

Zee tana kwance akan gadonta tana tunanin masoyinta daya tafi ya barta da kewarsa.wayarta tayi karama alamar shigowar sako,bata dubaba dantayi zaton kamfanine.daga baya kuma setaji wayar ta fara ringing. Dakkowa tayi taga bakuwar number ce,kamar bazata dagaba se kuma ta daga.

Leemah jin zee ta daga ta canza murya tace "ina magana da zee bariki. "eh nice zee ta bata amsa. "ohk na turo miki address din wani gurin shakatawa kiyi sauri ki karaso gurin domin da akwai matsala babba." Matsala kuma tame,zee ta tambaya tana tashi zaune,kirjinta na dukan uku uku "Idan kinzo zaki gani kedai kiyi sauri ki karaso. Leemah na gama fadar haka ta kashe wayarta tare da Jan hannun lumcy sukayi gaba.

Sosai zee tashiga rudani domin ba'a taba mata makamancin wannan abunba,matsala kuma tame? Ta tambayi kanta,bata dame bata amsa.Jitayi hankalinta yayi gurin,zuciyarta na azalzalarta taje ta gani menene yake faruwa,da har aka kirata.inbox ta shiga ta duba message din da'aka turo mata. dasauri tatashi ta zura takalminta, key din mota Dana gidan kawai ta dauka ta fice da saurinta...........

~sorry for the late update~

*LAST FREE FAGE,mu hadu a payment group. Insha Allah zandinga muku posting a sati sau uku*

*BY*
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

1 Comments On ZEE YAR BARIKI
avatar
rahma-2-8

12 months ago

Reply

Satisfied

Please Login or Register in order to submit comment