Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BUSA A MUTU
Littafi Na Shida (6)
Part A
Na Abdulaziz Sani M Gini
AA Misau ke Magana
WANNAN
muguwar dabi'a ta Sarki
ta addabi
Wannan
mutanen kauyensu da sauran mutanen da ke zaune a
garuruwan makoftaka kuma ya zame musu alakakat,
domin ya shafe shekaru talatin yana yi musu wannan
mulkin zalunci.
An sha hada Dakaru azo a yakcshi domin a kawar
da shi a kashe Dodon nasa, amma abu ya faskara.
Bisa dole mutane suka rungumi kaddara suka zuba
Ido suna jiran ranar da mutuwa za ta riski Sarki Labarazu
domin su huta da wannan abin takaici.
Da isar Sarkin kasuwa Rubiyan izuwa cikin fadar
Sarki Labaruza sai ya zubc kasa ya kwashi gaisuwa
sannan ya dago kai ya dubeshi cikin tsananin damuwa da
fargaba ya ce, "Ya Shugabana yau fa wadansu bakin
mutane sun shigo garin nan wadanda ga dukkan alamu
sun shigo da cikakken shirinsu kuma tamkar sun san
sirrin garin namu.
Abu na farko dai sun ki su ci ko su sha komai na
cikin garin nan, bare mu sami damar da zamu kamasu a
hannu mu kaisu can kogon Dodo.
Abu na biyu shi ne, basu yarda sun sauka a ko ina
ba sai a kasuwa inda suka bukaci na basu hanyar gida.
Nan takc na tsuga musu kudi a tunanina za su
hakura su koma cikin gari inda zamu gama da su nan da
nan amma sai suka ki yarda suka biya kudin da na iuula
musu.
Bayan an kaisu masaukin nasu sai na bukaci su
bani kwangilar kai musu abinda za su rinka ci da sha nan
ma suka ki amincewa.
Koda Rubiyan yazo nan a zancensa sai Sarki
LabaraZu ya daga musu hannu yana mai dakatar da shi.
Ribiyan ya tsuke bakinsa yai shiru, a sannan ne Sarkı
Labarazu ya dauko wani farin kyalle ya shafeshi da
hannun hagu yana mai karanta wadunsu dalasiman tsali.
Nan take hoton su Gimbiya Suzaila ya baiyana
akan kyallen, boka Labarazu ya yi arba da su gaba
dayansu.
Koda ya ga jaruma Suzaila a cikin tawagar sai
ransa ya baci ya takarkare ya kwarara uban ihu mai
tsananin firgitarwa wanda yasa Rubiyan ya firgita, ya
dimauce bai san sa'adda ya saki fitsari ba a wando.
Sarki Labarazu ya kasance narkeken kato mai kirar
Sadaukai da siffa irin ta mutanen farko.
Kallo daya zaka yi masa ka san cewa sadauki nc
mai dakawa maza gumba a hannu.
Cikin tsananin fishi Sarki Labarazu ya cakumi
kwalar rigar Rubiyan ya dagashi sama da hannu daya
tamkar sillan kara ya ce, "Saboda me tun da farko baka
aiko da gaggawa an gaya mini zuwan wadannan baki
ba?"
Cikin tsananin tsoro da kyarmar jiki Rubiyan ya ce,
"Ka gafarceni ya Shugabana na yi zaton zan iya kamasu
nc a hannuna ba sai na zo na sanar da kai ba."
Labarazu yai wurgi da Rubiyan ya fadi can gefe
daya tamkar ya yi wurgi da tsumma sannan ya ce,
"Hakika wadannan baki su ne mafi hadari daga cikin
dukkan bakin da suke zuwa mana. Idan ba mu yi da
gaske ba su nc za su kawo karshen mulkinmnu anan
garin".
Yanzu dai muna da mutanen da zamu yankawa
Dodo har na tsawon kwana shida, dole ne kafin rana ta
bakwai mu fara sato wasu daga cikin wadannan baki
wadanda zamu yankawa Dodon namu".
Koda jin wannan batu sai tsoro ya kama Rubiyan
ya ce, "Ya Shugabana ta ya ya zamnu iya sato wadannan
mutanc alhalin ko yaushe suna tare a waje daya. Duk
hanyar da zamu bi mun bi, amima mnun kasa samun
nasara".
Labarazu ya ce, "Kar ka damu a daren yau zan san
abinda zan yi. Yanzu ka tashi ka tafi na sallameka".
Nan take Rubiyan ya mike tsaye ya fice daga cikin
fadar da sauri.
Shi kuma Sarki Labarazu ya sake kurawa wannan
farin kyalle da ke hannunsa idanu ya shiga nazari yana
karanta wadansu dalasimai na tsafi.
A CAN masaukin su Gimbiya Suzails kuwa da
Yarima Hasralu da Ginsbiva Lushaira suka shig cikin
dakin su sai suka zauna suka yi shiru kowannensu ya
fada cikin kogn tunani.
Abinda Hasnalu yake ta tunowa da shi shi niu,
lokacin da ya gana da Gimbiva SulaiZa a cikin lambun
gidan sarautar mahaifinta, lokacin da ta gindaya masa
yana son ya sami soyayyata dole ne
dokar cewar in dai yana
yaje dajin Kirzufa ya kamo Jarumi nai kahon BUSA A
MUTU yuzo ma ta da shi."
Koda Hasnalu yzo dai-dai nan a tunaninsa sai
kwallar takaici a cika masa idanu, domin ya san cewa
tabbas wutsiyar rakumi layi nesa da kasa. Idan har
Jarumi Imran ne ya kamo Muraisu mai kahon Busa a
mutu shŁi ke nan dama ta wuceshi.
A bangaren Gimbiya Suzaila kuwa, ba wani abu ta
fara tunowa da shi ba face lokacin da ta kaiwa Ainiirin
nan abinci.
Nan take ta tuna cewa abincin da ta kai masa kala
biyu ne.
Daya gasasshen nama ne, daya kuma 'ya'yan
itatuwa ne na tuffa da ayaba, sai kuma ruwa a tulu.
Ita dai ta ga ya dauki tuffar ya gutsura sau biyu ya
ci, sannan ya ajiye ya dauki Ayaba ya gutsureta sau daya
ya ci, sannan ya dauki tulun ruwan ya yi masa kur6a
uku.
A dai-dai wannan lokaci nc ta tuno da kalar fatar
Almajirin wacce ta kasance wankan tarwada. Duk da
cewa fuskarsa ta cika da gashi akwai alamun ccwa
kyakkyawa ne shi na gaban kwatance domin idanunsa
dara-dara nw masu tsananin fari da haske kuma hancinsa
dogo ne siriri, a kasansa akwai dan karamin baki tamkar
yankan wuka.
Lushaira ta tuna cewa yadda ta ga kamannin
wannan Almajiri haka boka Kirishna ya siffanta Jarumi
Imran. Nan take taji ta gamsu a cikin zuciyarta dari bisa
dari cewar wannan almajiri shi ne Jarumi Imran.
Kawai sai kuma taji ta kamu da tsananin sonsa a
cikin zuciyarta yadda babu abinda take so sama da ta
sake saduwa da shi.
Nan take itama ta dilmiya a cikin kogin tunaninsa
da begensa, al'amarin da ya sanya lakaici ke nan a cikin
zuciyarta saboda bata taba tsintar kanta a cikin irin
wannan yanayi ba.
A dai-dai wannan lokaci ne Yarima Hasnalu ya
dawo cikin haiyacinsa, koda ya dubi Lushara ya ga ta
shiga cikin irin halin da ya tsinci kansa a ciki, al'amarin
da yai matukar bashi mamaki ke nan ya dubeta cikin
damuwa ya ce, "Ya ke yar uwata, tunanin me kike yi ne
AA Misau ke Magana
Madakin Gint
haka wanda har Va dauke miki hankali kika manta cewa
muna tare?"
Koda jin wannan lambaya sai Lushaira ta bushe da
dariya ta ci gaba da dariyar kamar ba za ta daina ba.
Al'amarin da yai matukar baiwa Hasnalu mamaki ke nan
ya zuba ma ta idanu kawai.
Daga can sai Lushaira ta nutsu ta ce, "Ya kai dan
uwana kayi sani cewa ba wani abu bane yasa ka ga ina
yin wannan dariya ba face yanin nima na shiga irin halin
da ka tsinci kanka a ciki.
Abinda nake nufi shi ne., nima yanzu na fada tarkon
soyayya kamar yadda kaima ka tsinci kanka a ciki".
Koda jin haka sai Yarima Hasnalu ya gyara ZaIma
cikin firgici ya dubcta ya ce, "Ya ke 'yar uwata ni a
sanina da ke ban taba ganin kin so wani da narriji ba,
kuma ba kya sauraron 'ya'yan Sarakai da Attajirai masu
ZUwa neman aurenki ba.
Wane nc wannan gawurtaccen saurayi mai sa'ar
gaske wanda har ya sami matsugunni a cikin zucivarki
farat daya haka?"
Sa'adda Gimbiva Iushaira laji wannan tambaya sai
tayi ajivar numfashi sannan ta cc, "Ya kai fan uwana ka
yi sani cewa a iya rayuwata da duk irin tafiyc-tafiyen da
na yi ban laba ganin da namiji mai kwarjini, haiba da
kyau ba kamar wannanAImajir da ya Z0 mana heman
laimako aka wulakantashi."
Koda jin wannan batu sai Yarima Hasnrlu ya kara
irgita ainun ya ce, "Haba kanwala wanc tsautsatyI ne ya
kaiki son Jarumi Imran alhalin kin san cewa Gimbiya
Suzaila ma tana sonsa?"
Lushaira lavi murmushi sannan ta ce, "Ai da ni da
Suzaila duk muna son mutumin da bai ma san halin da
muke ciki ba ne.
Duk da cewa ita ta fara sonsa ne tun daga ranar da ta
fara jin labarinsa ni kuwa sai da na fara ganinshi ido da
ido sannan na kamu da sonsa, tawa soyayyar lafi ta ta karfi.
Dalilina anan ita ce, tana sonsa nw kawai saboda
jarumtakarsa ni kuwa ina sonsa ne saboda ganin irin
mu'arnalarsa da halayyarsa ba wai kyansa ko
jarumtakarsa ce ba ta fauke mini hankali tunda sa'adda
ma na ganshi.bai yi wata jarumtaka ba sannan kuma ban
ga kyawunsa ba s(isai kasancewar gashi ya cika fuskarsa
gaba daya kuma bai yi wata shiga mai kyau ba wacCe za
ta bayyana kyansa ba".
Koda jin wannan batu sai Lushaira ta yi murmushi
ta ce, "Ai konai na rayuwa akwai sa'a da rabo. LLokaci
zai bambance konmai".
Koda gaina fadin hakan sai Gimbiya ILushaira ta
mike tsaye ta tafi izuwa kan shimfidarta ta kishingida
domin ta huta a lokacin ne kuyanginsa suka shigo dauke
da farantan ahinci da 'ya'yan itatuwa suka zube a gaban
Yarima da gaban Lushaira sannan babbar cikinsu ta dubi
Lushaira cikin biyayya ta ce, "Ya Shuabata shin akwat
Wani aiki da kike buralar mu yi muku a yanzu?"
Lushaira ta ce, "A'a babu komai. idan akwai bukatar
hakan zamu sanar da ku, ku tashi ku tafi na sallamcku".
Nan take kuwa kuyangin suka mikc tsaye suka ficc
daga cikin dakin.
Lokacin da yamma tayi ya Zamana cewa babu
sauran zalın rana sai Gimbiva Suzaila ta fito cikin
harabar gidan ta kama kewaye tana Zagaya gidan tana
nishadi.
ne sauran abokan taliyara la suka rinka
A lokacin
wajcn Swaila
firlitowa daga cikin dakunarsu suna zuwa
suna gaishcta a lokacin da ta zauna a cikin lambun gidan.
A wannan lokaci ne, Suzaila ta lura ccwa ba la ga
lawarcn Sadaukai ba Jarumi Shalaru da Jarumi Halaru,
sannan kuma a cikin kuyangin su Gimbiya Lushaira ba la
ga wala baiwa ha mai suna IKILIMA.
Nan take hankalinta ya dugunzuma ta dubi Sarkin
yakin mahaifinta ta ce, "Ya kai Sarkin yaki shin ko ka
san inda tagwayen Sadaukai suka talī?"
Koda jin wannan tambaya sai hankalin Sarkin yaki
ya dugunzuma ya kama kalle-kalle da waige-waige ya
shiga binciken ko wani ya ga sa'adda su Jarumi Ililaru
suka fita amma sai kowa ya ce bai gani ba.
A dai dai wannan lokaci ne Yarima Hasnalu da
Gimbiya lushaira ma suka fito daga cikin dakinsu. Koda
suka hango laro an yi cincirindo an zagaye Gimbiya
Suzaila sai hankalinsu ya dugunzuma suka karaso wajcn
da gudu.
Da zuwansu sai Suzaila ta dubcsu cikin damuwa ta
ce, "Dakaruna guda biyu da baiwarku daya sun karya
dokarmu ta cewar kada kowa ya fita daga cikin gidan
nan, lallai sun sulale sun fice daga cikin gidan, saboda
haka bamu da sauran kwanciyar hankali dole nc yanzu
mu lafi neman wadannan 'yan uwa namu, amma ni kadai
nake so na fita bana son kowa ya bini domin ina ji a
jikina cewar akwai mugun tanadi da mutancn kauycn
nan suka yi mana mai hadarin gaske".
Koda gama fadin hakan sai Gimbiya Suzaila ta mike
tsaye da sauri ta juya za ta nufi inda dokinta kc daure
cikin hanzari Sarkin yakinta ya sha gabanta ya ce,
"Ranki ya dade ba zan iya barinki ki tafi ke kadai ba
domin idan wani abu ya samcki ba tare da na gani ba,
idan na koma Birnin Lairuf ban san abinda zan gayawa
mahaifinki ba.
Zai iya fusata ma ya sa a hallakani saboda ya
gargadeni kafin mu baro gida ccwar duk inda za ki
fuskanci wata masifa na tabbatar da cewa ina tare da ke."
Lokacin da Gimbiya Suzaila taji wannan batu sai
jikinta ya yi sanyi domin ba ta da ikon ta hana Sarkın
yaki binta. shi kansa Yarima Hasnalu hankalinsa ya
dugunzuma ainun da yaji ccwa Suzaila za ta fita neman
Dakarunta nan take yaji cewar ba zai iya zama ba ya jira
lokacin da zata dawo ba, saboda zai kasance a cikin
fargaba da zullumi saboda rashin sanin balin da takc ciki
Kawai sai ya budi baki ya cc, "Ai ina ya kamata
na bika mu tafi tare tunda baiwarmu guda daya ta bace."
Koda jin wannan batu sai Suzaila ta dubcshi tayi
murmushi ta ce, "Shin kara son ka fita farautar ajalinka
ne? Ka sani cewa kai ba Jarumi banc saboda me za ka
siyar da rayuwarka a banza?"
Hasnalu ya maidawa Suzaila nartanin murmushia
muguntar da tayI Inasa yà cc, "Dalilin da ya sa ita baro
gida na biyoku iZuwa wannan taliva mai hadari shi ne
zai sa na biku a yarzu tunda duk a cikin aiki muke".
Koda jin wannan batu sai Gimbiya Suzaia ta
kyalkyale da dariya ta ce, "Hakika duk abinda ka fada
gaskiya ne don haka duk wanda ma yake ganin zai ya
binmu ya biyomu ban hana kowa ba".
Nan take Suzaila ta ruga izuwa irida dokinta yake ta
kwanceshi ta hau.
A guje Sarkin yakinta, Hasnalu da Lushaira ma suka
ruga izuwa inda nasu dawakan sukc suka hau.
Nan da nan aka bude musu kofar gidan suka fice
cikin azababben gudu tamkar za su tashi sama.
Abin tambayar anan shi ne, "Ina suka dosa, ina za su
Je sU ga tagwayen Sadaukai su Jarumi Shalaru da baiwar
da ta bata "
AA Misau ke Magana
Da yake Suzaila ce akan gaba kawai sai ta zamo 'yar
Jagorarsu duk inda dokinta ya dauke
Sanya nasu.
dauke sawu anan suke
Kamar Suzaila ta san înda ya kamata su je kawai sai
Ta durfafi hanyar fadar Sarki Labarazu duk da cewar bata
taba zuwa ba kuma ba, kuma bata san a inda takc ba.
Abinka da wanda ya taso a cikin gidan saraua,
Suzaila tana la'akari ne da irin yanayin alamomi na
hanyar da zata kaisu izuwa fada.
Ai kuwa suna cikin tsala gudu ne suka hango gidan
sarautar.
Tun daga ncsa suka hango Dakaru sama da mutum
dubu zaratan mazaje a tsaitsaye. rike da muggan
makamai suna gadin gidan.
Nan take Lushaira da Yarima Hasnalu suka firgicc
suka tsorata ainun da ganin wadannan zaratan Dakaru
masu kwarjini da ban tsoro.
Suzaila da Sarkin yakinta kuwa ko gezau ba su yi
ba. Maimakon ma su rage karfin gudun dokinsu sai suka
kara kaimi.
Koda ya rage saura bai fi taku goma ba tsakanin su
da kofar gidan sai wasu daga cikin Dakarun da ke tsaron
gidan suka taso rikc da dogaycn masu suka tare hanya.
Bisa dole su jaruma Suzaila suka ja linzamin
dawakansu suka yi turjiya.
A sannan ne Shugaban Dakarun gidan sarautar ya
ratso ta cikin 'yan uwansa yazo gaban su jaruma Suzaila
Ya yi tsayuwar takama irin ta manyan jarumat ya đubesu
va ce, "Su waye ku? Mene ne yake tafe da ku ga Sark i
aihalin ba a san da zuwanku ba?"
Koda jin wannan tambaya sai Suzaila ta dubi
Shugaban Dakarun ta ce, "Ka jc ka gayawa Sarkinku
cewar ya bani mutanena guda uku da suka bace Ka
shaida masa cewa ni ce jarurma Suzaila Sarkin yakın
Bimin Lairuf.
Idan bai bani mutancia ba ty va sani cewa ran
dayansu dai-da: yake da ran gaba dayan jama'arsa. Idan
daya daga cikin mutanen ya rasa rayuwarsa to sai na
share mulkinsa daga doron kasa".
Koda jin wannan batu sai gaba dayan Dakarun gidan
sarautär suka fusata ainun suka yunkuro za su afkawa su
Jaruma Suzaila da vaki amma sai Shugaban nasu ya daka
Imusu tsawa suka fasa.
dubi
Dakarun ya
Shugaban
Suzaila cikin
girmamawa ya ce, "Ya ke wannan 'yar Sarki ki saurara
na jc na shaidawa Sarki wannan sako naki"
Koda garma fadin hakan sai ya juya ya koma da baya
ya shige izuwa cikin gidan sarautar. Jim kadán bavan
shudewar wadansu 'yan dakiku nasu yawa sai kawai
suka ji kasa ta kama girgiza, nan take kuma suka ji wani
irin takun sawu mai karfi da kara mai ban tsoro tamkar
giwa ce ke tahowa.
Cikin hanzari Dakarun gidansarautar gaba daya
suka dare suka samar da hanya.
Koda jaruma Suzaila tayi arba da abinda ke shirin
tunkarOSu sai tà razana ainun duk da ccwa ta kasancc
gawurtacciyar jaruma waccc ta yaki bakar macijiya ta
kogo da kuma sihirtacciyar halittar kogi sai da zuciyarta
ta buga da karfi ta razana ainun saboda tayi arba ne da
wani irin mutumn mai kira ta matukar ban tsoro.
Mutumin ya kasance dogo zan kalele tamkar bishiyar
dabino, sannan kaurin hannayensa tamkar na katon
reshen bishiyarr kuka ne, kuma gaba dayan jikinsa a
murde yake kamar dutse
Gashi ya kasance mummunan gaske tamkar an yi
kumalloa kasa.
Ko riga babu a jikinsa, kirjinsa a cike yake da gashi
tamkar na Zaki, babu komai a jikin nasa face wani
walkin tsafi kuma ya rataya wata zabgegiyar takobi a
bayansa sai muzurai yake da jajaycn idanunsa tamkar an
gasa dan buda a cikin wuta.
Nan fa aka yi kallon-kallo tsakanin wannan
shirgcgen mutum da Gimbiya Suzaila na tsawon 'yan
dakiku sannan mutumin ya takarkarc ya bushe da
mahaukaciyar dariya mai kama da amon tafasasshen
dutse ya dakawa Suzaila tsawa ya ce, "Ke karamar
tsagera ki yi sani cewa yau sa'arki ta kare donin kin
shigo cikin ramin da bashi da kofar 6ullewa face ta
kushewa.
Yau za ki dandana ruwa mai mugunyar dacin da
baya kashe kishirwa.
Topa Nima AA Misau Jin Wannan Bayani Yasa zan dakata a nan sbd kar Nima nasha wannan ruwa hhhh
Karku Manta Da bibiyarmu ta wannan shafukan
WhatsApp
https://chat.whatsapp.com/E0GMznXcaxwC0avNVdF30Q
Facebook page
https://www.facebook.com/profile.php?id=100063661782295
Facebook page
https://www.facebook.com/AlaminGuyson?mibextid=3amO3DAFELuS4Abp
Saikuma Shafin Matashin Marubuci Yusuf imam
https://www.facebook.com/profile.php?id=61553596297488
Saimunzo
Singn
Admin AA Misau ke MaganaBUSA A MUTU
Littafi Na Shida (6)
Part B
Na Abdulaziz Sani M Gini
AA Misau ke Magana
Labari Ya Isowa Shagala Cewa
Marubucin Yaci gaba Da Cewa. .
Ni ne turbuya mai rubar da yaro da babba, bana
barin kashi da tsoka bare fata mai saukin da-ya
Ni ne ruwa maganin wuta wanda bashi da adadi. Ni
ne beri wanda ba a kwasheshi dai-dai, kuma ni ne santsi
mai kada kato komai girmansa.
Ya ke wannan karamar shu'uma tun da har kika tako
da kafalfunki kika zo mana nan da rashin kunyarki, to ba
ba zamu boye miki komai ba
Tabbas 'yan uwanki mutum uku suna hannunmu a
tsare kuma ba za mu baku su ba face mun shayar da
jininsu ga Dodo abin bautarmu. Kuma da ku ka kawo
kanku nan duk rabon Dodo za ku zama.
Kafin Sarki labarazu ya gama rufe bakinsa tuni
Suzaila ta zare takobinta ta daka tsalic a sama, ta
kuwowa Sarki Labarazu mummunan sara a wuya da
nufin ta sare masa kai.
Cikin zalin nama Sarki Labarazu ya sunkuya
takobin la ta ta sari iska, kalin Suzaila ta dirgo kasa a
bayansa tuni ya zare sharbebiyar takobin da ke bavansa
ya kai ma ta wawan sara.
Duk da cewa Suzaila ta wurkila jikinta ta kauccwa
saran ai da kaifin takobin tasa ta dara suiken yakin da
ke jikinta tamkar an sa wuka an yanka tuffa ta rabe gida
biyu.
Hakan ma bai rabu da ita ba sai da shima ya daka
tsalle ya tareta a sama ya gabza ma ta naushi a fuska.
Saboda karfin naushin sai da tayi katan tanwa sau
uku a lokacin da wani gudan jini yai fitar burgu daga
cikin bakinta ta fadi kasa a matukar galabaice.
Koda Sarkin yaki, da su Yarima Hasnalu suka ga
abinda ya faru ga Gimbiya Suzaila wacce suke takama
da jarumtakarta sai hankalinsu ya dugunzuma ainun.
Yarima Hasnalu dai bai san sa'adda ya zare
takobinsa ba ya diro daga kan dokinsa ya ruga da gudu
izuwa kan Sarki Labarazu domin ya kare rayuwar
Suzaila saboda a lokacin Sarki Labarazu ya nufi inda
take kwance tana numfashi sama-sama yana rike da
takobi a sama da nufin ya yi ma ta kisan gilla.
Koda Gimbiya Lushaira ma ta ga dan uwanta ya sai
la rayuwarsa don ya ceto ta Suzaila sai itama ta sauko
daga kan na ta dokin ta ruga inda ya ruga domin ba za ta
iya kallon mutuwarsa ba.
A wannan lokaci ne shina Sarkin yakin Suzaila ya
yi Rundunbala ya kai musudauki.
Saura kiris! Sarki Labarazu ya sa takobinsa ya
tsarge Suzaila gida biyu sai kawai yaji gudun takun sawu
a bayansa.
Koda ya waigo ya ga ashc mutum uku ne suka
durfafoshi maza biyu mace daya, sai ya juyo garesu yana
mai murmushin mugunta shima ya falfalo da matsanarcin
gudu izuwa kansu cikin mugun nufi.
Tabbas ya san cewa yana riskarsu zai yi musu kisan
gillah a lokaci guda su duka,
daga sama aka cilloshi ya baiyana a sama dal dai sarki
Labarazu Nan. take mutumin yasa kafarsa guda, ya doki kiriin
Sarki Labarazu. Saboda karfin dukan sai da sarki
Labarazu yai sama ya gwàru da ginin katangar gidan
sannan ya fado kasa yana aman jini
kasa sai gaba dayan, Dakarun
Sarki Labaràzu suka ja da baya cikin tsananim tsoro aka
rasa wanda zai tari mutumin.Babban abinda ya, daurewa su Hasnalu kaishi
wannan mutum da ya kawo musu, đauki tsoho ne
saboda tsufa ma ya rankwafa yai doro kuma habu wan
makania hannunsar face wata 'yari gajeiyar sanda da ya
dogara bisa kasa.
Gaba dayan gashin kan tsohon gemunsa da gushin
bakinsa duk fari ne fat saboda tsufa.
Fatar jikinsa gaba daya ta yamutse, kallo daya, za
ka yi masa ká san cewa ya. Tsufa ainun
Lokacin da SarkiLabarazuyasagokai ya yi arba
laiwannan tsohorsa'adda yake yin aman jini sai ya mike
Tsaye zumbur cikin tsananin fusata ya kwarara wani uban
ihu ai stsananin firgitärwa wanda ya: haddasa, karamar
girgizar Rasa
Gaba dayan mutanen da sarkl suka,
tsugunna kasa suka dunkule jikinsu saboda razanar da
Maatakin Gini
Y amma banda wannan tsobo. kawai Byara
Isayuwarsa ma ya yi suka ci gaba da kallon-kallo
tsakaninsa da Sarki Labarazu.
Kamar hadin baki sai Sarki Labarazu da wannan
Isoho suka rugo da gudu izuwa ga junansu suka kacame
da azababben yaki. b
a Wohoho! Nan fa Gimbiva Suzaila da ke zaunc a
kasa magashiyan bakinta na yoyon jini ta dago kai ta
Zubawa Jaruman biyu idanu tana kallon abin al'ajabi
abinda ya fi burgcta a rayuwarta wato zarton Jarumi.
Sarki Labarazu ya wanzu yana mai kaiwa tsohon
sara da suka cikin tsananin zafin nama, kuma da dukkan
karfinsu sai gushi tsohon yana karewa da wannan sanda
ta hannunsa.
Abinda ya iara baiwa kowa mamaki a Wajen shi
ne, sandar da ke hannun tsohon ta ice ce amma gashi
takobin Labarazu ta kasa datsata.
To wai shin ma shi wannan tsohon Jarumi mutum
ne kuwa?
Tambayar da Gimbiya Suzaila ta yiwa kanta ke nan
a cikin zuciyarta kuma ta kasa baiwa kanta amsa,
Sai da aka shafe kusan rabin sa'a ana wannan artabu
Sarki Laburazu bai sami nasarar koda lakutar jikin
Tsohon ba, kuma a sannan ne takobin hannunsa duk ta
dakushe, gaba dayan kaifinta ya disashe saboda yawan
goguwa da sandar tsohon.
Cikin fishi Sarki LabaraZu ya ja da baya
takobinsa sannan ya yi nuni da hannunsa
Tsohon.
yai jifa da
izuwa ga
Take wata irin guguwa mai karfi ta fito daga cikin
hannun Labarazu ta nufi kan tsohon. Koda guguwar ta
isa daf da tsohon sai ta tsava cak ta kasa cutar da shi
sakamakon wani abu da yake karantrawa a cikin bakinsa.
Nan take guguwar ta koma kan wanda ya turota la
dagashi sama tayi wurgi da shi ya maku a jikin ginin
gidansa. Saboda karfin makuwar sai da ginin katangar
gidan ya rushe
Shi da ginin suka zube kasa. Amma saboda
tsananin karfi da juriya irin ta Sarki Labarazu sai ya sakc
mikcwa tsayc zumbur ya kwarara uban ihu a karo na
biyu ya rugo izuwa kan tsohon suka kacame da sabon
masifaffan fada ya zanana ccwa suna kaiwa juna sara da
suka cikin tsananin zafin nama, juriya da bajinta.
Ita dai Gimbiya Suzaila bata san sa'adda la gyara
zama ba tana kallon abin manmaki. Abinda yafi bata
mamaki shi ne, ya ya aka yi wannan tsoho yake
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment