Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

{#DILLALIN #MUTUWA 0;;;;61} Lokacin da Bokaye sukai shela cewa duk wanda ya mallaki Jajririyannan, wanda Saboda tsananin kyantaasamata suna Xinariya yarinyar tagirma afadansa tofa xai sami dauka da aduniya sai yagagari kowa saiFadarsa tamo majalisan SarakunanDuniya bakidaya Wannan kururuwan bokaye shine yahaifarda rikicin duniya inda bokaye Da sarakunan duniya da hatsabiban mutane sukai dandaxo sukataru abayan garin Sarki Udaisi domin kwatar Zinariya yawan dakaru da matsafa yasa Sarki Udaisi yakaraYA yayanke Shawara xaimika Yarinyar ga Sarakunan Duniya inda Matarsa mai sunaJaidiya tadaka tsalle tace bata yardabasam baxata iya Sallama yartaga Duniyaba Todama ita Jaidiya wato mahaifiyar Xinariya tana yayyi su goma shadaya itace auta tashabiyu sune sukairantsuwa da soyayyar dasukema kanwansu baxasu bari arabata da yarta saboda haka sukai shiri saida sukabari Sarki Udaisi xaimika Xinariya ga Sarakunan duniya to awannan lokacinne suka baiya da takubbansu suka bude kasuwar mutuwa inda yaki mai tsanani yakaure akarinka asaran rayuka awannan yaki yan uwan Jaidiya hudusumutu inda Sauran bakwan sukai nasaran kwace Jaririya Xinariya damahaifiyarta suka Fada daji inda Sarakunan Duniya suka baxa komarsu domin kamesu Haka Jaidiya da yan uwanta sukarika Garari adaji inda sukarika arangama da miyagun halittu aljanu da mutane suna burin Kwatar Xinariya to akokarinsunakare rayuwar Xinariya akashe mutun shida ciki kuwa harda ita kanta Jaidiyan wato mahaifiyar Xinariya sai yarage Saura mutun Biyu Asifu da Masifu sune sukarage sai Xinariya to lokacin da suka tsinci kansu awani mugundajine bayan sunyi gwagwar maya da aljannu da matsafa saura kiris suhallaka shine suka shige wani wawukeken kogo bayan sun sami natsuwane Sai Masifu yake tambayar yan,dan,uwansa yaya zasuyi da wannan yarinya domin al,amarin yafi karfinsu toshineASIFU yakeba dan uwansa labarin haduwansu da Sadauki Muraisu Dillalin Mutuwa inda,akarshe suka yanke Shawara indai Sunaso Xinariyatarayu ahannu nagari kuma babu wanda ya isa yatabi lafiyarta todolene Sutafi Kasar Baima domin suhadu da Sadauki Muraisu Dillalin Mutuwa sudamkamar amanar #Xinariya, XANCI GABA bayan Asifu da Masifu sun yanke hukunci cewa zasu tunkari Kasar Baima domin Saduwa da #DILLALIN MUTUWA sai Asifu yagoya Xinariya abaya Sannan sukai Shiri sukadau hanya abisadawakansu saida sukai tafiya mainisa tsawon kwanaki uku basu haduda wani tashin hankaliba Kwatsam sai sukai arangama da wata bakar runduna maidauke da Dakaru samada Dubu goma nanfa afara kallon kallo ana hararan juna Sai shugaban wannan Runduna yadakama Asifu da Masifu tsawa yace kai tsinannu kundade kuna bamu wuya tsawon kwanaki arba,in kenan munayawon nemanku awannan daji amma munkasa gano inda kuka buyayakwarara ihu yace dama Ni Karma nayi Rantsuwa koda xan shekaraawannanDaji baxan futaba Saina kwakuloku na binciko inda kubuya domin inkasheku inkarbi Xinariya inkaita ga Sarkina Amrush, Kawai Asifu yabushe dadariya yace Kai tsinanne lallai kasani Rigima Farkonta kawai akasani amma ba,asan Karshentaba yadaga murya yace Ni Asifi nafaraba Yata Xinariya Kariya tun ban,iyarike takobiba harnaxo nakware awajen kisa da Sassabe kawunan makiya yace to kasani ina lusari ankasa kwatarta ahannuna Shine Saidana xamo Jarumi xan mikata asauki Asifu yadaga murya yace kai tsinannu babu wani abu da yarage atsakanimmu face Yaki kutaho nikuma xan baku kyautar mutuwa wohoho ai Sai Shugaba Karma yakwalla ihu yaima jama,arsa tsawa yanacewa kaimaxaje ku afkama tsinannunnan kukashesu sannan kukarbomin yariyar muitafiyammu dakarun shugaba Karma sukwarara ihu sukai kan Asifu da Masifu inda suma Sukalli juna sannan sukaxare takubba atare su barka ihu suafkama,abokan gaba nanfa masifata auku bala,i yakullu ashiga kairuwa rana inda Asifu yarika xarya yana tsinke Kawunan abokan gaba duk inda yajuya sai yakashe samadamutun arba,in Xinariya nagoye abayansa amma sai tsalle yake gamida Shawagi yana tura maxaje kiyama Kaiya haka Masifu shima yawanxu yana ragargaxan abokan gabatamkar barnan iska kamar guguwar annoba haka yake Fatalida maxaje yaki yai yaki masifa tai masifa wutar yaki tahadu taisama kura talullube ko,ina bakajin karan komai Sai karan haduwan takubba kaico aiko ajima ana raba rana acikin wannan bakar kura sai al,amarin yakaxanta domin ihun maxaje da feshin jini kawai ketashi can an jima sai adaina jin karan takubba Sannanadaina jin ihun maxaje sannu ahankali kura tayaye kawai Sai ga Sadauki Asifu da dan uwansa suna tsaye atsakiyar gawawwaki jini nadiga atakubbansu bakidaya sunashe Dakarun Shugaba Karma dankari aikoda Karma yaga kisan gillan daakaima Jama,arsa sai yakwarara ihu kaiya aikafin yadau wani matakituni Asifu da Masifu sun bayyana agabnsa atare suka soka mai takubbansu aciki yakwarara ihu kuma atare suka xare suka datse kansa tuni kansa yaisama Gangarjikin yafadi kasa Sai Asifu Da masifu suka rungume juna sunacewa lallai mune xamu xamo Garkuwa ga yarinyarmu mutukan muna raye baxata rayu ahannun kowaba sai,ahannun ahalinta Sukaci gabada tafiya harsu isa wata Fadama suka Sauka domin susha ruwa kuma suhuta Asifuyagyara guri maikyau yakwantarda XIANARIYA atushen wata katuwar bishiya Sai sukanufi watakorama domin susha ruwa hoho aikafin sukarisa sai sukaji wani Gurnani abayansu atare suka waiga kawai saisukaga wata Nurkekiya damusa tatattara tsumman da a,ajiye Xinariya tafutada gudu Kayyasa Atare Asifu da Masifu sukwarara ihu sannan sukabi Damusannan agujee wani abin mamaki shine Damusai saitakaragudu da Xinariya abakinta TABDII NACI TUWO AKAWOMI SHAYI
DILLALIN MUTUWA 0;;;62
ASIFU DA MASIFU sukarika bin Damusarnan aguje suna kwarara ihu tamkar ransu xai futa inda Damusar tarika tsula gudu tana tsallake Manyan ramuka da duwatsu saida suka Uni cur suna karta gudu adokar daji damusar takasa tsere musu sukuma sunkasa Kamata har ta,isa wani katon birni wanda axagayeshi da wata katuwar doguwar katanga mai tsayin gaske Damusan na isa Kofan birnin Sai tatsaya cik taiwani girgitsa take Damusar tarikida taxama wani garjejen kato yanarikeda Xinariya kofa tabude sai yashige cikin birnin agarkame kofan kafin isowar Masifu da Asifu suna karisowa suka kwarara ihu susa karfi suka tura kofar amma sai sukaji ko motsi batayi take suka fasheda kuka saida sukadauki dakika talatin suna Kuka batareda wani yacema wani komaiba can saisukai shiru akarasa mai magana acikinsu, Can Sai Masifu yace shikenan munrabu da yarmu, amana da kanwarmu tabamu domin inada tarihin wannan birni sunansa Kalwana sannan sarki mai Mulki akasar sunansa Salamon yakasance dan addinin Masihancine kuma axxalumine yanada Runduna tamaxaje Masana Sirrin yaki Samada Miliyan goma sannan ita wannan kofa baxamutaba iya budetaba domin sai antara katti arba,in suntaru Suke iya budeta haka katti Arba,inne suke iya rufeta yakara fashewa dakuka kawai Sai Asifu yamike yakwarara ihu sannan yadakama dan uwansa tsawa yace ina dan uwana Lallaikasani Ruwada iska mutun da aljan baxasu iya ravani da Xinariyaba yacika yabatse yakama kumbura yana Saccewa yakama kaikomo abakin kofa yakai yadawo yatsaya atsakiyar kofar yakare mata kallo, girmanta da tsawonta yatuna 'yan uwansa goma shadaya dasuka rasa Rayuwansu adalilin kare Xinariya yatuna irin gwagwarmaya damasifunda sukasha amma yau gashi alokaciguda wani yarabasuda ita Kawai Sai yakwarara ihu yace karyane Yaja baya taku goma shabiyu sannan yafallo da masifan gudu yasa kafarsa iya karfinsa yadaki katuwar kofannan dankari aisaida kofar taiwani irin kara wanda yasa Jama,ar cikin birnin Kalwan suka tsorata sukama guje guje sannan kofar taisama ta afka cikin birnin tadanne gidaje masu tarin yawa takashe mutane da dama takareraya wasu inadawani yanki na birnin yakama da wuta bakidaya garin yacika da ife ife da kuwwa gamida Kururuwan mutane yacika garin kalwana saida adauki tsawon sa,aguda anaguje guje gamida turereniya sannan asami natsuwa garin yaitsit hankalin Sarkin Salman yatashi anashirin hadadakaru domin sufuskanci wacce masiface kwatsam sai aji Muryan Sadauki Asifu yanacewa Yaku Jama,ar Kasan Kalwana lallai Sarkinku Sarki Kalwana yatono muku Masifa da bala,i domin yadaukemin Yata Zinariya tolallai inamai baku shawara kuba sarkinku shawara cewa yadawomin da yata kokuma kufuskanci masifar dabaku tabajin labarinta yadaga murya yace yakai axxalumin Sarki Sarki Salman lallai inamaka gargadin cewa kafinnan dacikar kwanaki uku to kadawomin da 'yata inanan inajiranku abakin kofar birniku Kokuma inxame muku Annobar Mutuwa sai yai tafiyarsa inda yasami wata katuwar bishiyan rimi yaixamansa dan uwansa Masif yakalleshi yace yakai dan una kasani Sarki Salman mutunne mai girman kai da tsananin taurinkai lallai baxai bamu 'yarmuba sannan natabbata sai yafarauci rayuwammu lallai munacikin hadari yakamata mubar wannan yanki domin mutsirada rayuwammu kai Asifu yadakama Mashifu tsawa yace mutukar Sarki Salman yaki bin umirnina to Jini xai kwarara rayuka xasu Salwanta iyaye xasurasa 'yayayansu sannan 'ya'yaye xasu rasa iyayansu mataye zasui takaba Asfifu yadafa Kafadun Dan,iwasa yagirgixashi yace Kasani yakai dan,una Mutukar Sarki Salman yafuskaceni da yaki tofa Saina xame masa DILLALIN MUTUWA kawai sai yakoma yakwanta, acan birnin Kalwanna kuwa ran Sarki Salman yabaci xuciyarsa tahassala yakwarara ihu yakama xarya afadansa saida yakai yakomo sau goma shabiyu sannan yaxare takobinsa yasari Iska yace ace waini Sarki Salman nine wani Jarumin Sadauki karamin alhaki Mutundaya tak Zaishiga kasata yai sanadiyar mutuwar jama,ata sannan yaimin kashedi harma yaimin baraxana da mutuwa sai yakwarara ihu yakira wasu sunaye guda arba,in take saiga wasu furda furdan katti tamkar Shanu sun bayyana agabansa cikin shigar yaki tamkar Shaidanu ransu abace kamar masu Fadar Sakon mutuwa afusace Sarki Salamon yadubesu yace yaku Dakarun Fama lallai Ina bukatan kuje bayan gari ku kawomin Asifu da dan uwansa araye nake sonsu domin Nayi alkawari abisa shishshiga gamida tsarintsaurin ido da Sadauki Asifu yanuna ga Masaruta saina Musu axaba kala dubu kafin inkashesuDakaru arba,in sukaigaisuwa sannan suka juya sunufi bayan gari domin cika Umurnin Sarki SALMAN
NIMA NAFI RUMFAR SHAYI DOMIN SAMBADAR SHAYI
#DILLALIN MUTUWA 0;;;;;#63 Sadauki Asifu da Masifu suna xaune atushen katuwar bishiyan riminnan sunacin naman gasasshiyar barewa sai sukaji karan takun tagowar dawakai suna tunkarosu koda sukai duba ixuwa inda Sautin takun dawakannan ke Futowa sai sukai arbada tawagar maxaje su arba,in gabza gabxan bisa wasu maka makan dawakai masu kama da giwa mutanene girmansu yawuce misali kaida ganinsu kasan basu taba hada hanyada tausayiba balle Wani abu Imani sai Masifu yamike atsorace yana cewa tofa dan,uwana gasakonan daga Sarki Raban yaturo mana gayyar mayaka tamkar Shaidanu Sai sadauki Asifu yakama hannun dan uwansa yace kai namiji karkaji komai kawai kaxauna muci namammu domin maxa suke maganin Maxa atsorace Masifu yaxauna amma yakasa cin naman dake gabansa amma shi Sadauki Asifu Sai faman gabxar nama yake tamkar wataMayunwaciyar Kuran da takwana uku bataci abinciba har Dakarunnan suka kariso gurinsu, shugaban Dakarun mai suna Sudu yadakama su Sadauki Asifu tsawa yanacewa kai tsinannu maxa bisa kanku kusani Sarki Raban ya umurcemu damu kamaku mutafidaku araye domin yamuku alkarin axaba kala dubu kafin Mutuwarku shugaba Sudu yadaga murya yace xakutashi tafine talalama, koko sai mun baku jikinku tayadda bama xakusan ta yadda ku,isa gaban Sarki Raban ba aikafin Sudu yarufebaki tuni Sadauki Asifu yamike kamar Walkiya yadaka tsalle saigashi agaban Shugaba Sudu tamkar wani aljani Kafin Shugaba Sudu yaiyunkurin yin wani abu kayya ai tuni Sadauki Asifu yasa takobi yama shugaba Sudu tsargar Rama yarabashi gidabiyu daga shi har Dokinsa jini yai tartsatsi Sauran Dakaru sukatsorata gamida jabaya Sadauki Asifu yakwarara ihu yace kai tsinannu tambadaddu shugabanku yatsamin surutun banxa yanafada yana cika baki nikuma bana magana Saidai cika aiki yakara kwarma ihu ya,afka musa da Sarada Suka tamkar aradu kamar tannatsa yake sauke musu masifar mutuwa cikin kankanin lokaci SADAUKI asifu yakashe dakaru Talatin da takwas saura dakare daya Jal yabari atsaye bisa Dokinsa wanda tuni yai sumar tsaye shida dukinsa saboda toxalida masifa da yayi SADAUKI ASIFU yadakamai tsawa dakare yafarfado arike, Asifu Yacemar yasunanka atsorace dakaren yace Sunam, Sadauki Asifu yace kagodema abin bautanka domin baxan kasheka lallai kaine xakamo dan Sako ga sarki Raban kacemasa ni Sadauki Asifu #DILLALIN;;;#MUTUWA nakashe dakarunsa da yaturo sannan yatunxurani sannan na fusata lallai kashedama kada yai gangancin tomin wata tawagar mayaka domin agobe xanshigo birninsa zzan Tsaya afilin Jankala agaban dogon gini maitarihi na birninku kodai Sarki Raban yakawomin 'Ya Zinariya kokuma bakidaya Sainakashe Jama,ardake birnin Sadauki Asifu yadaga murya yace bawai kawai dan,adam xankasheba aa duk,wani halitta dake rayuwa abirnin to sai yadandani axavar mutuwa yadaka mai tsawa yace maxa kaje kasanarda Sakona Ga Sarkinka Kace mishi Yasaurari Bayyanar DILLALIN MUTUWA ABIRNINSA DOMIN KULLA KASUWANCIN MUTUWA, Sunam yajuya yatunkari Cikin gari Gudu yake kamar xai tashi sama ko waige baya iyayi domin ako yaushe gani yake Sadauki Asifu nabiye dashi koda sako yasami Sarki Raban na,irin kisan gillan da Sadauki Asifu yama Jama,arsa dakuma kurarida cika bakin dayayi cewa baxaibar wata halitta tarayu akasarsaba sai yakwarara ihu yasa kaifin takobi yayanke kan Sunaem yace idan har yan uwanka xasu Mutu agaban idanunka tokai mexaisa karayu yakara kwalla kara akarke yakama babbaka dariya kamar wani yaxare can yadaure fuska tamkar wanda ya hango mutuwarsa yakama magana cikin ixxa gamida nuna isa yanacewa kamani babban Sarki mai mulkin Manyan birane goma shabiya kauyuka dari uku da goma dakaru maxa miliyan arba,in dakaru mata milyan biyar bokaye dari tara aljannu dubu goma shatara karfin mulki da jijidakai irinna Manyan sarakunan farko yadaga murya yace shine wani Jarumi shidaya xaima wannan tawagar Baraxana da mutuwa yace kai jama,ar kasata lalllai kowa yaje yai shirin yaki bakidaya Muhadu afilin jankala kuma dakaru kuidamara mai bantsoro ta yadda shigarku kawai in Sadauki Asifu yagani sai yasaki Futsari awandansSannan yajuya domin ceton rayuwansa kuma baxai rayuba domin Saina mar kisa mafi Muni aduniya akarshe yagirxa kai yanacewa lallai gobe makiyin Sadauki Asifuma sai yatausaya masa TABBA GOBE DA LABARI tabb anarigima ateburin mai Shayi birida na tika rawa tsirara agaban jama,a ko kunya amma yahadu da fushin ruwan xafi ana watsama ya lakuma yanoke gunin ban tausayi yaxaka kama tsumma a,ina xa,asakashine
#DILLALALIN MUTUWA PART 64 Sarki Raban da yammajalisansa suarba in suna xaune abisa kujerun alfarma wanda aka jeresu asaman dogon gini maitarihi na Filin Jankala ginine Vene hawa hudu sannan an aje Yarinya Xinariya awani gadon xinare na alfarma inda wasu mata biyu kemata Fifita akasa kuwa tsakiyar Filin Yaki na Jankala rundunace tamaxaje kimanin Miliya Goma sunyi sahi cikin bakar Damaran yaki sai muxurai suke kamar Saci Babu inda Sarkin yaki Samran yake kaikawo agabansu kamar maijiran ko takwana can Sarki Raban yamike yafara magana cikin nuna isada Ixxa yanacewa yaku Dakarun Fama kusani munkasancene awannan guri domin Sadauki Asifuyaimana Kurari gamida cika bakin cewa inhar bamu bashi yarsa Xinariyaba tofa Sai yasauke Kawunan Maxajen wannan birni namu to ranabata karya gari yawaye gamu afilin daga gakuma yarnasa Xinariya akusa damu lallai xamukasance awannan Fili na Jankala muna sauraran xuwansa domin Mugwada marcewa shibakowa bane asahun Jaruman duniya Sai Yakoma yaxauna akaragarsa domin jiran Sadauki Asifusaida sukadauki tsawon Sa,a viyu cur babu labarin xuwan Asifu can Sarki Raban yakara mikewa yace Dakaru lallai muci gaba daxaman jira domin Sauraran Sadauki Asifu Sai Sarki Yaki Safran yace yashugabana nifa ina ganin karamin Jaruminnan yasulale yagudu domin shikansa yasan daxaran yashigo birnimmu tofa tamkar yasansa kansane acikin kabarinsa yadaga muryace tabbas Asifu da dan,uwansa Masifu sumdade da Haure kan iyaka Kumako waige baxasu iya yiba balle su hango birninmu mai baraxanar hadiyesu bakidaya Dakaru harda Sarki Raban da Jama,arsa da yamma jalisansa suka fara babbaka dariya to,alokacinne sukaji wata razananniyar kara takarede Kunnuwansu dankari nanfa Gaban Rago yafadi yara suka fasheda kuka tsofaffi da mata dakananan Jarumai suka Saki Futsarin awandunansu inda maxajen Fama suka gyara tsayuwansu gamida Rikon makamansu gari yai shiru bakajin motsin komai inda Sarki Raban da Jama,arsa suka Fara xaxxare idanu suna neman inda xasuga bulluwan Ma,abocin wannan tsawa dankari aisai aka hangi Sadauki Asifu da dan,uwansa sun dunfaro Filin Jankala suna sannye da JarDamara tahowa suke cikin takamagamida nuna ixxa kaida ganinsu kasan sunshiri Mutuwa da koma waye harsuka kariso babu wani Sadauki da yamotsa daga cikin dakarun Sarki Raban lokacinda Asifu da Masifu suka tsayu agaban maxaje Sai Sadauki Asifu yakwarara ihu yaceda Sarki Raban Kai Karamin axxalumi lallai kasani nabayyana abirninka kuma agaban maxajenka domin kulla kasuwancin mutuwa yadaga murya yace ina rantsuwa da yata Xinariya dake hannunka kodaikabamu yata muitafiyarmu kokuma Kaida Jama,arka baxaku rayuba dukkanku saina sadaku da ajalinkuSarki Raban yamike yakarema Asifu da Masifu Kallo sannan yabusheda dariya lokaci guda yadaure fuska yace kai tsinanne shin kana tunanin xaka futane awannan kasar tfa kasani Gawarkama baxatabar wannan kasanba Yaitsawa yaceda Sarkin yaki Sarwan domin nunamai cewa shikaramin Jarumine katuramai dakare daya sugwabxa yaki muga iya Jarumtarsa lallai asami waniGwarxon namiji yasaremin Kansa Sarki Yaki Sarwan yakira wani barde mai Suna Imfa yace kashekemin Rayuwan Asifu Yanxunnan Dankari Sadauki Imfal yakwarara ihu yatunkari Asifu komotsawa SadaukiAsifu baiyiba har Imfal yakariso yakawo mar wani bahagon Sara Amma sai Caraf Asifu yadamki hannun Imfal jikake Rakass Yakaryashi Imfal yakwarma ihu Assifu yaijifadashi sannan yakwarma ihu yace kai gayyan mutsiyata lallai kuxo mutum dari dari biyu dubu kodubu goma amma duk baxaku rayuba bakidaya mutuwa mutuwa xakuyi Sarkin yaki yafusata yaima wasy maxaje arba,in tsawa sukai gunji sutunkari Sadauki asifu suna ihu sai yaxareTakobinsa yafada cikinsu yaixarya Sau uku aigabadaya sai yasadasu da ajalinsu hoho Aisai gayyar maxaje kusan dubu goma sukayo kansa Asifu yakwarma ihu yace wannan tsari yayi kotaho inraba muku mutuwa kyauta yadaka tsalle yadira acikinsu yashimfadar da sama mutun dubu akasa yakai wawan sara yakille samada kawunan maxaje dubu yarika raba musu kyautan mutuwakuran yaki yahadu yaisama maxaje Su wanxu suna kaimar Sara da suka shikuma yana xillewa yana maida musu da martani aduk lokacinda yakai Sara ko suka saidai kaga maxaje na xubewa akasa dankari aikoda adauki tsawon Sa,a guda ana wannan yaki Sai anemi dakare daya merai arasa bakidaya Asifu yaturasu lahira sai yakasance shikadaine atsakiyar Gawawwaki jini nadiga atakobinsa yakwarara ihu yanuna Sarki Raban yace kai tsinanne lallaifa kasani ni DILLALIN MUTUWANE kuma naxone domin kulla kasuwancin mutuwa da mutanen kasanka dan haka ba jama,arkaba Kaimafa baxaka Rayuba tabbas yauce Ranan Mutuwanka Ran Sarki Raban yabaci yamike yaceda Jama,arsa kai tsinannu ku,afkama tsinannan da masifar yaki lallai bana bukatan ganin Koda gashin kansa wohoho atare kuma alokaci guda dakaru zare takobi suka barka ihu sutunkari SADAUKI Asifu shima yaikansu afusace yanaruri saida sukua haduwa sai yadaka tsalle yadira atsakiyar maxaje wohoho fashi bannan,aki ko yagaji bai sababa domin wani,irin kisan gilla Sadauki Asifu yakema maxaje tamkar guguwar annoba kamar Iskan sinani haka yake Fatali da maxaje duk inda yasa gaba tofa sai yaka karshe duk inda yajuya saidai kaga kawunan makiyanatashi sama kamar tsuntsaye Haka Shima Masifu yaxamo kamar wani Shaidani saidatsewa da Farkewagamida soke abokan gaba yakeyi duk inda yai gunji gamida kara Saikaga yatarwatsa gayyar maxaje kaiya yaki yai yaki mutuwa tarika shawagi asaman maxaje tana waftan masu karan kwana tana turawa kiyama jini yarka ambaliya sassan jikin dan,adan yari shawagi asa Kaikakai kai abin bakyangani
#DILLALIN MUTUWA TAKUN
;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;;
#KARSHEE #65 Lokacinda Dakarun Sarki Raban suka taru sukai kuri su yanyame Sadauki Asifu sunanufin sui masa Rufdugu Sai Yakwarara ihu yakai korahagu yakai dama yai gunji yafarmaki tsakiya kayya aisai ga makiya na xubewa kasa kamar faduwar kago gawawwaki su yawaita jini yarika kwarara kawuna sukarika tashi Sama bakidaya finlin yakin yacika da ihun maxaje gamida karan takubba inda mutuwa tarika bin sawun Asifu da masifu tana sarfata wanda suka sara ko suka Soka tana watsasu kiyama yaki maitada hankaliyakacame guri yahargitse tsakanin Sadauki Asifu da Masifu dakuma dakarun Sarki Raban sai abin yakaxanta domin kisanDa asifu Da masifu sukema makiya abin bakyan gani wani irin Salon yaki sukeyi ataresuke kai Sara kuma atare suke kai suka aduk lokacin da suKakai Sara saisun sare kawunan makiya dari sannan insukai suka sai sun soke makiya dari Dakarun Sarki Raban tamkar mayu tsananin naci anakashesu kamar kwari amma tsananin naci saida tuttudowa sukeyi Wannan lamari shine yatada hankalin Sadauki Asifu yaceda Masifu yakai dan,uwana hakika Mutanennan basu daniyyar karaya kuma baxasu mika wuyaba saboda haka inaso mumaida Fuskammu Gabar mutunkari benan da Sarki Raban da yamma jalisansu kexaune da Yarmu XINARIYA murika saukema makiya masifa Mara misali lallai idan musa gaba tOFA ba juyawa baya Masifu yace naji kuma haka xa,ai suka barka ihu suka juya akalan yaki suka Fuskanci gabass sukarikari saukema maxaje axabar yaki kwatsam Sadauki Asifu yakwarara ihu gamida daka tsalle saigashi akafadun maxaje yana falfala gudu tamkar yana bisa turbankasa inda maxaje sukarika kaimar sara da suka yana tsallakewa sukuma suna kashe junansu shiko MASIFU yana kasa yana aika maxaje Lahira kisa yake bashara,a shiko Sadauki Asifu sai tsula gudu yake akafadun maxaje har yakai Dabda benenda Sarki Raban da yammajalisarsa ke xaune yadaka tsalle tamkar tsuntsu saigashi asaman Benen nanfa dakaru sukayo kansa inda yaxare wasu kananan takubba yafara Dillancin Mutuwa yarika jefo maxajekasa suna macewa tuni yakarkashe yammajalisa dadama yakaiga Sarki Raban yasa kafa yabankeshi yadamki wuyansa tuni Sadauki Raban yasa Takobi ya kille wuyan Sarki Raban sannan yakwarara ihu yajefashi kasa aikoda Dakaru suga Sarki Raban anjehoshi kasa matacce sai suka karaya suka xubarda makamansu sannan suka xube akasa SADAUKI asifu Yadauki Xinariya yadaga murya yace yaku jama,ar wannan kasa kusani mubamuda niyyar kara yakidaku domin xan gudanarda kasuwancinane na mutuwa idan har mutun ko,aljan yace xai mallaki yata xinariya tofa shikuma xai Mutu abanxa, Sadauki Asifu da Masifusuka hau manyan dawakai suka nausa kudancin duniya inda suka sauki tsawon shekara bakwai suna garari gamida gwagwar maya da Sarakunan mutane da aljannu danufin kwace xinariya tabbas sunsha bakar wahala agurin matsafa da Jarumai maxajen fama sun tagayyara ahannun miyagun dabbobin daji da miyagun kwari da muggan tsuntsaye tabbas saura kiris su hallaka sunyi Jinya sauba adadadi amma koda wasa basu taba yarda wani halitta yacutarda Xinariyaba inda akarshee suka riski wani Daji Mai suna DAJIN SHIGA DA SHIRI wani hatsabibin dajine maicike
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment