Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

UNCLE E J

real matar dear

Littafin Uncle j na kuɗi ne sisters, idan kina san cigaba da karantawa zaki biya ₦500 kacal bazanyi free page da yawa ba ki biya ki karanta cikin kwanciyar hankali kar kice zaki bi nasata a to ₦500 nomal group special group ₦1000 account number 8108353370 Maryam Ahmad opoy

Ko ta wannan account 3040725456 Imrana dauda first bank sai ki turomin sheda ta wannan number 08138012334


katin mtn ko aitel ta wannan number 08125028130 sai na jiku


Tallah! Tallah! Tallah!

Ina mai farin cikin sanar da ku littanin RAYUWAR NOOR ya kammala shi da ƴar wanke wanke kan farashi mai sauki ɗaya ₦500 biyu ₦800 duka biyun ₦800 idan kina buƙatar shi sai koyi magana a 08108353370 sai naji ku fan's


Free page 1&2


Sallama take ta kwadawa cikin gidan amma duk Mutanen gidan sun ma ta shiru, ta na ganin haka kawai ta shiga ciki, duk da dama ta san ba amsa ma ta za su yi ba ta na dai fidda hakkin musulunci ne da ya ce a rinka sallama idan mutum zai shi ga cikin jama'a, dakin ta shiga ganinta tai kwance kan katifar su ta ce "Mama jikin ne?"
Mama ta kalleta ta yi saurin boye kwallar da ta zubo ma ta ta ce "A'a Jannat kai na ne ke ciwo na sha magani ma yqnzu. Matsowa tai kusa da Mama ta dafata jin jikanta ta ce "Mama jikin ki zazzabi ne mai zafi don Allah ki tashi mu tafi chemist a ba ki magana gaskiya Mama jikin nan ya yi zafi da yawa. Ta na magana ne hadi da dauko ma ta wani tsohon hijabi duk ya sha jiki ta sa ma ta.
.........................
"Jalal wallahi ka fita a idona na rufe kai kullum sai an kawo karar ka gida saboda Daddyn ka ya daure ma ka gindin iskanci shi ne kake abinda ka ke so, to bari ka ji ba da ni ba wallahi sole na je ƙauye can naje na nemo maka mata cikin ƴan uwanka.

Ɓata fuska ya yi ya kalli mummy ya ce'' walllahi duk yarinyar da ta kuskura ta yarda da auren ne walllahi ta san da sani mutuwar ta ta aura don sai na gana mata a zaba tana ji tana gani billahillazi, wannan maganar da gaske nake yin ta ya miƙe fuuuuuuuu ya nufi ɗakin shi. Zuciyar shi ce ke zapi ya dauki kwallin taɓa ya ci-gaba da sha''.

Suna isa charmist ɗin' ta shiga ciki don ganin jama'a sunyi yawa a ciki ta nemi iznin su da suyi hakuri don Allah a duba mamanta.

Wasu daga cikin su sun yarda, amma wasu sun ƙi haka ya duba ta tare da mata allura hadi da magunguna ya miƙa hannu ta bashi ƙuɗin ta rasa mai zata ce mai sai kwalla ta zubo mata, shidai tsayawa ya yi yana kallon ta don ya ce bashi ƙuɗin shine take kuka. Mai nene matsalar ta shifa ya tsani yaga mace tana kuka a rayuwar shi.

..........................

Club j sunan da aka sa kenan saman wajen zaune suke ƴan mata ne ga sunan ko wace nono waje wasu da ƙwalbar giya a hannun su wasu ƴan mata ne zaune saman cinyar su ko wane da abinda ya ke yi dai, daga can nesa na hango shi daga shi sai best and boxer yake hannun shi riƙe da nata yana jefa mata kallon so ita kuma sai wani ƙara narkewa ta ke ya ce'' beb zanyi missing ɗin ki over, gashi gobe ba zan zo club ɗin nan ba saboda dady na zai dawo gobe"

Jawo shi tai jikin ta tare da mannashi da jikin ta tana shafa mai kai kamar ƙaramin yaro tare da faɗin ohh chu_chu na please zaka dawo ka samai ni kasan ni taka ce kai ɗaya.

-------------------------------------

Ko da suka koma gida mutanen gidan sai zunɗe suke da baki ana nuna su amma hakan bai da mai suba suka shige ɗaki ' ɗan ruwan koko ne ta kara ma ruwa ta bata ta kafa kai tana sha kamar zatai amai da ƙyar dai ta shanye shi ta sha maganin ta, ta kwanta.......jannat na ganin ta kwanta ta tashi don yin aikin gida tana yi tana raira karatun ta cikin murya mai daɗi take abin ya haka har yamma tai tana abu ɗaya ta tafi makarantar yamma karfe shidda 6pm ta dawo gida basu da abinci don daman ba kullum suke samu su ciba jannat yarinya ce mai hakuri da ƙoƙari.

Tana mai wannan shafar kan ne hakan da ta mai shi ya ƙara ruɗa shi kamar wani...... jan ta ya yi suka koma cikin dakin da suka baro suna shiga ta jefar da ɗan mayafin nata ta jawo shi suka faɗa gado kusan minti 30 suna abu ɗaya amma a haka sai da dare ya raba ya tafi gida domin rike shi tai sai ya bata madara don wacce ya bata wai tai mata ƙaɗan gwanda ya bata wacce zata ɗauke ta har ya dawo ba shine dalilin ƙin tafiyar shi.

Yana isa kamar yadda ya saba tafiya a hankali sai jin Muryar ta ce'' Jalal wannan hali da ka ɗauka dai ba zai ɓullo maka, tana gama faɗar haka ta shige ɗakin ta kullum haka take sai taga shigowar shi sannan hankalin ta yake kwanciya tasamu barci"

Ko da ya shiga ɗakin shi abin mamaki da ya yi wanka alwala ya ɗaura goge jikin shi ya yi da tawul yasa jallabiya fara tasssss kamar alashe, dadduma ya shinfiɗa salloli ya yi yana mai roƙon Allah da ya yafe mashi Allah ya kai shi ranar da zai dai na wannan rayuwa anan inda yagama sallar barci ya sace shi, ƙarfe 5:20 na asuba ya farka ɗauro alwala ya yi ya tafi masallaci ko da ya yi sallah komawa ya yi ya kwanta kan bed din shi mai taushi da ga laushi..

..................

Bayan kwana biyu jikin mama tasamu sauƙi sosai tunda har tana iya aikin ta, gashi makarantar jannat ta tsaya saboda kuɗin school fees, wara ce aka dafa tiya da rabi anan kofar gidan su take soyawa kullum da yamma yau ma tun da wuri mama ta dafa mata ita iko jannat sai tai miyar tarigu daman warar da miya ce, in mutum naso da yaji sai asa mai ga ruwa masu sanyi a gefe ba laifi tana cikini.



💫💫💫💫💫

*UNCLE J*
💫💫💫💫



[ Labari ne mai sarƙakiya ban tausai' munafunci zallar ƙauna da kuma romantic]



*Littafin Uncle j na kuɗi ne kar ku manta regular ₦ 500 vip group ₦ 1000 special payment₦ 1500 via 8108353370 maryam Ahmad opoy ko katin mtn ko aitel ta wannan number 08108353370.*.
*...sannan free page ba mai yawa zanyi ba only* *10 page in sha Allah ki hanzarta kisanaki*




3&4

Waheed ne zaune kan siminti shiga islamiyar makarantar ta tsani ganin bawan Allah nan bata san miyasa ba, gashi duk in zata wuce sai ya mata magana ta bata san shi ba bata san waye shi ɗin ba amma ya tashi ya laƙaba mata wani suna *Haske* koda bazata amsa kuwa sai ya kira ta dashi tun bata gane da ita yake ba har ta gane, kullum har sai an tashi yake tafiya sana'ar shi gidan su yake san sani amma taki bashi haɗin gwiwa saboda ita gani take miye amfanin soyayya bata da ƙawa sai mama da ita kaɗai take shawara take faɗa ma matsalolin ta!


Kamar kullum yau ma tunda tadawo islamiyya, ta ɗauki wankin ta da na mama gun fanfo ta nufa ta aje kayan ta kunna ta fara kenan wata matashiyar budurwar ta ce'' ke jannat nafara riga ki nima wankin zanyi agun don haka ki koma ƙofar ɗakin ku!"




Ta ce'' haba samira tun ɗazun baki wankin ba sai da kika ga zanyi to kiyi hakuri tunda dai nawa duka kala huɗu ne, idan nagama sai kiyi naga kuma naki masu yawane, wata uwar ashar samira tai tare da watsi da kayan jannat ta zuba nata' jannat dai tana mamakin irin wannan abun ace gida ɗaya kowa nashi ya sani yadda samira tai mata haka ai sunyi magana amma ina kuma suna gani ta debi kayan tadawo kofar ɗakin da wankin ta tana gamawa ta shanya ta ɗaura masu girki farar shinkafa mai da yaji"....

..........................

Jirgin su dady ya yi landing ne da ƙarfe 9:30 na safen Litinin da ke garin Abuja ct. Shadda yasa fara da ita tai matuƙar karban jikin shi ya fito kamar bakin baturen nan shi ba dogo ba ba gajere ba bashi da ƙiba sosai hula ya ɗauka baki yasa haka takalmin shi agogo ko fari ne, wow na ce😘
Kamar kar ya karasa ƙananan kaya sakkowa ya yi palorn "mummy" na zaune tana jiran shi domin da ita za aje tarban mijin na ta tasha ado cikin viocelass ɗin ta pink ta daura gyale fari tai kyau sosai ta ce'' Abdul Jalal idan da zaka ji ta tawa da kadaina sa waɗannan kayan mara sa kyau sai wannan manyan''...


Ɗan murmushi ya yi na gefen baki bai ce komi ba ya ce'' mummy muje dady mu yake jira nasan yanzu sun iso!"


Ja'irin yaro Yanzu zancen kayan ne baka kaso ko, duk da suka dau hanyar airport ɗin ma can ma zancen kyan da yayi take mai' shiru ya yi ba un ba Um'um kamar kurma sai kace ba j ɗin club ba har suka isa dady ne tsaye yana jiran isowar family ɗin shi har yakosa su iso domin ya yi kewar su wajan 4month bai gari, karfe 9:50 suka iso inda suka ganshi ya sha kyau shima da sauri j yaje ya rumgume shi yana dady well come missing you soo much 😀. Ita ko mummy sai ta koma baya ta ɗan turo baki ta ce alhaji na baka ganni ba sai ɗan ka kenan?..

Ɗan ture Jalal ya yi tare da faɗin matsa min naga hasken idanu na, kazo ka tare min shiyasa naga garin dai gashi nan saboda Banga hasken ido... ba..

matsawa ya yi gefe, dady ya kamo hannun ta tare da manna mata kiss a hannu🤩. ya ce wallahi uwar gidana nayi missing ɗin ki har ma da girkin ki,'. Ta ce ai da sai na rinƙa turo maka ta zender dinka da bakai missing ba haka dai suka sunduma izuwa mota don tafiya gida....


*********************

Zaria

Tana gama wankin wanka tashiga daman suna da bayi cikin ƴar rumfar su, ɗaki ɗaya ne ɗauke da kitchen sai bayi daga gefe sai dan filin zama ba babba can sosai, tana gamawa doguwar rigar atamfa tasa blue tagama shafa ne, ta ce'' mama ina so zani gidan anty Hadiza naga kwana biyu bata zo ba duk cikin ƴan gidan anty Hadiza tafi masu mutumci''

mama ta kalli jannat ta ce'' ai kam nasan zata ji daɗin ganin ki in kinje kice ina gaida ta nima kinji amshi ₦200 ki sai ma yaran ta alawar tsinke"

Hijabi tasa tare da ma mama sallama tafito, sallama tai ma mutanen gidan ta fita, tsakanin layin su anty Hadiza da nasu layi biyar ne tafiya take cikin nutsuwa da kwanciyar hankali kamar bazata taka ƙasa ba amma ita a ganin ta sauri take yi a haka ta shiga cikin layin ne taji wannan suna da yake kiranta dashi dataji wannan suna tasan mayen tane" Haskena ke ce layin mu yau"?

Ko kallo bai ishe taba tai gaba abinta ta shige, da shigar ta kuwa yaran anty Hadiza suna ta murna ga anty jannat ga anty jannat..

Don ci-gaba da karantawa ₦500 8108353370 Maryam Ahmad opoy


💫💫💫💫💫

*UNCLE J*
💫💫💫💫



[ Labari ne mai sarƙakiya ban tausai' munafunci zallar ƙauna da kuma romantic]



*Littafin Uncle j na kuɗi ne kar ku manta regular ₦ 500 vip group ₦ 1000 special payment₦ 1500 via 8108353370 maryam Ahmad opoy ko katin mtn ko aitel ta wannan number 08108353370.*.
*...sannan free page ba mai yawa zanyi ba only* *10 page in sha Allah ki hanzarta kisanaki*


Episode 5&6

Jin yara na hayaniya yasa anty Hadiza fitowa ganin ƙanwar tata itama da farin ciki ta iso gareta ta riƙe mata hannu ta ce" antyn yara daga ina haka?'"
Murmushi jannat tai tare da faɗin walllahi daga gida nake, mutanen gidan suna gaida ki ma ita dai anty Hadiza tasan faɗi take tasan ba wanda zai ce saboda ta nuna tana san su mama ita da jannat suka shige cikin ɗaki inda yarinyar anty Hadiza ta kawo Mata ruwa da tsobon da take sai dawa suna sha suna fira' wani yaro ne ya yi sallama cikin gidan ya ce wai ana kiran haske.......... Gabanta ne ya faɗi ta nuna kamar ba ita ba, ita anty Hadiza bata san wacece haske ba ta ce ma yaran kaje ka ce gidan nan babu mai irin wannan sunan yaran ma duk ƙanana ne!

Yana fita kuwa ya faɗi sakon da aka ce mashi..... murmushi Waheed ya yi tare da ƙara ce ma yaron kaje ka ce wadda ta shigo yanzu ake sallama da ita, ko da jannat taji wai ita sai kunya ta kamata gaban anty Hadiza sai taji duk ba daɗi' anty Hadiza ta buɗe baki zatai magana jannat ta riga tada da cewa walllahi ban san shi ba anty Hadiza....

Duk abinda suke yaron na tsaye bai tai ba, ta ce'' jannat kije kiga waye mai Maganar nifa bana san wannan tsoron da kike nunawa; ta ce ma yaro ya tafi yana fita ya ce ance tana nan zuwa duk ya kwashe Abinda jannat ta faɗa ya faɗi ma Waheed shine dai murmushi yake saboda yaji rikincin nata yaro ya ida sa dacewa haka dai antyn ta ta tace mata wai jannat kije kiga waye ne bana san rigima!"

Ya ji daɗi har cikin ran shi don yau ya san sunan hasken shi, lalle dole zatai jan aji wai zullaziya kenan🤣🤣. Tana fitowa ko kallon kirki bai ishe ta ba, ta yuya mai baya tare da faɗin gani malam wai bashi ko tara sai bina kaje kullum haba nifa nagaji........ita ala dole faɗa take mai nan amma bakin ta kamar tana nomal magana ne ba faɗa ba sai yaji ta ƙara shiga ran kamar mai ya ce jannat layin mune nan fa.

Ware fararen idon...ta tai kamar zatai kuka ta ce'' to ni gidan anty Hadiza nazo ai ba wai layin ku ba"

Harara ya wulla mata tare da faɗin yanzu dai Kinga gidan mu can, yana faɗa tare da nuna mata wani plat din gida ya sha fenti sai kofar gidan akwai shagon ɗinki, a sama an rubuta Waheed fashion cikin zuciyar ta ta ce ko shine mai ɗin ki su anty Hadiza ne, ya ce mai kike tunani haka Haske?

Ɗan girgiza kai tai tare da faɗin bakomi, ni kabarni na tafi saboda musha fira dani da ita bata bari ya bata amsa ba ta shigo gida' ko da ta shiga sai ta cigaba da firar ta saboda kada anty Hadiza ta ce waye ne...

******************

Suna isa gida kai tsaye palorn dady suka nufa inda ta ce'' Jalal kaje darling table Ina zuwa bari na haɗa mai ruwan wanka, tana gama fadar haka ta barshi Nam ta wuce ciki don haɗa ma Alhaji ruwan wanka, tana shiga tafara taya shi cire kayan ta shiga cikin bayin ta haɗa mai ruwan can bangan Jalal kuwa wayar ce ya ɗauka ya kira budurwar sa don kwana ɗaya da bai yi abinda ya saba ba sai jin shi yake kamar bai da lafiya"!

Kusan minti 40 sannan dady ya fito wanka, mummy ce ta dauko mai jallabiya ash color tai matuƙar amsar jikin shi suka fito tare da mummy lokacin har jalal ya gama cin abincin shi yana dai zaune nane bai tashi ba, haka mummy ta iso tana mai gyara mai inda zai zauna...

.....................................

Bayan kwana biyu yaron "anty Hadiza ne ya kai ɗinkin kayan makarantar su na islamiyya shagon waheed yaje an sane ya tadda ana ida sawa, Waheed ya kalle shi ya ce kai salim wai daman jannat ƴar uwar ku ce"?

Murmushi salim din ya yi tare da faɗin "anty jannat "ita ma ƙanwar ummana ce fa gidan su ɗaya baba ɗaya uwa kowa da tashi, haka dai yaro ya kama surutu Waheed ya tsaida shi ta hanyar miƙa mashi kaya ya ce'' to antyn ka bata da wayane?"

Salim ya ce" ehh bata da ita sai dai ta mama take kiran mu mugaisa"

Tunani ya kama yi ashe daman ƴar uwane,lalle da ita zai kama ƙafa saboda ya tsunduma cikin san jannat kamar mai ba zai iya misaltuwa...

.........."jannat Kinga tunda yanzu kun kusa gama makaranta ya kamata ace kin fidda miji duba da ƴan uwanki suma da sungama makaranta ake zancen biki Kinga dai su samira suma suna da nasu samarin duk lokaci ɗaya mama ke wannan maganar"

Gabanta ne ya faɗi jin mai mama take cewa ganin ita ko kare bata kulawa' sai dai ma wannan natattacen yaron ya tukura mata; duƙar da kanta tai ta ce'' mama in sha Allah zan yi abinda kika ce amma don Allah abar zancen sai nan gaba!"

Sai mama tai shiru ganin ta ce'' haka don ita jannat macece mai hakuri da juriya don duk abinda zai girgiza ta bata iya nunawa a fuska,ita ɗin mai tarin biyayya ce ga duk abinda mama ta furta mata tana aikawata!!!!!!!!!!!!


Warar ce aka dafa ta gyara ta, tana shirin fita ne sai ga sallamar yaro wai ana kiran jannat inji wani mai mashin a kofar gida; kafin su jannat su ce komi mutanen gidan suka amsa da bata nan yaro dai ya tsaya kalli inda jannat take tsaye tana kallon ikon Allah mama ta yafoto yaron da aka aiko ta ce" kaje ka ce tana zuwa kaji"

ta kalli ''mama tare da faɗin haba mama daga zuwa Sai kice ina zuwa ni walllahi bance ma kowa yazo ba ban tsaya da wani balle nace mashi yazo"

Kallon ƴar tata dai ta ce'' jannat kije idan kika fita zaki ga komaye ke kiran ki ' kinsan dai ba ƙyau ka wulakanci ga ɗan Adam Allah ya daraja ji kin kuma sani"

Jin kalaman da mama ke mata ne tasa hijabin ta, zata fita ne innar su samira ta ce Allah yasa wani mai kwasar kashine walllahi da sai nai ruwa nayi tsaki kin aure shin ta idasa Maganar tare da bangaje jannat ɗin ta wuce dakin ta; ita dai ba abinda take tunani irin wanene zai zo mata a cikin wannan halin sai dai in da wata manufa ya zo ta ida sa wajen," tana fita wannan dai natattacen ne tagani zaune saman mashin ɗin shi yasa farar riga tishet sai ɓakin wando ya yi matuƙar kyau sosai ta matso inda yake haɗi da mai sallama..

Wow ya furta cikin ranshi don jin zazzaƙar Muryar ta, mai daɗin sauraro har bai so ta daina sallamar bai gani tai ya na kallon ta tai saurin sadda kanta ƙasa don bata iya haɗa ido dashi nauyi take ji ka tse shirun tai tare da faɗin ina wuni?

Sai a lokacin ya amsa mata sallamar hadi da gaisuwar da ta mai ya ce'' sunana Waheed ina zaune a layin su anty Hadiza ne nasan Kinga shagon ɗinki na wanda yake kusa da gidan mu, ina da ƙanwa mu biyu ne iyayen mu su ka haifa nazo da babban zance ne gunki ki bani dama na furta maki"....

Kallon shi tai cikin zuciyar ta kuwa cewa take yanzu waye ya baka damar yin wannan labarin naka? A fili kuwa murmushi tai tare da faɗin yanzu dai kaga yamma tayi ina san fito da sana'a tane in badamuwa!

"Jannat ki daure kiban ko minti 30 ne nasan zai isheni na faɗi sako na"


Hakan kuwa a kayi ta ce'' mu koma daga dakalin ƙofar gidan mu kaga nan, mutane na wucewa hanya ne!"

Hakan kuwa da tafaɗa ba ƙaramin burgeshi, tai ba lalle ya tabbata ya samai ta ya yi mata mai tarbiyya....daga can dakalin suka koma ya fara zaiyana mata sirrin da ke cikin ranshi; ita wasu maganganun ma kunya suke bata daga ehh sai a'a shine kalmar da take furta mai ta ce nidai ina so kaban kwana biyu idan nai tunani sai in faɗa maka na amince ko ban amince ba!

************

Bayan kwana biyu da isowar dady duk wani rashin ji "Jalal ya maida shi gefe ya aje inda mummy take jin daɗi dama haka yake kullum da ta godewa Allah ™ yanzu yana ganin ya dage ya tafi zai koma ruwa🥲. haka yake yi ita dai mummy addu'a take Allah ka shirya mata Jalal din ta yau ya kama juma'a ne ƙurarran lokaci ne mummy sai da tasa masu aiki suka taya ta aikin gashi ranar suna abincin sadaka wa almajirai............Jalal ne ya fito cikin blue ɗin shadda sai hula mai ƙobe, da ya daura da ita riƙe yake da dadduma kamar bashi bane mai zuwa club ɗin nan yadawo musulmin shi🤣🤣.
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment