Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*RAYUWAR NOOR*

https://chat.whatsapp.com/C5RAdfuLtgX0NxGH9GpN9H

_matar dear_


*Danɗano*

_______Motoci ne gasu nan baza iya irga adadin su ba bijit kake ganinsu duk baƙake ne ɗaya ce da suka sako tsakiyar su fara tarr da ita bazaka ce ba sabuwa bace yadda ta hakkun ɗin nan, a hankali suke tafiya kamar bazasu yi tafiyar ba yara ko tunda suka ga motocin suke salle tare da faɗin ga Mazan fama ga Mazan fa sai bin motocin suke har aka iso bakin wani babban gida mai get baƙi nan sauran motan suka shiga shi tashi motar suka tsaya ƙofar gida........

____________
"Abba Abba Abba katashi don Allah kada kamin haka ina san mu rayu a tare da juna haka take tafaɗa tana girgiza shi"

Dagodu tafita kiran Umma tana kuka ta ce''Umma kizo Abba na ciwon shi ya tashi".

Hankalin Umma ya tashi sosai ta ce innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' ni Binta mun shiga uku da sauri suka nufi ɗakin nashi Noor ta duƙa wajan shi tare da girgiza shi ta ce'' tunɗazu dana shigo kawo mai furar shi naganshi a haka natada shi ya ƙi tashi"..


Matsowa umma tai tare da faɗin ban ruwa a kofi muga, da sauri ta miƙo mata ruwan ta cigaba da shafamai tana mai addu'a cikin bakin ta tana shafamai a fuskar' firgit ya dawo cikin haiyacin shi tare da faɗin innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' Allah kaban lafiya in huta da wannan jarabawar da kaimin....


Dawowa kusa da shi Noor tai ta ce'' Abba sannu ya jikin naka ko mutafi asibiti ne duk ajere take mai wannan tambayoyin!"

Murmushi ya yi ya ce'' a'a ƴata nasamu sauki in sha Allah na kusa warkewa"

Allah ya sa "Abba na tafaɗa tare da barin ɗakin ta nufi nata ɗakin"


Kusan kwana uku jikin "Abba bai dawo dai-dai ba!"


Kusan minti 10 sanan ya fito sanye yake da shadda mai ruwan madara yaran nan suna ganin ya fito aka rumgume shi tare da mai sannu da zuwa da murmushi a fuskar shi yake amsa masu ƴan dudu dubu yake raba masu sai daya kusa rabi yaba abokin "Usman domin ya ci-gaba ya shige cikin gida a kafar shi".....



Alale yau zami ko "Umma ta tambaya domin ita tana san alale arayuwar ta?"

A'a nidai yau ba alale zan ba nikaɗai nasan mai zanyi.......ta ce" Umma faɗa min kaɗan don naji "


Tuwon dawa miyar kubewa ɗanya......


Ta ce''.............


*Wannan littafin na ƙuɗi ne #500 kacal idan kina so kizo kiyi payment tun kafin ayi baki. Mutane goman farko za su samai shi a #300 kacal ku hanzarta ku samu garabasa*


*Account number 8108353370 maryam Ahmad opoy*


🤳 typing......

RAYUWAR NOOR

Real matar dear


Wannan shafin nabada shi ƙyauta ga duk wani masoyi nawa da wanda nasani da wanda bansani ba alherin Allah ya kai maku duk inda kuke san so fisabillahi 💔💔


Bismillah

Page2️⃣



_______Yana shiga cikin gidan wata ƴarinya mai kimanin shekaru 13 ta taso da sauri tana oyoyo oyoyo "yaya sannu da zuwa andawo lafiya?"

Murmushi ya mata tare da buɗe hannu alamar tazo gare shi' shigewa tai jikin shi ya ce'' lafiya lau nadawo ina fatan kuna lafiya kuma ina Ummi?"

"Ummi taje unguwa amma tace bazata ɗaɗe ba yanzu zata dawo yaya muje kai wanka sai muci abinci daman yinwa nake ji"


Ɗan dungurin ta ya yi a hanci ya ce'' ke fa daman acici ce namanta nasan ummi sai da tabaki abincinki amma yanzu kina neman ƙari"

Ƴar ƙwalla ce ta zubo mata ta ce'' ai yanzu kadawo zaka samin ƙa'idar abici yanzu zan rame da nayi ƙibata"

*************

Abba ne gun sana'ar shi ta saida kayan miya ba laifi ana ciniki sosai don kayan miyan shi akwai arha, Noor ce ta taho domin kawo mai abincin rana tana zuwa ya ansa ya ɗan koma cikin rumfar shi don ya ci abinci ita kuma ta cigaba da sai dawa kullum daman haka suke idan takawo sai ya ci sannan tadawo gida bata san abinda zai same shi haka rayuwa take cigaba da tafiya yau da gobe sai Allah...

"Umma idan muntaso islamiyya yau ina so naje gidan su kaka tunda gobe Alhamis naje nadawo juma'a"

Umma ta ce'' to Noor ki tambayi abban ki idan ya amince sai kitafi"

Umma na tambaye shi ɗazu danaje kaimai abincin rana kuma ya ce naje...

Tana dawo islamiyya ta shirya kayan ta kala biyu cikin baƙar leda ta fito tare da faɗin"umma na fito Aban kudin motar"

Naira 50 ce umma ta ce" gata in kinje ki kama kanki banda wasa da maza nadai faɗa maki sannan kice ina gaida kaka{ mahaifiyar Abba} adawo lafiya Noor"

Ansa tai tana murmushi ta tafi sai da tai ƴar tafiya mai nisa sannan ta iso bakin titi boss ta hau tare da faɗin rijiyar lemo ta shiga cikin motar ne wani saurayi tunda tashiga yake kallon ta amma ita bata san ma yana yi ba don ta ƙosa ta sauka ta isa gun kaka, zunguro ƙafar ta ya yi da tashi kafar sai ta gyara kafarta da ga gun sai ta ƙara ji an taɓa ta ta kalle shi ya ɗaga mata gira......

Tana sauka shima wannan mutumin ya sauka, mai motar ya ce'' ba ƙofar waika zakaje bane ka sauka anan?"

Ehhh ya amsa dashi kaje zanyi wani abune anan din.....ita dai tana sauka tacigaba da tafiyar ta ahankali cikin nutsuwa ya bi bayanta..

************

Wanka ya shiga domin ya warware gajiyar da ke damun shi yana fitowa wanka ya shafa basilin da wani lotion mai daɗin ƙamshi ya haɗa da fesa turare sai dakin ya dau ki ƙamshi, jallabiyar fara yasa ya fito izuwa darling table ɗin ton cin abinci...... yana fitowa ya ƙwala ma "Fanan kira domin tai saving ɗin shi"

Tana fitowa ta ce'' la yaya har ka shirya bari na zuba mana abincin muci nasan yunwa kake ji ko?"

Ya ce'' nifa kaɗai zaki zuba mawa saboda banda ke Ummi tadafa"

Ƴar ƙwalla ce ta zubo mata ce nidai kaci dani Please' idan baka ci dani ba ko "Daddy ya kawo min biskit bazan baka ba"

Ya ce'' sorry my Fanan ɗina zuba ma muci wasa nake"

Ta ce'' kaji yaya na saboda yaji zan hana shi biskit"

_____________ binta yake amma ta ƙi tsayawa ya ce'' don Allah ki tsaya please magana zamiyi"

Jin yace mata Allah shine dalilin tsayawar ta ta ce'' don Allah ka rufamun asiri kadaina bina haka tunda nidai ban sanka ba kuma ban sace maka wani abu ba balle ka biyoni domin na baka abinka"

Murmushi ya yi ya ce'' kin min sata mana wallahi sata kika min a cikin motar da muka haɗu ko kitasaya ko na tara maki mutane su ƙwatar min hakki na"

Innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' ta furta ta ce'' ni banta ba ɗaukar abun wani ba tare da yabani ba kuma bana fatan nayi sata ni"

Naji amma kinsan kin sace min zuciya ta, taya zaki ce bakimin sata ba gashi kin tahomin da zuciya ta bacin tana gunki...

Tsaya wa tai tai sororo kamar mara wayo ta ce'' don Allah kabar wannan maganar ni kaga tafiya na taci gaba da tafiyar ta kamar zata tashi sama tsabar tsoro kada ya biyo ta don tasan dangin mahaifin ta basu da mutum ci zasu iya mata komi tana isa kofar gidan taga baba Nura tagaida shi ta wuce ciki sallama ta rangaɗa masu cikin gidan amma ba'a ansa mataba ta ida sa jiki ba ƙwari ........


Tana shiga cikin ɗakin abinda tagani ya bata mamaki kanani Abba ne kwance da wata yarinya ba kaya jikin kisu da sauri ta saki labulen ɗakin tadawo tsakar gida sai ga "baba Nura ya ce ki shiga mana inna bata nan yau taje ƙyauye Kinga sai kinzo ki daura mana girki''

Murmushi tai ta ce'' ai zan maka baba Nura don duk cikin kannen baban ta tafi shiri da shi ta aje hijabi kan igiyar gidan ta shiga kitchen don tai abinda ya ce mata, baba Musa kuwa yana jin Muryar ƙanin nashi wato Nura suka dawo haiyacin su yasa kayan shi ita ma ta boye bayin kaka"




Promo promo promo promo zan barshi 300 ne saboda wani dalili nawa amma da yakai February zai dawo kuɗin shi na asali wato#500

Ki hanyar ta kisamu bononza 300 kacal

Tirka tirka kenan LITTAFIN rayuwar Noor yana cike da darasi da dama wannan littafin na ƙuɗi ne idan kina buƙatar ci-gaba da karantawa zaki biya kuɗin ki ta account number din nan 8108353370 maryam Ahmad opoy ne idan kati ne kuma mtn ko aitel zaki turo ta number shi 400 08138012334





🤳 Typing.......


*RAYUWAR NOOR*


𝚛𝚎𝚊𝚕 𝚖𝚊𝚝𝚊𝚛 𝚍𝚎𝚊𝚛😘

αʅႦιʂԋιɾιɳ кυ мαкяαиαтα ℓιттαfιи мαтαя ∂єαя ℓιттαfιи уαя ωαикє ωαикє уα кαммαℓα αкαи.fαяαѕнι мαι ѕαυкι #300 кα¢αℓ.мαι ѕσ ѕαι тαι мαgαиα ∂σи αкωαι αвυвυωαи ∂α ∂αмα ∂α уαкαмαтα кιѕαиι😅


Fans dina kubi a hanki in sha allah zaku ji dadin littafin nan burina nasaku farin ciki kamar yadda kuke sani nagode🥰


Didecated to muhammad karim MK


bismillah

Page🟦e3


Haka ta samu ta gama girka taliyar hausa taji romo kular "baba nura tafara zuba mawa sannan ta zuba a kwanon ta sauran kuma ta kwashe a ƙatuwar kula ta aje kitchen shiga ɗakin baba Nura tai don ta kaimai nashi ɗaki duk da ya tafi sallar la'asar tai zaman ta ciki don bata san abinda zai ƙara sa taga fuskar wannan baba musa, yana ganin ta shige ya ce ta fito ta fita tazo dai-dai tsakar gida sai ga shi yadawo matsallaci ya kalle shi ya watsar kamar bai gani ya shige dakin shi don abin yana mai ciwo"...





Yana shiga cikin ɗakin nashi ya ganta kwance kan katifar shi ya ce'' dota Noor sarkin lalaci karde wannan aikin da kika yi kice kingaji?"




Turo baki tai kamar zatai kuka ta ce'' baba Nura nagaji dayawa fa kaga ga tafiyar da nayi ga girkin da nazo nai"



Innalilahi ya faɗa tare da dungurin ta ya ce'' lalle yarinya baki da juruya ke raguwa ce kenan wannan mijin ki na da aiki da wallahi ya faɗa tare da dungurin ta"


Ƴar ƙwalla ce ta zubo mata ta ce" ni tunda baka so na Yanzu zan tafi. Wajan umma na nasan suna can suna jira na ita da Abba na"

Kamo hannun ta ya yi Tare Da zaunar da ita. Ya ce'' ƴar lelen abbanta wasa nake maki fa kema kin san ina sanki dota na!"


Kallon shi tai tare da faɗin "baba Nura kaga wani abu da nagani ɗazu kuwa da nazo?"

Yana jin ta ce haka yasan mai zata faɗa ya ce" nagani addu'a kawai yake ɓukatar ai mashi amma ya yi nisa ba yajin kira"


_______________________

"Ummi tun ɗazo nake ta jiranki naji shiru ga wannan acicin ƴar ki duk ta kwashe min girkin da kika min duk wannan maganar da yake yana kan cinyar Ummi ne"


Shafa mai gashin kan shi take ta ce" babana na ɗan fita ne daga nan kuma naje gidan marayu ne"


Shigowa tai ɗauke da kofin Black tea a hanun ta ce'' Ummi na faɗa mai inda kika je zai nuna maki kamar ban faɗa mai ba"

Ya ce'' innalilahi wai bacin abincin da muka ci after 3 hour yanzu har taji yinwa harda zubo wani tea gaskiya Ummi muzo mu auran da ita don kada ta ta lauta mu"


Murmushi "Ummi tai don ita mace ce mai hakuri ta ce kaganka son sauka tunda ƴata kake ma haka"


Tashi tai domin ta kuma gyara gidan dan ita bada da ƙazanta dakin "kaka" ta shiga duk gashi nan wannan ɗan iskan ya bata ɗakin duk ya bar baza mata kaya.....


•••••••••••••• Bangaran su Abba kuwa Kamar jira ake Noor ta fita jikin shi ya tashi sai haki yake ba'abinda umma ke furtawa illa salati da take tare da nema mashi sauƙi gun allah haka yai ta fama kusan awa ɗaya da rabi yana abu ɗaya daga ƙarshe dai umma ta yanke gwanda a tafi asibiti gashi ba wayar da zata sanar ma su Noor tunda wayar ta talalace daman Abba bai da waya shi napep ta tara da taimakon mai napep ɗin tasamu aka sa Abba ciki!


Tana cikin gyaran gado ta tsinto pant na yarinyar da "baba Musa ya kawo taje ta saka shege masai tadawo don ci-gaba da aikin ta sai gashi ya shigo cikin gidan a maye a buge sai layi yake yana zuwa ya dun fari kanta"

Ta ce'' innalilahi abin ya tashi kan wasu yadawo kaina kenan, shege tsohon kwarto da kai kawai mazinaci wai da ɗiyar wanka zakai aikata zina"

Ya ce''ke dakata min dama mun saba yi dake don haka ki matso ko na matso da kaina yana maganar yana layi kamar zai faɗi ya zuwa gunta ta lalubo wani kwalba ta buga mai akan shi nan take ya zube sumanme"




*Idan har ƙaunar da kike faɗa akai na dagaske ne to zo ki farantamin rai da siyan LITTAFIN RAYUWAR NOOR littafine mai cike da sarkakiya a cikin shi kedai hanzarta ki mallaki na ƙawata*





*Don ci-gaba da karantawa RAYUWAR NOOR zaki biya 500 kacal na kusa gama free page ki hanyarta ki mallaki naki a hannu ƙawata ga account number din nan 8108353370 Maryam Ahmad opoy sai na jiku*






🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
*𝗥𝗔𝗬𝗨𝗪𝗔𝗥 𝗡𝗢𝗢𝗥*
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸


*𝗼𝘂𝗺 𝘀𝘂𝗹𝘁𝗮𝗻*
_𝗺𝗮𝘁𝗮𝗿 𝗱𝗲𝗮𝗿_


_𝗮 𝗯𝗶𝘀𝗮 𝗸𝗼𝗿𝗮𝗳𝗶𝗻 𝗱𝗮 𝘄𝗮𝘀𝘂 𝘀𝘂𝗸𝗮 𝘆𝗶 𝗻𝗮 𝗮 𝗸𝗮𝗿𝗮 𝗺𝗮𝘀𝘂 𝗽𝗿𝗲𝗲 𝗽𝗮𝗴𝗲 𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗮 𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵 𝘇𝗮𝗻𝘆𝗶 𝗵𝗮𝗸𝗮𝗻 𝗻𝗮𝗴𝗼𝗱𝗲 𝗺𝗮𝘀𝗼𝘆𝗮𝗻𝗮 𝗻𝗮_


_𝗺𝗮𝘀𝘂 𝗯𝘂𝗸𝗮𝘁𝗮𝗿 𝘁𝘂𝗿𝗼 𝗸𝘂𝗱𝗶𝗻 𝘀𝘂 𝘁𝗮 𝘄𝗮𝗻𝗻𝗮𝗻 𝗮𝗰𝗰𝗼𝘂𝗻𝘁 𝗱𝗶𝗻 𝗻𝗲 8108353370 𝗺𝗮𝗿𝘆𝗮𝗺 𝗮𝗵𝗺𝗮𝗱 𝗼𝗽𝗲𝘆 𝗻𝗲_

_#300 𝗱𝗮𝗴𝗮 𝗻𝗮𝗻 𝘇𝘂𝘄𝗮 15 𝗶𝗱𝗮𝗻 𝘆𝗮 𝘄𝘂𝗰𝗲 𝘇𝗮𝗶 𝗱𝗮𝘄𝗼 𝗸𝘂𝗱𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗶 𝗻𝗲 𝘄𝗮𝘁𝗼 #500 𝗶𝗻 𝘀𝗵𝗮 𝗮𝗹𝗹𝗮𝗵 𝗸𝘂 𝗵𝗮𝗻𝘇𝗮𝗿𝘁𝗮 𝗸𝘂 𝗺𝗮𝗹𝗹𝗮𝗸𝗶 𝗻𝗮 𝗸𝘂_



Salati Noor tasa ganin aika aikar ta tama "baba musa dagudu ta fito karo sukai ita da Nura ya ce lafiya dai dota na?"

Jiki na rawa ta ce" yazo yazo kawai take maimaitawa jiki sai rawa yake ta marasa mai zata ce mai, kamo hannun ta ya yi ya ce kwantar da hankali ki faɗa min kinji"

Duk lokacin da zai dawo gida daman shi ke taya "Ummi" aiki don cirewa yake daga shi sai jallabiya pink color tai matuƙar amsar jikin shi yana fere ɗankalin turawa ita kuma ummi tana juye ruwan zafi a filash ya yin da Auta take fasa ƙwai don ita Ummi mace ce mai koya ma yaranta aiki don koda aure yaran ta ya yi baida matsala wajan girki....



Innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' kawai "umma ke maimatawa tunda aka shiga da Abba wajan awa uku kenan ba likitoci ba alamun su hankalin ta ya tashi sosai ga shi ba wanda yasan ta taho sallar la'asar ma ta tayi ne don bata da yaƙin ta karanta karatun sallah dai-dai hankali ba kwance ba"


________hasbunallahu wani'imal wakin "Noor ai kin kashe shi duba kiga bai motsi innalilahi wa'inna ilahirin raji'un' ki faɗa min mainene ya faru''


Dagudu ta ida so inda suke dataga halin da tasa shi take fadar abinda yazo mata dashi, a cikin haka ne "Kaka tai sallama cikin gidan hankalin Noor ba ƙaramin ƙara tashi ya yi shin mai kaka zata ce Allah yasa dai kada taga laifin ta tunda bata san ace baba Musa yana wani abun da bai da ce ba"
Amsa mata sallamar sukai wani kallo ta wulla ma Noor don ta tsane ta daga ita har umman ta bata san su gani take umma ta mallake mata ɗan ta ta ce'' ke kuma lafiya yau naganki anan gidan Allah yasa dai ƙalau?''

Murmushi tai Mai ciwo a rai ta ce'' lafiya lau kaka nazo ne na gaida ki"

Tana saka ƙafa taga ɗan ta kwance kamar gawa ta ce'' Nura mai ya samu yayan naka ne haka nagan shi kamar ba rai duk wannan maganar da take kamar zatai kuka take yin ta"


Uhmmm nima daman sai kuma ya canza zancen da cewa, ya je ya yi abinda ya saba ne shine ya fadi tun ɗazu muke fama nida "Noor" amma abu ya faskara.....


Kallon rashin yadda tai Mai ta ce'' wannan ce zata taimaka ɗana ya tashi ai ko ta ida samun shi tayo gadon baƙin halin uwar ta zata so ɗana ya tashi ne kana ganin yadda suka sa ɗan uwan shi ya tsane shi kamar ba uwa ɗaya ba Uba ɗaya!"


"Ummi ina so gobe zanje gidan maruyun Katsina kwana biyu na rabu da zuwa ina so zanje in sha Allah"


Auta da ke gefe ta kalle shi tun ma kafin Ummi tai magana ta ce''don Allah yaya kaje dani Please tunda gobe Friday ba school ina so zan raka ka"

Watsa mata harara ya yi tare da faɗin Kinga ina magana da "Ummi kina samun baki tun kafin ta ban amsa zan zane ki wallahi bansan wasa stupid girl tashi kiwu ce bedroom ɗin ki ki bitar karatu"

Sumi sumi ta tashi jiki ba ƙwari daman tun da safe taga yau bada ƴan mutumcin aka tashi ba ta ce'' Ummi good night!"

Ita dai sa masu ido tai don ba zata shiga ba su bata kunya, ta ce'' sorry yayan auta please ka rinƙa hakuri kaga ita ɗin yarinya ce"

Ya ce'' Ummi bana so ina seriously tana samin baki"

Bayan shi take bubbuga wa alamar rarrashin take ya yi luf a jikin ta yana jin ɗimin ummin shi sai da zuciyar shi tai sanyi sannan ya tashi, kai tsaye ɗakin auta ya nufa yana shiga tana zaune kan kafet tana karatun ƙur'ani cikin Muryar ta mai daɗin saurare zama ya yi gefenta har ta kammala ya ce'' auta sorry kinji kin san kan nawa daga jiya zuwa yau ya dau zafi please ki shirya zani da ke!"


Ƙwalla ce ta zubo mata ta ce'' yaya nace maka kai aure zaka samu mai ɗauke zapin kai amma sai ka rinƙa hucewa a kaina yanzu dai ko zan hakura sai an saimin alawa mai daɗi"

Ɗan jan kumatun ta ya yi tare da ɗauko mata hijabin ta, tasa suka fito domin zuwa shopping "Ummi na ganin su ta ce da yanzu na shiga faɗanku da naji kunya ko?"

Ummi sha kurumin ki mun shirya ne, zamu shopping daga nan zan ma yaya mata nagaji ya tafi gidan shi mu huta ni dake ko Ummi na?


"Ummi ta ce ai ko da yai aure kema auren zaki ku barni ni ɗaya na na huta"


Napep suka samo domin kai shi asibiti mafi kusa suka nufa yadda yake zubda jini hankalin Noor kuwa ya ƙi kwanciya a asibitin ne "baba Nura ya ce kada ki sake kifaɗa ma kaka wannan abinda ya faru idan ba haka kinsan dai bazatai maki da kyau ba ko don haka ki rufe bakin ki"

Ƙwalla ce ta share ta ce'' baba Nura gida zani gun umma na bazan kwana ba!"

Tausai tabashi ya ce'' kinsan da kin tafi za'a zargi wani abu kiyi hakuri sai gobe....


Kaka tace.............


Don jin yadda zata kaya sai ku tuntubi maruciyar a number kamar haka ...... Was app 08125028130 call number 08138012334

Wannan littafin na ƙuɗi ne idan kina ɓukatar cigaba da karanta shi zaki biya kuɗin ki #300 kacal 8108353370 Maryam Ahmad opoy masu turo kati ta wannan number08138012334

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment