Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

💦💦💦

*ƳAR WANKE WANKE*
💦💦💦

*Oum sultan*💫

☀️
*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION* ☀️


Marubuyar

karshen alewa kasa300
Mijin.fateemah
And now
Ƴar wanke wanke


*ᴀʟʜᴀᴍᴅᴜʟɪʟᴀʜɪ.ᴅᴜᴋ ᴋᴀɴ ɢᴏᴅɪʏᴀ ᴛᴀ ᴛᴀʙʙᴀᴛᴀ ɢᴀ.ᴀʟʟᴀʜ ᴜʙᴀɴɢɪᴊɪɴ.ᴍᴜᴛᴀɴᴇ ᴅᴀ ᴀʟᴊᴀɴᴜ ʏᴀᴅᴅᴀ ɴᴀғᴀʀᴀ ᴀsᴀ'ᴀ ᴀʟʟᴀʜ ᴋᴀsᴀ ɴᴀɢᴀᴍᴀ ʟᴀғɪʏᴀ*


☆ᴄᴏᴍᴍᴇɴᴛ ᴏɴʟʏ sɪsᴛᴇʀ☆

ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ

ᴘᴀɢᴇ 1✦5

Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran' Ammi Ammi am back to home..

Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce" oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan haba"

Shagwaɓe fuska ya yi ya ce"Ammi nifa yinwa na ke ji yakama ta abani abinci na"..

Ammi ta ce" wai daman saboda abinci ne ka ke kirana haka to nagaji da wannan kiran ka zo kai aure nima na huta".

Ya tsani yaji ance masa ya yi aure bai ce komi ba ya nufi bedroom ɗin sa bathroom ya shiga ya na mai watsa ruwa akan shi fitowa ya yi daure da tawol sai ƙarami a hannun shi yana goge kan shi...

"Mama kinga yanzu idan muka fara warar nan sai kiga ana samu ba kaɗan ba cewar matashiyar yarinya"

Mama ta ce"a'a hameeda kawai ki cigaba da zuwa gidan aiki na kada ki fara warar"..

Ƴar kwalla ce ta zubomata ta ce indai shine farin cikin ki zanyi hakan in sha Allah..

Yauwa "hameeda na Allah dai ya taimake mu, ya zaɓa maki miji nagari kiyi aure ki huta"!

Kuɗi ta bata ₦100 ce garin kwaki na hamsin sai sugar ta 30 gyada amaro ta 20 jiƙawa masu tai suka ci ita da mama, share gidan tai fes tai wanke wanke ta ta ɗauki Qur'ani tana karanta wa cikin murya mai daɗin sauraro..

Tunda safe 7:30 ta gama komi mama ce ta tara ka ta gidan aikin ta domin ta cigaba da yi a madadin ta, su na isa gidan mai gadi ya buɗe masu ƙaramar kofar saboda ya gane ita ce mai aikin hajiya gaisawa suka yi palon masu aiki suka nufa inda ta ce ai mata iso da hajiya kusan minti 30 sannan ta fito duƙawa sukai suna gaida ta ta ce" lafiya dai na ganku ku biyu"?


Kallon ta mama tai ta ce" hajiya yanzu yarinya ta ce zata cigaba da yi a matsayi na idan badamuwa"

Murmushi tai tare da faɗin au haba ai badamuwa ai ko baki faɗamin ba zata iya cigaba da yi, hakan ba komi bane..

Nan mama ta barta don ta fara aikin falon Hajiya ta nufa domin nan ne da sashen Sadeeq take gyarawa sai abincin sa domin ya fi son girkin [ maman hameeda ] palon ta gyara ta nufi sashen Sadeeq domin ta gyara yana gida bai fita ba tura kofar part ɗin nashi tai daidai lokacin yana zaune a 2sita yana latsa waya saurin komawa tai tai noking ya ce" ki shigo mana zaki dame Ni da noking"..

A sanya ye ta shiga ta ce" ina kwana ɗan laɓai"

Ko kallon banza bata ishe shi ba, ya cigaba da abinda ya ke yi fara goge darling table ɗin tai tana yi cikin hanzari don ji take duk ta ta kura kofin glass ne ya faɗo ƙasa tasssss ya bada sauti ganin shi tai a gaban ta ya ce" don ubanki Saboda baki San kudin shi ba zaki min a sara"?

Ta ce" don Allah ka yi hakuri wallahi ba da san rai na ba ya fashe tana mai kuka tana bashi hakuri amma fafur yaƙi hakuri kamar bai san abinda take ba"


Tsinka mata mari ya yi ya ce" kuma sai kin biya shi don ba ki fashi a banza, bagidajiya kawai"!




Shere.
And
Comment


Shere fisabillahi





💦💦💦
*ƳAR WANKE WANKE*
💦💦💦

💥 *Mallakar oum sultan*💫


*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION*


𝕐𝕒 𝕙𝕒𝕚𝕪𝕦 𝕪𝕒 𝕜𝕒𝕚𝕪𝕦𝕞𝕚 𝕓𝕚𝕣𝕒𝕙𝕒𝕞𝕒𝕥𝕚𝕜𝕒 𝕒𝕤𝕥𝕒𝕘𝕚𝕤𝕦......


*𝕘𝕒𝕤𝕜𝕚𝕪𝕒 𝕗𝕒𝕟'𝕤 𝕟𝕒𝕛𝕚 𝕕𝕒𝕕𝕚𝕟 𝕪𝕒𝕕𝕕𝕒 𝕜𝕦𝕜𝕒 𝕟𝕦𝕟𝕒 𝕞𝕚𝕟 𝕜𝕒𝕦𝕟𝕒 𝕥𝕒 𝕣𝕦𝕨𝕒𝕟 𝕔𝕠𝕞𝕞𝕖𝕟𝕥 𝕕𝕒 𝕜𝕦𝕜𝕖 𝕤𝕦𝕓𝕦𝕣𝕓𝕦𝕕𝕒𝕞𝕚𝕟😂𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕪𝕒 𝕓𝕒𝕣 𝕜𝕒𝕦𝕟𝕒 𝕞𝕒𝕤𝕠𝕪𝕒𝕟 𝕘𝕒𝕤𝕜𝕚𝕪𝕒*

https://chat.whatsapp.com/GTSFvoSBfuV7tVLtNzHR42
*𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕪𝕒 𝕓𝕒𝕣 𝕜𝕒𝕦𝕟𝕒 𝕞𝕪 𝕗𝕒𝕟'𝕤 𝕞𝕦𝕛𝕖 𝕫𝕦𝕨𝕒*🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️

*Data savice available now*

MTN

500mb 150
1gb 300
2gb 600
3gb900
4gb1,200
5gb1500

*Akwai ko wane layi mai ɓuƙata sai ya min magana 08125028130 sai kunzo*



*Ⴆιʂɱιʅʅαԋ*

*ραɠҽ 6✦10*


Ɗaga hannu ta yi ita ma ta wanka ma shi mari ta ce "kasani don ina aiki gidan ku bashi zai baka damar ka wulakanta Ni ba wallahi ai talauci ba hauka ba"



Tsaya wa ya yi yana kallon ta ya ce" ke ni kika mara ni Sadeeq ni zaki ma wannan cin kashin"?

Watsa mai harara tai tare da faɗin kai aganin ka bazan iya ramawa ba ne? Ni ba irin matan nan bane da kasa ba wulakanta wa su barka ta cigaba da abinda take hankali kwance tana raira waƙarta ahankali.


Bangaran Sadeeq kuwa mamaki ne ya cika shi don gani yake ta raina masa hankali tazo har ɗakin shi ta marai ba tare da hankalin ta ya tashi ba, zuciyarsa ke zapi kamar zata fashe ya miƙe da sauri ya nufi gunta tana kallon shi ta gefen idon ta taji tsoro amma bata nuna ba ta dake fizgo gashin kanta ya yi ya riƙe gam ya ce uban waye ubanki da zaki maraini har ki zauna lafiya??


Kwalla ce ta zubo mata ta ce "ubanka shine ubana kaga uban mu kazaga dallah malam sake min gashi tun kafin na cizgaka ɗanye"

Ya ce "na lura ai ke maiya ce dole kice haka buge mata baki ya yi ya ce wallahi kinci darajar maman ki nada mutumci da sai na yaga ki wallahi a ɗakin nan"


Ta ce haba au sai kayagani anan daman ai akwai Mazan da basu san mutumcin mata ba wata kila kana ciki don haka kasakar min kaina...

Ya ce idan ban saki ba mai zaki mun??

Ƙara ta kwalla dai_dai lokacin kuma Hajiya tazo wucewa ta korido ɗin dakin nashi da sauri ta kutsa kai ciki ta ce lafiya dai "Sadeeq naga haka?"

Kuka yasa ya ce "wannan stupid girl din nan ce Ammi ta ɓata min rai na don ta raina ni"

Kallon ta hajiya tai ta ce" hameeda mai ke faruwa faɗa min?"

"Hajiya daga ina goge tebur kofi yafashe shi ne ya marai ni na rama shine ya kemin wannan abun"


Matsowa Ammi tai ta ce "haba babana wannan fa ɗiyar[ sadiya ] wacce ka ɗauka uwa ko kamanta ita ai wannan ɗin ƙanwarka ce haba tafaɗa tare da cire mai hannu a gashin hameeda' nasiha ta masu mai ratsa jiki ta tafi tabar su ta ci-gaba da aikin ta inda ya shiga ya kwanta gado tana gama gyara palon ta fita da sauri"...


Karfe shidda na yamma tafita domin komawa gida yanzu kuma sai safe ita da tawo, tana isa ta iske "Ammi ta dafa mata abinda ta fiso watau shinkafa da mai da yaji, sannu tai ma ta ta zauna domin cin abinci"



Kallon abokin shi ya yi ya ce" wallahi mansir sai na wulakanta yarinyar nan har ni zata mara a cikin gidan mu kuma a part dina zan mata abinda baza ta taɓa mantawa dani ba in sha Allah"

Tadafa shi ya yi tare da faɗin haba"Sadeeq tunda Ammi ta baka hakuri kayi mana bana san na cin ka fa"..


Tun karfe 7am ta tafi gidan aiki sai da ta tabbatar ta gama gyara part ɗin Ammi sannan ta nufi nashi duk ya baza kaya a kan gado, duk tabi ta gyara ta wanke bayi fessss ta kunna bonar turaren wuta tazo dashi daga gida mai kamahi ta kunna palorn ya ɗauki kamahi kunna ac tai don ya yi sanyi,' tana buɗe kofar ya turo shima faɗawa ya yi jikin ta tsabar nauyi ta tafi zata faɗi ya rungume ta tsam tunawa ya yi da marin da ta mai ya sake ta timmmmmm ka ke ji ƙara ta saki ta ce Allah ya isa na..

Buge mata baki ya yi ya ce "ni kike ma Allah ya isa wai?"

Ehh kaifa sai da kagama jin taushin jiki na ka sake ni......


Nuna ta ya yi ya ce"nan ina jikin da zanji dadin runguma jiki duk ƙashi mtssss dallah fitar mun ɗaki kada na zane ki"

Tace sai dai mu zane juna wallahi kana gani na haka kamar langa langa ko to karfi gareni.....tura ta ya yi tafaɗa kujerar da ke kusa da kofa yace bari nayi maki hukunci mai karfi bakinta ya kama tsawon minti 30 yana kiss ɗin ta ya ce wannan shine hukuncin baƙi bara kunya..


Kuka tasa ta tashi tafita ta leƙo ta ce" kai mai saurin kukan nan Allah ya sakamin da man na san kai ɗan iska ne ta ruga dagudu"




*Shere*
*And*
*Comment*





*Share fisabillahi*🙌🙌





💦💦💦
*ƳAR WANKE WANKE*
💦💦💦

Mallakar oum sultan💫


*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION*

*Masu san a tallah masu hajar su kan farashi mai sauƙi sai kumin magana a👉08125028130👏🏽👏🏽👏🏽👏🏽*

*OUM SULTAN DATA SAVICE AVAILABLE*

*MTN DATA*
500mb____________150
1GB_____300
2GB______600
3GB____________900
4GB_______1200
5GB__________1500
10GB_____2800

*AIRTEL DATA*
500mb______200
1GB______400
2GB____________800
3GB__________1000
4GB________________1,200
5GB__________1,400


*9MOBILE DATA*
1GB____________200
2GB_______400
3GB________________600
4GB____________800
5GB__________1100


*GLO DATA*

1GB________250
2GB______________500
3GB__________7500
4GB_______________1000
5GB____________1250

*MASU SIYAN KATI SAI KU MATSO*🤝

*MUNYI ARHA MUN HANA BASHI*


*Account number 8108353370*
*Call number 08138012334*
*Was app number 08125028130*


*SAI NAJI KU*🤳💃💃💃💃💃💃



```Bismillahir rahama nir rahim```

```Page 11/ 16```


Yaji zafin kiran shi da ɗan iska da ta ce mai ya ce wallahi zan nuna maki ni ɗin ɗan iskan da kika ce ne idan har ina raye sai na saki baƙin ciki...


Mama ce sai mata faɗa take tana cewa haba "hameeda taya zaki je gidan su mutum har ki ƙarfin halin marin shi kin san kuwa waye shi sufa masu kuɗi ne mu kuma fa talakawa ne"


Hameeda ta ce" mama saboda mu talakawa sai a kace mai ya rinƙa wulakanta dan adam kenan ni wallahi bazan iya zama wannan balagaggen nan ba shi ba wani nawa ba ya rinƙa takani yadda ya so bazan iya ba Allah!"

Murmushi mama tai ta cigaba da aikin ta, ita ma hameeda ta kama shirin islamiyya don min asabar da lahidi tana zuwa sauran kuma sai jefi _, jefi take zuwa ta ce "mama kin ga idan aka bamu albashin mu sai mu yi siminti ko muma gidan mu ya ƙara kyau"


Mama ta ce kinji dashi" hameeda naga yau surutu kike ji nayi nan ta tashi ta shiga ɗaki ta barta tsakar gida"...


Jiki a sanyaye yake aiki abokin shine ya ce "wai lafiya naga duk yau kamar kai kazama feshon ne?"

No Mai kaga ni ni nan lafiya lau na ke 'sai dai gajiyar aiki ke damuna so nake na ɗan kwanta ma wallahi.......kallon shi ya yi ya ce" is okay kaje ka kwanta tunda Ni na tashi bari na idasa cike maka takardun"


Ya ce" okoy ka taimake ni kuwa bari nayi koda na minti 30 ne sai mutafi gidan, ni baƙin ciki na ma naje na iske ƴar wanke wanke nan gidan mu!"

Kallon shi Nura { abokinsa} ya ce ita to mai ta tare maka da zakai bakin ciki da samun da take gidan ku?? Kaifa ɗan takura ne wata kilma ita ce matar taka....


Saurin buge masa baki ya yi ya ce"wallahi bakin ka Nura baya da tsarki ya kamata ace kayi wankan tsarkin baki wallahi, wannan jaririyar yarinyar zan aura mai zata iya dauke min yarinyar da ko nono bata fara ba"...


Tunda Nura yaji ya ambaci sunan shi yasan maganar mai girma ce don baya ambaton sunan shi sai Maganar ta girmama ya ce kadai na cika baki don Allah kafara santa ko kada kace naje na maka biko ta so ka don ba ruwana balle naje.......


Naji ɗin nidai bari na kwanta kaina ya fara ciwo saboda ka ambaci yarinyar nan..


Bangaran hameeda kuwa islamiyya ta nufa wacce take kusa da layin su, tana shiga aka fara taran makara hamdala tai domin bata san dukan latti aji ta shiga aka fara karatu' malamin su na zuwa suka fara bashi harda alhamdulillah ta iya duk da bata zuwa wani sosai da yake mama na ƙara mata a gida jinjina mata malam ya yi ta zauna masu jin haushin tana......



Mafarki ya ke gashi shi da hameeda sun haifi yara biyu mace da namiji gasu cikin gidan su mai kyau suna rayuwar jin daɗi abinci ta kawo mashi darling table ta aje masa tashi ya yi domin ya rungumo ta sai jin shi ya yi a kasa timmmmmm buɗe ido yai da sauri domin kanin a ina ya ke "Nura nai ya ce lafiya ka faɗo wai menene ya faru?''


Tsaki ya yi domin farkin ya bashi haushi ya ce" kagama ne mutafi gida kaina ciwo ya kemin?"


Idasawa ya yi suka fito ya ce bazan iya driving ba please kayi ma jikina duk ya yi sanyi barcin dana yi....... Shi dai kallon shi Nura kawai yake domin yaga abokin nashi duk ya canza kamar ba shiba



Karfe shidda aka tashe su kai tsaye gida ta nufa da saurin ta ta cire kayan ta tashirya domin tana so taje tayi ma "Ammi towon dawa miyar kubewa ɗanya"

tun anan ta sai kuɓewar ta dan can ba lalle a samu ba napep ta tara kada tai yamma tana isa ta daura tuwo ta fara goge kuɓewar tana gamawa ta gyara ko ina minti 30 ta gama tuwo da miya part ɗin Sadeeq ta nufa duk kaya abaje a gado ta kwashe ta gyara ko ina gajiya ce ta dame ta ta kunna ac ta hau gado ba'ayi minti5 ba barci ya dauke tai....


Sauke shi ya yi Kofar gidan su, ya nufo gida 20 mint ya kawo shiga ko part ɗin "Ammi bai leƙa ba kai tsaye ɗakin shi ya nufa dan agajiye ya ke ga fararkin jaririyar yarinyar da ya yi cire kaya yai daga shi sai tawul ya watsa ruwa mai zapi canza tawul ɗin ya yi ya ɗauki wanda bai jiƙe ba ya ɗaura faɗa wa ya yi kan gado, jin mutum tai a kanta ta kwalla ra ƙara tace mama ya karya miki yarinya"



Ya ce"uban wa ya kawo ki ɗakin nan sauka ya yi ya kunna glof din dakin dai-dai lokacin tawul ya faɗi kasa"




*Please*
*Shere fisabillahi*

*Comment*




💦💦💦
*ƳAR WANKE WANKE*
💦💦💦

*Mallakar oum sultan*💫


*TAURARUWA WRITERS ASSOCIATION*



```Gaskiya naji daɗin yadda kuke nuna min kauna, Allah ya bar kauna```


_godiya gare ku_


_duk wani masoyi na wannan shafin naku ne, Allah ya bar kauna_


*Kada ku manta akwai data all network*💃💃💃


```Bismillahir rahamanir rahim```

```page 17/22```

Tana ganin tawul a ƙasa ta fasa ƙara tana innalilahi nashiga uku mama naga maciji nashiga uku na don Allah a taimake a fitar da ni kada ya kashe ni....

Tsawa ya daka mata ya ce" wallahi ko ki rufe min baki ko na maki abinda baki tunani' uban me ya kawo ki ɗaki har gado na sai kace wata mata ta"

Idon ta a rufe ta ce"don Allah kamin hakuri bazan sake ba yau ma tsautayi ne ya kawo ni gadon ka bada san rai na ba, ina tafiya gadon na kira na ni kuma na amsa kiran nashi kada na bashi kunya kai kuma sai kai hakuri"..


Wulla mata harara ya ya yi ya ce" tashi kifita ko na yaga ki a gadon na, da sauri ta miƙe ta fita dagudu tana hamdala bai mata komi ba".


Taƙaici ne ya kamashi ya saka kayan shi ya kwanta yana tunanin yanzu wannan yarinyar a haka ta ganshi innalilahi ya furta a fili tashi yai zaune abin duniya ya ishe shi ƙwaila ta ganshi ba kaya.. lapton ɗin sa ya ɗauka ya nufi sashen Ammi zaune ta ke tana lazimi ya zauna gefen ta har ta gama ta ce" Sadeeq lafiya dai ko naganka haka?"


Ammi ba komi kai na keciwo ga yinwa ina fama da ita...... Ammi ta ce" bari na kira hameeda ta zuba mana abinci amma tashi mu koma darling table ɗin sai ka ci"


Tashi. Ya yi badon ranshi na son tashin ba hameeda Ammi ta kira ta zuba masu tuwo, zata tafi "Ammi. ta ce ki zauna mu ci tare mana zaki tafi"

da ƙyar ta samu ta zauna suka ci wata shwagwa ce Sadeeq ya ce shi ba zai iya cin abincin ba "Ammi ta bashi a baki" ita dai hameeda na gefe ta kallon ikon Allah Ammi ta ce nagaji Sadeeq ka zo kai aure na huta nima..

Kuka mara sauti yasa kamar ƙaramin yaro ya ce "nidai Ammi na kiban naje office na gaji da yawa wallahi a tausaya min ya faɗa tare da langwaɓar da kai......ta ce to ga ƙanwar kanan hameeda ta baka yau ta huttashe ni nima....



Mamaki ne ya kama "hameeda" ganin Ammi ta ce wai ita ɗaga kai tai taga ita ya ke kallo ta murguɗa masa baƙi harda gwalo ya ce ni kike ma haka yarinya?

Ammi ta ce nifa Banga mai ta maka ba, kadai rigima gareka kai sauri ka gama ka kaita gida yau driver bai nan da sai ya kaita..... Kallon Ammi yai ya ce" zani gidan su abokina ne fa sai na makara kuma?"


Ehh koma ina ne zaka sai ka kaita don dare ya yi yanzu, kusan minti 30 sannan ya gama suka fito tai ma Ammi sallama tashiga baya yace ni zaki maida driver ki kenan to baki isa...

Kai nifa idan baza ka kaini ba ka barni na tafi nasan hanyar gida..

Cakumo ta ya yi ya tura gaban mota ya kulle ya shiga ya tada a hanya ba abinda ke tashi sai karatun Kur'ani ta ce mutum kamar ba ɗan iska ba jibi ɗazu yadda ya cire tawul a gaba kuma yana sane amma ji Yanzu ya kunna karatu..

Kallon ta yake kamar bai. San Abinda take cewa ba, ta ce hayin Wada nas zaka kai ko baka gani ne da zaka canza hanyar gidan mu?

Harara ya wulla mata ya ce wallahi yau zaki san kin min rashin kunya, kai tsaye gidan Nura ya nufa daman matar shi bata nan fita sukai ta re ya ce wallahi muka shiga kika nuna mai wani abu sai na balla ki anan........... Tsoro ne ya hana hameeda magana suka shiga suka gaisa da Nura duk bata nuna komi ba fatan ta Allah yasa ba gidan yan kar kai bane ya kawo ta ya ce ma Nura bani mukullin ɗakin ka na kawo ta nan ne domin ta huta kan ta na ciwo zan siyo mata magani..


Kwalla ta share a fakaice tana ji ana mata ƙarya "Nura ya ce gashi nan kusa da kai bari na je nadawo anyi. Kirana, fita yai ya bar su dashi da ita gaban ta ke dukan uku uku ya tura ta ɗakin rigar jikin ta ya yaga kamar wani mayin wacin zaki nan take dukiyar fulanin ta ta bai yana namaki ne ya kama shi ga shi a fili manya amma a riga bazaka ce da kwai su ba".

Ta fasa kuka tana mungu azzalumi maha'inci don Allah kada ka lalata min rayuwa kataima ka min kada kamin ciki..

Murmushi yai tare da tura ta kan gadon...........ihu ta kurma nan take nun fashin ta ya ɗauke.



Shere fisabillahi



23/30


Su mai wa tai numfashi ya ɗauke, ga hankalin Sadeeq ya tashi jagular ta ya kama yi kamar wani ma yin wacin zaki yana ....... Har yazo afka mata aka kwankwaso kofar dakin cikin sauri ya dawo Hai yacin sa tare da furta innalilahi wa'inna alaihi raji'un ni Sadeeq mai ya same ni haka ya ke ta furta tawa mai da kayan shi yai tare da nufar ƙofar ya buɗe "Nura nai tsaye ya ce Malam wai mai kake ne tun ɗazu na zo ina ta kwankwaso wa amma shiru"



Ya ce uhmm wallahi dai bakomi wannan yarinyar ce ta sume dan nace sai anjima zamu tafi!
Nura ya ce" Sadeeq mai kai ma ƴar mutane haka har ta sume Allah yasa dai ba fyade ka mata ba?''


Sadeeq ya ce Allah ya kiyaye ni da yi ma wannan ƙwailar fyaɗe, ka ma raina min hankali ni nafi karfin kwaila..


Nura dariya yai ya ce nidai muje ka dubata..... Shiga ɗakin su kazo yi Sadeeq ya ce ma Nura dan jira nan na gyara mata kayan ta!

Murmushi yai ya ce ka duba kayan matata cikin dorowa, sai na kawo maka kayan duba ta.... Yana shiga ya yayyafa mata ruwa amma shiru ba alamun farfaɗo War ta bakin shi yasa ana ta yana hura mata iska kusan 10mint sannan tadawo ruwa ya sama anan ta ce" mungo azzalumi na tsane ka ɗan iska kawai....


Bangaran mama kuwa hankalin ta ya tashi sosai ganin har lokacin dawowar hameeda ba ta dawo ba hankalin ta baƙaramin tashi yai ba Allah yasa dai lafiya, ganin har karfe 9:30pm bata dawo ba tasa hijabi ta nufi gidan su Hajiya ta na zuwa ta ce wai har yanzu bata gama aikin bane naji ta shiru shine na biyo sahu...


Mamaki ne ya kama "Ammi" ta ce a'a ai tun ɗazu suka taho nasa Sadeeq ya kawo ta saboda dare ya yi ne!

Mama ta ce" innalilahi ni har yanzu ba su isa ba Allah ya sa dai lafiya su ke ba sa ce su aikai ba"...... Amin ta amsa mata tace bari na kira wayar Sadeeq ɗin bari na
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment