Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

besan meyake fad'a ba"har kamal yacire ran yaji yayi mgn yanama k'ok'arin tafiya sai yaji yace"wai wannan surutun da kakeyi kodai son kucakar yarinyar nan kakeyi ne??uhmm! Abdallah kenan"idan ina sonta bana jin kunya ko tsoron sanar maka"ina fad'a maka gaskiya ne sbd idan k'anwata Aka yima haka sai Inda karfina yak'are"kuma tanada hurumin kaika k'ara"saidai sbd kanada kud'i baza'abi mata hakk'inta ba"shin idan sa'ada Aka yima haka ba fata nakeyiba wane mataki zaka d'auka??" nasan bazaka lamuntaba"zakayi koma miye kan wanda yamata haka"idan har baza kaso Ayi ma k'anwarkaba kai meyasa zaka yiwa wata??" dan Allah Abdallah karka koma cutar musu da yarinya"bansanka da cutar da kowaba meyasa sai Akanta zaka fara?"wlh duk Inda baka zato zancen nan yaje"ni kaina bansaniba Amma na sami labari"to dana tuna Abinda yafaru last time a garden yasa na yadda"nasan kuma preety ta sani saika tanaji hujjar kare kanka wajenta...sbd inajin tsoronta kota isa na lallab'ata ko??"Ada zan sanar maka da wani zance Amma na fasa"sai kaje da Abinka idan tayi wari maji"ita kuma yarinya ka koma cutar da ita wlh saina sanarwa Ammi kaji na rantse"tsaki Abdallah yaja yabarma kamal wajen"kamal ya girgiza kansa yana murmushi"shi kansa yasan be iya rabuwa da Abdallah sbd yana k'aunarsa dan Allah"kuma wasu dg cikin halayensa sun masa sosai"Abdallah na burgesa da baya neman mata"ya tabbatar Inda wanine yadda yaga yanada dukiya zaita neman mata"yanzun kuma gashi mutane y'an kuji ku gani har sun fara zancen wai maganar banza yayima ummu shine tak'i yarda saiya wulak'antata"shiyasa dayaci karo da jaridar yak'i bari gidan tv nasu suyi labarai Akanta....

*One week Ago*
kimanin sati 1 kenan da faruwar wannan sharad'i na babah"yau saura kwana 3 sharad'i yacika"kuma ummu bata fidda kowa ba"ko data kira mubashshir ta sanar masa komai"ya damu sosai yakuma sanar mata da wuya mahaifinsa ya Amince siyi Aure yanzun"Amma ta bashi sati 1"tunda sukayi wayar har yau sati guda be kiraba"gaba d'aya itada mama dasu Aminu suna cikin damuwa"saidai ummu na b'oyewa"ta kuma sanarma mama mubashshir take jira taji ta bakinsa"ita kanta lawisa dataji zancen dukta damu"saidai tabama ummu shawaran ta dage da Addu'ar zab'in Alkhairi"duk wannan damuwar da ummu ke ciki hakan be hanata yawan tuna Abdallah ba"ciwon dayaji mata harta warke sai Abinda ba'a rasaba"kuma tunda sukayi wannan zuwan garden d'in bata koma yadda sunjeba sbd ta tsani wajen.... kasancewar yau satday sai ummu taji kad'aici yamata yawa sosai"gashi mama Anguwa zataje da marece"hakan yasa itama tafara shirin fita"saidai koda ta kira lawisa ta sanar mata zasu fita Amma ba wannan garden d'in zasujeba"saita dinga tsokanarta"ta share takashe wayar"sai bayan sallar la'asar mama ta fita taje gidan y'ar uwarta dake Anan kaduna ,wacce sanadinta suka had'u da babah"gidan wani malami masanin Alk'ur'ani da hadissai umma murja ta kaita"sbd Abata shawara ko wani taimako wanda sharia ta yadda dashi.....duk wani bayani saida mama ta masa dg k'arshe tace"wlh mlm Abin nadamuna"dukda nasan komai na Allah ne Amma ina zargin kamar Akwai saka hannun mak'iya"duk wanda yazo kamar za'a yi dg baya sai yace" yafasa"gashi kuma batun da ubanta yayi yanzun"banaso Ayima yarinya kamar ummulkhairy Auren dole kuma na sadaka....shiru mlm yayi yana nazari"kafin dg bisani yace"Alhamdllh ku cigaba da Addu'a"tabbas na fahimci y'arki An saka mata hannu"saidai hakan nada Alak'a da jinkirin zuwan mijin dazata Aura"sbd wani baya Auren matar wani"y'arki insha Allah zatayi Aure kwana nan"kuma miji na nunawa sa'a zata Aura"sai Abin ya girgiza kowa"saidai Akwai qalubale Acikin Auren"kuje kuyita Addu'a"tun kafin zuwanki nan nayi mafarki jiya naga komai sai gashi Allah yakawoki"kasancewarki na uwa Agareta kiyita mata Addu'a itama tanayi"Ajiyar zuciya mama tasaki suna masa godiya"suka kawo sadaka suka bashi"suka tafi.....
Ab'angaren big man kuwa yarasa mafitah shima"ko Ammi be sanarmawa ba sbd yasan tsab zata iya cewa" cikin yaran danginta yazab'a"yayima preety zancen batama bashi had'in kai ba sai tambayarsa tayi" wacece yarinyar daya watsama lemo kuma miye hadinshi da ita??"tsaki yaja yakashe wayar sa Alokacin"ta dinga kiransa yamata banza"Atsarinsa beson zama da mace sama da d'aya"sannan yafison ya Auri wacce ke mutuwar sonsa sbd shi SO ba matsalarsa bane"yadda preety ke nunawa kansa da yimasa biyayya sai yaji zai iya Aurenta"yanzun kuma yasan dayace beda wacce yafitar k'ilan daddy ya Aura masa hafsat"yarinyar dayayi mugun tsana"wacce daya Aureta gara ya mutu bbu Aure Arayuwarsa"yasan wacce zai Aura bazata gagaraba Amma matan ne wasu bbu tarbiyya"Aganinsa gara preety"dukda itama ba komai nata yama saba"Amma Aganinsa gara ita"gashi yana fushi da kamal balle suyi shawara"shi kuma bejin zaima iya sanarwa dasu junuid wannan zancen"Acikin y'an kwanakin damuwa tasaka yanata shaye shaye son ransa"sunje garden d'in nan kusan kashi biyu bega ummu ba"wanda har sakawa yayi Abincika masa ko Anganta sbd ya Ida mata hukunci na k'arshe dalilin tsakin data masa ranar da sukaje Asibiti Amma basu gantaba....
Misalin k'arfe 5 na yamma"Abdallah ne zaune back sit d'in had'add'iyar motarsa"driver najansa"babuma su junuid Atare dashi yau"sai motar bayansa da body guards nasa ke ciki"yasha zazzafan wanka cikin suit coffee brown"sai y'ar ciki fara"yana sanye da takalmi have cover"suman kansa har walk'iya takeyi da d'aukar ido sbd gyaran data sha"duk wacce ta kallesa sau d'aya baza taso ta dena ba"saida sa'ada tagama wasashi d'azun sadda zai fito sannan ya baro gida"yayi shiru yana tunanin ina zaije yad'an d'ebe kewa?"wayarsa tafara ruri"tsaki yaja sbd ganin preety ce"Amma saiya d'auka yak'i mgn"hellow my baby irin wannan shanyawa haka ?"saida yagama shan k'amshinsa kafin cikin taushin muryanshi yace" laifinkine"kinsan dai bansan yawan tambaya ko?"shikenan Amun Afuwa"2days nayi kewarka ina son nazo na ganka tunda kai bakayi kewata ba"nifa banama gida"kuma yau kinsan babu office"kana ina yanzun sai nazo?"d'an yamutsa fuska yayi yace"mu had'u A gold stone sai muyi maganar dana miki kwanaki"to shikenan swee...bema Ida sauraren taba yakashe wayar"Ahankali yace"muje gold stone"okay both"cewar driver"haka nan big man yaji gabansa yafad'i"wayoyinsa nata ringing"wasu Abokan kasuwancinsa ne wasu matan dake cewa suna sonsa ne"Ahaka suka iso gold stone wajen shak'atawa da shan ice cream"bayan An bud'e masa k'ofa yafito yatsaida body guards nasa su jirashi Awaje"sbd yau yaji duk sun ishesa bema son yawo dasu"cike da Aji da nutsuwa yanufi ciki yanata wani shan k'amshi"samari da y'an mata kowa na harkan gabansa"wajen wani table da bbu kowa yanufa ya zauna yana danna waya"guda dg cikin ma'aikatan ya iso yana fad'in y'allabai me kake buk'ata??"d'an yatsina fuska big man yayi yad'ago kansa da nufin yayi mgn"idanuwansa suka hasko masa ummu da lawisa dake zaune suna shan ice cream"ummu tasha gayunta cikin coffee brown d'in dubai Abaya"sak kalar kayan dake jikinsa"kallon mutumin yayi yace"bbu Atak'aice"dg haka yayi shiru kusan mintina 3"sai kuma yasaki wani shu'umin murmushi yamik'e tsaye cikin izzah da gadara yanufi Inda su ummu ke zaune"harga Allah ummu batama lura dashi ba"saidai kawai tasan tunda suka shigo wajen taketajin fad'uwar gaba..... Abdallah yaja kujera zai zauna"sai sannan taji mayataccen k'amshin turarensa daya cika wajen"k'irjinta na bugawa ta kallesa suka had'a ido"tayi k'ok'arin danne rikicewar datayi ta had'e rai"lawisa itama tayi mamakin ganin yazo ya zauna nan"saidai batayi mgn ba ta tashi tabar wajen"ummu ma mik'ewa tsaye tayi da nufin tabar masa wajen"Abdallah yayi wuf ya d'auki wayarta da hand bag nata yarik'e"tana binsa da mugun kallo tace"mlm bani jakata da wayata"ina ruwana dakai?"koba An mana tsakani dakai ba??"Akan me zakayita bibiyar rayuwata?"......bazan bayarba saikin zauna munyi mgn"zancen An mana tsakani bansan lokacin da Akayi hakan ba"Abinda nasani ba fad'a ko tashin hankali yakawoniba"to meye yakawoka?"ta fad'a cikin masifa tana ballah masa harara ido cikin ido"saidai bata jure kallon cikin k'wayar idonsaba ta kauda kanta"wai wannan tada jijiyar wuyan da kikeyi duk dan sbd nazo na zauna nan ne?"An fad'a miki kinada Ajin dazan ma kulaki?"tunda har nazo nan na zauna yazama dole ki zauna kiji meye yasa nazo"ko kuwa wlh shiga rayuwarki yanzun nafara"ke kin isa ina fad'a kina mun musu??"yafad'a cikin zafin rai"ta kalli gefensu taga bbu me lura dasu Amma lawisa na zaune nesa dasu tana hangensu"wai dan Allah idan baka tada fitinah da tashin hankali ba Arayuwarka ba bakajin dad'i ne??"bansaniba"ke kuma Allah yayiki da kafiya ko?"to bari kiji! tunda har nazo nan baki isa kitafi ba sai kinji Abinda zan fad'a miki"ko kuwa wlh ranki yayi mummunan b'aci"wai dan Allah ina ruwana dakai ne?"zancen kikeso"yafad'a yana jan tsaki"batayi mgn ba ta zauna kan kujera kusan second 30 kafin tace"to ina jinka ko?"yatsina fuska yayi yak'i mgn"saima danna waya yaci gaba dayi"wai wannan wane irin wulakanci ne?"ka tursasani na zauna kuma shine zaka shareni?"saida yagama shan k'amshin sa kafin yad'ago ya kalleta yace"na shareki d'in ke kin kai mace ma?"bata kulashiba burunta yafad'i komeye yabata hand bag nata da wayarta daya kama ya rik'e"saima Asannan ta lura da kalar kayansu iri d'aya.....dan Allah kabani hand bag nawa naje na bar maka wajen"ke dallah karki dameni mana"dama labarine zan baki saiki bani shawara"ni kuma?"sai Akace duk mutanan dakake dasu nice zaka bama labarin?"ina su y'an koron naka da bazaka fad'a musuba?? "musammun wannan me k'aton kan da wargajejen bakin.... tab'e baki yayi sbd yasan junuid da tj take nufi"K! na gadamar bamawa kuma dole ki tsaya ki saurara"tab'e baki tayi tana fad'in saika fad'a idan labarin me mahinmanci ne"ke wlh zan tattakaki Anan"rashin kunya zakimun kome?"innalillahi! wai dan Allah kai wane irin mutum ne?"kace ba tashin hankali yakawokaba ko?"to kafad'amun menene?"tsaki yaja yana kallonta yace"dama ba wani Abu bane daddy nah yabani 2weeks na fiddo wacce zan Aura"koya Auramun duk wacce yakeso?"yanzun Anci sati 1 saura sati 1 wa'adin daya bani yacika"kuma matsalar yarinyar dake sona sai nan da shekara kofi zatayi Aure....dg haka yayi shiru"sosai tayi mamakin meyasa zai fad'a mata sirrinsa?"saidai dayace yarinyar dake sonsa yabata haushi"wato shi yanuna babu wacce ta isama yasota kenan?"bakiji ne wai?"kin wani tsare mutane da ido"ki fad'amun mafitah mana"shiru tayi sbd ta fahimci disga mutane da yarfasu da masifa jininsa suke"kallonsa tayi tana tab'e baki tace" kwantai kayi kenan?"sai dai kusan matsalarmu d'aya dakai"Amma bazan sanar maka ba sbd bana buk'atar shawaranka"zancen wacce take sonka kuma nayi bala'in tausaya mata data soka"Amamakinta sai taga yasaki wani irin murmushin da bata tab'a ganin yayi irinsaba"ba k'aramin kyau taga ya mataba"harara ta zabga masa tana kauda kanta dan mugun kwarjini yake mata "K! kifad'amun tun kina dariya"idan kuwa kinaso mu kwashi y'an kallo kece zakisha wahala"iya nan yayi shiru sbd yagaji da surutun"zan fad'a maka mgn kana danna waya?"Amma Ai kunne keji ko?"dan Allah idan nasanar maka zaka bani jakata natafi?"yatsina fuska yayi cike da k'osawa yace"banyi Alk'awari ba"ki fad'amun ta Arzik'i koki fad'amun ta tsiya"zab'i yarage naki"hmm! waikai An gaya maka ka isa ka tursasani ne?? nan gaba kad'an zaki bama kanki Amsar hakan"oya fad'amun nace?"yafad'a cikin zafin rai"wai dan Allah me.....bazaki fad'a ba?"yak'are maganar yana zare mata manyan idanuwansa"shikenan"dama nima babanah yace na fiddo miji ko shima ya had'ani da ko waye"ni saura kwana 3 wa'adin yacika"kuma wanda muke son juna be Ida Abinda ke gabansa ba"yafiso kamar nanda shekara d'aya Ayi Auren mu"shinefa dama labarin.....shiru yayi yana danna waya kamarma bashine take ma mgn ba"yanzun ka bani jakata na wuce Ana jirana....saida ya mula yasha Iska kafin yace"ki jira muyi mgn sbd samun mafitar kanmu"banganeba?"ta fad'a tana kallonsa"yatab'e baki yana d'age kafad'a yace"saiki tsaya ki saurara"to shikenan idan naji mafitar yamun shikenan"Ai bakima isa kice bata miki ba"sbd tunda na b'ata lokacina nazo nan nabaki labari na zauna naji naki labarin kinga kuwa baki isa nace ga yadda za'a yiba kimun musu"yak'are maganar cikin izzah"ummu dai tayi shiru Aranta tace ko masifa yakeyi sai muryarsa tayi dad'i"saidai yanada murd'add'en hali"shirun da yayi yasaka ta kallesa taga ya k'ara waya kunnansa yana fad'in ina ciki ki shigo"dg haka ya yanke wayar yana fad'in lafiya kike kallonah?"itace ta kawo haka"okay yayi kyau"sai kuma yad'an girgiza kansa yana sosa girarsa ta gefen dama cikin nutsuwa ya kalleta yaga bashine take kallo ba"yace"inaga hukuncin dana yanke mana shine" nida ke zamuyi AUREN YARJEJENIYA! daga ni saike da wanda zaki Aura kawai zamu san manufar Auren"bayan Auren da wani d'an lokaci na sakeki na Auri wacce ke sona time d'in ta gama Abinda ke gabanta" kema saiki ki Auri wanda kikeso.....shiru yayi sbd dirar preety Awajen.....✍️

Turkashi🤫🤔😳 wani abun sai a paid grps guys ba'a fara komai ba"yanzun zamu shiga cikin Ainahin zak'in labarin wanda bbu nadama ko dana sani awannan tafiyar dan labarine me tsayawa Arai da sakq nishad'i karki bari ya wuceki hanzarta biyan naki ta wannan hanyar👇


wannan book d'in nakudine
Normal grp 300
Vip grp 1000
Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number👉2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251
300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira❌

Y'an nijar kutuntub'i wannan n👉 +227 88 01 90 50
Normal grp 500f
Vip grp 1000f
Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment