Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE



You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Isseta abuncin taci sosai kana tawanke bakinta taje tayi wanka harta fito bataga giftawar kowaba dagacikin iyayen nasu, seda tashirya cikin kayanta na bacci kana Tayi sallar isha'i Amma me tana gamawa wani nannauyan bacci yad'auketa batareda taje Kiranda mama bintu kemataba....seda dare yaraba sosai yauma akasake zuwa mata cikin bacci taji ana lalabarta Kuma yau har ansamu nasarar sab'ule mata hannun rigarta inda duk rabin k'irjinta awaje wanda ba cikin bra ba Kuma ahakan ana k'ok'arin k'arasa cire mata rigar...arazane tafarka domin Jin abun Tayi kamar amafalki cikin tashin hankali tashiga Ture wadda kejikin nata tareda k'ok'arin kwatar kanta Amma abun yafaskara, atake danbe yakacame atsakaninsu sedai ga dukkan alamu kowacece tad'anfi Isseta girma Hakan yasa Tasha wahala sosai ahannunta wurin kwatar kannata....kamar daga sama sukaji anty hawwa da zuwaira sunbuga ihu alokaci d'aya suna fad'ar wayyo allah atemakesu kwarto acikin d'akinsu. Hakan yasa wannan matar saurin sakin Isseta tahantsila tafice daga d'akin aguje...Kuma wannan ihun Nasu zuwaira shine yayi sanadiyar fitowar mutanen gidan gaba d'aya ciki kuwa hadda samarin gidan da Abba, gadan gadan sukayo d'akin nasu inda suna shigowa yah Kabir yakunnah hasken d'akin Hakan yasa idon Abba saukan akan...!




MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete dinshi yafito idan kishiya Siya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in 👉 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber 👉 07037092176 🙏









Autar alheri ✍️


🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️


🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽

(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)


Daga alkalamin Autar alheri ✍️

MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.

Book 1

Page 15 & 16

"Idon Abba sauka akan Isseta dake makure duk rigarta tasab'ule k'irjinta awaje, "innalillahi Wa'inna ilaihiraji'un shine abunda yafito daga bakin Abba kamun yace kowa yafito waje yafad'a Yana mayarda samarinda Basu shigoba tareda kora way'anda kejiciki batareda yabari sunga Isseta d'in ba Amma iyayen nasu duka sunganta dakama y'anmatan Hakan yasa mamansu yah balah sakin wani shu'umin murmushi kafin tayiwaje wannan murmushin nata kuwa bak'aramin tayarwada abokanan zamanta hankali yayiba wato mama salmu da mama bintu musamman ma mama salmu abun yayi bala'in kayar matada gaba Amma dayake dukkansu masu hankaline Kuma sun iya takonsu yasa babu wanda yafahimci Hakan...seda duk suka fitane kana Abba yace Y'anmatan ma sufito har ita Isseta Amma tasiturta jikinta kafin tafito.

Hakan duk sukafito kowannensu yasha jinin jikinshi Isseta kuwa hijab kawai tad'ora akan kayanta dasuka yage tafito....dukkansu da kallo Abba yabisu kamun yanisa yace "hawwa'u wanene yashigo muku acikin darennan? Yasamu damar tsallake samarin gidannan haryashigo Basu ganshiba Kuma ba'abud'e k'ofar gidanba? Shiru anty hawwa Tayi domin Batasan mizatace mishiba. Hakan yasa yajuyaga samarin gidan inda ya kalli yah balah tareda cewa "kodai kune kebibiyar k'anenku? Tayaya har wani ze tsallakeku yashigo gidannan bakuganshiba balah? Yatambaya Yana kafeshida Ido. "Aikafin yah balah yabashi amsa mamansu Tayi saurin fad'ar "wannan wacce Irin maganace kakeyi Malam? Aiko agarin arna baza'ayi wannan tumasancinba kaima kasani duka yaran gidannan babu Bata iri bamuda wani bara gurbi sedai yanzu da Isseta keneman zame Muna k'arfen k'afa domin kuwa wurinta akazo ba wurin sauran yaranba Kuma itace akafarmaka Amma dayake dasanenta yazo setayigum dabakinta harsuka fara shed'ancinsu Badan Allah yasa Y'an uwan nata sunfargaba dasesuyi komai cikin salama yatafi babu wanda yasani kamar yadda suka Saba yanzu abun yawuce ayishi asoro ko akangon gidan biredi yanzu harcikin gidan ubanki zesameki kuyi lalatarku wannan wacce Irin masiface salon kijanyo harsauran yaranma yalalatasu, tak'arasa zancen tana rushewada kuka.

Sosai zuciyar Abba kebugawa sabida wannan zancen na mamansu Yah balah tabbas maganarta gaskiya ce domin idan bahakaba miyahanata Neman d'auki itada ake k'ok'arin ketawa haddi kenan maryama zata lalata masa tarbiyar gida besaniba innalillahi wa'inna ilaihiraji'un..mama bintu kuwa da kallo kawai take binsu takasa cewa komai se luguden tara'tara da k'irjinta keyi.... dukkansu maganar iyya hassi ce takatse musu tinani inda take fad'ar"yo ai wannan basabon Abu bane malam shiyasa kullun nake tsawatar mata Amma yau da gobe semutane suga kamar ina tsangwamar ta ne sabida banice na haifetaba Amma Isseta kam sedai Allah ya kyauta domin kana ganin jiya tinsafe tabar gidannan se dare tadawo Amma dudda fad'an da kayi mata besa yau tafasa fitarba tinda yau sebaysn Isha'i tashigo gidannan Kuma antabbatarda cewa sunatareda yaronnan shamsu to inaga abunda sukayine be ishesuba shiyasa yak'ara biyota gida tinda ansaba gara suk'arasa anan Ashe rabon dubunsu tacikane....tafad'a tana dallawa Isseta muguwar harara.

Ido Abba yaruntse dak'arfi domin tabbas yayarda da kalaman matanshi sabida yauma dakanshi yagansu lokacinda suke fitowa daga napped itada yah shamsu Kuma alokacin sunrigada sun ajiye halima ak'ofar gidansu se akazo itama aka ajiyeta to yah shamsu yafito daga napped d'in Yana Kara lallab'ata ganinta duka arud'e domin atinaninshi yadda tabaro waccan mahaukaciyar ne kedamunta besan badak'alar gidansu bace, tofa awannan lokacinne Abba yagansu Kuma bega halima ba shiyasa yanzu yak'ara gasgata abun aranshi... Isseta kuwa datayi mutuwar tsaye Jin k'azafinda ake jero mata babu kunya balle tsoron Allah se ayanzu kukanda ketokare mata mak'oshi yazo cikin kuka tanufi mahaifin nata tana fad'ar"wlh Allah Abba bahaka bane wlh bansan komaiba..tsitt Tayi awurin batareda tak'arasa fad'ar abunda takesan fad'aba Saka makon wani mugun Mari da Abba yad'auketa dashi jikawai sukayi "tasss kamun tadawo Dede yak'ara d'auketa dawani seda yayi mata Mari ukku ajere masu bala'in shiga domin seda ta hantsila tafad'i akan kafardata wadda tabuguda ita lokacinda mamansu Yah balah ta kad'ata akan panpo. k'ara tasaki tana dafe wurin cikin azaba kafin tarusheda kuka meban tausayi...hannu Abba yad'aga zekoma marinta cikin sauri mama bintu tarik'e hannunshi. Da kallo yabinta cikin mamakin abunda Tayi. Awannan karon bashi kad'aiba matan gidan ma kallon mamakin suke mata domin duk abunda akeyiwa Isseta agidan Bata tab'a Saka bakintaba balle Tayi magana tin tana k'aramarta kuwa sedai idan angama ta lallab'ata kawai. Amma kam segata da abun mamaki wai itaceda rik'e hannun Malam akan zedaki Isseta. Ido cikin Ido take kallonshi itama kamar yadda yake kallonta "cikin takaici wannan al'amarin tace "haba Malam aiduk abunda mutin zeyi aduniya yadace ya kwatanta adilci agareshi kafarayin bincike tukunna akan abunda kuke zarginta dashi kamun kayanke hukunci karka manta maryama amanace awurinka karson zuciya yakaiga aikin danasani domin wlh inada yak'ini akan cewar wannan zancen k'arya ne Sam bagaskiya bane akwai de abunda akashirya. Tana gama fad'ar Hakan tajuya kawai Takoma dakinta......da kallo Abba yabita harta b'acewa ganinshi kamun yajuya kan Isseta yace "tinda tace k'arya akemiki Kuma bana Miki adilci bayanga komai abayyane Amma abunda keranta yasa takasa ganin gaskiyar to shikenan badamuwa Dama dai tinkina jinjira abunda bintu ke fad'a kenan duk acikin y'ay'ana bana sanki bana Miki adilci to kije inda za'ayi Miki adilcin daga yau nayafeki daga cikin y'ay'ana babuni babuke maryama bazeyu nahaifi y'arda zata zamo ajalinaba wlh Maza kitattara kibar mun gidana yanzunnan Karna fito nasameki agidannan. Yana gama fad'ar Hakan yajuya tareda shigewa d'akinshi.

Ido mama salmu tawaro waje cikin mugun gid'ima datashin hankalinda yakasa ab'oyuwa agareta take kallon Abba tamakasa cewa komai. Hakama y'anmatan gidan Gabaki d'aya sun girgiza da wannan hukuncin na mahaifinsu har Hakan yahaifarda nadama akan ihun da sukayi musamman anty hawwa Dan zuwaira ko kad'an Bata damuda wannan abunba.

Isseta kuwa mik'ewa tayi tinda kalaman abbanta suka fara sauka akunnenta taji gabaki d'aya duniyar tayimata kunci zuciyarta tabishe atake tanemi kukanda takeyi tarasa. wani Irin daci kawai takejin yana taso mata tindaga zuciyarta har mak'oshinta, juyawa kawai Tayi tareda nofar hanyar fita gidan batareda tak'ara cewa komaiba, Tako biyu Tayi ana ukku ta tsaya cak sabida damk'o mata hijab da iyya hassi Tayi cikin mugunta tad'auki wani kwanon k'arfe dake tsakar gidan cikin rashin Imani tad'agashi zata dokawa Isseta aka. (wato kikasheta Baki barta da wannan mugun tabon ba🙄) ahanzarce Isseta tarik'e kwanon da hannu d'aya kana tajiyo tareda watsa mata wannan lulu eyes din nata masu bala'in firgitarda mugun mutun idan tana cikin bacin Rai kamar yadda take ayanzu....Aiko iyya hassi Tayi bala'in firgita daganin wannan canjin agun wadda batayi tinaniba, arazane taja baya taname sakar mata kwanon. "Karabowa Isseta Tayi kusanta inda itako tak'ara matsawa Baya Hakan tarik'ayi baya Isseta nabinta harsuka datse ga bangon wurin. Cikin wata Irin murya wadda Bata Santa da itaba tabud'e Baki tana fad'ar"kinyi kuskure hassi kinyi kuskuren cewa Zaki dakeni ayanzu kisani babu macenda zata k'ara samun wannan damar tadukana acikin gidannan Kuma aduk lokacinda kikayi Koda mafalkin kindakenine to idan kika Farka kifara kirga kwanakinki na duniya dumin dukana shine kuskure Mafi Muni dazaki k'ara tabkawa arayuwarki, sabida a yanzu kinrasa wannan damar, D'an murmushin yak'e Tayi wanda yafi kuka ciwo tamayarda kallonta ga mamansu yah balah kana Takoma kallon iyya hassi d'in sa'annan tagirgiza kanta tace "Humm kunyi naku kungama yanzuko saura nawa. Tana gama fad'ar Hakan tajuya hartakai bakin k'ofar fita gidan taji muryar zuwaira tana fad'ar "wlh k'arya kikeyi kinyi kad'an kigayawa iyayenmu magana Kuma kifita salun alun Allah semun sab'a miki kamanni agidannan. Tafad'a tanayowa kanta.....tsayuwa Isseta tagyara tanasakin wani shu'umin murmushi tareda jiran k'arasowarta...cikin sauri iyya hassi tarik'o ta tana girgiza matakai. Murmushi Isseta Tak'arayi kana tace dakinbarta ai Amma koyanzu lokaci be k'ureba dukwadda kesan uwarta tahaifi wata to tasameni abakin k'ofar dida, tanagama fad'ar Hakan tafice warta.

*DABAZATA NAKETAKAWA* 💃💃

Hajiyataa Ina MATA Ina Muna MATA Ina MAZAN suke ba Muna MAZABA???

Ina Maza masu famada matsalar MAZAN taka k'ank'ancewar gaba ko saurin inzali (matsalar sanyi ko zak'i matsalar istimna'i ko sanyin jikin mace ne agareka munada sahihin maganin kowacece Irin matsace tajikin namuji uddin hajiyarka ba mutuwane Tayi gabaki d'aya ba to zamu tadata da yadda Allah kaida kanka sekayi mamaki.💪


Manyan mata maganin k'anana kugarzayo domin samun mazajenku ahannu harmada danginsu🤷

1, munada gumbar tururuwa bini adole💃

2, munada daddawar bitalmali wadda Zaki bawa kowa domin dauke Ido dakakanki ko megidanki🤷

3, munada gumbar Madara domin ni'ima ga Dad'i ga aiki kamar engine 💃gamata wanda basuda wadatar ni'imar jiki Zaki samu ruwa sosai ajikinki kamar k'orama idan kikayi release kuwa kamar ankunna panpo🙈

4, munada lalata gindin kishiya / gakuma hayak'i kurce💃

5, munada maganin hips breast kiba & skin.💃 4 in 1

6, munada maganin karfin Maza kala'kala akwai wanda zesaka namuji yayi 2 horse ajikinki💪


7, munada roba body ga budadd'iyar mace ko wacce tacika matsewa da yawa. Munada gumbar me Yasin munada mlm me kabbara.

8, munada shed'aniyar gumba munada gari me aha d'in alatsine, munada maganin infection namasu matsala sosai Kuma munada normal infection kamarna kowa. munada ingantattun magunguna nakece Reni Hajiya & alhaji gyara shine kowa bawai iya mataba harmada MAZAN domin seda lpy zaku nemi MATAN🙈 ga duk me bukatar wannan kaya namu ze iya tuntub'ar wannan nomber 👉07037092176 or 09112799371 on WhatsApp or call.

Lafiya jarice💪💃


Se alokacinda taficene hankalin samarin gidan yadawo jikinsu, cikin sauri yah Kabir yanufi d'akin mahaifiyarshi mama bintu domin duk wannan abunda akeyi batasaniba tinda tagama yiwa Abba magana d'azu tatafi. Yanashiga yaganta zaune tana lazimi cikin tashin hankali ya Isa gareta Yana gaya mata abunda kefaruwa...arazane mama bintu tamik'e tana fad'ar "innalillahi wa'inna ilaihiraji'un mikake fad'a ne Kabir? Dagaske abunda mlm yayi kenan? "Wlh kuwa mama narasa mimazance. "Yo mizakace kuwa Maza bita kaga Ina zatanufa acikin tsohon darennan. "To yafad'a cikin sauri yafice daga d'akin...itakuwa mama bintu kuka tasanya cikin matsanancin tashin hankali tajanyo waya tashiga Kiran wata nomber ana d'agawa batatsaya jin abunda za'aceba tafara magana cikin Bada umurni take fad'ar "yanzu yanzu sulaiman katada su bashir kubi bayan Maryama malam yakoreta acikin darennan Kuma tafita bansan Ina zata dosaba Dan Allah kunyimun Rai kunemomin yarinyarnan karwani mugun abun yasameta, tak'arasa zancen tana k'ara rushewada kuka. Daga b'angaren sulaiman kuwa inbanda salati babu abunda yakeyi kamun yace yanzu kuwa ranki yadad'e zamu nemota insha Allah, daga Hakan yayanke wayar....komawa Tayi tazauna tana kukanta tareda addu'ar Allah yakare Isseta daga dukkan sharri.

To ab'angaren mama salmu ma Hakan abun yake domin Isseta nafita Taga duka matan Gidan kowa Yakoma d'akinshi. tad'auki mayafinta tabibayanta, Amma me babu inda Bata dubaba batagantaba Tayi Mata ko sama ko k'asa Hakan yasa tadawo gidan zuciyarta atunkushe domin Sam bataji dad'in korarda Abba yayiwa Isseta ba sam.

Sukuwa su sulaiman da bashir tuni duka bazama Neman Isseta acikin darennan Kuma cikin ikon Allah sukaganta sedai tamusu Nisa sosai domin tafiya takeyi kamar wadda Bata hayyacinta Kuma seyankan jeji takeyi abun yayi bala'in Basu tsoro sabida surk'uk'inda take shiga Koda Rana bakowane ke iya shigarshiba balle yanzu cikin tsakiyar dare, Amma Hakan sukebinta gudun karwani abun yasameta. Seda sukayi tafiya menisan gaskiya kamun Isseta tab'ace musu b'at kamar ba ita ce sukebi ayanzuba...cikin mamaki suke Kara dudduba jejin gasuda manyan fitilu masu haske Amma Kuma Sam Basu gantaba harsuka kutsa kansu inda yabasu tsoro Dole sukadawo babu shiri dazimmar gobe sudawo suk'ara dubata ko wani wurin tab'uya itama dataji tsoron.

Tofa abunda su sulaiman Basu saniba Isseta tuni mamarta tad'auketa domin gudun karwani abun yacutadda ita...abakin wanna k'aton kogin nagansu itada maah. maah natsaye agefenta itako se rusar kuka takeyi cikin kukan tabud'e Baki zatayi magana kenan maah tadakatarda ita tahanyar fad'ar "karkice komai maryama duk abunda kenan nasani kuma insha Allah se Allah yasaka Miki karki damu kanki kizuba Ido kiga kina zamanki sakayya zata biyo baya. Wannan kalami na maah shine yahana Isseta fad'ar abunda Tayiniyya Hakan yasa takama bakinta Tayi gum dashi.....itako maah tsaye Tayi kawai tana k'arewa jejin kallo tinani takeyi tayaya zata koma cikin ruwa tabar Isseta ita kad'ai a wannan wurin domin tasan tabbas wani daga cikin jinsinsu ko miyagun namun dawa zasu iya cutadda ita gashi Kuma bazeyu tashiga da ita acikin ruwaba tinda ita d'in bil'adama ce ruwan ze iya cutarda ita, itakuwa bazata iya zama atudu ba inda babu ruwa ita d'in zata iya cutuwa, to Yaya zatayida maryama?...!


Tofa 🤔 wannan rikicin yaze k'are Yaya maah zatayi da Isseta Waze hak'ura da tashi rayuwar domin bawa wani kariya acikinsu? Humm muje zuwadai domin Jin yadda wannan badak'alar zata k'aze.


MEJO NAJEEB PAID BOOK NE akan nera 500 kacal game bukatar complete dinshi kuwa 1k ne domin complete dinshi yafito idan kishiya Siya Zaki iya tura kudinki a wannan account d'in 👉 2276776261 sha'awanatu kasim UBA Bank kana kitura shedar biyanki a wannan nomber 👉 09112799371 on WhatsApp ko kikira wannan nomber 👉 07037092176 🙏







Autar alheri ✍️
🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽🪽


🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️🧜‍♀️


🪽🪽 *MEJO NAJEEB*🪽🪽

(Labari me sark'ak'iya ban al'ajabi rikici zalunci soyayya cin Amana dakuma romantic 💗)


Daga alkalamin Autar alheri ✍️

MEJO NAJEEB PAID BOOK NE YANZU MUKE FREE BOOK 1 IDAN MUKA SHIGO BOOK 2 SHINE ZAKI BIYA KARKI KARANTAMUN ABUNA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA MUDDIN KIKA FITARMUN DA BOOK KO KIKAKARANTA BATAREDA KINBIYANI HAKKINABA KEDA ALLAH.

Book 1

Page 17 & 18

"Tana cikin wannan tinanin tajuya ganin Isseta tasunkuya alamar Tayi bacci, shiru Tayi tana tinanin yazatayi da ita? Amma ganin batasamu wata mafitarba kawai seta gyara mata kwanciyarta tareda komawa gefe tana kallonta, sedai ko minti 20 batayi awurinba wani mugun zafi yataso mata sabida Bata Sababa ba yadda za'ayi Ta'iya zama a tudu ba'acikin ruwaba. Amma ahakan tadaure kusan minti 35 sedai zafin naneman illatata Hakan yasa tafad'a cikin ruwan babu shiri....seda Tayi nitso nakusan minti 3 kana tafito bayan wasu minti 3 tak'ara komawa ruwan akayi wasu minti 3 tak'ara fitowa,, atakyaice dai ahakan suka kwana har inda gari yawaye tashiga ruwa tafito tana gadin Isseta d'in...sedai abunda yabata mamaki shine shigarda Tayi ruwan na k'arshe Koda tafito tasamu Isseta kwance akan wata y'ar katifa me kyau sosai Kuma anyi mata shimfid'a kamar wata y'ar baby. Abun yayi bala'in Bata mamaki sedai kafin tasamu zarafinyin wani abun Sega wata kyakkyawar mace tafito itama rabinta kifine rabinta mutin sedai banbancinsu ita maah taruwace itako wannan ta tudu ce( gawanda Basu fahimta ba ga takyaitaccen bayani. "Dama ita wannan aljanar wato hajo ruwa kala biyu ce Allah yahalitta d'aya acikin ruwa take d'aya Kuma a bakin ruwa take ma'ana akan dutse wadda Sam Bata damuda ruwaba Amma Kuma tanashiga ciki. Itako taruwa Sam batason Tasha iska sedai Kuma ahakan tana fitowa waje. To kunji yadda suke sabida Hakan idan Kun fahimta ita wannan data fito ayanzu takan dutse ce🧏)

Ajiyar zuciya maah tasauke ganin aminiyar tata domin ko acikinsu akwai way'anda Allah ke had'a jininsu sukasance abokanai ko k'awaye.....k'arasawa Tayi wurin maah suka gaisa kama tagayamata itace tayima Isseta Hakan Dama tinjiya tana kuleda ita Bata cikin ruwa Bata waje Hakan yasa taduba abunda takeyi awajen ganinta tareda wannan yarinyarne yasata fito domin Taga ko wacece sekuma Taga Ashe maryama ce...hakane kam wlh anan takwana domin matsala sukasamu da babanta a,nan maah tabawa wannan k'awar tata labarin abunda yafaru agidansu maryama....sosai tajajanta abun inda tad'auki alkawarin Tayata kulada Isseta.


To acan gida kuwa mama bintu Bata rintsaba yadda Taga Rana haka Taga dare tin lokacinda yah Kabir yasanarda ita shikam bega Isseta ba gashi Kuma bataji dagasu sulaiman ba Hakan yak'ara hanata samun nutsuwa inbanda addu'a babu abunda takeyi..misalin k'arfe 8:00am halima tashigo gidan Domin itama da Isseta takwana aranta Sam takasa samun sukuni ayadda Taga Isseta cikin tashin hankali jiya bayan sundawo Hakan yasa tazo tinda safennan Dan Taga Isseta d'in taji mike faruwa sedai tana shiga taji abunda Sam hankalinta baze d'auka ba, wai Isseta Bata kwana agidaba Suma nemanta sukeyi acewar mamansu Yah balah. Inda iyya hassi tak'ara dacewa tinda safe tafita ajiyan Kuma haryanzu batadawoba...tofa wannan zancen shine yasaka kokwanto azuciyar halima domin dai jiya tareda ita suka fita Kuma atare suka dawo to miyasa yanzu sukecewa wai tinsafe ne batanan? Wannan abun yayi bala'in d'aga hankalin halima Hakan yasa Takoma gida tana kuka bilhaqqi tasanarda innarta abunda yafaru........mama bintu kuwa se yanzu su sulaiman suka kirata suna sanarda ita cewar Sam basuga Isseta ba sunnemeta sama da k'asa Amma Basu gantaba. Tofa awannan lokacin tashin hankalin mama bintu yak'aru yadda bakwatinani Tayi kuka harta godewa Allah, cikin tashin hankali da mugun b'acin Rai tanufi d'akin Malam Musa Abba kenan, azaune tasameshi Shima yabuga uban tagimi. Cikin takaici da bak'in cikin wannan abun dayayi tace "wlh Malam Bakaga komaiba tagumi yanzu kafara tinda kakori maryama daga gidannan nasan kanada yak'ini akan cewar lokacin bukatar ta yakusa Kuma idan wannan lokacin yazo sekatanadi amsar badawa akan b'atanta domin wlh bazan tab'a rufamaka asiriba akan wannan al'amarin, kabiyewa son zuciya da makircin matanka kajefamu cikin tashin hankalin da bamusan lokacin fitarshiba. D'an shiru Tayi kamun tanisa tacigabada fad'ar inaga kunshiryawa k'are rayuwarku ne agidan kaso konace kashiryawa k'are rayuwarka agidan kaso shiyasa kayi hakan, domin idansu basusan wacece maryama ba aikai kasani Amma katake sanin, shikenan zamuga yadda abun zek'are, tana gama fad'ar Hakan tafice warta ranta amugun b'ace...Abba kuwa da tinda tafara magana hankalinshi yak'ara tashi matik'a se ayanzu yake K'ara danasani akan abunda ya aikata tabbas yad'ebo ruwan dafa kanshi zekuwa dahu idan ba Allah yaceceshiba. (Humm Malam Musa kenan🙄seyanzu kasan Hakan😏 tukunna ma wacece maryama dahar kuke wannan zantukan akanta?🤔)


Lagos
Banana island

Kwance yake akan makeken gadonshi Yana sharar bacci sedai daga ganin yadda yake baccin kasan cewar bayajin dad'in yinshi kawai de yanayine...wayarshi ce dage kan bedside table tafara rurin neman d'auki akarona biyu, cikin baccin yaji Kiran wayar
yadameshi Hakan yasa yad'aga batareda myyaduba me kiranshiba tareda Kara
wayar akunnenshi. Daga D'aya b'angaren general aliyu yace "hello mejo zanfito yanzu muhad'u a
airport please lokaci yakusa karmu rasa jirgi. "Okay kawai yace tareda yanke wayar seyanzu ma yatinada yaune tafiyarsu, Hakan yasa yamik'e jikinshi duk badad'i yanufi bathroom tareda rufo k'ofar. Seda yayi brush kana yayi wanka domin tinda yayi sallar asuba Yakoma bacci betashiba seyanzu da general aliyu yatadashi, seda yagama wankan yatsaya kallon halittarshi dake atsaye kullun kamar abunda yake ciyarwa. D'an k'aramun tsaki yaja kamun yajanyo towel ze D'aura kawai idonshi yasauka akan k'ofar bathroom d'in inda akad'an bud'e k'ofar kad'an ana lek'enshi, wani Irin waro Ido yayi kamun yad'aura towel d'in ahanzarce yanufi k'ofar, Amma kamun yak'arasa tuni akabar jikin k'ofar. Yana fitowa wulgawar mace kawai yagani ta glass din window d'akin, Hakan yasa yajanyo jallabiyyarshi kawai yazura tareda fitowa daga bathroom d'in amugun hasale. Yana fitowa parlor yayi turuss ganin Ummi kawai a perlor Tama goge'goge ga dukkan alamu sharace zatayi....k'ank'ance golden eyes dinshi yayi kamar yadda yakeyi idan zeyi wata tijarar Yanabinta dawani mugun kallo cikin mugun mamakinta datafasar zuciya. Allah sarki baiwar Allah itako se aikinta takeyi batamasanda yanayiba...shikuwa gabaki d'aya k'wak'walwarshi tagama bashi cewar itace ke lek'enshi kawai tanason renamai hankaline shiyasa Tayi kamar shara zatayi mishi, sabida tasan kafin tagudu yakamata bari tayimishi pretending.

Cikin bala'i yadaka mata tsawarda seda tasaki glass cup d'inda ke hannunta tana zare Ido, cikin tafasar da zuciyarshi keyi yabud'e Baki babu alamar rahama a murmushi yace "Ummi ni sa'arkine? Sabida Kinga nabaki damar shiga part na shine zakimaidani abokin wasarki? Mikike nema ajikina? Mikikesan gani ataredani dahar Zaki iya lek'e na abayi? Ina yayanki Ummi har renin dakikayimun yakai Hakan? Yatambaya Yana wani Irin huci kamar kumurci.....Ido Ummi tazaro cikin tashin hankali da mugun fargaba tabud'e Baki cikin inna'inna take fad'ar "wlh..wlh Allah ya najeeb narantse da Allah bani ba...gum Tayi dabakinta tanaja Baya ganin yayo kanta gadan gadan kamar mayunwacin zaki.

"Dakata najeeb karka kuskura katab'amun yarinya wlh kaji nagayamaka. Yatsinkayo muryar dadynsu Hakan yasa yatsaya cak batareda yak'arasa gurintaba Kuma besauke hannunshi dayayi niyyar marintaba....shikuwa dady karasowa yayi cikin parlor yazo gab da najeeb d'in kana yace "wai miyake damunkane najeeb? Kanada hankali kuwa? K'annen Nakane zaka Saka agaba damugun alkaba'i? Jiya kadaki mansura kana fad'ar wai tazo gunku tsirara yanzu kuwa zaka daki Ummi kana fad'ar tana lek'enka abayi shinwai minene matsalar kane? Kodan kaga nasaka maka Ido shine Zakayi abunda kaga dama, sokakeyi kalalatamun yarane ko Yaya? Awannan karon d'agowa najeeb yayi arazane cikin mugun mamakin kalaman mahaifin nashi yake kallonshi. "Yes najeeb kallon me kakemun? Koba hakabane? Inba lalatamun su kakesanyiba zaka zauna kana musu wannan furucinne? idan mace kakeso atareda Kai bazaka nema awajeba se acikin gida? Humm shikenan ai nasan maganinka, Yana gama fad'ar Hakan yacewa Ummi Maza tawuce seda yasakata agaba kana yabi bayanta sukabar part d'in nashi.

Da kallo mejo najeeb yabisu harsuka b'acewa ganinshi gabaki d'aya yadaskare awurin da mamakin mahaifin nashi domin Sam beyi tinanin k'iyayyar da dady kemasa takai Hakanba, shinkodai bashine yahaifeshiba? Yayiwa kanshi wannan tambayar dabame bashi amsarta ayanzu...ganin tsayuwar ba'abunda zata k'ara mishi Sema b'ata lokacinshi dayake k'arayi gaya sekiranshi general aliyu keyi Hakan yasa Yakoma bedroom dinshi kawai cikin kunar Rai yashiga shiryawa komai beshafaba tirare kawai yafesa tareda Saka kayan yafito janyeda jakar kayanshi, Yana fitowa yaga captain Jameel nazaune a perlor cikin sauri yataso tareda d'aukar jakar sukafito a general parlor yagasu Hajiya Umma da mama zaune se Munir da siyana ga mansura gefe da bandage d'inta duk ajiki. Kallo D'aya yayimusu tareda d'auke kanshi yace "Umma zamuyi tafiyane, semun dawo mama daga Hakan yasakai zefice batareda yajira cewarsuba. "Allah yakikeye Kuma yasa ayi akan nasara, cewar mama...yayinda Umma kuwa tamik'e cikin sauri tana fad'ar zonan my son. Haryakai bakin k'ofar fita parlor yatsaya, shikuwa captain Jameel yayi ficewarshi. Tana zuwa kuwa hannunshi takama tareda nufar bedroom d'inta dashi seda tamayarda k'ofar tarufe kana tad'auko fruit salad a wani D'an jug tabashi tareda manna mishi kiss a ride lips dinshi kamar yadda tasaba kana tarungumeshi ajikinta tsam kamar wasu mata da muji, Kuma tak'i sakeshi kusan minti 2 seda yanemi cire jikinshi daga nata Dan kanshi kana tasakeshi, tareda k'ara manna mishi kiss a kumata tace "adawo lpy yaron Umma...shidai k'ala bece mataba kawai juyawa yayi tafiyarshi..da kallo tarakashi tana tasbihi ga uban gijinda yabata wannan yaron Allah yasani tana mugun son najeeb cikin y'ay'anta tana rokon Allah yabata ikon b'oye soyayyar shi kar Y'an uwanshi sugano tafisonshi akansu domin tasan tabbas Hakan zehaifarda matsala atsakaninsu.

Shikuwa Yana fitowa yafice daga gidan kotakan k'anenshi bebiba dayaji suna masa adawo lpy Allah ya kiyaye...a perking space yasamu captain Jameel tareda zugar yaranshi, ruwan roba yakarb'a ahannun captain Jameel d'in yawanke bakinshi kana yashiga motar domin befito da Hankey ba Kuma shidai yatsani wannan kiss d'in da Umma kemishi akan lips sedai ba yadda zeyida ita mahaifiyarshi ce babu abunda zatayi agareshi yace aa Amma Badan Hakanba

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment