Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE



You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

WANI NAMIJI 👤👤👤.

,👉Hot love,and funny story


Mallakin ni Shamsiyya Adam

🌹Matar Yaya🌹

OUM ARYAN 😘

Ina mutkar jidake my blood sista na
(Ummee Adam)

Wannan littafi na WANI NAMIJI nadaya nasadukar dashi agareki kiyadda kikeso dashi Allah yabar xuminci. Amin.

*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.


DA SUNANKA ALLAH XANFARA KUMA INA NEMAN TAIMAKON KA ACIKIN WANNAN AL AMARI NA WANNAN LITTAFI DAXAN GABATAR INSHA ALLAH.

MASU KARATU KUYIMIN JAJE SAKAMAKON MISS IN BOOK DINA DANAYI NAGAMA NADAYA TSAF WANI TSAUTSAYIN YAFADO ANGOGEMIN SHI WLH AMMA CIKIN TAIMAKON ALLAH INA FATAN XAN KUMA RUBUTAWA SBDA BAIKAMATA NABAR LABARIN YATAFI AHAKA BA DON HAKA INA NEMAN ADDU AR KU 'YAN UWA PLS. 🙏

page 1️⃣

👤WANI NAMIJI 👤
yola.
Mufaddal Mahmud yakasance
kyakkyawa namiji mai hankali da
nutsuwa akwai yalwar gashin kai sosai
har kwantowa yake haka fuskarsa xagaye take da kasin ba kwance lif luf sai
sheki take da daukar ido hancine dashi
mai tsayi da dan fadi idaninsa ma
sunkasance masu tsayi sai suka bude kadan ba sosai ba idan yana lumshe
idanunsa tamkar maijin bacci gashi baya
dason magana shiyasa ma bai da abokai
sai mutum daya dasuka fi dan jituwa
shine almustapha
Xaune yake cikin shagonsa kan kujera
kafarsa bisa table in dake gabansa yana
daddan na waya da alama kuma hankalin sa ba akan wayar yake ba kawai
tunani ne ya fada
"Oga oga,

Sameer yaronsa kenan dake kofa yana
kiransa kasancewar sunyi baki

Dasauri yadaga kai yana duban kofa
sbda kamar yaji ana kiransa sameer ne
yakara lekowa

"Ya dai sameer

"Oga baki ne mukayi sun kawo maka
motoci biyu amma fa daya saidai akashe ta sbda.......

"Ya isa sarkin surutu oya jeka kira
muhsin yaxo yaduba duk yadda suka yi
shikenan niyanxu akwai abindana keyi
kuma yanada muhimmanci.

"Ys oga

Sameer ya fuce can shagon sule faffa
yahango muhsin yatafi gunsa bayan yayi
wa bakin masauki akofar shagon
mufaddal kan wani dogon benci

Musalin karfe biyar mufaddal yabar
kasuwa kaitsaye gidn sa dake unguwar
liman yanufa amma xuciyar sa cike da
wani irin tsoro da tunanin abindaxai je
kuma yau yatarar tabvas idan bai
kokarin barin gidan nan ba da alama
ransa kuma nan gaba kadan xasu koma
nema, dawannan tunanin mufaddal ya
isa gidan nasa saidaya sauko mashin
din nasa kirar liporm yasa key yabude
get tukunna yatura mashin din ciki
yakulle gidan can kusa da polawas ya
cakesa sannan yanufi falon kai tsaye
yana addu aransa Allah yasa ba
abindaya faru dai yau.

Jikin frij yamanne yana kara duban
tsakar falon yadda akashare sa tas akayi
mopin ga plate nan anci taliya jalop an
rage har glass cop dake dauke da
ragowar ruwan da akasha yana gun

Ai mufaddal amulyan yake tafiya
bedroom yafada yasaka key gabansa
nafaduwa kan bed insa yaxube
yanasakin ajiyar xuciya wannan abin ya
isheni wannan wanne irin bala ine al
janun gidan nan kuma abin yafara yawa
yaxasu rinka cinye min abinchi kai
amma shikenan nidasu aga wanda xai
gaji nida gidana baxan fasa jin dadi
acikinsa ba xuciyar sa adake yamike
yafada toleit wanka yafara yi sannan
yayi alwala yafuta masallaci.

Ahankali ta futo daga bayan kujerun
tafuto hannun rike da robar ruwa
upstais tayi tana wai waye duk datasan lokacin dawowarsa daga masallaci baiba
Kan yaloluwar tabarmar taxube tana sakin kuka mai taba xuciya
Wayarta dake gefenta tadauko tashiga
kiran wani layi ringin uku aka daga kukan
natane yakaru sosai tafara magana cikin wata hausa daba futa take ba mekyau
kasancewar ta tamkar ba bahaushiyaba
"Janan da matsala yaufa watana biyu agidan mutumin nan kuma da alama bayada mace shikadai ke kwana nagaji da wannan rayuwar janan gabadaya nashiga rayuwar wanda baisan hawa ba baisan saukaba janan yadauka aljanune xuwa yanxu fa ina tsoro ina tsoron lokacin daxai kamani agidan nan wlh xai kashe ni ne kawai

Takare maganar tare da fashewa da wani kukan

Janan ta numfasa tana hura iska

"Humm ya isa ya isa Hammy kukan ya isa haka

Wacce aka kira da hammy taja majina tare da dan ture gashin ta baya wanda yasauko yarufe mata fuska

"Janan kukan shikadai yarage min abinyi ayanxu rashin sanin takamai maidin inda rayuwata yadosa wlh dana xauna na auri katon basamude wanda bai tsoron Allah arayuwarsa gwara namutu ahaka ban aure ba narasa menene matsalar mamy janan why tasa rayuwa ta awannan halin tunda Abba na yarasu bansake farinciki ba

Janan tafara magana cikin lallashi
"Hammy sorry for this, komai xaixo karshe dayardar Allah kuma yanxu hakurin daxakiyi nawani lokacine sbda nafada miki saura two weeks bikina kuma abuja ne xamu xauna so daxaran angama biki xamuxo har yola mudaukeki don yanxu haka maganar danake miki mungama maganar da shi yakuma amince so karki damu i'm with you my friend
Saida ta tabbatar hammy is ok sannan sukayi sallama da juna tayi sallah sannan tadauki wayarta takashe takwanta xuciyar ta cike da tunanin rayuwar ta nabaya.

WACE CE HAMMY.
ina shekara goma
Munkasance larabawa ne mu xaune muke asudan mahaifina Alhaji sheriff maikudin gaske ne nasha mamakin ganin mahaifina baki nikuma fara tas ammi na ma farace kamar ni duk da tafini haske sosai amma nawa shine irin mai daukar hankalin nan ban san yadda xanfada muku kamanni naba amma Abba na yace ni kyakkyawa ce sannan kuma kullum yana min fada akan karna sake na xama maikyan dan miciji Abba na yafi sona sosai kuma komi nakeso yanayimin har fada sukeyi da ammi akaina musamman yadda watarana take gwadamin mugunta shikuma yace sam baxai yarda ba ta cutar dani hakan yasa Abba yafara kokarin mayardani kasar hausa nikuma nace bansan maganar ba waye nawa akasar hausa sai lokacin yake fadamin shi ba haushe ne kuma acan duk iyayensa suke da 'yan uwansa, xaiban labari wani uxirin yashigo dole yatashi yatafi office
Nadau lokaci ina tunanin ammi akan wani hali datake nunamin daban kamar kyara harara da saurin dukana datakeyi
Nasamu Abba na nace "ammi kuwa babata ce Abba
Jugumm yayi nawani lokaci kafin yace

"Karki damu kinji uwata mamanki ce

"Miyasa take dukana da kyarata abba?

"Amm umm kidaina mata laifi hammy xata daina dukanki kinji oya maxa kije kiyi karatu gobe kuna da jarabawa
Haka na taso bakwari na nufi dakina


*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹

Page 2️⃣

Shekara na goma sha biyar nagama scondry xanfara babbar makaranta ammi tashiga tafuta akan batasan xancen ba idan nayi karatu dayawa lalacewa xanyi gwara amin aure Abba bayadda ya iya sbda nafuskanci yana jin maganar ta sosai kuma yana tsoron bacin ranta shiyasa komi tace xaice toh ammi na da wani babban shop data bude kuma tasa ma aikata sosai aciki bayan wani lokaci Abba yakwanta jiyya yau lfy gobe ba lfy dahaka Abba na yarasu nasha kuka badan kadanba sbda me sona yamutu ammi batamin irin son da Abba na kemin nacigaba da fuskantar rayuwa mai cike darashin dadi tare da ammi tahau kan dukiyar Abba tayi kane kane sai abindata ga dama take niko banda kallo bance mata komi sbda yanxu nagama sallama ammi koni 'yar tace ni toh bata kaunata.
Bayan shekara daya ammi tasamu wani mijin xata aura bata fadamin ba saida aka daura aure da yamma naga ana faty agidan tsaki naja nayi upstais ina sharar kwalla tabbas uwata ba irin uwar kowa bace bata damu dani ba bata bi takaina kawai abindake gaban TA kawai take ko mekyau ko mara kyau.
Bayan kwana biyu tace nahada kayana xamu bar sudan nace
"Ammi inaxamu

"Ganah

Bansan garin ba amma nasan cewa bantaba jin sunan garin ayankin nan donhaka nahada kayana ina murna xanje wani garin daban naga gari
Lokacin da muka xo gana nasha mamaki sbda kwata kwata mutanin mu dasu daban wadannan bakakene kuma banajin irin yarensu larabci kawai na iya lokacin turanci kadan kadan nakeji gidanmu babva ne komi namore rayuwa akwai dan danan ammi tasaba da makwabtan mu maman amla akwana atashi maman amla tashawarci ammi akan akaini makarantar su Amla ta islamiyya ammi dakyar ta amince yayan Amla kabeer shine yakaini balaifi inafahimtar karatun amma banajin yaren malamin idan yana bayani hakan yasa amla idan muka dawo gida taxo tarikamin bayanin dalla dalla daturanci dayake ina da kokarin dauke abu yasa bana shan wahala wajen kwashe wa
akwana atashi munsaba da amla sosai asanadinta nahadu da janan sune suka fara koyamin hausa sannu a hankali har nasoma fahimtar su muna magana da hausa amma ni sainayi dagaske nake iya hada harufan kafin nafada saisu tamin dariya nikuma natabe fuska kamar xankuka sai sunban hakuri sannan nasaki raina

Watarana ina kwance adakina ammi batanan saiga mijin ammi yashigo Alhaji habu yana bina dakallo natashi xaune tare darufe kaina da mayafi

"Daddy sannu

Nafada muryana can kasa ina kallon wayana sbda naga sai wani lashe baki yake kamar maye

"Lfy lfy kalau hammy yaaaaa gida

Yafada yana matsowa tare da kama tsintsiyar hannu na

Dasauri nafisge inamikewa da guduna xuba bakin kofa ina rike jikina

"Daddy heee daddy what hpen

Yana wani karkashe min ido yace

"All is hpen my dota come pls come on pls help...... Help me pls i will dei mutkar baki bani hadin kai ba

Hannu hammy tasa aka tana sakin kuka

"Wlh baxantaba yarda dakai ba kuma wlh sainafadawa ammi duk abindaya faru saidai kamutu amma wlh nafi karfin ka

Gidansu janan natafi ina kuka tamkar raina xaifuta sbda yadda nake jin kunchi da da cin irin abubuwan dake faruwa dani tabbas Alhaji habu yaga irin ko in kulan da ammi ke nuna wa akaina shiyasa son xuciyar sa yake kokarin gwadawa akaina

Watarana nasamu ammi ina fadamata abinda Alhaji habu yamin nasha fada sosai dabakaken magan ganu ciki har da fadan sonake nakashe mata aure tunda ni banda farinjini ranar nasha kuka amma bayadda na iya haka na cigaba da hakuri da ita har tsawon wasu shekaru kamar biyu toh alokacin ne nahadu dawani saurayi dan masu kudu sosai kusan mahaifin sa yana nabiyu amasu kudin ganah bantaba tsammanin benuud arne bane wanda ke bautar gumki sai watarana danaje islamiyya nadawo sainaga jerin motocinsa akofa yana amotar tsakiya scurits insa kuma namoto cin biyu ga wasu gefe da gefensa yayikyau sosai cikin farin cort kansa yasha gyara har kyalli yake
Benuud farine tas don yakaini haske sannan dogo ne ma abocin dogon hanci da manyan idanu jarumi ne na dagaske tundaga kirar jikinsa xaku gane hakan sannan baida tsoro tun yana yaro kuma baya daukar reni idan kaga yasa yadi saika ran tse musulmi ne sabda yanada hankali musamman idan magana tahada ku dashi toh nan xaka kara tabbatar da nutsuwar sa
murmushi nasaki ina nufo sa sbda nasan guna yaxo kuma dama time to time yana xuwa dakansa yadauke yakaini gida duk daya bani driba damota wacce takai milion hudu

"Honey barka da yamma

Nafada cikin harshen turanchi

Yana murmushi yabude mun bayan motar

"Yawwa yakaratu baby?

Naxauna shima yashigo scuriti yarufemu yashiga yafara jan motar lokacin nakalli benuud ina fari

"Makaranta allahamdulillahi

"Ok
Na numfasa bayan shurun daya gifta atsakanin mu

"Ammmmm my Benuud dama inaso nayi magana dakai

Yana sakar min murmushi yariko hannu na

"Karki damu baby kowanne irin magana ne kiyi xanji ki

"Hmm ammi nace...............

Chag maganar ta tsaya jin wayanshi na ringin yanadubawa yaga mom nasa ce donhaka yadamke hannu na cikin nasa yadaga wayar

"Hello mom

" shiru shiru min anan benuud dama ashe yarinyar musulmi kake nema dama kasan musulmi kake nema kanasani toh kafita harkanta inko kaki benuud benuud xaka kashe mu ne darenmu don munki musulmi karka sake ka min wani magana oya xo gida muyi magana

Dayake duk abin datake fada inaji kuma da turanci tai maganar ai alokacin bansan ma yaxan kwatanta muku yadda narude nariki ce ba sbda dama janan da Amla suntaba fadamin naki yarda sabda soyayyar Benuud tagama rufe min idanu itakuma ammina ulaita son kudi irin nata yasa tasan arnene amma take kokarin sani inmasa maganar aure hannu na nake kokarin kwacewa amma nakasa don haka nafada jikinsa inasakin kuka sbda nasan bakaramin kunchi xanshiga ba idan narabu da Benuud inasonsa yana sona nasaba dashi yana min so kamar ya mutu amma dole narabi dashi tunda yakasance ba musulmi ba,

"Sorry baby

Afasace nadago kai "sorry for wht? Himmm sorry fou your self wlh don kasan baxan taba aurenka ba kacuce ni Benuud kasa mun sonka araina amatsayin ka na ba musulmi ba wlh daga yau bani bakai kabar rayuwata har abada nabar taka

Dai dai lokacin draiba yafaka akofar gidanmu nabude dagudu nafuto domin kokarin kuma rike ni yake

Benuud bai hakura ba haka yay ta bibiyata amma inatoshe duk wata hanya daxata sada ni dashi ana ahalin haka cikin ikon Allah alhaji habu ammi na takamasa adakina yaritsani yanamin maganar banxa nan tahausa da masifa tace saiya saketa atakaice saida Alhj habu yasaketa duk yadda ammi ke tsammanin tsananina akan Benuud abin yawuce haka domin kuwa ko kashe ni xatayi bana futa wajensa
Haka har ammi tayi idda bayan wata takwas takuma samun wani Alhaji ta aura wanda yadauko mu daga ganah kenan yakawo mu yola naji dadi sosai ko bakomi narabu da ala kakai Benuud ammi ta takurawa yaran mai gidan biyu daya namiji daya mace karama daga karshe karamar saidauketa akayi yakaita gidan 'yan uwa namijin kuma bama yashiga harkar gidan amma saida ta san yayatai takoresa shima abindaya rabo ni dagida shine ammi tasame tafadan cewa Benuud xai kawo mana xiyara shiyasa nabar gida cikin duhun dare tafiya nake sosai ina kuka dakayana kala hudu mashin natara nace ina xasa yace unguwan mutane
Nace toh aikowa mutum ne amma kaini kawai
Nahau hamsin nabasa ya ajiye ni ajikin wani masallaci ina rakube naboye sbda sanyi dake damuna gashi riga da wando ne ajikina sai hijabi iya gwiwa
Anafara futowa daga sallar isha i wani matashi rike da charbi yafuto yadanyo kwanar danake domin wucewa wayansa yayi kara saiya tsaya yana dagawa bayan yagama wayar naji yana cewa
Allah yakyauta amma babu imani kam acikin wannan al amarn Allah katsare mun kaina daga aika ta kowanne irin mummunan aiki kamin kyauta da hakuri da juriya dayin biyayya gareka arayuwata ya Allah yasha fa hannun sa akirji yana cigaba da tafiya sosai hankali na yakwanta da wannan mutumi dasannu narinka binsa abaya Ahankali har naga yaxo wani kofan get key yasa yabude sannan yashiga yarufe
Hannu nasa abaki ina kaicon miyasa bannemi taimakon saba daganinsa baxai iya cutar da mutane ba gamamki na can jikin katangar wani gida nake alabe naga yasake futowa yanufi wani shago yabar gidan abude aikuwa wuuff nafada ina rarrava idanu jikina kasan stais nalabe naxauna inasauke ajiyar xuciya sbda naji yashigo yamai da kofar yarufe yanakaratun addu ah domin neman tsari da sharrin dare dasharrin mutanen dake yawo cikin sa nasauke ajiyar xuciya ina kame jikina guri daya kofar falo yabude yashiga daganan nagyara kwanciya ta agun ina gyan gyadi sbda nagaji gashi kuma da dumi gun dana xauna din cikin dare nafrka cikin tamkar anyashe min sbda wata masifaffar yunwa data tasomin ban iya juriya na yunwa ba kuka nake sosai hannu bisa bakina narufe sbda kar sautin kukan yafuto


*KING AND QUEEN WRITING CHAMBER*
*(Sarki da Sarauniya Writers)*
" *We Rule the World of Writing* "


https://chat.whatsapp.com/EJyDTUGRuWoCSv2hvGEPB3


https://facebook.com/groups/1756414801245712/

Bismillahir Rahmanir Rahim.

WANI NAMIJI
👉Hot love story 🧡

Na. 🌹Matar Yaya 🌹

Page 3️⃣

Ahankali natashi jin yunwar xatakarni nanufi falon Ahankali namurda kofar yabude nashiga rarraba ido falone da setin kujeru daya kalar blue sai firij fari kafet kin dake tsakiyar kujerun ma blue ne sai babbar tv dake manne da bango, kasa kayan sauti ne masukyau sai chajas guda biyu ajikin soket murmushi nayi lokacin dana hango plate kan dani table gakuma wata plate in danama aciki da alama ci akayi akarufe dassuri namatsa rumgumo plate nafarko nayi ajikina madauko dayan ahannu nafuto agurguje nakoma kasan stais naxauna nafara cinye indomin tukunna nacinye ragowar kaxar nakoma namayar da plates in sannan nadauko ruwa gora guda na futo ina sakin gyatsa upstais nakalla da alama kofar ba key donhaka nahaye kawai natura kofar Ahankali tabude nashige kurace ciki sosai musamman dana haska da futilar wayana nakarkade gundaxan kwanta nashinfida xani nadaya natada kaina da sauran kayan dake leda nakwanta bacci mai dauyi yadauke ni atakaice da hammy takai wata biyu gidan mufaddal amma bai saniba saidai kullum tashiga falo ta cinye masa abinci inyafuta darana tashiga kitchin tadora wannan shine labarin
HALIMA SHERIFF HAMMY.

Xaune yake afalo yana dan waya sbda gama break fast dinsa kenan muhsin ne yakira sa awaya ankawo kaya donhaka agurguje ya sa jallabiyya yadau key yafuce hmmy dake labe bayan kyaure tasauke ajiyar xuciya dasauri tayo dwonstais tana murmushi sbda yunwa tafara damunta yau bai futa da wuri ba balle tasauko tanemi break.

Kaitsaye falo ta nufa tana rike da cikinta sbda akwai ragwanta kam hammy bata rike yunwa kokadan
Indome ta soya da kwai tadafa tea yau afalon ma takarya bacci yakusa daukarta taji shigowar sa yana aje liform ai amilyan hammy ta hantsila bayan babbar kujera takwanta gabanta nawani mugun bugu tamkar xuciyar ta tayi tsalle ta futo sbda tsoro lokacin ko daya turo kofar falon yashigo futsari yakusa kufce mata

Mufaddal kuwa birki yaja akofa jin yadda kamshin kwai yacika gidan da alama daga futar kafin yadawo yayi wanka har sunyi girkin safe kai Allah yamin maganin ku
Yafada axuciyarsa tare da tabe baki yadage kafada bedroom yashige domin yin abin daya kawosa yatafi wato wanka.

Ajiyar xuciya tasauke tana kokarin tashi tafuce yakuma futowa xaisa chaji sauri kiris tamike takoma hannunta yabugi tayels wani xaxxafan huci tayi tana danne bakinta sbda kar sautin wash din datace yafita

Mufaddal karaf yaji huci daf da shi danishi kasa kasa idanunsa yabaxa domin duba menene ganin ba kowa yasa yasulale yakoma bedroom ko chajin baisaba haka agaggauce yayi wankan ya shirya yabar gidan sbda yau kam yaji tsoron al amarin domin ko da kunnensa yaji motsi kuma yaji hucin mutum kamar anyi gudu angaji tabbas aljanin gidan sa manya ne wannan abin yayi yawa dole yatashi yabar gidan kuwa baxai iyaba.

💧💧bangaren Ulaita 💧💧
Hankalin ta atashe tasauko tana duban maigadin gidan messi da girl hause dake tsugune tahada su gudaya cikin masifa da hausar ta bata futa tafara fada

"Kun yi min babban sakaci duk kuna ina da hammy tabar gidan nan kunsan kuwa wannan shine kuskure nakarshe daxakuyi

Messi yafara bata hakuri

"Wlh bansan tafuta ba ranki yadade saidai inko cikin dare tabar gidan amma wlh hajia har sha daya banje nakwanta ba ina xaune akofa

"Shuru min da kaxamin bakinka toh uban wa ya ce kaje kayi bacci toh wlh kushiga hankalin ku dani idan har wani abi yasami hammy Benuud saiyabatar da duk danginku

Tayi cikin gida tana masifa Alhaji Mahmud yarumgume ta jikinsa yana kallon fuskarta

"Kyakkyawa ta ki kwantar da hankalin ki xa aganta xanyi iya kokarina xa aga hammy yola ba inda yake bakona sbda nan mahaifata ne kuma duk inda tashiga xan tabbatar da anganta da yardar Allah

Ta langabar dakai cike da kissa

"Alhaji hammy rayuwata ce inasonta sosai kuma gashi sati mai xuwa benuud yatabbatar min yana hanya banaso har ya xo yola banga hammy ba nasanta da taurinkai idan takafe a abu tanada wuyar sha ani

"Karki damu komi xai dai daita kyakkyawa ta

"Ok inafatan haka muje kayi wanka
Tasakale hannunta akafadar sa suka tafi tana xabga uban iyayi kamar yarinya duk da shekarunta dama 33,.

💧💧💧Wani bangaren.💧💧💧

"Momy dan Allah kiyi hakuri kibarni safna takirani tundaxu nace mata ina hanya dan Allah momy kibarni

Harara ta jefa mata tana kallon 'yar tata tsaf da tunanin wani abu daya faru baya kadan aranta tanajin sam 'yar ta baxata aikata abinba tabbas sharrin ulaita ne amma 'yar ta ba karuwa bace

"Sunaiha.

Momy takira sunanta dasauri tadago tana kallon momy idanin ta cike da kwalla kwata kwata yanxu antakuri rayuwarta ansa mata takunkumi mai wuyar kwancewa akan hujja mara tushe

Rikota momy tayi tana shafa kanta

"Sunaiha kinsan dai halin abbanki kuma agabanki kinga irin dokokin daya kafamin akanki akan karnabari kina futa ko nan da can ko?

Sunaiha tadaga kai

Momy tacigaba da magana

"Toh yakikeso nayi sokikeyi nabarki kifuta yaganki ko wani yakaimasa gulmar anganki awaje yaxo yakorani gida?

"Aa momy baxan iya barin haka yafaru dake ba, amma momy shikenan haka nixan taxama awannan yanayin baxan futa koda makaranta ba momy yanxu abba kenan ya yadda Mufaddal xai iya aikata xina dani?

Momy tana mai tausayawa 'yar tata tace

"Ga xahiri kuwa, abin duk ya ba kowa mamaki a unguwar nan domin yaron kirki irin Mufaddal samun irin su nemane acikin al umma bana xarginsa koda sau daya Sunaiha amma addu ah tafi karfin kowacce matsala kuma duk mai yin addu ah al amuransa xasu warware kinji kirinka masa addu ah duk inda yashiga Allah na tare dashi

Sunaiha tafashe da kuka tana kwantawa jikin momy

"Shikenan MOM insha Allahu xancigaba dayiwa dan uwana addu ah duk inda yake

"Yawwa my sunny kokefa maxa tashi muje kitchin mudora lunch karki fara jin yunwa,ko

💧💧💧Wani bangaren 💧💧💧

Afalo nasa chaji nashiga kitchin ruwan xafi nadafa nayi wanka sannan naxo nakwaba fulawa na soya wainar fulawa da manja naji dadin wainar sosai donhaka na aje har dare yauma karfe biyar darabi nakoma sama sbda time din dawowar maigidan yayi game nake awayana maidadi sai murmushi nakeyi sbda yadda nake

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment