Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

domin jikinsu cike yake da gajiya

Basu suka farka ba sai cikin sulusainin dare Aliyu ne ya kalli d'an uwansa yace

Yanzu Umar katashi muyi nafilfili san'nan zuwa asuba mucigaba da tafiya.

Murmushi Umar yayi batareda yace komaiba yaciro ruwa cikin jakar bayanshi sukayi Al'wala suka tayar da sallah

Koda suka idar da sallar karatu sukayi har gari yad'an waye sukayi kalaci san'nan sukatashi sukaci gaba da tafiya idan sungaji sud'an tsaya su huta san'nan suci gaba dayi saikuma lokacin sallah ke tsaidasu




*************************





Cikin ajiyar zuciya Marcy take kallon mahaifiyarta tana jinjina yadda zata tafi ta barta a wannan halin saidai tasan babanta zaikula da ita fiyeda ita kanta

Jitayi andafa kafad'arta kobata juyoba tasan babantane saida ta share hawayenta san'nan tajuyo ta kallesa murmushin ya'ke yayi domin shima yana jinjina yaddazai rabu da y'artashi domin Ba 'karamin so yake mataba saidai wannan. Shine kawai taimakon dazai mata

ahankali yace.
*
"Tashi kije ki kwanta kafin azo atafi daku"

Girgiza kai tayi wasu irin hawaye masu zafi suna zubo mata tace


A'a baba kabarni na kwana akusa da mahaifiyata kaji.

Murmushi yayi san'nan yashafa kanta yace yace

Shikenan to kizauna akusada ita kikula da mahaifiyarki zuwa safiya"


Yanagama fad'ar haka yami'ke ya wuce harya kusa fita ta kirashi
Batareda ya juyoba ya tsaya yana saurarenta

Baba yanzu inazakaje sai anzo tafiya damu bakanan nafiso ayi komai agabanka.

Batareda yajuyo dinba yace

"A'a ba wani waje zanjeba zan zauna anan bakin bukkane inason zanhad'a wani magani ne ki kwantarda hankalinki kinji"

Alokacin hawaye ya cika mai idanu bazai iya tsayawa atafi da ita agabansaba saidai bazaiyi Nisa da wajenba


Ahankali yafita ya zauna awaje har zakara yayi cara san'nan yami'ke cikeda 'karfin hali yakoma bayan bukkar


Saida gari yayi haske san'nan fadawan sarki suka zo domin tafiya dasu

Ru'kun'kume mahaifiyarta tayi tafashe da matsanancin kuka dakyar a ka 'ban'bareta ajikinta aka jata tamkar wata dabba ko cikin jikinta dayayi matu'kar girma basu tausayamasaba

Haka tanaji tanagani aka rabata da mahaifiyarta

Itama dukda rashin hankalinta saida fiskarta ta nuna matu'kar damuwa saboda tasaba da yartata

Yemi ma haka akayi mata domin tanaji tana gani aka rabata da mamanta dukda aranar suma sarkin yayi umarni da su koma cikin gari


Akan idanun babanta akayi komai da komai saida suka tafi san'nan
Yazo yaja hannunta suka koma bukkar ya harhad'a abinda zai had'a yafito yana jaye da ita suka nufi bukkar su Yemi

Itama mamanta ta shirya danhaka sukayi cikin gari suma




Tunda su Mersy suka shiga cikin garin suketa kalle kalle ganin yadda mutanen sukasha wanka da sabbin ganyaye ajikinsu yara da manya sai kad'e kad'e da Raye Raye akeyi anata murnar shekara
Banda warin giya da burkutu da warin daguwar mushe bakajin komai

Ita Mersy ma abin kyama yabata Dan ita wannan rayuwar bata bata sha'awa


Ahaka har sukaje gidan sarkin Wanda shi kad'aene akayi da 'kasa tamkar sabbin halitta haka ake kallonsu domin ba'a saba ganinsuba


Awani d'aki aka ajesu aka kawomusu abinci da miyar da taji nama Wanda ko tababa batayi tasan naman mushene ko sha'awar ci batayiba amma talura Yemi yawunta har tsinkewa yayi koda Wanda yakawo yafita da sauri Mersy tajuya ta kwanta ta tsunduma kogin tunani Yemi kam ai hannu baka hannu kwarya haka takeci saida tayi nakk san'nan ta tashi tasan kome zatayi was Mersy bazataciba saboda ita bakomai takeciba koda suke bakin gari tasan dole tanajin yunwa

Tunani take inda zata samo mata wani abin taci ga tsohon ciki datake dashi tasan rogo ne kawae ko kifi ko kayan marmari zataci


Mi'kewa tayi tanufi cikin mutane akashiga had a had a da ita tana lura yadda wasu fadawa sukasa mata idanu tasan tsaronta suke

Jitayi anja hannunta anjata bayan bukka kobata bud'e idanuntaba tasan Dan sarkine ahankali take kallonsa

Murmushi yayi san'nan yace

Mekika fito nema?

Dama kai nafito nema saboda yunwa ta dameni sosai.

Ta 'karasa fad'a tana dafe gefen cikinta

Da sauri yace

To ba akai muku abinci bane?

'Kara langwa'be muryarta tayi tace


Ankai mana kasan sha'anin ciki nakasa cin komai kayan marmari kawai nake bu'katarsha ko kifi ko rogo.


Batareda yayi maganaba yajuya yashige cikin gida mintuna kalilan saigashi yafito hannunshi ri'keda 'katon ganye anzuba kayan marmari aciki da gasassen kifi manya da rogo Wanda aka dafa

Mi'ko mata yayi san'nan yace

Kiyi sauri kitafi kije kici abinci banaso wani Abu yasamu yaron cikinki kinji ko maza muje na rakaki"

Juyawa sukayi yana ri'ke da kayan har 'kofar d'akinsu san'nan yajuya ita kuma tashige ciki

Azaune tasamu Mersy tasan yunwace ta tasheta Dan Sam ita batada juriyar yunwa ko kad'an nandanan yunwa take fidda ita daga hankalinta

Aje mata tayi agabanta

Da sauri Mersy ta bud'e ta dauki 'katon apple tafara ci said a ta 'koshi san'nan tafara tambayar Yemi ina tasamu

Dariya Yemi tayi sosai san'nan tace

Yanzu nasa dani awaje yakawomin.

Itama Dan murmusawa tayi san'nan tace


Kedai dani nasonki sosai meye sirrinne ?

Daka mata duka tayi abaya tace

Kece sirrin Yar rainin wayo.





Wash muhadu a next page


*_leemart Yar pillonku_* 🎄🎄🎄
[5/26, 2:46 PM] +234 814 706 1593: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

*A WANI GARI*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪



*_NA_*


*_Leemart Yar pilloh_* 🌲🌲



*_page 17-18_*




Zaro idanu Mercy tayi tareda dafe 'kirjinta

Ni!!
A yaushe hkayi hakan ? Banason sharri fa.

Murmushi Yemi tayi tace
Tunda kikace nadaina amin cewa dashi saibayan aure shikenan yake bibiyata yanaso nabashi dama ya kwanta dani nikuma na'ki amin cewa shine yasa yakemin duk abinda nakeso saboda yasamu nabashi yanzuma ai yarage takuramin yana tausayamin saboda tsufanda Cikina yayi"


Murmushin farin ciki Mercy tayi tabbas taji dadin hakan fatan ta dai su samu su ku'buta daga hannun wannan azzalumin sarki tanason farinciki ya shigo rayuwarsu duka


Nandai sukaci gaba da fira har dare ya raba zuciyarta cikeda tunanin mahaifiyarta tanason sanin halinda take ciki amma tasan komai lokacine Dan haka taci gaba da yin yan harkokinta



***************


Tunda su Aliyu suka kutsa wannan dajin su Abba nagaban dajin shida Usman domin basu koma gidaba su Ummi ne kawai suka koma


Har shidan yamma nan sukaci abinci sukai sallah kasancewar wajen ba rana shiyasa sukaji d'ad'in zama awajen

Amma ganin yadda dare yayi yasa hankalinsu yatashi adaren Abba yakira ofishin su Aliyu yasanadar dasu Wanda su azatonsu tuni sundawo suna gidane



Hankalinsa yatashi adaren yayiwa bangaren sojoji magana domin asamu za'kwakwuran dakarun da zasubi bayan su 'Karin damuwarma wayoyinsu akashe suke



Tun asuba dakarun suka bazama dajin nemansu amma tunsunabin sahunsu har sahun yabace musu kan dole da yamma tayi suka fito suka sanar dasu nan suka kwana awajen kafin gari yawaye susake komawa


'Karshen tashin hankali Ummi tashiga kuka kawai takeyi daga ita har ayshrt Usman ne kawai med'an 'karfin zuciyar da Abba danshi cewa yayima yasan yaran shi ba abinda zai samesu yasan addu'arsu bazata fad'i ba sune ke kwantarwa da Ummi hankali kan cewa insha Allahu yaran ta suna cikin 'koshin lafiaya


*_Su Waye su Aliyu_* ?



Alhaji sulaiman haifaffan garin Kano ne Dan asalin jahar Kano kuma bahaushe tunda Alhaji sulaiman yatashi marayane iyayensa sunmutu tunyana yaro a hannun baffansa yatashi Allah yasa 'kaunar Sulaiman a zuciyar baffansa saidai. Matarsa Sam bata 'kaunar sule ko kadan

Ahannunshi yayi makarantar islamiyya yari'kesa tamkar d'anda yahaifa danshi bashida Yaya sai yanzunedai matar shi takeda cikin


Tunda sule yatashi yatashi yaro jarumi me Neman nakansa tunyana kankanonsa ganin hakan yasa Baffanshi yaketafiya dashi kasuwa idan ba makarnta da yayi sauka kuwa sai ya bud'e mai Dan shago anan 'kofar gidan nasu kuma yana samu sosai da matar Baffan nashi ta haihu tahaifi mace yaronya taci sunan hadiza

Tunda Akahaifi Hadiza kusan duka rainonta yakoma hannun sule domin shi akwai son yara sosai gashi yarinyar kamar shi sak




Akwana atashi ba wuya sule yazama zankadeden saurayi ga shagonshi ya'kara habaka Dan ya bud'e wani a kasuwa zuwa yanzu ya daukewa Baffanshi komai na gidan shiyakeyi

Yahanasu hartagaji ta sakar mai ganin yadda ya d'auketa tamkar mahaifiyarsa komai yimata yake yawadatata da komai
Na rayuwa haka yarta hadiza wadda kefamada matsalar idanu bata gani ahaka aka haifeta gashi lokacin ba wadatattun asibitoci kuma cutarda aka haifi mutum dashi wani inba ikon Allah ba shikenan haka zai tashi


Batareda saninshiba Baffanshi yagina masa gida me kyau sannan yace yanemo matar aure ya aura masa saboda zaman shi hakan baida amfani tunda yanada sana'arsa


Kuma baisan lokacinda Allah zaidau ranshiba gani yake kamar bairi'ke amanar maraya ba


A lokacin dama tuni sule yanada budurwa Maryam 'kanwar abokinsa ana fad'a mai yagabatar da ita

Baa dauki wani dogon lokaciba aka tsaida ranar bikinsu duk abinda iyaye keyi na aure Baffa da matarsa sunmasa baida bakinda zaigode musu dashi


Washe garin bikinne Baffa yakirasa agaba shaidu ya dam'ka mai dukkan dukiyarsa daya gada awajen mahaifansa

Mamakine yakamasa dama ba kudin gadonsane aka masa komaiba baisan lokacinda hawaye Yakama zubo maiba shikam bashida bakin magana


A kwana atashi ba wuya awajen Allah shekarar sule uku da aure kuma lokacin ne Allah ya azurtashi da haihu war yan biyu maza hassan da husaini fadar irin farincikin da wanan family sukayi 'bata bakine saidai kwanansu uku hassan din yarasu wananndalilin yasa aka chanzawa Hussain in suna akasa Ibrahim yaci sunan Baffa


Bayan anyaye Baffa 'karamine matarsa tabashi shawarar ya auro Hadiza saboda ganin yadda hankalinsu yatashi narashin samun mijinta gata kyakykyawa amma makanta yahana azo Neman aurenta

Tareda ita sukaje suka roki Baffa Allah sarki tsohon kwarai take yayi watsi da batun ya fatattakesu saidai basubar zancenba yau suna wajen wannan gobe suna wajen wanana suna rokon ataimaka a sa Baffa ya amince ganin yadda suka tarar Maine yasa ya amince da batin baajaba aka daura auren aka kaita


Ha'ki'ka suna matukar kula da ita fiyeda zaton me zato ko aiki Maryam bata barinta tayi shekarar dije d'aya tahaifi yaronta me kamada BAffa karami saidai ko kukanshi batajiba Allah ya amshi rayuwar ta tashin hankali

Hakika mutuwar ta jijjiga su sosai har saida matar kawu ta kwanta jinya

Maryam ne tashayar dashi yaron Wanda ya amsa sunan abubakar

Abubakar da ibarahim suntashi cikeda 'kaunar junansu da n idan ba fad'a akayi ba bazakace iyayensu daban ba sukansu basusan ba ciki d'aya suka fitoba

Sunsamu tarbiyya sosai domin Maryam tsaye take akan su


Suna secondry school Baffa yara su sakamakon hawan jini da yake damunshi ganinhakanne yasa sule dauko matar kawun yadawo da ita wajen Maryam



Akwana atashi ba wuya

Yaune su Ibrahim sukadwo daga bautar 'kasarsu a sannan ne kuma
Babannasu yace duk sufitar da matan aure kafin sufara aiki


Shi Ibrahim yace ba aiki zaiyiba kasuwanci zaiyi shi kuma abubakar yatafi army schl

Ganin sunki fitarda matan dakanshi yazabo musu a yaran yan uwanshi

Yasha mitadai amma kasancewarsu masu biyayya suka amince


Baija lokaciba aka daura musu auren
Kowa ya tare da matar shi tunbabu soyayya har suka fara sonjunansu saboda sunyi dacen mata nagari



Matar ibrahimce tafara haihuwa tahaifi namiji akasamishi Aliyu

Wanda duk kamar yakwashe kyan nasu Dan mahaifiyarsa Bafulatanace

Gaba dayansu sundauki qauna sundora mai danma mahaifiyarsa tanadanyi kara shiyasa ma awajen matar Abubakar yake yini

Shekararsa biyu itama Saadatu matar Abubakar tahaifi Umar saigaba d'aya Aliyu yatattara yakoma chan dama itama fatima n batada lapiya tanafaman laulayinta aboye


Harta haifi Usman Aliyu yana wajen Abubakar. Alokacinne akayiwa

Abubakar chanjin wajen aeki dole ya tattara ya koma abuja da zama yabar su Aliyu da Umar awajen Ibrahim yatafi da matar shi saidai suna kawo musu ziyara akai akai



Lokaci yaja su Aliyu anfara zama yansamari shekararshi sha biyu shi kuma Umar goma Usman kuma takwas a lokacin
Umminsu na da 'karamin ciki

Sunata shirye shiryen tarbar su Abubakar dazaidawo da matarsa gida saboda tsohon cikinda takeda haihuwa koyau ko gobe


Wanda sunriga suntahoma a mota



Abubakar da saadatune suke tafiya amota suna firarsu cikeda 'kaunar juna da gashi sai ita ko yan sanda baibari anhadoshi dasuba



Sunkusa shigowa Kano ta jikin madubi yahanko ansetashi da bindiga kafin yayi wani yunkuri ansakarmai harsahin a tayarmotarshi take motar ta yanka dajin tabugi itace kan Saadatu yabigi fiskar motar saboda bata daura belt ba saboda girman Cikinta


Da sauri yafito yabude inda take yadaukota yayi cikin dajin da ita ya kwantar da ita a wani surquqin daji shi kuma yadawo wajen su sukacigaba da dauki ba dadi an an sukayi nasarar harbinsa say uku dama turo su akayi


Neman duniya sunyiwa matar shi basu gantaba

Ita kuma ganin sunkasheshi sunfara Neman ta yasa tafara rarrafe har bata saniba ta gangara qasan qani dutse kamar zata mutu amma tadaure tabar wajen tashige wani surkukin tanafaman nakuda
Suma har kasan dutsen sukaje ganin batanan sukajuya suka koma basu Dade da barin wajen ba ta haehu saidai ganan bata sake sanin inda kanta yakeba




Masha Allah muhadu a next page



_Leemart Yar pillonku_🌲
[5/28, 7:45 PM] Phillo: *بسم الله الرحمن الرحيم*


®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•🏝_*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

*A WANI GARI*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪


*_NA_*


*_Leemart Yar pilloh_* 🌲🌲




_patan alkhaery agareki my Leemart patan kinyi sallah lapiya Allah ya kqrbi ibadunmu Allah ya amsa addu'o'inmu ameen_



*_page 19-20_*




Kasancewar Abubakar jami'in tsaro yasa ba'asha wahalar ganeshiba nan akayi asibiti dashi domin atabbatar da mutywar tashi kuma aka kira Dan uwansa da wayarshi akasanar dashi

Tashin hankali!
Fad'ar gigicewar dasu Ibrahim sukayi bata bakine mama Maryam kuwa yanke jiki tayi tafad'i ga qarin tashin hankalinma basuga matarshiba motar kuma ya qone


Wannan dalilinne yasa sukayi zaton harda ita aciki aka qona motar danhaka inda sukaga tudun toka suka kwashe suka yayyafa ruwa suka binne


Tunda ga ranar farincikin wannan family yayi sanyi komai dai sunayine gashi naanne sundauki soyayyar duniya sun d'aurawa Umar yatashi a sangarce sosai amma hakan baihanamai tarbiyyaba

Tun yaran suna jin haushinsoyayyar da akemai harsuka haqura suka barsu

Basu Dade da rasuwaba Ummi tahaihu tahaifi mace taci sunan Aisha sukecemata Ayshart

Haka rayuwarsu ta mika cikeda kwanciyar hankali dukda cewar sunyi rashe rashe a shekarar na rasuwar matar baffa da wasu yan uwannansu



*DAWOWA LABARI*



Tunda suke tafiya sallah kawae ketsaidasu sai bacci koda guxzurinsu ya 'kare yayan bishiyane suka zama abincinsu

Sati uku suka shafe suna tafiya abinda ke 'kara musu 'karfin gwuiwa shine yadda lokaci zuwa lokaci motarnan take dawowa tawuce da mahaukacin gudu sunasakaran cimma nasara bada dad'ewa ba .



***************


Tun bayan tafiyar su Marcy bunna yaketa 'ko'karin yadda zai ku'butar da maman Marcy yasan wuyarta sufita daga cikin garin yatanadi wajen da zai ajeta



Yana matu'kar tausaya mata sosai da sosai



******



Yau kimanin satinsu uku kenan agidan sarki komai ana musu amatsayinsu na masu ciki itama Marcy tana 'kara binciken aikinta sosai tafahimci komai lokaci kawai take jira


Zaune suke sunata firarsu da Yemi jisukayi an banko 'kofarsu da wani irin bugu tamkar 'kofar zata b'alle

Dabsauri suka d'aga kai Dan gani meke faruwa batareda sun razanaba


Dani ne saurayin Yemi kuma yariman garin gaba d'aya afusace yake yana zuwa yaja hannun Yemi baitsaya bin kotakan Marcy ba

Har yakai 'kofa ya juyo yana qare mata kallo kafin yace

Zonmutafi"

Da sauri Marcy tace

Inazamuje meyake faruwane?



Kallonta yayi da idanunshi dasuke rine da bacin rai yace

Zamubar 'kauyennan ne ta 'barauniyar hanya domin sarki yasa akashe Yemi a yau sabodakar sihirin dake jikin ba'kuwar mata ya karye tadawo hankalina domin yayi bincike atsafinsa yagane daga yanxu zuwa ko yaushe Yemi zata iya haihuwa abinda yasa bazantafi dakeba saboda babanki yafad'amin komai akanki da abinda zakiyi kuma lallai yanxu ne yakamata kibi wannan d'akin domin gudanarda aikinki.


Saboda yanzu zasuyi tunanin tare mukagudu dake hankalinsu bazaikai Kansu ba zamu jiraki a wajen da babanki yagaya miki kinji kisha maganin da babanki yabaki Wanda zaidawo miki da asalin halittar saboda karkije ya fad'i aciki"


Yana gama maganar ya ja hannun Yemi suka fita

Hankalin Marcy yatashi da sauri ta mike ta d'auko kayan magunginanta tasaka zobenta na 'bata tasaka komai sannan ahankali ta bud'e 'kofar d'akin tashiga


Wani irin fitulu ne tagani har kashe mata I do yake saida ta tsay a ta nazarci d'akunan sosai sannan yafi Yar hanyar da taga ta Mi'ke tana mamakin wajen ganin yadda akayi d'akuna rututu aciki ga jami'an kalar wad'anda bata ta'ba ganiba tunda take

Cikin jarumtarta take tafiya Wani irin faduwa gabanta keyi tayi Nisa sosai sannan ta iso mahadar da zata bi zuwa dakin tsafinnasu hankalinta amatukar tashe jitakeyi tamkar bazata iya isa zuwa wajenba wani irin juyawa kanta yakeyi

Cikin matukar karfin hali takeyin komai har lokacin da ta isa vakin kofar da dodon tsafin yake daga inda take tana iya jin komai da akeyi aciki hayaniyar babbar matsalar ma shine yadda tasan layar jikinta daga tashiga dakin zata daina aiki Dan haka yazame mata dole tajira naciki su fito kafin ita d'in tashiga

Dafe kanta tayi cike da matu'kar damuwa d tunanin iyayenta


Hmmm wannan rayuwar INA zata kaimu Kuyi hakuri da kadan Dan Allah muhadu a next page


Leemart pillonku
[5/31, 10:24 PM] +234 706 945 6696: 🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

*A WANI GARI*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

*بسم الله الرحمن الرحيم*


®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•🏝_*
_daga alqalamin_

*_Leemart Yar pilloh_*

*_page 21-22_*



cikin sand'a yakebin hanyar yana ri'keda hannunta domin bayaso wani yaga giftawarsu cikin sa'a kuwa baici karo da kowaba

cikin surkukin dajin yadinga bi har yaje bayan wata bishiyar kwakwa me matu'kar duhu da shuru

awajen ya tadda bunna a zaune da mahifiyar Marcy waje suka samu suka zauna

murmushi bunna yayi tareda kallon gani yace

yanzu saimu zauna an an harzuwa lokacinda Marcy zata yi nasarar fitowa dakuma haihuwar Yemi.

kallonshi gani yayi

yace

"yanzu ba wani taimako da zamu iya bata ne aikinnan yayi mata yawa fa"

shuru bunna yayi na d'an gajeran lokaci sannan yace
ai matsalar shine jinin garinnan bayabin hanyar 'konewa yakeyi. yanzu babu yadda zamuyi iya 'kaunarda zamu nunawa mutanenmu kenan kuma jikina yana bani babu abinda zaisameta.


..........................



cikin matu'kar gajiya Umar ya kalli Aliyu
yace

brox anya kuwa zamu iya zuwa garinnan?

murmushi Aliyu yayi yace.

haba d'an'uwa yazaka sare ne tun yanzu jikina nabani muna daf da wajen ka samu nutsuwa kaji ko.

girgiza kai kawai yayi sukaci gaba da tafiya cikeda kwarin gwuiwa. tafiya suke har suka iso jikin wata bishiya wajen tamkar lambu lufluf dashi ga 'korama a gefe ganin lokacin sallar magriba yayi yasa Aliyu yace su zauna awajen suyi sallah suci y'ay'an itaciya sukwana awajen da safe sai suci gaba da tafiya
hakan kuwa sukayi

sun idar da sallah kenan sunacin tufa da suka tsinko sukaga wasu mutane biyu sun kewayesu

cikeda natsuwa suka d'ago Kansu suna 'karewa mutanen kallo ganin babu kaya ajikinsa sae manyan ganyaye dasuka rufe jikinsu dashi saidai Sam a fiska basuyi kama da mugayeba


wane irin yare suke musu Aliyu ne ya kalli Umar sannan suka girgiza kai alamar basuji mesukaceba

Aliyu ya kallesu yamusu alamar su zauna su ba mugaye bane
a d'arare suka zauna hannunsu akan wu'kakensu


nan Aliyu yafara yimusu yare kala_kala amma kowanne saisu girgiza kai basaji

dafe kai yayi san'nan yace
Umar bansan da wanne yare zanmusu magana su ganeba yazamuyi

ajiyar zuciya Umar yayi yace

ka gwada yi musu turanci ba mamaki sunad'anji

juyowa Aliyu yayi yace

mu ba'kine daga birni kuma mu bamasu cutarwa bane hanyace tabiyo damu tanan.


bisa mamaki saiyaji saurayin ya amsa masa dukda turancin nasa a chakud'e yake sosai
amma sunad'an fahimtar abinda suke cewa nan sukadan yi magana yajuya yayiwa d'an uwansa magana

gyada masa kai kawai yayi suka zauna sosai

suna kara fahimtar juna

Sam Aliyu bai fad'a musu abinda yakawosu dajinba saboda tsaro

tare suka kwana dasafe suka kimtsa domin barin wajen

cikin hikima Aliyu yake tambayarsa cewa akwai gari akusa kuwa?

amsa mai sukayi da akwai gari a nan gaba kadan nan sukai sallama dasu bunna suka wuce


suna daf da garin sukaga irin wannan motar tazo tasake wucewa badn sunyi saurin kwantaw.a aciyayiba datini angansu inda suka kara godewa Allah da hanyar wajen ba ciyayi sosai suna iya ganin sawun tayoyin motar data wucen

Ahankali sukebi har sukazo wajen wani surkuki inda suka tabbatar dga wajen motar tafito


Aliyune ya kalli Umar yace

Broz da alama munzo bakin garin haryanzu rana bataiba muyi adduaa mu nausa ciki kawai basaimun tsaya wani abuba.


murmushi Umar yayi yace.

zancenka hakkun babban Yaya"


nan sukai addu'a sosai sannan suka nufi surkukin tafiya me Nisa sukayi sannan suka iso wani 'kofar daki cikin SAA kuma abude yake saboda bayan mutanen sunfita masu rufe kofar basuzo sun rufeva

dasauri suka shiga bakinsu dauke da adduaa jin alamun tafiya yasasu maqalewa awani lungu suna gani wasu qarfafa sukazo suka rufe suka juaya sannan suka fito

gani sukayi Kofofi kusan guda shida kowanne a rufe kuma dukda ranace dindim wajen yake

Aliyu yace

to mazan fama lokacin aiki yayi yanzu daya bayan d'aya zamubi dakunannan kaji ko

bindigoginsu suka zaro tareda fitilu masu matu'kar haske sosai dakin suka nufa cikeda kuxari bakinsu kamar koyaushe cikeda addua






*_wai ya labarin Marcy ne kubiyoni asannu danjin halinda take cikin_
[6/3, 8:26 PM] Mt Soja: *بسم الله الرحمن الرحيم*


®🏝
*ZAFAFA WRITTERS FORUM* *...*📚✍🏻
[ ```Zafafa writers is a union for enlightening people to learn hottest things that relate marriage, love and religion.
Zafafa writers is a union to enlight women```]
*https://www.facebook.com/110224494006508/posts/110225604006397/?substory_index=1&sfnsn=mo*

*_Z• W• F•🏝_*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪

*A WANI GARI*

🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪🎪


*_NA_*


*_Leemart Yar pilloh_* 🌲🌲




_patan alkhaery agareki my Leemart patan kinyi sallah lapiya Allah ya kqrbi ibadunmu Allah ya amsa addu'o'inmu ameen_



*_page 19-20_*




Kasancewar Abubakar jami'in tsaro yasa ba'asha wahalar ganeshiba nan akayi asibiti dashi domin atabbatar da mutywar tashi kuma aka kira Dan uwansa da wayarshi akasanar dashi

Tashin hankali!
Fad'ar gigicewar dasu Ibrahim sukayi bata bakine mama Maryam kuwa yanke jiki tayi tafad'i ga qarin tashin hankalinma basuga matarshiba motar kuma ya qone


Wannan dalilinne yasa sukayi zaton harda ita aciki aka qona motar danhaka inda sukaga tudun toka suka kwashe suka yayyafa ruwa suka binne


Tunda ga ranar farincikin wannan family yayi sanyi komai dai sunayine gashi naanne sundauki soyayyar duniya sun d'aurawa Umar yatashi a sangarce sosai amma hakan baihanamai tarbiyyaba

Tun yaran suna jin haushinsoyayyar da akemai harsuka haqura suka barsu

Basu Dade da rasuwaba Ummi tahaihu tahaifi mace taci sunan Aisha sukecemata Ayshart

Haka rayuwarsu ta mika cikeda kwanciyar hankali dukda cewar sunyi rashe rashe a shekarar na rasuwar matar baffa da wasu yan uwannansu



*DAWOWA LABARI*



Tunda suke tafiya sallah kawae ketsaidasu sai bacci koda guxzurinsu ya 'kare yayan bishiyane suka zama abincinsu

Sati uku suka shafe suna tafiya abinda ke 'kara musu 'karfin gwuiwa shine yadda lokaci zuwa lokaci motarnan take dawowa tawuce da mahaukacin gudu sunasakaran cimma nasara bada dad'ewa ba .



***************


Tun bayan tafiyar su Marcy bunna yaketa 'ko'karin yadda zai ku'butar da maman Marcy yasan wuyarta sufita daga cikin garin yatanadi wajen da zai ajeta



Yana matu'kar tausaya mata sosai da sosai



******



Yau kimanin satinsu uku kenan agidan sarki komai ana musu amatsayinsu na masu ciki itama Marcy tana 'kara binciken aikinta sosai tafahimci komai lokaci kawai take jira


Zaune suke sunata firarsu da Yemi jisukayi an banko 'kofarsu da wani irin bugu tamkar 'kofar zata b'alle

Dabsauri suka d'aga kai Dan gani meke faruwa batareda sun razanaba


Dani ne saurayin Yemi kuma yariman garin gaba d'aya afusace yake yana zuwa yaja hannun Yemi baitsaya bin kotakan Marcy ba

Har yakai 'kofa ya juyo yana qare mata kallo kafin yace

Zonmutafi"

Da sauri Marcy tace

Inazamuje meyake faruwane?



Kallonta yayi da idanunshi dasuke rine da bacin rai yace

Zamubar 'kauyennan ne ta 'barauniyar hanya domin sarki yasa akashe Yemi a yau sabodakar sihirin dake jikin ba'kuwar mata ya karye tadawo hankalina domin yayi bincike atsafinsa yagane daga yanxu zuwa ko yaushe Yemi zata iya haihuwa abinda yasa bazantafi dakeba saboda babanki yafad'amin komai akanki da abinda zakiyi kuma lallai yanxu ne yakamata kibi wannan d'akin domin gudanarda aikinki.


Saboda yanzu zasuyi tunanin tare mukagudu dake hankalinsu bazaikai Kansu ba zamu jiraki a wajen da babanki yagaya miki kinji

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment