Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE



You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[1/29, 5:48 PM] ‪+234 813 725 2431‬: [8/13, 4:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

1_5


"Omar ko farooq samari kenan masu ji da kai, hade da bugun abujaa. 'Yan biyu ne wajen Alhaji Basheer da mummy'n su Hajia zainab. "Sun taso cikin gata da soyayyar mahaifan su, babu abinda suka nema suka rasa, saidai a kwaisu da rashin mutunci wulakan ta dan Adam a wajen su ba karamin Abu bane. "Tabbas wannan hali nasu yana damun mummy idan tayi magana daddyn su zaice ai yarane a barsu, a haka har suka sangarce, "idan akace batun kamanni mutun duk kwakwar sa bazai iya banbance su ba, wannan su ake kira da identical twins. Shiyasa idan daya yyi laifi toh da wuya a kama su, saidai duk a hadasu ayi maganin su wannan kuma abu ne me wahala sbd daddyn su ya tsaya mu, idan an tambayi daya zaice bashi bane haka nan dayan baka d wani shaida d zaka tabbatar da hakan.
"Idan muka koma bangaren kyau, tofah saidai ace masha Allah dogaye ne masu fadin qirji da fuskar su a kewaye Wanda yyi daidai da dara-daran idanun su masu matukar kyau tamkar masu jin bacci, hancin su kuwa dogo ne yyinda kasan sa akwai kewayeyyen pink lips. Sumar Kansu kuwa akwance take har wani sheki take habawa taji gyara. Omar shine babba yyinda farooq shine karami ma'ana hasan da hussaini.
Idan akace 'yan mata ba'a mgn toh tanan zaka iya banbantasu domin farooq akwai son 'yan mata yana chilling life dinsa, yyinda omar baima da lkcin ko wacce kucaka. Dariya bata damesu ba, dukda farooq yana kula 'yan mata bawai ko wacce jik and jak yake kulawa ba aa sai me class sanna su suke biyoshi bawai shike binsu ba.
"Yau kwana daya kenan da dawowar su daga india bayan kammala karatun su da sukayi, inda omar ya kanci harkar likitanci fannin operation, yyinda farooq ya dauki fannin duba matsalar data shafi mata (Gynecologist).
"Sai wajajen 11 suka shigo side din iyayen nasu, dake jiransu danyin breakfast. "Bayan sun gaisa daddy ya kallesu cike da murmushi. Mummy ma haka ganin twins dinta sun gama kr2. "Bayan sun kammala cin abincin daddy yyi gyaran murya kowa yyi shiru yana sauraren abinda zai ce....




Nuceey luv😘
[8/13, 4:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

6-10


"Daddy yace toh Alhamdulillah tunda Allah ya kawo mu wannan lkcn da muka dade muna jira. "Abu na farko shine na Gina muku hospital naku me suna *OMAR* *FAROOQ* *SPECIALIST* *HOSPITAL* a tare twins din sukayi murmushi hakan ya tabbatar wa iyayen nasu sunji dadi kenan. "Daddy yace bayan nan kowa na Gina masa gida nan ma murmushin sukayi, "abu na karshe shine kowa inaso ya fito da Matar da zai aura, Amman Ku sani a tsarina banason Ku kwaso 'ya'yan talakawa hop kun gane....mummy tayi saurin kallon daddy bude baki tayi tace haba alhji talaka da me kudi duka mutum daya yyi su ai, kuma...daddy ya daga mata hannu enough plss, mummy na ganin haka taja bakin ta tayi shiru dan batason ja in ja da alhji gaban yaransu dan a ganin ta be dace ka dinga CeCe kuce a gaban yara ba.
"Daddy ya kalli twins yace hop kun gane, gaba1 suka gyada Kansu. "Ana suka tashi dan komawa side dinsu. "A hanya farooq yyi 'Yar dariya hakan yasa omar ya kalle shi yace lpy? "Farooq yace wai daddy ke zancen aure, omar yaja tsaki yace ai ko beyi ba kaikam kana bukatar aure, "farooq ya zaro ido yace haba bro. Nayi karami dayawa. "Omar ya tabe baki yace shi yasa kuma kke chilling da enmata koh, farooq ya Sosa qeya batare d yace komai ba, nan kowa ya shige dakinsa.
"Omar kwance kan gado yana tunanin abinda daddy yace shidai mgnr gsky be shirya aure yanxu ba, hasalima mata basa gaban sa shi a nasa tunanin bega abin burgewa a aure ba, dukda yanada enmatan dake nuna so gare hakan be tabajin a zuciyar sa mace ta birge shi ba, wasu ma zaton su ko farooq ne Amman d sunga ba fuska zasu gane omar ne, ajiyar zuciya ya saki yyinda ya tuno cewa daddy yace bayason su auri 'yan talaka wato kwarya tabi kwarya, murmushin yake yayi toh shi ko zaiyi aure ya rasa wacce zaiso sai masu warin kodaddan kaya?,god forbid masu kudin ma sai a slow, shi yasa Sam baya son dawowa naija sbd wannan mgnr auren yasan dole sai sunyi musu. Da wannan tunanin bacci ya sace shi.




Nuceey luv😘
[8/13, 11:18 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

11_15



"Da yamma duk sunci kwalliyar su, anan falo suka tarad da mummy tana kallon News. "Gud evening mummy, a tare suka furta, mummy da murmushi ta kallesu tace aa my twins har kun fito. "Eh mummy suka bata amsa bayan sun zauna. "Mummy tace gud. "Sannan ta kallesu tace twins, gaba1 sukace na'am. Mummy tace bawai nace kuyi watsi da mgnr mahaifin Ku bane, Amman inaso Ku fahimci Abu daya ita rayuwa da mai kudi da talaka duk Allah ne ya halicce su, shin meye ribarku idan kun kyamaci talaka? Nidai burina Ku samo mata na gari masu cikar kamala da sanin ya kamata. "Gaba1 shiru sukayi suna sauraron ta saidai kash yanda ya shiga haka ya fita a kunnen su, a fili kuwa nuna mata sukayi ah ba komai mummy zamu kiyaye insha Allah. "Sosai mummy taji dadi ta kuma sa musu albarka.
"Kasancewar yau Monday da wuri suka shira, sosai sukayi kyau tamkar a sace su, bayan sun gama breakfast, suka dunguma zuwa mota don tafiya hospital cox yau ake bikin bude shi, dan haka anyi gayyata sosai dan taya twins din daddy murna.
"Sosai aka taru bayan addu'o'i da akayi tare da fatan dorewa har abada, da kuma Allah ya sanya Alkhairi cikin harkar, nan daddy yace xa'a fara diban ma'aikata ranar laraba domin tantance kwararrun likitici. "Bangaren mata kuwa abin ba'ace komai sosai kowacce mace me aji taci burin kasancewa mata daya daga cikin su.


**************
"Tafe take cike da nutsuwa hijab dinta har kasa yyinda take rungume da qur'ani a hannun ta, "Assalamu Alaykum, sallama tayi cikin wani madaidaicin gida, Wanda yake ginin kasa ne da Alama gidan ya dade dan har katan gar taso ta rushe, qara maimaita sallama tayi nan taji shiru anan ta qara sauri bayan tana kokarin cire hijab dinta, ta nufi d'an dakin su dake kwaya d'aya JAL a cikin gidan. "Bude labulen tayi, ganin Umman ta tayi kwance tana nishi kadan2 da sauri ta afka dakin nan ta shiga kiranta ummaaa, umma, meya sameki? Wacce aka kira da umma tace da kyar ba komai Imaan zanji sauki insha Allah, buh umma meke damun ki? "Umma tace cikina ke ciwo inaga ramar da naci jiya take son 6atamin ciki karki damu zanji sauki insha Allah... Ta karasa mgnr tana nishi. "Imaan badan ta yadda ba ta kyaleta kurum dan ta lura a 'yan kwanakin nan umma batajin dadi dauriyace kurum irin tata. "Mikewa imaan tayi ta canja kayan jikin ta sannan ta fita dan dafawa umma ganyen darbejiya kamar yanda ta bukata dan tasha.

*******
"Kwararrun ma'aikata maza da mata aka diba a wannan hospital din bayan tantance su da akayi, aka tatse, aka yashe, kafin aka bar me rabo acewar _Omar_ da _farooq_ basa son malalatan doctors Wanda basu San kan aikin su ba, shiyasa dayawa Wanda suka shiga musamman matan suke jinsu on top. " bayan gama tantancewa suka sa date akan Monday zasu fara aiki a hospital din bayan sanar wa d sukayi.




Nuceey luv😘
[1/29, 5:48 PM] ‪+234 813 725 2431‬: [8/14, 3:22 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓

16_20


"Masha Allah Monday nayi kowa ya fada bakin aiki, sosai ma'aikatan suke da kwazo kuma marasa lpy sunzo Wanda suke Neman sauki, "Wanda suke buqatar operation kuwa sai hamdala suke domin Dr Omar yasan aikinsa yyi komai successfully, yyinda Dr farooq shima yasan nasa aikin dan sosai mata masu matsaloli suka halarci ganin kwararran likita. "Aiki ya kankama ba iya Kano ba hatta makotan jahohi da dama sun samu lbrin asibitin *OMAR* *FAROOQ* *SPECIALIST* *HOSPITAL* Me tarin kwararrun ma'aikata.

*****

"Wanke wanke take tana 'yan wakokin ta, ji tayi nishin umma ya tsanan ta, da dauri ta ajiye komai ta fada dakin, ummaa, ta kira sunan ta sau uku Amman da kyar umma ta iya amsa mata, "ba shiri ta bankada kasan tabar mar dake dakin su nan ta tarad da 500 a kasan wajen, ita kadai CE kawai arzikin su a duk fadin gidan, "cike da tausayin Kansu ta kalli umma, tace umma tashi mu tafi asibiti, umma ta girgiza kai dan tasan koda sunje basuda kudin magani. "Imaan ta canja kayan jikin ta zuwa Riga da skirt da dogon hijab dinda na islamiyya. "Nan ta daukowa umma nata hijab din, umma ba yanda ta iya dan ita kanta tanajin jiki ta rasa meke damun cikin ta. "Dakyar ta mike sannan ta tashi da kyar, "imaan ta sakala hannun ta a kafadar umma, vayan sun fito tayi dabarar rufe dakin na su, sannan suka fito waje. "Mai napep ne yaxo wucewa nan imaan tayi saurin tare shi. "Me napep yace INA zaku? "Imaan tace general hospital, me napep yace kudin Ku 600, "zaro ido imaan tayi tace dan Allah malam ka sassauta mana, me napep yace toh kawo Dari biyar. "Imaan tace haba dan Allah ka tausaya mana mahaifiyata bata da lpy wai baka ga halin da take ciki bane? "Me napep yace malama iya ragewa na miki, nima ya kamata ki tausaya min a wannan zamanin na 'Yar buhariyya kinsan komai yyi tsada dala ta tashi. "Imaan ranta bace tace komai da an tabo mutane dala ya tashi wani Sam be San me ake nufi da dalar ba Amman sbd Dora lefi da rashin rungumar kaddara a kowanne hali da muka tsinci kanmu sai Ku dorawa shugaba alhalin shi ba _kunfayaqun_ bane. "Ah lalle toh idan wa'azi zakimin kinga tafiya ta Sana'a na fito nema ba wa'azi ba.
"Imaan ta kalli umma duk ta canja kamanni da gani tanajin jiki, da sauri ta tsaida me napep din dake shirin tafiya, tace dan Allah babu wani hospital nan kusa? "Me napep yace shigo muje akwai sbd da aka bude satin daya wuce, "da sauri imaan tace nawa ne kudin daga nan? Me napep yace 250, "imaan tace toh muje, haka da kyar umma ta shiga napep din sannan imaan itama ta shiga.
"Basu wani dade ba sai gasu a wannan hospital din, gaban imaan ne ya bada rass yanda ta ga tsaruwar hospital din shiya tabbatar mata da private ne, to yanxu INA zata samu kudin magani? "Kallon me napep tayi tace wannan ai private ne malam babu wani me saukin kudin? Me napep yace ke yarinyar nan kin cika mita wallahi ni Ku fita inada abun yi. "Imaan ta kalli umma, umma ta daga mata kai alamar su fita, haka suka fito bayan ta biyashi kudin sa. "Sannu a hankali suka shiga cikin asibitin imaan ta rikice da kallon tsaruwar wajen kamar ba hospital ba, ta rasa INA zasu bi dan ganin doctor, "wata matace tazo wucewa da Alama ta rako marar lapiya ne., am baiwar Allah imaan ta tsaida ta. "Matar tace na'am lpy? Imaan tace dan Allah INA xanbi dan ganin doctor? Matar tayi mata kwatance sannan ta tafi. "Basu yi wani tafiya me nisa ba suka isa wajen nan suka zauna, nan imaan ta tambayi wata INA ake yankar kati. "Nuna mata wajen akayi nan taji ance ta kawo 200, ba yanda ta iya haka ta biya.

"Sannu a hankali har aka zo kan sunan umma, nan suka mike suka shiga office din doctor, tunda suka shigo yake rubuce2 saida ya gama ya dago kai yace meke damunta? Imaan tayi masa bayanin komai. "Dr yace sai anyi mata scanning kafin musam meke cikin ta.. Imaan tace a INA akeyi? Dr ya daga waya ya kira wata nurse bayan 4mins saiga ta. "Nurse din tace Dr islma'il wats going on? "Dr ya kalli su imaan yace tafi dasu ayi mata scanning, nurse tace ohk.
"Wani daki suka shiga nurse din tace zaku biya kudi, take cikin imaan ya bada kululu.. Karfin hali tayi tace nawa ne kudin? Nurse din tace 5000, imaan ta zaro ido sannan tace am toh dan Allah kiyi mata zanje na ranto kudin. Nurse ta kalli imaan kallon raini tace Amman bakida hankali ko, imaan tace kamar ya? Nurse din tace an taba aiki ba kudi ne? Imaan tace dan Allah nace ai, take nurse din tace oya tattare mamarki kubar hospital din nan tun kafin Dr Omar ya iso.



Nuceey luv😘
[8/14, 4:15 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ*

21_25



"Imaan tace waye shi? Nurse din tace ke dallah ban sani ba, imaan tace dan Allah gayamin waye shi, nurse din ta mike a kan kujera tace tashi kubar dakin nan, haka ta koro su waje, daidai lkcn Dr Omar yazo wucewa, da sauri nurse din ta dan sunkuyi Alamar girma tace morning sir, Dr Omar batare d ya kalleta ba ya daga mata hannu kawai, Imaan na ganin haka tace oh da Alama wannan shine Dr Omar kamar yanda taji Matar ta fada da farko. "Da sauri ta sha gaban sa, ba nurse din ba hatta shi kansa Dr Omar din saida yyi mamakin abin da imaan tayi, imaan kanta tsaye tace dan Allah idan Kaine Dr Omar ka taimaka kace a dubamin lpyr umma tana cikin wani hali wallahi, "Dr Omar ransa a 6ace ya daga murya yace wacece ke? Waya baki right na ki shigemin gaba? Imaan take kwalla ta ciko mata dan yanda taga umma na juyi a kasa tace ka taimakamin Dan Allah, Dr Omar cikin zafin rai yace da xaki shigo hospital, kinga An rubuta *TAIMAKO* *SPECIALIST* *HOSPITAL* ❓. "Imaan ta girgiza kai dan ita ko sunan hospital din bata daga kai ta gani ba. "Anan Dr Omar yaja wani dogon tsaki sannan ya kwalla kiran cleaners dake hospital din, "da dauri suka fito dan kowa tsoron shi suke. " cike da izza yace Ku fitar min da wa'annan garbage ( datti) din. Atake sukace ohk sir. Imaan kuwa ranta yyi kololuwar baci, garbage? Ta maimata, ganin ya fara tafiya ta daga murya tace mungode da wulakanci, saidai ka sani dan Adam ko ya yake akwai tasa ranar. "Dr Omar yanajin ta Amman be waiwayo ba dan tsari da irin wannan masu warin kodaddan kayan 6ata lkci ne. "Cleaners din mata suka kama umma da nufin fitar da ita, Amman ga mamakin su suka jita sharab kaman kayan wanki hakan ya tabbatar musu da rai yyi halin sa. "Take kowa ya matsa, imaan ta kallesu tace umma ta suma Ku taimakamin mufitar d ita dan Allah, wata mata tace yarinyar saifa hakuri dan Allah ya amshi abarsa... What? Karya kuke wallahi umma nada rai tacemin very soon zata samu lpy, wayyo umma ki tashi ki qaryata mutanen nan. Haka imaan tayi ta surutai, kamar wata zararra, "bayan minti 20 aka kai umma gidan ta na gsky. "Imaan kuwa fita tayi tana hada hanya tana kuka kowa daya kalleta saita basa tausayi, saidai fah kowa ya wuce dan wannan zamanin tsoro gareshi mutane sun 6ata sunan wasu, ma'ana idan mutum yyi niyyar taimakon ka sai kaga Wanda aka taimaka ya kai Wanda ya jawo shi cikin inuwa zuwa rana. "Haka imaan tayi ta galallawar ta kan hanya, ga yunwa ga tashin hankali, A kasan wata bishiya ta dan rakube dukda akwai samari dake zama ta wajen hakan be hanata zama ba sbd gajiya da tayi.

"Da dare kowa na harkokin gaban sa, imaan tana kasan bishiyar nan, bata koma gida ba kasncewar 'yar 50 din data rage mata ta fadi, babu kuma Wanda zai taimaka mata ta koma gida, cikin ta ne yake juyawa sakamakon rashin abinci tun jiya d rana da taci, "a hankali take jin hirar wasu samari kala2 suna cewa ah baba da ganin ta ai zatayi mai, tun rana take kasan bishiyar nan, kaga mu afka mata kawai. Imaan najin haka ta mike ganin su tayi sun nufo ta. "A take tasa gudu dan ta lura basuda imani, ai suna gaanin tasa gudu suma suka Mara mata baya, sosai hankalin imaan ya tashi ganin ita suke be dgske.

"Tafiya yake yana driving hankali kwance, sai jin music yake, yana cikin tafiya yaji ya bugu Abu, ai da sauri ya fito a motar, "ganin mace yyi kwance da alama taxo tsallakawa ne, duba kanta yyi yaga jini Na zuba kamar an bude famfo, dan karamin tsaki yaja danshi bazai je hospital ba at dis tym around, kusan 12 fah kenan, daukar ta yyi yasa bayan mota da nufin tafiya da ita gida.
Sosai yake gudu, dan yaga jinin d gske yake fita. Tafiyar 15mins ne ta kaishi tangamemen gidan nasu, "da gudu ya dauko ta a bayan mota sannan ya shiga da ita gidan, "mummy ya kira sunan ta, mummy dake shirin tashi dan komawa daki tayi bcci ta juyo ganin sa riqe da yarinyar mummy tace _subhanallahi_ me name gani farooq? Farooq yace wlhy mummy kade ta nayi a mota tazo tsallakawa, mummy tace toh me kke jira ji yanda jini me zuba oya yi sauri ka dauko _first_ _aid_ _box_ farooq ya kwantar da ita yace ohk. "Side dinsu ya wuce a gurguje yaxo sannan ya fara kokarin tsaida jinin, bayan ya gama sannan ya gwada jinin Yarinyar yaga group O positive, ya kalli mummy, mummy tace meya faru? Farooq yace tana bukatar jini ne, mummy tace toh sa mata naka. Farooq yace ba daya bane, coz nawa O negative ne, mummy tace toh yanxu ya za'ayi? "Farooq ya kalli Omar da tun shigowar shi yana kan wani kujera yasa system a gaba da alama akwai abinda yake, gefe guda coffee ne ya gefe Yana sha a hankali, "yace uhum ko bro zai bada nashi. "Mummy tace ban gane ba, bakuda bambanci ta kowanne waje taya jinin Ku baze zo daya ba?




Nuceey luv😘
[8/14, 4:56 PM] Nuceey luv😘: ® *OMAR* *KO* *FAROOQ* ❓


26_30




"Farooq yace yes mummy we ar identical twins, buh it can't nevar be dsame, mummy mutane dayawa basa iya banbantamu Amman ke kina iyawa, kinga dole akwai hanyar da kike ganemu koh. "Mummy tayi murmushi tace yeah, yanzu dai a samu mafita. "Farooq yace ki dan fadawa bro ko zai bata, mummy ta kira sunan.Omar tace zo a Debi jinin ka a bawa wannan baiwar Allah'n. "Omar dukda yasan positive gareshi Amman ya hade girar sama data kasa yace ni mummy jini na negative ne, mummy ta saki baki tace tohhh yaushe ka faramin karya omar? Sunan da ya Dade beji mummy ta kirashi kai tsaye ba. Gashi Sam bayason bacin ranta, dan haka yace ma farooq zo ka diba, ya fada yana kumbura fuska, farooq kuwa dariya ce taso kwace masa ganin yanda bro dinsa ya wani bo ne face. "Yana sa allura jikin sa, omar yace auchhhh... "Farooq yyi murmushi a zuciyar sa yace ji mutumin d yake fede mutane Amman ji yanda yake wani noke jiki.. Omar ne ya katse shi da fadin kayi abinda ke gabanka ba tunani ba ka wani barmin allura cikin jiki tana zuke min jini. "Dariyar d farooq yake boye ta subuce, yace sorry bro nan ya cire allurar, Omar kuwa yahau jijjiga hannu ransa a bace.
"Mummy tace kaita dakina saika daura mata jinin tunda dare yyi ai ba'a barta a falo ba, farooq yace toh mummy, nan yace bari naje side dinmu na dawo 2mins pls, mummy tace no prob. "Kallon omar tayi daya ci gaba da latsa system kamar bashi ne dazu yake karar ciwo ba, daidai zai kai coffe bakinsa mummy tace kai son tashi ka dauki yarinyar muje daki kafin ya dawo, Atake omar ya fara tari dan coffee daya sha be wuce ba, mummy tace sannu, ganin tarin yake d gske ta bude fridge dake dakin ta dauko masa ruwa, karba yyi yasha, bayan ya lafa.. Mummy tace toh tashi ka... Bata karasa ba ya sake wani tarin wannan karan na karya ne danshi harga Allah beji zai iya daukar ta ba dukda tunda aka shigo d yarinyar be kalleta ba, wayasani koh kazama ce ya fada a ransa yana me ci gaba d tarin karya dukdan kar mummy ta matsa masa d zancen. "Mummy kam ta dauka tarin gaske ne sai sannu take masa, ahaka farooq ya qaraso da sauri sannan ya dauki yarinyar ya kaita dakin mummy, omar na ganin haka

Please Login or Register in order to submit comment