Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dadi sosai gashi tayaba da tarbiyanta...

A wannan shekara mom sai da taxo sau uku.tana duba nana Aisha...
Amma anwar shiru ba labarinshi yanzu aisha har tayi fushi da shi...

Aisha nakiran abba sugaisa sosai watarana ma har yahadata da mohammad....haka takasance cikin farin ciki..


Amma dudahaka wata rana tatuna da iyayenta kuka take sosai ta dau bongles dinnan ta rungume tayi ta kuka.

Haka laila xata tayata kukan sannan tayi ta lalashinta...dan laila irin yarannan ne sargantattu.abun kuka bai mata wahala.wata xubin nana tayita dariya ganin laila tana kuka...a haka xasu rungume juna suna dariya...

Abu dayane aran laila wanda takasa fadamawa nana Aisha kullum cikin barin mawa ranta take...




Yaushekaran nana Aisha daya da rabi a jaapan.kuma yaune aka basu hutu mai tsayi qanda yasa nana xata dawo nigeria.insun dawi jaapan final exam xasuyi...

Laila kuka takeyi dan xatayi rashin sweat eashanta.nana banda lallashi ba abunda take yi.duda itama kukantakeyi..tanajiran xuwan mom.


Suna xaune saijin jiniyar motoci da gudu tafita dan taima mom oyooyoo.san yatake cikin riga da wando.rigan pink mai haska sai jean na wando blue.wanda yayi tight dinta sosai tayi rolling da mayafi blue dagasama anyimai kwalliyan pinnk.wannan bongles din amminta tasaka ma hannunta.dan haka bakaramun kyau tayi ba...tasha makeup wurin laila kai abun masha,allah..

Dagudu tanufi motan datake tunanin mom ne aciki.


Wanda yafito daga motan ne yasata saurin jabaya...
Anwar tagani cikin kananun kaya wow yayi kyau baabunda yacanja na shi.sai wani fresh da yayi kuma da sajen da yabari..

Murmushi yasakar mata hadi rufe wannan segxy eyes nashi..
Juyawa tayi da gudu tayi cikin gidan.

Anwar bayanta yayo shida laila.aran laila tana cewa wannan kila anwar din..
Dan tasan kimai na Aishan har da lilin haduwansu.shiyasa tunda taga hafeez takamu da son shi.amma jin halakan dake tsakanin su yasata kasa bayyana mawa nana Aisha..
Amma batasan itace yakeganin nanan batagane ba.dan tuni nana tadago ta...


Shiko anwar mamaki yake wannan babbyn shine tacanja gabadaya tasaje da turawan...


Yana shiga ya xauna kusa da nanan yariko mata hannu.itakuma laila taxauna a gefenta.
Anwar ne yace"am sorry baby...dai dai wayan shi tafara ringing dagawa yayi anban akecemai jirginsu xai daga nan da15mins...

Mikewa yayi hadi da dago nana dacewa"jirgunmu xai daga yanxu..

Nan duka suka nufi airport.daxasu tafine Aisha da laila suka rungume jyna.gyafe kuma mom lailane ita nana aisha ta ringumeta tana kuka.mim laila tahau lalashinsu hadi dacewa"tayima nana alkawarin laila xata xo nigeria intagama hutawa..dadi yakama nana.nan ta waiga inda anwar yake tace ya Anwar kabata address da komai da kimai koda xata xo nigeria kaji...

Nan anwar yabata hadi dayi mawa mom laila godiya.
A haka suka shiga jirgi suna mawa juna waving...


A haka suka isa nigaria...saujansu airport ne taga tarin sojiji da jamian tsaro..
Haka suka isa motocin suka shiga...a mota banda bata hakuei ba abunda anwar keyi...
Ganin magiyan yayi yawa yasata cewa.bakimai ya anwar.. dadi yaji sosai a haka yarike hannunta yana kallin wannan abun hannun nata.yana so yayi mata magana aka abun..


Ahaka suka isa villa.direct bangaren su hafez suka dosa.dan mom dinshi tace"ita xata fara gannin nana Aisha....
Dan haka kowa ya halirci barayin ammin hafeez.
Mom dad,hafeez duka iyaywnnasu suna sitting room din dakin ammin hafeez.



Anwar na rike da hannun nana suka nufah falon...


Mom ne tayi sauricewa"oyoyoo my baby..da gudu Aisha ta rungume mom hadi dacewa"oyooyo mommy...
wwaigawa tayi gefe nan taga hafez na aukin mata murmushi.yayi mamakin yanda takaragirma sosai..

Rungumeshi tayi hadi dacewa"am back yahafeez.
Hafeez yace"welcome home my eashar.
Ammin hafeez ne tace"hohoo ni naga en ubamci ni baxa ai hugging dina ba.mom da hafeez kadai kika sani ko baby..

Kunya yakama nana.nan hafez yace"ammina ne.da sairi Aisha taje wurin ammi.nan ammi ta rungumeta tana mata barka da dawowa..

Muryan hafeez ne yakatse masu tunanin su ta hanyar cewa"nana Aisha waya baki wannan abun hannun...

Kafun nana tabashi amsa tuni yaiso gabanta.ya kamahannunta ya ciro bongles dun..yana kallo.
Saurin fizgewa nana tayi dan nata yarda wani yataba mata bongles din laila ne kadai take bata wataxubin ma har ya kwana ya wuni a hannunta.

Saurun cewa yayi nana waya baki,hafeez baxai taba mantawa da wannan awar waronba.tun yana misra yasa akakera mawa kanwanshi...

Mom ne tace"bangane mi kake nufiba hafeez.ammi dad anwar duka tanbayan lfy suke mawa hafez.


Hafeez ne da idonshi yakada yace nana kiban abun hannun.bakyason bani ko?daga kai nana tayi.nan hafeez yace.gani xanyi baxan hanakiba...
bashi tayi. nan yafara waya baki wannan abyn..nan Aisha tace"abba ne yabani yace ammina ne take samun tun inyarinya.wai yayana ne yabani...

Anwar mom ammi duka basu gane inda magana hafez ya dosa ba...

Nan abdul hafeez ya matso kusa da ammi yanacewa"ammi kintuna wannan..nan take ammi ta dafe kai hadi da kwala ihu. nan take ta sume....


Shikuwa daddy rike kanshi yayi yana tunano abu buwa da dama na rayuwanshi..nan yafara salati yanadafe da kanshi...

Mom anwar dad nan suka rude hadi danufan inda ammi take.
Nana Aisha datagama rudewa nan tafara kuka tana fadin nashiga uku wlh ya hafez ban mawa ammi kimai ba....

Nan Anwar yaja hannunta hadi da nufar side din hafez da ita.nan hafeez yabiyo bayansu hadi da ajiye aisha a bed room din shi suna lallashi...haka anwar yakwantar da ita a bed dun hafeez hadi da rufah mata blanket..
nan sukayo side din ammi bayan sun rufah nana aisha a daki...dan hafeez gani yake kaman Aisha xata gudu.dan tarude sosai.......




Maman teddy


More typing......
more comment.




Eashan hafeez
08021737594.
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: Typing.........📱




©️ *HIKIMA*
*WRITTERS* *ASSOCIATION*




...home of peace joint entertaiment to educate and enlighten our readers.





💕 *'YAR AIKINA...* 💕
(my house maid.)




*BISMILLAHIR* *RAHMANUR* *RAHIM*



*PAGE*
2️⃣5️⃣➖2️⃣6️⃣




Direct gidan malam suka nufah.bayan sun isa ne kowa yafurfito.nan take nana Aisha gabanta yafadi...nan tayi saurin rike ammie.ammie data lura da halin da yannata ke ciki.yasata riketa dace mata"ki kwantar da hankalin ki kinji....
"nana Aisha tace"toh ammie.

Haka suka kutsa kai cikin gidan.dai dai mohammad yana mawa innah bala,i yana cewa"kin kora marainiyan allah kinxo kina wani maganan ayafemaki,wlh inna duk inda xaki nemomun Aisha na kinemomun..dan wlh yau xan kaiki hukuma.ai ke kika kaita gidan aiki yanxu ancinyeta acanne..an buge dacewa"wai ta gudu
Toh yau xan kawo maku police sutafi dake....

Inna daga daki tafara mgana daga ji xaka fahimta kuka takeyi...
Tafara mohammad ni kaina neman Aisha nake don tayafemun.wlh nayi nadama,ninasan naci amanar marainyan allah.mohammad nayima aljawari yanxu xanfuta innemota duk inda take....nan inna tasako mayafi hadi dafitowa.nan taja tatsaya Sakamakon ganin mutane datayi.shima mohammad shiru yayi dan baisan damutane a bayanshi ba...

Inna ne tabi su da kallo...nan nana Aisha tayi saurin nufan inna ta rungumeta.hadi dacewa"inna gani na dawo...
Inna dafarko batagane nana ba...nan inna tace"nana Aisha......cike da firgita.nana Aisha kina nan...nan hawaye ya wanke mata ido.nan tajawo nana Aisha ta rungume ta tana kuka...hadidacewa"nana kiyafemun dan allah....

Nana Aisha ne tayi saurin sharemawa inna hawaye hadi dacewa"bakomai innata.komai ya wuce ai....
Inna gasu ammie na fah...
Kollon inda nana tanuna mata tayi....

Nan tayi sauri cewa"fatima dama kuna raye.....ammi ne tayi murmushi hadi da karasowa garesu.nan tafara dacewa"muna raye inna allah ya kaddara kwanan mu naga ba....
Malam dake bayansu bawanda yasan daxuwanshi sai muryanshi sukaji yana hamdala.hadi dacewa"kumu shiga daga ciki mana....

Nan duka suka dunguma xuwa dakin inna.inna ta shimfida masu tabarma...

Kowa ya xauna.itako nana kusa da mutuminta ta xauna.mohammad ma murmushi yamata kafun su mai da hankulansu ga dad.dake bude taro da addu'a...

Nan dad yafara basu labrin yanda batan daddy yakasance....

A hanyar su tadawo wane bayan sun dauko Abdul hafeez daga airport....
A hanyar su tadawo wane sukayi accident.gashi dare yayi sosai...dan haka bakowa ahanyan wucewan.dai dai ni da Anwar da mom muna hanyar xuwa gombe...
Ganin mota na cida wuta tagaba gashi tabuga wani dutse dake gefen titi yasamu tsayawa da sauri...

Fitowa mukayi hadi da isan wajen motan..nan mukaga yaro na kokarin bude motan yana rungume da ammin shi yana kuka....

Nan muka fara kikicin bude kofan amma yaki buduwa.haka da kyar Anwar yafasa glass din motan hadi dajawo hafeez...nan hafeez yafito tanan..da yardan allah kuma sai kofan yabude..nan akasa daddy da ammie a motan.dama sunkusa gombe.suna shiga hospital suka nufa dasu..anan Anwar yasamu injury hannu saboda glass din motan daya yankeshi...

Sukuma daddy har likacin ana ta kokarin su farfado ne.
Amma shiru har safe dan haka abba yadauki hafez suka nufi gidan iyayeshi...

Koda sukaje gidan nan hajiya mahaifyan dad take tambayan hafeez a ina suke...
Amma sai yafara mata larabci.nan hajiya tace"toh abdulrahim ko dai ba hausawa bane...

Nan dad yace"aa naga iyayenshi hausawa ne...sai dai inba akasanan ya tasoba...
Nan dad yafara mawa hafeez larabci hadi da tambayan shi waye sunan iyauen shi,wani gari suke...
Nan hafeez yafada sunan ammmie da daddy,amma garin da dad yatambaya sai yace"nigeria....haka dad yayi ta tambaya amma hafeez shi baisan koina ba annan nigeria....
Haka dad yahakura....

Shiko anwar yana cikin farin cikin haduwansu da hafeez dan baida kanwa bare aboki....
Dama ya iya larabcin shi.dan haka sai suyita firansu.ahaka yafara koyama hafeez hausa....


Ammie da daddy kuwa basauki sai na allah.kusan 3mount amma ko motsi basu taba ba...
A wata rana ne.akasamu nasarar farfadowansu....nan doctors ke shaida masu sun kamu da cutar mantau..amma inda kwai wani dasuka sanshi sosai xasu iya tunawa.ammada kamar wuya.dan in ankamu da cutar ba,acika warkewa ba..dad da mon sun tsorata...dan haka suka kira hafeez ko daddy xasu iya shaida shi....tabbas sun san hafeez dansune....amma sunkasa tuna komai..


nan doctors din sukace"kar acika matsamasu da tambayoyi.dan xai iya haifarmasu da matsala sosai....
Tundaga nan dad basu kara kokarin yimawa su ammmie wani abuba....

Haka suka watsa gidan t v,radio amma shiru...ba labari.ahaka dad yasa hafeez a makarantar su anwar.kuma akai sa,a akasasu class daya.

Haka rayuwa tacigaba tsakanin dad da su ammie.mom nakula dasu sosai.kuma sunajin dadin xama da juna a gidan hajiya....

A haka dad ya fahimci daddy yayi karatun boko dan haka yasa shi a harkan shi na siyasa...
Bayan shekaru kadan kowa yasan sunan honourable mohammad a nigeria.....
Killum addu,a mukeyi allah yahada shi da iyalansa.dan munsan su kansu suna bukatan ganin iyalanasu...
Toh gashi allah yakawo lokaci.yanxu ba abunda yakamata ullah mugodemai.....dad yatsagaita hadi da nuna jindadi dagani yau mohammad yaga iyalansa...


Nan malam yayimawa dad godiya sosai.sannan kuma yahau bamawa nana Aisha hakuri..
Nana tace"haba abbah wlh bakumin komai ba.ni komai yawuce...

Inna ma hakuri taba aisha hadi da ammie da bata rike mata amanar nana ba....

Ammie tace"habawa inna wlh na gode kinmawa baby tarbiya dan haka wlh banda abuncewa sai allah yasaka da alkhairi....


A haka suka cigaba da firansu..itako jidda na can yawon gantalinta....
Aisha ne da mohammad suka tashi don sufita waje sufara tsokanan junan da suka saba....dan atakure suke anan...

Ammie ne tace"me gidana ina xakujene...
Inna ne ta amshe dacewa"ai insuna tare basa xama cikin mutane.sungummace suyi nisa da mutane dan suyi ta gulma suna dariya hadi tsokanan junan su.....
Nan aka hau dariya.suma dariyan sukayi suka fita...

Haka ko akayi mohammad nama Aisha gulman wannan kuma baturiyan a'ina kuka samota...nan tafada mai hadi da tambayarshi wani school yake yanzu..nan yake shaida mata yasamu school of nursing ne a zaria...
Nan da murna tace"Abuth kake nufi kenan...hmm lalai su mohammad manya...
Yace yanxun anturamu practical ne.shine naxaba b u k kawai.....
Ok kuna shekara na biyu ne...nana ta tambaya.
Ehh mohammad yace"nan suka cigaba da firansu....

A daki ne abba kecewa"toh ni danayi mawa hafeez alkawarin auren nana yaxamuyi yanxu...nan akahau dariya.anwar na dariya yace'a daura kawai abbah...
Nan akasa dariya dacewa"ehh yanxu ba kishin dayake kasan baxaiyiwuba...

Haka mom tabasu labarin yanda sukai mata agidanta....
Nan akadinga darya...
Ganin laila tayi shiru dan ba fahimtar abunda suke cewa...nan hafeez yadinga janta da fira..abunka da surutu nan tahau xuba kaman radio.haka yadauko hankalin anwar yasa shi.shima shiga firan.


A haka har dare sannan suka fito dan tafiya...nan aisha tace"a gidan inna xata kwana...
Itako laila kawai daurewa take.
Ammie ne tace"toh lailankuma fah...
Aisha tace"ammie taxauna anan..
Laila na can ta kosa sutafi...saiji tayi ammie ta tabata hadi dacewa"laila xaki xauna anan ko xaki xauna da ni...

Ai laila dasauri tace"no ammie xan biki...
Aishane tace"au bazaki xauna anan ba...
Laila tace"a'a xanbi ammie..ok.

Nan laila tayi hugging din Aisha hafi dacewa"bye my sweat...
Bye...nana tace"nan suka yi sallama hadi da nufar abuja...

Haka laila tafara rayuwa agidan ammie..
har magana sunyi da mom laila.kuma tayi mata godiya sosai....

Watarana ana break a dirning amma har lokacin hafeez bai fitoba.nan ammie tace mawa laila taje ta kirashi...

Laila tamike hadi da nufar dakin part din hafeez..
Koda tashiga falon bayanan.dan haka abunka da baturiya nan ta kutsa kanta cikin bed room din shi...
Dai dai yana fitowa daga privacy.daure yake da towel yana goge kanshi da karamun towel din hannun shi...

Nan yaja yatsaya ganin laila.itako karakowa tayi hadi da kama mai hannu dacewa"morning ya hafeez...
Hafeez ne yajanye hannun shi a hankali hadi daneman tsari yace mirning laila..
nan ta isar mai da sakon ammie.cewa yayi ok gani nan...mai makon tatafi sai tatsaya.nan yanufah dressing morrow yafara shirinshi xuciyanshi na mai xafi.aranshi cewa yake wannan wata irin yarinyace...
Kallon mirrow yayi nan yaga takafeshi da ido.
Haba baisan lokacin daya daka mata tsawa ba wanda sai fa tayi mugun firgita...ke mene kike nimana dashi ne..fitamun adaki.ko akwai wani abune...duk da turanci yake mata...

Nan laila saboda tsorata batasan lokacun datafara hawayeba.bakinta na rawa tace"i love you ya hafeez...muryan tane yasarke hadi da fashewa da wani irin kuka tacigaba facewa"u are my forever,pls ya hafeez lov me any more...i really luv u...tana kaiwanan ta fice da gudu tana kuka...

Hafeez kuwa mutuwan tsaye yayi..yana kara maimaita kalamanta auciyanshi..u ar my forever,i really luv u ya hafeez...shiru yayi na wasu lokaci kafin yacigaba da shirinshi...




Itako laila koda tafita ahaka tanu fi part din ammie tana kuka..
Ammie ne tace laila lafiya mai yafaru ne?tafadi hadi da rungumota...nan dad maya hautambayan lfy...dai dai Anwar na shigowa.Anwar cewa yake ammie yau anan xan break..shiru yayi ganin laila na kuka..matsowa yayi nan laila ta rungumeshi tana cewa"ya anwar hafeez ne yayimun fada...
Nan Anwar yace"me kika mai..
Dad ma tambayar da yayi kenan...

Nan tafara.wai saboda nace ina sonshine...
Haba nan ammie ta hau dariya hadi dacewa"hmm lallai mummunan shi dashi ne kikace kina son shi amma ya miki fada lallai bari yaxo xai hadu dani..ammie tafadi hadi da lallashin laila.
Su dad da anwar sai dariya suke.suna mamakin hali irinna laila ba namiji xaice yanasonki ba.a,a kece xaki ce..nanjuma skace dayake baturiya ce.haka suke aladansu...

A nahaka hafeez yashigo.ganin laila na kuka ammie na lallashinta.yasa shi faduwan gaba.axuciyanshi cewa"yake allah yasa bata fada komai ba.nan yafara nafama hadi dacewa"dayasani ya tsaya ya fahimceta.baya koreta ba.gashi yanxu xata kunyata shi agaban su daddy..hmm tuncan ni najama kaina nake wasa da ita...

Nan yanufi dirning hadi fa daure fuska...
Haba nan anwar ya hau mai dariya hadi dacewa.inxaka saki ranka kasaki.kasamu ma ance anasonka amma kana wani daurewa...nan dad yahau mumushi hadi da basu wuri..

Ammie cewa take...kyaleshi anwar koda tace tana son shi.bashi xanyi ban bincike halin shi ba...
nan hafeez yayi saurin kallon ammie hadi dacewa"bakisan halina ba ammi kuma yau..
Nan anwar yace bamusan halinka ba sai mun bucika ammi...nan suka hau dariya harda hafeez din..ammie dakanta ta xuba ma laila abunci.amma laila takasa ci ranta baya mata dadi.dan haka tamike dacewa"ammie am ok..
Ammi tayisaurin cewa"laila bafakiciba..laila ne ta kakalo murmushin dole hadi dacewa"ammie na koshi..batajira jin me ammi xata ceba tayi dakinta...
Ammi ne ta waiga hadi da rufe hafeez da fada hadi dacemai katabbatar taci abinci na fada ma.nan tanufi dakinta ranta abace...
hafeez kuwa da ranshi yagama dagulewa nan anwar yafara mai dariya.sannan ganin anwar yashiga wani hali.nan ya lallabashi hadi da bashi shawara akan yanda xai shawo kan lailan...
Nan yatashi hadi dan barin part din..
Hafeez baida mafita dan haka nan yajeramata kayan break hadi da nufan dakinta...

A daki yasameta tana ta kuka.sallaman shi yasata saurin waigowa nan tayisaurin goge hawayenta hadi dacewa"pls ya hafeez am sorry
Dan bakaramun tsorata tayi da hafeez ba.
Murmushi yayi hadi da nufo unda take.ya xaunar da ita.
Nan yace i luv u too laila..murna yasa laila ihu hadi da rungume hafeez.nan hafeez yace"bana sin kina hugging dina kinji.kinga ni ba maharraminki bane....laila tace.ok baxan karaba..haka yadinga bata abuncin saida ya tabbatar ta koshi sannan yabarta..

Haka soyyaya ya shiga tsakanin su maixafin gaske kullum sai sunga juna suke iya bacci.


A satin anwar yanufi kano.nana Aisha tayi murna sosai.kuma anan yake tambayarta laila.
Haba nan anwar yafada mata kalon son dasukeyi da hafeez.nan tahau dariya hadi dacwa"kace inkoma inga gulma kenan...nan sukayi dariya..yadade sannan sukayi sallama.a satin mohammad yakoma zaria dan sunkoma karatu..

Direct anwar gidanshi yanufah.yana xuwa yahadu da kuluwa a falon dakin.nan tace alhaji bari asanarmawa hajiya..nan yace"no kubaeshi kawai.nan yanufi dakin mimi.gaban kuuwa saida yafafi.saboda ayanxu tasan halun da mimi keyi..kuma yanxuma tana can tana aikinta...

Anwar bude kofan yayi nan yaji da key.key dinshi yasa ya bude..anan yahau salati ya sallami.

mimi yagani kwance yara mata biyu na kanta.sunyi nisa a harkan bamasusan yashigoba...nan yaji mimi nacewa"wayyo salamatu dadi wlh.kidinga mun hakkk...muryan anwar hadi da tsawan dayayi masu yasa su sauri sauka daga kan mimi.

nan yaxare belt din jikinshi yahau dukaansy salamatu.haka suke kuka amma bai kyalesu ba saida suka kada motsi daha inda suke..
itako mimi makalewa tayi abango haf da rufe jikintabda bargo.haba nan yafixge bargon hadi dajanyota.bugata yayi hadi dadukanta kuka take tana ba anwar hakuri amma baisan tanayiba.sai da bakinta yamitu sannan yasamo sojoji yace"sufita suwatsar mai da su salamatu.
Mimi kuwa kuka takeyi tana tunanun hukuncin da anwar xai yanke mata.tana xau ne daga ita sai diguwar riga.nan anwar yashiho hadi da bata takarda..kifitan mun a gida na sakeki saki uku...
Nan mimi tafasa ihu hadi da bashi hakuri.amma figanta yayi ya fara janta har bakin get din gidan shi ya wurgar...

A ranar yakama hanya yakoma gidan dad..
Kidayaje bai nuna ma mim komaiba..

Haka nana aisha takoma gidan ammie.hmm taga soyayya ko kunyanta basa ji.a satin laila takoma jaapan.dan saura 2weaks suda wo school.

Su dad su diba mamakin abunda anwar yayi.dan saida aka kwana uku.iyayen mimi suka kira.suja dunga tsinemawa anwar...
Daddy baiji dadin sakin mimi dayayiba..
Haka da mom.amma dataji abunda takeyi sai tace"gwara kuma inxai auri nana sai anyi test.nan ammie tahau dariya hadi dacewa"wani irin test kuma..

Nan abbah yayanke hukuncin asatin xai daura auran Aisha fa anwar..mom tace"da anbari yagama makaranta tukun.abba yace aure yace batarewa ba.intadawo ataren...
haka anwar ke murna dajin batun abbah.
kuma asatin aka daura auren anwar da aisha...

Laila dataji bakaramun dadi tajiba.
Haka anwar yake wani mamane mata har satin kimawa makaranta yayi..
Haka anwar yace"shi xaikaita.nan hafeez ma yace.xaije dan yaga laila...
haka duka suka nufi airport dan nufan jaapan...



Maman teddy

More typing
More comment...
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: ©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION* 📘🖊️





Home of peace joint entertainment to educate and enlighten our reader's.




💕yar aikina..💕
(my house maid..)



Story and written by:
Eashan hafeez
Maman teddy🧸







*DEDICATION*

Dedicate for you anty hassenart (mom afnan..)lov u more😘😅





*PAGE*
2️⃣3️⃣➖2️⃣4️⃣





*Bismillahir* *rahmanur* *rahim*



Fitan su anwar yasa nana Aisha mikewa.tana wani irin kuka.gaba daya brain din ta yatsaya da aiki...ita batamagane ina komai yasa gaba ba.
A ranta cewa take"meyasa ammi sumewa kuma?
A haka take ta tunaninta.....



Koda anwar suka ko part din ammie.mom ne xaune kusa da ita.dan tafarfado,ammie kuka take.yayinda mom ma kukan take.tana tausayamawa rayuwan nana Aisha...

Anwar ne yace"ammie plz kugayamun wai mekefaruwa ne?kunsan nana aisha ne?

Ammie ne tace"nana Aisha bakowa bace illah 'yana.''yan dana haifa da cikina....nan maganarta yasarke sakamakon kukan da ya kwace mata..

Anwar ko mutuwan tsaye yayi...daddy ne yacigaba da basu labrin komai dayafaru....
Shima hadi da share waye da hanky....

Hafeez na mijin kokari yayi da bai xubar da hawaye ba...arashi cewa yke kanwata ne xataje wani wuri amatsayin 'yar aiki...bayan muna raye.mai da kwallan idon shi yayi hadi da waigawa inda daddy yake....


Dad ne yafara da to yanxu ba kuka yakamata muyi ba.gode ma allah yakamata muyi.

Nan ammie ta share hawaye hadi dacewa"hafeez ina son ganin baby...

Nan hafeez daya kasa tashi yace"anwar kirata.anwar tashi yayi.mai hafeez yatuna ohho sai yabi bayan anwar suka nufi part din shi....



Nana Aisha ganin an rufe ta a daki.kuma shiru ba kowa sai karan a.c.yasata saurin daga waya.daidai saiga kiran laila...da sauri tadaga hadi da fashemata da kuka...
Laila tagama rudewa dan haka ta hau tambayan lfy..
Nan Aisha tafara cewa:xan mutu laila,kitaimakeni nan tafada mata komai..bata ankaraba taji karan bude ofah.saurin ajiye wayan tayi hadi da boyewa ajakanta....

Hafeez da anwar suka shigo kallon ta sukayi lokaci gida har tafada..
Kuka tasa tai bayan anwar tana ya anwar pls ka gudu dani dan allah....kar su min wani abu....


Anwar yace:baxasuyi maki komai ba ki kwantar da hankalinki kinji.
Hafeez yace"dawakike waya kike cewa ta taimakeki....

Murya kasa kasa tace"my laila...
Busan lokacin da dariya ya kubuce masuba.sai da sukai dariyansu iya san ransu sannan suka tsagaita...

Hafez ne yace"yanxu baby laila datake jaapan taya ya xataxo ta taimakeki...anan.

Anwar yace"so inma tasan nigerian tasan kasan da kikene...ko state....
Nan suka karasa dariya.sannan suka ce"muje mom na kiranki..
Saurin kallon anwar tayi nan anwar yacema bakomai fah....

Haka suka isa falon ammie mom ne dake kusa da ammie tace xonan nana Aisha...
Bamusu nana taje.
Mom tajawota hadi da xaunar da ita jikin ammie...
Nan ammie ta rungumeta tana kuka sosai.daga bisani tadago ta hadi dacewa"baki gane ni ba ko?nasan baxaki gane ni ba dama baby na.am so sorry dana barki arayuwa.ba'ason raina bane nana Aisha kikawahala...kiyafemun my baby...


Nana shiru tayi dan bata fahimci inda xancen ammie yanufa ba.
A hankali idonta na xubar da hawaye tace ammienah.....

Nan take ta rungume ammie tana kuka sosai...ammie ma rungumeta tayi tana kukan..

Muryan mom ne yakatse su tafara lallashin su akan suyi hakuri.allah ne yarubuta haka sai yafaru arayuwansu...
Haka dad ma yadinga yin musu nasiha hadi da tayasu murnan haduwansu...

Anan ne dad ya umarci mom anwar dasu basu wuri..
Kafin dad yafita dady kecemai gobe yanaso xasuje kano wurin malam......

Dad yace allah yakaimu goben duka xamutafi sai kushirya.

Bayan futan su dad ne.hafez yaxo kusa nana yaxauna.nan nana tafada jikinshi tana kuka..saurin goge mata hawaye yayi tare da mikar da ita xiwa inda dad yake xaune...

Dad ne yabude mata hannu.nan Aisha ta fada jikinshi tana kara kuka..daddyne ya hau lallashinta hadi dacewa"bana son ganin wannan kukannaki momyna...ko kukan rashin masoyinnaki ne hafeez insani.....yafada hadi da barkwanci.dan shi mtum ne mai yawan barjwanci...
Nan duka suka hau darya....ammie tace kataba ganin kanwa ta auri yayanta...

Daddy ne yace"no nixanfara daga kaina.don duk abunda uwata take so shixan mata...

Nan suka hau dariya duka.haka suka wuni cikin farin cikin ganin diyannasu......


Da safe shieyawa skayi duka din tafiya kano...
a mota ne suna fitowa dadainan wani mota na kokarin shiga.nan jamiai suka tsare motan...
Xage glass din motan akayi waxasu gani inba laila ba.

Nan nana tayi saurin cewa"mom laila ce..
mom da mamaki tace"laila...kafun tayi magana hafeez yafita daga motan yanufi unda laila take.

Nan yace mawa masu tsaron su shiga da motanta.ita kuma yace"ta xo motansu...
nan laila tabi bayanshi suka shiga motan...

Dai dai nan ammena tambayar waye laila mom nafada mata...
tana shigowa suka rungume juna.sai murna suke.Aisha ne tace"my laila nayi missing dinki wlh...
laila tace"bawani nan nfiki wlh sweat easher.wai maiyafaru ne?meyasa meki kiki kirani.wlh mom yso janani xuwa wai bansan kowa ba.nasamata kuka nace xaki mutu.amma kuma naganki lfy lao.


Anwar ne yace"dama taso dagamaki hankalu ne ai....ke kuma ga masoya kawa xata mutu baxaki xaunaba...ko?

Hafeez ne yace"ai in ita bata mutuba.ita dataxo ninjeria batasan kowaba itace kecikin kasada...ai dasaimuga kika bace nanan xata fito nemanki ne...
Anwar ne yace"wah wannan matsoraciyan.
nnana ne tace"wlh ya anwar xan nemeta
Laila tana dariya tace"ina nasan halin kawata ai.kafin kowa yasani ma xata futa nemata...


Sudai su mom najinsu suna dariya.ahaka har suka isa kano suna shirmen firansu...






*KANO*

Tuda lanti ta auram da yaranta take wahala da su.wulakancin yau da ban na gobe da ban....
ahaka mijin jidda yayimata sakin wulakanci.haka makota keta dariya suna cewa hakkin marainiyan allah
iitama ummi tama can mijin banda wahalar da ita ba abunda yakeyi.
A haka take xaman hakri..

Tundaganan lanti tafara nadaman abunda tayimawa nana.tanema gafarran malam ajan ya yafe mata.amma sai ayacetanemi gafarar marainiyace..shi batai mai kimaiba..tundaganan lantita cannja jullum adduanta allah yanuna mata nana aisha ta bata hakuri..




Maman teddy




More typing
More comment
[8/19, 12:51] Maman teddy🧸: *Typing* ........📱





©️ *HIKIMA* *WRITTERS* *ASSOCIATION*



*Home of peace joint entertainment to educate and enlighten our readers*




*💕'YAR AIKINA....* 💕
(my house maid.)




Wannan pagen nakune masoyan littafin nana Aisha 'yar aikina.dama duk wani masoyin littafina a koina a fadin duniya....wannnan page en nakune kuyi yanda kuke so dashi.....





*STORY AND WRITTEN* ✍🏻
Eashart.....
Maman teddy🧸



.


*PAGE*
2️⃣7️⃣➖3️⃣0️⃣





*BISMILLAHIR* *RAHMANUR RAHIM*




Sun sauka jaapan cike dani shadi.....a airport ne suka cidda laila har taxo daukansu....

Da sauri laila takaraso hadi da hugging din nana Aisha.tana cewa"oyoyoo sweat easher.....
Nana itama rungumeta tayi hadi da tambayarta meyakawota airport.dansun cemata sai gobe xasu xo gidan mommynta....
Dariya laila tayi hadi dacewa"mom na can najiranku toh.ita tace"inxo mutaho tare yanxu....

Hmm bayan da sukayi haka suka shiga motan laila....

Abun mamakin dakuma yabaima Aisha dariya shine....
Taxo shiga maxaunin da laila takene Anwar yajawao hannunta hadi dacewa"kibar hafeez yaxauna nan...abunka da dan basajja.sai yawaiga inda laila take yace"ko ba haka ba laila....
Laila dasauri tace"haka ma yafi....
Haushi yakama nana Aisha nan tajuya takoma back sit...sannan Anwar yahau dariya hadi shiga daga ciki....
Haka suka

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment