Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kigyara nagayamiki insha
Allah zangyara Dade yafimiki aibahaka kikema shukuraba da sauran sai ita wai yar fari kunya
Kunyar anaso anakaiwa kasuwa😃kai abbanmu namutunci 🤪


Kairiya ta fito daga gida ita dakananta domin zata ajiyesu makarantarsu dake bakin titi itakuma tahau abin hawa 🛺 taitata makarantar

Suna fitowa taikicibis da kawayenta surahama da basira sunbiyomata sutafi tare sukaje suka ajiye kanan kairiya sukahau adaidaita suka wuce

Kairiya sun isa makaranta lafiya sunshiga class sunzauna kenan
Malam Ali yashigo yan ajisukagaisheshi
Ya amsa yafara karbar hadda wasu basu iyaba sai subude Qur'an
Susa akan cinyarsu sudaura guyoyinsu kanlauka sutare sunakarantawa ahaka ciki hardasurahama
Akazo kan kairiya
Tai bismillah tafara rero nata abin birgewa dadadin sauraro hartazo daidai yanda akabasu batare datai battaba sadakallahu Azim
Sukaji malam Ali yace kinfi kowa kokari maryam Aminu anan yakara musu yace shima hadda yafita domin yanzu kulum hadda sukeyi sabo da ankusa zuwa wata musabaka domin duk shekara suna musabaka amakarantar kuma inkaci harsaudiya akekaika surahama sukadubi kairiya

Anya kairiya wanan malam Ali
Nbayaciki kuwa kamar yaya bakiluraba kulin inyazo sai yakuramiki ido kamaryacinyeki gashi inkina karatu harwani rausayar dakai yakeyi🤨uhum
Kukukasani ni inaruwana dawanan nidai karatuna nasani damahaka zakice ai anmusu mathematics and English har lokacin tashi yayi akatashi sukayo gida

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯

Yau usmandin mama balki yana tashirin zuwa ganin kairiya yasha wanka yadau shadda gezina blue color
Za aje gidan surukai😉sai kyali yake dabaza
Kamshi yadaura ogogansa brown kirar Gucci datakalminsa shima brown kirar Gucci kanba hula yashamai sai kalli yake dominko bayasa hula shima mamyan kayan dagidan surikai zaije shiyisa yasa amma lnbahakaba daga salla sai salla yake sawa Palin mama balki yashigo kanwarsa sajida nazaune ita damama yashigo sai kamshi turaren happiness yake zubawa sajida tace kaikai yaya yau sai ina irin wanan kwaliya haka kamar yau salla kebanson raini yacemata mama tace inazaka sosakai yayi mama zanje gidan umma lubane mungaisa au yaushe rabonka dagidan yaudin kuma


Mama inason ingabatarwa kairiya kaina karwani yaymin shigar sauri to wata sabuwa kaga ni kafita idona wayagayama za amata aure yanzu
Nima bamaganar aure zanjeba zanje dai asandani to inma ma maganar auranne wazai dakai kadakaki karatu barekasamu abinyi saishashanci wazaibaka ya haba mama duk dukiyar abbana wanikaratu zanyi bayan munadakudi ko anyi auren Abba zaidau nauyin manakomai haba mama kinayawafa male

Sajida tace bari narakaka ya usman to shiryo mutafi sis kokefa
Amota zamu ko akafa nagabanisa
A a naiwanan kwaliyar atafi akar babbar motar Abba zandauka jeef c r v nan to yaya fito damotar ganinan zuwa mutafi........✍🏼

Kuyi hakuri bayawa


Place read and shere


Yawan comment
Yawan typing

Barka dajuma' a.














Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:44] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romentic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨



*NA* Karimatu Abdulhamid (Mommy minal)


Wanan fage nasadaukar dashi
Ga yardakina ya ta😋 Aisha jabir ummi kwatan Alherin Allah yakai gareki Allah yanunamin ranar aurenki inkwa shi shoki
Inayinki yardakina over💋




Page 14-15



Ya usmane yafito damotar mahaifinsa jeef kirar c r v sajida tafito daga gida suka shiga sukatafi

Yau kairiya tinda tadawo dagamakaranta taci abinci taiwanka tasa atamfarta vilisco
Yar 5000 ruwan gaye daratsin pink Wanda antynsu tadinkamata itada da shahida kanwarta yar antinta tadanyi
Mec,up simple daga powda sai
Leap stick datasa sai turaren bakhur datafesa tana kwance palon antinta kan tree sta tana sauraran kira'ar Ahmed sulaiman harbacci yafara gabada ita sai taji
Anasalama kamar muryar sajida tanagaisawa dasu mamanta
Sai ganin sajida tayi tashigo tafadomata aka saurin matsawa tayi nikar kikaryani saiyau kikagadamar zuwa gidananko to aigashi nazo bagwaraniba ke kinazuwa gidanmune in anganki mama ta aikeki auhaka zakice ehmana ke namanta tare muke da ya usman yana waje acikin mota yaudin yazo gaida sumama kenan ai saikije kishigo dashi bari
Infadawa mama inazuwa OK inajiranki sajida tafito gunsumama suna Zaune abaranda kantabirma mama dama taremuke daya usman yazo gasheku Toshine kibarshi awaje kika shige gunkawarki Anti tace maza ina kairiya kuje kushigo dashi


Sajida tshigo gun kairiya kizo muje mushigo dashi inji su anti kairiya ta tashi tasa hijab
da
Plat shoe suka fita kofar gida yane tsaye jikin mota su kairiya nafitowa yabitadakalo kasakasa sai murmishi yake ya usman inawuni kairiya ta CE kashigo inji su mama tajuya abinta sajida tace
Sorry broz kaganni saiyanzu
bakomai tinda kinfito tare da dagimbiyar tomushiga ciki
Kairiya sukagani asoro tanajiransu jerawa sukayi yana binsu
Abaya har cikin gidan gaban su mama su kairiya suka zauna kantabirma gunsumama ya usman yadurkusa
Akasa yagaida su mama suka amsa sunatanbayarsa makaranta dakuma yadawo lafiya ya amsa dalafiya lau Anti tace yashiga ciki akawomar ruwa yace a a yagode zai wuce mama tace to angode usman kagai da ummanku zataji insha Allah

Sajida tace mamanmu gun kairiya fa yazo kairiya ta zaro ido
Anti tace shine kuma zai tsaya awaje mama tace kuje kuji kowani abune tosukace suka fito kofar gida yana Zaune cikin mota dayagansu saiyafito dominkuwa yasan kairiya bazatashiga motanba kairiya ta motso kusadashi kadan ya usman gani ance kanason ganina kairiya gaskiya badamaganar wasanazoba dominkuwa nakamu dasonki
Allah yasa zuciyata tasamu karbuwa awajenki yanmata to zanyi shawara dawa yace sajidace tamatso tace yaya kabata two days saimudawo
Muji amsa OK zandawo after two days Allah yasa akarbeni
Sajida tace Ameen yayana
Amaryar yayana zamuwuce kigaida mama da Abba tashige gida abinta suko sukashiga mota suka karagaba
Kairiya tashiga gida anti tace ina sajidar sunwuce yanzu to Allah yakiyaye Anti tace lafiya yakeson ganinki
Lafiya anti sako yaban tawuce daki mama najinsu batakulasuba

Su sajida na isa gida sukaga motar Abba kirar Honda afake agefe da alamu Abba yadawa usman yanemi guri yai parking suka fito suka shiga gida mama balki nakalonsu kota kulasu palon
Abba sukanufa dansumasa sannu dazuwa sallama sukayi Abba ya amsa Abba sannu dadawowa sukace yauwa ina kukaje kukadau mota ya usman sajida takalla
Saiyafara sosakai dama Abba naje gidan mama luba gun kairiya dan nasanarmata inasonta🤔kokunya babu usman


Abba yace yakukai da ita cewatayi indawo bayan kwana biyu
Barri zansamu mahaifinta yauwa
dad thanks abbana ja'iri Abba yace sunahaka mama tashi tazauna tace akanme zakasamu mahaifinta shidako karatun yaki yaci gaba wazaibarshi yai aure yanzu to saikihanashi ai karatun dolane
basai yakasuwanciba

Yarinyade bayanzu zatai aureba inma yanzune bazata aurekaba seka canja hali baza ka aureta kazo kana cutarmusu da ya ba kidaina aibatamin yaro
Inyarinya ta amince aure bafashi nidai gaskiyana fadamuku tafice abinta wanan kenan


🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯


Fahad yanazaune
A office dinsu na emergretion yasa yunupon dinsu milk color dayaimarkyau yanawa wasu biza zasubar kasar yaji karar shigowar sako awayarsa baikulaba saidaya gama aikinsa yattara yai gidanshi dake unguwar festac anan lagos yana shiga gida yacire yunupon dinsa milk color ya kira maimar wanki Sunday yabashi
Yace kaje kawanke yes sir yajuya yatafi fahad saida shiga
bath room yawatsa ruwa yafito yasa armiless da tree Quarter yazube kankushin yunwa yakeji sosai gashi
Yagaji dayawon restaurant gaskiya yakamata nai aure yace azuciyarsa yadubi gudansa ba abin da babu na more rayuwa saide ba mace agidan agashi kwana biyu wata irin sha awa kebijiromasa danma yana azumin litinin da alhamis tashi yai yahada complex yanasha can yajiyo ringindin wayarsa acikin room tashi yay yadauko ya amsa kiran imran me

Ya danuwa ya akayi dama nakiranafadama abokinmu damukai karatu tare sulaiman matawalle zayi aure last month yakawomana katin gaiyata kace matawalle zaishiga dagaciki
Saurani akazauna kajira yayanmu kwayi tare kaifa bakada kyau dan uwa ahto zanshigo kafin lokacin OK bye
Yakatse wayar harya ajiye wayar yatuno dasakon dazu dauka yayi yabude bakuwar number yagani
Anrubuta

*karkaji shiru kaitsamanin kaci bilis yankamin gashin dakayi nakalekane saboda Abu daya*

Menene Abudayan yatambayi kansa

Balkin jml saikibashi amsa


Yawan comment
Yawan typing


Place read and share




Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:46] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romentic love👩‍❤‍💋‍👨 story and short story


*NA* Karimatu Abdulhamid ( mommy minal)



Inayinku masoyana over Allah yabar kauna💖



Page 16-17




zaune yake yagama shan complex yanatinanin mainene Abu dayan databarshi danshi dayagade bazaiganoba yatashi yace bakomai nakusa zuwa gida zamu hadu saitagayamin komiyeshi Abu dayanan

Bayan kwana biyu


Kairiya da yanmakarantansu yanmanyan aji
Suna tashirin zuwa musabaka
Wanda zasunan dakwana biyar a bauci wanda za ayi akofar fada
Tilawa suke sosai itadakawayenta rahama da basira
dominkuwa hardasu acikin masuzuwa shiyasa sukadage


Yau asabar fahad yatshi dashirin zuwa gida domin
Kuwa bikin abokinsu next week ne gashi yanaso inyaje yazauna da iyayensa shi aganinsa gwanda suzabamar mata
dominkuwa shi haryanzu begawacce taimarba dukdade yan mata dayawa sununa sunasonsa anan Lagos dakuma gida potiskum shigaskiya bayason auren bariki yafiso ya auri yar arewa dominkuwa sunfi kamunkai yafiso yasamawa yayansa uwatagari gashi haryanzu baisamu wacce taimarba kwagara yabarma iyayensa zabi damayamusu alkawarin wanan
Zuwan zaifit damata kila zabinnasu yadace damace tagari

Flight din 2:00 pm
fahad yabi daga Lagos zuwa damaturu sunsauka lafiya
Imran yataro shi
daga iyapot zuwa gidansa dakenan
Yobe dake a gaidam Quarters
Suna shiga yayan
Imran amar da hibba suka rugo aguje sunacewa dady uncul oyoyo
Fahad yadurkusa yarungumesu how are you my kids suka hadabaki sukace
We Are fine ucul
Masha Allah yace
ilhamce tafito daga cikin room
Kucikashi yahuta sanunku kukaraso gwauro sannu dazuwa aunine gauro yafada yanazama
Kan kujera one star imran yace
a a tashi muje dining muci abinci dominkuwa yanzu zamuwuce pitiskum ilham tace wanan karonka zamusha
biki yace aini yanzu fargabar shiga ptskm nake
Imran yace sabo
dame mutumina
Haryanzu bawacce nafitarfa inagani kawai zance suzabamin imran yace karkasoma
baka tsoran suhadaka dawanan marar kunyar wasila gwara kabari kila kafin kakoma kila
Allah yahadaka damatarka to Allah yasa Allah yahadani datagari Ameen imran yace

Agurguje suka ci abinci sukawuce ptskm

Su kairiya sunje musabaka bauci
Anyi musabaka lafiya angama sunsasamo kyautuka kairiya harda kujerar makka akabata
Atake agun tace tabarma abbanta
Yanzu abbantane zaije amemakonta iyayen kairiya sunyi matukar farinciki antinta kamarta zubaruwa akasatasha dandadi mamantama tayimutukar murna amma batanunaba tabari azuciyarta
Sabo dakasancewar kairiya yarfari😳
Yau amakaranta
Rahama kawar kairiya takecemusu tanaso suje bikin
Yayanta matawale Dan wanbabanta daza ayi awanan satin
Kairiya tace nikinsan banason
Hayaniya Dakar naje rahama tace baki isaba kairiya
Bikin familynmunefa to
Matawale family Allah yabani ikon
Zuwa Ameen kawar kokefa








Kuyi hakuri nayi
bakuwa

Yawan comment
Yawan typing


Please Read and sphere








Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:48] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨



*NA* Karimatu Abdulhamid (mommy minal)



Page 18-19


Fahad da imran sunshiga gida gabanin mangariba sun isa lafiya suna faking sukawuce
Massalaci damin

Gabatar dasalla
da aka idar dasalla sukagaisa da iyayensu maza baba isa da baffa sani sunjira har akai isha' i sanan
Suka isagida kodasuka shiga gida bangaran hajiyar fahad sukafara shiga

Lale lale damutanan kudu dana arewa zubewa sukayi sukashin gida kan kafet mailaushi da kamshi sukadaura giwar hanunsu kan Tim Tim hajiryamu munkwaso gajiya
Sanunku kudai kunsha hanya
Sanan sukarisina suka gaisheta ta amsamusu tana walwala takira
Yalwa yar aikinta
Takawo musu ruwan sanyi

Shukurace kanwar fahad tashigo yayuna
Sanunku dazuwa
Yauwa kanwata yakk inji imran lafiya lau ya imran yasu hibba
Suna gaisheki
Hajiyarmu tace bakuzomin dame gidanaba baruwana dakishiya imran yace sabo da islamiya hajiyarmu shiyasa a yayi abarsu sukaratu

Fahad yadubi shukura yamakaranta kinaZuwa ko
Kulluma ya fahad
Munkusa candy ma kaiyadaga alamun yayi kyau

Hajiyarmu tace abincifa kozakuci
Anan akawomuku
Ko abinaku nayangayu zakuhau wato dining a a hajiyarmu palon Abba sani zamu muci inji fahad
Shikenan akawomu nan

Tashi sukayi suka
Sashen hajiyar imran sukasami
Kanwar imran nur
Tanakalontarihi tanaganinsu ta tashi my brothers
Oyayo how are you fahad yace mata fine yaya
Ina inanmu yace
Tana palon Abba
Hanyar palon suka nufa sukaisallama
Aka amsa akabasu izinin shiga sukashiga ciki inanmu tace sanunku yaranan
Kunsha hanya
Tace yarona zokaZauna anan

Tacewa fahad matsowa yayi kusa da ita yayiwa imran gwalo😜
danku tafisakewa dafahad sabo da imran danfari batasakemar sosai suka gaisar
da iyayen nasu saiga abinci ankawo musu daka gun hajiya shuwa baffa sani yakira baffa isa tawaya yazo suka
Hadu sukaci abinci anan suka turke fahad damaganar aure
Imran saidariya yake kasakasa
Bawanda yaganshi sai fahad insun hada
Ido yamar gwalo🤪 fahad yace musu kafin yakoma zasutambayamar aure Insha Allah

Wanan kenan


🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯




Su kairiya yau sunatashirin zuwa ma rahama bikin cousin dinta
Matawale basira tabiyomata sutafi
dominkuwa rahama tanacan
Tace inbasuzoba tasan irin zaman dazatayi dasu

Kairiya tasha material pink mai manyan filawers domin shine akon
bikin basirama shitasa tayi kaliya light mecup tayi mutukar kyau farin takalmi tasa
dasarka da dankune pink color tadau hijjab zatasa basira tarike bakiga nima veil nasaba kema kisazakifi kyau nikam bazan iyasawaba gaskiya basira tacikamata hijjabdin kiringa abukamar bakiwayeba ehdin😏bansawa nimuje karyamatayi nasan yanzu besty tayi fushi
Mujeto sukafito
Antinmu zamuwuce anti dake saruwa afrigh tadago kai diyata kinyi kyau
Over hijjab namiki
Kyau kema basira kinyi kyau saikundawo Ku kula yayana to anti gawanan kuhau abin hawa
Tabasu 500N mungade anti gun mamanmu kairiya taje mamanmu munwuce tadauke kai saican tace kudawo dawuri
dadi kairiya taji mamanmu ta amsamata



Su kairiya sun isa gidan biki rahama taji dadi takaisu sikagaisa
da yan uwanta anatason barka

Har andaura aure
Angwaye sundawo matawale da abokanansa suka
bukaci abinci akace kanershi Zara takai ita da rahama da kawayensu kairiya tace sukai
Sudawo tanajiransu

Tunda sukadawo daga daurin AUREN sukashiga sukai gaisuwa sukafito
Fahad yaki komawa ciki suci abinci yahau kanmota yazauna
Abinsa domin shi fura yakeson sha


Su rahama sunkai abinci sundawo anatahayaniya
Kairiya ta tashi domin kanta yafara ciwo tace musu tanazuwa tafice waje tafito
domin dika gidan hayaniya tayi yawa tafe take cikin nutsuwa kamar kasaceta kagudu dankyau da nutsuwa
Fahad yadago kai
Kenan yaganta atake zuciyarsa taba ras ras yaji
Wani filing nashigarsa itama
Kairiya tadago kenan suka hada ido atake tajigabanta yafadi
Su imran ne da ago sukafito
Imran yace maikake gani haka yatabashi
Firgita yayi yanunamar kairiya dahanunsa rahamace tabiyo
bayanta kairiya ina zaki imran yatambayi matawale wayece
Wanan yanunamar kairiya




Wai ina labarin ya
Usman



Yawan comment
Yawan tyfing



Please read and shere















Allah yajikan iyayenmu👏
[4/6, 07:49] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨




NA Karimatu Abdulhamid ( mommy minal)





Jinjina gareku masoya AUREN LAGOS
Irin su

* BALKIN JML
* JAMILA GARBA
*MARYAM I SABON BIRNI
* mAmAN SADIQ
* MAMAN AYMAN
*ZENARIA
dakuma auta
* NUSAIBA
NUCY

damawanda banfadi sauranba
Inamika godiyata agareku👏



Wanan page nasadaukar dashi
ga nafisa Aliyu funtua ummu fadima💖
Kiyanda kikeso dashi nafin kabir



Page 20-21

Matawale yakira rahama takaroso tagaishesu wayece warcan kuke tare wani abune yaya ya inatambayarki kina tambayata
Friend dinace yaya OK shikenan
Zaki iyatafiya tajuya takama hanun kairiya suka shiga ciki

Matawale yakali imran kajiwai Friend din kanwatace imran
Yacewa fahad tokaji dawani abune kanunamin
Ita itace imran ita tamin takwantami tabirgeni tatafida action dina imran
Itanakeso kalodaya namata
Najinamu matar danakeso

Matawale yace kaji renin hankali
Waccar yar yarinyar kakeso
mezakasamu agurinta imran yace imba yakusa haifartaba😳
Aiwanan soyake yajamana raini
Bazakuganebane
bakuga abindanaganiba inasonta dagaske
Inazansameta yar
waye itanakeso
Matawale yace turkashi amma gayenan ka iyajan
Raini zangarahama dukyanda mukayi
Zakaji koma wayece ita dan Allah kasameta kakokarta bakomai abokina
Kakwantar dahankalinka inde wanane angama wait twu days OK thanks friend


Bayan kairiya da rahama sunshiga ciki rahama takecemata mekikafitayi awaje shan iska najeyi dawani abune no ya matawale da abokansa suke tambaya akanki
Nikuma menayi futatakenanfa kwantardahankalinki sis nasan alkairine

Angama wunin biki sukairiya sunkoma gida
Tinda kairiya tadawo gida mutumin datagani awaje wajen biki yakemata gizo
Irin kallon dayakemata abin yatsayamata arai

After two days


Ya usman ne yadawo gidan su kairiya wanan karan shikadai yazo basajida shiyasa baishigaba yatsaya awaje yatura yaro akiramar kairiya inji usman ko dayaro yaje yafada antinmu batanan mamanmu CE agida batakula yaronba kairiya tace kace batanan mamanmu taimata wani Irin kallo bashiri tadau hijjab tabi yaron kodatafito
Tasamu ya usman jikin wata karamar mota maikau ash color
Salama taimar ya amsa malama kairiya kingani saiyau nidanace kwana biyu saiyau kikaganni munyi wata yar tafiya da abbana sabo dayanaso yanunamin yanda
Ake business🥺
Yayi kyau kundawo lafiya
Lafiya damanazo inji amsata gaskiya ya usman kasan karatu nakeyi asako soyayya akaratu kadan karamin lokaci
To yanda kikace haka za ayi gimbiya amma yanzu zanbaki phone muringa communication ko banzoba isake kafuwa a a Abba bazebarni inrikeba to ko abbana yamasa magana a a kabarshi akwai time OK nansukai
Sallama yatafi tashiga gida datinanin gaskiya
Ya usman ita bekwantamataba
Kokadan taya zata auri dan shayeshaye itadatakejin tsoransu bazan iyaba haka zanlalabashi murabu lafiya ko dan zumuncin iyayensu


✡✡✡✡✡✡✡✡✡




Tunda su fahad suka dakadawo gida yarinyar dayagani tamakale mar arai bada aiki saitinaninta

Yau fahad dayatashi daga bacci misalin 10 am yayi wanka yasa kanan kaya
Yaje shashen mahaifiyarsa yai breakfast suka tandafa hira yakemata maganar yarinyar
dayagani taji dadimatuka yakesanarmata yasa amasa binkice akanta hajiyarmu tace Allah yasamuji alkairi Ameen hajiyarmu

Fahad yashiga yagida soran iyayensa sashen baba isa nanne karshe yashiga cikin takunsa nacikkaken namiji mejini ajika yahade girar
Sama datakasa yaisalama yashiga wasila yatarar tanakallo aikin kenan yace azuci guyasamu yaZauna yaceke baki iya gaisuwaba takaleshi tadauke kai amma wani Abu fisgartayakeyi jitake kamar taje tarungumeshi
Ke ina hajiya batagari tace kafada yadaga
Tashi yayi yaje yasatakalminshi yadawo cikin palon saitinta yatsaya yakemata kafa datakalmin fadamin wani abune dayan dakikabarni danshi dagamin kafatukun in ankifa yasake murje kafar yace oya tall me

Zanfadama kajira
Lakaci ba yauba
Noses yace marar kunyar karya yadaga kafar yafice abinsa

Amma gayenan kacidarajarso tafada idonta taf kwalla domin tajizafi

Yanafuta matawale yakirashi awaya



Banda caji sorry



Please read and sphere




Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 07:51] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Quality Which Are Educated The Humanties}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

Romantic love story and short story👩‍❤‍💋‍👨

*NA* Karimatu Abdulhamid ( mommy minal)

Page 22-23



Wasila azuciyarta
Tai kwafa lalle gayanan baida mutunci wato baze iyatakani datafin kafarsaba
Harse yasa takalmi Amman bakomai zakashigo hannuna very soon I Fros my self


Abangaran fahad
Amsa wayar matawale yayi yanadaukin yaji bayanin kairiya bayan sungaisa yakesanarmar komai akan kairiya yace yagayawa imran ma yanzu yabari in imran yazo sufara zuwa zance Amma kafinan yatura anemamar izinin zuwa sabo mahaifanta susandakai kasan yar gidan dadtakoce


Nagode friend Allah yakara zumunci Ameen matawale yace yakatse wayar

Koda fahad yakoma gida sashen baffa isa yanufa domin yaga shigowar baffan apalo yasameshi yarusina yagaisheshi yaunaga fiskar dana tanatare dawalwala da alama wani abunfarincikin yasamu dama baffa sonake aje anemamin izinin zuwa zance fahad yafada yanasosa kai
Alale abuyayikyau yar wayece a inasuke
Anan tsohuwar kasuwane baffa
Sunan mahaifinta
Malam Aminu maisai dakayan electiri a to to Alhaji Aminu zakace aitasanadin babbar yarshi dataciyo kujerar makka gunmusabaka tabarmar yaketa hazo nasanshi mutumin kirkine ai bakomai yaudinan rana taisanyi zanje intambayama nagode baffa bakomai Allah yasamu dace Ameen baffa nagode yatashi yafita gurin fita yaci karo da wasila wani malalacin murmushi yasakarmata da kalon zakigane kuranki yawuce abinsa mewanan mutumin yakenufi
naga kamar yau yana happy ammakomiye shiyasani danjiji dakai tashige abinta

*fahad* yasanarma hajiyarsa akanzeje zance gobe in imran yashigo hajiya tace ainatake yarinyar yasanar da ita komai game da kairiya dayasani Wanda matawale yagayamar akan kairiya

Kace yarinyace karama Allah yatabatar da alkairi Amman kabita ahankali
Inkuje karkanunamata wanan miskilancin nasan mehali baisanjawa to hajiya azuciyarsa yace bakisan yanda danki yazaucebane🥺


Yau *kairiya* tunsafe datashi taisalah takejin faduwar gaba
dayake yau asabar basuda biyu ranta dawuri ta tashi tai gyaran gida taiwa kananta wanka tahadamusu abin kari danwake taimusu tadama koko sabo dakanan yaran
Bayan sun karya takama kananta mata tatsefemusu kai
dayake antinsu ta iyakitso amman batanakudi ita zataimusu bayan tagama komai zuwa 10 am tashiga gaidamahaifinta
Mamanmu tasamu da Abba apalon dayake mamance dagirki

****** ******* ****

Bayan tagaida iyayenata abbanta yace hajiya yaya hakayakekiranta sabodasunan babbar yayarsa taci na'am Abba
dama akwai magana zangayamiki In Allah yakaimu Anjima zaki bako
dangidan dattako
Kikarbeshi hannu biyu to Abba tashikije fitatayi gabanta nafaduwa wani bakone Abba yacezatayi da yamma take tambayar kanta

Kodatafita mamanta take tambayar Abba wanibako kairiya zatayi inaruwanki
Kedabakinuna kulawa akanta Abba yace
Yatashi ninafita kasuwa adawo lafiya mama tace
Koda Abba yafito saidayacema anti
Anjima kairiya zatayi bako anti tace to Allah yakaimu

🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯


Ko dayamma tayi
Anti tasa kairiya tayiwanka tana zunburo baki😳
Azuciyarta tanacewa itako
Makaranta batagamabafa
Kuma ace zatayi bako🤨kodatai
Wanka wani atamfa ciganvy
Riga da zani Rafa
Anti tabata takarba azuciyarta tanacewa itafa intasa irindinkinan kara fitomata da Shep
dinjikinta yakeyi
Kwaliya anti tasa ta tayi simple
Tabata turare lailatu sahara tafesa gashi tashafa humra nankamshi yagauraye saitashi yake hijja
Anti tabata madaidaici tasa
domin tasan mutumiyar da hijjab anahaka
Yaro yashiga wai
Kairiya tazo injiwasu awaje tanazuwa anti ta amsa anti tace oya jeki amma kidan sake fuskar
Murmushitayi😃
Tayi kokefa anti tace koda kairiya
Tafito waje cikin takunta NA nutsuwa samari biyu tagani daya kan mashin robaroba kato baki
daya atsaye ajikin
Mashin din nakan
Mashidin tagane
Taji gabanta yafadi salama taimusu suka amsa natsayen wato imran yagabatarmata dakansu yace Allah yasa akarbemu tayi murayaciro

Imran yace bari nabakugu yakauce *fahad* yadiro dakan mashindin yamatso kusa da itakadan yace kairi tinda naganki nakasa sukuni kintafi dadauk wanni tinanina fatana kawai kikarbeni kairi domin naji ajikina kematatace😳
Kice wani abuman kairi uhum tace nibanaji wanan yaren kiyimagana
domin badawasanazoba
Aurenki nakeso kairi nifa karatu nake nasani kairi
Karatu bayahana aure namiki fromis zakici gabadakaratu imunyi aure a a nidai karatu zanyi
Bazan iya jiraba kigama makaranta kairi nambadadadewa
Nakeso kizama mallakina kairi zaki karatu harkigaji

Yanzu kinyarda inturo atambayamin auranki dawuri haka yaufa kafara zuwa tome za ajira insoyayya kikeso
Zannunamiki agidana kairi kaitasunkuyar alamunkunya
Hannu yayma imran yazo sukamatsa gefe alamu zasimagana
Kodasuka matso fahad yace zamuwuce yaushe zandawo
Taki magana kimagana nigashi
Kaina yanaciwo sabo dakinsani magana dayawa kairi 🙄indawo gobe a a kabari wani sati bazan iyaba kairi inaso
Kulin naganki
Imran yace to yaushe zamuturo
Takimagana
Kimaganaman
Dan Allah kubari
Saikundawo tukun OK imran yace fahad yaciro
5000k yabata kisayawa kanena sweet taki karba
Yakamo bakin hijjab dinta yasa kudin tazubar dakudin tace kadau abinka nagode tashige gida tanashiga gida tadaura hannu aka 🙆‍♀
Inazankai wanan mekirar karfin gashi dagani wanan bayarobane ni kairiya ammafa yahadu yanada action yayi wallahi irinsu yan matake rububi gani niyarinya kai
Beautiful man ne
Gashi dagani miskiline tai murmushi🥰




Yawan comment
Yawan typing





Please read and share











Allah yajikan iyayenmu🤲
[4/6, 08:01] Muhammad Karim: *AUREN LAGOS*


*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://mobile.facebook.com/Zauren-Home-Of-Qualities-Writers-Association-106248871038663/



*⚜{{H.Q.W.A📚}}*

*NA* Karimatu Abdulhamid

(Mommy minal)



Page 24-25


Koda kairiya tashiga gida ta iske iyayenata azaune abaranda
Suna hira kai tsaye daki tawuce tacire hijjab tana tana murmushi kanwarta kausar shiashigo dawaya ahanunta
Anti kairiya ananemanki Awayar mamanmu nikuma wayene da number mama
Balki akakira kafin kairiya taimagana ansake kira
Sai kausar tamikamata wayar kairiya takarba taga number mama balki taisaurin dagawa tasa akune taisalama
Maimakon taji muryar mama balki saitaji ta usman yanamagana meyasa kakiran ya usman banace
Karkakiranba haba kairiya kisan sondanakemiki kuwa ai dole inji muryarki dama sonake ince,miki
Anjima zanshigo
Ni A'a karkazo bayauba takatse kiran abbangaran
Usman kuwa caiwa yayi dole lndage kafinwani yamin kafa
Harda koloma😏




Tinda fahad yakoma gida yake cikin farinciki sashin mahaifiyarsa yaje
suka gaisa yaude dahalamu kana farinciki matuka wallahi hajiyarbu
da alama bazansha wuya wajan samun amicewartawaba
To Alhamdulillah Abu yaikyau Allah
Yashige managab
a, Ameen hajiya
Amma bazakakoma kabari saikomai yadedeta insha Allah hajiyarmu



🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯🔯


Yautakasance juma'a kairiya da kananta sukashirya zasu gidan yayar abbansu takwarar kairiya domin sukaimata
ziyara sunfito abun sha'awa sukayiwa iyayenasu sallama suka wuce gidan bahba maryam


Koda kairiya suka
Isa gidan ta iske bahba maryam babban danta suna zaune kan tabirma abaranda
Sallama sukayi
Suka karasa cikin
gidan A'a yau sutakwarane agidan sanunku kuzauna kodasuka zauna
Takawo musu ruwa sunsha suka gaisa ya iyayenaka lafiyarsu lau bahba to madalla
Kairiya dukta tsargu sabo da kallon da ya Ibrahim kemata dan bahba maryam. Can Ibrahim yace amma umma kairiya takara girma masha Allah sabo dashi amaiduguri yake karatu bahaduwa sukeyiba inyazo hutuma bazuwa gidan mutaneyakeyiba bare agajuna

Su kairiya sundad
e,sanan sukace zasu wuce bahbarsu tace tagode tadauko kudi tabawa su shahid tace suhau abin hawa🛺kunsan ptskm akwai wadatar abin hawa😜
Kodasukafito waje ya Ibrahim sukagani zaune kofar gida tasowa yayi zakuwucene kairiya eh zamu tafi gida to kugai dasumama da kawu yaciro kudi A aljihu yabama shahid abokina kasiye sweet sai yaron yakali kairiya tadauke kai sanan yakarba NA gode yace Ibrahim yace bakomai sainashigo gaida sumama kausar tace kaidin ya Ibrahim kina mamakine zanzo cikin satinan yakare maganar yana kalon kairiya to munasa ido inji kausar


********* *********



*fahad* yanata shiri domin ze koma gun kairiya yau dan bekoma jiyanba yashirya cikin kanan kaya
Riga da wando nakafanin K&b yadaura agogon azurfa ahununsa ga yasa takalmin
da akalla kudinsa zaikai 50k sai walwal yake dakaganshi kasam

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment