Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya isa tsakanina dashi!!

*MEYAYIMAKI?* Aisha tajefa mata wannan tambayar.
" Umma tace yasabamin da soyayyarsa sannan daga baya yagujeni.
Daidai nan Umma ta ajiye tsintsiyar datake shara da ita,tanufi daidai bishiyar dake tsakar gidansu tadafata,sannan ta aje wani nannauyan ajiyar numfashi.

"Tace nayi soyayya da YAYANA ZAYYANA irin wadda bana tunanin kinyi irinta dashi,domin kuwa ni mundad'e tare. Kowa yasan cewa ni ZAYYANA zai aura ,nayi soyayya dashi irin soyayyar dana saki jiki dashi akan cewa lallai banida muji saishi.NA yadda dashi iya yadda baki tunani.wannan yaddar danayi masa ita taba shi damarda.....................

*mai karatu anan zandakata sai mun hadu acigaban labarin.shin kun yadda cewa Umma tayi soyayya da ZAYYANA fiyeda da yadda Aisha tayi?*
*Nasan bazaku samu wannan amsarba Toni inada ita kubiyoni acikin littafin YAYANA ZAIN*
*kamar yadda nafad'a abaya cewa littafin na kudine banyadda wani yakarantamin cigaban labarinnan batare daya biyani ha'k'kinaba,idan kana son cigaban labarin kanemeni ta wannan number kawai👇*
*09162526909*

*Duk Wanda yakarantamin cigaban wannan littafin batare daya biyaniba ban yafeba, don haka mutum yabiyani hakkina kawai*

*Banyadda wani kowata sujuyamin wannan labarin ta wata sigarba,kosu d'auka sukarantashi a YouTube nasu har saida izinin marubuciyar*
*banyadda wani kowata ya rubuta littafi yasanyamai suna YAYANA ZAIN ba*

*YAYANA ZAIN ha'k'kin marubuciyar sane kawai dafatan za'a kiyaye*

*Account number da za'asa kudin littafin👇*
1811010167
Yusuf Dahiru
Access bank
Sai aturo da shaidar biya ta wannan number👇

09162526909

Sainajiku

fatimadahirufuntua: _________________________*Kadan daga cikin littafin*


*KWATAR KAI*

*NA*

*FATIMA DAHIRU FUNTUWA BINTA*


Bai dawo gidaba sai wajen 'karfe goma nadare.
a falo yasamu wuri yayi zaman sa,ita kuwa Habiba tana cikin d'aki zaune,ga bacci ya isheta,jira take yatashi yatafi tarufe d'akinta,don batayi tunanin nan yake shirin kwanaba.
Tasanya kayan baccinta Riga da wando,harta fara gyangyadi azaune,inta leko saita ganshi zaune bashida niyyar tafiya,harwajen sha d'aya.

Tafito "tace yaya Nasser nidai zan kwanta,inkatashi fita kayimin magana inrufe d'akin.


Batare daya kalletaba yace aiba inda zani,sannan yami'ke tsaye yanufo d'akin,yasamu gefen gado yazauna.
Itakuma tayi tsaye bakin 'kofar d'akin.
zuwa can dai yatashi yashiga wanka,ita kuma ganin yanashirin kwana d'akin saita koma falon tayi kwanciyarta.
Saida yafito yasa kayan baccinsa ya kwanta,daga kwance yake kwala mata kira.

"Habiba!Habiba!!

Tace na'am tareda yin saurin zuwa d'akin "tace gani,dontayi tunaninma wani Abu yake nema yasa yakirata.

"Saicewa yayi mekikeyi a falo?
"Tace kwantawa nayi.
" Yace kwantawa kuma?mekike nufi?acan zaki kwana?
Tayi shiru.
"Yace da Allah ni banason gidadanci,kizo mukwanta nima aibaccin nakeji.

Duk saita daburce tarasama tome yake nufi?duk fad'in gadon tarasama shin INA zata iya kwantawa?
Yagadai batada niyyar kwantawa saiya tashi zaune,yadawo gefen gadon,yaziro da 'kafafunsa 'kasa,sannan ya kalleta yace zonan nace!
Tataho a hankali.
Kafin ta'karaso yasa hannu yafizgota jikinsa,yakuma d'aure fuskarsa,
"yace cire hijabin,wazaki kwantamawa da lullubi!yakuma kafeta da ido yanajiran tacire.

A hankali take cire hijabin,kamar tana jin tsoro,haryaga nawa yafizge mata hijabin da'karfi,had'ida hular baccin dake kanta suka cire.
. "Yace badai aure kikeso ba,ke kika za'ba dakanki banina zabar makiba,kekika guji karatu kikace aureko?
Wannan magana ta'bata mata rai,wata kan to laifine donta zabi aure akan karatu?dahar yakemata gorin ta'ki karatu tace aure?
kawai batasan lokacin da hawaye sukazubomataba.

Yad'ora yatsansa akan labbansa,yanayimata kashedi dacewa
"kull!!kikayimin kuka,abinda kikaza'bane akayi maki,don haka immazakiyi kuka ki kuka dakanki.
Sannan yad'auketa cak!yad'ora ta kan kafafunsa,yana rungume da ita.
Itakau 'kara farashin kukanta take,tana 'kara boye idonta akan 'kirjinsa.
Shikuma yana fad'in
"yau sayyaga idon Mara kunya maison aure.
Tana 'kara boye fuskarta shikuma yana 'ko'karin dole sayyaga fuskarta.
"Yace kitsaya mana,
kidainayimin kuka,kona bigekine?
wani Abu nayimaki?
dazakiyimin kuka?
karki manta abinda kikesonefa,yaya zaki batamin Riga da hawaye.
in kika'ba ta kezaki wanketa.

Daidai nan tabud'e idonta,takalleshi,
"tace:e naji zan wanke.
Sayyayi dariya,"yace laaa!naga idonki,Ashe zaki iya magana?mekikaci yau?
Tace shinkafa nadafa.
"Yace shine baki ajiyeminba.
"Tace dama dai dai tawa kawai nayi.
" Yace toshikenan daga yanzun ari'kayi dani.
Sannan yakuma cewa "Habiba,kin shirya kwana dani yau?

Tayi shiru,

"Yace donnama tamabayeki,wallahi tausayinki nake,kinada 'kana nan shekaru,anya zaki iya juremani?
Itadai takasa cewa komai,inbanda kanta data Dora akan kafadarsa,tana jinsa,don yaki bata damar dasauka daga jikinsa.
Taji yana 'ko'karin saka hannunsa cikin rigarta,tafara kici-kicin kwacewa,shi kuma yariketa GAM!!yafara shafa cikinta da mararta,a hankali harzuwa gadon bayanta.
Yana kai hannu a cinyoyinta tayi saurin dirowa,daga jikinsa,
Yakalleta tare dafad'in "meye haka?bansan gidadancifa,wannan 'kauyancine ko yarinta?ba mujinki baneni,zaki hana intaba wani wuri ajikinkine,kefa kika zabi aure.
Tace cikin shagwaba, "ni gaskiya yaya Nasser kadainayimin wannan gorin.

"Yace au!gorinema? 'Karya nayimaki?sai danace inbiya kudi kiyi karatu,kikace a'a kedani kikeso kizauna............

fatimadahirufuntua: tokuma domme Donna ta'ba jikinki zaki sauka?
Cikin gadara yace mata "cire rigarki!
Saitaji gabanta yafadi,ta kallai dasauri.
"Yace bakiji abinda naceba?
Tace ni gaskiya bazan iyaba.
Yace "what!amma wasa kikeyi ko?Tabdi Jan!lallaikau akwai aiki yau,bazaki iya cire rigarki agaban mujinkiba.
"Tace to airigar baccine.
Yace itad'infa banaso,kicire ni ba'akwanamin da kaya ajiki.ya kuma d'aure.
Tarasa yazatayi,dukta daburce.
Sai kuma tabashi dariya,yagadai dagaskedin bazata iyaba,sayya d'auketa yadora bisa gado,ya kwantar da ita,tareda kwantawa kusa da ita,dai dai kunnanta

"yace kiyi hakuri Habiba nasan bazaki iyaba,saboda gaskiya kinada kunya sosai,ammafa daga yau kitabbatar dacewa kin ajiye kunyarki agefe,nidake munzama daya,babu abinda zaki 'kara boyemani daga jikinki,nima bazan boyemaki nawaba kinjiko?

Tunda baki iya cire rigar bari ni inciremaki.
A hankali cikin hikima yanabi yana tsitsar jikinta yana shafata,yarabata da kayan jikinta.

Kawai dai metagani meta gani itama tabiyemai,taci gaba da aikamai da sakonni kala-kala,wad'anda suka rikitashi,don ko d'aya bayyi tunanin zai samu irin wannan kulawar daga garetaba,Ashe dai itama tasan salo-salo kala-kala.
*( Karka manta mai karatu,Amaryace wadda taji gyara nabammamaki,sannan tahad'amai da salo-salo nakissa da shagwaba,)*
Bai ankaraba saidai yatsinci kansa yanayimata kuka,sabida yadda take sarrafashi,gamida shan zumar dabai taba Dandanar irintaba Ajikin wata 'ya macen,'karshema dole saida yaraina kansa,tabashi kulawa sosai,a wannan dare,tayi namijin kokari,sai dai shima yabata wahala,haka yake murzarta tamkar ba'adarenta na farkoba.

*mai karatu kada kabari abaka labarin wannan littafi Na kwantar kai*
*KWATAR KAI 1 N200*
*KWATAR KAI 2 N300*
*KWATAR KAI 3 N500*

Badole saika biya kudin littafin gaba dayaba kana iya amsar na d'aya katuro iyakar kudinsa 200 idan kagama kasayi nabiyu

Account number
1811010167
Yusuf Dahiru
Access bank

Saika turo da shaidar biya ta wannan number

09162526909

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment