Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafi dashi kin san ba wanda zai kai muku" "Tohm" Ta ɗauka ta fita

**********

Zaune ta tarar da su a palour suna hira sallama tayi suka amsa ta nemi guri ta zauna "Masha Allah wannan ce our Bride to be din dai koh?"

"Eh itace mana"
"Abokina nima ya kamata in tana da ƙanwa a bani"
"hhhhhhhh To Bata da ƙanwa" murmishi tayi "Barkan ku da zuwa"

"Barka dai gimbiya ga shi nan yau na kawo shi"

"Bilal koh?"

"Ya akayi kika yi saurin gane ni?"

"yadda nake jin labarin ka ai ya kamata kana zuwa in gane ka, ya garin ya aiki ko ya kasuwa zance"

"Gaskiya ne yanzu na ƙara tabbatar da abokanta karmu duka Alhamdulillah"

"Toh Masha Allah"

"Kun barni Ni kaɗai nayi shiru kuna ta hira"

"Ai kai kaki saka baki amma ba cewa akayi kayi shiru ba"Hirar su suka cigaba su uku

Rako su tayi har bakin mota sannan ta koma cikin gidan. Tafiya suke suna hira a cikin mota"Abokina tunda muka taho nake ta so nace maka ya ka ganta ne?"

"Ni ma tun dazo nake so ince maka tayi fa duk tafi sauran".

"Ai ba zan kyale ta ba so nake mufi haka saba wa Sannan in far mata in rabu da ita, itafa ta zata auren ta zanyi duk ta kiɗime ga wanda zai Aure ta taƙi shi sai Ni hhhhhhhhh"

"Allah ya shirye ka Abokina dai"

"Ameen dai"


*Allah ya Gafarta mana🤲*

Mu Hadu a next page

Please Share🙏


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
https://chat.whatsapp.com/D7QKwIocFqT0U3itrwaMyD

*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*





𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚





𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ




🅟🅐🅖🅔 ❺



ADVERT👇

👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

Valid for 30 Days

ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY

RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168


Kamar kullum zaune suke a majalisar su suna hira shida Hisham, Hisham din ne yace "Ni kwana biyu bana ganin Fahad sai dai waya"
"Ni ma haka dazu ma munyi waya da shi yace maybe ya shigo" Kamar yasan zancen sa ake sai gashi nan yayi parking motar sa fito wa yayi ya musu sallama amsa wa suka yi "Abokin yaushe kayi mota bamu sani ba?" "Yanzun nan aka bani ita a gurin aiki nace ku zaku fara ganin ta" "Masha Allah Allah ya sanya alkhairi amma na taya ka murna" "Congratulations Aboki Allah ya sanya alkhairi" "Sai dayan albishir din bayan wannan" "Wannene?" suka haɗa baki gurin faɗa to ku ban gurin zama mana "gashi nan zauna" zauna wa yayi sannan ya fara magana "Kamar yadda nace muku a gurin aiki a ka ban motar nan kyauta saboda ƙwazo da na keyi ba fa iya Ni kaɗai aka bawa ba a'a muna da yawa, sannan suna neman vacant zasu ɗauki aiki duk ku kawo CV ɗin ku idan da rabo sai kuga an dace"
"Allah yasa da rabon, Amma Ni ɗazu kawu Haruna ya karɓa suma wajen su suna nema, Sai dai Aasim ya baka Allah yasa a dace"
"Kaima ya kamata ka kawo ai raba kafa a keyi"
"Tunda shi yazo ya ƙarba da kansa zai bayar ne kaga shine MD da din ma niyyar karɓar ne baiyi ba"
"Tohm shikenan Allah yasa a dace"
"Ameen, Aasim baka ce komai ba"
"Ai ka gama faɗar abinda zance"
"Kadai halin nan naka ba zai bar ka ba" "Uhmmmmm" kawai yace


**********
Zaune suke a gidan su Huda Su uku Ahlam ce kadai babu Raudah ce tayi magana "Najmah me yake damun ki?, naga tunda muka zo ba kya magana Kamar kullum"

"Ba komai fa"

"Wlh da komai, ai ba haka da kike yi ba"

"Gaskiya ne da akwai abinda yake damuna"

"Kenan baki dauke mu yadda muka ɗauke ki ba ai shikenan"

"A'a wlh dama Bashir ne yace gobe zai zo ya ɗauke Ni zamuje muga gidan da zamu zauna Sannan mu gaida Mummy'n su Ni abinda ke damuna cewa da yayi kar in faɗa a gida daga makaranta zamu wuce"

"To menene a ciki ba sai kije ba"

"Karki sake ki bishi, ba'a yarda da maza haka kawai Yace ki bishi shi ba lefe ya kawo ba balle kuɗi sannan ki kama ki bishi Karki kuskura"

"ke dai Raudah kullum in ta samu abinda zata ƙaru sai kin kushe, yanzu menene a ciki dan zata bi wanda zata aura da kike maganar bai kawo kuɗi ba naga har gidan su yana zuwa ai ba yaudarar ta zaiyi ba da yaudarar ta zaiyi ai ba zai dinga zuwa ba"

"Ke kuma duk inda rayuwar ta zata ɓaci nan kike kai ta cewa fa yayi kar ta faɗa ko a gida daga makaranta zasu je namijin arziki ne zai ce tabi shi ba tare da yardar iyayen ta ba"

"Ai sai kiyi ta yi"

"Najmah tashi mu tafi"

"Ba inda zata tunda ba gidan ku ɗaya ba kuma ai ba tare kuka zo ba"

"Tunda ke gidan ku ɗaya ai sai ki riƙe ta, ke kuma ki bi maganar ta kije ɗin mtwsssss" ta dau jakar ta ta fice juyowa tayi ta kalle ta
"Karki sake ki dau maganar Raudah bata son cigaban ki Amma in ba haka ba ya za'ayi yace kuje gaida mahaifiyarsa ki ƙi ai sai ya zata wani abin, Da Ahlam na nan itama shawarar da zata baki kenan"

"Kinga kyaleni zanje inyi shawara"

"Ki gaida gida, Amma dai kar ki ki bin shawara ta inba haka ba ba xauki daɗi ba" Tashi tayi ta ɗau jakar ta itama ta tafi

***********
A kiɗime take tunda ta dawo daga gidan su Huda duk ta rasa shawarar wa zata bi a cikin su kira ne ya shigo wayar ta tashi tayi take gaban dressing mirror ta ɗauko wayar Ahlam shine sunan dake yawo akan screen din ɗagawa tayi"Hello" "Hi, ykk y gd" "Alhamdulillah" "Masha Allah Ashe yau kunje gidan su Huda" "Eh wlh" "Ni ina biki shiyasa ban samu hallata ba" "ohk ya bikin?" "biki Alhamdulillah, yanzu muka yi waya da Huda take faɗan wani abin arziki" "Meya faru?" "Zancen da Bashir yazo da shi" "Har ta faɗa Miki kenan" "Eh mn taki faɗan, Wlh Najmah kar ki sake ki bi shawarar Raudah baƙin ciki take Miki bata samu kamar sa ba ita fa ko ma shin shini bata da shi ke kin samu mijin Aure shine zata kore Miki, indai ki kabi maganar ta Wallahi tafiya zaiyi ya barki, ai kamar baki yadda da shi bane shi yasa ba zaki bishi ba" "Uhmmmmm naji Nagode zanyi shawara" Kashe wayar tayi ta nemi guri ta kwanta.


***********
A palour ta tarar da Ummi tana zaune "Ummi Barka da hutawa" "Barka har kin shiryo" "Eh, Ummi yau bazan sami dawowa da wuri ba zamu tsaya tutorial dasu Raudah"
"Tohm Allah ya tsare ya kiyaye" "Ameen Ummi, sai na dawo" "Allah ya bada Sa'a"



Fitowar su Kenan daga lecture kira ya shigo wayar ta ɗagawa tayi"Assalamu Alaikum" "Wa'alaikumus Salam, Gani a bakin gate" "Tohm gani nan ƙarasowa" "Sai kin zo" ya kashe wayar, cire wayar tayi daga kunnen ta ta kalle su duk ita suke kalla suma "yazo kenan" ɗaga musu kai kawai tayi Raudah ta kalla tace "Bestie wlh gabana faɗuwa yake kamar kar inje" "Tunda kin ki bin shawara ta kije Allah ya kiyaye, Amma ki sani kin tafi ba tare da sanin iyayen ki ba" "gaskiya bari in me waya na fasa" saurin kwace wayar Ahlam tayi me zaki yi saboda ita bata samu ba shi yasa kema kar kisa mu kenan cewa fa yayi mahaifiyar sa kawai zaki gaisar ku dawo menene a ciki kiyi addu'a kawai ki tafi" Wayar ta ta karɓa ta tafi "Sai gobe idan Allah ya kaimu"


**********
Motar ta buɗe ta shiga gaisawa suka yi yaja motar su tafi "Baby ya nagan ki haka? duk Kinyi wani iri, baki da lafiya ne?" "A'a, kawai gaba na ne yake ta faɗi tun ɗazu" "kiyi ta addu'a kawai" ya cigaba da janta da hira


Kototon Mansion ne fita yayi ya buɗe gate ɗin gidan sannan ya dawo ya tada Motar shiga yayi sannan ya ƙara fito wa ya rufe gate ɗin gurin kofar da take yazo ya buɗe "Baby fito mu shiga" ɗagowa tayi ta kalle shi sai kuma tayi ƙasa da kanta "Tohm" ta fito su shiga palour ne ƙato babu kowa a cikin gidan shiru waya ya fito da ita daga aljihun sa yayi kira ɗagawa akayi "

*Allah ya Gafarta mana🤲*

Mu Hadu a next page

Please Share🙏


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️
*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*





𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚





𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ



🅟🅐🅖🅔 ❻


ADVERT👇

👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

Valid for 30 Days

ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY

RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168


Ɗagawa akayi sai ya sata a handsfree"Hello Mummy gamu mun ƙara so"

"Son tun ɗazu nake ta jiran ku ba ku zo ba, waya aka yi min kakan ku bashi da lafiya an kwantar da shi a asibiti na tafi asibitin nayi ta trying number ka bata shiga in ce kar ku zo ka gaishe ta kaji , sai wani lokacin ma haɗu Insha Allah"

"Tohm Mummy amma da koh text Kinyi min Amma ba komai, ga ta ku gaisa"

"ok, bata" mika mata wayar yayi amsa tayi ta fara Magana

"Mummy ina yini"

"Ina gajiya ƴa ta, gashi kunzo kuma an kwantar da kakan ku a asibiti na tafi can"

"laaahh Mummy ba damuwa ai, Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ne"

"Ameen ya Allah" mika masa wayar tayi

"Son Bilal yana cikin gidan shi na bari"

"Auu dama yana cikin gidan amma shine ba san mun shigo ba, Mummy sai anjima zanzo in ɗauke ki sai in duba jikin nasa"

"To sai ka zo" katse wayar yayi ya ajiye ta sai ya kalle ta

"Baby bari in kira Bilal sai ku gaisa, Ban ma kawo Miki komai ba"

"Da ka barshi ma, mu da yanzu zamu tafi"

"saboda Mummy'n bata nan shiyasa baza kisha komai ba?, Bari in mata waya in faɗa mata ita sai ta saki kisha ko ruwa ne"

"Ba ma sai kayi mata waya ba zan sha" tashi yayi ya buɗe fridge din Dake palour ya ɗauko mata lemo kitchen ya shiga ya ɗauko tray da cup kawo mata yayi "gashi Baby" bayan ya zuba mata ya mika mata karɓa tayi ta fara sha tashi yayi ya fice bayan wasu mintina bacci ne ya fara ɗiban ta.....

************
Tashin Sa kenan daga Bacci wayar sa ya janyo ya kira Najmah yau ma kamar kullum tana ta ringing amma taki ɗagawa "ya kamata Kawai na hakura da Najmah tunda kunna data messages ne suke ta shigowa ya kwana biyu bai hau ba message ne ya shigo ta email din sa sai ya hau dubawa "Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!, Mama Mama" ya hau ƙwala mata kira tashi yayi da sauri ya fita

"menene wai kake ta kira na?"

"Mama na samu aiki"

"aiki, Alhamdulillah, Abbansu fito kaji abin alkhairi" fitowa yayi daga ɗakin sa "ya naji kina ta kirana?"

"Abbansu Ɗan nan ne ya samu aiki"

"Masha Allah Alhamdulillah, a ina"

"a gurin aikin su Fahad na samu Wallahi, bari in masa waya na sanar masa"

"Masha Allah, ya kamata dai yaron nan yayi ƙoƙari Allah ya saka masa da alkhairi dai"

"Ameen Ameen" ko mawa ɗakin yayi ya kira Fahad ya sanar masa sannan ya kira Hisham shima ya sanar masa.....


*************

Farkawa tayi ta ganta a ɗaki kokarin tashi take amma ta kasa

"Innalillahi mai yake faruwa dani?, Meya kawo Ni ɗakin nan?"
yaye blanket din tayi da sauri ta rufe tare da kulle idon ta

"Innalillahi wainnaillaihir-rajiun"
buɗe kofar akayi shigowa yayi
"Baby har kin tashi kenan"

"Meya faru dani? me kayi min?"

"Ba fa abinda ya faru"

"Ba abinda ya faru fa kace?, Amma naga jini a jikina, dama abinda yasa ka ɗauko Ni kenan" kuka ta fashe da shi

"A'a Baby, tautsayi ne ba da gangan bane, ki tashi kiyi wanka in Maida ke gida"

"ka cuce Ni ka ɓatan rayuwa Allah ya isana macuci azzalumi"

"kiyi hakuri babu wanda zai ji kin san Ni zan Aure ki zan rufa Miki asiri, ki yi hakuri"

"Dama sai da Raudah tace kar nazo, na biye wa son zuciyata da huɗubar su Huda, Wallahi Allah ya isa na Allah ya saka min"

"kiyi hakuri bani da bakin baki hakuri"

ficewa yayi da kyar ta tashi ta shiga toilet ta gyara jikin ta kayanta ta maida sannan ta fice daga ɗakin a palour ta tarar da shi tashi yayi suka fice ko kallon sa taƙi yi saboda haushin shi take ji

"Ba gida zaka Kani ba gidan su Raudah zaka ajiye Ni"

"tohm, kiyi hakuri dai kinji" har kofar gidan su Raudah ya ajiye ta yana ta bata hakuri ko kallon sa batayi ba ta shige Da sallama ta shiga Umman suce kaɗai a palourn gaishe ta tayi sannan tace "Umma Raudah na nan" "Tana nan amma ya na ganki haka?" "Ba komai kawai bana jin daɗi ne" "Allah ya sawake" "Ameen" ta shige ciki.


*******
shiga cikin ɗakin tayi da sallamar ta zauna take akan gado tana duba littafi ɗagowa tayi tana amsa sallamar

"ya na ganki haka? Meya faru?"

"na shiga uku Raudah, Bashir ya cuceni ya lalata min rayuwa ta"

"Innalillahi wainnaillaihir-rajiun me kike nufi?, Abinda yayi Miki Kenan"ɗora hannun ta tayi akan ta

"ban taɓa tunanin abinda zai min ba kenan, dana bi shawarar ki da ba abinda zai same Ni"

"Allah ya ƙaddarar ta haka kiyi hakuri, zo ki zauna" neman guri tayi ta zauna

"ban san yadda zanyi ba"

"Hakuri zaki yi, bari in kira Ummi" saurin riƙe hannunta tayi tana girgiza mata kai

"A'a bana so, Dan Allah ina so Karki faɗa wa kowa abinda ya faru ko Ummi bana so ta sani, zan zauna anan har in warke saboda kar ta gane" ɗagowa tayi ta kalle ta

"me kike nufi kenan? in wani abun ya faru bayan wannan duk da bana fata fa? ai dole a faɗa wa Ummi saboda mahaifiyar kice"

"wlh ki na faɗa mata nasan yaya sai ya kashe Ni, bada umarnin ta na tafi ba, bata san zanje ba"
Ɗaukar wayar ta tayi ta kira Ummi ɗagawa tayi gaisawa suka yi sannan tace "Ummi kizo gida akwai matsala" "Najmah ce koh? dama naji a jikina akwai abinda zai faru da ita Innalillahi wainnaillaihir-rajiun" kashe wa tayi

**********
A kiɗime ta shigo gidan sallamar tace ta sa Umman Raudah fito wa daga kitchen "ina suke? me yake faruwa da Najmah" "Nima basu faɗa min ba, mu shiga muji suna cikin ɗaki tun ɗazu, naga kamar wani abu ne ya faru da ita" shigewa cikin ɗakin Raudah suka yi Najmah ce ta fara Magana tana kuka "Ummi kiyi hakuri ki yafe min, nayi Miki karya ban faɗa Miki gaskiya ba, kiyi hakuri dan Allah" "Meya ke faruwa ne ku faɗa min" Raudah ce ta faɗa mata abinda ya faru "Innalillahi Najmah kin cucemu kin cuci kanki, kin biye sharrin ƙawaye yanzu wa gari ya waya" "Ummi kiyi hakuri dan Allah bazan sake ba" "wane hakuri zaki bani kanki kika cuta bani ba, ki san me zaki faɗa wa mahaifin ki" "Ummi dan Allah Karki faɗa masa bazan sake ba" "Ai dole a faɗa masa, tashi mu tafi" "kiyi hakuri mu gama maganar anan, ki bar Najmah har ta warke sai ki san me zaki faɗa masa amma bai kamata a kai masa wannan labarin ba" "dole a faɗa masa, tunda ita ta jawa kanta har shawara an bata amma taki ji, duk abinda yayi mata ita ta jiyo, tashi mu tafi nace" tashi tayi suka tafi Umman Raudah sai hakuri take bata amma ta'ki ji.

A raɓe take a cikin palourn ta cusa kanta a jikin ta kuka take tayi "yanzu Abinda kika aika ta kenan Najmah duk soyayyar da muka nuna Miki, amma da wannan sakayyar zaki yi mana" "Abi kayi hakuri ba laifi na bane, bazan sake ba" "ba laifin ki ba kika ce? wa yace ki bishi? tarbiyyar da aka yi Miki Kenan zuwa gidan su saurayi, kuma ko faɗa baki yi ba kika yi ƙarya" "Yaya kayi hakuri dan Allah" tashi yayi zai dake ta Abi ya riƙe masa hannu "Karka dake ta sai ta ƙarasa lalacewa ba'a gyara da duka" kallon ta yayi "daga yau bake ba ƙawaye kar wanda ya sake zuwa gidan nan da sunan yazo gurin ki ƙawance, sannan kice masa ya turo a ɗaura muku Aure zai fi min kwanciyar hankali, ku tashi ku tafi" duk fice wa suka yi Ummi ce kaɗai ta zauna tana bashi hakuri.

**********
в α у α η ѕ α т ι в ι у υ

Zaune suke a cikin daki su biyu Ta ɗora kanta akan cinyar Raudah kuka take kamar wacce akayi wa mutuwa
Da sauri ta dago Kai sai ta fara magana cikin kuka

"Raudah nayi nadama nayi Dana sanin zuwa na duniya kaicona da wannan rayuwar tawa"

sai ta kara fashewa da kuka
"Haba Najmah ya Zaki ringa fadar haka ki sawa zuciyar ki salama ki karbi kaddara Allah sai ya kawo Miki mafita da gaggawa"

"Ni abinda yake min ciwo bansan inda zan gansa ba bansan kowa nasa ba gashi sai kiransa nake yaki d'agawa ballan tana muyi magana na kira abokinsa Shima yaki dagawa tunda abin nan ya faru na shiga uku"

"Nace Miki kiyi hakuri Allah zai kawo Miki mafita Insha Allah, Raudah zamu ganshi Kuma sai ya girbi abinda ya shuka kiyi hakuri kinji"

"Nayi nadamar amfani da waya a rayuwata bazan sake amfani da itaba kaicona"

"Bazaki ce haka ba yanzu rayuwar nan sai anyi amfani da ita ta Riga da ta zama ruwan dare kece dai kikayi amfani da ita a yadda ya dace ba amma amfani da waya dolene"

"Da nasan abinda zai same Ni kenan da ban bi shawarar su Huda ba da nabi taki, gaskiya su Huda sun cuceni"

"Ai ko wane bawa baya wuce tasa ƙaddarar, kema taki haka tazo kuma Insha Allah zaki cinye ta"

"Ga Abi yace Sati biyu kawai ya ƙaran in be zo ba zai Auran ko wanene, gashi nace bana son Yaya Aasim ko kira na ya daina yi saboda maganar dana ringa faɗa masa ya haƙura dani"

"Nace kiyi hakuri kinji"......


*Allah ya Gafarta mana🤲*

Mu Hadu a next page

Please Share🙏


𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ✍️


*รเɭคг ฬคץค📱😢🖤*





𝑨 𝑻𝒐𝒖𝒄𝒉𝒊𝒏𝒈 𝑯𝒆𝒂𝒓𝒕 ❤️ 𝑺𝒕𝒐𝒓𝒚





𝔹𝕐 𝔽𝔸𝕋𝔼𝕐ℤ𝔸ℍℝ𝔸𝔸ℍ



🅟🅐🅖🅔 ❼


ADVERT👇

👉📱*OUM AMRAAH DATA SERVICES*👉We offer you the best affordable and cheapest data😍

MTN
📲500MB➖ 150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖900
📲4GB➖1300
📲5GB➖1500
📲10GB➖4000
*461*4#

AIRTEL
500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲5GB➖1400
📲10GB➖2600
📲15GB➖3500
📲20GB➖4500
*140#
GLO
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖600
📲3GB➖800
📲5GB➖1300
📲10GB➖2500
*127*0#

9MOBILE
📲500MB➖150
📲1GB➖300
📲2GB➖500
📲3GB➖700
📲5GB➖1300
📲10GB➖2000
*228#

Valid for 30 Days

ACCOUNT DETAILS:
8142298168
ZAHRA'U MUHAMMAD ABUBAKAR
OPAY

RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE
PHONE NUMBER 👇
08142298168


*********
Zuwan sa kenan ƙofar gidan suka haɗu da Kawu Haruna shina zai shiga tsayawa yayi suka gaisa sai ya nemi guri ya zauna ɗaukar wayar sa yayi ya kira Hisham "Aboki gani a ƙofar gida"

"Ka shigo mana"

"A'a ka fito Kawai"

"Gani nan zuwa nan bada daɗewa ba"

kashe wayar yayi ya cigaba da jira bayan Wani lokaci Kawu Haruna ne ya fito ya tafi bayan minti 5 sai ga shi nan gaisawa suka yi sannan yace "Kaga Kawu Haruna koh?"

"Eh har mun gaisa da shi ma"

"Yanzu ya kawo min takarddar aiki" "Kai haba?" "Da gaske"

"Masha Allah Allah Ya sanya albarka, kaga mun samu aiki rana ɗaya"

"Ameen dai, kai ga ba tun yau ka samu ba"

"eh na gani, amma ya akayi ka sani"

"Tun shekaran jiya Fahad ya zo yake tambaya ta ko ka faɗamin kasamu aiki nace a'a"

"Wallahi sai ɗazu nake duba wayar na gani"

"to yanzu da anyi interview baka je ba fa?"

"Haka Allah yaso sai na ƙarbi ƙaddarar"

"Ai da yin a ranar nake cewa bari in sanar maka yace ba sai na sanar maka ba, in baka sani ba har a kazo interview zai faɗa maka"

"Ai shikenan" ya ja bakin sa yayi shiru


BAYAN LA'ASAR
Zaune suke a majalisar tasu suna hira Fahad ne yazo gaisawa suka yi "Wallahi baka kyauta min ba Fahad"

"Da nayi me?, ko da yake Ni zance baka kyauta min ba"

"Yanzu kasan an fara bada aiki amma baka faɗan ba sai dana ga message, Ni kuma me nayi maka?"

"Ai kyale ka nayi ban faɗa maka ba saboda ka san amfanin wayar yanzu ba ga shi ka sani ba, da kake kin duba wayar ka"

"kyaleni da wayar nan wani lokacin sharrin ta yafi alkhairin ta yawa"

"Yanzu ai sai ka ɗau damarar duba wa tanan za'a Turo maka employment letter"

"Tohm Naji"

***********
TWO WEEKS LATER
Hira suke yi shi da su Haidar da Jinan kira ne ya shigo wayar sa ɗagawa yayi Bayan sun gaisa cewa yayi "Ok bari in duba" ya katse kiran wayar ya cigaba da dubawa "Alhamdulillah"shine abinda ya ke ta maimaita wa Haidar ne ya lura da shi "Yaya me yake faruwa?"

"Haidar na samu aiki bayan shekaru da gama makaranta Alhamdulillah"

"Da gaske Yaya" "Ina maka wasa ne"

"A'a yaya" Madeeha ce ta rangaɗa buɗa sai ga Mama ta fito

"Me yake faruwa zaki cika mana gida da buɗa?"

"Mama abin farin ciki ne ya samu, Yaya ne ya samu aiki"

"Kai Masha Allah Alhamdulillah ke da zaki yi addu'a ka yi buɗa Allah ya taya riko"

"Mama ai manta wa nayi tsabar farin ciki"

"Ai ba kya manta addu'a ba, Karki sake irin haka in kika yi addu'a sai kiyi buɗar daga baya, ina Jinan ne?"

"Tohm bazan sake ba, Ta fita"

"A ina kasamu?"

"Ameen A gurin su Fahad ne wallahi"

"Amma yaron nan ɗan kirki ne Allah ya saka masa, Sai ka faɗa masa"

"Ameen ya Allah, Ai shi ya kira ni ya faɗa min ma"

"To Madallah, Bari Alhaji yazo

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment