Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bacci taji anbude ganbun dakin yadan kuna light din, yakara so ku santa tayi kamar mai yin bacci yaduko ahankali kusan kunnenta yarada mata I luv u so much Neesha u ar d part of my body,
Yamike zai wuce tariko hannunsa gabansa yafadi dama batayi bacci ba ,
Idanta a rufe taki sakinsa yace mekake bukata, ? Ka kara so yakara so tasake cewa kara so yasake takara cewa kara so har yakai daf da fuskarta ahankali ta bude idanta, me naji kana cewa ya sosa keya ahm dama cewa nayi kina burgeni,
Ya isa tadakatashi da hannun ta naji abunda kace meyasa kake ganin fadan abunda keranka zai sani rainaka, I love you two takai masa hut kiss wani irin shock yadebesa bai San tym din daya fara bata nasaba,
Can kuma yatsaya Neesha muyi sallah man yau zamu raya sunna ma aiki. Sunyi sallah Yayi addua sosai. Daga baya Suka lula duniyar ma'aurata seday fatan samun baby boy ko gul,,,,,
Yau tin safe yake lallabata taci abinci amma taki dakyar yasamu tasha tea sekuma bacci,
Wayarsa yaciro yakira Ibrahim kai aboki ashe haka aure yake da dadi wlh bazan kara fitaba se bayan 2weeks, Ibrahim yakwashe da dariya Uhm ay bazaka San da dadi ba se anfara tattalinka komai bazata bari ka yiba kai hatta wanka se ammaka,
Hava Dan allah dae,
Wlh kuwa kai day zaka bani bayani,
Rufe dakinta tayi da key taje tayo wanka ta shirya cikin sari fari mai kyau tafito parlour yana ganinta yazo yatarbota se sannu yake mata itako kunyarasa takeji se kauda kai ta keyi,
Neesha allah yabiyaki yasa kin daukarmin baby, rufe fuskarta tayi wlh banaso da wuya,
Acikin satin biyu da sukayi sun debe girman kai da kunya kowa na kokarin faranta ran Dan uwansa ,,,,
A kwana atashi ba wuya agurin allah ,,,,
Neesha tasamu ciki har yakai wata biyar zokuga rididi gun doctor Sameer Shida matarsa doctor Neesha kowa nakokarin sa ganin cikin anbasa kykyawar kulawa """""
INDIA Suka koma gidan da akaba Sameer domin yafi nata girma da tsaruwa a can ta haifa masa baby boy dinsa wato muhammad ,,,,
A can akayi biki dangi se sanbarka suke Neesha da mijinta an zama manyan mutane gabadai rayuwar Su takoma can india har bakinsu Yajuya muhammad ma yanajin yaren yana kuma jin hausa yaren sa,,,,,
Bayan shekara ukku Neesha tasake haihuwar yarta mai shegen kyau aka samata khadija,,,,,,
Sameer Yayi sallama Neesha da muhammad Suka je dagudu Suka rungume sa suna masa sannu da zuwa,,,,, yakaimata kiss allah Yayi miki albarka matata kingamamin komai kedai kam idan ana neman matan al janna a kazo gun ki ansamu murmushi kawai tayi kaima haka ya rungume Su har khadija yana mai jin dadin ganin family sah
Sedai muyi musu fatan zaman lfy

ASEEYAH BASHEER
NAKE CEMUKU BISSALAM
Nagode muku ma soya na

MUHADU ASABON BUK DINA WATO (( ABOKINA))
🙋🏻🙋🏻🙋🏻by 💋
08068306852

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment