Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

��ࡱ�>�� ����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�Root Entry�������� �F�
WordDocument����0Table��������rData
�������������������� P���KSKS��h�������pp�������d����LLLLLLLLN$��o*p��LL����L����L�L��LL�� ��Z�MAR'ATUSSALEHA��Z�
By
HAFSAT UMAR DANGORO


''SADAUKARWA''
Go
MUJAHID UMAR DANGORO
&
UMAR ''M'' UMAR DANGORO
&
AMINA SAFIYANU KHALID


Godiya




Da sunan Allah Mai Rahama Mai jin Kai tsira da aminci Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad s.a.w da sahabbansa da iyalan gidansa baki daya.
De




* inagodiya da gudummawar da kuka bani har nakawo wannan kan matsayin danake kai ayanzu,ina godiya ga uncle usama,Allah ya bar zumunci,ina godiya musa baffa,Allah ya baka abinda kakeso duniya da lahira,ina godiya ga mahaifiyata abarkaunata,Allah ya sanya ki a aljanna madaukakiya, daduk wanda bansamu damar ambaton sunan shi/ke ba suma ina matukar godiya Allah ya bar zumunci.




NOTE

Wanan littafin mai suna ��Z�MAR'ATUSSALEHA ��Z� narubutashine badan komai ba saidan gera ga al,ummar musulmai,domin fadakarwa , nishadanvtarwa,ilimantarwa,duk acikin wanan littafin mai suna ��Z� MAR'ATUSSALEHA ��Z�kamar yadda rayuwa,da duniya , ta juyamata Baya ,duniya ta ko mamata tamkar ma kabarta a zuciyarta,duk asanadin Abdul'' jama'a kada ku bari abaku labari'' kutsaya ku karanta domin sanin me Abdul ya aykata mata.




KIRKIRA

Wannan littafin kirkirarran labarine,ban rubutashi dan na muzan ta wani ba kodan na bayyana sirrin wataba, no ba hakabane, littafina kirkirarsa nai kuma nasan hakan tana faruwa, amma duk wadda taga yayi shige da labarin rayuwarta, arashin sanine.

GARGADI

Ban yarda wata tajuyamin littafinaba, kokuma adinga siyarmin da littafi batare da saninaba, banaso, banyarda wani ko wata sukarantamin book ba batare da iziniba muddum kinsan basaya kikayi ba ,wannan littafin paid book ne.



Ban amince wani ko wata akaranta min littafi ,ayi adio dinsa batare da izinina ba sannan ban yarda a sauyamin littafi ko adau wani bangare na jikin littafina ajuyashi ta kowace sigaba���ingd

______ __ TALLAH__
���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���b���bBONONZA'' BONONZA'' BONONZA''


���h��_QqO�
{���h��_QqO�
{���h��_QqO�
{���h��_QqO�
{���h��_QqO�
{KUNA INA KUFITO DOMIN KWASAR WANNAN BONONZA''


��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.cIDAN KAJI GANGAMI AKWAI LABARI,A�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnA�"1jnINA KUKE'' ''YAN MATA MASU JI DA ADO' TO GA DAMA TASAMU....


��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_e��_ekuna ina'' ''yan mata da zawara wa harma da matan aure.


Ina farin cikin sanar da ku shahararriyar marubuciyar nan wadda kuka fi sani da HAFSAT UMAR DANGORO.ta sake kawomuku maganunuwa na gargajiya''wan da zai taimakawa uwargi da wajan mallakar megida hannu biyu. Batare da wani shiri ko kuma subbu ba''wannan maganu nuwa sihihan maganine,wadda cibiyar lafiya ta kasa ta yadda da ingancin maganin, uwar gida kada ki bari abaki labari.


��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.c��.cMUNA SAYAR DA KAYAYYAKIN MASU INGANCI'' kamar irinsu.


Maganin sanyi.
Maganin kurajen gaba.
Da kuma maganunuwa na sabar gaba.
Dana sanyi.
Dana karin ni'ima.
E.t.c


Kayan gyaran jiki.
Dana hips
Dakuma na nono.
Da na kina.

GASAMFIRINSU NAN.



Dankumasu
Gorontula
Majakani
Kandir
Kususs
Maikunama
Dynewell
Maka
Dara
Pesona
Vitamin E
Royall jelly
Muski dahara
Maida tsohuwa yarinya
Daka
Kacakaca
Eh jaguleshon powder
Mai siket
Dare daya wanka goma
Gumba
Stumi
Memory
Mai Ayu
Maganin sanyi
Tolet infection
Basir
Ulsa
Beautiful breasts
Hips
Mallaka
Farin jini
Jigida mai nagani
Jigida mai huta
Hadin sabulu
Hadin Mai
Cida kaza
Bita zaizai
Daimon copy
Bazuka
Vajin



Kada ku manta daga taku harkullum HAFSAT UMAR DANGORO ��.\


Ga me bukatar )�arin bayani'' kokuma ,shiga cikin group din mu na maganunuwa. Ko siya ko kuma sari,ka tuntubeni ta wannan numbar 09166764540.

���j


A��]
{ Bismillahirrahamanirrahim



Pege 1




Ke'' Ni kike kalla kikewa rashin kunya?"yafad'a tare da daka mata tsawa''

Au'' kai waye''har da zakace namaka rashin kunya'' to anmaka din'' tafada tare da hayayyako masa..

Shiko hannunsa yasa tare da sosa''keyarsa, yayi murmushi''tare da cije jajayen labbansa sannan yace'' Amma dai baki da hankali ko?'' ina tunanin notin kanki ya kunce'' kinsan waye ubana''agarinnan kuwa?''

Au wai mamaki kake?" To ina ruwana da sanin kokai dan uban wane agarinnan'' metstsssss aykin banza''kai mutumne kamar kowa.. watakila ma kashin kare yafika daraja a gurina....

Azafafe ya harzuko zai mareta ''tasa hannu tarike,hannunsa'' tare dacewa'' kull"karka soma'' wallahi kasake wannan kazamin hannun naka yataba fuskata''billahil'azim sai lahira tai bako'' tana gama fadar haka ta saki hannunsa'' taja hannun kawarta''wadda tun da abun ya faru tasaki baki da hanci tana kallon ikon Allah.

Hannu ya yarfe'' tare da taune lede'' idanuwan sa sun kada sunyi jajur'' kamar garwashi'' jijiyoyin kansa ko duk sunmike'' ana iya gano shatinta tsabar bacinrai...



Suna tafe a hanya'' Hafsat ta kalli kawar Tata tace'' Gaskiya Saliha saiyau na tabbatar da baki da hankali'' wallahi kije aduba kwakwalwarki'' kinsan ko wa''ye wancan kuwa?" Bansani ba kuma bana bukatar sanin kowane shi'' jankune'' dagayau idan kika sake min zancen ,wancan wawan Hafsa saina ci uwarki wallahi'' ta yi maganar tana zazzarewa Hafsah ido'' da sauri Hafsa tarike ha'ba tace'' wa'' ni ,na isa lalalala'' ay bakina kanin kafata, rabani da bala'inki saliha'' ke ba a taboki Bama hawakike balle an taboki'' Allah ya huci zuciyar MAR'ATUSSALEHA....

Tsaki saliha'' ta saki daga bisani kuma ta kama hanyar gidansu ta nufa'' batare da tacewa Hafsa komaiba'' itama Hafsa bata kulataba ta kama hanyar tafiya gidansu''domin tasan kawar Tata bazata saurareta ayanzuba.


*Unguwar madaki'' a wani lungu wan da ake kira da layin'' babura, gaba ki daya layin duk kan gidajen dake cikin layin, kusan iri dayane'' Amma ban da gida daya'' wan da ya kasance,yafi kowanne gi da alayin''muni'' sabo da tsananin talaucin gidan'' musamman ma katangar dake gina a jikin gidan'' kai kace kana tabata zata zube'' baka ga komai ba sai kashi ga daga ciki zakuga zallar talauci'' kamar akansu tsiya ta tare'' daki biyune a cikin gidan''wan da bashi da maraba da kango, daga katifa sai kai dai da suka zuba kayansu aciki'' atakaice dai dakin ko ledar tsakar daki besamu albarkacin taba..

Ban daki daya Babu kicin anan d'an tsakar gidansu suke girki'' ban��aki kuma''masan ciki saki fada ce'' ko siminti babu acikinsa'' abun dai babu kyaun gani''.

Zaune suke a cikin gidan su biyu'' budurwa ce da kuma tsohu ''yarkimanin shekara 40'' kina ganinta kinsan tagaji da rayuwar duniya''sabi da tsabar bata samun cima me kyau da kuma kwanciyar hankali'' zaune take hannunta dauke da rariya ''yar zagazaga'' tana tankaden garin tuwo'' ita kuma waccan budurwa ''tana fama da itace sai hayaki yake'' idanuwan ta sunyi ja''tsabar hayaki''ga hancinta sai yayyon majina yake tana faman sharewa da gelen kanta..

Babu ko sallama ta fado cikin gidan'' tana mita da masifa'' tana cewa, nidai kunga ta kanmu''shikenan mu kullum tuwo''babu sauyi ,Allah nagaji da rayuwar gidannan'' haba abu kamar a kurkuku''..

Afusace'' ta mike daga bakin murhu tana huci'' kamar wata zakanya tace'' tuwin ma samu kikai, Meyasa yawon naki dakijaje biki ciyo acanba'' tundake baki da ayki sai daurawa kanki rayuwar da tafi karfinki'' ki zauna ma ki taya mahaifiyar mu'' ayki kingagara sai dai yawon banza'' kuma ki dawo kizo ki samu angirka miki'' tsabar samu kice waike kullum tuwo ko'' to wasuma tuwon da kika raina, sukeso su samu amma babu'' Hali ,sai danke kinsamu kidinga cewa bazaki ciba'' to ka da Allah yasa kici tuwon'' sainaga uban me zakici agidan'' idan biki godewa mahaifiyar muba''bazaki tsine mata ba ,tana gama tadar haka tayi tsaki'' tacigaba da furfita wutar'' ..

Uhm'' baki ta tabe'' tare da kallonta'' tace kingama,?" To bari kiji'' Safiyya'' idan ina magana kina sakamin'' baki'' wataran sai na manta da ke ''yar,uwa tace wadda muka fito ciki Daya'' na sassaba miki kamanni''

Au iya kamanni'' zaki sauyamin, ashe rashin kunyarki iyanan ta tsaya'' ay nazata mantawa kikai Ni yayarki ce'' da kin sabamin kamannin ay yanzuma bata baciba'' bissimillah'' tafada tare da mikewa'' ta cire gelenta ta daura a kugu, sannan tace'' maza xoki dakeni'' saliha'' ina jiranki..


Mahaifiyar tasu da take zaune tana,tankade ce ta tashi'' da sauri ta shiga tsakiyarsu'' ta tsaya ''tana bin kowacce acikinsu da kallo'' sai da ta ��an jima tana jin babu dadi a zuciyarta'' daga bisani kuma tace'' wai ku me kuke so danine'' shin sokuke ku kasheni na bar duniyar kuma kuhuta ko'' baku da ayki kullum sai fada, wallah badaban'' ''yanbiyu na haifeku ba ,kuma kamarku daya danace''canzamin ku akai'' kunsan jinina nawa akace ya hau?" Kuma nasan duk ta dalilin samuwar da kuke sani''musamman ma ke saliha'' daga ki tsokano wancan saiki daki yaron wancan'' haba ''ya''yannan do,Allah ku dinga rangwanta wa kanku nima kona huta'' ...



Gaba ki dayansu jikinsu ne yayi sanyi musamman ma Safiyya'' wadda aduniya batason bacin ranahaifiyar ta'' hada baki sukai atare sukace'' umma kiyi hakuri insha Allah bazamu sakeba'' murmushi umman tasu tai'' sannan tace shikkenan ta huce'' Allah ya yimuku albarka, Gaba ki dayansu ameen sukace'' sannan Safiyya''ta tsuguna tacigaba da aykin da take'' ta ko saliha'' shigatai daki tacire kayan jikinta'' tafito'' ta amshi rariyar ta cigaba da tankaden garin''.




2

______________Tun da ya shiga cikin mota'' yafara tuki'' gudu yake shararawa'' a titi'' ko kallon gabansa bayayi'' idonsa ya riga da yarufe'' ransa inyayi dubu ya bacii'' zuciyarsa ko kamar garwashin wuta haka take tafasa'' a haka dai yasamu ya isa gida'' ammafa ba dan Allah ya tsareba''da bansan iya kacin abin da zai faruba...

Yana zuwa bakin get din gidan su'' yashiga danna hown amma shiru megadi bezo ya bude ba''Afusace'' ya daki sitiyarin motar ya daka tsaki,ya bude motar ya fito'' yana fita ya bude karamar kofar gidan ya shiga'' yana shiga sukayi karo da megadin yana kokarin bude kofar'' mukullin kawai ya hurgamasa yayi cikin gida da sauri'' fuskar nan kamar daran Bala'i sabi da tsananin bacin rai''...

Me gadi ko'' baki ya saka yana bin bayansa da kallo'' daga bi sani kuma ya jijjiga kai domin ya fahimci yau ba lafiya ba''akwai wani da ya tabo shi''.. Acikin zuciyar sa kuma yace Allah ya sassauta abin'' daga nan kuma ya mike yanufi motar ya shigo da ita gida'' yayi parking dinta a parking space....


Ton da yashiga falon'' ko sallama beyi ba, ya haye sama'' dakin sa ya bude ya shiga'' kai tsaye bathroom ya nufa'' ya fadakan bed dinsa '' ko takalmin )�afarsa be cireba'' runtse ido yayi a hankula Abubuwan da suka faru,suka shiga dawo masa'' wai Ni zata kalla tacewa''kashin kare yafini'' daraja'' why'' ita ''yar uban wane a garinnan'' wallahi sai na nemota'' muddum ban koyawa yarinyar nan hankali ba''hankalina bazai taba kwanciya ba''shiru yayi yana tunanin abin da zai aykata'' mata wan da zai sa ya samu sassauta acikin zuciyarsa....'' kofar dakinsa yaji anturo an shigo'' Ana nufo inda yake'' ko bude idonsa beyi ba sabi da ya gane wace ke tafiya'' don yasan in banda ita din babu meshigo masa daki ko sallama babu''

Kara sowa tayi'' dai dai bakin bed din'' ta tsaya ta zubamasa ido tana kallon sa'' har ga Allah azuciyar ta tayi tunanin bacci yake'' hakan yasa tayi yunkurin'' cire masa takalmin da yake kafar sa'' ay tana fara warware igiyar takalmin'' taji wani saukar maruka ''zafafa har guda biyu a kuncinta'' wasu taurari tagani sun gifta''tsabar zafin marin tafiya tai zata fadi'' da )�er ta samu ta sa hannunta a jikin ban gon ta tokare'' sabi da kada ta fadi'' murya na rawa ta dago ta kallesa'' tace ya ~��h~��h~��h~��h~��h me nayi maka?" Daga gwaninta sai ka mareni'' hannu ya daga mata cikin masifa'' yace'' fitar min daga daki'' Anisa'' nace kifita'' i se get out Anisa'' a guje ta fice daga dakin''ta na kuka ta sauka kasa'' sai ga sallamar Hajiya adama'' ay da gudu taje ta fada jikinta'' ta rungumeta'' tasaki kuka'' har da majina'' ...

Ay Hajiya adama'' na ganin ''yarta tilo na kuka'' ta zab ga wata uwar ashariya'' sannan tace'' kan ubanca'' Amma fa yau za a yi tashin hankali a gidannan'' me akayi miki fadamin"?" Anisa kam dago wa tayi'' ta kalleta fuska duk a kunbure gashatun hannun Habib'' a nanne a kuncinta'' Ay Hajiya adama'' tana ganin haka ta ce'' uban wane mareki?" Nasan bazai huce'' dan isakan yaron ce ba ko'' to wallahi da Hajiya adama'' yake zancen''an fada musu baiwa na kawo masa'' ke kuma so haukane'' nace miki kirabu da'' wannan azababban yaron wan da ko murmushi ba yayi kinki''narasa ma uban me yayi har ya burgeki haka'' ay ga irinta nan zai je ya hallaka ki a banza'' ya cuceki''ya cuceni'' kefa nace miki ki hakura'' duk mazan duniyar nan wadan da suka fi habib ko mai''amma ke kin makale sai shi ''to gaki ga Habib nan'' wallahi idan ke kin jure wannan cin mutuncin Ni bazan jureba'' ina ita fateeman take'' tun da ay ita ta daurewa dannata gindi''

Momy ce ta shigo falon ''dauke da murmushi a fuskarta'' irin nasu na manyan mata'' tace'' a,a to Hajiya adama'' kece a gidan namu'' ?"sannu da zuwa''

Bansa Ni ba'' da banzo ba kenan da kun kashemin ''yar kun barni da wayyo Allah' ko sabo da baki da asara ....

To adama'' nikike fadawa haka ?" Tukunnama me yafaru'' ne har kike tada hankalinki haka?" Au bamakisan me yafaruba''kinacan danki zai hallaka min tawa''yar uban me tai masa ''kodan tanuna tana sonshine'' to wallahi daga ke har dan naki'' hawai niyar ku takiyayi ramata'' idan ba haka ba wallahi za ay tashin hankali a gidannan'' dan kinsan halina'' idan na fara bala''i'' gwara gobara akan Ni adama'' . Dan nafi zawo rashin hakuri...

Momy ce ta ce'' haba adama'' kiyi hakuri mana abi abun a sannu'' anki abari abi abin a sannu'' wato nufinki na ja baki nayi shiru acutar min da ''ya ko?"



Pege 3____


Anisa ce ta ruko hannun mahaifiyar tata'' tace'' dan Allah mama kiyi hakuri wallahi ba laifin ya Habib bane laifi nane'' dalla can shasha sha ''kawai sakarmin hannun'' wadda batasan ciwon kantaba'' ina ruwana da lefin waye acikin ku'' to ko me kika yi masa ya dace ace'' ya samu wadannan hannayen nasa masu kama da guduma ya sharara miki su.

Momy ce ''tasake cewa''' dan Allah kibi abin asannu'' INSHA ALLAH''yanzu zanje nasamu Habib din naji Meyasa ya mareta..

Oho'' miki ko kije ko karkije duk uwar ubansu daya'' da ''yata zantafi wallahi'' Anisa maza jeki hado kayanki mutafi'' indai Ni adama Ni na haifeki'' tun da ay badole bane'' kuka Anisa tasaki tare dacewa'' Ni gaskiya mama''bazan bikiba'' Allah inason ya habib'' idan kika ce nabiki bazan taba samunsa'' matsayin mijiba'' dan Allah kitafi Ni bazan tafiba''Momy dan Allah ki bata hakuri mana'' iyye''ah lallai'' nayar da da abin da zulaihat ta fadamin akanki'' shikkenan sun asirce min ke'' to wallahi duk Bala in da za'ayi sai dai ayi sai kun sakarmin ''yata'' tun wuri kuje gurin bikan da ya muku ayki ''akarya asirin nan dan bazan yar daba'' tab dijan!!ta fada tare da rike kugu'' tacigaba da balbalin masifar ta'' ...


Momy kam sama ta hau ta shiga dakin da Habib yake kwance'' idonsa ya kada yayi ja'' tsabar bacinrai har kwallace ta kwanta a cikin idonsa'' gefan gadon ta samu ta zauna'' sannan ta dauki hannunta ta dora a kan lallausan sumar kansa''tace'' Abee meyake faruwa ne?" Shiru Habib yayi mata bece komai ba'' magana tasakeyi tace'' Abee ka fadamin menene yake damunka''?" Sannan me ya ha��aka da Anisa har ka mareta'' uhm''ajiyar zuciya yayi kana ya goge kwallar idan sa yace'' Momy wai daman a kwai kashin da yafi dan adam daraja'' agurin'' ubangiji'' what ban gane ba me kake nufi'' ?" Uhm Momy wai harni zata kalla tace kashin kare ta fini daraja'' me wacece wannan ita ''yar gidan uban wane a garennan''suwa ye iyayenta'' tukunna'' ma me ya ha��aka da ita har tafa damaka wannan maganar me munin gaske''


Uhm'' Momy abar maganar amma na rantse da Allah''saina koya mata hankali'' sai ta san wanene Habib a garinnan'' hmm Kayi hakuri abee wannan fushin naka inason karage shi'' banason kadinga sawa kanka damuwa'' yanzu dai abin da nakeso dakai katashi muje kabawa Adama'' hakuri akan marin Anisa da kai'' what''momy hakuri fa akan wane dalili zan bata hakuri'' itafa ta shigomin bedroom''nina kawota'' dan Allah Momy for get abut story " ya fada tare da mikewa ya shiga bathroom.


Safiyya me kikeyi'' ne haka'' dan Allah kiyi sauri kada a ganmu'' shi gatai motar da sauri suka fuce daga layin '' suna fita basu tsaya a ko ina ba ''sai a wani katafaren hotel na masu fa��a aji'' parking space suka nufa sukayi parking''daga nan kuma suka fito'' suka shiga cikin hotel din'' daki me numbar 34 suka shiga'' wow masha Allah iya haduwa komai yahabu acikin bedroom' din'' . Zama Safiyya tayi a gefan gadon ta kuramasa ido shima kallonta'' ya ke kamar zai cinyeta'' yana lashe baki'' a hankula ''cikin rada''ya ce'' MAR'ATUSSALEHA , na'am babu'' MAR'ATUSSALEHA a idon mutane ba''amma a gurin ka fa''?" Uhm a gurina kinfi wata ''yar barikin iya iskancin'' hmm baby kenan'' kasan wani abu, a,a sai kin fada. Kasan ''yar uwata saliha ko'' ehy nasanta''wata masifaffiya nan bata jin magana'' ta addabi kowa a unguwarku'' Yes yes ashe dai kasanta'' to kanaji' a idon mutane kallon da suke wa saliha'' suna mata kallon karuwa mara kamunkai''sabo da bata fiye zama a gidaba'' niko kullum suna ganina da Umma ina tayata aiki ''shiyasa akemin kallon MAR'ATUSSALEHA nan ko basu san itace MAR'ATUSSALEHA ��Z� .


Hhhhhh dariya ya tintsire da ita tace keko''hmm yana gama fadar haka'' ya tun kudata saman bed din'' shima ya hau''tare da rungume ta'' ya na dan shafa dogon gashin ta'' yana murmushi''' itako sai faman lumshe ido take tana jin dadi'' fuskarsa ya dora akan Tata ya manne''bakinsu guri daya ya shiga kissing dinta ta ko'ina yana shafa duk wata gaba dake jikinta'' itako ta takar kare sai turomasa jikin take sakeyi tana wani nishi samasama'' sai da sukayi kusan minti 20 a haka sannan'' ya zura hannunsa ta baya ya zuge mata zef din rigar ta'' daman doguwar rigace'' sai da ya cire gaba daya duk kayan jikinta'' ya mai da ita haihuwar uwarta'' komai nata ya bayyana'' musamman manyan mazaunan ta'' da kirjin ta'' nan fa ya gigice'' da yayi tozali da manya manyan nononta'' wadan da suka cika suka kumbura sosai kamar zasu fashe'' hannunsa ya sa ya shiga matsa samansu'' yana mulmulawa'' har sai da yaga sunyi jajur tsabar matsa'' baki yasaka ya fara shansu kamar yasamu sweet ''yana wani irin gurnani kamar zaki'' ragowar hannunsa'' kuma suna kasan mararta yana shafa tsakanin kafafunta'' ganiyayi dadi zai kasheshi'' hakan yasa ya sauka daga kan bed din''ya tsige gabaki daya kayan jikinsa'' sannan ya hau kanta'' yashiga ayki bayaji baya gani''

Wa iya zubillahi'' Allah ka tsaremana imaninmu''




Pege 4

Abangaren saliha kuwa'' gidan su kawarta Hafsah ta nufa'' ta sameta tana faman shan ya ta gama wanki'' da murna Hafsat ta karaso'' ta rungumeta'' tana cewa oyoyo my besty ''nasan dama bazaki iya yin fushi da niba.

Saliha ce'' tayi murmushi tace'' hmm kawata kenan'' ina umma'?",umma ta shiga nan makotan mu anyi haihuwa ne''okay ta fada'' sannan tace'' to sai na ce miki ki bani abun zama''tun da ke baki iya karrama bakoba'' ah haba Ni na'isa na ki baki abin zama saliha'' ay ban isa'ba Allah ya huci zuciyar ki'' ba''sai kin min fada ba,

Tabar ma ta dakko musu'' suka zauna, sannan tace'' kawata Ni kuwa wai kin sake haduwa'' da wannan aljanin'' da mamaki saliha ta kalleta'' tace'' Aljani kuma?" Waye Aljani ?" Wanda kikama rashin kunya mana mun dawo daga gidan su zainab, Metstsssss tayi tsaki tace'' shine aljanin'' meyayi yazama aljani?" Hm bakiga irin kyaun da Allah ya bashi ba kamar shiyay kansa'' haba wa mutum dogo'' cikakken namiji me cikar zati''da kwarjini'' ga kyau ga kudi'' wayyo Allah Ni Hafsat'' a zafafe Saliha ta daka mata tsawa tace'' dalla Malama rufemun baki'' ke baki da hankali ne'' har wannan yakai ki zauna kita yabon sa'' metstsssss''wallahi kinason musamu matsala dake'' daga yau sai yau, duk san da nasake zuwa gidannan kika sake mun maganar wannan mutumin'' bazan sake kulaki ba na fadamiki'' to saliha meyakawo wannan maganar kuma'' ay wallahi Ni dake mutu kara ba''haka za,a gammu a keylemu ehe'' Indai maganar sa ce an barta har aba da'' hmm dadai yafi ''nikin ga tafiya ta'' daman zuwa nayi muyi wata magana'' amma yanzu kin batamin rai tafiya zanyi'' haba saliha dan Allah kiyi hakuri''meyayi zafi haka,bana baki hakuriba''tayi maganar kamar zata yi kuka''


Okay ''shikkenan daman ba wata magana bace'' akan ''yar,uwata Safiyya ne''to meyafa ru da ita'' ko bata da lafiya ne'' hmm lafiyar ta kalau'' kawai dai abubuwan da takene yake daure min kai'' ina yawan ganin ta da kudade masu yawa'' kuma nasan ita ba sana'a takeba' babu inda take zuwa'' kullum ita tana zaune agi da'' baiwar Allah ''ga ta da kau da kai akan abu''ko saurayi ma bata dashi'' kullum cikin nasiha takemin akan narage zuwa gidan ku'' sabo da mutanen unguwa suna cewa Ni bana da hali me kyau'' kina gani ko islamiyya naje'' idan aka koroni akan kudin makaran ta'' wataran ita take bani''sabi da mahaifin mu baya da rai'' ita kuma ummanmu'' bawani sana'a take wadda take samun ku��i da yawa ba balle ta biyamin aiya cikinmu muke cinyewa''walhi Hafsah ina mamakin a in da Safiyya take samo kudi'' to abin yana damuna sosai''

Hafsah ce ta ce''tabbas dole abin ya dameki saliha amma babu komai'' kidaina damun kanki'' sai dai ki sama ta ido aduk wasu lamulanta'' ta hakane zamu gane koma meye ke faruwa''. Jijjiga kai saliha tayi alamar gamsuwa da shawarar kawar Tata.


Abangaren safiya kuwa'' bayan sun gama sheke ayarsu'' a hotel''muni ya dakko ta ya kawo ta inda yake ajiyeta'' sannan ya bata kudade masu yawa'' ya ja motarsa ya yigaba''

Yana tafiya Safiyya ta tsare adaidaita'' tashiga'' ya Kaita kofar layinsu'' sauka tayi ta biyashi kudin sa'' sannan ta nufi gida'' tana zuwa ta tarar da Ummansu a zaune ta zab tagumi'' hannunta dauke da mifici'' Safiyya ce ta karasa kusa da ita tace'' Umma lafiya naganki a haka?" Uhm lafiya safiya kawai ina tunanin rayuwar mune'' musamman ma saliha da kowa yayi mata shai Dar banza'' tinani nake'' kada a zo neman aurenta mutanen unguwa su bata lamarin'' uhm umma ki kwantar da hankalin ki insha Allah kallon da akewa saliha ba gaskiya bane'' ki daina damun kanki'' kinsan halin saliha bazata taba iya aykata'' abin da ake tunanin tanayi aboye ba'' ita dai kawai ki barta da rashin kunya'' hakane Safiyya Allah ya muku albarka'' tashi maza ki je ki ci abincinki yana nan a rufe'' to tace tare da mikewa tashiga'' daki'' tana jin babu dadi'' idan tatina itace gurbatacciya'' amma ake mata kallon mutuniyar kirki'' to Meyasa bazan shiryu Indai naba ''to amma kuma nasa ba

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment