Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Ft(BURINA MUAZZAM)

漏锔� JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION 馃摎馃摎鈿滐笍 J. W. A馃枊锔�



*BOOK*
*PAGES*
1棣冩憣0棣冩憣0棣冩憣. PAGES 1棣冩憣


.Dasunan Allah mai rahama mejinkai tsaira da amincin Allah sutabbata ga shugaban halitta annabi muhammad s.a.w da sahabbansa baki daya
Littafin BURINA MUAZZAM littafine wadda yakunshi abubuwa da dama nadaga fadakarwa ,ilmantarwa, da kuma soyayya sannan kuma zai ni sha dan tar da masu sauraro



Wada ni ce taku harkullum HAFSAT UMAR BAKIN RAFEE"()



"Dasunan Allah mai rahama mejinkai tsaira da amincin Allah sutabbata ga shugaban halitta annabi muhammad s.a.w da sahabbansa baki daya
Littafin BURINA MUAZZAM littafine wadda yakunshi abubuwa da dama nadaga fadakarwa ,ilmantarwa, da kuma soyayya .


Wada ni ce taku harkullum HAFSAT UMAR MAKIN RAFEE"



PAGES 2


Zaune take kan sallaya tana rokon Allah ya bata muazzam kukatakeyi sosai tanacewa 棣冪埆楗熸倳椐电埆楗︹偓宄篴 allah kabani muazzam kadubi ni kataimaka min kabani muazzam danshi kadaine burina akoda yaushe .kuka tacigaba dayi sosai yadda fuskarta duk ta cakude tai jajur ga majina da tahadu da hawayen datakeyi duk ta jagwale ga idanuwanta wadan tuntuni sundade da kumbura .ganitai zaman bazai karamata komaiba tatashi ta nade sallayar sa annan ta wuce gado ta kwanta datunani kalaka kala aranta shin zata auri muazzam koko aa.


Tofa irin wannan so haka baridai natsaya nayi kallao dan ganin yadda zata kaya
To washe gari da safe wata kekkwar yarinyace wadda bazata huce shekara 15 to 16 ba tafito daga wani daki daga cikin dakunan gidan dasallama abakinta tafiya takeyi kamar bazata taka kafet dinba ganin yadda take tafiya .tafiya takeyi hatta karasa shugowa falon wata dattijiwa tanufa inda tasamu guri tazauna a saman kafet din tafurta barka da safiya momy barkadai my daughter kintashi lafiya ? Lpy klu momy tom masha Allah haka akeso . murmushi dattijiwar ta yi sanna ta duka ta kamo hannun yar tata ta zaunar da ita agefenta. Akan kujera magana tafariyi kamar haka .manaal meyake damunki kuka kikayi naga fuskarki duk ta yi jajur ga idanunki duk sun kumbura fadamin meyake damunki.? murmushi wannan yarinya da aka Kira da manaal tayi sanna tace babu komi momy kwaidai idonane kemun ciwo da kaina .rungumota tayi jikinta tana bubbuga bayanta sanan tace sannu my daughter tashi muje nabaki magani sannan kikoma kicire uniform dinan bazaki makaranta ba tunda baki da lafiya .ai kamar anbugawa manaal wani abin kai sabidajin wanan maganr da momy tayi nacewar bazataje school tunani tashiga yi sabida tanaso tage school kodan taga sahibin nata wato mu azzam to mexata fadawa momy kenan dan tabarta tatafi . murmushi tayi domin tatuna da wata dabarar. jim muryar momy datajine yakatse mata tunaninta .momy ce tace tashi muje kicire uniform dinan sainabaki maganin ki sha sai ki kwanta ki huta ai dasauri ta katseta dacewa am momy nidai inason zuwa school sabida yaumunada exam kuma banaso nazo ta karshen aji tana magana kamar zatayi kuka momy ce tasake cewa to shikkenan basai kinmun kukaba tashimuje kisha maganin sai kitafi ko cikin farin cikinka da murna ta tashi tabi bayan momy takarbo maganin tasha sanan yayiwa momy sallama tafita tana fita tasamu direbanta yanajiranta budemata motar yayi sanan ta shiga suka tafi .




Kano


Wani katafaran gidajene na Government hause masu masifar kyau ajere akan titin state route dake hanyar Tarauni wata dankareriyar motace mai numfashi kana ganinta kaga motar yayan manyar shigabannin kasa motocinne sukafara fitowa daga get din bakake masu kyau guda 6 inda wata farar mota tabiyo bayansu saikuma wasu bakaken guda 6 suka mara musu Baya sukageru akan titin nan na kofar gidan governor sukafara daukar hanyai tafiya .tafiya sukeyi suna tsuga gudu harsuka isa wata makaranta wadda sai yayn wane da wanene kadai zasu iya zama amakarantar .suna isa aka wangale musu get din makaranta atake sukafara tusa hanjin motar cikin makaranta nandanan fa akafara daga musu hannu ana girmamasu saida suka karasa cikin harabar makarantar sannan sukai fakin din motocin . Wadanda suke acinin bakaken motocinne suka fito har rugegure sukeyi wajan bude wannan farar motar ta tsakiya .bayan sun bude murfin motarne suka tsaya suna giran tsammanin fitowar ogan nasu .tsawan minti 5 tukunna akazuro kafa daga cikin motar wow masha Allah wata kekkwar kaface me kyau da haske ga sheki datakeyi kamar ba kafaba sabida hutu da jin DADI.bayan wannan mutumin yakarasa fitowa daga cikin mota nan nakare Masa kallo farine tass kekkwa ajin farko san dogone yanada kauri da kwarjini .ban karasa karewa wanan matashin kalloba ganin yadda wani matashin saurayi da yafito daga cikin mota wow wow wow tabarakallah masha Allah Allah ya yi halitta anan gurin dogon saurayine daba zai wuce shekara 27 aduniyaba kekkwan gaske wanda ya amsa sunansa namiji .to fara takawa sukayi izuwacikin makarantar yayinda excoude dinshu suna take musu Baya harsuka shiga cikin wani office .


To sukuma wadannan matasan suwanene oho mudai kutsa cikin lbrn dan dakko muku ra hoto棣冪埆


Manaal bayan sun karasa makaranta daidai lokacin direban amal ya kawosu da gudu amal tazo ta rugumeta tana murnar ganin aminiyar tata .manaal tace ta tambayi amal .amal Kinga muazzam ko yazo nanda nanko amal ta hade girar sama da ta kasa domin ta tsani muazzam dinnan budar bakin ta sai cewatai kin bani ajiyarsane tai tsaki ta wuce aji itama manaal din bayanta tabi sukashiga sukasamu guri suka zauna basu dade da zamaba akafara rabamusu jarabawa kowa sai kokarin rubuta abin da yasani yakeyi amma banda mutuniyar tamu manaal domin ta hada hannu da fuska sai aikin abinda tasaba takeyi wato tunanin sahibin nata wato muazzam .kowa da kowa na ajin yafara bada jarabawar sa inda itakuwa tana gefe tana rike dabiro akan faifar tazabga tagumi kome take rubutawa oho amal ce ta karaso tadan tabata atsorace tadago tana kallanta dan ta tsoratata dukawatai tafara magana manaal bakigama jarabawar bane cewar amal nagama mana mekikagani babu komai nagani kowayagama yafita bandake kawoto nakaiwa uncle tunda kingama karbar takardar tai mexata gani agigice ta kalli kawar tata manaal bakida hankaline menake gani haka ko idnane suan fa muazzam kawai nake gani ajikin exm dinki meke faruwa dakene haka dan Allah kawata ki daina banason shirme kodai kin haukacene .wafce exm dinta tayi sa annan tace ya isa haka amal nafadamiki ya isheni haka banason maganarki saita fashe dakuka tace kibarni naso abinda zuciyata ke kauna babban burina aduniyarnan nasamu muazzam danshine cikon rayuwata amma kinkasaganewa fuuuuu bayan tagama maganr ta fuce tabar amal atsaye da baki a sake da faifar ta hannunta bayanta tabi dakarlo harta kuremata gani .runtse idotai ta bude cikin tausanin kawar tata棣冪埆椐偓濠愮厷宥戞櫃?



Tofa tashin hankali to wanene wannan muazzam din kucigaba da bibiya domin jin yadda zata kaya棣冾樄



椹夌垿Assalamualaikum iname baku hakuri da abinda zanfada muku dan mata da samari dauk danasan mebi maganar bazata muku dadiba na rubuta wanan littafin badan komaiba saidan yadda matasanmu da mata suka sakankance da irin wanan soyayyar wadda kai ko ke zaki cuci kanki da kanki itadai wannan soyayya ubangiji ne yadasamana ita acikin zuciyoyinmu amam ba acekiyi ta hauka wadda zata hanaki kwanciyar hankali ko ki bijirewa iyayankiba kokuma tahanaki karatu duk anasamun irin wadannan to dan Allah yan uwa ina me yha da kudaina kaikanku da halaka nagode



To bayan wadanan matasan sunfito daga cikin office dain bakin wani aji suka nufa inda akasamusu kujeru domin suzauna wata kekkwar yarinyace tanufo gurinda sallama abakinta tasamu guri gefen daya daga cikin samarin guda biyu ta zauna sannan ta dago takalli dayan wanda tuda tataho yake mata murmushi tace yaya aliyu ina kwana ? lpyklu alhamdullah kefa? Nima lpy klu nake indai muazzam yana lpy tana satar kallon inda muazzam yake shidaibece komaiba saida sukagama gaisawa da aliyu hardar kana tajuyo gurin muazzam ta kuramasa ido shima kallon nata yakeyi bayan minti 3 itace ta daure tayi magana kamar haka dear yau kotakota bangankaba saida ya danyi shiru kamar baijiba sannan kuma yadan bude baki da ker yace nima haka my queen yau duk banda lpy sabida rashin ganinki nan yajuyo gabadaya tana fece dinta yace manaal kowaye zaice Baya sonki to karyani ni ina sonki kuma zan aureka dan haka kicire wasuwasi auranki danni ibrahim muazzam nakine wani farincikina ya rufeta batasan lokacin da tace dagaske kake my love dagaske nake my lovely wife cewar muazzam nagode muazzam sannan tatashi tatafi tana murmushi



棣冩椹嬬垿Tashin hankali towai daman muazzam dinnan yama sonta take wanan abin .baridai mu shiga cikin lbr domin jin dalilin dayasa manaal take ganin kamar bazata sameshiba
Towai shi muazzam dinnan dan wane kuma meyakawosu school dinsu manaal oho mucigaba da tafiya danjin yadda zata kaya 棣冾樄





椹夌垿Aslmualaikum iname baku hakuri da abinda zanfada dan mata da samari dauk danasan mebi maganar bazata muku dadiba na rubuta wanan littafin badan komaiba saidan yadda matasanmu da yan mata suka sakankance da irin wanan soyayyar wadda kai ko ke zaki cuci kanki itadai wannan soyayya ubangiji ne yadasamana ita acikin zuciyoyinmu amam ba acekiyi ta hauka wadda zata hanaki kwanciyar hankali ko ki bijirewa iyayankiba kokuma tahanaki karatu duk anasamun irin wadannan to dan Allah yan uwa ina me yimuku nashiha da kudaina kaikanku da halaka nagode

Tom manaal tana barin gurin aliyu hardar yace muazzam. Naam haidar cewar muazzam. meyasa bakasan manaal kake nunamata kana sonta baka tunanin kana cutar da ita wlh muazzam katuna sai Allah ya sakamata, muazzam me yace aliyu haidar kenan tabbas banason manaal amma bazan bartaba sainacimma muradina akanta dasauri haidar takalli muazzam yace me manaal tai maka kakeso ka batamata rayu shin laifine dan manaal ta sonka kark a manta manaal yarinyace mai hankali da ilimi ga nutsuwa da sanin yakamata to meyasa zuciyarka bazata sotaba muazzam why?shiru muazzam yayi yana kallonsa .toni aliyu haidar indai ina raye bazaka taba samun abin dakakeso ba gameda mana sanan yatashi yabar gurin cikin fushi

U .D .B route
Manaal na karasawa gida baba megadi yabude musu get sukashiga anagama faikin din motar ko jirabatai anzo anbude mataba tabude tafito a guje tashiga cikin gida tana shiga tatarar da momy afalo aguge tafada jikinta tana furta momy sannu da gida yauwa my daughter kindawo lpy?lpy klu momy ina abbana ?yafita .sallama taji tajuya da sauri tana diban hanyar shi gowa falon ai dagudu tatafi ta kamkameshi tana murna yaya munip sananu da zuwa yauwa my little sister . sister yauna ganki cikin farin ciki meya farune bani lbr yafada lokacinda suke kokarin zama dukawa yayi ya gaida mahaifiyar tasu sanan ya dawo gurin manaal ya zauna .momy kuwa tashitai tashiga ciki domin tundazu bacci takeji bayan tashigane munip yasake tambayar manaal kanwata baki fadamin meyasaki farin ciki hakaba murmushi manaal tayi sanan tace yaya burina ya kusa cika .menene busin naki sister? Manaal ce tace yaya burina dayane aduniyarnan kuma in harwanan burin bai cikaba zan iya rasa raina dasauni munip yace keko menene burinan naki harda zai iya sanadin salwantar da rayuwarki fadamin menene burinan yafada cikin zakuwa da san sanin menene burin nata kamar daga sama yaji tace yaya (BURINA MUAZZAM)kallantayi cikin kidima yace mainakeji daga bakimki manaal yaushe kika fara soyayya harkikai zurfi haka js2 kike kotakotafa kinada hankali kuma ma bawananba shakarunkifa 16 aduniya harkinsan wani soyaya to inadai ni din yayankine ina baki umaranin da ki rabu da muazzam ku wlh sai dai ki mutu idan baki samu muazzam dinba .dasauri manaal tasauka daga kan kujerar da take tace yaya meyasa kazabi rabuwa dani sabida bakaso nacika muradina yaya Allah ne yadoramin cutar son muazzam banibace yaya inda inada damar cire son muazzam daga zuciya wlh da bazan bari yayi zurfi hakaba nacireshi sabida nima nagaji da azaftuwar da nake akan son muazzam yaya katausayamun ina son muazzam ina kaunarshi bazan iya rayuwaba dashiba karka manta ni macace mai rauni dan zan iya rasa raina in bansamu muazzam ba .

Dasauri munip ya kalleta yana mamakin yarinya yar shekara 16 amma jiyarda take akan namiji shidai yasan bahaka halin manaal yakeba to amma wai shi so daman haka yake yamaida yarinya kamar tayi hauka. amma afili saiyace kekin haukacene zan karyaki anangurin. Nakarya banza tashi kibani guri dagudu tashige dakinta tana kuka mai tsuma zuciya kuka takeyi sosai duk fuskarta tayi jajur abinka da farar fata ga idanuwanta ya kumbura

棣冾樄Tofa ana wata gawata

To washe gari dasafe manaal tazo tagaida momy da dadi sanann ta futa tatafi makaranta cikin jin haushin yaya munip datake dan duk wanda yace bayason ta auri muazzam to inama bata donshi kuma bata kaunar ganinshi domin shima bayason abinda takeso
Tom bayan ta shiga school amal ce ke gefen ta tanacewa wai manaal meyasameki naga idonki yakumbura kuka kikayine .nan manaal tafadamata abinda yafaru jiya tsakaninta da yaya munip tana kuka amal ce tace amma manaal kina bani mamaki anya muazzam ba asiri yay mukiba kodai sai mun hada da addua da saukar alqur,ani manaal wlh natsani muazzam sabida bashida imani kokadan ai afusace manaal ta saki wuyan amal tanacewa kemako natsaneki amal ninafadamiki Baya sona yaushe mukai haka dake amal ce wada taji shaka hawaye yana zudowa aidonta daker taiya cewa ko biki fadminba nasani bayasonki wlh muazzam azzalumine ai afusace ta hada kan amal da ginin dayake gurin jikake gorof asume amal ta silale agurin yayinda mutane suka rufu akandu kowa da abinda yake fada atake zance yajewa shugaban makaranta atake takirawo mahaifin amal dan yasanar dashi abinda kefaruwa da yarsa ko minti 30 baaiba ya iso school akidime ya sunkuceta yasata amota sai asibiti bejira jin ba asin meya hadasu fadanba duk dayasan shakuwar dake tsakaninsu da manaal yasan tabbas bakaramin abune zai hadasu fadanba tom bayan ansallami su amal daga asibiti gida suka wuce inda abban amal yake tan bayarta meyahadata da kawar tata har hakan tafaru amal ce tashiga bawa mahaifinta lbr abinda yafaru tundaga farko har karshe suru yayi kana ya jinjina kai yafara magana kiyi hakuri kinji amal hakan datamiki karya hanaki cigaba da gayamata gaskiya sanan kidinga mata addua .amal ce ta ce to abba sanan tashige daki ta kwanta


To abangaren manaal kwatakwata batayi danasanin abinda taiwa kawartataba don son muazzam ya rife mata ido bataji bata gani dan jitake aduniyarnan kowaye zata iya yimai abinda tayiwa amal muddum ya tsani masoyint

To washe gari amal datazo school bangarn babbar makaranta ta nufi babar makaranta tayi sa a yau inda suke za ma tasamu muazzam shikadaine azaune yau bataga aliyu ba karasawa tai tace kai mara imani gurinka nazo muazzam ne yace haba amal bai kamata kifadamin hakaba duk da bansan menai mikiba nafadadin mara imani kataso ka rufeni da duka kokasa akulleni kaidai kaji tsoran Allah domin Allah bayabarin wani dan wani yaji dadi.kaji tsoran Allah kadaure karasawa manaal baka sonta dan tadaina shiga cikin mawuyacin hali in kanason Allah karabu da kawata kafin shirmen datake akanka yayi sanadin barinta duniya saita tsuguna tana kuka tana cewa kayiwa Allah karabu da manaal dan wlh ta haukace akan sonka dan wlh zata iya kashe mutum saboda kai katausayawa rayuwar baiwar Allah nan.

Muazzam ne yafashe da dariya yace asha iskancin naki nabanzane to bari kiji bazan rabu da kawar kiba harsaina cimmama muradina akanta sanan yatashi yabarta agurin adurkushe tana kukan tausayawa kawar tata dan tasan manaal tayi nisa batajin Kira

Abangaren muazzam kuwa tafe yake cike da kudurin sa da yake so yacimma akan manaal yana tafiya yana tunani saiga manaal ta shawo konar babbar makarantar muazzam tagani ranshi abace tace wayyo Allah my dear me yasameka kafadamin .bakomai cewar muazzam saiko tace kafadamin waya tabaka nanuna Masa nahaifu kuma jinin abubakar amal tagani takaraso tanacewa nice natabashi dasauri manaal tace "kece? Amal ce tace eh nice saiki kasheni nana manaal ta wawuri wani katon dutse zata buga mata dasauri aliyu haidar ya rike dutsaan yanacewa manaal kin haukacene kasheta zaki amal ce tace ka keleta haidar takasheni sai hankalinta ya huta dan nafadi gaskiya .nafadadin muazzam Baya sonki saime dasauri manaal ta karasa kusada muazzam ta tsuguna tace hakane dagaske muazzam baka sona ?a,a manaal ina sonki kuma zan aureki .kitambayeta haka tace tana sona nace. Bana sonta shine wai saita rabani dale棣冩Ъdasauri amal ta kalli haidar shima ya kalleta tana zubarda hawaye masu zafi indai zuciyata take tafasa sanan tace muazzam sharrin da zakamin kenan da sauri manaal tace yaisa haka munafuka to yau Allah ya tomu asirinki daga yau sai yau kada kikara kulani idan ba hakaba sainayi ajalinli dasauri amal ta kalli aliyu haidar tace kagani ko nafadamaka ta haukace hai darne yace eee naga alamakam wlh ta haukace fuuuuu amal ta figi jakar ta tabar gurin tana zubarda hawaye itama ko manaal matsawa takarayi kuwa da muazzam ta bashi hakurin abinda amal tamasa sanan tatafi

Haidar ne yakalli muazzam yace yayi kyau nima daga yau karda karamin kallon abokinka kuma yau zan tatara inawa inawa nabar gidan governati natafi duk inda allah ya kaini dasauri muazzam yace haba haidar kada kaimin haka karka barni wafce hananunsa yayi yai tafiyarsa

State route
Tom yana isa gidan governor yafara hada kayansa saiga muazzam nan ya shigo yace haba aliyu mai yay zafi haka dan Allah Kayi hakuri kada ka tafi domin nasaba da kai in su momy suka dawo daga maleshiya mai zan fadamusu dan Allah ka zauna kada katafi aliyu haidar ne yace mai zan zauna naimaka wlh muazzam kayi asarar rayuwarka domin rayuwar da ka dauka bamai bullewa bace dan haka shawara nake baka kaga tafiyata muazzam ne yarukoshi da sauri yace dan Allah kadakatafi .indan kanaso na zauna to kasamu manaal kafadamata gaskiya kacemata baka sonta sanan kajanye kudirinka akanta nan muazzam yace indai wannanne bukatarka najanye kudirina akanta sanan zan sameta nafadamata bana sonta amma kamaun alkawarin bazaka tafiba sai haidar yace nayarda amma kaje ka bawa amal hakurin abinda kaimata domin muazzam katuna sai Allah ya tambayeka domin karaba kan kawayen da suke son junansu sosai dan Allah dan uwana kadaina bin matan da kake sai muazzam yace to yakakeso nayi hardar gaskiya nidai bazan iyaba to zanfadawa dady amaka aure cewar aliyu .tab wlh kaf nigeria banga yarinyar da taminba Aliyu ne yace amma duk kyau manaal batamaka a uhmmm aliyu kenan wlh duk kyaun manaal banaganin kayunta domin hankalina a gangar jikinta yake dan konace zan auri manaal badan komai zan auretaba sai dan ken suffarta badan ina sontaba .tom haka ya lallaba aliyu haidar yazauna .

棣冾樄Turkashi anawata ga wata wanan shine dalilin da kowa bayason muazzam da manaal .tabdijan to kenan ya manaal zatai da soyayy muazzam .kuma sanan yazatai duk lokacin da muazzam yafutamata bayasanta tab akwai kurafa棣冩Ъ棣冦亰


Washegari muazzam yashiga school amma yau aliyu bai samu damar zuwaba sabida bashida lpy tom yauma kamar kullum yana zaune ainda suka saba zama wani yaro yagani dan js1 zai huce kiransa yayi yace yaje js2 yakiramasa manaal abubakar adam tom yaron yace sanan ya juya yatafi can saiga manaal tazo tana zama tace hello my one ykk lpy klu my wife nantace gani akace kan kirana muazzam ne yace eh hakane dama wata magana zanfadamiki yanxu kinsan munada makiya wadanda suke so murabu to abin da nakeso dake daga yau zamurika haduwa aboye indai zamu hadu sai nakiraki domin inmuka cigaba da haduwa zaki hadani da dan uwana hardar domin shima haka yace narabu dake dan haka sai mu kiyaye . manaal da mamaki tace yaya aliyu ne yace karabudani to meyasa? shurundataji yayi bai bata amsaba yasa tace to shikkenan my life nagode da irin kaunar da kake nunamin yauwa swety dukwuya duk runtsi munatare nima haka domin kaine rayuwata kuma kaine farincikina sanan namaka alkawarin bazan taba rabuwa da kaiba domin kaine hasken da ke haskakamin hanya aduk lokacin dan ke cikin duhu najinjinawa gordon namiji kamarka sweetyna I love you with all my heart 閴傘倧绗� nagode da wadanan dadadan kalaman naki yanxu zan je gida kema kitashi kitafi gida tunda antasheku manaal ce tace to .tafiya takeyi cike datunanin waimeyasa mutane basa sonta da muazzam wai mai ya musu ne acikin wadan da basasonta da muazzam hardama haidar shidayake dan uwansa to in ma akwai wanda zai sota da muazzam bai huce aliyuba haka ta isagida da tunanin muazzam


To waoshi wanan muazzam wanene .bara mukutsa domin samomuku cikaken asalin mu azzam .

Abuja
Aunguwar manimfashi akwai wani mutum wanda ake kiranshi da alhaji ibrahim shidai wann bawan Allah yanada mata daya da dansu tilo guda daya mesuna ahmad shiwana mutumin alhaji ibrahim shahararan dan kasuwane yanda tarin dukiya meyawa hakanne yasa tunda ahamad yatashi yaga mahaifinsa nadakudi saiya shiga harkar shiyasa amama besamu yaci zabe awannan lokacinba baban amininsa woto abubakar shine yabashi shawarar ya koma kano da zama domin anan zai iya samu yaci zabe hakako akai inda ahamad yadau shawarar abokinnanshi abubakar .lokacinda yasamu iyayansa damaganar zuwa kano sunji badadi kamar su hanashi amma sakamakon sonda sukeyiwa dan nasu tilo guda daya da allah ya bashu yasa suka amince da bukatarshi sanan sukabashi kudade masu tarin yawa .haka ahamad ya hada kayansa da shida abokinsa abubakar suka nufi kano .cikin ikon Allah ahamad yayi siyaya inda yacizabe.yazama governor a garin kano anan yasamu mata yar nan Tarauni mesuna fatima ya aura nan suka zauna cikin farinciki amama Allah bai basu hai huwaba saida sukai shakara 6 sanan allah yabasu haihuwa anyi murna sosai da farinciki inda baban ahmad wato alhaji ibrahim yajidadin samun jika haka akai suna aka watse inda akasawa yaro suna ibrahim muazzam yaci sunan kakansa to wannan shine asalin muazzam


Tom bara mukoma cikin labarinmu kai tsaye

To amal dataje gida ba abinda takeyi sai tunanin kawarta

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment