Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

#DAKARU-TAWAYE PART 1A KASAR JODAN takasance wata makekeyar kasace datake daukeda mutane samada miliyan dubugoma kasace mai tarin arki dakuma albarkatun kasa dangin xinareda axurfa sannan kasace madaukeda kabilu samada dubu amma cikin wadannan kabilu guda dubu kabila dayace takke jindadi awannan kasa sunesuke abindasukeso kuma alokacinda sukeso babu wanda ya isa yatankamusu domin jayayyadasu nanufin mutuwarka sabamusu nanufin karewar xuriyarka wadannan kabilu anakiransuda suna kabilun jorda sunsami wannan damanne domin kabilarsuce kemulki akasan sarauniya juda itace kemulikin babban birnin joda sarakuna dubu arba inne kekarkashinta tana mulkine bisa xaluncida gallaxama sauran kabilun tamaidasu tamkar bayi basuda wani katabus sai inda akaidasu suda yayansu kamar kasa haka kabilar jorda ketakasu domin sarauniya juda tashelanta adaukacin fadin kasar joda duk wanda yasabama dayadagacikin yankabilan jorda tohukuncin kisane tahanyar ratayeshi atsakiyar kasuwa wannan karfin ikonne yasa kabilun jorda kecinkaransu babbaka domin duk abindasugani konawaye tofa yaxamanasu sannan idan dankabilar jorda yagamace yanaso tobaruwansa komatar aurene dolene tabishi gidansa yai iyakwanakinda yasoda ita inkuwa tadauki ciki toxaimikata gidan sarautan joda xa,araineta hartahaihu taraini abinda tahaifa tsawon shekaru tara sai adauki yaron afarabashi horan yaki acusamasa tsanan sauran kabilun kasan dayakai shekara ashirin sai asashi atawagar dakarun kasar joda tawannan hanyane sarauniya joda taketara dakaru marasa imani sune suketaimakamata wajen karya makiyanta dakuma axavtarda sauran kabilun kasar wadanda akullun suke famada aikin gonan sarauniya hakin xinare kwaranda dasauran aiyuka masu tsananin wahala,tabbas sauran kabilunkasar joda da akegallaxawa sunada mutukar yawa kuma abinna mutukarmusukuna daradadi akan cinkashida akemusu akasar jodan sunada burindaukan fansa sunada burinyima sarauniya juda tawaye to amma kash vasuda kwaringuiwa domin basuda jarumai sannan anjefesuda bakin talauci yunwar cikinsu kawaima ya,ishesu,SHAYIII
#DAKARU-#TAWAYE PART 1B
Tabbas cinkashinda kabilun jorda kemasauran kabilun kasar jodan yanamusu ciwo saudayawa shugabannin manyan kabilun kanyixama domin daukanmataki amma saiyaxamo abanxa akwai shuwagabannin manyan kabilu nakasan gudabiya wadanda sune yan asalin kasar jodan sune kabilun yariko xariko yamako shimmako dakuma bardux wadannan kabilu gudabiyar sune “yan asalin kasar jodan matsala daya sukasamu kansu yakihaduwa sukarika gwabxa yaki atsakaninsu sunakashekawunansu akan sarauta gabadaya sunrasa hankalinsu datunaninsu tahakane karamar kabilan dakebiye musu wato kabilun jorda sukadingashiri sunatanaji gamida hadamakaman yaki sukadauki shekaru maitsawo sunarainon yaransu sunamusu horan yaki kwatsam arana daya sukadaga jartuta inda sukakewaye babbar fadan kasar jodan sukafarma manyan kabilun kasar jodan dasara dasuka awannan lokacinne manyan kabilunsufarga sunhadakai domin sufarmaki kabilun jorda amma sunmakara domin jordawa sunyi mummunanshiri domin sunyi gayyar duk wani dankabilarsu maxa damata domin wannan yaki kwanaki goma shatakwas adauka anagoga yaki amma akarke dole sauran kabilu suka saukemakami ssumika wuya daga wannan ranace jordawa suka haukaragar mulki nakasar jodan kuma dagawannan ranace kowace kabila takasan takoma baiwa,kuma tundaga wannan ranan sauran kabilun sukahadakai waisunaso sukifar da gwabnatin jordawa amma ina sunriga sunmakara sannan kabilun sunada shugaba maisuna HAMDAN shikuma yanada wata karamar yarinya maisuna jidaya kwatakwata jidaya batawuce shekaru gomaba amma sambata dariya sannan batawasa irinna kananan yara dukda sarauniya juda taharamtama danwata kabila yakoyi yaki amma ita jidaya tanabakanta horan yaki acikin gida akowani dare sannan tanatsananta aiyukan wahala domin gabobinta suyi kwari aduk lokacinda mahaifinta yatambayeta dalilin yinhaka saitace tanasone takawo karshen xaluncin sarauniya juda dankari,tunshugaba hamdan yanadaukan abinwasa harlamarin yafarabashi tsoro sakamako faruwan wani babban lamari akwai wasu yayan manyan kabilun jorda dasuke subiyar dasuka addabi
#DAKARUN-TAWAYE #PART1C Suwadannan ‘yayan manyan sarakuna nakabilun jorda sunkasance sunashigowa yankin kabilun baldax suyirashin mutunci sukama kyawawan mata suimusu fyade anaji anagani babumaitankamusu domin idanharwani yakuskura yaijayaya dasu toshida danginsa saisunbar duniya kwatsamda wata yammaci sai sukashigo yankin inda suka kama wasu yammata gudabiyu anaji anagani sushigadasu wani tsohon gidangona wannan lamari yafarune agaba Jidaya lokacintana shekara gomashadaya ranta yaimutukar baci indatadinga cikatanabatsewa kaida lamarin yakureta saitabibayan shedanun kodajama,a suga jidaya tanufi gidangonannan saihankalin kowa yatashi fiyeda daukan yammatannan arasamaidakatarda ita domin kowa yasanta kafaffiyar yarinyace saudayawa mahaifintanekawai ke iyatsaida ita gashi bayakusa hakanne yasa wasumatasa sunufi gidan shugaba Hamdan domin sugayamasa,itakuwa jidaya tuni ta,isagidan gonan inda tarika jiyo ihuda kururuwan yammatan tanufi gurin dasauri kwatsam tariski samarin biyar summa yammatan tsirara sunata wulakantasu koda samarin suga jidaya saiwani yadakama jidaya tsawa keyarinya meyakawoki babutsoro kofargaba jidaya tace naxone inyankemuku hukunci abisa xunubanku afusace yaceke yarinya maxakifice kokimutu jidaya tace wawakaine xakamutu saurayin yaharxuka yanufo jidaya afusace yakaimata mari tagoce dasauri taxaro watakaramar wuka tasokamar aciki yakwalla kara yakifekasa yana biryaya sauransamarin hudu suyokanta itama takwarma ihu taikansu aguje sunahaduwa tadakatsalle tamakale akanwani tuni tasawuka tayanke makogwaransa daga wuyannasa tadira akirjin wani tasokamar wukan akohon xuci afusace wani yakawomata duka takauce kamar walkiya tashige karkashinsa tatsiramar wukan amatsematsi yakamekam tareda kwarara ihu ragowar daya saurayin yatsorata yafuta aguje jidaya tabishi inda yaikaro dawatabishiya yakife takarisa gareshi tatallbeshi sannan tadora wuka amakogwaransa alokacinne mahaifinta dasamari uku sushigo aguje inda yakemata tsawa aa amma tuni jidaya tafarde tsinanne cik shugaba Hamdan sukame kamsuna kalon JIDAYA
#DAKARUN-TAWAYE PART 1D Lokacinda shugaba hamdan yaga aika,aikanda yarsa Jaidiya tayi nakashe yayan sarakuna jordawa harmutun biyar sai yadora hannunsa aka yakwarara ihu yadubi jidaya yace wayyo “yata kinjawo mana masifa shinkinsan bala,indaxaibiyo bayan wannan aikin naki fuskanta amurtuke takalli mahaifinta tace baba masifa bala,i ukuba dama kullun acikinta muke acikinta akahaifemu kamar yadda kuma acikinta akahaifeku tadagamurya tace lallaifa yakamata muma mumotsa mukwaci yancinmu kee yadakamata tsawa kinhaukacene mikikedashi nakayan yaki shinkinada rundunace kijimada yunwar cikinki sannan kikama gabanki lallai kiyitafiya mainisa kadakidawo wannan yankin harsainanemeki jidaya tace ina baba nibaxan guduba kumabaxanja dabayaba kawai kusaurareni sannan kujirani kawai saitajuya taigaba abinta wayyo tunda jidaya taiwannan aika aika bakidaya jama,ar yankin hankalinsu yakikwanciya sukasa xaune sukasa tsaye sunasauraron hukuncinda xaibiyo baya kwatsam ranatsaka saiga dakarun sarauniya juda nabarkowa anguwan batareda ancema jama,ar anguwan kalaba sukataru kwansuda kwarkwatansu akofar gidan shugaba hamdan saidasugama taruwa saidakarun sarauniya juda sukakewayesu sunamuxurai gamida murxa gashin baki tunsafe har ranata futo tatake matsada matasaifaman gumi suke xubarwa tamkar ruwa hankalin kowa yatashi saidaxafin rana yakare akansu sai akajibushin algaita sarauniya juda natahowa amurtuke ranta abace ta isogurin tanabisa wata katuwar giwa wanda akashirya darbuka na alfarma akanta bakidaya jama,a sukaduka suma sarauniya juda sujjada bayan sunmike saitafara magana ranta abace tanacewa axava da axavtarwa la,ana gamida tsinuwa suntabbata akanku yaku jama,ar wannan yanki sanin kankune haramunne tsinannun kabilu kamarku susanya kabilar jordawa xuvda hawaye kuma kunsan hukunci yinhakan kisane mafi kaskanci amma saigashi awannan yankin kunkashe mana yara har biyar tadaga murya shinwani tantirine yaiwannan kaxamin aiki tsit jama,asukayi arasamai tankawa afusace sarauniya juda tace shinwanene yaiwannan kisa shiru babuwand
#DAKARUN-TAWAYE-PART 1E
Sarauniya juda tadagamurya tace wanene yakashesu shirubabu wanda yatankamata afusace sarauniya juda tace dakaru kushirya kudana kwaridabakanku kuseta daukacin jama,ar wannan yanki xan irgabiyar mutukar nakai biyar basufamin wanda yaiwannan barnabaa tokuimusu ruwan kibau tuni dakaru samada dubu sittin sukadana sutave su auna mutanen yankin sarauniya juda tafara kirga daya biyu uku suko jama,ar yankin udaigar sunyirantsuwa saidai sumutu ammabaxasu tona asirin ‘yarshugabansuba lokacinda kirga yakaihudu tuni jama,asun sallama kuma sunasauraran mutuwa tanashirin kirgabiyar sai aji yarinya jidaya tace nasan wanda yakashesu dankari bakidaya jama,a sukabude idanu sukaxubama Jidaya sunamamaki sarauni juda tace yarinya wanene yakashemin mutane babutsoro jidaya tace sune sukashe kawunansu sarauniya tadakama jidaya tsawa kemahaukaciya tayaya jordawa xasu yaki junansu harsukashe kawunansu jidaya tace ranki yadade tayaya kabilar burdax wanda sukerayuwa acikin tsora datsananin yunwa xasukashe shafaffudamai,wanda sunsanyin hankan bala,ine damasifa agaresu kalaman jidaya yashigi sarauniya juda tabbas tasan abune maiwahala asamu wani acikin kabilun wannan gari ya,iya kodamarin dankabilan jordawa balle harma takaiga kisa sarauniya juda takurama JIDAYA idanu tagababu karya afuskan yarinyar saitace yarinya togarin yayasuka kashe kawunansu jidaya tace munaxaune ayankimmu saiga wadannan samarin subiyar sunshigo yankimmu sukama wata kyakkyawan karuwa yarkabilar burdax sutafida ita gidan gonan mahaifina lokacinda sukaita saisukaimata tsirara kodasuga kyakkyawan suranta saihankalinsu yatashi inda sukafara yunkurin haikemata to awannan lokacine rigima yabarke atsakaninsu domin kowannensu yanaso aceshine xaifara lalatada ita to awannan lokacinne idansu yarufe sumanta dayan uwantaka sukama fada hartakaiga makami tahakane sukashe kawunansu SARAUNIYA JUDA takwarma ihu tace kaiya lallaisharrin mace yawuce haka kowa yabiyema mace tosaitakaishiga hallaka afusace takalli jidaya tace to ina TSINANNIYARDA DATAISANADIN,SHAYII
#DAKARUN-TAWAYE-1F
Sarauniya JUDA takama Jidaya tsawa tace inamatanda taisanadiyar mutuwan mutanena maxakifadamin ko insare kanki bataredatsoro kofargababa Jidaya tace anriga ammata hukunci,ran sarauniya juda yabaci takwarara ihu tace wanene keda ikon yanke hukunci bayanni tarika muxurai tanakumbura tanacika tanabatsewa nanfa hankalin jama,a yatashi domin sunsan jidaya tayankota cikinkakkausan murya sarauniya juda taceda jitaya wanene yayanke hukunci kifadamini tabbas shima saina yanke kansa batareda tsoroba jidaya tace babanane kar uba saida hantar daukacin jama,an shugaba hamdan takada sukatsuramasa idanu inda sarauniya juda tacigabada huce tanagurnani kamar xakanyarda akwashema yaya shiko shugaba hamdan kansa nakasa yakama jawabi kigafarceni sarauniyata hankaline yagushe xuciyata takadu lokacindana gabarnanda tsinanniyar matannan dataisanadiyar mutuwan jama,ar bansan lokacinda nasanya takobi nadatse kantaba sannan nasanya atsireta akututturan dabino kana nabankamata wuta takone kurmus koda sarauniya juda taji irin hukuncinda shugaba hamdan yace yayi saihankalinta yakwanta tabushedadariya tanuna shugaba hamdan tace tabbas kasan darajar kabilata saitaima dakarunta tsawa tace maxaje mujuya, koda sarauniya juda taigaba itada jama,arta saijama,ar kabilun yariko,baldax kanari da mayago sukabarkeda murna inda sukadaga jidaya sama suna ihu damurnan takashe la,anannu sannan takubutardasu daga hallaka dukmurnan da akeyi jidaya ranta abace babu alaman murmushi ko fara,atareda ita har akaita kofar gidansu sannan asauketa kasa jama,naneman watsewa saitadaga murya tace kudakata cik kowa yatsaya akaxuramata idanu itakuma sai muxurai take tana kallon jama,a dayabayan daya KUJIRANI X
DAKARUN #TAWAYE!PART1G) #CIKdaukacin mutanesutsaya sukaxubama JIDAYA idanu takaremusu kallo tacejama,a lokaci yanatafiya kwanakisuna wucewa watanne suna shudewa sannan munacinye shekarummu kuma munariskan xamuna masuyawa tacigava dacewa dukalokutanda na ambata sunaxuwa dasauyi amma mubama sauyawa meyasa? jama, sukaitsit babu amsa tadagamurya tacekunyishiru tamkar bakugane komaiba alhali kunfahinci xancena tadaga murya tace imma kunfahimta imma bakufahimtaba to inanufin ‘yanci yaushe kabilummu na yamako yarina kanako da bardux xasu kwaci yancinsu agurin tsinannu la,anannu jordawa lallai mulkin xaluncin ya isahaka tabbas munabukatan yanci, dankari aiwadannan kalamai na jidaya sunfurgita jama, indasuka shiga rude fiyedakima tabbas idan sarauniya juda taji kalaman jidaya tosaita rushe anguwa sannan takashe kowa domin hakan yataba faruwa ayanki dur indawani matashi maisuna Sam yadagatutar yanci cikin sa,adaya dakarun sarauniya juda sukamamaye yankin tamkar girgixan kasa haka akagirgije anguwa damutanen yankin bakidaya,tunoda wannan masifada sarauniya juda taimamutanen ‘dur yasa jama,a sukawatse suvar jaidiya itakadai daga ita saimahaifinta dasauri yakama hannunta yashigada itagida yatsaida ita aturakansa yakama kafadunta yagirgixa yace ‘yata wannan lamari yafikarfimmu bamuda karfi bamudakarfe kijanye wannan kudiri naki na tawaye tunkafin masifa ta afkamana jaidiya taimurmushi tace baba acikin masifa damamuke kumaa kafintakarisa saiga wani yaron shugaba hamdan yashigo afurgice yanacewa shugaba munfada bala,i tamutakare hamdan yace mekefaruwane surai,surai yacemugyaro amfanin gonanka mundauko bisa rakuma arba,i dawakai arba,in kwatsam saiga dakarun sarauniya juda takesukarbe komai sukaigaba jinhaka sai hamdan yacewannan basabon abubane suje xamunemi wani agurin ubangiji jinhaka JAIDIYA taceda surai tawacce hanya subidakayan mahaifina yace sunbita doguwargadane kawai takamahanyar futa dasauri mahaifinta yabita yana kwalamata kira amma inatuni tahaye doki,indayashagabanta yace aa ‘yata TACEBABA NAYANKEHUKUNCI BABUTSORO
#DAKARUN-TAWAYEE PART1H) Tamkar futankibiya jidaya taxaburi doki tanausadaji gudu taketamkar xatabangon duniya tafuta acikingari tafiyar sa/aviyu tayi tafada dajin rukuki dajine maibantsoro domin yanadaduhuwa sakamakon manyan itatuwa dakuma manyanduwatsu dingimadingima tamkar xasutabo sama kaitsaye jidaya tanufi babbar gadar xarkiv wata katuwargadace wacce akayita da igiyoyi murdaddu dakuma itatuwa gadar natsakanin wasutsaunukane gudabiyu wadantsawon gadar saikaitafiyar sa,ahudu akata wanda kasanta ruwane maitsananin xurfi kegudana tabbas indai mutun yasullubo cikin wannanruwa tofabamakawa yahallaka,lokacinda jidaya ta isa wannangada saitariski dakarun sarauniya juda sunriga sunhau kangadar sunyinisa sosai yawansu xasukai dubu sittin tahagesu tareda dukiyar mahaifinta sunaneman haure gadan saitasaki ihu tana kwalamusu kira inabamasajinta ballesutankamata ganinhaka tasaki linxamin dokinta tabibayansu tanarafka ihu kozasujita amma ina kaikoda jidaya tagasunaneman ketara gadar alhali akwaishirinda taimusu saitafudda bakada kwari tadana kibau gudabiyar tawatsau atarekibaudin sutafida masifar gudu aaune suje susoki mutunbiyar suhudasu sufuce sukara hallaka dakaru shabiyar jar uba afusace dakarun sarauniya juda sutsaya sannan sukajuyo afusace kar uva saisukai idobiyuda jidaya tanawani huci tsananin mamakine yakamasu ace yarwannan yarinyarce takawo musu farmaki ahassale jidaya tacekaitsinannu kunamamakine tokusani nice ajali maitadda nakwance tadagamurya tace inratsuwa da uvabangijin sama ayaudayankubazairayuba dakarun sufusata tamkar xasu afkama rundunan maxaje hakabakidayansu sukaikan jidaya damugun nufi itama ta afkamusu dankari yauga karama dababban aiki macemaikamar maxa kwarine babu domin anahaduwa tatarwatsa gayyar maxaje tafara kisa tamkar xakanya agarken tumaki tarika karya wuyan maxa tanasokesu duk inda tagilma saikaga maxaje nafaduwa dawakai nasulmiyawa ruwa tsabar masifa saida jidaya tajuya akalar tafiyan inda takora rakuma dadawakan dasuk daukeda dukiyar mahaifinta baya takorasu sannan tafuskanci makiyaaa
-#DAKARUN-TAWAYE PART1(I)
Wani sabonsalon yaki Jidaya kesaukema makiya indatasauyama dawakin da rakumadasukedaukeda dukiyar mahaifinta hanya takomadasu bayanta taimusu tsawa dawakanda rakuman sukadauki hanya inda itakuma jidaya tafuskanci makiya tace kaitsinannu nakubutar dadukiyar mahaifina ammakubaxaku kubutaba taimusu tsawa tacekutaho afusace su afkamata inda itama takifu akansu tarikaturasu lahira tabbas jidaya jarumace domin aduklokacinda takaikora saita hallakasamada mutun arba,in jidaya nawannan yakine tanawaigen dawakannan koda tatabbatar dawakan darakuman sukaikarken gadan sunsauka harsuntakatsauri kawai saitajuya tabibayansu takifa aguje tamkar iska haka take falfala gudu ganinhaka suma dakarun sarauniya juda sukabarka ihu sukabibayan jidaya aguje shugava duf kerafka ihu yanacewa kadakubartatakai lallai kukasheta maxajesukarika jifanta miyagunmakamai amma basasamunta ahaka takaikarkengadar, tadanba makiya taxara kawai saitatsaya cik sannan tafuskanci makiya indasukuma sucigabada tunkarota sunakwarma ihu burinsukawai su isogareta kayya ciksukatsaya gamidashiga tashinhankali inda sukasa motsawa saboda tsananin tashinhankali jar uba bakomai yasanya dakarun sarauniya juda cikintashin hankaliba faceganin jidaya tadaura kakkaifan takobinta abisa igiyardake daureda gadar takama kokarinyanke igiyar tabbas indaitainasaran yanke igiyar tofa kafxasuhallaka jidaya tahimmatu wajenganin tayanke igiyar sadauki duf yakwarara ihu yanacewa aa aakai koda yagabamafita saiyadakama dakarunsa tsawa cewa kacimmatamana, atare dakarun sukaikanta kaiya saida sukaxodavda ita takarisa yanke igiyar,gadar taikasa inda bakidaya dakarun sarauniya juda sukahallaka acikin ruwandake kasan gadar,jidaya takada dawakai darakuma taigaba,dankari labarin halakar dakaru dubu sittin ya isaga sarauniya juda hankalinta yatashi tacikatabatse tamike takwarara ihu wanda saida fadarta takamagirgixa taketadauko madubin tsafinta tasabikaranto dalamusan tsafi saihoton abindayafaruda dakarunta yabaiyya kawaitaga yankewargadarne amma batagawa yayankegadarva
#DAKARUN-TAWAYE PART 1J
Hankalin sarauniya juda yaimutukar tashi domin bataganin dakarendake hallakamata jama,arta kawai gilmawar takobinsa takegani takobin tsafinta soke dakarunta tacigabada kurama madubin tsafinnata idanu koxataga jarumin dake yakar mutanenta amma har akai inda jidaya tayanke gadar bakidaya gadar takarye jama,arta suhallaka amma abinmamaki bataga fuskan jidayaba wannan daliline yasa sarauniya juda takwarara ihu maikarfinda yarika amsa kuwa acikin birnin jodan tatafa hannu sau uku saigawata tawagar mayaka tabayyana agabanta xasukaisu dubu uku takaremusu kallo sannan takira sunan shugabar tawagan maisuna fawan tace kadibi dakarunka kajega tsaunin lajana domin katahomin daboka xundai shine xaisanardani tsinannendake kashemin dakaruna,acankuwa yanki kabilun baldux lokacinda sukaga jidaya tadawo dadukiyar mahaifinta bayan sunada labarin cewa dakarun sarauniya juda sunkwaceta sai mutane sukacikada mamaki sannan tsoran abinda xaibiyo baya yakamasu,shiko shugaba Hamdan lokacinda yaga yarsa jidaya takwatomar dukiyarsa saitsoro yakamashi yaruga aguje yaje yarungume yarsa yakankameta tamkar baxaisaketaba tsawon dakika gomashabiyar sannan yasaketa yakama hannuwanta yajijjigata yace “yata narantseda soyayyardake tsakaninadake dagayau baxankara hanaki yunkurin tawayeba lallaikece xakixamo silan kubutar kabilunmu ahannun tsinannun axxaluman kabilun jordawa dasuka dadesuna cutardamu jidaya tace nagode babana gadukiyarkanan nixantafi lajana tajuya xatatafi harta kusaficewa saiyakira sunanta cik tatsaya batareda tawaigoba saishugaba hamdan yace ‘yata xakitunkari sadauki fawanda jama,arsa atsurin lajana kikashe dakarunsa ammashi kadaki kasheshi tace akamme baba yace dominshima yanada waniburi irinnaki axuciyarsa lallai kinemi hadinkansa dukdanasan saikun gwabza yaki tsakaninkedashi akarkexaimara mikibaya dominshima yanada burin tawaye,jinhaka jidaya taimurmushi tacenagode babana tafita aguje ta,isaga dokinta tadakatsalle tahaye dokinta taimar kaimi dokin yaihaniniya sannan yabigi kirjinsa yaifutarkibiya,SHY
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment