You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู
๐๐๐๐ 12๐ฆ
Bata sha wahalar zuwa gidan su Zee ba dan tayi mata kwatance kuma driver daya ษauke ta yasan gari har ฦofar gidan ya kai ta shiga tayi tana sallama da sauri Zee ta taso ta rungume ta cika ta tayi tana jan ta zuwa ciki, Babbar Mace ce zaune ta hakimce a kujera tana ta sakin murmushi ganin su, Zee ce ta hau cewa
"Na zata ai ba zaki zo ba, da na miki rashin mutunci gobe zamu koma Jigawa"
Kwace hannun ta tayi tana cewa "Irin wannan zuba haka, ki bari in zauna mana" ta faษa tana ฦara sa wa kusa da Maman Zee a ฦasa kusa da kafar ta ta zauna tana gaishe ta amsawa tayi tana saka mata albarka ta tashi ta basu guri. zaman hira aka fara tana ta bata labarin jigawa da makaranta, har bayan Magariba tana gidan su Zee sai hira suke taji daษin fitar ta daga gidan sai da Mama tace dare yanayi sannan ta shirya driver su ya maida ita gida...
๐ฅ๐๐ฅ๐๐ฅ
A gidan Ummu kuwa Jaanan na fita ta dokawa Tawfeeq kira yayi maza ya dawo gida babu lafiya, yana zuwa ta hau ce masa Jaanan tayi mata dukan tsiya sannan ta fice daga gidan ita bata san ina ta nufa ba abin ya bashi mamaki kamar Jaanan da dukan Ummu yana ganin kamar haka ba zata kasance ba Ummu ce ta share hawayan sai ta ce
"Kaga nan baya na baka ji shi ba kamar ya karye wallahi Allah dai ya kwashe mata albarka" ta faษa tana nuna masa bayan nata shiru kawai yayi mata sai da yaji zata ฦara magana sannan ya ce
"Ummu Allah ya sauwake bari ta dawo zan mata faษa In Sha Allah" yayi saurin faษa haษa rai tayi ta hau cewa
"Faษa ma zaka yi mata kenan ba saki ba, ina ce maka ka duba bayana ina tunanin na karye amma kana min zancen faษa zaka yi mata, maybe sai Jawaheer ta ษora ni yau ฦashin haฦarkarina kamar ya cire amma kana min wani zancen zaka yi mata faษa to sakin ta zaka yi"
Nan Ummu tayi ta bambamin masifa da bala'i dole sai ya saki Jaanan da kyar ta barshi yaje Sallar La'asar shima sai da yayi mata alkawarin yana dawowa zai bata takarda, har bayan Magariba bai dawo ba dan haka ta kafa ta tsare a kofar part ษin ta. Horn aka yi mai gadi ne ya buษe gate ษin a compound aka yi parking Jaanan ce ta fito daga ciki ganin Jaanan yasa Ummu sakin salati tana cewa "yawon banza kika tafi yanzu" ko kallon ta bata yi ba ta nufi part ษin ta "Jaanan" taji an faษa juyo wa tayi Tawfeeq ne yake shigowa
"Waya kawo ki" ya tambaye ta
ฦaramar dariya tayi sai tace "Driver gidan su Zee ne, Maman ta ma tana gaishe ka" ta ฦarasa faษa ok kawai yace mata sai a lokacin ya lura da Ummu da take tsaye tana cika tana batse wa
"Bani takardar" ta faษa tana miฦa hannun ta
"Ummu ba yanzu ba dare yayi" ya faษa mata
"Ina wasa da kai, ka bani takarda ko ka sake ta inaji Yanzu ba da ษata lokaci ba"
"Ummu ki bari da sai safe"
Saurin katse sa tayi tana cewa "Sai na ษata maka rai ne Tawfeeq"
"A'a Ummu" shima ya faษa
"To Ka sake ta nace Tawfeeq, ai ba itace autar mata ba, in ka rabu da ita zaka samu wanda suka fita ba ma guda ษaya ba" ta karasa faษa tana watsa wa Jaanan wani kallo, ita dai Jaanan bata ce komai ba har a lokacin yana rike da kansa bai ce komai ba ta cigaba da cewa
"Sai na tsine maka ne Tawfeeq zaka sake ta, ina dalili kana gani baya ta karyan amma kaki sakin ta" da sauri ya matso kusa da ita yana riฦe hannayenta ya hau cewa
"Kar ki min haka Ummu ina matukar son Jaanan in kika rabani da ita mutuwa zanyi"
"kafi son mace a kaina Tawfeeq" tayi saurin faษa, Jawaheer na gefe tana kwasar dariya har da video take yi, numfashi yaja sai kuma yace
"Duk da ina son Jaanan har yanzu zan bi Umarnin ki Ummu" ya faษa yan share hawayen daya zubo masa sai kuma ya cigaba da cewa
"Jaanan na sake ki saki ษaya Allah yasa haka ya zame mana Alkhari"
Zaro idanun ta tayi waje zuciyar ta na bugawa da sauri duk da sakin take buฦata a yanzu daya ce ya sake ta sai da taji kamar guduma aka daษa mata a tsakiyar ka lokaci guda yaji kamar an sara kanta biyu dafe kan tayi bata san lokacin da hawaye suka sauka a fuskar ta ba har rige-rigen zuba suke_________________โ๏ธ
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
09047574404/07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู
๐๐๐๐ 13๐ฆ
"Allah yayi maka albarka" ta faษa tana washe baki zuciyar ta tass burin ta ya cika. Jaanan ce tayi ฦarfin halin cewa
"Nagode Ummu Allah yayi min sakayya, Nagode da ba kashe ni kika yi ba kamar yadda kuka faษa gwara da kika saka ya sake ni" ta ฦara sa faษa da ฦyar sakamakon kukan daya ฦara kufce mata.
Da sauri ta juya ta nufi part ษin ta bata bukatar ฦara jin komai daga baฦin su. Cikin Ummu ya bada wani ฦululu dan bata san yaya aka yi taji plan ษin su ba, Tawfeeq ne yayi wa Ummu kallon ina bukatar ฦarin bayani bata ce masa komai ba, tayi saurin basar wa tana nufar part ษin ta, kamar zai bi bayan ta sai kuma ya fasa yabi bayan Jaanan. A ษaki ya tarar da ita tana ta kuka ganin ya shigo yasa ta tashi da sauri ta nufi wardrobe akwati ta janyo ta fara haษa kanyan ta zama yayi a gefen gado ya fara ce mata "kiyi haฦuri ba haka naso ba, ina zaki kike haษa kaya"
"Haka Allah ya ฦaddara, gida zan tafi yanzu"
"Da daren nan Jaanan?,Ai na zata sai kin gama Idda ko Ummu zata haฦura kafin lokacin in mai da ki wallahi ba a son raina aka yi haka ba"
Tsaya wa tayi da zuba kayan ta ce "Babu amfanin zama na, aure ne kuma ya ฦare dan haka gidan mu zan koma" ta faษa masa tana juyawa ta cigaba da zuba kayan. "To ki bari sai da safe sai in kaiki in bawa su Ammi haฦuri"
Bata ce masa ฦala ba ta cigaba da haษa kayan ta sai. Yin duniya Tawfeeq yayi ta zauna sai ta gama idda amma taki karshe yace ta bari gobe zai kai ta da kansa tace bata so yau a Jigawa take son kwana. Dubawa yayi ko zai samu jirgin da zashi Jigawa yayi mata Booking ko da gobe da safe ne sai Allah yasa ya samu Flight wanda zashi Jigawa a ranar karfe goma na dare zai tashi a lokacin siya mata ticket ya sanar mata sai lokacin ta haฦura zata jira time yayi ta tafi...
Thirty Minutes Later
Ta gama shirin ta tsaf komai ta haษa tana zaune a palour jira take ya dawo ya sauke ta yace ta jira shi. Bugo ฦofar aka yi da ฦarfi da Sauri ta tashi ta nufa dan ganin wane yake bugowa. Ummu ta tarar turus a bakin ฦofar taษe baki tayi ta koma cikin palour "me kike yi baki tafi gidan ku ba har dare yana ฦara yi" Ummu ta faษa tana biyo bayan ta zuwa cikin Palour'n
"Zaman Idda Ummu" ta faษa ba tare data kalle ta ba
"Ko kin zauna ba zai maida ki ba kar ki saka rai dan zan Aura masa yarinyar kirki mai nutsuwa da tarbiyya" Ummu ta faษa
Wata irin dariya Jaanan ta kwashe da ita sai kuma ta hau cewa "karki wani ษaga hankalin ki nan da mintina kaษan zan tafi, nima ai ba zan so dawowa gidan wadda take neman rayuwa ta ruwa a jallo ba wadda take ฦoฦarin kashe ni" ta ฦara sa faษa tana watsa mata wani kallo mai kama da gargaษi a harzuฦe Ummu tayo kanta da sauri Jaanan ta miฦe tsaye, Ummu ce a fusace tace
"Jaanan" ta faษa tana nufar ta tare da shaฦo wuyan ta.......
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
Kuyi haฦuri da wannan ina Busy ne zuwa dare ko gobe zan cigaba.
07077791941

๐๐๐๐ 14๐ฆ
"Haba Ummu mene haka ki cika ta" Muryar Jawaheer dake Laษe a can gefe ta ratsa kunnen su a bazata Ummu ta juya tana kallon ta bata san lokacin ษata saki Jaanan ba tana cewa "Me kike yi anan Jawaheer?"
Bata ce komai ba ฦaraso wa tayi tana Jan hannun Ummu tare da cewa "Mu tafi Ummu, babu amfanin zama kina yi mata magana tunda kin raba su burin mu ya cika" ta karasa faษa tana hararar Jaanan. Buษe baki Ummu tayi zata yi magana Jawaheer tayi saurin rufe mata baki tare da jan hannunta suka fice daga part ษin. Faษawa cikin kujera Jaanan tayi tana sauke ajiyar zuciya...
Ba jima wa da fitar su sai ga shi ya shigo a zaune ya sameta ta zabga tagumi sallama yayi shiru bata amsa ba ya ฦara wata, nan ma shiru bata amsa ba, a kusa da ita ya zauna yana kiran sunan ta a ษan firgice ta kalle shi sai kuma tace "Ka dawo?" "Eh" yace mata sai kuma ya ฦara cewa "Me yake damun ki nayi ta sallama baki amsa ba" "Babu komai kawai mu tafi" ta faษa tana tashi da sauri tare da ษaukar wayarta ta fita, "It's Ok" ya faษa tare da ษaga kafaษa sai kuma ya tashi yaja akwatin nata ya fice. A bakin mota ya same ta tsaye buษe wa yayi suka shiga. Ummu tana daga balcony ษinta tana kallon ikon Allah Jawaheer ta hana ta magana wani iri take ji a cikin zuciyar ta yanayin gaba ษaya ba daษi a kan idon ta suka fice daga cikin gidan da sauri ta juya ta nufi ciki. Tsaki Jawaheer taja tana komawa ciki itama...
Suna fita daga gidan basu zarce ko ina ba sai airport zama suka yi suna jiran lokacin tashin nata yayi, kallon sa tayi a karo naba adadi ษauke kan tayi tana maida shi kan wayarta, gyaran murya yayi yana cewa "Lafiya kike kallo na?, kuma kin ฦi magana"
Girgiza kai tayi tana cewa "Ba komai fa" "Allah akwai" shima ya bata amsa ฦaramar dariya tayi tana cewa "dama cewa zanyi ba zaka koma gida ba kuwa? kar Ummu tayi faษa" ta ฦara sa faษa tana kallon shi
ฦauke kansa yayi daga kallon ta yana cewa "In kin tafi zan koma ai ba kwana zan yi anan ba" jinjina kai tayi tana maida hankalin ta kan wayar tata.
Fara kiran su da aka yi ne ya sata saurin miฦe wa tana riฦe akwatin ta tashi tsaye yayi shima.
Magana ta fara muryar ta a raunace tana cewa "Nagode da soyayya da kulawa, Allah ya haษa ka da macen kirki wadda ta fini, ka cigaba da yi wa Ummu biyayya kar ka saษa wa umarnin ta" ba ta jira Abinda zai faษa ba tayi saurin barin gurin, da wani irin yanayi ya koma ya zauna kwalla na cika idon sa bai son yana matukar ฦaunar Jaanan ba sai yanzu Ummu ta raba shi da macen da yake tsananin kauna.
Har sai da jirgin su ya tashi sannan ya bar airport ษin yana jin wani irin kewarta, dan Jaanan macen ฦwarai ce duk da bata son sa biyayya kawai tayi ta zauna da shi...
๐ ณ๐๐๐๐ ด ๐ ธ๐ ฝ๐๐ ด๐๐ ฝ๐ ฐ๐๐ ธ๐ พ๐ ฝ๐ ฐ๐ ป ๐ ฐ๐ ธ๐๐ ฟ๐ พ๐๐, ๐ น๐ ธ๐ ถ๐ ฐ๐๐ ฐ ๐๐๐ ฐ๐๐ ด.
A hankali take fitowa daga cikin jirgin riฦe take da waya a hannun sai hand bag dake rataye a kafaษar ta numfashi ta fesar tana sakin murmushi ฦarasa sauko wa tayi, akwatinta ta ษauko tana nufar parking space nan ta tari Cab tana shiga faษar inda za'a kaita tayi suka fice daga airport ษin..
A ฦofar gidan yayi parking fitowa tayi tana jan akwatin ta Kallon Unguwar tayi dare ne sosai amma ko ina haske wani irin abu ne ya daki zuciyar ta lokaci guda tana matuฦar tsoron haษuwa da Ammi ga wani irin son Fawzan daya ฦara shiga ranta, kusa da gate ษin gidan ta ฦara sa tana kwankwasawa rungume wayarta tayi a ฦirgin ta tare da cewa "Alhamdulillah gida me daษi, zan haษu da My camp after a year"___________โ๏ธ
Wai ina Fawzan ne Jama'a ๐๐.....
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
Kuyi haฦuri da wannan ina Busy ne zuwa dare ko gobe zan cigaba.
07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู
๐๐๐๐ 15๐ฆ
Mai gadi ne yazo ya buษe mata jikin sa sai tsuma yake kan sa ya leฦo ganin mace ce ya sa shi sauke ajiyar zuciya hanya ya bata alamun ta shigo a hankali ta shiga cikin gidan sai sauke numfashi take a kusa da shi ta tsaya ganin kamar bai gane ta ba yasa ta cewa
"Baba lafiya na ganka haka?, Baka gane Ni bane? Jaanan ce fa"
ฦara kallon ta yayi da kyau tare cewa "Jaanan kece a daren nan? Ina Mijin naki?"
"Yana gida" tace tana wuce wa ciki shiru alamun kowa bacci yake yi. A bakin part ษin su ta tsaya a hankali ta kwankwasa ฦofar ta ci sa'a lokacin Jumaymah ta fito shan ruwa taji kamar an taษa ฦofar kitchen ta shiga ta ษauko ruwan tana fitowa taji kamar an ฦara bugawa agogo ta kalla ganin lokaci yasa ta zare ido tana cewa "Da tsohon daren nan? Waye kuma? Allah yasa dai lafiya" ta raya a zuciyar ta, ฦofar ta nufa dan ganin wane yake bugawa tana buษe ฦofar taci karo da Jaanan tsaye "Yaya" ta faษa da ษan ฦarfi da sauri Jaanan tasa hannunta ta toshe mata baki "Kiyi shiru" ta faษa tana shigowa tare da cika mata bakin "Ya na ganki da tsakar daren nan?, ษaya ta wuce fa" Jumaymah ta faษa karษar akwatin tayi daga hannun Jaanan, Jaanan ce ta cigaba da cewa "Labarin da tsaho mu shiga ciki bacci nake ji" "Ok" ta faษa suna shiga cikin ษakin Jumaymah....
AฬธSฬธUฬธBฬธAฬธHฬธ
Tana idar da sallah ta fito palour dan tana son suyi magana da Papa kafin ya fita Office, ga Jumaymah ta takura mata da zancen me yasa ta zo gida shiru kawai tayi mata dan ta rasa me zata ce mata. zaman jiran shi tayi bata daษe da zama ba sai gashi ya shigo truss ya tsaya ganin ta zaune ฦasa ta sauko ta zauna tana gaishe shi bai amsa ba ya hau ฦwalawa Ammi kira "Kizo ga Jaanan"
da hanzarinta ta fito tana cewa"Jaanan kuma?"
"Eh ita fa" itama truss tayi ganin ta a zaune "Yaushe kika zo ban sani ba?" Cewar Ammi
"Anan na kwana tsakiyar dare nazo" Jaanan ta faษa
Papa ne yace "Kwana kuma? Meya faru kika baro gidan ki?"
"Ya sake ni Papa" ta bashi amsa kanta a ฦasa
Dukar zuciyar su maganar tata tayi harษe hannun sa yayi a kirji yana sauke numfashi sai kuma ya zauna yana cewa "Tashi ki koma ciki in Safiya tayiza muyi maganar" Thom tace tana miฦe wa ta shige ษaki. Guri Ammi ta samu ta zauna "Saki" ta maimaita kalmar dan ta tsaya mata a rai......
๐ฃ๐ฅ ๐ฃ๐ฅ ๐ฃ๐ฅ
Washegari
10:00ฮฑษฑ
Zaune suke a cikin Palour tsit baka jin ฦarar komai sai Muryar Jaanan da take magana tana kuka shiru tayi alamun ta kai ฦarshen zancen jigum-jigum duk suka yi Hajiya ta zabga Uban Tagumi jikin su duk yayi sanyi jin halin da ฦดar su ta shiga babu wanda ya taษa neman ta a cikin su, Hajiya ce ta ฦore shirun nasu da cewa
"Ya sake ki fa kika ce Jaanan? anya ba gudo wa kika yi ba?" Hajiya ta maimaita. Gyaษa musu kai tayi "Innalillahi wainnaillaihir-rajiun, Ina Ummu take har ya sake ki bata hana ba?" Ammi ta faษa ta kallon Jaanan ษin
Jaanan ce ta ษago ta kalle ta sai kuma ta sunkuyar da kanta tana cewa "Ammi tana nan nace miki ita ta saka ya sake ni".....
โกฦฦฦศคฦฦโก
_____________โ๏ธ
# ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท๐ฏ
09047574404 / 07077791941
WhatsApp Only
Like, Comments & Share Fisabillah๐ฅฐ๐
ADVERT๐
๐๐ฑ*OUM IKRAM DATA SERVICES*๐We offer you the best affordable and cheapest data๐
MTN
๐ฒ500MBโ 150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ900
๐ฒ4GBโ1300
๐ฒ5GBโ1500
๐ฒ10GBโ4000
*461*4#
AIRTEL
500MBโ180
๐ฒ1GBโ350
๐ฒ2GBโ700
๐ฒ5GBโ1700
๐ฒ10GBโ3000
๐ฒ15GBโ4200
๐ฒ20GBโ5600
*140#
GLO
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ600
๐ฒ3GBโ800
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2500
*127*0#
9MOBILE
๐ฒ500MBโ150
๐ฒ1GBโ300
๐ฒ2GBโ500
๐ฒ3GBโ700
๐ฒ5GBโ1300
๐ฒ10GBโ2000
*228#
All are Valid for 30 Days
RECHARGE CARD, CABLE SUBSCRIPTION AND ELECTRICITY BILL ARE ALSO AVAILABLE.
AFTER THAT ALSO WE DO GRAPHICS DESIGN TO DECORATE YOUR BUSINESS WITH LOGO/FLYR AND YOUR INVITATION CARD.
YOU CAN CONTACT ME VIA THIS PHONE NUMBER ๐
07036133868
๐ฝ๐ธ๐๐ผ๐โค๐ธ๐ธโโ๐ธโโ๏ธ
๐ซ ๐ ๐จ๐ฅ๐๐๐๐ก๐ ๐ซ
An Imaginary Love Storyโค๏ธ
๐๐๐พ๐๐ ๐ฐ๐ฝ๐ณ ๐๐๐ธ๐๐๐ด๐ฝ
๐ฑ๐ ๐ต๐ฐ๐๐ด๐๐๐ฐ๐ฐ๐ท๐๐ฐ๐ท
๐ ๐๐๐๐ฌ๐ ๐ช๐ฅ๐๐ง๐๐ฅ'๐ฆ ๐๐ฆ๐ฆ๐ข๐๐๐๐ง๐๐ข๐ก
ุจุณู ุงููู ุงูุฑุญู ู ุงูุฑุญูู
๐๐๐๐ 16๐ฆ
โกฦฦฦศคฦฦโก
A bangaren Fawzan yana fita daga gida bai zarce ko ina ba sai gidan wani Abokinsa YASAR. Rashin jin magana ta lokacin yarinta duk tare suke shi yana shaye-shaye amma Fawzan baya yi sau ษaya ya taba ya daka ta tasu yayi shima lokacin Birthday ษin sa ne ya dawo gida a buge ranar Maah tayi masa mugun duka sai da yayi cuta. Tun daga nan ya rabu da shi bai kara kula shi ba. shine Dalilin da ya sa su Hajiya suke ce masa ษan shaye-shaye. Rabon shi da shi tun da suka gama secondary school sai kwanaki suka haษu shine yasan yana garin yazo har gidan sa.
A ฦofar gidan ya tsaya horn ya danna maigadi ne yazo ya buษe masa a guje a shiga gidan fito wa yayi daga motar da sauri mai gadin yazo gurin sa Yana gaishe sa bai amsa ba yace
"Yana ciki?" Eh yace da ษan gudu ya shiga cikin gidan. Ba wani babban gida bane palour ne madaidaici babu kowa a ciki sai ฦarar TV da take tashi wucewa yayi zuwa bedroom