Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya Ma'in ya kawota tayi agidan nan


aunty Safina ce taxo tasameta a parlour ta k'araso taja hannunta suka shiga wani bed room
cikin nutsuwa tace "Ma'isha inaso kisaki jikinki ki dauka nan kamar gidankune ko gidan Ma'in duk abuda kike bukata kiyimin magana san-nan gobe in Allah ya kaimu xa'a kawo miki kayanda xaki ringa sawa da phone d'in da xaki na anfani da ita xaki xauna anan nad'an wani lokaci ne komai yana daidaita xaki koma gida" cikin damuwa Ma'isha tace "aunty to mene dalilin kawoni gidan nan" murmushi aunty Safina tayi tace "xakiji amma bayan xuba yanxu abunda nake sodake shine kisaki jikinki nan gidankune" murmushi Ma'isha tayi ta dukarda kai k'asa haka aunty Safina taringa janta da hira tun bata saki jikiba harta sake suka ringa hira sai 10:30pm san-nan aunty Safina taimata salama ta tafi itakuma ta kwanta xuciyarta fes





ya Ma'in yana kumawa gida yatadda Safna a parluor tana ganinshi ta mike tana cewa "ashe fita kukayi tun daxu nadawo amma naga ba kwanan sai baby kawai" cikin nuna rashin fahimta yace "a'a nikadai nafita kuma nima office naje na bada wasu docment"
xaro ido tayi tace kana nufin batare da Ma'isha kuka tafiba" kai ya girgixa yace "no niban fita da itaba ko kinga ina fita da ita" "a'a amma nasani gani nayi bata fita kuma nadade da dawowa bangantaba"
cikin kid'ima yayi d'akin Ma'isha
ya k'araci dube dubenshi harcikin toilet amma baigantaba fitowa yayi abincike duka gidan amma bata nan cikin tashin hankali ya ciro phone d'inshi yafara kiranta amma sai sukaga wayarta a dakin
hankalinshi atashe ya dauki key d'in muta yabar gidan




yana fita Safna tai shewa tace "nagama da babinki yarinya dama ni duk wadda ya shigo gonata saina karshi haka nayi da yar uwar ki itada alokaci ma itakeda Ma'in balantana yanxu dayaxama nawa kike kukarin shiga tsanina dashi hhmm komai kukeyi akan idona kukeyi shima abunda yasa nabarshi inasonshi kuma ina murarshi amma banda haka datuni nagama dashi" haka taringa sunbatu ita kadai harta gaji tayi shiro da kanta
ya Ma'in yakira waya yafi sau 30 yana tan bayar tadawo amma saitace mishi a'a





12:00am ya Ma'in yadawo gida idon nan yayi jawur kamar gaske
Safna tana ganin shi shi kadai ta fashe da kuka tanacewa "shikenan ba'a gantaba ko" rarrashinta yarink'ayi haryasamu tayi shiru taje ta kwanta



shima xuwa yayi yakwanta hankalinshi akwance amma yana cikeda mamakin Safna yadda ta kware gurin iya makirci to baisan matun lokacinda take cin amanarsaba





*WASHE* *GARI*



tunda safe gidan su ya Ma'in yacika da y'an jaje harda su mama da umma duk sunxo Mansur kuwa kuka yake tayi ba kamar k'aramin yaro
aunty Safna kuwa harda su tadda aljanun k'arya shidai ya Ma'in ba um ba um-um saidai yaringa kalonsu one by one yak'i magana
amma idan ya kali Safna har gabanshi faduwa yake sabuda tabi shedan tugu duk iya sanin sa tahuce anan





Ma'asha kuwa bayan sungama breatfast ya Lawan ya kawo mata kaya masu yawa nasawa yarda sabuwar yawa godiya taimai sosai amma yace bashi yasiya mataba dan haka ta daina mai godiya



*aftwer* *2* *days*


shakuwa me tsanani tashiga tsakanin Ma'isha da aunty Safina harta naji dama tai xamanta a gidan dan 2days ta huta danacin ya Ma'in




aunty Safna kuwa sai gida aka kuma da ita dan tak'i ci ta k'isha idan aka takura mata saita tsiri tadda aljanun k'arya shiyasa a ka tattarata aka kuma gida da ita
hakanne yabawa ya Ma'in damar fituwa yaga masoyiyarshi *MA'ISHA*





tana kwance akan bed daga ita sai wata best white da short black na mata ko guwa bekaiba tana tadda phone d'inta hankali kwance yashigo d'akin


k'arar kufa da taji yasata mikewa xaune tana murmushi duk d'aukanta aunty Safina ce amma me saitaga ya Ma'in sarin dauko hijab tayi tasa





murmushi yayi yak'araso ciki ya xauna akan stol yana kalonta yace "baki iya gaisuwa ba" cikin tsiwa itama tace "baka iya salama ba" xaro ido yayi cike da mamaki san-nan yace "ok to mexan samu tunda baxa'a gaidaniba"




harararshi tayi ta kauda kai gefe murmushi yayi ya cije lips d'inshi na k'asa san-nan ya hawo kan bed d'in
saurin matsawa tayi tace "malam lafiya" bemata magana ba yak'ara matsuwa xata matsa yasa hannu ya cabkuta ya mannata da jikinshi a hankali ya furta "kitsaya mana tunda ke baxaki gaidaniba to kinga ni saina gaidake ko"
kuka tasa mishi sosai cikin damuwa yasaketa yatashi ranshi a dagule yabar room d'in
yana fita ta tashi tasa key tarufe d'akin takumawa taxauna tajiwo muryar aunty Safina tana kiranta...........!





sainaga comment d'inku
masoya nagode



*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban Mata, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻

storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*


*PAGE* 15-16



Badda ta iya haka tafito a parlour duk tasame su tasamu kusada aunty Safina ta xauna tace "gani aunty" "yawa xuwa xakiyi ki haduwa yayanki abinci yace yinwa yakeji" "to" kawai tace tabar gurin tanufi kitchin



tana shiga ta cire hijab d'in ta ajiye gefe tana hadawa tana rawa harda k'ada k'ugu tana ta wakarta hankali kwance
saida tagama had'u kumai tajuyu xata fita taganshi a jikin kufa a tsaye
hararashi tayi tace "malam lafiya" baice mata kalaba ila k'arasuwa dayayi gabanta yakura mata ido cikin sexy voice yace "baby dama kin iya rawa haka plc dan k'arayi ingani"



wani irin kalon rani tamai kafun tace "hhmm uban kuturoma yayi kadan balantana na makahu" tana gama fad'in haka ta keb'eshi xata huce
yaruku hannun ta yadawo da ita gabanshi yace "baxab'i nabaki ko rukunki nakeba umarnine kuma kikakiyi gaskiya akwai matsala" yak'arasa maganar fuskarshi bawalwala




kalonshi tayi taga yadda ya tsareta da ido ga wani kwarjini dayayi mata dan haka taisaurin janye idanta tadukarda kai tana wasa da yatsun hannunta




"wai jiranki xan xaunayi" yai magana cikin fushi
itama cikin fushin tace "wai kai mekake nufi danine meyasa kake shiga cikin rayuwata bayan kai mijin yayata ne to akanme xaka takurawa rayuwata" murmushi yake yayi yace "yes kai *KANWAR* *MATATA* ce amma takara inaso duk wata ciwa taki ki ajiyeta gefe sabuda watara xakiyi danasanin yinta kuma dakiso da karkiso ked'in mallakinace" murguda mishi baki tayi tace "Allah ya kiyaye ko mutuwa aunty Safna tayi kuma kai kadaine autan maxa na hakura da aure har abada walahi"




murmushi yayi yace "basai ta mutuba tana raye kina raye xaku kishi da ita"
mtss taja tsaki xata k'ara hucewa ya k'ara dawo da ita yace "xafa mu iya kwana anan indai baki abunda nace ba ko kuma ni inmiki rawar da kaina"



kalon baka isaba taimishi san-nan tak'ara xuwa xata huce
wan-nan karon daya rukuta da jikinshi ya yadata ya matseta sosai hartana fitarda nishi sama-sama
ahankali yarada mata "baby kinkiyin abunda nace ko sabuda ban isa dakeba ko"
memakon tai magana saita fara tureshi da iya k'arfinta amma kamar tiri ko mutsi bayayi da tagajima saita samishi kuka sosai




ajiyar xuciya yasauke ahankali ya manna fuskarta da datashi yaxaro harshenshi yafara lashe dukan hawayen dake kanfuskarta



wani irin yarrr taji tundaga tsakar kanta harxuwa tafin kafarta saida yagama lashe su tas dan kukanma tsayawa yayi sabuda kaduwa
ahankali yamaida harshensa kan lips d'inta yana xagaye su dawani irin salo




ai Ma'isha kankameshi tayi tanajin wani irin abu yana mata yawo ajiki


shikuwa Ma'in wani iri masifafen feeling ne yataso masa takai white eyes d'inshi suka rine suka kuma red
yafara futar da nunfashi sama-sama




ganin inbai fasa abunda yakeba komai xai iya faruwa yasa yasaketa yabar kitchin d'in
wata wawiyar ajiyar xuciya ta sauke kafin ta dako hijab d'inta tabar kitchin d'in




xuwa tayi tahuce su a parlour ko kalonsu bataiba
tana hucewa Lawan yakaleshi yace "me kaje kayiwa madan ne naga ranta abace kuma kaima dubu idonka yadda yakoma inaso kabi komai a sannu kadai ba k'aramin yaro bane amma ita haryanxu da sauran kuruciya a tattare da ita shiyasa nafiso kabita a hankali harka shaho kanta"




"hhmm Lawan kenan daba nabi ahankali da yanxu wata maganar ake ba wan-nan ba kuma kasan ina lallab'ata daidai kgarkgado amma bata gani" "nasani kayi hakuri amma itama dule tak'i gani kuma hargobe ina alfahari da kame kanta datayi inwatace ba mijin yayaba ko mijin babartane biye mishi xatai suringa sheke a yarsu to ita kayi mata uxiri rashin sanine duk ranar da gaskiya ta baiyana baxa taima musuba" haka suka ringa tattaunawa akan al amarin har lokacin salah yayi sukaje masjid daga can kuma ya xarce gida





Safna tadaina tada aljanun dan tagaji daxaman gidan ga tana buk'atar saurayin ta akusa da ita gabatada kud'i kuma ya Ma'in yak'i xuwa ba lantana tasamu nakashewa tasamu umma da xance amma ta hana ita ma umma xuwan Ma'in d'in take jira tasamu suwaska ace xa aimata magani





haka ya Ma'in ya maida gidan Lawan gurin xuwanshi kulum saiyaje har dari aunty Safina take mai amma shi ko ajikinshi




yauma kamar kulum tasa time d'in dayake xuwa dan haka tasawa kufarta key ta kwanciyarta ta hau bacci
yana xuwa ya murd'a kofar amma sai yajita a rufe da xaiyi knocking saiyaga inma yayi ba budewa xataiba danhaka yaje ya amso key aghurin Lawan dan kuwane daki nagidan yada 2key dayashi daya Safina




budai kufar yayi yashiga a hankali kamar yasan bacci take
murmushi yaji dayaga sai bacci takeyi hankalinta kwance
k'arasawa yayi ya hau bed d'in yakurawa face d'inta ido har ya gangaro xuwa brex d'inta wani irin yawu ya yad'iye ba shiri jiyake kamar yasa hannu ya tab'asu ko yaita shansu ganin idan yacigaba da kalonta xai iya shiga wani hali kuma k'arshe shi xai kwana aciki
yasa ya janye idonshi yasa hannunsa yafara shafa sumar kansa xuwa gemunsa ahalin yanxu shi kadai yasan abunda yakeji ajikinshi da duk lukacinda yaiwa Ma'isha irin wan-nan kalon k'urinlar




juyuwa yayi da xumar kalonta itama tabude ido aikuwa ida nuwansu suka hade cikin najuna
cikin sanyin murya Ma'isha tace "plc yaya kamaidani gida tunda anan ma baxaka barni nahutaba garama a gida kanajin shakar yin wani abu amma anan baka shakkarkuwa" shima ahankaliya furta "baby walahi duk lokacin da kika bar xuciyata ta sarara kika fita daga tunanina kibar kwakwalwata tahuta tonima xan daina takura miki"





fara kwafe furka tayi xatai kuka yace "karki sake kimin kuka sabuda duk lokacin da kikai kuka kena fili kike kishare hawaye nikuma kibarna dana xuci dan haka karki sake naji bakinki anan"





ganin ya hade raine yasa ta hadiye kukanta
tashi yayi yabar dakin yana tunanin yaushene xai shawu kan *kanwar* tashi





Safna da ta gaji da jiran xuwan Ma'in taji shiro dan haka takirashi awaya itafa tanaso tadawo gida dabarace tafad'o mishi danhaka yace taddawo dan bakuwa a gidan shiyanxu baya garinma
bak'aramin dad'i tajiba dan ko banxa ta shana itada babynta agidan
data k'arayiwa umma xancen k'ara hanata tayi danhaka ta yanke shawarar sanarwa da malam




yana dawowa daga masjid ton a xaure ta tareshi da xancen ya jidadin xancen dan dama yakusa takuma tudda a bar Ma'in shi kadaiba bamace ko daya atare dashiba danhaka ya goyi bayan kumawar tata




aikuwa yasha gudiya dan harmamaki abun yafara bashi
had'a kayanta tayi tas duk da had'e ran da umma takeyi amma tashareta taitafiyarta ko salama batai musuba




tana kumawa gida ta tadda duk yayi kura hakan yak'ara tabbatar mata bakuwa a gidan
dan haka tadau waya takira abukin sheke ayarta





abunda batasaniba shine akan ido Ma'in taddawo gida kuma yana cikin gidan



bata dade dakiran babynnataba yak'araso gidan tundaga parlour sukafara tsotse-tsotse da rungume-rungume gani abun yafi k'arfin parlour yasa saurayin yadauketa cak yayi bed room da ita saiwani ihu take tana ruku joystick d'inshi shikuma bakinshi akan brex d'inta haka harsuka shike d'aki




saurin futuwa Ma'in yayi donshi kamar garwashi duk da basanta yakeyiba amma yana kishin aurenshi dake kanta
xuwa yayi yarufu kufar da suke yasa key ka kule kafun ya ciro wayarshi yakira gidan su yace wa hajiya taxo gida ba lafiya yak'ira wan-nan malamin (dama yakuma gurinshi yace xaine meshi inda yafad'i gaskiya yaimasa aikawarin kud'i masu yawa harda gida da muta shikuma malamin ya munce tudda dama aikin kud'i yake) yace yaxo yakira malam (mahaifin Ma'isha) yace duk suxu gida balafiya yakira Lawan yace sutawo da Ma'isha yanxo





yana gama wayar ya dauko wata xungureriyar yar yawo ya nannad'e ta yanufi d'akin dasuke wadda bakajin komai sai nishinsu................!





sainaga ruwan comnent





*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban Mata, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻

storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*


*PAGE* 17-18



Yana shiga room d'in ya tadda sunata having sex d'insu hankali kwance dan bama susan da shiguwarshiba
kufar yamaida yakule yasa key
lips d'inshi ya gatsa cikin bacinra yanufi gurinsu
Safna ce asama shiyasa yana k'arasowa yafuxguta wadda saida tayi k'ara duk da ba'a haiyacinta takeba
wurgi yayi da ita gefe
yafara xuga mata y'aryawo dake yannunshi dukanta yakeyi baji bagani yana boll da ita saida yaga ta suma san-nan ya kali saurayi ganin shi yayi haryanxu yana kan gadun hannunshi a kan joystick d'inshi yana wani lumshe ido




ran Ma'in ne yak'ara bacci dan haka yabude dakin ya fice yanufi kitchin yayi sa'a Safna tadaura tea kuma haryafara kunewa sabuda tafasa dakuwa yayi yakuma dakin




yadda yatafi haka yadawo yasameshi dan haka bayi wata-wata ba ya kwara mishi wan-nan tea d'in a joystick d'inshi
wata irin raxa naniyar k'ara yasaki kafin yasume agurin




tsaki yaji danshi baiso suka fara suma tunyanxuba
dan haka ya shiga toilet ya ebo ruwa ya watsa musu
Safna ce tafara farkawa suna had'a ido ta k'ara sumewa sabuda tsoro
k'afa yasa yatakata wadda saida tadawo ba shiri



shikuwa saurayin nan inbanda juya kai ba abunda yake sabuda axaba ku dugun hawaye babu a fuskarshi sabuda in axaba tayi axaba ko kuka mutun bayayi




Safna ce tafashe da kuka tana rukunshi gafara
amma saiyace "hhmm yafe mikima kike so nayi to bara kiji da incigaba da kalonki ina tunu abunda kikaimin a duniya gara nakashe ki nahuta"
yana gama fad'in haka ya d'auko wata huk'a ya fara matsowa inda take




jadaba ya tafarayi yana binta yasa k'afa ya take tata yadago xai suka mata aka rike hannunshi
juyuwa yayi cikin baccin rai amma saiyaga Alhaji (mahaifinshi)
sarin sakin hukar yayi yadukar dakai



kalonshi Alhaji yayi yaga yadda jikinshi yake rawa yasan ran maxa ya b'aci dan haka yanisa yace "duk kusame mu a parlour" yana gama fad'in haka yafice daga dakin




ajiyar xuciya yasauke san-nan ya bitakan kafafunta yahuce
tarintsa ido sabuda a xaba amma duk wan-nan baidametaba irin ganin Alhaji da tayi tasan yau ranar tunan asirinta yaxo



yanafita yatadda duk yan gidan su sunxu da yangidan su Ma'isha
k'arasawa yayi ya gaida kowa kafin yasamu gu a k'asa yaxauna


sunfi miti 15 amma Safna ta k'i fituwa
ran Ma'in ne ya bacci yana daga xaune yace "wlh idan kuka sake nadawo dakin nan dagake har kwarton naki sai na sab'a muku"



shin shiro ya yinkura xaitashi saigata tafitu tanata d'ingisa kafa shima saurayin yana bayanta yana tafi a kgakgkgale kai kace dan kaciyane




k'arasuwa sukayi suka Safna ta xauna shikuma saurayin ya xauna a karkace sabuda xai iya jangale ciwonsa
Alhaji yabudai baki xaiyi magana malam dauda yashigo parlour da salama saurin mikewa Safna tayi tana nunashi da yatsa kan tai magana Ma'isha tayi salama tashigo itadasu aunty Safina




bak'aramin kad'uwa Safna tayiba da ganinta ba ita kadaiba kuwa yayi mamakin ganinta inka dauke Ma'in malam dauda gaye(saurayin Safna)
sai su Lawan da sukaxo tare




ita kanta tayi mamakin irin kalonda kuwa yake mata kuma kuwa ya hallara ko mai yafaro oho gaidasu tayi tasamu gu itama ta xauna




Safna kuwa inbanda soshe-soshe ba abunda takeyi
Ma'in ne ya daka mata tsawa yace "malama samu guri kixauna kiwa mutane bayani duk abundda kikai inkinyi k'arya daya kinsan akai shedu anan ko"



cikin tashin hankali tace "xanyi bayani amma dan Allah kayi hakuri karka sakeni walahi ina sonka"
"mtss malama ke muke jira karki bata ma na lokaci"




cikin kuka taxayane komai harda wadda Ma'in ma baisaniba ta k'ara dacewa "walahi na tuba kuyafe ni kumaxanje intune duk asirindana"
muryar malam dadau taji yana cewa aitundda aka kuna akinda naiwa Ma'isha komai ya lalaice yanxuma kiyi kafa-kafa dan kuda yaushe komai xai iya dawowa kanki"




hannu tad'ura xatai kuka malam ya dakatar da ita dacewa "ai baki kukaba yanxo xaki kuka inkikaji asalink......" dasauri umma tace "haba malam meyakawo wan-nan maganar ana xaune k'alau"
harararta malam yayi yace inafa akai xaune kalo bayan yarda na rike batawa ba ta k'ashemin yatta tana nakuda Allah yasoma yar tanadarabun xuwa duniya da harda ita xata had'a kuma yanxuma tanason salwan tarmin da d'aya y'ar kuma kice axauna lafiya ina dama abaya karfina akafi aka sanayi shiru amma wan-nan karan ba daga kafa"




kalon Safna yayi yana xaro mata ido yace "ni ba ubanki bane" saurin kalonshi Safna tayi yaxaro mata ido yace "eh banu na haifekiba ke yar wani me garuwace wadda kulum shiyake kawo ruwa gidansu babaki idan yakawo ruwa bakowa agidan saisuringa shiga daki suna kwakularjuna tun suna iya kwakula har takai suna cin junansu har shagonshi tasha kwana ana haka sai akasamu cikinki dafarko batasaniba saidaga baya iyayenta suka gane suka sata agaba saita fad'i uban cikin, nikuma alokacin ina jurun wani kanti a layinsu kuma inada mamata gata" yanuna mama da hannunshi yak'ara dacewa "ita kuma uwarki komaitagani ajikina nace cikin nan ruga isa nawane ton magana karama hartakaimu gurin megari shikuma megari yace ciki nawane kuma yarinya tana haihu xan aureta kuma idan nasake rana daya nak'aracewa y'abatawa bace to uwarki taje tafad'a mishi shikuma xaisa a kuleni, kuma haka akai wata tara uwarki ta haifuki ni akasa nayi komai harsu hakika bayan tayi arba'in aka auramin ita shiyasa kikataso kamar yarcikina kinga wan-nan matar" yak'ara nuna mama yace "to y'ar aljannace duk da tasan komai amma bata tab'a koda gorantamikiba saima daukanki datayi kamar y'arcikinta"



cikin kuka tace "umma dama ta irin hanyar dakika kawini duniya kenan danasan da wan-nan daban xubda duk cikin danayi abayaba kema nahaifu miki jikokin xina amma yanxuma ina dasauran dama" tunda aka fara tonan silili Ma'isha take kuka saiyanxu ta yikarfi halin yin magana tace "haba aunty keda kikace kintuba amma xaki k'ara kumawa ruwa"




wata muguwar harara aunty Safna ta hurga mata tace "hhmm dadai ba asan asalin unguloba sai ace daga madina take to garani keda mijin yayarki kike aikata masha'a"




gaba Ma'isha ne yaiwata iriyar bad'uwa aranta tafurta tata ta k'are
maganar hajiya ce ta katse mata tunani takaleta cikin mamaki jintace "ubanwa yace miki xina suke to kome sukayi halak ne sabuda Ma'in mijin Ma'isha ne"




saurin mikewa Safna tayi tace yama xa'ayi nayadda da wan-nan shiriritar xancen
wani wawan slap Ma'in yadauketa dashi har guda 2 san-nan yace kiyi duk iya shegenki amma karki sake kiyiwa uwata rashin kunya Alhaji ne yace "kai Ma'in rabu da ita ko tayar ko karta yardda Ma'isha kafara aura kafin ita"





Safna sabuda tsabar gigicewa har bata gani sosai
Alhajine yacigaba dacewa "lokacinda marigaiya tarasu bayan tayi arba inne naje nasamu malam daxance inaso asamuwa Ma'in mata ya aura ko yarage damuwar dayake ciki malam yace maixai hana a auramishi yar gurina Ma'isha tonda tana matukar kama da yar uwarta da dafarko saina cewa malam anya Ma'isha batai kankanta da aureba karfa muje yarun nan yaimata wani abu asamu matsala amma sai malam yace ai mace bata kankanta da aure kuma banajin Ma'in xa iya abunda baidace ba haka muka yanke shawa rar auramishi ma'isha batare da sanin kowaba sabuda gutsiri tsoma irin ta mata asatin a masallacin juma'a dubban mutane suka sheda daurin auren Ma'in da Ma'isha
lokacin da aka sanar da ma haifiyar Ma'isha ba abunda tace saima sa abarka datai shima kuma Ma'in ba'a samu matsala daga gareshiba kuma baiduba kannantar Ma'isha ba saima godiya dayaitaimana amma ina sanarda hajiya saita furje tace bata yarda ba sai an warware wan-nan aure ya xa'ayi a aurawa danta karamar yarinya hekara 12 ko nono bata faraba to mexai samu yaringa dan mamula da xai mantardashi matarshi tabaya saida akakai ruwa rana kafinta amince akabar auren amma saida tasa aka auramishi Safna duk da ranshi baisoba a lokacin
wan-nan shine sanadin auren kida Ma'in"




mikewa Safna tayi tace ina baxai yiyuba nakishi da wan-nan karamar yarinyarba walahi saidai kowa yarasa xakuga abunda xai biyu baya tana gama fad'in haka tafice daga gidan kamar mahaukaciya ko kiranda mama take mata bata jiba




tana fita shima gaye yamike yana kgakgale kafa yafita har Ma'in xabishi Alhaji ya hanna yace yafarshi da Allah
shima malam dauda cika wanddanshi yayi da iska tunkan adawo kanshi dayaga yau Ma'in basauki




Ma'isha dake daskare aguri daya tsabar kaduwa kukanma bayi takeba
ta tashi da niyar barin gurin dan tagaji da kalonda Ma'in yake mata tamike kenan wani jiri ya abeta jikake timm ta fad'i agun asume..............!





*by*
*XAHRA*
[4/25, 06:35] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( Ƴanci don cigaban Mata, ƴan ci ya ɗara bauta, freedom writters._ )


*( F.W.A)🖌*

https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/

🌻🌻 *KANWAR* *MATATA* 🌻🌻

storry and writteng
by
*FATEEMA* *S* *OMAR*


*PAGE* 19-20



Gaba daya sukayu kanta suna salati
Ma'in yadagota ya mannata da jikinshi kafin yakali Mansur wandda idonshi kamar yayi amun huta sabuda ja yace "kai samumana ruwa"
cikin mutuwar jiki yanufi kitchin yad'auko gurar faro yamiku mishi




cikin nutsuwa ya amsa yafara shafa mata a face d'inta
ajiyar xuciya mek'arfi ta sauke cikin kuka tafara magana "innalillahi wa'ina ilaihirraji'un haka taringa maimaitawa harta bud'e ido




suna had'a ido dashi tamaida nata takule xuciyarta nabugawa da sauri-sauri
cikin dabara taxame daga jikinsa
kafin tamike xaune sannu sukaringa jero mata amma bata bude ido ba bale ta amsa



aunty Safina ce ta taimaka mata tamike takama hannunta suka nufi bedrooom
suna shiga kamar jira take tafashe dawani irin kuka mecinrai



aunty Safina ce tadafata tace "kiyi hakuri Ma'isha ita dama kaddarar aure haka take bakasan dawa xata hadda kaba kana son shi baka son shi intahadda sai anyi dan haka kiyi hakuri ki rungumi mijinki kibashi kulawar data dace sabuda yana matuk'ar k'aunarki kuma yana bukatar kulawarki Ma'isha ki gude Allah da Allah yabaki nagartaccen miji irin Ma'in duk dayasan ke matarshi ce kuma halartaciya agurin shi amma yaddaure iya yawan she karunnan yana neman soyayyarki beyadda yaimiki komaiba saida aminkewarki cikin so da kauna amma kiyi tunani ida wanine da wan-nan damar"




cikin kuka Ma'isha tace "hhmm daya barni da karya barni duk wan-nan bedame niba irin yadda aunty Safna take neman rayuwata

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment