Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

goro tsohun governor garin nan ni yarinyar sace



Zaro ido tayi tace





"Ke dan Allah shugaba da wannan harkar....,



Tab kaɗan kenan



Dan Allah yanayi....



Wani murmushi tayi wanda Allah ne kaɗai yasan manufarsa tace




"In kika sha guda biyar zaki shekara goma ba haihuwa maganin yana da karfi sosai....,


Da sauri tace




"Bara insha kuwa...,

buɗe baki TANI za tayi karab zeenatu ta haɗe bakin su kokarin tureta take kar tasha amma ina har ta ɓaro ta afa a bakinta ganin aikin gama ya riga ya gama zeenatu ta saki baƙin tani ta komar da kanta ƙasan ta


Bayan ta gama sha ta fita itama hadiza fita tayi



Karfe 2:49 na dare



Shugaban jam'iyyar su anshe salim sani tsakuwa shi ne yaje ofishin hukumar zabe sosai gurin ya cika manyan ƙasar ne a guri duk wanda ka gani wane da wane ne yan kuci ku bamu suna waje ana jiran sakamakon zabe gumi ne ya zubowa baturan zaɓe sakamakon maganar da wani ya zo ya raɗa mai kawo mai wani sakamako akai inda ya ɗaga shi yace




"Sakamakon yegzen ya ɓata....,



wani irin ihu suka sa na ashe na waje sun ji fetur wani fusatatcan matashi ya siyo ya ɗaga murya yace



"Wallahi karya ne ba mu yarda ba akwai mutanan da suka dauki sakamakon a takarda lokacin da ana kirga kuri'a wallahi kana baɗa mana ba dai-dai ba sai na kuna ka.....,


ganin rashin gaskiyar da yake so yayi bazai yuhuba in yace zai yi zai yine a ransa yace



"Bisa duk sakamaƙon da muka fitar da irin kuri'un da ko wanne ɗan takara yaci halastatcan ɗan jam'iyyar haske party wato ASHARAF IMAM GEZA ya sami damar lashe zaben shugaban Kasar GEZA da halattacciyar kuri'a biliyan goma da dari biyar inda abokin karawar sa ya me girma governor jahar nan sa'eed mai goro ya sami miliyan goma sha biyu


duk wanda yake ganin ba aimai a dalci ba kofa a buɗe take yakai kara gaba nan da kwana goma kafin rantsar wa amma mutukar yayi wa dan takara taya murna ba batun kai kara




Yana faɗi sojoji suka rufe shi suka shigar da shi mota domin raka shi airport


fitowar jidda kenan daga bayi yau shigarta bayi yafi sau goma tun dawowar'ta domin ba ƙaramin alkawari gwamna yayi mata ba hansai ce ta wara radio daidai gurin da aka faɗa ansh shi ya lashe zaɓe bata san lokacin da tayi ball da Radio ba



Hansai tashi tayi tana hura hanci jidda kowa jinta ne ya dauke na wasu dakika sai maganar cin zaɓen ansh ce ke yawao a kunnanta da sauri baba lantana ta fito ta saki buɗe tace




"Yau Allah ya bamu adalin shugaba wanda yasan kishin mu....,


Malam kuwa daman baya su mai goro cikin farin ciki ya fito yace


Hamisu...gaka zaɓin da Ubangiji yayi mana wannan mutumin ya dade yana kasa mana aya a hannu Allah mun gode maka ...,


Hayaniyar mutane suka ji dan haka suka tsaya da hirar da suke


Allah ya kawo karshan su jidda woman leader matasa ne suna buga ganga har wasu suna kokarin hawowa gidan ta bayan katangar gidan su tabi ta fita balla kofar sukai suka shigo da sharɓata sharɓatan huka kuka gwaggo ta rushe da shi ganin ana neman hallaka mata jika......✍️


*Me kuke jira ku harzar ta payment ɗin ko domin shiga group labari fa ya dau zafi wai kuwa Mai GORO zai hakura ne mu haɗo a littafi na biyu*


*HAUWA KULU WOMEN LEADER*



*OUM YASMEEN*



End of book 1



*Zuwa dare zan buɗe paid group kame bukata yayi min magana domin fara posting da shi*




Za ku iya biya ta wannan hanyar


8141785374

Opay

Amina alhasan Muhammad 500


Yan nijar zaku iya turo da katin Airtel na300 fcfa


Ku dauke shi ku toro ta wannan number



09061890481







"Yi mana shuro ko inyi sala sala da naman ki.....,



Editing shaf shaf




Tsit gwaggo tayi ta koma bayan kahu musa ta ɓoya

Kahu hamisu ne yace



"Dan Allah ku hakuri kamata yayi yarda muka sami wannan nasarar murna za mu yi fa finaba....,



Jikinsu ne yayi sanyi ɗayan yace



"Mun tafi amma kuja mata kunne ba ita ba zagin kowa dan wallahi taci sa'ar ka da sai mun farke mata ciki....,



Suna fadar haka suka juya suka fita



Fitowa gwaggo tayi tace




"Yau nake ganin wata masifa..,



Gwaggo abin da tun huri kuka kasa fahimta kike ganin ke da ita



Shiru gwaggo tayi domin yau ta gaskata komawa daki tayi



Malam yace




"Ai wallahi zan kira inna ayi abin da za ayi tun kafin ta dauko mana abin da yafi karfin mu dazu limamin masallacin gabas ya kawo min kararta sun ci mai mutunci ita da rabebe...har fasa mai kai sukai....,



Dariya kahu musa yasa yace



"Jidda baya ko rabebe shima wayasa shi shiga sabgar su ashe shi yasa ya kawo rawani har baki kai jidda shegiyar kaya ce ta iya bakin aiki ni da ta cinye mun uwar garke na .....,



kahu hamisu yace




"Allah ya shiryata ai ranar juma'a za a daura auran....,


Tattaunawa sukai yarda abin zai kasance



*****



Bayan saukar jidda daga kan ka tanga gudu tasa tafiya take har ta iso gidan inna taci sa'a kuwa kofa a buɗe take shiga tayi dai-dai fitowar aunty bilki daga toilet cikin mamaki tace



"Jidda lafiya....,


hannunta ta miƙo mata kamata tayi suka shiga daki da sauri inna ta tashi daga zaman da tayi tace


"Me ya faru ko murnar ce tasa kika kasa hakuri kika tawo...?,



Cikin tashin hankali tace




"Inna inda bane suka zo har gida nemana...nan ta kwashe komai ta faɗa musu salati inna ta saki tace



"Allah ya rufa asiri zaki bar musu garin....,


Da yake jidda ba a hankalita take ba ba ta fahimce me take nufi ba



Bayan ta huta ta yi wanka ta kwanta




******



Ansh yana jin shi yaci yayi sujjada ya godewa Allah yana dagowa abba ya kirashi bayan sun gaisa yayi mai maganar auransa ba yarda ya iya haka ya amince amma wallahi Allah ne kaɗai yasan tsanar da yayi mata


Bayan ya kasai wayar shuram yace




"Abokina kaga yarda kakoma wani abun abba ya fada maka....,




"Kanwar mahaifiya ce ta bar wasiya lokacin da zata mutu in Allah ya raya abin da ta haifa a haɗa Ni aure da ita...,



Wace yarinyar ya sunan ta




"Wallahi na tsane ta ashe ma jinana ce amma bakomai na sami damar gasa mata aya a hannu..,


Haba ANSH tun da muke dakai ban taɓa jin kace ka tsani wani ba me tayi maka da har ka tsane ta



Jidda wacce take ci mutuncin a gidajen rediyo da talabijin wacce take min kazafi kala kala



Cikin mamaki shuram yace



"Lallai kuwa ka sami damar worata amma ya zakai da nadeeya in ta dani.....,



Ajiyar zuciya ya sauke yace




"Nima abin da nake tunani...,


Allah ya kawo maka mafita



Amin



Cikin gidan nadeeya kuwa


Iya murna tayi yau yan makarantar su sai bugomata waya ake da abokanan arziki

Alkawari kuwa sai yiwa mutane take ba adadi

🤔 🤔 Muje zuwa





******



Wallahi Allah bazan yarda ba ni za a ciwa mutunci dole in daukaka kara wallahi



Mustapha Umar jiran lokaci yace



"Ai his excellency kwantar da hankalin ka za mu tafi kotu dole muyi murda murda ka haye kujerar shugaban kasa...,



Yusuf jirga yace




"Ai wannan a zaune take muke da nasara....,



********

Bayan kwana shidda



Rana bata karya ayau juma'a. Aka rantsar da ASHARAF IMAM GEZA bayan an gama ramtsuwar ne yan rakiya suka raka shi fadar shugaban kasa nadeeya ji take ba ya ita sai zagaye ko ina shashin da aka bata take yau ita ce

*FIRST LADY*


Mahaifiyar ta ummi sai daɗa hure mata kunne take tare da zugata



*****



Bayan an sakko da ga masallaci aka daura auran*HAUWA'U BUKAR RABI'U DA MUHAMMAD MUHAMMAD GEZA* akan sadaki dubu dari da sittin abba ne ya bayar ko wanne a cikin su cikin farin ciki suke sun cikawa Amina burinta


Kowa komawa gida yayi inda a daran yau a kai amarya gidan ta

******



Auty bilkisu ina wannan limon yake



Miko mata shi tayi ai kuwa zama tayi ta fara sha tace



"Allah aunty ina kaunar wannan limon kankanar da kike min yana da dad'i...,



dariya aunty tayi yaro yaro in banda a haka ko a jikin ta ai taji canji gama sha tayi tace



"Auty yau zan koma gida satina ɗaya fa a gidan nan.....,



A'a ki bari zuwa dare zan raka ki nima ina so mu gaisa da gwaggo



To wallahi aunty saboda ke na yarda amma yau so nake in je gurin iliya in ci mai mutunci wai aunty ni iliya zai yaudara Duk irin son da yake faɗa mini na karya ne




zama auty ta gyara tace




"Allah zai baki wanda ya fi shi bana son kara jin wata magana akan'sa...,


To aunty kahu isane ya shigo yace




"Jidda ba mu guri za muyi magana...,


Tashi tayi bata kawo komai a ranta ba ta shiga bedroom inna ce ta foto ƙasa ƙasa tace



"Kunsan Allah sai dai a shakawa jidda powder amma yarinyar nan taji wata magana akwai tashin hankali gwara in taje can ya fada mata komai ba gurin gudu.....,


Hakane ai gata nan ma na samo karba aunty bilkisu tayi ta shiga bedroom din jidda har tayi bacci shaka mata hudar tayi da sauri ta buɗe idonta sai kuma ta rufe


Daman ta gama shirinta karfe shidda mota ta zo daukan ta akai aka sa a cikin motar sai airport cikin sirri akai komai har zuwa birnin GEZA



Suna sauka mota tazo ta dauke su sosai auty ta ware ido tana kallon ko ina gine ginan birnin geza ma daban yake kasan cewa ka zo unguwar kososhin gwamnatina ta kofar sirri aka shigar da su ainihin gidan shugaban kasar a geza zone 1



Waya tayi mai ga sunan fitowa yayi sanye da p-cap da farar t-shirt da jeans baki da baƙin glass daukanta yayi ya kai wani daki ya rufe.......



Dawowa yayi umarni ya bawa driver da ya kawo aunty da ya akaita ma sauki inda shi kuma ya koma ciki.....,



Alhamdllh a yau na kawo karshen book 1


Mu haɗu a book 2



*Inda ainihin wasan zai fara*



*🔞 Kar ku bari a baku labari*




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment