Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya jenye zacennan
Washe gari sai ga Gwoggo a makarantar su deejee har office na head master ta shiga , tace hedmasti wato wai sotake tace ( headmaster) kaiko me jikata tayi wanda yasa kayanke mata hukunci haka har gidan yari na shekara uku . Headmaster cikin soro da mamaki yace hala dai baki fahimci inda kike ba koh to nan makaranta tace ba office na yansanda ba ne . Tace eh nasani amman abinda kake shirya yinsa tamkar a offishin iyan sanda ne ..!! Yarasa abin fada kawai yayi shuru . Tace ya kai shuru ? Aransa yace this old woman she always disturb me ... Yayi ajiyar zuciya yace ummm mama what I mean wannan cigabane yazowa dalibanmu , a da makarantar wuni akeyi kuma hakan takurace ga dalibai saboda bamuna secondary School anan sai anje birni , ganesa ga kashe kudin mota shine gomnati ta taimaka akayi makarantar kwana ka ita ta dauki duk nawinsu ba abinda zaki siya komai ta tanadeshi harda gurin kwana kuma kowa da katifarsa sannan bangaren abinci , ana dafamusu sau biyu a rana kuma duk da haka ko wane karshen mako gomnati zata dinga kamusu abin makulashe da dai sauransu.... !!!! Cikin jin farin cikin zancensa Gwaggo ta washe baki tace hedmasti har da kati fa kace dai jikata ta huta abinta . She dai headmaster dariyar kawai yakema sai sambutu take .... Yace nan da sati biyu zasu tafi anan makarantar zasu hadu da sauran daliban dankuwa motace zatazo ta kwashesu . Dajin haka Gwaggo tayo gida cikin jin dadi... ... Ina kwance naji Gwaggo na kwallamin kira nafito na taddata azaune akan taburma tana dama fura tana cewa kaiii madallah . Nace Gwaggo incedai ya hakura da zancen tafiya karatu birni ? Tace a'a deejee tafiya ai tazama dole danko abin daga gwamnati ne ba daga shiba .... Ta kwashe duk yadda sukayi da headmaster ta fadawa deejee duk da haka deejee batayi wani farin ciki ba dan bataso tayi nesa da Gwoggo dan babu mai taimaka mata tace shikenan tunda haka abin yake.... Gwoggo tazubamin damammiyar fura nafarasha ina santi ... !!!!!
Ana washegari su deejee zasu je birni ! Gwoggo taje kasuwa ta sayo dutsen goge kaushe da wata sabulu HALA SOAP ita wannan hala soap a KUKAWA amarene maso anfani da ita dun suyi kyau wato dai ita HALAN . Acwar Gwaggo kar gomnati ta gane mata deejee da dauWa ta koraota! Aiko su deejee anyi awa uku ana goge kafa !! Gwoggo na saye akanta tana gani intakamama ta tayata ! Saida kafar tayi wani ja dan durza sannan aka kyaleta. Gwoggo tace to sai kuma wanka ki tabbata kinyi da kyau ! Awankanma anyi kusa awa 2 harda omo akayi wankan da tayi kyau ... Tunda deejee tafito Gwaggo tazuba mata idanuwa tana tuna abunda yafaru shekaru goma sha 12;da suka shuWe !! Irin mummunar ta addin da akaso aikatawa ... Wasu kwallane suka ciga idon Gwoggo! Deejee tace lfy kuwa Gwaggo kamar kwalla kike shirin zubdawa ko dai tafiya ce baki so ? Gwoggo tayi murmushi tana karewa jikar tata kallo tayi wani haske da tayi wankan Amare dama deejee farace kal , tana da dan sawo bata da jiki , gashi kam har yaimata yawa duk da ba wani samun gyara ake ba , hancinnan kamar zai shige baka ! Gwoggo tace kawai dai mamaki nake ashe dai deejee tawa kyakkyawace... Deejee sabar dariya da jin dadi ta kusa faduwa kasa . Tace kai Gwaggo ai wannan sabulunce da omo yasa nayi haske .. wasu kayantan ta nasallah tasaka acewarta daga gobe na daina sanyaku , har bacci ya dauketa . !!! Gari yana wayewa ko karin kummallo basu saya yiba sukai gidansu zeenatu dan suwuce har makaranta Gwoggo ta rakota tananan saye sai da taga tashin motarsu kamin ta koma gida ! Gwoggo har da zubda kwalla gani take anrabata da deejee. !!!!! Nima ( Sayyada) harda iyar kwallata narasa wazabi deejee ko Gwaggo!!! Kai garadai nabi deejee birni , wata mota nagani irin na masu saidai itace na haura=�� nace mubi bayan motarsu deeje dankar suSacemin da gani mukayo birnin amman kashh na nemi motarsu DEEJEE na rasa sana diyar wata motar da tayo kanmu kamar zata bigemu ta wuce nace kai mubi waccan motor sai naga waye aciki>��.
BIRNI
Dai dan wani katafaren shop motar tasaya !!!! Wani hadadWen saurayi nagani wanda bai wuce 27yrs ba yafito daga mota farine kal , da wani kwantaccen gashi kansa kamarna larabawa yana da sawo bashi da kiSa , sanye yake da wata shadda kana ganinta kasan ta taci NAIRA dankin have jampa akayi wani farin glass ne a idonsa , daga gani dai kasan wannan daga cikin daula yafito .mabiya bayansa nagani sunshige cikin shop din suka sanar Ga YARIMA MAHEER yashigo kowa yafita zaiyi siyayya!!! Bai fi mintina ba sai naga kowa fitowa yake jiki na kyarma akasaya daga gefe ... Sannan yafara takunsa cikin izza da takama dan MAHEER akwai ji da kai baison raini ..... Yashiga shop din sai da yagama siyayyar yafito kaminnan naga mutanen da suke waje suka fara kusa kai cikin shop din dan su kammala nasu siyayyar. Inanan MAHEER yaja motarsa da masu mara masa baya sukabar haraban wajen ... ( Nace tab baza abarni abayaba sai naga ina MAHEER zaije sannan dan wani hamshakin mai kudine haka . Wani dan sahu na hau nafara binsu MAHEER abaya......) To kuma kubiyoni danjin wai maike faruwane abirni sannan waye wannan MAHEER din da alamu dan masu fada ajine tunda har zai iya fidda wasu yayi uzurinsa.
REST HOUSE nasa yawuce yana shigowa kai saye dakinsa yawuce ya tadda ta akwance da ita sai wani have_vest da gajeren wando iya cinya bai kulata ba yayi toilet ya wasa ruwa, yafito daure da towel a kugu da wani �aramin ahannunsa yana goge jikinsa da shi tasowa tayi cikin tata salon ya rungume sa ta baya , cikin hanzari ya da katar da ita yace bana sallameki ba ! Mesa baki tafi ba cikin cool voice yake maga danshi baya son hayaniya..... Tace I need.... Yadakatar da ita dacewa get out kinsan ni bana sex sai romance So is better for you ki tafi sai na nemeki . Sayawa tayi tana kallonsa da kananun idanuwanta wanda suka cika da sha'awar sa tarasa yadda zatayi kuma tasan halinsa abinda take nema bazata samuba . Yakammala shirinsa yajefa mata bounch na kudi yace kada na sake kallonki ! Tadau kayanta tamaidasu jikinta tai gaba . Waya yadauka yace kashigomin da ita ... Wata kyakkyawar budurwa akashigo da ita yasaya yana kare mata kallo "" cikin soro tace dan Allah kabarni intafi "" taku yayi a hankali har zuwa kusa da ita yace na kiraki shene kika gudu amman danasa yarana suka daukoki ta karfi shine zaki ban hakuri to kisani sai nagama duk abinda zanyi zaki tafi inkuma bansami yadda nakeso ba anan zaki kwana "" jikinta yafara k�arma cikin e"e"na tace ka...kaaa rufamin asiri wlh bansani bane na hankadeka kamin rai .... Sai ta fara kuka "" cikin Cool voice nashi yayi murmushi irinma mugunta yace kina tunanin zan kyaleki ne ? Gyallenta ya zame daga jikinta yafara shafa gashin kanta yace ummm you look pretty but bakya kamshi ....jikinta sai rawa yake aranta ta ce yau ba mai kwatanta ahannun sa kayanta yafara cire mata amman tayi saurin dakatar dashi ta hanyar masawa baya da taiyi .... Yasakeyin murmushi ya ce ummm da alamu anan zaki kwana ko "" cikin rawar murya ta ce a'a ka kyaleni intafi janyota yayi suka fada kangado cikin karfi yarabada da kayan jikinta , ganin surar jikinta yasa ya fara fita daga hayyacinsa, murya na rawa yace Do you need money ? zanbaki duk abinda kikeso . Kuka tafara tace a'a banason komai ni kabarni intafi . Yaga dai zata bata masa lokaci yafara luguigitata iyanson ransa . Da farko yarinya ta sorata a tunaninta fyade zai mata amman sai taga shi nema kawai yake yasami nutsuwa da ita ! Yaringa wasa da ita har yasami nutsuwa , ya mirgina gefe yana haki kamar wanda ya nome rabin gona . Yace ga kudi agaban mirror ki dauka ki tafi , cikin sauri ta maida kayanta ta dau kudin ta fice . Yaci gaba da baccinsa . Yana farkawa ya tuna kiranda mahaifinsa ya masa ya hanzarta ya shirya yafito yace wa driver ka kaini gida .... Bai bata wani lokaci ba sai gasu a wani haWaWWen gidan sarauta , wani babban gate akabude WOW ( abinda nace Ni Sayyada ya zanyi inshige ? Nayi dabara na kwanta ta karkashin mota akashige dani cikin dan baku lbr=��) dafarko nace anya a duniya nake sai da na nutsu kamin na fahimci ashe dai a duniyar nake """" MAHEER ne ya fito daga mota bayan masu saronsa sunbude masa murfin muta cikin tafiyarsa ta jinin sarauta yake taku ... Kai saye fadar mahaifinsa ya nufa , yanashiga fadawan sarki suka mike saye suna BARKA DAI YARIMA!! Hannu kawai ya daga musu ya durkusa har kasa yana gaida maimartaba sarki Ahmadu . Sarki yace MAHEER ankamin labarin unguwar da suke nan gabas damu suna cikin mawuyancin halin rashin ruwa, dan haka kai zan daura akan kula da harkokin wajen sai ayi abinda yadace , cikin girmamawa yace insha Allahu baza asami masalaba za ayi komai akan lokaci. Tashiwa yayi dakin kakarsu yanufa , tanajin motsi tafara magana waye wannan sandarta ta dauko tana nunasa dashi alamun kar acutar da ita , yace kai tsohuwa akwai ki da soro to nine MAHEER jikanki . Tace lah kacemin marajinnan to kashiga taitayinka dama kamin laifi , ka hanani waccan turaren mai dadi da naji ka fesa . Yace kai diddi ke da kika kusa gangarawa kuma wane turare za'a siyamin sai dai ko na shafawa a likkafani ? Haba �ar sohuwa harda kuka , ni zakace zanmu to ja'iri sai dai kai kamutum mara mutunci . Yace haba diddi wasa da nake . Tace sam sai yafita hakanan yafita a hanyarsa ta wucewa dakinsane yayi arba da dan' uwansa Abdul Malik wanda MAHEER yafishi da watanni bakwai. Kuma dan kishiyar mamarsace wani harara Abdul Malik yayiwa MAHEER ya wuce . Murmushi kawai yarima MAHEER yayi yashiga dakin Hajjiya umma mahaifiyar Abdul Malik har kasa ya duka ya gaidata amman ko kallo bai ishetaba ballantana ta amsa cikin sanyin jiki yafice inda sabo ai yasa tunda mahaiyarsa ta rasu yarasa gatan uwa .
Kai saye motar ta dire dukkanin dalibai a farfajiyan makaranta deejee na hango , deejee nafito sai murna nake nazo birni , wani hoste aka kaimu ! Ba laifi dakin yayi kyau babban dakine maidauke da gado mai hawa uku har guda hudu abinda baimin dadiba shine rabani da akayi da su zeenatu dan a dakin ba wacce nasani . Kayana nafara jerawa a lokata ina kammalawa nahau lafiyayyen gadona na kwanta ni ce ta hawa na biyu na kwanta abina . Wani bacci nadingayi harda munshari abinka da babu a house. J�����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������inayi an makeni a bayana har sau uku ina tashiwa cikin gigin bacci nima na wanketa da mari !! Wasu nagani atare da wanda na mara sukace keee headgirl kika mara yau zakici kol ubanki ! Wacce suka kira da headgirl danni bansanma me ake nufi da hakanba dan turanci ba sonsa nakeba , tace kufitomin da ita ku kaita daning nidai ina biye dasu har daning mukashiga wani babban madafar abinci nagani tukunyar sai mushigeta da gani har headgirl nasu ciki . Tace inwanke tunkunyar kuma yanzu za a daura abincin dare kuma intabbatar tafita tayi kyau ko tabbare karta gani . Sayuwa nayi nace tabbbb tukunyar da ko iya sauketa ba ayi da alamuma amanne take tab bazanyi ba kuma wama yace mata bauta nazo yi ni karatune , duk wannan zancen zucine !!!
Taku nafara da nufin barin wajen sai suka jawoni na dawo da baya , wai sai na wanke zanbar wajen , nace bayin Allah!! bansanku ba , bansan daga ina kukeba , sannan ba wata alaka asakanina daku yau fa na fara ganinku amman sai kudauki kiyayya �arara ku nunamin . Yanzu sakaninku da Allah ko ku akasa ku wanke wannan jibgegiyar tukunyar nan ba iyata za ku ba dan haka nima bazan iya ba . Wacce ake kira da headgirl ce ta dau hannu zata mareni na rike nace kuttt wlh ba'ayi kiba sabo da cin zali hadda mari , dambe muka fara yi na zage dantsibsai nausansu nake , wai akace gidan yawa yafi gidan kadan kwantar dani sukayi sukaita jibgata . Ihu nake kamar wanda aka soke da wu�a nayi waje aguje nadau katon dutse ina binsu suna guda har office na principal. Aiko muna shiga kadan dutsen ta fado kansa yayi wani backturn ya diro ta baya , saboda akan kujera yake . Cikin tashin hankali gabadaya sun razana gani suke sabuwar mahaukaciya ce ta biyosu aiko principal aguje yayi office na vice principal ya kulle , sukuma sukayo waje suka shige toilet suka rufe kansu . Zama nayi abakin kofar bandakin ina jiran fitowar su, wata ce da alamu mallamace a makarantar, ahankali tazo inda nake ruwa ta mikomin agora tace kisha sai da na kwankwaWe sa tassss nayi gyasa nace Alhamdulillah. Tace yasunanki nace deejee nake �ar Gwaggo!!! Tace to me iyan matannan sukaimiki kika biyosu? nace kyalesu iyan mantan uba zalina sukaci alhalin bansan mai nai musu ba . Yau mairabani da su sai Allah. Ashe matar principal ne , shi yakirata yace tai sauri ta fito daga quates na makaranta zuwa cikin makaranta , akwai wacce aljanunta ya tashi tazo tai mata ruqiyah . Bata bata wani lokaci ba shine ta iso . Cikin dabara tace ki kyalesu ni da kaina zanmiki maganinsu dan basu kyautaba biyoni mutafi , duk a tunaninsu aljanune da ni nabita cikin office mundau wasu mintina tana ta faman min addu'a !! Nakoma hostel na kwanta zeenatu ce ta shigo tasameni a kwance , tace deejee lfy naga kinbiyo wasu dalilai aguje ? Nace kedai zeenatu bari , na kwashi yadda mukai na bata lbr . Aiko zeenatu dariya har kasa tana yeee sai deejee �ar Gwaggo nta .mukasha hirarmu kamin ta tafi naci gaba da baccina akan gado mai laushi !!!!
A saye yake asakiyar dakinsa , hannunsa rike da mararsa yana jujjuya kansa saboda wani irin azaba da yakeji , bakinsa na ambaton Allah. A daddafe ya dau maganinda amininsa DOCTOR KAMAL ya kawo masa , da sauri ya hadiyi guda biyu amman haryanzu yanaji , ya hada lemon tsami shima yasha sannan yafarajin sauki duk yay zufa . Tambaya yake wa kansa wai meke damunsane yake shiga cikin wannan yanayin , a duk sanda yayi 4eyes da mace to baya iya controling kansa , harsai yajisa ajikinta kamin yasami nutsuwa. Baya manta daren da wannan abin yafara faruwa dashi . Yana kwance har bacci yafara daukansa yaji wani abu kamar ya shigesa , zumbur ya miki saye yaji kansa yay masa nawi , yadinga zagaye dakinsa kamar wani sabon taSeSSe , luuu yazube akasa sumamme . Lami yar hadimar sa tai sallama akan yabata izinin shigowa amman taji shuru , sai ta ayyana aranta yayi bacci ne amman bari tashigo ta ajiye masa tea ,sabida muddin yafar zaisha . Hakan ya zame masa jiki ko min dare indai ya farka to sai yasha bakin shayi hadin gargajiya , wannan dalilin ne yasa aka nemomasa wacce ta iya hadawa , kuma yay sa'ah ta iya . Tana ajiyewa tayo inda yake kwance okofar bandaki , fridge ta bude ta dauko robar ruwa ta kwaramasa afuska , akidime take dan haka ta ta cire hijabin da ke jikinta ta fara masa fiffta . Sai da tay 30 mints kamin ya fara motsi , tace yarima MAHEER, ahankali ya bude idanuwansa yana kallonta , tace yarima katashi abakin toilet kake ka koma kan gado , ya kasa kau da kansa daga kallonta , ahankali yakai hannunsa yafara shafa fuska nta zuwa wuyanta , taga fa abinnasa gabayake kuma tai tunanin bai gama dawowa cin hankalinsa ba , tai sauri ta miki da niyyar barin wajen kawai ya janyo ta ta fado jikinsa yay sauri ya manne bakinsa da nata , komai yanayinsane cikin karfi kamar mayunwacin zaki , soro da fargaba suka kamata tace fara turesa amman ina jitake kamar dutse ko motsi bayayi gam takejinsa , yarabata da kayan jikinta yay ta romancing nata , tazamo kamar mutum butumi sai yadda yay da ita . Kawai taji yafara gwara kanta da kasa amamun zaiyi relize !! A tunaninta sex zaiyi da ita amma sai taga akasin haka . Yadau sawon wasu mintina ahaka , daga baya ya hankadeta gefe yana nishi yana haki kamar wanda yayi gudu . Ta kasa tashi saboda buguwanda tai gashi tasha jijjiga ahannunsa. Ya fara dawowa cinkin hankalinsa ya yunkura zai tashi sai alokacin ya lura babu kaya ajikinsa , waro idanuwansa yayi yafara bin dakin da kallo , idanuwansa suka sauka kan lami wance take kwance ba kaya ajikinta masawa baya yayi da sauri ya ce ke me kikeyi anan? Takasa magana ta fashe da kuka , yafara tuno abinda ya faru . Da sauri ya maida kayansa , yace ta tashi ta fita amman ta kasa aransa yana addu'ar Allah yasa ba fyede yayi mata ba . Da kiyar ta tashi ta maida kayanta tafice tana kuka , sayawa yayi yana takaicin abinda yafaru gabadaya kunyar lami yaji , ga wani haushi kuma ace yarasa wacce zai haka da ita sai �ar aikinsa .... Wasu zafafan hawaye ne yaji sunabin �uncinsa , dakyar yabawa lami hakuri dan aikinma taso bari amman da ta fahimci ba ahayyacinsa ya aikata ba shine ta hakura amman akan sharadin inzaisha barasa yabari sai bayan takawo mai tea . Yace ya amince sai alokacin yai tunanin wato ita ta dauka yana cikin mayene """""" . Wani ajiyar zuciya yayi bayan yadawo daga doguwar tunanin rayuwar baya . Ya dau wayarsa yai fadar sarki mahaifinsa . Tana ganin zai fito tai sauri da nemi maboya dan kar ya ganta , baigantaba yayi wucewar sa . Dariyar mugunta tai tace kadanma kagani , ni boka hudu dama haukataka yayi gaba daya kashiga duniya inji ummah mahaifiyar Abdul Malik.
Hajjiya ummah mahafiyar Malik macece mai son duniya da abinda yake cikin ta , burinta shine sarauta ta dawo hannun danta kuma ta kudiri hakan aranta akan koma yaushene sai danta ya mulki wannan masarautar. Kuma indai akan mulkine ashirye take da tayi kisa!! . Adalilinta wannan gidan ya tarwase haryau ba asamu daidaiton rayuwa ba . Babbar matsalanta shine YARIMA MAHEER tayi tayi ta kawar dashi daga doron kasa amman abun yaci tura . Dan boka hudu yace mutuwar MAHEER bata nan kusa mutum ne mai sawon rai sannan ga rabon aure da iya iya . Shine tace to adauramasa larurar hauka , boka hudu yayi yayi ya turamasa larurar hauka amman ina haryanzu abin yaki dan MAHEER mutum ne mai yawan ibada , shine suka turamasa larurar sha'awa , sunyi sa'ah amman kashh har yau burinsu bai cika ba dan so suke yai wa mace ciki dan akorasa daga masarauta . Dokar wannan masarautar shine duk wanda yai wa mace ciki to za a haramta masa zama aciki na har abada . Wannan dalilin ne yasa sukasa boka hudu yasamasa sananin sha'awa dan yasamu yaiwa wata ciki kuma a saukesa daga yarima kuma a korasa to amman sunmanta da cewa Allah yananan kuma MAHEER mutum ne wanda baya wasa da ibada . Waya ta dauka ta kira kawarta Hajjiya zulai dan sanar da ita haryanzu babu ci gaba haryau basuji lbr ko yaiwa wata ciki ba . Hajjiya zulai ba irin bokayen da bata saniba indai zaki sakar mata aljuhu to zata kaiki wajen manya manyan bokaye , Hajjiya zulai irin gogaggun iyan barikine wanda sukecin dukiyarsu da tsinke . Itace takai Hajjiya Ummah wajen boka hudu dan su kawar da MAHEER amman ina haryau hakansu bata cimma ruwa ba . Hajjiya zulai tace kar kada kisamu akwai boka gundala zamu kai masa wannan aiki kuma zaki ga nasara , ko da shine dutse to ina tabbatar miki cewa sai yaiwa wata ciki kuma sai ankorasa danki ya gaji YARIMA. Hajjiya Ummah wani dadi taji da zancen aminiyar tata tace aiko da Kinga tukuici mai yawa ke wani masayi ma zanbaki , haba Hajjiya zulai baki harkunne ana murna .
Bayan yabar wajen mahaifinsa dakin diddi kakarsa wa wuce . Tanana zaune yai sallama , ta amsa tana maheru kaine , yace kai diddi i don't like that name ? Mai kuma mahiru ku tsofaffi akwai ku da batawa mutum suna , tace kajika maheru shine bata suna ai shine dai dai, ja'iri kawa , ya turaren nawane yace diddi anjima zanje wani plaza nan kusa damu zansiyo miki tace to madallah ko kaifah . Tasake cewa maheru ya zancen aure nkane haryanzu bakayi aureba kuma girmafa kakeyi , yace kai This old woman, ni bazanyi aure yanzu ba sai nan gaba kuma dududu shekaru nawa nake dashi da za ace sai nayi aure . Diddi ta fashe da kuka maheru bazakayi aureba tun ina raye sai bayan mutuwa ta za kayi to baka isa ba ko acen kauyen kukawa zanfadawa kanina yanemo maka mata . Yace kutumelesi wlh bazayyu ba kamarni na auri diyar kauye , dubeni da ajina innayar da. Diddi tace to in an aura maka yarinya ka kasheta . Yace shakota zanyi diddi a daren farko mu. Cikin soro tace maheru kana nufin zakayi kisan kai to Allah wadai da halinka . Dariyar ya dingayi kasa kasa . Tace ya tashi ya fice haka adole ya fice.
Akwana atashi deejee ana final year na junior set jss 3 a G B S GIRLS BOARDING SCHOOL . Anata shirye shiryen zana junior wyc su deejee anfara girma amma hali yananan dan bata bari a cuceta kuma kowa shakkan tabata yake , tun ranta ta farko a makarantar da tai musu hauka basu sake shiga lamarinta ba , tayi kawa a makarantar maisuna Maryam yar nan birnin ce sun shaku azamanda sukayi nashekaru uku haka ma matar principal tazama uwar dakin deejee, dan bata aiken kowa sai deejee dan ta iya siyayya ita ko deejee ana aikenta take kiran Maryam ta rakata sai suzaga gari suyi ta yawo daga bisani sai sukawo mata itako dadi takeji danhaka ko duk hutun da akeyi agidanta deejee take zama Wan Hajjiya iklima na kaunar ta amman wannan karon deejee zataje kauyen kukawa hutu dan hutun mai dan sawone kuma sai sunyi registration na SS1 kamin sufara fitowa . Deejee sai murna ake za a koma gida taje ta gina Gwaggo nta .
A saye yake a farfajiyan wani plaza mai dankaran kyau . Yasha kyau iya kyau dan MAHEER kyakkyawan gaskene , yana da sawo da fadin kirji , gashinsa coiling ne da v face nashi mai dauke da dogon hanci da saje kwantacce a fuskansa sai jerarrun hakwaransa farare rasss dasu . Mutum ne mai ji da kansa baya daukan raini kuma ga sarauta ga kudi . Kamar kullum al adansane muddin yazo shopping bayaso yaga kowa aciki , yana saye kowa ya fara fitowa bayan guard nashi sun sanar dasu , kowa yafito itako ta gama siyayya tana kan fitowa sai sukayi kicibus akafar shiga yace whatttt wannan daga ina take , guard nashi yace oga we inform all of them to come out but , we didn't know.... Kafin ya karasa YARIMA MAHEER ya daka masa sawa cikin sanyanyar muryansa yace what kana wasa da aikinka , yanuna yarinyar da yatsansa yace alokacin da ake sanar da cewa afito zan shigo kina ina . Ko kallo bai ishetaba ta juya zata fice ya dawo da ita baya yace ok taurin kai zakimin ko that's good, umurni ya baiwa guard nashi su kai masa ita mota su

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment