Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

anty nasreen ce keda samu kullum mutanan gidan basu da zance sai nata tashi tayi tace



"Wallahi a yanzu taƙen kaddarar ki zai fara inhar kika jefa rayuwar bawan Allah a huya a lokacin baƙar ƙaddarar ki zai fara,




wayar ta ɗauko ta lalubo wata number da tun zuwan nasreen garin ake kiranta da ita bugaɗaya aka ɗauka tace


"Na'amin ce da umarnin ku amma ........✍️





Tofa meke shirin faruwa me halisa take shirin aikata wa shin nasreen zata hulakanta ya sheikh Imran Imam shi kuwa Imran zai yarda ya auri nasreen duba da ya tsaneta shin wanne Imran saboda me malam yake ɓoye masa asalin sa mene mugun nufin tabawa akansa da har malam baya yarda yaci abincin ta shin daddy nasreen zai yar da kuwa da ƙudirin mamy kowa


Duk wannan amsar tambayar yana cikin book two


*NI DAKE MU ZUBA MU GANI*

*MU ZUBA MU GANI*



Story and writing


By


Oum yasmeen




```Ina masoya novel ɗina ina nan ina shirya muku sabon novel ɗina wanda ya shababban da irin wanda na saba kawo muku sai da nashirya tsab nayi dogun tunani sannan na kawo muku shi ku garzayo ayi wannan tafiyar daku```




*DESTINY LOVE*

*Love and romance story*


_Ai wannan ba irin nasu bane ku garzayo kudai kuyi following ɗina domin samun novels ɗina masu dadi_



*Zakarar da Allah ya nufa da cara KO ana muzuru ana shawo sai yayi*



https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k




💎💎💎💎💎💎💎💎💎





Juyowa tayi ta ga khaleesat da sauri ta janye wayar bata ƙara faɗin abin da ke bakin ta ba dan ƙar khaleesat ta zargi wani abu tace



"Wallahi besty kin tsoratar dani,


Stool khaleesat ta jawo ta zauna tace


"Sister wallahi ammy tana ban tausayi daddy da aunty nasreen bajita sun sata'a gaba,


Murmushin gefen baki haleesa tayi ta tashi juya bayan ta tayi tana kallon dressing mirror tace


"Ƙar ki damu yanzu lokacin ta ne damar tace yayin da damar ta bar hannun ta I will teach the lesson,


Duban khaleesa tayi tace


"Sister me kike nufi?,


Juyowa tayi ta dafa kafaɗun khaleesat ta kashe mata ido ɗaya tace


"Bakomai,


_______________HAJIYA RAHAMA BAJITA



Zuciyar ta wani irin bugawa take dafe ƙawon zuciyar ta tayi wasu zafafan hawayene ke sun turi a kyakkyawar fusƙarta tabbas tasan halin zuciyar nasreen tun da tace sai tayi sai tayi wannan lokaci shi ya dace da ki nunawa nasreen ainihin true colour ƙi ƙar ki bari daddy yayi tasiri akan ki kefa uwace gatan ya'yan ta haka wata zuciyar ta faɗa mata tashi tayi ganin wayar ta tayi ringing da sauri ta ɗauka ganin prevent number wata uwar dariya me kiran yayi yace



"Hajiya Rahama bajita shin kina tunanin zamu bar ahalin wazir su zauna lafiya to tunanin ki yayi ƙarya yanzu aikin mu zai fara duk da daman mun dade muna tare da ita amma yanzu ainiyin wasan zai fara ga yar ki can ba lafiya hhhhhhh,


Ai kafin tayi magana an katsai wulli tayi da wayar ta nufi bedroom ɗin nasreen ta dade da sanin cewa lamarin nasreen akwai aljanu ta dade da sanin ba zasu barta ba sai sun ɗauki fansa aikuwa samun ta tayi a sanƙare ga kwalaban wine 🍷 a gaban ta ihu ammy tasa wanda yayi amsa kuwa a shashin dake da alaka da na nasreen ɗin mutanan estate ɗin ne suka fara zuwa shashin duk wanda yaga abin da ke gaban ta sai ya ja baya ran uncle khalil ne ya ɓaci fusƙarshi tayi ja be taɓa zatan cewa lamarin lalacewar nasreen har ta kai haka ba yar musulma da shangiya kuka sitti ta fara tace kai Abdullahi ki ramin yayan ku da sauri mutumin da aka kira da Abdullahi kamar su ɗaya da uncle khalil ya rusina yace


"To sitti,


Nasreen kuwa tana nan ashe me yawa matatciyah uncle khalil ne ya zauna a bedside drawer ɗin ta ya zuba mata ido hawaye na zuba a idon sa a yanzu zai wani abu ko dan marigayya be kamata tun farko ya bar nasreen tana abin da ta ga dama ba daddy ne ya shigo yana saɓa babbar riga yace


"Khalil me ya sami nasreen na ganku daga me kuka sai me zuba ta gumi Allah isa ba wani abu ya same ta ba riki cewa yayi ba ma ya ganin ga bansa burinsa ya isa inda take turussss yayi ganin iyayen giyar daki gabanta murza ido yayi kaf duniya ya tsani abu biyu zina shaye shaye yau ƴar da ya haifa ita ke shaye shaye ina alkawarin da ya ɗauƙar mata na kula da nasreen ƙar ya bar ta tayi kukan maraici yana na ina anya baya da sa hannun gun lalacewar ta ba


Sitti da ta gaji da kuka tace



"Abdulmajeeed inhar nice na haife ka na ɗauki cikin ka wata tara da kwana tara na shayar da kai har na tsahun shekara ɗaya da rabi to dole kai wa nasreen aure saboda tana shirin jawo mana abin kunya balle kai ta nuna khalil da yatsa tace da kake ɗan siyasa dole ku nema mata miji gaba ban san me zata ɗauko mana ba ,


Rumtsai ido hajiya rahama tayi zuciyar daddy ta wani irin bugawa be taɓa zaton zai wa nasreen auran dole ba dan shi shedane bata kula wasu samari mene makomar katatun ta be tsunke da lamarin sitti ba sai yaji tace



"Kai khalil ina wannan yaron ki rashi inhar ya amince ya auri nasreen sadaƙi zai biya iya abin da Allah ya huremai,


Ajiyar zuciya ya sauke domin yasan cewa nasreen zata waɗa hannun na gari yace


"To,


Wani irin bugawa zuciyar haleesa take take ta shiga na dama to me hakan ke nufi kenan zata rasa abin sonta kenan shikkenan ya haramta a gare ta messages taji da sauri ta fita ta buɗe zaro ido tayi ganin abin da aka rubuta kamar haka



"Ya kikaga shirin mu rayuwar nasreen tana hannun mu mu muke da iƙo da ita ba zata tashi ba sai nan da kwana biyu hhhhhhhhhh baza mu taɓa bari ki shaga hurumin da banaki ba suma masu saki sunyi tsautsayin shigowa gonar muuuuuu,


Dafe kirji tayi kenan ba nasreen ce ta shagiya ba to bayawa kawo mata duk irin tsanani na estate ɗin nan ya akai mugu ya iya shigowa su kuma wayan nan suwa ye ganin bata da me bata amsa ta juya ta shiga ɗakin ta kan ta ya kulle acan kuwa family doctor suka kira sai domin ya duba ta daddy ya zuba uban ta gumi abin duniya ya ishe shi be tsunke da lamarin nasreene ba sai da ya tsinkayi muryar doctor yace



"Gaskiya tasha tayi mata yawa ne har allurar dake sa maye tayi abu ɗaya ne zai iya karya ta lemon 🍋 tsami to tana bacci taya za a iya bata sai nan da two days zata iya tashi sabo da ta bugu sosai wanda har yana bara zanar himata illa a kwakwalwarta ta zama dis order,



Tashi daddy yayi ya ruƙe hannunta shifa wallahi tausayi take bashi ai daman ance maraya yana da rashin ji yace



"Sitti ina baki haƙuri ki sausauta hukuncin ki insha Allah ba zata ƙara ba kinsan daman,


Ai be ƙara saba wani kallo sitti ta yi masa ta tashi ta fita ana ganin ta fita kowa ya fita uncle da mamy ne suka rage
Kuka ta fara tace


"Uncle sai yau she za subar nasreen sai yaushe zasu fita a rayuwar ta abin da akai tun kafin a haifeta sun ɗora mata wallahi ina dade da sanin su suke juyata sai yaushe za su bar cutar da ita,



Gwaran numfashi ya saki yace



"Hajiya Insha Allah komai ya zo ƙar she da yardar Allah auran nan shine karshen matsalal nan insha Allah,


Tashi tayi tace



"Allah yasa zuwa anjima sai ka kira shi ko,


Shima tashi yayi yace


"Eh ya fita ya jamata blanket Kai tsaye mota ya hau domin wannan maganar ba ta kira bace ai su suke nema daga gidan gwamnati zai biya madabo



_______________________ ya Sheikh



Sai da yayi tafiya meni sa tukun ya sami masu siyan babur da yake har ta kardunsa ya zo da su Kudi sukai mai ganin ammai tayin hulakanci yace kawe su gyara mai a hankali ya siyar wayar sa ce tayi ƙara da sauri ya ɗauka ganin malama rusunawa yayi yace


"Assalamu alaikum,


Malam yace



"Wa'alaikassalam Imam ƙar ka siyar da mashin ɗin ka yanzu wani bawan Allah ya bani kuɗi in mai addu'a to Insha Allah zasu isa,



Farin ciki yayi ganin ansami mafita yace



"To malam kaga ina gaban me siyarwa Allah ya fitar da mu kunya,



Eh wallahi sallama sukai ya kashe wayar zama yayi yana duba yawan sakonnin da aka rubuto musu masu tambaya a facebook amsa ya babbasu cikin iƙon Allah aka gama mai basu kudin su yayi ya burga abinsa sai unguwar madabo cikin gida ya shi ga da abin sa be tarar da kowa ba sai zakiyah da aliya suna hira gaishe shi sukai amsawa yayi batare da ya kalle su ba daman shi haka dabi'arsa take ya buɗe ɗakin sa ya shiga ya cire kayansa fanka ya kunna da yake a kwai huta

Zama yayi daga shi sai boxer sosai yake mamakin halin nasreen yana tausaya iyayen ta wani irin tsanar ta ce ta durar mai tun da yake shi ba me shiga hurumin mutane bane ba ruwansa da abin da ba'a sashi ba yau gashi sa'ar zakiyah ta faɗamai magana wayar sa tayi ƙara dauka yayi ganin me kiran yace



"Assalamu alaikum,



Uncle khalil yace



"Wa'alaikassalam adnan yakake?,


Adnan yace



"Barka da yamma alhaji daman ko baka kira ba zan kiraka a gaskiya ba zan ƙara zuwa koyar da yarinyar nan ba kai min afuwa tun farko da na ɗauki alƙawari ,


Ajiyar zuciya ya sauke yace



"Adnan ina ƙofar gidan ku magana za muyi me mahimmanci dan Allah ko kana kusa ?,



Mamaki adnan yayi to me zai kawo shi gidan su yace



"Eh ina kusa bara na fito,


To yace ya kashe wayar jallabiya yasa ya fito ya zura slipper ya fita kofar gida motar sa ya gani yayi parking budewa yayi ya shiga ƙara gaisawa sukai sannan alhaji khlail yace


"Dan girman Allah wata alfarma da kai mun wallahi sai da nayi binkice tukun na zo gunka,



Kan adnan turaki ne ya kulle yace



"Fadamin inhar bata fi karfina ba zan maka,


Gyara zaman sa yayi yace



"Ina so ka aure nasreen wallahi gata can ko motsi batayi ta bugu ina kyatata zaton cewa inhar ka aure ta zata nutsu Insha Allah ina fatan zaka amince sadaki kadai zaka bada,


Zaro ido adnan yayi duk mazan duniya arasa wanda za a yiwa tayin yarinyar nan to shi ina ma yaga halin bata cimar da take ci yace


"Gaskiya Alhaji bani da halin ruƙe nasreen duba da Irin gatan da take ciki ,



Ajiyar zuciya ya sauke yace



"Ƙar ka damu ai wannan ba wani abu bane zamu koya mata hankali zata san yarda rayuwa take Insha Allah zan nema maka aiki in komai ya dai daita mudai ta shiryu domin wallahi wannan auran ne sanadin shiriyar ta abin da kaci ka bata nidai dan Allah da Manzonsa ka amince sannan ina so muyi magana da malam,



Shiru yayi ya fita domin faɗawa malam yayi bako ya bashi izinin zuwa tarar da shi yayi yana ɗakin soro akan buzunsa yana karatu sallam yayi amsawa yayi ya bashi izinin shigowa yace


"Malam na same ka lafiya,



kallon adnan yayi yace



"Lafiya qalau,



Adnan yace



"Malam alhaji khalil Ahmad bajitah yana neman iso gunka,


Saurin ɗago kai malam yayi ya dinga nanata sunan a ransa yace



"Ya shigo,


Tashi yayi ya je ya faɗa mai ai kuwa Alhaji khalil ya ta shi ya shiga bakin sa dauke da sallama malam ne yayi saurin ɗagowa jin muryar da yayi shekaru goma sha tara rabon da ya ji shima Alhaji khalil suman tsaye yayi hannunsa na rawa ya nuna malam yace



"Malam Nasiru daman kai ne mahaifin adnan alhmdllh ashe ina da rabon.......✍🏻


*MU ZUBA MU GANI*



Story and writing


By


Oum yasmeen




```Ina masoya novel ɗina ina nan ina shirya muku sabon novel ɗina wanda ya shababban da irin wanda na saba kawo muku sai da nashirya tsab nayi dogun tunani sannan na kawo muku shi ku garzayo ayi wannan tafiyar daku```




*DESTINY LOVE*

*Love and romance story*


_Ai wannan ba irin nasu bane ku garzayo kudai kuyi following ɗina domin samun novels ɗina masu dadi_



*Zakarar da Allah ya nufa da cara KO ana muzuru ana shawo sai yayi*



https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k




💎💎💎💎💎💎💎💎💎



"Ashe ina da rabon sake ganin ka a rayuwata ?,


Malam mansur yace


"Bisimillah zauna ,


Zama yayi yace



"Daman kai ne mahaifin adnan?,



Murmushi malam yayi yace



"Alhaji khalil a'a adnan amana ce a gare ni adnan shine wata sheda zata tona asirin makiya wallahi da ace sun san da zaman adnan a doran duniya da tuni sun dade da kashe shi amma wani iƙon Allah duk tsafin su Allah ya rufe musu ganin sa,


Alhaji khalil ya muskuta yace



"Allah shi kadai yasan me ya boye mu kam sai de kawai godiyar amma lamarin ba dadi nan ya bashi labarin komai,


Shiru malam yayi to wai su mene ribar su tahin haka ya ja dugon numfashi yace




"Allah yayi mana tsari da su yaran mune basa ji Basu san da wa zasu ma amala ba gashi ta sanadiyyar haka ga abin da suka jawa ya'yan su son duniya ya rinjaye su sun waɗa halaka,


Alhaji khalil yace


"Tambas hakane wallahi muma ai gashi sun ja mana ,



Malam mansur yace



"Ni bazan tursasa Imam auran yar ku ba haka ba zan sa shi ba domin shidin amana ne a guna ka kirawo shi in ya amince na amince duk da auran su insha'Allahu da alkhairi kamar kawo karshen matsalar nan ne ,


Alhaji khalil yace



"Hakane wallahi shi ya nima nafi aminta da shi ,



Waya ya ɗauko ya nemo number Adnan yace



"Ka shigo ya katse ya mai da aljihu sallama yayi ya shigo amsawa sukai ya zauna yace



"Malam ganin,


Malam mansur yace



"Alhaji khalil yayi min bayani amma ni inhar ka amince to na amince wallahi Adnan bazan tauye ka ba iya biyayya kana yi min ,



Shiru adnan yayi na wani lokaci yace



"Malam abu ɗaya nake gudu duba da irin gatan da take ciki ba zata amince zama dani ba ko tsakuwa bani da ita balle azo batun gida da sun yi haƙuri su nemi wani zan taya su da addu'a Allah ya shiryeta ,



Zuciyar Alhaji khalil ce ta buga wayar sace tayi ringing da sauri ya ɗauka ganin me kiran yace



"Hello hajiya rahama,


Zuciyar ta kamar ta tsaga kirjinta ta fito saboda tashin hankali tace



"Nasreen bata nan fa mum shiga ukku ga daddy ya waɗi ta ƙara fashewa da kuka ,


Tashi yayi ya yace



"Bata nan ba doctor cewa yayi sai nan da kwana biyu zata farka ba ,



Wallahi bata nan nima abin nan ya ban mamaki katsai wayar yayi ya kamo hannun adnan yace



"Kayiwa Allah da Manzonsa ka amshi auran nan wallahi wannan ce kadai damar mu in ba haka ba zamu wayi gari mun rasa nasreen,



Rumtsai ido Adnan yayi tambas tunda ya haɗa shi da fiyayyan halinta zai aure ta yace



"Na'amin ce ,



Godiya Alhaji khalil yayi mai har sai da yaji kunya farin ciki ne ya mamaye zuciyar uncle khalil yace



"Yanzu gobe sai a ɗaura aure ko,


Malam yace



"Da huri haka ,



Alhaji khalil yace



"Malam ba mu da lokacin tsayawa jan zancan auran nan yanzu ma kiran da a kai min wai bata nan annemeta anrasa,


Malam yace



"Ƙar ku ɗaga hankalin ku kuyi addu'a zata dawo insha'Allah,



Godiya yayi musu ya tashi ya fita jan motar sa yayi da gudu da yake magana zai yi me mahimmanci ko driver be tsaya ya ɗauko shi ba tafiya yake daƙƴar yake gane gaban sa a hanyar lahinsu yaji yayi karo da abu fitowa yayi jin ƙara gigicewa yayi ganin nasreen akwance ɗaukan ta yayi ya shiga Mota sai asibiti saboda jini ne ke zuba a ƙafafuwan ta cikin sauri suka karɓe ta a ka shiga da ita



Sai a lokacin ya sami nutsuwar kiransu duk su sitti ya fara kira cikin sauri ta ɗaga yace



"Na samota yanzu muna zahir hospital,


Salati sitti ta saki tace



"Muma muna nan din abdulmajeed ba lafiya,


Alhaji khalil yace



"Wallahi ban kula ba nabu geta tana zaune ta hada ƙai da gwiwa kinga yanzu sun shiga da ita ciki,



Sitti tace



"Allah ya tashe su yaron ya amince,



Nan Alhaji khalil ya bata labarin yar da sukai da shi batayi mamaki ba domin wallahi yayi jan hali wa zai yarda ya aure yar giya wacce tarbiyya zata bawa ya'yan sa tace



"Wallahi yayi ƙo ƙari wazai yarda ya haɗa zuri'a da yar giya,



Rumtsai ido uncle yayi domin sitti bata san meke faruwa ba tace


"Sitti ya jikin yaya,


Kallonsa tayi tace



'da sauki,


Sallama yayi mata ya katsai sitti ta dubi Hajiya Rahama tace



"Anganta tana asibitin nan ,


Ai kafin ta ƙarasa daddy ya tashi yace



"Alhmdllh bara inje in duba ta ,


Sitti tace



"Haba abdulmajeed kai ma fa baka da lafiya ka bari kasamu sau ƙi sai kaje,



Tashi yayi ya cire drip ɗin da aka samai yace



"Wallahi na sami sauke be Jira me zata ce ba yayi sauri ya fita suma ganin wanda suke jinyar ya tashi ya fita suka bi bayan sa samu sukai har angama mata gyaran kafar tana kwance ta rufe idanuwanta bawai bacci take ba a'a idonta biyu maganar duniya sun mata tayi shiru daddy yace



"My princess,


Buɗe idonta tayi ta saƙar mai murmushi tace



"Daddy,


Dariya yayi yace



"Ya jikin naki?,



Kau da kanta tayi tace



"Da sauƙi ,



Shiru tayi duk ƙoƙarin ta na ta tuna me ya faru ta kasa ta rasa ina tunanin ta yake ƙoƙarin kai ta uncle khalil yace



"Yaya ko zamu iya magana da ku ,


Abdullahi da abdulmajeed suka ce



"To,


A reception suka zauna uncle ya faɗa musu duk yar da akayi ran daddy ya ɓaci yana talaka har shi zai guji yarsa to ai shi bega abin da yayi ba yace



"Ni wallahi da ba dan sitti ba sai nayi maganin yaron nan,


Alhaji Abdullahi yace



"Yaya kawai abin da muke so ka kauda idon ka akan ta har sai ranar da Allah yasa komai ya dai dai ta ,


Shiru yayi sannan yace


"To iyaye na ina jin ku ,


Dariya uncle yayi yace



"Yaya ban taɓa neman alfarma a gunka ba kakasa yimin yaya ashe daman amanar da mahaifin mu ya baka baza ka iya ba yaya kasan illar barin nasreen a gaban mu yaya kasan hakan me zai jawo dan Allah dan son da kakewa mahaifin mu to ka yarda da wannan zance ceton rayuwar ta muke ko dan kai baka cin karo da sakonnin baraza a ga rayuwar nasreen ka ɗauke ta ka bawa arniya tayi shekaru goma a gunta sannan ka dawo da ita duk kana ganin mun takura mata irin su nasreen ba yaran da ake watsi da tarbiyyar su bane Please yaya help me✍️



Alhamdullahi a yau na kawo karshen free page 📄 📃 domin mallakar naku ku tuntubeni ta wannan number 09061890481



An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment