Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dankwa ko kwana abbanmu ba yayi gurinta kullin cikin bakanta mata suke lantana zata zazageta ta daketa ta aiketa duk inda takeso haka takeyi domin tasan abbanmu ba ahaiyacinsa yakeba gashi mahaifin innata basa zuwa gurinta waisu alkunya basu taba zuba seide aike lokaci-lokaci sannan ganin abba nazuwa shiyasa basu damuba,azabar da akewa innata taki karewa har mukakai yan shekaru shida-shida nida haisan.


"Nanfa abi yadawo kanmu nida innata haisan duka takemin ta yayakusheni ta jijeni uwartama ta zaneni jikina yayi rudu-rudu dakin da innarmu ma take dashi yanzu tsakar gida muke kwana cikin tirbaya ko abin shin fidawa bamu dashi,wahalar yau daban ta gobe daban azaba ba kaukautawa harmufin tukunya innarsu haisai kenanamin inyadau zafi,imnata tun tana kuka harta daina ta mikawa allah komai.


"Abbanmu yama manta da wata innata matsayin matarsa shima cimata uwa yakeyi fiye da da duk duniya ya tsani innata haka duk duniya yana kaunar inna lantana hata mutanan gari sunyi mamaki ko fada akeyi da inna hansai abbanmu shike karai mata ayi ta gwabzawa dashi,lokacin damuke shekaru takwas nayi wayo sosei na gane cikin mawuyacim halin damuke ciki innata wahala ta mayar da ita baka nima kaina haka anma akwaini da farin jini sosei kowa yana sona a kauyemun abinci kuwa seimuyi kwana biyu uku ba abamuba acikin gidanmu seide naje makota abamu muci,nike aibo ruwa nayo ice nakawo a dillikeni yuwa jaka innata tayi girki kuma ahanamu,haisai itama hakinsu daya da uwarta har innata take zagi abbanmu harcewa yake innata ta tsayar da fuskarta haisai taita galla mata mari kamar yarta. Nikwa ba'a magana dankwa inadakuwa ko jaka albarka,rayuwa ta mana muni innata taitamin nasiha tana bani hakuri wata rana sei labari haka nake daukar maganarta na share hawayena.


"Wata ranar asabar ranar da bazan taba mantawa da'itaba rana mafi muni rana mafi kunci a rayuwata ranar dana rasa farin cikina a kusa dani,ranar aka nemi innata cikin garinmu aka rasa nasha kuka ba iyaka inna lantana da abbanmu ko ajikinsu sei makota ketayani dubata anma sama ko kasa ba ita ba labarinta ko garinsu da akaje dama ni bansan iyayen innata ba nanma aka riski mahaifiyar innata ta rasu baban innata kuma bayanan shima ba'asan inda yakeba nashiga kunci da takaici na rayuwa nayi rashi bamai kaunata cikin gidanmu suturata kalla dayace tak dani,inna lantana kuwa farin ciki tayi sosei domin ita tayiwa innata kurciya domin ni bansaniba,nan duk wata wahala ta dawo kaina azaba ba kaukautawa nasha wahala mara adadi,mun shiga shekara sha uku cif haisai tazama tantiriyar yar iska karuwanci take zubawa tun tana kankanuwarta nikwa tsoronma maza nakeyi bani da ilimin boko ko dis seina addini shima yar makota ke koyamin haisai kuwa tayi boko anma nida ita sammakal dankwa batasan komai ba,wanki haisai da innarsu nike musu abbanmu shima abin tausayine domin kuwa inna lantana juyashi takeyi yiwa waina a tanda har marinsa takeyi,aikwai wata rana natashi da zazabi mai zafi wanki da aka bani nayi nakasa har dare ina kwance haka inna lantana ta samaini ganin banyi wankiba ta zanemin jiki ya fafashe daga karshe......


"Majina taja tana mai riskar kuka kamar ta mutu tace aysha kisan maiya faru?hawaye a aysha keyi ta girgiza kai,cigaba tayi dacewa daga karshe.......





_๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญallah sarki dunia kenan allah kasa mucika da imani๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ_






_*More comment more typing*_





~#pls share~






~written by saleehat{s&s beauty}~



*๐Ÿ…ฑRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ–Š*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_






๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ





~Written by saleehat{s&s beauty }~





*Haki'ka naji dadin karbuwar da book dina yayi kuma Comment din da akeyi akansa yanasa naji dadi nagode sosei masoyan book dina,dan haka wannan page nakune masoya aduk inda kuke na sadaukar gareku my fan's"sanan ina mai muku albishir zan bude group domin samun SANADIN GIDAN AIKI a saukake dama sauran books din brilliant batare dakunsha wahala ba" i love u all my fans๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ*





_page 20-25_


......daga karshe ta hada ruwan nikaken barkono yayi jajir tasa seinayi wanka dashi,kuka nakeyi nace..dan allah inna kiyi hakuri azaba zansha...dariya ta sheke da'ita tace,to aidama sonake kisha azabar wannan ma sahun farko ne gamashi kizo kiyi nabiyu ba zazabi ba zakici ubanki ai tunda harna saki abu kiqikiyi ubankima bai,isa nasashi aikiba yaqiyiba bareke shegiya wuce kiyi kafin namiki ila mei sufar mayu kawai tsinaniyya mayya jinsin aljanu ke dan kutumar ubanki ma agabana zakiyi tunda kallona kikeyi nidei bazan ciyoba seide kici kanki yar'isa karuwanci ma zaki shiga konafi morarki.....kuka nakeyi sosei zanyi magana ta zabgan mari ta kobe min kodadin kayan jikina ba'imani tahau zubamin ruwan barkono ina ihu yayin da azaba ke riskata naji gwara mutuwa ta da wannan azaba seida na gwanmace dama alla ya dauki raina a lokacin haka ta dunga zubamin tana tsulamin bulala wanda jikina yayi jajir abinka da fara idanuna sunfirfito waje sunyi luhu-luhu,ihu nakara saki yayin danaji ta zubamin agabana har danna barkonan takeyi ciki kuka magiya nayi anma zuciya ba imani yitakeyi kawai,ganin haka yasa nafara kiran sunan allah,bayan ta kammala wannan ta jawoni tana angaza kaina tadauko loko asalin mei zabin ta zazagemin shi ajikina ta mamangareni,shegiya mei sifar yahudawa maza jeki kiyimin wanki dana saki minti talatin nabaki inba hakaba seinayi gunduwa-gunduwa dake,bamusu natafi domin kuwa mgn ma ta gagareni nikadai nasan azabar dake riskata naji dama banzo duniyar gaba dayaba,wanki nakeyi cikin radadi ga zazabin dayasake rufeni kaina nasaramin juwa na'ibana...maganar innata ce tafodomin lokacin da inna lantana ta zaneni ina kuka innata tacemin nayi hakuri domin hakuri dacine dashi wataran kuma yafi zuma zaki,aduk halin dana tsinci kaina natuna da maganar innata inajin sanyi araina,haka nagama wanki nashanya nakoma gefe innaji dakaina dan nikadai nasan meinakeji.


"Bayan shekaru biyu muna shekara sha biyar kenan nida haisai,azabar daakesha tananan abi gaba kawai yakeyi dadama kawayena nacewa nagudu da makota anma naki gudu sbd bansan inda zanjeba kuma inayiwa haka naci amanar innata warce kullin tana raina,abbanmu ma wahala yakesha gurin inna lantana haka wata ranar jumma'a akanemi abbanmu aka rasa sama ko kasa,inna lantana ko ajikinta dama tagaji dashi gashi kuma tasamu dama ya kada duniya nan ta sake balle hancin karuwanci uwa nayi 'ya nayi *kai wa'iyazubillah๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€Allah katsaremu da aikata zuna* haka zasu fice seide nina gyara musu guri namusu girki,wataran har kwaratansu suke zuwa dashi daga ita har haisai nan wani yaganni acikinsu yace yana bukatata innar haisai tace yadawo gobe haka kuwa akayi.


"Ina bakin murhu ina girki ya shigo bajimawa wani yasake shigowa ba adadeba wanima yashigo kuma kowa daban yake,inajin hayaniyarsu dakin inna anma bansan mei sukecewa ba najidei kamar alamar musu sukeyi"kunga ku dakata yamzu dai duka ku uku bukatar ta kukeyi ko,atare sukace eh,to dumus kawai zanji duk nawanda yafi yawwa shine zai kwashi gara adadin kudinku adadin shan'sha'ani inji inna lantana tana mika hannu,jiki na rawa hamisu yamika dubu goma halliru kuma dubi bakwai habu kuma biyar nan inna lantana ta irriga su cas tasa ajaka tamike tace halliru da habu sufito subawa hamisu guri yasha rashana dagashi sei halliru da habu nan suka fito hamisu yayi zigidir ya haye gadon karfe yana masha shara nufashi jirana kawai yake nazo,inna ce tafito tace ke shiga kikarbo sako bamusu natashi nashiga jikina ba kwari domin bansan wana sako zan karboba.


"Ina shiga ban kula dashiba domin bakirkirin yake kamar gawayi,daidai gadon natsaya ihu nasaki tare da toshe bakina tozali danayi dashi tsirara ga abu narkeke kamar mai,baya nafara ja yana tun karoni kafin na ruga da gudu inna lantana ta ja kofar tasa mukulli tana dariyar mugumta tace hamisu ssha'sha aninka ga dagargaji shegiya karka daga mata kafa,kuka nakeyi ina rokarsa anma yararumoni ya nika kan gado sosei nake kokarin kwatar kaina domin banaso yaga tsarancina kokawa mikeyi sosei dashi kofar naji anbanko haisai ce cike da masifa tace hamisu....jin muryar dayaji yasa ya diro kan gadon jiki na rawa nan nasamu na gyara rigata hawaye na zuba a idanuna.


"Cikin jaraba haisai tace ni zakaci amana ko hamisu?kanemaini kanemi kanwata to kayi kadan wallahi domin ni kadaice taka barda wannan kazamar yarinyar maci amana kawai kekuma yau saina ci maki uwa yar tsiya kawai cikin shege matsiyaciya fice adakin nan kafin na halakaki...dadine ya lulubeni a lokacin domin allah ya tsirar dani ko kadan vanji haushin haisai ba domin taimakata tayi awannan lokacin,ina ficewa suka sheka ayarsu da hamisu yagama ya fice,bayan awa guda inna lantana da haisai ne zaune adaki nikuma lokacin ina aikin wanki,jin kuskus dinsu nayi suna cewa.


"Haba inna kinsaide yanda nakeson hamisu yazakimin haka?ya hakuri diyar arziki afuwa mantuwace anma kisan natsani yarinyarne shine nakeso agurbata mata rayuwa kawai,dariya haisai ta kece da ita tace,inda haka kikeso ai ba abune mai wuyava mafita dayace domin kuwa nima kaunar ganin ta banayi agidan dan duk wanda yazo sei yace yana kwadayinta kinga kumamu ai zata kashewa kasuwa...hakane kumafa diyar arziki yanzu to maiye mafitar?yawwa shegiyar tantiriyar karuwa warce tayi fice ohoke shegiya inna haisai tafada,dariya ina takece da ita tace kwarema kuwa haisai fadi dake nice dai nice dai,to yanzu mafitar itace ki hankadata birni kawai.....zaro ido inna lantana tayi tace haisai kina da hankali kuwa birnifa kikace so kike tayi arziki kenan....ke wallahi inna dakikiya ce wlh bakya fahimta kinfiye jakanta wlh seiki tambayeni dalili ai ko?tomeiye dalilin naki?kisan ni jakarce fa...mtwss inka turata birni gidan aiki za akaita duk albashi adunga baki kinga ance yan birni yan'iska ne sosei sunfi na kauye karuwanci kuma ance mazajen birni inde suka tashi cin mace mutuwa takeyi sannan inde yan kauye sukaje wayo akemusu kinga intayi aiki ta tara mana dukiya seitafara iskanci ayinta na farko ta bakunci lahira kinga ai gaba takaimu,hoo ke shegiya haisai dadina dake basira haka za'ayi kawai dama gobe dilaliyar binni zatazo seita wuce da'ita kawai,yawwa innata haka nakeso yanzu dai mushiga harka kisan nonanki akwai....nan inna lantana ta tube tayi zigidir gaban haisai itama ta tube nata suka fara alfasha suna tsotse junansu dankwa neman junansu sukeyi bacin zuna dasuke aikatawa *kai allah ka karemu daga ahilci katsaremu ka kiyayemu domin wannan jahilcine uwa na zagin yarta 'ya nazagin uwa ga neman junanansu allah wadai๐Ÿ˜ญ*


"a lokacin na tsorata sosei da abin dasuka fada dakuma abin danaji sunayi nan nasha kukana na koshi wata zuciyar tace nagudu wata zuciyar tace nazauna haka na hakura nazauna namikawa allah komai,washe gari haka akayi kuwa hajiya dilakiyar birni tazo tatafi dani da sauran 'yan mata nikadaice cikinsu bana murna,garin kano mukazo nan gidan dik cikinmu hajiya layla ni tazaba nazama yar aikinta nan dilaliyar birni tace kar adunga ban albashi duk karshen wata zatazo ta amsa nan hajiya ta amsa mata da to,albashi nai yawwa za adunga biyana anma rashin hanani bei damaini ba ardu'ata kawai shine nasamu sausauci akan kauyemu anma cin zarafin yayi yawwa.


"Dago rinanun idonta tayi tana zubda hawaye tace aysha wannan shine labari tsawon shekara biyu kenan da barin kauyemun anma bantaba komawa tunda nazo nan bansa wata duniyar sukeyiba yanzu nikaina tausayawa rayuwata nakeyi anma nan yafimin can domin kuwa ba duga seide wulakantamu sbd damu talakawane kuma yan aiki,share hawaye aysha tayi tace hakane kisha wahala anma kicigaba da hakuri wata rana sei labari yanzu kenan bakyajin lbrin innarki dakuma babanki?share kwailar data zubo mata tayi tace banaji ko kadan anma inaji ajikina suna raye kuma kullin ardu'ata allah ya hadasu,hakane to ameen anma kicigaba da hakuri shi yake daba dutse yashanye ruwansa,nagode sosei yar uwa anma yazama sirri dagani seke kinji,insha allahu babu wanda zeiji nabar abin a zuci kuma zan miki ardu'a,tonagode tashi muje mu karasa aikinmu,mikewa aysha tayi tanabin bayanta *ASHMINAL* cike da tausayawa tabbas ta tausayawa mata sosei.


"Bangaran goga *ASHMAN* direct gidan amininsa kuma abokin shakatawarsa yanufa yana zuwa Direct yayi ciki sauti music yaji ya bude kofar yashiga, 'yan matane rairas zasuyi su 20 kowarce cikin shigar banza ansha maganin hips da nono sunyi tuma-tuma dasu wani matashi na hango shima kyakyawa dashi 'yan mata 4 zagaye dashi sei shafashi sukeyi yana lumshe ido da kwalbar giya a hannunsa yana kurba yanajin dadinsa,nan yan mata suka hau ihu ga *ASHMAN* nan wata macace kyakyawa ba leifi tayo gurinsa tana rangaji tace my man barka dazuwa da alama wani yatabomin kai,hubyna waya tabamin kai? fadamin my man..... tsaki yaxuba ya tureta ya zubawa wannan matashin harara yawuce bedroom tashi matashin yayi yabi bayansa.


"Haba mutumin ya akayine sbd kaifa na kwaso ledies dinnan nasan bazaka rasa ta hutawa ba.....pls Ahmad kayimin shiru raina bace yake nazo nasamu nutsuwa kawai....kwalbar giyar hannunsa Ahmad ya mika masa yace fara dawannan tukunna....mtwsss kai nonsense ne wlh kasande banashan wannan abar daiko?ok badamu my friend bara naturo maka yara hudu su aibe maka kewa ko?mtwss dalla malam kadamaini dan iska kawai gabugu kazo kana fadamin mgnr banza
,kokama tambayi mece damuwa ta....murmushi Ahmad yayi yazauna kusa da abokin nasa yadafashi yace...my friend inajinka meye damuwarka fadamin in kawo maka mafita yanzu...dan tsaki yayi yace wannan yarinyar ce mana...waca yarinya kenan? Inji ahmad.


*ASHMINAL* take kowa yar aikin gidanmu yar talakawa yarinyar nan natsayamin arai wallahi gashi natsaneta kai yau dana hada jiki da ita kabaki daya taki barin brain dina bansan maiyasa ba gashi ko digo daya natsani yan aikin gidannan musamman ita kasan basan hurda da talaka fakiri kuma har wani shishige mata mom keyi kaini yau duk sei asulo hada jikima danayi da ita naji warin talauci nakeyi.......dariya sosei Ahmad keyi yace haba my friend kawai kadei kafada tarkon so kaji dadinka kace wani warin talauci kakeyi santa kawai kakeyi....afusace ya mike yace what...........







*tofa anayinta sshin magabar Ahmad gaskiya ne?* *amsarku nagaba kukasamce dani da book dina domin jin amsarku*






_*more Comment more typing*_



_#pls share_






~Written by saleehat{s&s beauty}~


*๐Ÿ…ฑRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ–Š*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_






๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
*SANADIN GIDAN AIKI*
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ






~Written by saleehat{s&s beauty}~






*"garemu iyaye shawara ce koma nasihace zan bamu๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ*


_dan allah dan annabi iyaye mata mudunga kula da yaranmu mudunga killace su muna adanasu mudeina sakin yara kamar dabobbi(musamman 'diya mace)pls musan mei mukeyi yanzu lokacine na sace-sace 'ya'ya anma in muna killace yaranmu akatararmu shikenan mun huta da bilayi layi-layi kamar karnika๐Ÿค”anma bama adana yaranmu mubarsu suyi ta bilayi alayi kamar marasa gata haba gaskiya musan mei mukeyi dan allah mu kiyayye mu adana yaranmu mudeina barunsu su fada halaka masu satar yara sun bazu ko'ina baka gane mugun mutu sei an dauke mana yara muzo muna bulayi da nadama murasa yazamuyi muna kuka mara anfani pls akiyayye mugu bashi da kama jan kunne ne garemu iyaye mata mumuke dadamar bawa yaranmu tarbiyya pls musam abin damukeyi dan allah domin muna da sakaci._







_Page 25-30_


......what lallei kai mahaukacine yanzu kamarni zanso wannan bazan yarinyar makaskanciya kai impossible wallahi gwara kasan abin dazaka dunga fada malam bansa shirme kawai kazo kana fadamin wani metel din abu dama kai gaba dayanka chose ne wlh bakansan bada shawara ba banza kawai yafada rai bace yanajan tsaki....um naji din anma wallahi santa kajeyi koka yarda ko karka yarda nidei nafada maka...Ahmad zanci kutumar ubanka dan iska kawai gaba daya baka haiyacinka kazo kana min .zance banza yafada rai bace,kuma wallahi kasake cewa santa nakeyi seina maka mugun rashin mutunci allah.


"Dariya Ahmad yayi sorry my man nadaina anmafa gaskiya nafada maka kayi tunani ka gani....baxadei kadaina ba?mtwsss dallah fita ka kiramin warce shegiyar kona rage zafi dan duk nayi weak wlh....dariya Ahmad yayi yace,dan madai baka sex da dadin yafi haka malam wlh ka kwada koda so dayane habawa zakasha mamaki ni yanzu da mutun hudu nayi yanzu ma sakewa zanyi wlh dadi kamar mai i love sex yafada yana dariya....hmmm Ahmad inajiye maka wlh seika kwashi h.i.v garin kwashe kwashenka kayi ahankali wlh,haba my friend ai seina samu mai tsafta bakowace kazama ba,ai shikenan kadamaini da surutu go nd call me this ledy kona danyi relief,ok kawai Ahmad yace ya fita.


"Ba afi 5minutes ba seiga wannan budurwar data rumgumai *ASHMAN* dazu tashigo sei kwarkwasa takeyi tana sakar masa killer smile tare da farfar da ido,ido ya kawar gefe yana tsaki yace dallah ki kwabe kizo bansan western time,jiki na rawa tafara cire kayanta dan harga allah tanasan shi sosei kamar ranta shiyasa duk mei yace tayi tana masa ga tsoransa da takeji sosei.



"Sunanta lubnah yarinya yar kimanin shekaru 20 karuwace sosei kuma mei zaman kanta,kyakyawace deidei misali doguwa siririya mei kyan sura ba fara baceba sosei tana da haskenta takuma kara da mai fuskarnan ba leifi da dan kyanta,tana mutukar san *ASHMAN* kaman ranta,sun hadune gidan Ahmad shine ta makale masa shima ganinta yar daide shine yake kulata sukeshan harka anma barda sex sbd duk rashin mutumcinsa baya zuna,itakuwa babban burin lubnah ya kusanceta harbun bokaye da malamai takeyi anma haryo ba nasara yauma da shirinta tazo garesa kotayi nasara.


"Mtwss tsaki yasaki yace come now mana haba kintsaya yanga,cire komai tayi tazo taza cire pant yace wait zo ahaka kawai,bamusu ta taho kirjinta yacika makil tana rangaji suma sunayi tare da tsokane idon mai kallansu,godon ta hau nan yakashe light din dakin ya rarumo kirjinta tana ta zuba kamshi abin dake burgeshi da itakenan bata da kazanta akwai tsaftace jikinta ta killaceshi shikwa namiji ne maisan haka dason tsafta,sosei yake tsotsar dukiyar fulaninta yana mutsutsukasu da hannunsa sei mika takeyi tanajin dadi har kwakwalwarta,shima dai haka anma seiyaji dazu yafijin dadi akan yanzu,nan itama tafara masa wani kalar salo ai tuni ya manta duniyar dayake ciki yana nunfarfashin dadi da sakin numfashi,itakuwa sei ihun dadi takeyi tana kara makalkale masa cikin dafara ta zame pant dinta ta ciremasa nasa tana kokarin sawa ciki.......da sauri ya dawo haiyacinsa ya hankadata gefe yana daka mata tsawa stop it tare da jan tsaki yace,waike mentel din inace kuma banzar inace?banace in muna romance ba kidaina kokarin aikata zuna ba wallahi yafada yana nunata da yatsa yace this is the last warning naga kin kuma aikata haka wlh seina balbalaki nonsense kawai yafada yana mikewa ya shike bathroom din dakin,ajiyar zuciya lubnah ta saki tana dafe mararta dan shawarar datakeji tashi harara tabi toilet din dashi tace wallahi xakayi mamakina duk nacinka seina sha zumarka kota halin kakane koda kudina zei kare seina biya bukatata akanka kagama biyan bukatarka kabarni da tawa bukarta allah bazei yiyuba tafada tana murguda baki,haka ta fara biyawa kanta bukata har tadawo daidai tashi tayi ta fada toilet din nan tatarar dashi yana wanka,oh my god yafada yana dafe kai,cikin kisa da makirci tafara karkada kirjinta tana juyi da murguda dan hips dinta tace haba my man pls nazo muyi tare nayi keifi anma bazan karaba kaji my love tafada tana kashe masa ido daya murmushin gefan baki kawai yayi nan tazo sukayi wanka sei rungumosa takeyi yana biye mata harsuka gama yayi wanka tsarki itakuwa tafito haka,seida yayi alwala yafito yaga harta shirya zata fita yace,waike bakya wankan tsarkine da sallah?murmushi tayi tace inayi maika gani,Nothing kawaide naga kamar kafura kike,dariya tayi tace ni musulmace ina wankan tsarki anma seina ga dama domin inaga kamar bata lokacine shiyasa bandamu nayiba sallah kuma ta sati nake hadawa lokaci daya nahuta nasha harkata pls honey kaima kadunga irin tawa mana......mtwss banza kawai kiji tsoron allah dai....murguda baki tayi tace da tsoranka nakeji inbana allah ba,bura ubancan nika fadawa haka to yo zankoya maki hankali wallahi,hhhh sannunka bariki nake kuma kaima ita kakeyi dan haka ka kiyayye.....tas tas taas taji aface dinta kantane ya juye ta gigice bata ankaraba taji ya fara lafta mata belt ihu takeyi tana bashi hakuri seida ya zane mata jiki yace,dan uwarki kisani niba sa'anki baneba da harzaki murgudan baki kicemin dan bariki karuwar banza kawai kuma gobe kizo zan nunamiki ni cikakken dan barikin ne araba raini nidake yawuce gaban mirrow abinsa.


"Murmushi tasaki tabi bayansa da kallo tace kadan kagani nakusan cima burina akanka duk dana daku badamuwa kudirina yakusan cika akanka aikin boka nakyau seina cika burina akanka *ASHMAN* bakasan wace lubnah ba ta mike tace allah yakaimu gobe nima zakayi mamakin kada keni wlh...banza yayi da ita itama tafice...



"Hajiya layla(momy) ce durkushe gaban wata tshowa tana ta murmushi tace,kinsha hanya ammi sannu,tsohuwa ce warca aka kira da ammi mei kimanin shekaru 72 tana sanye cikin lifaya farace sosei kuma kyakyawa baxaka bata shekarun da take dashiba sbd kyan jikinta idonta sanye da medical,murmushi ammi tayi tace yawwa layla ya gida yamai gidan?lafiya qlau ammi momy tafada kanta kasa cikin girmamawa,to masha allah ina fitsararan jikan nawane?dariya momy tayi tace yananan yadan fita,to ai shikenan kaichona da samun jika mara kirki wlh allah kun lalata yaronku bashi da mutunci zeici ubansane bara yazo dan jakar uba kawai,shuru momy tayi dan tana tankawa ammi zata dawo kanta..... *ASMINAL* dauke da tire a hannunta tashigo palour dasu momy suke cike da girmamawa ta durkusa ta gaishesu cikin fara'a takali ammi alamar tasanta tace ammi ga farfesun kifi nakawo maki nasan kina bukata,washe baki ammi tayi tace yawwa yar albarka kamarwa kinsani rabona danaci mei dadi irin naki tun ina nan gidan shiyasa yanzu nadawo nan kenan zan dunga cin abimci yarimyar kirki...dariya *ASMINAL* ta mikawa ammi ferfesun tare ds ruwa tace rabarki lpy takalli momy warce ke murmushi dankwa tanason yarinyar aranta....hajiya kina bukatar wani abunne? aa zaki iyatafiya..tafiya tayi tana meijin kaunar ammi aranta domin macace mei kirkiri tana sona sosai.


"Layla duk cikin yan aikin gidannan yarinyarnan tana da nutsuwa da hankali tana da tarbiyya shiyasa tashiga raina ga ladafi da girmama manya kafin asamu irin yarannan sei antona da haka kukavawa fitsararan danku tarbiyya ta gari dakumyi dace anma rudun birni ya kwasheku kuka lalatashi yazama sokon yara mara mutunci naya ganin kimar manya da yadauko halin diyar nan dakunyi dace....ammi sei hakuri ai nima nayi nadama anma ardu'a zamuyi masa allah ya shiryashi.......dakata ni bazanwa danku ardu'a lokacin dana fada shawarar karku kaishi waje ai haushina kukaji dan haka can kukarata da abinku ni yar kalloce maganin mei kafiya ai gashinan wa gari yawaya yanzu bara ubansa yadawo aure zansa ayiwa dan banza....gaban momy ne yafadi dan yanzu leifinsu ammi zatayi tagani dan ammi akwai mita da fada kuma tafadi magana ba wasa ko wargi acikinkinta.


"Zaune suke bayan sallar isha'e wani dan datijjo nagani fari kyakyawa yana mutukar kama da ammi durkushe gabanta da alama gaisawa sukeyi.....ba yabo ba fallasa ammi take amsa wa fuskarnan ba walwala.......dawaka yashigo abakinsa yayi upstairs dan baikula dasu momy ba.....kai dan ubanka dawo mara tarbiyya kawai inji ammi....ransa bace ya juyo yace oh shikenan jaraba tadawo gidanmu meye kike kirana tsohuwa ya gulaliya.....la'ila ha'ilalahu ni fadimai naga tsiya dan ubanka nace kazo kafadamin wace yagulaliya....zuwa yayi yatsaya kanta yace kece mana kefa kinfiye takura wlh kifita harkata,oni dama haka dan naku yazama abubakar tafada tana nuna datijjo.....haba my son grand dinkace fa kayi respect dinta mana yafada cikin lalashi....ohni gaskiya dad tabar gidannan kawai.....tsawa momy tayi masa tare da dakuwa tace "I will slap u inbaka shiga hankalinka ba wlh....zaunawa yayi nacika yace sannu ammi....kaci uwarka shege mara tarbiyya wlh nasan matakin dazan daukwa kanka tashi gabani guri dan banxa kawai...badamu ya mike yayi tafiyarsa.


"Ammi tajuyo ga datijjonan tace yayi abubakar ka lalata danka yayi muku kyau to wallahi ku kiyayyeni dagaku har dan naku inba hakaba zanci muku uwa marasa kirki kawai kunbi kun lalata yaro wai gata,gatan yaci uwarsa shegen yaro beisan mutuncin manya ba mtwsss wlh tir da halinku.


"Ayi hakuri ammi baza asakeba za a gyara inji abubakar(mahaifin Ashman) wana gyara ai abu yakure yaro yaza gardi mukeke dashi yazama balagage kace gyara dadai lalatashin kaci gaba dayi dayafi dan ice tun yana danye ake tamkwarashi shikwa wannan yabushe yayi kikam ta ina zai tankwaru tab allah ya shiryaku.......


"Abubakar shine mahaifin *ASHMAN* mutumne mei mutukar arziki naban mamaki,allah yabashi dukiya sosei warce tafi karfin yayi harkokinsa a nigeria seida ya tafi kasheshen waje,matarshi daya hajiya layla(momy)sei mahaifiyarsa fadima(ammi)yana mutukar san amminsa sosei da matarsa anma nasu daban yake san dayakeyiwa *ASHMAN* tamkar jinin jikinsa ahaka yake matsayinsa na dansa daya tilo a duniya,yana san shi sosei kamar zuciyarsa,ya tabara shi tun yana yaro duk maiyakeso seiya bashi tun yana karami yasaba masa da kudi masu yawwa ammi tayi magana momy ma tasha fama anma fir alhaji yaki yarda dansa kawai yasa gaba *ASHMAN* bei taba neman wani abu yarasaba komai mahaifinsa yimasa yakeyi kudi kuwa yasaba masa dashi shiyasa yataso

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment