Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fad'ane tukuru domin ceto Rai da rayuwa, har Yanzu bawanda yasan meye lagonsu abunda zaikashesu Saidai idankunje kugwada fad'a dasu da Sa'arku ,"

Tinsanda suke magana baice Komai ba Kuma yana danna Wayarsa kawai, azahiri zakayi tunanin Hankalinsa bayanan Kuma bayajin me'ake fad'a amma komai yanaji, Zuciyarsa sai zafi take domin kuwa mutuwar iyayensa tadawo masa sabuwa daya rufe idansa wannnan mutumin yake gani Dama yarda suka yagalgala naman Iyayensa, mik'ewa yayi tsaye inda general ke magana ya K'arasa, Cikin risinawa yanuna yanason yin Magana, ba gardama general yabashi Domin Kuwa kaf cam d'in bawanda baisan CAPTAIN AISAR yanada Ilimi Kan magungunnan Kala kala Kuma gashi da K'arfin damtse, bashida yawan magana koshiga sabgar kowa amma yanada tausayi dama tawakkali,

"Cikin wannnan tafiyar nima zanshiga kowa yafara shi zamuje gobe, kusani lagon zahireton mune zamugano dakanmu, ba kowacce irin cuta bace wannan face *GUBAR MATSAFA!!* kuma Nayi Alk'awari zannemo wannan makarin cutar amma hakan bazai samuba harsai Munsami damar d'aukar jinin d'aya daga cikinsu domin gwaji, zamu tafi da kayan aiki, dukan wad'anda zamuje tare Hakken kare rayukanku yana wuyana zanyi iya yina, Ngd,"
Yana Gama maganar yabar hol d'in tafi saura mutanen sukafara Had'id'a jinjina Masa,.




"Haba Captain Aisar saboda me zakayi wannan gangancin Bayan baka cikin tafiyar Kuma saika shigarda kanka, Bayan kasan Irin had'arin da kecikinta,"


"Meera kenan kuda kuke matama kunshiga balantana Kuma Ni, niba Shawarar Kowa nemaba tafiya dani Kam ba fashi,"
Wucewarsa yayi Abunda



Binsada kallo tayi harya b'acewa ganinta, dafata Kairiya tayi Cikin Sanyi tace"kiyi nazari Kan namu rayuwakan da Sukajefa cikin Wannan bala'in bawai Kiyi nazarin rayuwa wasuba balantana wannan mutumin maishegen miskilanci,"


"Hunmmmm bazaki fahimta ba saboda ke Baki kamudasoba, ni tinda naji tafiyar dashi nasoma k'aunar tafiyar nadaina Jin tsoron, Allah ya mallakamin AISAR ina k'aunar shi sosai"

"Mtswww Y'ar wahala ai saikiyi, idan kingama shirmenki saikizo mu had'a Abunda zamu buk'ata,"
"Ah k'awata tsaya muje tare"




"Amma my son bakayi gangancin Shiga Wannan tafiyar ba kuwa, kafi kowa Sanin wannan ciwone maid'aukeda *GUBAR MATSAFA*"


"Abba nasani Kuma Shine Aikina na K'arshe a soja dagashi zankoma b'angaren medicine d'ina duka, kawai kumun Addu'a Ina Gaisa Umma,"

Addu'a da fatan alkairi yasama sannan sukayi Sallama ,


Duk wani abu dazai buk'ata Saida yahad'a cikin jakarsa zuciyarsa sai tafasa take shi yak'agu suje domin Wannan tafiyar bawai Dan ceto mutanen kawai zaiyi ba saiya gano waye Asalin wannan mutumin dama yarda zairuguza duka wannan *GUBAR MATSAFA* shikanshi MATSAFIN yanason ganin bayansa tinda Shine yakashe Iyayensa.......






_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617

*GUBAR MATSAFA!!!! HORRO STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘ΏπŸ‘Ή*
```PAID BOOK```




_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *GUBAR MATSAFA!!! HORRO STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆπŸ‘Ή PAID BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*



........................................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š CE*




_21/12/2023 Thursday December_



*FREE PAGE 21 TO 30*

_SECON TO THE LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH_


Manyan motocin Yak'i Akatanada Wanda duk suncikata kayan yak'i kuwa dayawa akaloda ciki, sukansu sunshiga haka likitocin cikinma in d'iba saboda kulada masu rauni, kowa yashiga motar sai can ya iso Cikin uniform d'insa yayi Kyau Sosai kamar Kullum fuskarnan d'aure, yana shiga motarsuka wuce,

Tafiya mainisa Sukayi Suka fita daga cikin garin Suka nausa dajin, tinda sukafara shiga Cikin k'ananan k'auyukan bakowa Kuma ba komai sai ruguzazzun gidaje da jini dajini dake malale gurin, tsawa Sukayi Suka fita cikin tsoro sukad'an duba amma bakowa, hakan yasa Sukawuce k'auye nagaba, sunacikin tafiya motar tsaya fitowa Sukayi suka duba motar injimin motarne yagaji ya d'auke zafi Sosai, yana buk'atar ruwa,

"Cabd'ijam akwai matsalafa Kodai muk'arasa shiga wannnan k'auyen dak'afa kuma gadare yanakawo Kai ga alama kamar za'ayi ruwama, kunga saimutara ruwan musawa motar dan bazamuyi gagggancin saka sakamata ruwanmuba tinda kunsan Ruwan wannan garin sune d'auke da guba,"

"Hakane kuzo mubincika inda zamu kwana Anan Kafin mucigaba da tafiya,"


Dukansu suka k'ara nausawa Cikin gidajen Bayan sund'ibe kayan karekai, lafiyar wani Babban d'aki Suka duba bakomai hakan yasa suka yada zango nan dukansu, masuyin sallah sukafara masucin Abinci sukafara, Lokaci lokaci idan yad'ago yakan kamata tana satar kallonsa, hakan yasa yamik'e matsacan nesa dasu Sannan ya Kwanta Abunsa, dare ya tsaya duhu yamare gurin bacci yasacesu dukansu Domin kuwa Harda gajiya taredasu, ruwa Mai k'arfin gaske akasako iska sai kad'awa take, komai dawomasa Kan mutuwar iyayensa, daidai lokacin kuma d'aya daga Cikin sojojin yasaki wani irin firgitaccen ihu, Wanda yasa dukansu suka mike, manyan fitilunsu Suka haska aikuwa sukayi arba da wani zahireton yakafawa d'ayan sojan baki A wuya yana zuge duka jininsa, ihu matan Suka saki suna komawa bayan Aisar cikeda tsoro,
"Kusake wuta Mana," cewar Aisar

Take kuwa zahireton yasha Ruwan wuta yafad'i kasa, k'arar bindigar yasa Sauran fitowa sukanufo d'akin Kafin suyi wani yunk'uru bakin k'ofar tacika dasu hatta Wanda Suka halba yafad'i yatashi yanufosu, Halbinsu suke suna matsawa amma Koda sunfad'i Haka zasusake mik'ewa, Cikin shammatarsu zahireton yasake cafko wani soja Aikuwa take sukahad'e da Sauran sukamasa rufdugu, Ganin hakan yasa sukafita d'akin suka nausa dajin Aguje duk da K'arfin ruwan haka sukegudu cikinsu, sunyi nisa Sosai Sannan Suka sami wani k'aton iccen Suka lab'e Cikinsa, haka Suka kwana gurin bawanda yarintsa, Dasafe zaune suke dukansu sai faman wuk'i wuk'i sukeda idanuwa ga yunwa ga gajiya, gashi duk sunbaro komai nasu can,
Motsinda sukaji Abayansu yasa Suka waiga, wani K'aton maciji sukagani Wanda ko a film Basu tab'a ganinsa ba, idanuwansa manya manya bakinsa tamkar k'ofar gari Hak'ik'oransa kuwa tamkar Anjera takubba, binsu yakeda kallo d'aya Bayan d'aya


Kowa yanatsu domin Aisar yamusu Alamun kadasu motsa koyin magana, ammafa dukansu cikin Mugun tsoro da firgici suke,

Nufosu macijin yafara Aikuwa daga cikin sojojin yafidda findigarsa yasaita macijin ya halba, Aikuwa Cikin minti d'aya macijin yadira Kansa, Ihu Sauran Suka saki take suka watse kowa yakama gabansa d'aid'aiku Kawai sukabi Aisar amma Sauran kowa yakama gabansa, macijin yanadira kansojan yafisgemasa kai yayi jaga jaga da naman jikinsa, tareda bin bayan Sauran, gudu suke sosai Cikin neman tsiratarda rai, cimma Sauran yayi yadinga had'iyesu lokaci d'aya d'aya saidai kaga jini ya baltsu, Ak'alla macijin yacinye sama da mutum 20,

Su Aisar kuwa gudu Sukayi Sosai, Kafin sukatsaya suna maida numfashi, nansukaga ashe duk sunrabu da yawansu Yanzu dukansu Basu haura 50 ba,

"Kai Wallahi danasani dasaidai akoreni daga aiki bazan jefa kaina cikin Wannan masifar ba," Cewar Kairiya


"Kada musare zamuyi nasara my dear kiyi hak'uri," cewar saurayinta Anfar


Meera kuwa batace Komai ba domin tashin Hankalinda taganima ya isheta,


Nansuka sake kwana Kafin Suka tanade wasu Abubuwan fad'a dasuka sassak'a kowa yad'auke nasa Suka fara tafiya, wani daji Suka sake fad'awa maiyawan duhuwa, suna taka wani Gurin take akasakemusu wata raga takamasu,

Wasu halittu marasa kyangani sukakamasu suba birarukaba suba Aljanuba suba mutaneba,

Tafiya sukayi dasu mainisa Kafin suka jefasu cikin wani kat'on kogo suka rufe sukatafi Abunsu,

"Innalillahi wa'inna ilaihin Rajuun, wannan Karon Kam mutuwarmu tazomana,"

"Sosai kuwa domin wad'anda dakuke gani mashhuran MATSAFA ne basutab'a Kama mutum yaguduba cin mutane suke, mutum da ransa zasu babbakashi sucinye Abunsu ko kuwa mutum da ransa sucire wani sashen jikinsa domin yin wani tsafin, bansan wace k'addara takawoku ga mutuwarkuba,"...................



_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617


*GUBAR MATSAFA!!!! HORRO STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘Ήβ˜ οΈπŸ’€πŸ˜ˆπŸ‘ΏπŸ‘Ή*
```PAID BOOK```




_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE πŸ’žSTORY....(28) TAWA K'ADDARAR 😒 FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆ...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *GUBAR MATSAFA!!! HORRO STORY β˜ οΈπŸ’€πŸ‘ΉπŸ˜ˆπŸ‘Ή PAID BOOK*

_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š TAKUCEπŸ₯°πŸ₯°*



........................................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š CE*





*PAGE 31 TO 40*

_LAST FREE PAGE IN SHA ALLAH, IDAN KINA KANA KUNA SUNA MUNA BUK'ATAR CIGABAN WANNAN LITTAFIN TO KUYI HANZARIN BIYAN 300 KAWAI DAN MALLAKAR NAKA NAKA NAKI NICE DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š_



.................."nashiga uku wllahi banshirya mutuwa yanzuba ko Aure banyiba Inason nahaife yarana Kafin namutu,"


"Kai kairy bafa lokacin shashanci bane, magana zamuyi Wadda zata tsiratar damu,"


"Tsira? tsirafa kukace, tobari kuji a tarihi bawanda yashiga Gidanan yafita da Ransa,"

"In Sha Allah kuwa mune zamu kafa tarihi domin bazamu zauna muna kallon mutuwa Ido da Ido ba mubari tad'aukemu dole muyi wani Abu,"


"To mezamuyi Anfar? Shinbakaji Abunda wannan mutumin yafad'a bane, nikam taya Kai kazo nan," cewar Meera tana kallon mutumin


"K'addarace takawoni inda mukayi gudun gara Kuma Muka farma zago, wahu zahireto Suka cika k'auyenmu kowa sai mutuwa yake koya koma kamardaisu shine Muka gudu mudabamu wada kamuwa, kwatsam sai k'addara tajefamu Hannunsa, munkai mu 10 amma duka wad'annan MATSAFAN sukacinyemu nikawai narage Wanda nima nasan gobe daidai lokacinnan sunjima da babbakani sunkasheni," Hawaye Suka soma zubomasa,


Tausayinsa yakama Meera tamatsa kusadashi hanky d'in hannunta tamik'amasa cikin Sanyi tace"kayi hak'uri kukan bashida Anfanin komai domin ba tsiratar damu zaiyiba, inaganin da Abunda mukayi sakaci shine Addu'a, da ace muna Addu'a da wannan bala'in bazaiyawaita hakanba dabamu fad'a Wannan Hatsarinba amma dukda hakan yanzu dole mucigaba da Addu'a idan Allah yayi zamu kub'uta idan kuma nanne Ajalinmu bawanda zai tsiratar damu,"


Tinkomawarta Gurin wannan bak'on yakejin wani irin Abu Kawai yadanne ne domin baisan meye Abunda yakejiba,

"Abu d'aya nasani zamana dasu shine darana basa gani,"Cewar najir yana kallon Meera

"Tinda Hakane kuwa dole muyi Shirin guduwa zuwa safiya,"Cewar Anfar


"Amma taya zamu iyaguduwa Cikin Wannan kogon,"?

"dole dakwai wata hanya bayanan Wannan idanma Babu mune zamu samawa kanmu ita,"

"Taya zamu iyasamawa kanmu Hanya cikin wannnan kogon bayan ko Allura bamuda ita,"


"Idan gari yayi haske sosai zamuyi ihu dukanmu kamar wani Abun yana faruwa Damu, zasuzo Dan ganin meye daganan saimu fita mugudu Kawai,"cewar Aisar
Yarda da wannan Shawara yasa Suka natsu Saidai kowa da Abunda yake sak'awa cikin ransa, safiya na wayewa kamar Yarda Suka tsara hakan sukayi ihu suka soma zundumawa dukansu kuma Atare tareda dukan k'ofar da Akarufesu, hakan yasa dodannin zuwa Cikin sauri suka bud'e k'ofar sunashiga sukuwa Suka koma guri d'aya suka cure cikin dabara Suka fito Jin motsin fitarsu yasa wani dodon ihu da Alamar zasu gudune, Aikuwa sukayo musu rufdugu tareda kaimusu haricikin mugun nufi, dodannin Basu gani Amma kuma suna amfani da Sautin numfashin mutum zuwa motsinsa hakan yasa suka rufamusu baya, aikuwa Suka faracafkarsu domin gudun dodannin danasu bad'ayabane, suna kama mutum cikin rashin imani zakaga sunfisgo zuciyarsa waje sunciye abakinsu, gudu suke naneman kub'utar darai inda dodannin sukebiyo dasu Kuma suna Samun nasarar d'aukarsu d'aya Bayan d'ayan, Ayanzu sunci Mutum 10 kuma sungaji dagudun Aisar yayiwani tuntub'e dawani iccedake k'asa take yafad'i kasa goshinsa yabugu, aikuwa dodannin sukamasa K'awanya sukadaina bin Sauran zagayesa Sukayi, bakajin komai sai hucinsu nafusatar gudunda Suka sakasu, faruwar hakan yad'aga Sauran Hankalin bama kamar meera tsayawa tayi cak inda Sauran Sukayi gaba suka b'uya Bayan wani k'aton tsauni suna maida numfashi, amma dagacan suna hango komai dake faruwa, ganin Meera tana k'ok'arin komawa yasa, Anfar saurin rik'o hannunta yajanyota gurin, "mekike Shirin Aikatawa Meera,"

"To Bari zamuyi yamutu Hannunsu,"?

"Amma kema sokike kimutu, taya Zaki iya ceto Rayuwarsa kina Macce kuma Kinsan had'arin dodannin, kinazuwa haddake had'awa zasuyi dake sukashe kumagudunmu yatashi abanza kenan,"

"Gaskiya yakefad'a Meera kada kije," cikin maida numfashi kairy tayi maganar,

Duk abunda yake faruwa yana kallonsu, Meera kuwa zamatayi tareda d'auke kanta daga indayake Sauran kuwa kallonsa suke kuma sunajimamin abunda zaisameshi, duk abunnan Ashe meera ba hak'ura dataimakon Aisar tayiba kawai tanason Hankalinsu yajanye kantane dakuma neman Abunda zataje dashi matsayin kariya, can idanuwanta Suka fad'a kanwata k'atuwar Wuk'a sai walkiya take, batayi tinanin Komaiba tamik'e taruga Aguje tad'auke wuk'ar, daidai lokacin kuma dodannin sukayo Kan Aisar Cikin mugun nufi daniyar yagalgala naman jikinsa,

"Meera kina hauka waizuwa zakiyi,"? Cewar kairy

Batamajin mesuke fad'a domin burinta Kawai taceci rayuwar Aisar koda zatarasa tatane, hannu dodon yamik'a daniyar fisgo zuciyar Aisar, Cikin Bak'in zafin nama da Jarumta Wanda itakanta Meera batasan tanadaba tad'aga takobin nata sama talumawa dodon ita tsakiyar kansa take jini yayi tsartu dodon yakwarara Uban ihu yafad'i kasa magashiyan ko shurawa baiyiba, dirowa k'asa tayi tanarik'eda wuk'ar wadda jini yake d'iga jikinta, Ayanzu Sam Babu Alamar tsoro cikin idanuwanta, Shikuwa mamaki yahanasa koda motsi, domin baitab'a tinanin zata iyabada Rayuwarta Domin ceto tasaba, dama tanada irin Wannan k'arfin? Shinmeyasa tataimakesa Bayan lokacin baya data tab'a fad'amasa tanasonsa ba irin cinmutuncinda baimataba harda marinta yayi amma Kuma yau itace tabada rayuwarta domin cetotasa rayuwar, baidawo daga cikin wannnan tunanin ba yaga said'auke badad'i suke tazamewa dodannin ciwon Ido cikin k'ank'anen lokaci taragargaza dodannin, dodannin kuwa kuwa ganin sai b'arna takemusu yasa cikin fusata d'ayan yayi amfani da farcensa daniyar soketa cikin azama takauce amma k'arfin sukar Saida yasami damar karcemata Hannu, ihun azaba tasaki amma cikin dauriya tad'aga wuk'ar talumawa dodon ita akunnensa Saida tafito a d'ayan kunnen, ihu yakurma Yafad'i k'asa yanabirgima haryamutu, itakuwa tarikitowa k'asa cikin azabar Ciwon yankan nasa dayamata ahannu, Sauran rungowa kansu sukayi a lokacin har Aisar yasuma saboda jininda kefita daga kansa,

Dukansu treatment suka musu, suka zauna gurin domin jinyar ciwukansu, kwana 7 sukayi Kafin Raunukansu sukawarke, Cikin kwanakin yalura sam Meera tabakoson zama indayake indai zakaga firarta dama dariyarta tosai in tana cikinsu Anfar, wannan sauyin kuwa bak'aramin k'onamasa raiyakeyiba, Cigabada tafiya Sukayi harsuka Isa wani k'auyen, k'auyen tsitt bakowa, k'auyen shine suke tinanin akwai Sauran mutane cikinsa, lek'owa wasu daga Cikin mutane sukayi bayan sunhangesu, bud'e k'ofar d'ayan yayi cikin d'aga murya yace"kuzo gamutanan kubar gurin domin akwai zahireton gurin,"kobaki baigama rugewaba saigasu sunfito Aguje Sunyo kansu Wad'annan sunfi wad'anda suka Saba gani muni dama tsoratarwa, wad'annan Nan sune Ainahin wad'anda ke d'aukeda *GUBAR MATSAFA!!* cikin sauri suka ruguwa zuwa shiga d'akin duk Suka Shiga Aisar yazama nabaya Cikin rashin sa'a yafad'i k'asa sukayi Kansa danufn cinyesa, dawowa Meera tayi takamasa yamik'e K'afarsa tashigene Cikin Wani Ramin Kuma tajiciwo jini yafara zuba yana k'ok'arin Fidda k'afar amma yakasa ganin, ganin sunadaf dacimmusu yasa yaturata yace"taimako ya isahaka meeeraa kikoma kada kisaka rabuwarki Hatsari saboda tawa," batama sauraresaba fita tayi dukawaje Cikin zafin nama tasoma d'auke wasu ruguzazzun bulaluwa dasuka rik'emasa k'afa, da k'yar tasamu ta d'auke masa, daidai lokacin kuma wani zahireton Yasami Damar cafkota tareda kafa mata bakinsa A hannu yacizaaaaaaaaaaa....................



*WOOOOHOOOOO GASHIDAI LABARI YAKORO SAIDAI KASH FREE PAGE YAK'ARE,...... SHIN BAYAN ZAHIRETON YACIJE MEERA ZATA KAMU DA GUBAR MATSAFA?? SHIN MEERA ZATA KOMA ZAHIRETON ITAMA?? SHIN ZASU IYA ZAMA DA ITA BAYAN TADAWO HORROR D'IN? SHIN ZATA WARKE? SHIN AISAR ZAISAMU MAKARIN WANNAN CUTAR? SHIN IYAYEN AISAR SUNMUTU DA GASKE?? SHIN WANE IRIN GUMURZU ZA'A TAFKA TSAKANIN SARKIN GUBAR MATSAFA DA AISAR? TO IDAN ANHAD'U WAZAIYI NASARA CIKINSU?? SHIN AURE AISAR ZAI AURE MEERA KUWA? HUNMMMM ☺️☺️ NASANI KINSANI SUNSANI DUK MUNA DAKON SON JIN CIGABAN WANNAN K'ASAITACCEN LABARIN NAWA MAITAKEN GUBAR MATSAFA!!!! KEDAI KAIDAI KADA KABARI KADA KIBARI AYI TAFIYAR BAKE BAKAI DOMIN YANZU LABARIN ZAI D'AUKE ZAFI, ....... 300 KAWAI πŸ™…β€ DON MALLAKAR NAKA NAKI NICE DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ HAUSA NOVELS πŸ“š 07064904617*


_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_



WhatsApp number 07064904617





An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment