Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels

Free 🅿️ 1 to 2


*STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (Matar mlm) Heedah HAYDAR OSTHMAN*



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*


*FRIDAY 12/11/2021 NOVEMBER*





```Bismillahi Rahamani Raheem```


```Godiya ta tabbata ga ubangijin talakai mai rayawa a sanda yaso dakuma ɗaukar rai, ina roƙon Allah yadda yabani ikon fara wannan buk lfy yataimakeni naƙarashi lfy,, Banyishi dancin Zarafin wani ko wata ba inhar hakan yazo daidai da rayuwarki to plxxx kidaina kigyara rayuwarki domun kafin numfashinka yaɗauke kake gyara kuskurenka idan har kabari yaɗauke baka gyaraba to Akwai matsala, Allah kabamu ikon aikata maikyau ka hanemu da munanan Abubuwa, Allah kasa mu amfana da darasin dake kecikin wannan buk muwatsar da marasa kyau Ameen.......
A KODA YAUSHE MU MARUBUTA BURINMU MUGYARA TARBIYA BAWAI MUƁATABA..........




Banyarda wani ko wata yasauyamun yanayin buk ɗinaba```





*YABON GWANI YAZAMA DOLE INAƘARA JINJINA MUNA MU MARUBUTAN JARUMAI WRITES ASSOCIATION ALLAH YAƘARA HAƊE KANMU YAKUMA ƘARA ƊAUKAKAMU INAJI DAKU ƳAN ƘUNGIYARMU*


.
.```Dole nasaku Masoyan kirki My besty Maryam sanusee , besty bride Nana fiddausy Umar,, sweety Hadeeza Umar usman , Hajara sani, dear Hauwa'u Adam , lover Hauwa'u Adam, Zainab pinky, Nazla Mmn fatee, Mmn Amatullah ,, Tasleem , hajara hajjo, fanan "fateema" maryam yuseef" Mmn shukhra , Mmn Amatullah And so others I LOVE YOU MORE```




°°```SADAUKARWA GA LOVELY UMMANA INASANKI MAMANA ALLAH YAJA DA TSAWON KWANANKI MAMEENAHHH```°°°



……………®®®®®®®®.......






Wata kyakkyawar budurwa nahanga Tana ƙoƙarin fitowa cikin wata dalleliyar mota sabuwa dall Aƙalla ƙuɗin motar zasukai dubu 1000.500
Direct wata ƙatuwar ma aikata tanufi ciki

Ahankali take tafiya dik wani sassan jikinta yana motsawa sanye take cikin wani black less tasha ɗinkin riga da skit kayan sunzauna mata sosai sam kanta ba ɗankwali kawai taɗan yana ƙaramin gyale ne tayi parkig gashin kanta wanda yasha gyara amma agaban kanta zaka iya hango gashin wani ƙaton glass tasaka a idanta "no respect" dik yamamaye rabin fuskar ta wasu mugun takalmi ne masu masifar tsini tasaka black bakinta ɗauke da chewgom """kaiihhh iya haɗuwa taɗahu ta kowanne fanne readers kawai kuhasko ta A idanku kuganta""""



Tafiya take cikin isa da gadara dik sautin takalminta da na chewgom ɗin ya karaɗe ma Aikatar


Dik inda tahaɗu da mutane sai bata girma ake Ana daɗa gwarzantata





Dai dai zata shiga office ɗinta suka haɗu da M.D Managing direct na wannan ma aikatar



Risinar da kai yayi yace"sannu madam you are welcome"



Kamar bazata tankaba saikuma tace"welcome" Ataƙaice




Ƙasai taccen office ɗinta tashiga tazauna office ɗin yahaɗu sosai itace direct ɗin company kuma itace mamallakiyarsa


*AMREESH GLARY AND SHOES LUXURY'S*




Shine tambarin company Anyi rubutun da manyan Harafi ansaka wani glops-glos sai ƙyalli suke suna fidda wuta kala-kala kada kaso ganinsa da dare dik da yanzu ranace Amma ni Mujaheedah (MATAR MLM) Saida nasake baki inakallon gurin yahaɗu ya tsaru fanss






Landlane dake kan table ɗin taɗauka takara A kunne banji me akaceba ɗayan ɓangaren kawai tace" Kituromun M.D" Daga haka takatse



Bajimawa saigashi yashigo da sallama


Ansawa tayi tabashi damar zama sannan tace" M.D Akwai Abunda company kebuƙata yanzu? ko member ɗin company?"""




Cike da girmamawa yace"a'a komai Akwai madam kuma bama buƙatar komai kullum kinatsaye kanmu Allah yasaka miki da Alkhairi"""





""Ameen M.D kuma haka kucigaba da aiki tsakaninku da allah niko zanciga ba da kyautata muku iya ƙarfina, Akwai buƙatar muɗauke sababins wasu ma aikata ka aika takarda zuwaga neeru"



"Angama madam"






6:15 p.m




Agajiye tarufe office ɗin tafice tabar komai kan hannun M.D




Wani Ƙasa taccen gida tayi hong ba jimawa aka buɗe tadannan hancin motar ciki gidan yatsaru




A maimakon naga iyayenta cikin gidan sainaga wasu ƴammata su 3 zaune kowacce da Abinda take ɗaƴar saifaman charting take ɗayar ko waya take ba adadi ɗayar shisha take sha ga kwalayen sigari birjij Agabanta




Sallama tayi tare da ɗaure fuska tace" bana hanaku shamun irin wannan Abubuwan A ɗakiba??" tinda bakwa iyabarin ta ammali dasu adaina shigomun palour dasu""



Dikansu suka kalle


Ramsy daketa zuƙar shisha ɗin tace"haba MAIZAMAN KANTA! Meyasa kike mun haka ne? dik kinfi tsanata cikin gidannan"




"ba maganar tsana nidai nagayamiki banaso fuuu tayi ɗaki""




Shewa Rash tayi tace"daɗinta dai kowa yasan Asalin Angulu dikanmu ƴanbarike ne natama yafi nakowa tinda itace MAIZAMAN KANTA!"
.
Fauxy tamiƙe" kunji haushi kukam wllh kugyara rayuwar ku ko yaya ne dai Arzikinta kuke ci kuma ita ai bakaruwa bace kuma bata shan kayan maye"" binbayan maizaman kanta tayi""



Dariya sukayi haɗida tafawa"wai ba karuwa bace Amma ita MAIZAMAN KANTA CE!
Kaji wani rainin hankali ai harma tafi karuwa ba inda sunanta na MAIZAMAN KANTA" baije ba..








COMMENTS AND SHARE FANSSS



My whtspp nob 09030835117 or 07031012948





*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[13/11 10:15 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAIZAMAN KANTA!-* """"""PAID BOOK"""
Free 🅿️3 to 4


*Littafin ƙuɗine*



*STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*



🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*




Tana shiga ɗakin ta Ajiye kayanta direct toilet tafaɗa tayi wani taɗaura Alwala kaya marasa nauyi cotton riga da wando tasaka sallah tayi tare da Azkhar ɗinta sannan tafito dikansu suna A palourn suna magana kan game of love dasuke kalla


Saida tayi sallama sannan tazauna Akan ɗayan 2 ster juice ɗinda fauzy kesha taɗauka taƙurɓa ƙaɗan kafin tace"My friend kuyi Haƙuri badan nagoran tamuku namuku magana ɗazu ba just banason warin wannan hayaƙin wllh kuma kukanku kuna cutar kanku ne dashan waɗannan Abubuwan so please kudaina ko kuriƙa sha Awaje A kwai garding ai kuriƙa zuwa can""




Rash tanaɗan taɓe baki tace"iyakacina nasha kayan maya amma sam banbin maza niba ƴar iskaba ce ai""



Ramsy tace"tace to ƙaramar ƴarbariki saikifaɗamun wake bin maza ai gwanda ni keko wace clop ce batasan dake ba A nigeri'a?""




Fauzy tace"to kaji ko karnuka ai saikumana shuru ko?""



Maizaman kanta! miƙewa tayi tace"yau masifa sukeji ni zanje nakwanta kushirya gobe da ƙarfe 11:00 A.M Zamuje ophans house dan kaimusa Abinda mukasaba"



Rash tace" inada Apointment gobe so bazan samu zuwa ba gaskiya"




Ramsy tace"wai meyasa kullum cikin bazzarar da ƙuɗi kuke ne?"





Maizaman kanta tace" Au kaiwa marayu shine bazzararwa???""





Ramsy tace"kisaifa dik wannan dakike bazai hana mutane kiranki ""MAIZAMAN KANTA!"" ba.................... ...





COMMENTS AND SHARE FANSSS







My whtsApp nob 09030835117 or 07031012948



*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[13/11 6:35 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAIZAMAN KANTA!-*
""""PAID BUK""""

free 🅿️ 5 &6

🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*



*STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*



*LITTAFIN ƘUƊI NE*


13/11/2021 SATURDAY NOVEMBER


"Nasani wannan kuma sunana ne ""MAIZAMAN KANTA! ban damu damutane ba kawai nadamu Akan gyara gobe nane""



Wayar ta taɗauka takira Alhaji badamasi katse kiran yayi yakirata dakanshi



"MAIZAN KANTA!"" ta Alhaji badamasi"



Ɗanyamutsa fuska tayi kafin tace"nakira kane saboda tinatar dakai saƙona banji Alert nawa ba haryazu mekake nufi?""""




Alhaji yace"come on baby MAIZAMAN KANTA kesan yanayin garin kinmaidani kamar wani A.T.M sai zarata kike yadda kika so ni banda ƙuɗi yanzu!""




""What?? bakada ƙuɗi kace? kuɗinda zakaban ne babu?? Hahhhhh Lalle badamasi kana wasa da wannan matsayin dakake kai to wllh muddin baka turomun 1 millons ɗina ba yanzu narantse nanda 12 hours wannan vide'o zaiwatsu Agari""



Batajira Ansarshi ba takatse kiran




Dik yaruɗe yace"wannnan yarin yar bala'ice wllh nayi danasaninta Arayuwa ta gashi garin bin mata na naɗaukowa kaina bala'i ""NIKO NACE HAKAN YAYI DAIDAI""

bashida wani zaɓi saboda haka dole yatura mata ƙuɗin Amma yaɗau Alƙhawarin ɗaukar mataki A kanta




Ganin shigowar ƙuɗin yasata murmushi kawai tace"kai kajawa kan kasan bazaka iyaba zaka ɗauko wa kanka Budget da MAIZAMAN KANTA""""



kwanciyar ta tayi kan makeken gadonta


to Assubah tagari




"""""""""""""



Washe gari tashirya tsaf cikin wani tsadden materials house blood kitson Attach tayi yasauko hargadon bayanta ɗinkin yaɗameta sosai amma tayi kyau ƙaramun gyale tayana taɗau purse ɗinta tafito sai ƙoɗata suke ba bata lokaci suka nufe wani mall sai siyayya take zabgawa irin su choculate biscute madara yougth ice-crem dik wasu Abubuwan yara na zaƙi saida takwasa carting carting sannan sukaje reception tabada A.T.M ɗinta Acire ƙuɗin
Ƙuɗi masu yawa Aka zara kafin akai mata kayan motar
Itadai fauzy batace komai ba dan tasaba dahalin ƴar'uwar tata km Aminiya direct hanyar OPHANSA HOUSE Suka nufa





*********-***********





wani handsome guy nahanga sanye cikin black sute fari ne sol amma farinsa maija Fuskarsa ɗauke ds ƙaramun baki manyan idanuwa saje dayaƙawata fuskarsa yamasa kyau ga sumarsa lub-lub da ita kai yahaɗufa fansss




driving yake cike da kwarewa yana sauraren karatun Sudaes




Bakin wani gida yayi parking yaciro wayarsa yakira banji me Akaceba kawai yace"fito muje ganinan A waje'" daha ya aje wayar






Ba ɓata lokaci saiga wani yafito shima ɗin kyakykyawa ne Amma Shureem yafishi kyau



Mutumina yau bazaka gaida mamy bane?? sameer yayi tanbayar yana ƙoƙari shiga motar





Shuraeem yace"ina sauri ne amma idan mukadawo tanan zamuzo ai""




Sameer yace"inazamu wannan saurin haka kodai kamuna sabon kamune??"




Yatsina fuska yayi yace"daina wannan maganar haryanzu ba wadda tadace da rayuwata, ni naɗauke so kamar ciwon kai, daddy ne ya aikeni OPHANS HOUSE Akan nakaimusu Abinci minister ne yayo aiken shine daddy yaƙara nasa akai musu tareda bincikar matsalarsu""





Sameer yayi dariya yace"nikam inafatan mudawo da zanƙaɗa Zan ƙaɗan ladys wai kasan mamy tafara magan akan munƙi muyi Aure nida kai"?? oh gaskiya wannan minister ɗin yana ƙoƙari samun shuwaga banni irinsa wllh A kwai wahala wannan ƙarnin nayanzu"""





Shuraee yace"gaskiya hakane shiyasa nake matiƙar girmamasa, tabb Ashe gwanda banshiga gidan ba nasan mamy zatamun zancen nidai gaskiya banshirya Aure yanzuba""""


ƙarasowa sukayi OPHANS HOUSE ƊIN itama A lokacin tashiga. ........ .




COMMENTS AND SHARE FANSSS








My whtsApp nob 09030835117 or 07031012948




*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[14/11 7:18 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAI ZAMAN KANTA!-*
"""Paid book"""

FREE 🅿️ 7 & 8



*STORY AND WRITEN BY ✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*





*Littafin ƙuɗi ne*




Motar ta tafara shiga kafin tashi tashigo


parking tayi wayar ta data fara ringing ne tatsai da fitowarsu



Shureem ne yafara fitowa kafin sameer suka nufi office ɗin mama wadda taɗan manyan ta ita riƙe marayun dama kula hakkensu gaba ɗaya.



Gaisawa sukayi da ita tabasu dama suka zauna nan sukafara tattaunawa a kan maganar ginama ophans ɗin school bayan tabada damar A kwaso Abincin da suka kawo minister kam sai yabo yakesha A gunsu




Saida tagama tsaf sannan suka fito itace A gaba fauzy A gefe sunyi kyau amma bata kai Maizaman kanta ba dan ita kanta kyau ce



Tana kawowa bakin kofar taji sai yabon minister A ke yanayin fuskar ta yasoma canzawa ɗan tsaki taja tafasa shiga ta tsaya tace" kawai kigaya mata zuwanmu ni bazan shiga ba just kisame ni A play gram kawai"" bata jira ansar taba tawuce



Girgiza kai fauzy tayi Afili tafurta"" wannan wace irin tsanace kike ma mahaifin ki haka???""




```(NI KAM AI ƘWALALO IDO NAYI DANAJI AN ANBACE BABANTA TA TSANE BABAN TA?? TOFA KAJI,,, WANNAN SHINE SECOND TO THE LAST FREE PAGE INSHA ALLAH SAURA ƊAYA DANAYI ƊAYAN PAGE TO FREE PAGE YAƘARE IDAN KINA BUƘATA 09030835117 TO KI ANTAYO A WANNAN NUMBER)-```







Wurin motar ta kawai tanufa tadaɗe Acikin yanayi mara kyau kafin zuciyar ta tace" meye ruwanki dashi Ai yanzu shi ba Mahaifinki bane ko kinason duniya tasan shine ya haifeki?''




Afili tafurta"a'a bana buƙatar sake ganinsa a rayuwata balantana harya ansa sunan Ubana na tsaneshi ni banda uba ni kawai """MAIZAMAN KANTA TACE"''




*OH IKON ALLAH KOMEYE SILAR DIKA WANNAN??? TO BANACE BA A YANZU AMMA IDAN MUNA TARE ZAMUSAN MEYE SILAR DIKA WANNAN A GUN MAIZAMAN KANTA*





Securites takira tace"dan Allah waɗannan kuje dasu office ɗin mama waɗannan kuma kurakani dasu a play gram""

"to madam"



Hakan takasance

Ƙasan gun grass carpet ne tsanwar shar ga Abubuwan wasa dayawa jera kayan A ƙasan tayi kafin tanufi inda marayun kezama dan takirasu

.......




Fauzy kuwa da sallama tashiga dikansu suka kalleta kallo ɗaya Shureem yamata da Ansa sallamar ta yaɗauke idansa daga kanta
Sameer kuwa kasa ɗauke idansa yayi daga kanta yanajin wani irin yanayi game da ita



Sannu ku kawai tace

Kamar bazai ansaba yace"yauwa sannu" sameer kuwa ƙara dasƙarewa yayi dajin sweet voice ɗin ta yama kasa koda ƙwaƙwƙwaran motsi



Mama tace"a'a yarana kun ƙaraso kennan?? ina ɗayan ƴata AMREESH???




Wani iri yaji da anbaton sunan Aransa yace"inama yaga mamallakiyar wannan sunan sunanta yahaɗu Akwai yuwuwar itama takasance kyakkyawa


Zuciyarsace ta ƙwaɓesa dacewa inaruwanka da dika wannan? ɗan yamutsa fuska yayi Alamar baidameshi ba









Fauzy tace" tana play gram gun yaran"




Shigowa dakayan securites sukayi sukace" daga madam ne""




Mama tace'" bazaku daina wahala ba ko ƴata?'"




Murmushi tayi wanda kyanta ya bayyana


Taƙara ruɗar da sameer


Cikin girmama d sinne kai ƙasa tace'" ba wahala mama kuma ni bani cikin wannan dika Aikin AMREESH ne""







Mama tace" ai ina mamaki yarinya kamar ta dason taimako haka kullum cikin ai ko da saƙo take yaran sun shaƙu da ita sosai""







Fauzy taca"ai akwaita dason yara ne tanada tausayi ba abinda ta tsana kamar ganin kukan yaro batason ganinsa A damuwa musamman marayu""'







Jinjina kai mama tayi tace'Allah kabata ƴaƴa nagari masu tausaya mata Allah yafiddaku wannan rayuwar"




Aɗan sanyaye tace"Ameen nizan ƙarasa gurinta""




Batajira ansar taba tafice dan dik ta takura da irin kallon da sameer kemata Ammafa kykykyawa ne Tafurta Ahankali




Taƙarasawa tahange yaran A zaune dik sunyi wani iri tausayinsu dama tausayin kanta tayi tayi zaman ƙaɗaici itama kafin tadawo MAIZAMAN KANTA!





Da murmushi kan fuskarta tace"KU ƘAWAYE NAHHH"""""
Dika yaran suka juyo



Ware hannaye tayi Alamar suzo


Aiko dagudu sukayo wurinta suna murnar ganinta tare da faɗin oyoyoyooo Aunty


Rungumeta sukayi naɗan wani lokaci kafin tace"muje muhuta ko?""




Bin bayanta sukayi cike da murna sunsaba da ita sosai har gaggawar jiran week end suke kawai saboda suhaɗu da ita




A ƙasan grass carpet ɗin dik suka zauna sunzagaye kwalayen data Aje A tsaka buɗesu tayu kafin tace"kowa yasha mana"


Da murna suka ɗiɗɗiba choculates biscutes Alawas ice-crem sai sha suke

Itama ice-crem ɗin takesha haɗuwa da yaran yakab sata fariciki yakan tunamata mahaifiyar ta lokacin da take ƙarama dasuna tare



Fira suka shiga yi suna dariya ita kanta dik ta manta damuwarta ta biyemusu sai dariya take


Fauzy taƙaraso tazauna taja choculates tafara ci tace'Ah badai Auntyn ku kukafi so ba ko? to nayi faɗa daku""





Atare sukace"a'a kema auntyn muce ai kuma munasonki dayawa"'



Dikansu dariya suke








Mama tace"muje kuga yaran ko??"

dasauri sameer yace"to" yamiƙe dan yanason sake ganin wannan babyn




Tindaga nesa kakejin hayaniyarsu



Mama tace"to yaufa ai Amreesh tazo basauran wani maraici""






Shuraeeem dai Aransa yanajin wannan Amreesh ɗin tafara burgesa saboda halinta




Tinda yahangota yaji gabansa yafaɗi wani irin Abu dabazai iya misaltashi ba yaji yasoke ZUCIYAR SAAAAA................








NIDAI MUJAHEEDAH NACE SO NE💃💃💃💃💃





COMMENTS AND SHARE FANSSS







My whtsapp nob 09030835117 or 07031012948









*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[14/11 12:44 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAIZAMAN KANTA-*
""""Paid book"""
FREE 🅿️ 9&10 Last free page


*STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN-*





🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️




*Littafin ƙuɗi ne*



14/11/2021 SUNDAY NOVEMBER




```WANNAN SHINE LAST FREE PAGE INSHA ALLAH DAGA WANNAN BAZAKU SAKE GANIN POSTING MAIZAMAN KANTA BA SAI KUNBIYA MAISO YAGARZAYO 09030835117 KADA KISAKE ABAKI LABARI DAN YANZUNE AKAFARA WASAN, WASA FARIN GIRKI YANXUNE WASAN ZAIƊAU ZAFI KUGARXAYO FANSS AKAN FARASHI MAI SAUƘI XAISAKE MUKUSHI```






Shigowarta gidan kenan tin A compound tahaɗu da Rasheed ƙanen Shurieem kamar bazai kulata ba saikuma yadaure yace"inawuni Aunty samha"



Aɗan yatsine ta ansa"lafiya bro shurieem naciki??""




Ataƙaice yace"a'a"


Dan mugun haushinta yake kanta yafaye rawa ga bariki fuska dik taƙoɗe da bleaching



"inayaje?"




Kikirashi kiji


Rasheed"karainani ko? nace inayaje"?



OPHANS HOUSE yafaɗa batare da ya kalle taba


Sanye take cikin wani shegen ɗinki dik surar jikinta bayyane




Komawa mota tayi tanufi OPHANS HOUSE




Tsaki Rasheed yaja yace"Allah yasa yaɓallaki tin chan banza kawai""





Ice-crem ɗin hannun wani yaron taƙarɓe tamiƙe cikin dariya tace"ni wannan nakeso shizan sha"" tagudu Aiko yabita shima gudu sukafa suna zagaye gurin


Kallonta shuraieem yake bako ƙyaftawa



By mistake taɗan bige da wani icce ai ko tayi baya luuuuu zata faɗi dasauri yamatso yatare ta tafaɗa ƙirjinsa


Jira kawai taji tafaɗi ƙasa amma ga mamakinta saitaji shuru ƙamshin wani turare keta yawo A hancinta buɗe ido tayi A hankali ɗan tsurawa juna ido cikin ido sukayi dikansu atare sukaji faɗuwar gaba kamar ta sak da minister tabayan kansa yake wannan wace irin kamace haka""??



Itako mamaki take yaushe yazogun wayeshi meyasa taji wani iri daganinsa gashi zuyarta saibugawa take fat fat fatt Wannan shine karo nafarko data taɓa haɗa jiki dawani namiji shys bugun zuciyar ta yatsanta





Samha da tinshigowar ta tahangosu Ahaka take wani baƙin kishi yarufeta batasan lokacin da taƙarasa gun ba tafincike Amreesh daga jikinsa ta tureta gefe

Dataimakon fauzy tatsaya bata faɗiba



Ƙarasowar sopy kinen dan samha takirata suhaɗu gun




Sopy tace"lafiya meyafaru samha?""



Tana huci tace wanan karuwar mana tana neman shishshigewa Shuraiee



ƙwalalo ido supy tayi tace lalle wannan karuwar???




Cikin fushi Fauzy tace"dik wanda ya kalleku yasan kunfi cancanta dasunan karuwa karuwar ma kilaki kuma magajiya dube ki dik jeme kamar takarda ga fuska dik bleaching""




Sameer yace"dan Allah kuyi haƙuri ke samha wuce mana"




Kaga dakatamun malam kada kamun hayaniya Akai



Shurieem yace"kaga muje banson wannan hayaniyar"







Nunata da yatsa samha tayi tace"wannan yazama nafarko kuma naƙarshe da zansake ganinki da broh shuraieem domun shi nawa karuwar banza wama yasani ko a uwarma karuwa c...........




Wasu kyawawan maruka har 3 Amrieesh tasauke mata take gefen bakinta yafara fidda jini




/Abinka da fatar bleachinga🤣🤣🤣 Au bari dai nayi shuru🤭🤭 ni Mujaheedah/



Cikin yanayi nafusata tace"idan bakinki zaifurta banzar kalma ga mama na to wllh saina yagalgalaki bazan lamunce cin zarafin mahaifiyata ba ga kowaye, ke kika damu da wannan Abun tanuna Shuraieem nibanga wani Abun burgewa tare dashi ba, kisani ni nafiƙarfinki dama sauran karnukanki nawuce matsayin karuwa saidai A kirani da """MAIZAMAN KANTA!""" kisani ke kinmun ƙaɗan saidai nayi da ubanki Alhj, Badamasi



wucewa tayi Afusace tanufi motarta

Fauzy tabi bayanta dasauri sameer yabi bayanta yana bata haƙuri amma bata kulashiba da ƙyar yasamu taɗan saurateshi tabashi number ta


Samha kuwa riƙe da kumatu sukabarta tana maitsananin baƙinciki wai babanta kenan tana nufin tana tarayya da babanta?????





Shuraieem kuwa tsananin nauyin kalmar MAIZAMAN KANTA sun hanashi koda motsi




Sopy tace"tab tinda tafaɗi haka wllh to tanada bagjet da babanki tabbas ita tafi ƙarfin karuwa saidai MAIZAMAN KANTA! itace takeda kamfanin shoes and galary luxury Sannan itaɗin MAIZA MAN KANTACE bata harka da ƙananan maza saimanyan masu ƙuɗi
Bugu da ƙari itace ƳARRRR......................







*WAYYO HOOOOH LABARIN YAKORO SAIDAI KASH ANAN FREE PAGE YAƘARE*







```AKWAI TAƘADDAMA SOSAI SHIN ITACE ƳAR WA? WANENE UBAN NATA???? MEYA RABATA DA GIDA??? SHIN MAHAYFIYAR TA TANA INA?? MEYE SILAR AMSA SUNANTA NA MAIZAMAN KANTA???
SHIN MEYASA TA TSANE MAHAYFIN NATA? WACECE ITA?? WANENE SHURAIEE? MEYE HAƊINSA DA MINISTER? WACECE SAMHA??? WACECE SOPY??? WANENE SAMEEER??? MEZAI FARU A GABA??? KAIH KAIH KAIH WANNAN LABARIN AKWAI ABUBUWA DA DAMA ACIKI GASHIDAI MUNKORO AMMA FREE PAGE YAƘARE,,, KI HANZARTA KA SHIGOWA LAYI KIBIYA NAKI ƘUƊIN

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

7 Comments On MAI ZAMAN KAN TA
avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

Nop

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

Nop

avatar
daiy drop

2 years ago

Reply

dd

avatar
daiy

2 years ago

Reply

sss

avatar
daiy

2 years ago

Reply

sss

avatar
daiy

2 years ago

Reply

sss

avatar
daiy

2 years ago

Reply

aaaaaa

Please Login or Register in order to submit comment