Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

7/9/20, 3:17 PM - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
7/9/20, 3:17 PM - This chat is with a business account. Tap for more info.
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
*MUFIDA*


🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

_Story and writing_ ✍🏻


*Bye*
*Hassy soja*💞💞





*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻




*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*




*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻

_________________________



Page 1⃣↪5⃣



➿➿➿➿➿➿➿➿


*A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*.

*WANI KATON GIDANE KAI GIDAN YA HADU SOSAI*




_Wani hadadden Saurayi ne zaune da shida wata yar burdurwa durshe Agaban Sa kamar wata mai neman gafara_




_Haba Sadauki na wallahi inasonka da yawa fa dan Allah kasoni_




_Ko kallon inda take beyi ba haka ta cigaba da surutu gashi yaki kulata_




_Amman takasa Hakura sai magiya take_





_Ke mahaukaciya nayi maki kama da mahaukaci irin kine banza yar matsiya ta marar zuciya kamar wata karya_




_To bari kiji wallahi na tsani mata banza matsiya ciya sai wani mugun wari kikeyi wai nan kin mayi wanka kuwa watan Ki nawa rabonki da wanka_




_Mtssw haba wani dogon tsaki yaja tare da toshe hancin sa kamar yaga kashi_




_Haba Ahmad yanxu dan nace inasonka shine zakace mani ina wari kuma kasan daddy na da mommy na_ 😭





_Kuma fa wannan wankan saboda kai nayi Sa wannan kayan saboda kai nayi order Sa A Dubai wannan Mayan yau nafara sanya su turare kuwa Manya ne masu masifar tsada nake Amfani da su yau harda turaren Momy na sabo nabude duk dan saboda kai_





_Amman karasa Abunda Zama saka mani dashi sai wulakanci to nagode sosai stashi tayi ta ruga da gudu ta shige motar ta tabata wuta_........!




_Mtssww banza yar kauye tazo taci kawa mutane guru da doyi mtssw zaman gurin nan bazai yuyuba,_






_Mtssw aikin banza kawai wallahi na tsani mata dan har yanxu banga wace tayi mani ba banza kawai mtssw shima ya shige cikin gidan_





_Assalamu Alaikum_


_Wata farar mata ce nagani zaune tana aiki da wata katuwar laptop 💻 Tace Amin wa alaikum salam Aa Babana Har kadawo to yakukayi da ita dafan tayi maka_




_Mommy dan Allah kibar wannan maganar kaina keyi mani ciwo kuma Zuciyata tashi takeyi kamar zanyi Amai yanzun sai zan hau sama ko zan dan samu Sa,ida ya tafiyar Sa yayi_






_mommy Tace to Allah ya kyauta Yanxu Abunda kakeyi ka kyauta Allah ya shirye Ace Abu tun kanada kurciya har girmanka nadauka duk wan can lokacin kurciya ke damunka Ashe dai Halin kane_




_Allah dak yakawo maka karshen wannan mummunar dabi, a taka_





_Wata budurwa ta fito daga cikin daki Tace Amin ya Allah humm mommy kenan ki dai na wahalar da kan ki wallahi In dai ya Ahmad kunya zai rika baki yaci Ace Kin Hakura da cin zarafin da yake yimaki_


_Tum daga "yayan dangi dana kawayen ki Allah dai ya kyauta_




_Amin ya Allah suka hada baki gurin fada_





*A CIKIN KAUYEN YOLA KUWA*


*GIDAN SU MUFIDA*




_Ke mufida ke mufida ke wai kina ina ne wai_




_Na, am mama naganin fa wow masha Allah wata kyakkyawar yarinya ce tafito fara swal da ita kamar yar India gashin har baya bazata wuce Shekararta sha biyar ba Aduniya_




_Naam mama ganin_




_Yanzun ina zaki samo muna koda yar tafasa ce musamu muci kin san rabon mu da abinci tun sauran furar jiya da mukayi want kakau muka samu muna samu kudin saya kin san yau ko surfafau bamu samu ba balle wan kakau_





_Kuma kin san babu Wanda zai bamu ran cen kudu tunda bamuda hanyar biyan bashi_





_Gashi mahaifinki_ _Allah yayi_ _masa rasuwa gashi bamu da kowa_ 😭😭
_Kuma_ _babu inda kike zuwa gaki marainiyace ke baki_ _da kowa sai ni Sai Allah Ni kuma yan uwa na suna Niger 🇳🇪 bani da kudin zuwa_ can to yau ina zakije kisa momuna abincin bawai ta mummunar hanya ba kinji ko kuma ba tako wace hanyaba Sai hanya ta kwarai_





_mama na_ _dan Allah kiyi shiru_ _haka ko zanji saukin wannan damuwar tamu wallahi nima ban sani ba Amman zan shiga dajin dake dan kusa damu_ _Insha Allah zan samo muna Abinci kiyi mani Addu'a kinji mama na_




__To mufidar maman ta Allah ya kaiki lafiya kuma kikula da kanki sosai kinji ko_




_Insha Allah mama na zan kula da kai na to na tafi_




_Haka *Mufida* tacigaba da tafiya bata bata tsaya ba_,


_sai da tayi nisa sosai Ta coma Wani dajin kawai tafara Addu,a tashi ga cikin dajin_,






*WANAN NAN DAJIN AKWAI DUHU SOSAI KUMA BA KOWA NE KE IYA SHIGAR SABA AMMAN MUFIDA TA SANYA KAI CIKIN SA*





__MUFIDA tashigo cikin dajin bakin ta dauke da Addu'a sai da tayi nisa sosai sannan ta zauna tana hutawa sosai Tace Allah sarki mama na nasan kinan kina tunanina Insha Allah Allah zan taimake my da yardar Allah zamu samu abinci sai can ta dawo daga tunanin maman ta_






_mikewar da zatayi sai tayi Ido biyu dawani kullin Leda mai zane kuma gefe daya Taga Ayaba da lemu abarba_




_Duk da ABUN ya tsorata ta batayi kasa a gwiwa ba ta duka ta debo abunda zata di ba sai tajuya har zata tafi tayi taku biyu zuwa ukku tadawo ta duka ta dauki ledar ta juya tafita dajin gudu gudu sauri sauri daker tasamu taga tafita daga cikin dajin tayi hamdala ya sarki Allah mai RAHAMA mai_ *JINKAN BAYINSA*




_________GASHI marece yayi haka ta Isa gidan su kamar zata tashi sama gashi yau ba karamin farin ciki takeji ba





______ Assalamu Alaikum
Mamana Albishirin KO yau kam zamuci Abunda muka kusan shekara bakwai bamuci ba





_____Mama dake Zaune Tace Amin wa alaikumus salamu Aa Mufida kin dawo




______Mufida Tace Eh mamana nadawo gashi mun samu Abubuwan mamaki Ajiyewa tayi agaban mamanta,



Wata Irin zabura mama tayi ta yanka mata Wani mahaukacin Mari tace..........!!!





AHMAD KUWA......



*IDAN NAGA COMMENT DA YAWA TO ZAN CIGABA DA TYPING INSHA ALLAH*


*INA YINKU OVER* 💃🏻💃🏻💃🏻💞💞💞💞



*MASOYYA NA ALLAH YA BAR ZUMUNCI*🤝🏻💞💞💞🌹🌹🌹





*Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama*🤲🏻🤲




*Taku ce har kullum*🌹🌹🌹💞💞💞💞



*By*

*Hassy soja*🥰🥰🥰


*Yar mutan gusau*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻 💞💞💞💞💞💞
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

*MUFIDA*


🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

_Story and writing_ ✍🏻


*Bye*
*Hassy soja*💞💞





*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻



*A gaskiya masoyya na na yarda kuna sona da yawa fa*😝😝😝😝😝😝




*Nima fa ina mutuwar son ku*😝😝😝😝😝😝


*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*




*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻

_________________________



Page6️⃣ ↪1️⃣0️⃣



➿➿➿➿➿➿➿➿

_wata Irin zabura mama tayi ta yanka mata Wani mahaukacin Mari_




_Tace minake shirin gani ne *Mufida* kina da hankali kuwa?_




_mama Wallahi ba abun da kike tunanin bane ba_



_To *mufida* idan ba abun da nake tunanin bane to menene?_




_Mama na ki yarda dani Wallahi ban taba yin sata ba sai kuka take kamar ranta zaifita_



_To uban waye yabaki?_




_zatayi magana kenan_




_dakata bani bukatar jin komai da gareki_




_mama na dan Allah_



_wata muguwar harara da ta watsa mata sai tashige cikin dakin ta Cikin fushi sosai_



_dole tayi shiru Sai tunani take ko mama tayi fushi da nine *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* Allah yasa ba fushi take dani ba_


_Mama bata sake fitowa ba Sai da zatayi Alwalar sallar magrib bata ko kalli inda *Mufida* take ba_

_*Mufida* baiwar Allah kuwa takasa kwakwkwaran motsi_


_Haka har dare Mama bata kulata ba_


_Haka *Mufida* ta kwanta Cikin damuwa_



_Dare mahuta bawa wata yar budurwa nagani mai kama da *Mufida* kai Jama, a Kai Ashe *Mufida* ce zaune cikin dakin mama da shiga takamala to ina tasamu wannan kayan?_




_Dama *mufida* tana da wa inan kayan ikon Allah_



_Tayar da mama tayi zaune_



_Sai murnurshi tace haba mama yanxu dan Allah kin kyauta kenan?



_A gaskiya ban ji dadi ba Amman zan cigaba da bibiyar ki a Sannu har sai ranan da kika yarda da 'yarki_



_Zan raga makine albarka cin 'yarki_


_Sai Tabace bat_



_Bace warta keda wuya bacci ya kwashe Mama_



_washe garin da safe ko da mama ta tashi sai taga kayan Abinci shinkafa da taliya da Naman Kaza da sauran kayan Abinci_



_Sai tazaro idanuwan ta tashin hankali Abunda bata taba ganiba_



_*mufida* ke *mufida* *mufida* kuwa tana cikin dakin ta bacci take bata masan abun da ake ba_



_sai da Mama tazo Cikin dakin *mufida* ta iske ta tana bacci wato bacci makika ko_?



_ke *mufida* bada ke nake ba_?




_*mufida* kuwa cikin bacci taji kamar muryar Mama_




_ke *mufida* dan gidan ku bada ke nake ba_?




_da sauri sauri *Mufida* ta tashi zaune Mama na ina kwana_



_wata uwar harara da ta watsa mata sai ki taso idan kinga dama sai tajuya ta fita waje_



_*Mufida* cikin damuwa ta fito tsakar gidan sai taga abun da Mama tagani sai ta zaro idanuwan ta_




_mama na kayan Abinci waye_





_Sai ta daure fuska gidan uban wa kika dauko wa inan kayan_





_Cikin tashin hankali Mama na ni *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* wallahi tallahi bani ba ce_





_humm toshikenan tunda haka kika ce_





_*mufida* sai kuka take kamar ranta zai fiti saboda da tashin hankali *innalillahi wa inna ilaihi raji, un*_


_haka *Mufida* ta cigaba da kuka gashi Mama har yanxu bata yarda da ni ba *innalillahi wa inna ilaihi raji, un*


_Misalin karfe 2:00 na dare wannan yar budurwar tabayana cikin dakin Mama_



_ke mama har yanxu baki yarda da 'yarki ba ko to A yau yazama na karshe gobe insha Allah kika kara yi mata Wani Abu ko to zan dauketa kowa ma ya huta_





_Sai Mama ta tashi Zaune Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* ke dole ma sai *Mufida* ta sanar da ni ina tasamo Wa inan kayan




_washe gari *Mufida* tana wanke Wanke sai ga Mama ta fito tsakar gida_


_*Mufida* sai ta durkusa kasa Mama na ina kwana




_lafiya Qlau zonan inason ki fadamun gaskiya_!




_To Mama na insha Allah zan gayamaki gaskiya_




_To ina kika dauko wa Inan kayan?_




_mama na cikin dajin da nashiga_




_To ya isa *mufida* kiyi shiru haka nan nima ba ason rainaba na Mare kiba_



_Da sauri *mufida* ta rungume mahaifiyar ta to mama na nasani bazaki dakeni hakanan ba sai nayi laifi sannan zaki nuna mun nayi laifi Allah ya bar mani ke mama na_




_Sai tayi murmushi amin ya Allah Allah ya maki albarka har karshin rayuwar ki_





_amin ya Allah_




_Amman dan Allah ki kiyaye kinji ban son abun da zai cutar da ke_





_insha Allah




_haka rayuwa ta cigaba da tafiya kullum sai an kawo masu Abinci Amman har yanxu basu gane mai kawo masu ba_




**************************************************

*A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*

*GIDAN SU AHMAD KUWA*





_Mommy ce Zaune da ita da Auta wato Yusra suna magana akan zuwa gidan kawun su_




_mommy wallahi inason zuwa gidan su Kawu gaskiya_




_To Auta Amman bake zakiyi driving ba ko?_




_mommy inason nayi driving da kaina fa_




_A, a Auta kibari Babana yazo kutafi ko_




_ok mommy sai ga Ahmad yayi wankan shada pink wow gaskiya Ahmad yahadu bakadan ba_






_kanshin turare sa Ya game falon Auta ta daga idanuwan ta wow masha Allah ya Ahmad wannan wanka haka_




_Sai ya watsa mata harara ban sani ba ke zonan_



_ya Ahmad gani sai ta Durkusa kasa_



_wai ina wasa da ke ne?_



_A, a ya Ahmad_




_To shikenan kije ki gyara muje_




_ok muje na gyara_



_uhm haka zaki ko_



_Eh_




_mommy kuwa sai murmushi take tana kallon yaranta_





_OK muje yar budurwa mommy_




_uhm uhm uhm uhm mommy kina dai jinsa ko sai duka kafa take_




_uhm rabu dashi kinji Auta_




_mommy muntafi sai mundawo_



_OK ina gaida mutane gidan_




_haka suka fita sai gidan kawun su_




*Wani mahaukacin gida ne suka shiga*




_suna shiga cikin falo wata yar budurwa zaune da waya hannu Sallama su Yusra taji_




_Assalamu Alaikum Anty amarya_




_Amin wa alaikum Sallam_




_wata mata ce tafito daga cikin dakin ta Aa wanike gani kamar Ahmad da Yusra_





_mune Anty amarya Kawu yana gida kuwa Sai murmushi take Amman banda Ahmad_






_Aa Auta ce da Ahmad Ahmad gani Auta shima sai murmushi yake_





_ya gida ya mommyn Ku tana lafiya dai ko_





_lafiya Qlau take_





_masha Allah to ya maganar karatu_




_karatu Alhamdulillah_




_masha Allah to kai Ahmad ya kasuwar_





_Kawu alhamdulillah Dan Yanxu motochi sun kare_




_Masha Allah kace komai lafiya Qlau_




_Eh komai lafiya_





_masha Allah Allah ya jikan mahaifin ku_




_amin ya Allah_




_To mu zamu koma_




_Tun Yanxu bazaku bari ku ci girki ba_





_Alhamdulillah mun koshi_




_OK babu damuwa insha Allah muna nan tafe_





_To Allah ya nuna mu lafiya muje ko Auta_





_Baby baki rakiyar su ne_




_da gudu tabi su Ahmad ya bude kofar mota kenan_





_Haba hubby na Yanxu dan Allah ka kyauta kenan a gaskiya ban ji dadi ba Wallahi_




_wata muguwar harara da ya watsa mata_




_tsoro yaka mata saboda wannan uwar harara da ya watsa mata_




_Na tsani mata banza matsiya ciya kawai wallahi tallahi idan nakara ganin ki ko humn_




_haba hubby na Yanxu dan Allah ni zaka Kalla kace mani matsiya ciya kuma kasan daddy na ko_




_wallahi tallahi kin ci albarka cin Kawu da Anty amarya da na maki dukan tsiya wawuya kawai ni har yanxu babu macen da tayi mun Mtssw_





_haka suka fita sai gidan su_





_baby kuwa Tafadi kasa sai shure shure da kuka tasaki ihuu mommy mommy_






*A GARIN YOLA KUWA*



*Gidan su Mufida*kuwa*.......






*Masoyya na abun alfahari na*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻





*Yan uwa na rabin jiki na Allah ya bari kauna*




*Allah ya jikan mahaifina yayi masa Rahama amin ya Allah*🤲🏻🤲🏻




*Taku ce har kullum*🌹🌹🌹💞💞💞


*By*


*Hassy*soja*🥰😘😘😘😘


*Yar mutan gusau*🌹🌹🌹🌹💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻
7/10/20, 11:39 AM - Hassy Soja✍🏻✍🏻: ♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

*MUFIDA*


🧟‍♀️ *KAWAR ALJANANA*🧟‍♀️
♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️♠️♣️

_Story and writing_ ✍🏻


*Bye*
*Hassy soja*💞💞





*YA ALLAH KABANI IKON GAMA BOOK DIN NAN LAFIYA KAMAR YANDA *NAFARA SHI LAFIYA*
*(MUFIDA )* *(KAWAR ALJANANA) AMIN* *YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻



*A GASKIYA INA GODIYA DA COMMENT DIN KU SOSAI ALLAH YA BARI KAUNA* *Amin ya Allah*

💕💕💕💕💞💞💞💞💞💞💞❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️



*BISMILLAHIR RAHAMANI RAHIM DA SUNA N ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN'KAI*




*SADAUKARWAR GA MAHAIFIYA TA ALLAH YA BAKI ABUN DA KIKE SO DUNIYA DA KIYAMA AMIN YA ALLAH* 🤲🏻🤲🏻🤱🏻🤱🏻🤱🏻

_________________________



Page 1️⃣1️⃣↪️1️⃣5️⃣



➿➿➿➿➿➿➿➿



*A GIDAN SU MUFIDA KUWA*


*BAYAN WATA BIYAR*


_Mama ce Zaune tayi tagumi tana tunanin duniya Allah sarki Baban *mufida* da Yanxu kana tare damu sai ga mufida tafito dakin ta sai taga Mama tana kuka_





_Mama na meya ke damun kine dan Allah ki fada mani sai ta fashe da kuka Mama na dan Allah ki fadamun meya ke damunki_





_*Mufida* tunanin rayuwar mu nakeyi Yanxu watan mu biyar fa da kawo muna Abinci Amman Yanxu babu Abinci gaki ke mace ce baki da kawaye baki da Yaya baki da Qanwa gashi yan uwa na suna garin Niger 🇳🇪 yazanyi da rayuwa ta_





_mama na dan Allah kiyi shiru haka wallahi damuwa tayi mun yawa Amman Yanxu insha Allah zanko ma shiga dajin kusa damu ko da Allah nasa adace Amman Mama dan Allah kada ki kara maimata yi mani hukunci batare da bin cike ba zan tafi Yanzun Allah ya tsaremu da mugayen mutane da mugayen aljannu






_Amin ya Allah dan Allah *Mufida* ki kula da kanki sosai kinji ban son abun da zai cutar da ke_




_insha Allah Mama na ki cigaba da yimani Addu'a kinji mama na_




_To *Mufida* Allah ya tsareki da mugagen mutane da mugayen aljannu_




_Amin ya Allah mama na natafi sai nadawo ki cigaba da yimani Addu'a kinji mama na_




_kullum *Mufida* ina maki Addu'a Allah ya kaiki lafiya_



_To *mufida* Allah ya kaiki lafiya kuma ki kula da kanki sosai_




_Amin ya Allah Insha Allah mama na zan kula da kai na to haka *Mufida* ta fita ta cigaba da tafiya sai da tayi nisa sosai_



*MUFIDA TA KAWO DAJIN TA SHIGA*


_*Mufida* tashigo cikin dajin matsafa sai Addu'a takeyi sai da tayi nisa sosai sannan ta Samu gurin zama tana hutawa sosai Tace Allah sarki mama na nasani kinan kina tunanin ko lafiya insha Allah lafiya Qlau zan koma gida_




_Ina ma ace ina samu da kudi kai shagali tana wannan maganar_





_Sai ga wata yar budurwa fara ce sosai ga kayan fulani A jikin ta tazo wuce wa la *mufida* ke ce ko makarki nake_




_*mufida* kuwa taji an ce mufida sai ta daga idanuwan ta ta ga mai magana sai taga yar India sai da ta tsorata sosai sai ta fara jada baya baya Tace *innalillahi wa inna ilaihi raji, un* mutum ce ko aljanah_




_yar budurwa Tace hhhhh Haba da i*mufida* nice kawarki fa kuma ina zuwa gurinku ki kwantar da hankalin ki ni ba mutum bace ni *aljana* ce_





_*mufida* kuwa taji an ce *aljana* ce sai tafadi kasa some_



_*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* *mufida* dan Allah ki tashi wallahi bazan cutar da ke ba sai ga ruwa sun fito tsakar su *Mufida* sai tazuba mata ruwan_





_sai *mufida* tasauke ajira Zuciya Allah ya sa mafarki ne ba da gaske ba hhhh Haba Ashe mafarki ne_





_yar budurwa sai kallon *mufida* take saboda taga akwai tsoro a cikin idanuwan ta da tashin hankali *mufida* ki kwantar da hankalin ki ki yarda da ni wallahi tallahi bazan cutar da ke ba_




_*innalillahi wa inna ilaihi raji, un* dama da gaske ni ba mafarki nakeyi ba sai ta durkusa kasa dan Allah kiyi mani rai wallahi bazan kara zuwa dajin nan ba_





_Haba *Mufida* nice fa kawarki ki yarda da ni inaso ki zama kawata da ga yau kinji_




_To insha Allah to ya Sunan ki ne_




_Ni 'yace ga *malam Ahmad Ali* kuma Baba na yana sane da ku sosai nikuma sunan *leemat* kuma ni bazan cutar da ku ba inason ki sosai kuma zan taimaka maku insha Allah_




_masha Allah nima inasonki sosai Allah ya bar zumunci dan Allah ki taimaka muna kada ki cutar damu_



_To Insha Allah haka suka cigaba da labari har lokacin zuwa gida yayi_





_To *mufida* ki gyara inan zuwa gida gobe insha Allah kinji_





_da gaske_



_insha Allah sai nazo gurin mama na_





_haka *Mufida* ta koma gida cikin farin ciki_



_Assalamu Alaikum mama na barka da gida_



_Amin wa alaikum Sallam Aa *Mufida* har kin dawo_



_Eh mama na nadawo gashi_




_*mufida* kayan menene a ciki?_




_kayan marmari ne akwai Ayaba da kankana da lemo da sauran kayan Abinci_




_Ciki da mamaki mama take kallon *mufida* kayan Abinci kuma?_




_Eh mama na wata kawata ce ta bani su kuma Tace tana gaida ke_





_kawarki *Mufida* wane guri_




_Cikin dajin da nashiga muka hadu da ita kuma Tace tana nan tafe gurinki_





_Eh mutuce kuwa cikin tashin hankali_




_Eh mama na ki kwantar da hankalin ki da tazo zata baki labari har karshin rayuwar su_






_Mama kuwa mutuwar Zaune tayi saboda mamaki da alajaba yakama ta_





_*Mufida* kuwa har ta manta da mamaki da mama ta shiga_




_Mama na ga Ayaba_




_uhm *mufida* ina mamaki ne shiyasa ko da yake Allah ya cida da mu Allah ya beya ta_




_Amin ya Allah haka suka cigaba da cin abun su har magriba tayi sukayi Alwalar magriba suka shiga cikin dakin su_






*************************


*A CIKIN GARIN ADAMAWA KUWA*



*GIDAN SU AHMAD KUWA*




_Mommy ce Zaune tana aiki da laptop sai ga Auta Yusra ta fito dakin ta tayi wankan kana nan kaya Riga da wando y'ello sai murmushi take_




_mommy ina yini_



_lafiya Qlau alhamdulillah Auta antashi lafiya_




_lafiya Qlau mommy_


_masha Allah dama inason magana da ke da Baba na kiji ki kiramu shi Yanxu_





_ok Allah ya sa ba laifi mukayi ba_




_babu wani laifin dakukayi mu_




_sai ta haura sama *Ahmad* ya fito daga wanka_




_Assalamu Alaikum ya Ahmad ina yini_





_Amin wa alaikum Sallam lafiya Qlau Auta ya akayi ko labari zaki bani ne?_




_mommy ce Tace nakira ka tana son magana da mu_



_OK ki ce mata ina zuwa Yanxu_



_OK sai ka fito_




_yana gama shiryawa sai yafito daga cikin dakin sa sai kusa da mommy ya Zauna yace ina yini mommy_




_lafiya Qlau Baba na da Fatan kana lafiya_




_Alhamdulillah gani
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment