Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

n dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
Whatssap Phone : 08140419490

*001*

Oum Aphnan ɗinku ce dai
Marubuciyar
1.RAMUWAR GAYYA
2.BAGIDAJIYA
3.INDO MAƘATA
4.AKAN DADIRONA
5.BARIKI GADONA
6.JARABABBEN NAMIJI
7.HARIJI
8.GIDAN DAƊI (DUNIYA)
9.LAYLERH
10.RAYUWAR AFREDARH
11.JININ SARAUTA
12.SAI NA RAMA
13.AUREN SHA'AWA
14.BABBAR YARINYA
15.QASAITATTUN MATA
16.ƳAN ASHAWO
17.NAMIJIN KISHI
AND NOW
18. *GWAURO*


*Littafin kuɗine Regular group ₦500 .... vip group ₦1000 .... special people ₦2000*
Ki tura kuɗinki ta wannan asusun
7782217014, Mohammad hassana, fcmb.
Ko katin MTN ta number nan 09065990265, ko VTU ta wannan Number da shaidar biya duk ta wannan number
09065990265


𝔹𝕚𝕤𝕞𝕚𝕝𝕝𝕒𝕙~𝕒𝕣𝕣𝕒𝕙𝕞𝕒𝕟~𝕒𝕣𝕣𝕒𝕙𝕖𝕖𝕞

GOMBE STATE ,NIGERIA.
Unguwan Alƙali

GIDAN SALAME BASAKKWATA

Wani gurgurarren gidane na ƙasa da rabin katangar gidan suka zube sakamakon damina da ake ciki gari ya narke ,muna cikin watan augosta tsamo tsamo.
Salame basakkwata baƙar fitinanniyar matace,ƴar ƙauyen Sokoto aure ya kawota Gombe mummuna ce gaya! Ga fitina, muninta kaɗai ka kalla zaisa kayi shayin tunkarar ta da fitina tunbama ta fara jarababa ,don in kayi sakaci ka bata bashi to saidai kayi mata Allah ya isa don sun ƙulla kyakyawar ƙawance da ofishin en sanda batajin komai don an kaita cell ,har iƙirari take "Sauro ne da kuɗin cixo suciji fatar talaka a gaji da ciyar dani a sallameni don ba me belina kuma bashi hanjine in na samu zan biya kaima ba'a son ranka bane ake kawo ka wajen nan rashine!...
In kuwa baki kaita ofishin ƴan sanda ba kika dinga biyo sawun bashinki to zasu iya taruwa da ƴaƴanta su miki dukan tsiya tun Bama in akayi katari kayanta yayi kwantai a ranar ba.
Yaranta da Baba Udi mai wankin hula biyune duk maza Isuhu (Yusuf) da Nuru (Nurain) Isuhu nada shekara ashirin da takwas ,Nuru talatin da biyu
Baba Udi ladanin masallacin unguwarne bawan Allah amma bai sa'ar mata ba da yara don haka ya tare a masallaci zai wuya ka ganshi a gidan da rana

sana'ar basakkwata shine siyar da alalan gwangwani da rana da dare kuma tuwo da miyar kuka da safe kunu da kosai ,don haka gidan ya zama center na jama'a kullum sawaye baya ɗaukewa.
Daga soro akwai ɗakunan samarin yaranta inda magidanta kan shimfida taburmi a kofar dakunan suci abincin da suka siya su tashi, kofar gidan kam ,yara en talle na cika sosai masu saida lemun ɓawo ne ,gyaɗa zuwa fura da nono,don suma suna ciniki Albarkacin ana saida abinci a gidan.

10:37am
Wani farin matashin saurayi na gani zaune a dakalin ƙofar gidan salame basakkwata dagashi sai gajeran wando irin dai na samarin ghetto da wata farar singleti duk ta tsohe ya zura kyakyawar ƙafafuwarsa a cikin wata tsohuwar silifas mai ruwan bula.
Tallabe kansa yake daba hannuwarsa ya ɗage kan sama cikin Zazzafan tunani ,don haka idonsa ya kaɗa yayi jajazir sun kunkumbura hardly in ya bada farillan safe ma (sallar subahi)
kukan jar akuya da tazo giftawa ta gabansa ya sashi firgita ya wani firgigit ya tsurawa akuyar ido
Wannan ya bani damar ƙare masa kallo aikuwa ƙur nabisa da kallo matashine kyakyawar gaske kai kana kallonsa kasan wannan ba pure bahaushe bane dole ya zama american base nigerian gashin da yayi masa ƙawanya kuwa a fuskarsa sai ya baka tsoro kamar yaron sudais ba gyara ba trimming ,kana kallon ƙwarar idonsa akwai wani madarar karisma wani sexy dashi gashi a lullumshe yina Kallo dasu ƙasa ƙasa gazar gazar ɗin gashin idon sun masa rumfa dole ka sashi sahun natsatsun maxa marasa hayaniya Innocent a takaice.

Da sanɗa ya mike yabi bayan akuyar saɗaf² aikuwa caraf ya cafketa yayi lungu da gudu tana ihu tana komai

Yasama jikin katanga ya ɗaureta sai kuma yayi shiru ya soka lafiyayyar fatar fuskarsa a bangon ginin ƙasar yina tunanin ta inda zai fara jima'i da akuyar mutane
Ganin ba mafita kuma ga sha'awa na gallaxarsa aljuhu bako sisi ko karyawa baiyi ba yasa ya fafara akuyar nan tana ihu ya danna mata girmansa ya fara buga mata gwatso ,akuya kuwa sai tsallara ihu take .

Hadiza biyo hanya tayi ɗauke da ɗigirgire botikin ruwa da ta ɗebo ma kakarta (Hajiya tsohuwa) tana ƴan waƙe²n ta
Ihun akuya ne taji yaƙi ƙarewa ta kuwa danna kai lungun tana masifa "Ehoooo jama'a an kama ɓarayin akuyarku" cikinta ne ya ɗauki sautin ƙurrrrrr!!!!!

Ganin yanda Nuru ya taƙarƙare ya haɗe zufa yina soka ma jar akuya aiki,a take jikinta ya ɗauki rawa kar ! Kar ! Kar! Ƙif ruwan kanta ya sheƙe masa a jiki botikin yayi gefe itakuma ta saita ma kanta hanya da gudun 360 a ranta tana ayyana yanda yake fatattakar akuya tana ihu in ita kuma ya kama gawarta za a gani,ita kanta batasan tanada tsoroba sai yau .

Hajiya tana waje tana gyaran shinkafa saiga hadiza ƙafa duk ƙasa ta banko ƙyauren gidan ta shigo da gudu
"Ke ke ke lafiya " ai ina!
yarɓar da hijabin ta da jike tayi a wayar shanya kana ta dauki buta sai bayan gida . ta kwashi minti biyu sannan ta fito tana haki

"Ke wai lafiyarki kuwa ina ruwan,badai yauma kin tono rigimar ba don wallahi yauma in fasa mun botiki akayi kiran kawunnan ki zanyi suxo su zane mun ke baki ƙarasa Ni da sauran kwanana kinji..."

Zubewa tayi a tsakar gida still ta kasa magana sai haki take don haka Hajiya taja tsaki ta miƙe ta rarumo muciya "wayyo Hajiya tsaya kiji ...." ta faɗa da sauri ganin Hajiya na aniyar muƙa mata muciya a husace

Cikin haki da numfarfashi ta labarta mata mai ke faruwa

Aikuwa tuni Hajiya ta tsure cikinta ya karta ta fara tafa hannu tana salati "Na shiga uku Ni ƴan biyu inbaka mutu ba akwai sauran kallo....wannan duniya ina zaki damu shiyasa kiga dabba an haife ta ido carcar ba kunya kamar na mutane ta miki ta'asa ki rasa yanda za kiyi da ita to akuya ta haife ɗan mutum...oh oh shidai nurun da na sani yina kallon ka kamar sahabi kamar inya buɗe baki zakaji huruffan bagadadi suna fita tsabagen larabci...ba kaje ka fada ma uwarsa ba tayi kamar ta dake ka saboda bala'i tace an ma ɗanta sharri ,ohi Ƴa su" Dariya Hadiza ta fashe dashi har tana kwanciya a ƙasa tana birgima a tsakar gidan ,tanayi tana nuna Hajiya da yatsa irin aga yanda Hajiya ta ruɗe ɗin nan

Tsaki Hajiya tayi ta wuce madafi ta sama kujeran tsuguno ta rafka tagumi can kuma taja haɓar zanin ta ta goge ƙwallan da ya cika mata ido tana jan hanci a dole ga mai imani tausayi ya ratsa ta.
Yanda Hadiza ta tayarwa Hajiya da hankali zaki rantse da Allah nuru er mutane yayiwa fyaɗe .

Hadiza saida ta gaji da dariyar don kanta ta zagaya baya ta ɗebe itacen girki ta zo ta tsube a madafin ,a hankali tace "Hajiya ?" Hajiya shiru ta rafka tagumi batama jita ba

Daddagewa tayi ta ƙwalla mata kira "Hajiyaaaa" a hankali tayi ajiyar xuciya,sai kuma ta zarce da zancen zuci "Kai nuru baka kyautawa ɗa'ar ka ba" aikuwa Hadiza ta daɗa fashewa da dariya

"Hajiya kenan yo don ma bake kika ganshi ba ,Ni ki daura mana girki na fara jin yunwa bari inje in gani in ya tafi in ɗauko maki botikinki"

"Karkije na yafe "
"Aah Hajiya kindai ruɗe ,dole In dauko maki botikinki kar a kwana biyu ki isheni da gori "
"Hadiza....Hadiza ....Hadiza ki dawo nace" ai ina tayi ficewarta nan tabar Hajiya da salallami....................✍🏽
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*002*
Hadiza da izzarta ta nufi lungun da taga nuru da akuya gadan-gadan daidai wani ɗan ƙadangare yazo giftawa ta cikin kwatami ya taka wani leda gurrrr! Haba Hadiza ta kwasa da gudun gaske all her thought nurain ne yazo wucewa sai kuma da taga ƙadangare ne ta tsaya tana maida numfashi ,tana a wannan yanayin ta hango wani Almajiri "kai Almajiri zo nan" kallon banza ya mata don ɗaiɗaikun mazauna unguwarne basusan Hadizan Hajiya ba ,ganin zai wuceta kuma ita ba iya shiga lungun zatayi ba yasa ta marairaice fuska tana roƙonsa ya taimaka ya shiga ya dauko mata botiki tsoro take ji....

Tana leƙensa har ya dauko mata botikin yazo ya bata ,cikin murya ƙasa² tace "kaga wani da akuya" yamutsa fuska yayi cikin rashin fahimta "Ni banga kowa ba"
Gyaɗa masa kai tayi ya wuce ta wuce dab da zata isa gida ta hango ƙawarta Ramatu a ƙofar wani kanti tana siyan maggi "Au Ramatu Ba magana?"
"Wayyo ban gankiba ne ƙawata zo mana in siyayya mu jera hanya" hira ne kamar abun arziki ya sarƙe har akaxo hiran Nuru da mamansa salame basakkwata

"Ke ƙawata bakiji ba yaudai mutuminki ta ƙare masa ,kinsan dama ance da salame basakkwata da ɗan arzikin ta su nuru suka dunga mata sata suna zuwa suna aro iyayen karya in sunga budurwa tai masu sai akai kudin aure in ya lalata masu yarinya ya gudu ko?...."
"Eh haka kuwa naji labari amma ance sharri akai masu"
"Injiwa to gaskiya ne don Ni ganau ne ba jiyau ba. yau ba mace ba jar akuya ya matse a lungu sai ihu take ,na ɗebo ruwa na ganshi "

"Ke don Allah "
"Wallahi kuwa kuma akuyar tasalla ne kuma na zuba ido indai ta haihu saina hana kowa ya siya akuyan nan don ɗan ɗan nuru ne ba akuya bane,kinga kuwa bashi yuwuwa mutum yaci ɗan uwansa mutum"

"Kinada gaskiyar ki ,kice kwanan nan zamuga akuya mai fuskar mutum"
"Wallahi ƙawata" suka haɗa hannu suka tafa ,suna dariyar shaƙiyanci . Duk mutanen da suka cika shagon tsuru tsuru sukayi da ido sunajin wagga almara

Aikuwa suna bada baya abokin nuru, Abdullahi da duk ya gama jinsu ya ciro waya ya shaidawa nuru labarin da yaji a bakin hadiza..........Tashin hankali wanda ba'a saka maki rana ,Nuru da dama yina kwancene akan er keson katifarsa ,cikinsa sai ƙugi yike yina burgima ƴan hanjayensa na disko saboda yunwa dake cin ƙaniyarsa ga zafi da ake zubawa ya dage singileti sai fifita yike da mahucin kaba.........

Ai yinajin wannan labarin yayi zubur ya miƙe zaune ,ya saka jallabiya ya ciro bulalarsa dake rataye a ƙusa yayi hanyar gidan su Hadiza

Hadiza na tsugune gefen Hajiya da take rigar shinkafa sukaji ana kwarara sallama a zaure ,haba ai ko cikin dubu tasan Muryar Nuru ,tsam ta miƙe tayi bayan kofa da gudu

"Hajiya na watsa masa ruwa ya biyoni ya zane ni don Allah kar kice masa ina nan"

Jin ba'a da niyyar amsa masa sallamar yasashi ufowa cikin gidan
"Maraba marhabin nurun kaine a gidan" karkaɗa bulalar hannunsa yayi sannan yace "Ina Hadiza"

"Bata nan lafiya"
"Lafiya ba lau ba,amma Hajiya ki sani na rantse da Allah na zuba bulalai a kaf kwalbatin unguwar nan ,duk inda naga Hadiza sai dai in faɗa kwata mafi kusa in ciro bulalana wallahi sai na zubar mata da jini daga kaina zata daina munafurci..."

Yana dasa aya anan ,kawai ya juya ya hankaɗe botikin ruwan da Hadiza ta ɗebo ma Hajiya na ƙofar ɗaki yayi waje yina zage² "Shegiya Mummuna fuska kamar babbakakkiyar ƙuli zan gamu dake saina watsar maki da wa'innan haƙoran masu kama da kacaaa"

Hajiya buɗe murya tayi tana "Yaka nuru...nuru!" Ai ko sauraranta bai yi ba ,nan ta shiga tafa hannu tana salati "Wohoho Ni jikan mutum huɗu,kaga mun majanunin yaro ,anya kan yaron nan ɗaya ne kuwa?!" tana ɗage labule Hadiza ta fito daga bayan ƙyaure ta ɗaura hannu aka ta fashe da ihu

"Wayyo Allah Hajiya ki mun rai,daga nace yina kai mata ɗakin sa ai bance yina masu komai ba......(kawai saiga hawaye sharrr ya biyo kuncinta) tsaki Hajiya tayi ta wuce ɗaki ba tare da ta tamkata ba

Buɗe murya tayi "Ai Hajiya yama kasheni ba damuwarki bane ko ?,kina ganin shi kamar zuriyar samudawa! To wallahi in bakije kin bashi hakuri ba na daina fita maki saƙo"

*****
Bahrain
(Al_Undulus)

Tun daga bakin ƙofar Dam door ɗin kikejin wani irin kwantaccen kuka mai tada tsikar jiki,wanda komin ƙin Allahn ka sai ma'abocin wannan kukan ta baka tausayi ....Pure balarabiya ce kyau ko a cikin larabawan sai an tona zaune cikin ɗaya daga cikin lumtsuma²n fararen kujerun falon ,ta takure cikin baƙar jallabiya gashin kanta ya barbazu saboda tsabagen rashin gyara da kwanciyar hankali

Gidan tsit yake bakajin ƙarar komai sai TV da ta kamo tasoshin ƙasashen turawa sai kuma ƙarar Ac

Nasmah fitowa tayi cikin shirin tafiya party saye dawata yaloluwar ya riga da wando ta gyare gashin kanta ta ɗan yane da karamin veil

Gaban Nasreen da ke raira kuka taxo ta fara makama cinyarta duka kamar mara galibin l da za'a tasa daga barci "Hey ma'am ātini bi sa'atiy ya mu'allimah...oya oya bissur 'a" (ke Madam ɗan bani agogona ko Malama....Oya Oya tashi ki bani da sauri)

Ta shiga mata magana cikin kyara da hantara

Nasreen zuru ta mata da ido kawai sai ta girgiza kai ta kuma kife kanta a hannun kujera

"Am I not talking to you? What kind of nonsense is this...you steal my wrist watch and I can't pardon....mtew arrogant" (wai ba dake nake magana ba wannan wani irin rashin hankaline,kin sace mun agogona kuma ba iya yafewa zan ba) taja tsaki ta dogare a gabanta riƙe da ƙugu tana wani karkaɗa jiki irin na fitsararrun ƙanne masu yiwa yayunsu rashin kunya

Miƙewa Nasreen tayi zata wuce ba tareda ta tamka ta ba kuma daidai nan mamansu ta fito da kofin gahwa (tea) a hannu

Nasmah ganin zata wuce yasa ta finciko ta ta dawo da ita baya "Dallah Malama bamu agogonmu wannan ai baƙin cikine kinga kin zama divorcy (bazawara) kina bakin ciki kar in sama fine guy in aure in barki"

Wani abu mai ɗacine yazo ya tokare a maƙoshin Nasreen da sauri ta dafe ƙirjinta wani irin kakkauran hawaye ya gangaro mata a ido ,kallon direction ɗin da mamansu take tayi ,amma itama ko a jikinta sai ma sipping coffee (kurɓan coffee) ɗin ta da take

Cikin takaici ta ƙwalla ma maman kira ,irin kira na mamaki ɗin nan

"Ummyyy....." ɗagowa tayi ta kallesu kawai ta kauda kai ,ta wuce gaban Tv ta kashe kayan kallon

Girgiza kai Nasreen tayi ta daɗa raɓawa zata wuce Nasma ba tareda tace komai ba ,still sake cukuikuyeta Nasma tayi sannan cikin fitsara tace "Momy kice mata ta bani agogona"

Cikin gajiyawa uwar tace "Bata agogonta" wani kuka mai dafa zuciya ne ya daɗa turnuƙe Nasreen kawai ta fixge kanta da sauri tayi hanyar stairs da gudun gaske tana kuka mai gunji kamar wanda ta rasa iyayenta

Binta Nasmah zatayi da sauri uwar ta dakatar da ita "La! Nasma ta'ali huna" (No! Nasma come here) Zo nan"

"Momy gold watch ɗin nan ne fa da na samu a birthday gift haba !"

"Meye to a ciki ki ƙyaleta taji da depression ɗin da take ciki ,kin tabbatar ita ta ɗauka ? Na sanki da tsinannan ƙwuiya bincikawa ne baza kiyi ba"

Magana tayi surprisingly "wow good! Momy kin tare mata kenan? Kin tarewa erki ta fari kin wulakanta autarki...yarinyar da ta jawo maki abun kunya cikin maƙoftanki ta aura bare gashi an saketa ,amma ita kike tare mawa?"

"No ban tare mata ba ,fada ne banaso kuna yi ,You know she age you , atleast she needs some certain respect from you ,beside why the quarrel? But you're quarreling over a watch this is not fair my dear" (kinsan dai tagirme ki atleast tana bukatar girmamawa a wajenki ,to meye abun fada ? Kun zauna kuna fada akan abinda bai taka kara ya karya ba wannan abun kunya ne....."

Tura baki tayi tana diddirke ƙafa "Ni dai uhmmmm shikenan na tafi lunch da ƙawayena "

"Ok bye"

Zuwa tayi da sauri ta turo mata ƙirji ta rungumo uwar ta manna mata kiss a gefen kunci "Momy I love You"

Hannu tasa ta goge wajen da Nasman ta mata kiss gamida ɗanyin murmushi ganin birgi birgin er tata har takai ƙofa ,sai kuma ta juyo rike da ƙofar "Momy nace ina sonki" miƙewa tayi gamida kama hanyar ɗaki sannan ta ɗan ɗaga murya "You know your momy loves you more! So take care of your self please"
(Kinsan mamanki tana ringa sonki da yawa ,to ki kula da kanki don Allah)

"Awwwwn🥰 I will..... byeeeee" ta fice cikin tsantsan farinciki ba abu ɗaya da yike damunta a rayuwa


******
Nasreen tana shiga ɗaki sauya kayan jikinta tayi zuwa doguwar Abaya da yaki na farko yalwa ,mai masifar tsada daɓa² da kwalliyar stone ,ta cire ɗan kunnen gold ɗin da ke kunnenta ta ajiye akan Dressing mirror taje ta wanko fuskarta ta ɗauko haramain irin wanda maza suke rawani dashi ta ɗan yi rolling ta fesa turare ta saka plate cover shoe ,ta dauki car key ɗinta ƙirar KIA latest modern ta kullo ƙofarta ta nufi hanyar dakin mamansu

"Assalamu alaiki ya ummy ana zahibun ilal mustashfa"

"Assalamu alaikum mamana ,Inaso zanje asibiti"

Waigawa tayi ta kalleta a take taji tausayin yarinyar ya tsirga mata ina gayun Nasreen yake itace yau zata fita ba dan kunne kamar mai takaba!? Wani ƙwalla ne taji yina neman cika mata ido da sauri tai dodging tana nodding off

"Ma'assalama Ya habibty la taqnaɗiy lillah" (ok bye my love ,plz don't give up) shikenan sai kin dawo masoyiyata karki karaya kinji"

Jinjina mata kai kawai tayi tana ƙoƙarin shanye kukan da yazo mata "Shikenan ya ummy" (Nagode mamata) ta juya ta fice da sauri, tana tunanin yanda tattaunawarsu zai kasance da likitar da aka bata labari mai bada shawara akan matsalar auratayya na matan aure da suke fama da matsala a gidajensu da wanda suka rasa mazajensu (zawrawa) da en mata da suka rasa samarinsu suna neman su dawo da soyayyar su....................✍🏽



*LITTAFIN KUƊINE , 500₦ REGULAR GROUP ,MASU SON VIP GROUP 1000₦ ,MASU SON SPECIAL 2000₦*

*ZAKI BIYA TA BANK ƊINA 7782217014 , MOHAMMED HASSANA,FCMB, SHAIDAR BIYA TA 09065990265*

KO KATIN MTN TA 09065990265

ƳAN NIGER KATIN ARTEL ,KUMA REGULAR 500F ,VIP 1000F ,SPECIAL 2000F





#Oum Aphnan
[10/8, 7:34 PM] baby na: _*🫧GWAURO...🫧*_

*003*

_Immaculate_

Cikin slow motion farar venzan ta shiga ma'adanan ajiyar motocin wajen, en matane en makaranta su biyu a cikin motar kyawawan gaske wanda kyau ya gauraya da Hutu da naira ya sasu zama classic babes.

Tunda sukayi parking Bee ke Kallon Hanna dake shafa iphone 13 ɗin ta tana ɗan murmushi basai an gaya maka chatting take mai dadi ba.

"Hanna shiga ki mana order kawai ina jiranki a nan"
Kyakkyawa Black beautyn da aka kira da Hanna ce ta ɗan kalli na gefen tata sannan ta ɗan cuno baki

"Haba ƙawata mu shiga tare mana ,Ni wallahi kunyar shiga Ni kaɗai nike"

Hassala tayi ta daki sitiyarin motar ta hayayyaƙo mata da fitina "To saboda mene ke sai kiyi tayin abu kamar wata er ƙauye ,a haka kuma wai kike karantan civil law wacce wataran zata fita gaban kotu ta wakilci client ɗin ta gaskiya ki koma Home
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment