Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hannu tana raba hannu na dana Haidar,kamin tace"Hafsa muje daga can ki zauna...tayi mgnar tana hararar haidar kasa² don ta lura xaija mata abun mgn wurin Hjy kaka".


Zama tayi gyefen surayya da suke daga kasa.Mgn surayya take mata,amma sam batajiyo ta ba,sai tabata da tayi tana Nuna mata Aliyou...Hada ido sukayi,sai taga ya kashe mata idon shi daya". Hakan da tagani yasata saurin sadda kan ta kasa,Don kowa na falon yana ganin duk wani reaction nasu". Hjy kaka ne da tafara kulewa da Rashin kunyar Haidar tace"Ba wanu abu yasani na taraku ba,face mgna akan duka maxan jikokin Wannan iyalin,sam banyarda da kuba,kun bani kunya...Nan ta kwashe komai da Jalin ya fadi mata,da tsiyar da sukayi ta aikatawa,harda na su Xaitun da Sajeeda....Wand nan duka iyayen suka hau Salallami...


Kumun shiru,ba salallami nace kuyi ba,Face inaso na ba wannan Baiwar Alkah hakuri,Wlh har aurwn Hafsa da Aliyoi gani nake an xalunce yaro ne,ashe shine babban mugun,Kiyi hakuri diyata. Shiru Hasile tayi,don kunyan tsohuwan da girmanta tana bata hkuri. Muryar Tane ya kuma katseta tana cewa"Kuma inaso yanda lukman da Jalin sukaje kwajin cutar Zamanin nan da Allah ya taimska badu dashi,kuma duka kuje,maxa da anata,akawo mun sakamako...harda kai Haidar Airab dukan ku,yasmeen ...duka ku tashi ku banu wuri tambadadun yara!! Hjyn tayu mgnar a kufule...


Mikewa duka sukayi...jiki bb kwari,banda Airab da Haidar da idon su yake tarmaxaxai a waje bb kunya sam ..sai dai nadama". Zo mu tafi". Yaui mgnar yana kallon Hasile da tayi saurin sada kanta kasa sbd kunya.. Rufamun baki,ammie tayi mgnar tana mikewa hadi da kama hannun Hasile,Ai inkaga na dawo maka da Hasile kayi kwajin ne an tabbatar mun baka da HIV sannan". Tana fadin haka ta kama hannun ta suna ficewa daga falon hadi da nufar part din ta da Hasilen.



Kallon shi Airab yy kana ya dafa shi hadi da barin falon da Aliyou Haidar din ya kulu da mgnar hjy kakan sosai.



Topah har naga su yasmeen da gwajin Kanjamau😂 .


Koya xata kaya aliyou xaiyi kwajin ko kuwa??


Zai kuma iya jurar xama bb hasilen koda na ranar ne?? Gsjy wannan da kamar wuya🤧.



Don Allah Hjy kar ki karantamun lbr idan baki biya ba". Idan cigaban lbrn kk so xaki iya biya,vip payment #500,normal #200.... Ta wannan number 08081202932.
Idan kk karanta baki biya ba keda allah...






Mmn teddy🧸
[10/9, 1:31 PM] Maman Teddy🧸: ```94-95```

"Da fitar su ne Aliyou Haidar ya kalli Airab kana a cikin bacin rai ya fara ce masa"Wai Ina kake shurin kaini ne? Bafa inda xanaje Wani Test baxan iya ba...waye yake da HIV din? Badai niba.
Nisawa Airab yy duk da shima a bacin ran maganar Hajiya kaka yake,Amma ahaka ya daure Yana cewa"Hakuri xamuyi Cousin,mu muka jah mawa kanmu ai. Da kuma su Lukman,inbanda hauka waya fadi masu suna da Hiv da zasu zo a,rude suna sanar maawa Oum Rabi? Ai yanxu gashi nan asiri ya tonu wanda suka sani da wanda basu sani ba,nidai naji dadin abunan da ya faru,Ada Ana kallon Hafsa sharri tayi maka ko makirci ne ta ribace ka,ammma a yanxu an fahimta kaine ka zalinceta! Yy mgnar yana cigaba da tfy xuwa farfajiyar gidan". Tom naji Kana nufin nine na cucuta? Ehh mana tom in bakaine ba waye?,nidai don Allah muje kayi Test din nan,kasan in bakayi ba Ammie baxata dawo maka da mata ba". Cije labban sa naka sa Haidar yy yanamai jin bakin ciki,tun da yake bai taba nadamar aikata zina ba sai yau...nifah baxanje da sunan Wai amun gwajin Hiv ba". Haba Haidar Don kaje ama test din Hiv ai wannan ba abun aibu ne ba,mutane nawa ne suke xuwa don a tabbatar masu da lfyar su,Shifa wannan cuta baka Sanin lokacin da zai shigeka,don mugun Ciwo ne...musamman ga mu likitoci masu gwagwarmaya da Masu famah da Ciwon muke treating din su ta hanyar dorasu akan magunguna". Plz kayi hakuri muje".


Kai babu inda xani na fadi maka,zan iya yarda kai ka dibi jini na,kaje ka duba,nima xan debi naka,duk muje mu bin cika,amma bawai don na tabbatar mawa Wannan fitinanniyar tsohuwar bane,kawai don A bani mata nane,kuma daga yau na bar kwanan gidan Dan larabawa,Ana bani matana xamu bar gidan nan,ai yanxu ina son ta abani Ita kawai da bby na mu bar ma Hjy kaka wuri itama ta huta".


Maganan yake har wanda bai tsagaita ba,har sai da Yakai ga Moton shi.gintse dariya Airab yayi tayi hadi da kauda kai don kar Aliyoun ya gansa ya jawo ma kansa, Airab din ne ke driving ahaka har suka isa Asibitin Aliyou Haidar".
A ranar kam baki daya gidan dan larabawa bb mai walwala,ciki kam harda Hasile. Itakam Ammie sai Kokarin kawar mata da damuwa take,wanda sam Hasilen bata nuna mata komai na damuwa ba,duk a binni xuciyarta hankalin ta a tashe yake.

Bangaren Rugar hunkuyi kuwa,tun da akace an Aurar da Hasile Hankalin Abba Maccido ya dawo jikin shi,sai a lokacin yafara nadama da danasanin sallama yar sa daya tilo. Haushi ne yasaka tabawa Tatarawa tabar Rugar,yyn da yagwalgwal tace"idan xataga Maccido na hushirshiren mutuwa baxata sanar masa da inda Hasilen take ba,don duk rugar itace kadai tasan gidan dan larabawa". A haka yafara bincikar gidan Su Innan Farouq da ya tijara,wanda sosai ya sha wuya kamin ya taho Zaria. Anan ma Wani wulakancun ya kwasa a hannin Omar,da ranshi ma ya baci dajin Abun da yy mawa diyar tasa". Sai da ya kada maccido ne,sannan ya koma ga Inna yanasanar mata dalilin Zuwan Maccidon,hankalin inna ya matukar tashi,wanda sai da aka kwantar da ita a asibiti,matar Omar Khadija itace tayi ta Zirga² da kokarin ganin ta kwantar mawa Inna da Shikan shi Farouq din da hankali. A haka aka sallami inna don jikin nata yy sauki bb laifi. A haka Suka cigaba da binciken suna hadawa da Addu'ar allah ya baiyana masu inda Hasilen take.

Sai bayan kwana biyu ne sannan Result din Test din nasu ya fita,basu da komai kaman yanda Aliyoun ya fadi,Wanda hakan ya kuma kwantar mawa iyayen da Hankulan su,Don dukan su bb wanda yake dauke da wannan cutan". A ranar ne Hjy kaka ta kuma tsayar da mgna kan cewa"Nan da Kwata daya kacal kowa ya fiddo da matar Aure,su kuma su Surayya su fito da mijin Aure,in bahaka ba xata,aura masu koma waye,indai yy mata". Abun dariya tun kan Abar Wurin Da yake Airab irin Aliyou Haidar ne yan garda gar,bai tsaya wani dogon xance ba yace" Hjy Surayya nakeso! Kai ba hjy kaka kadai ba,har Su abba da Ammie sunji dadin Mgnar hankalin nasa,Wanda abun da ya tada hnakulansu ya kuma basu mmki shine Furucin Aliyou". Don kamin su mike ne yace"Ammie Hjy kaka ni yau xan bar gidan Dan larabawa,na kammala Komai na gidana a kwana biyun nan,xamu koma layin Queen Road a yau".

Bude baki Hasilen tayi cike da mmki,don batasan da wannan xancen nasa ba,ko tace plan din nasa ba,shikam.Yana fadin haka don yanda yy xuciya hjy kaka baxata iya dakatar dashi ba,mikewa yy yabar mata falon ta. Yyn da Oumma Rabi da Oum Salama tun safe sukaje suka ga gida ba tare da wani ya sani ba...Justice ne ta katse shirun da cewa"Mashaallh ai haka akeso...Allah yakaimu xuwa anjima,mu tafi Gidan Haidar din". Amien falon duka ya dauka,kamin Ammie ta jah hannun Hasilen tana nufar part din ta da ita,don ita sam bata daukarta a suruka,a ya ce ta dauketa..... Wayan ta ta daga tana kirar wata Aminiyarta Hjy Hindatu,wanda tana sanar mata da abun da take bukata ta bata amsa da gata nan karasowa".




Mmn teddy🧸
[10/9, 4:25 PM] Maman Teddy🧸: ```96-97```
"Hjy Hindatu bata dauki dogon lokaci ba,ta halirci gidan dan larabawa,Wanda da da isanta tafara kara shirya Hasile da magunguna masu ratsa jiki da matsaa ta. Komai da tayi mata amfani dashi na Emergancy ne". Wuraren 6pm da na yamma Suka shirya tsaf,yyn da Ammie tuni ta aika a kara duba komai na gidan koda abun da zasu bukata wanda babu,amma komai mashaallh.
Tun daga farfajiyar gidan Abun kallo ne da kayatarwa komai anyi masa nazamani kuma na matashi mai tashe. Babban Gida ne duk da bai kai gidan Dan larabawa estate ba,amma tsaruwar sa daban ban,don ya doke wannan. Abun sai wanda ka gani". Kuma ba ginin bene ne kaman gidan dan larabawa ba,don gidan Haidar undergroud ne yy Hasilen". A falon gidan kam nan take aljannan duniya...komai na falon Tsaruwar royals ne wanda sike dauke da kalon blue da milk....tsaruwar da Gidan yy baxai fadu ba,don baxai yuwu na Fado maku duka ban tsallake wani ba... a takaice gida ne na fada a mujallah don tsaruwa da kayatuwa.
Haka su Oum Rabi kowa fadin Albarkacin bakin shi suna sa bin Aliyou da Addu'ar. Isar su ke da wuya ne tuni ma'aikatan gidan da ya tanadar don hidimta ma iyalin nashi suka fara Yima su Oum Rabi sannu da isowa,kamin su fara taryar su da kayan motsa baki don sun tanaji komai kasancewar sun san da yaune tarewar Dr Haidar a cikin gidan". Su Oum sunci sun sha kuma sun saka Albarka,kamin wuraren 7pm su tarkota kowa tayi na gidan ta, Oum rabi gidan mijin ta ta wuce...yyn da su justice da Oum Salamatu suka nufi gidan dan larabawa kowa n nan su fuska dauke da fara'a.

************************

Bayan tafiyar su Oumma ne Hasile ta mike hadi da nufar toilet don ta watsa ruwa hadi da Dauro alwala tayi sallah... Tana zaune saman sallaya bayan ta idda sallah ta daga hannu tana addu'an Allah ya juyo ga Hankalin mahaifin ta kanta,ya yafe mata abun da tayi masa na bacin rai...lokaci daya tuno da rayuwarta batasan lokacin da hawaye ya balle mata,babu wanda take tunani a wannan lokacin sai nahaifiyarta....tabbas tasan rashun uwa babban abune,wanda yarasa mahaifiya yy kuka". Shigowa Bedroom din nata yy dai dai tana Akan sallayan,wanda yasa shi xama gyefen gadon ta yana kallon yanda take saurin goge hawayen fuskarta don kar ya gani. Shafa addu'ar tayi tana mikewa da dan gudu ta rungumeshi tana Masa barka da dawo wa". Murmushi yy don sosai salon yanda ta taryen nasa ya tafi da shi. Rungumeta yy tsam yana manna ma Fuskarta kiss kamin yamin yace" naga kina kuka,wani Abu akayi maki,ko baki da lfy ne Hafsa? Jim tayi kamin tayi saurin kakaro murmushin dole,kan tace"Aa bakomai Hamma Haidar". Hannun sa yakai yana taba kumatun ta da suka tasa,kamin ya girgixa mata kansa yana cewa"Aa ban yarda ba,bana son ganin damuwar ki,ki fadamun Hafsa,ko sokike Kisa ni cikin damuwa?. Shiru tayi kamin idon ta ya kara ciko da kwallah a hankali tace"Na tuna da Abba na ne".


Jin hakan yasa shi bin ta da kallo,tausayin ta fal cikin zuciyarsa,tabbas yasan Dama za'a rina tayi kokari ma datayi ta daure masa na tsawon wannan lokacin....Murmushi yy don kwantar da,hankalin ta kana yace"Shine kk kuka,baki fada mun ba.....mikewa yy yana kuma mannata da jikin shi,kamin a hankali yace"Ki shirya xan kaiki wurin Abba,nima naje ba baima sa hakurin Abun da nayi masa. A satin nan inshaallh xamuje Rugar naku". Farin ciki ne ya kamata wanda sam batasan lokacin da takai bakin ta saman nasa tana kissing ba...hadewa yy dana shi yana mata Mouth kissing....sun dade a haka kusan minti biyar kamin su saki junan su,yana rungume da ita suka fita daga bedroom din suna numan nashi bedroom din... Da shigan su ne ya kama hannun ta suka nufi Kofar privacy...kallon sa tayi tana cewa"Nurry na wa tsa ruwa,kaidai shiga ka fito ina jirar ka adaganan. Tayi mgnar tana raba jikin ta da nashi hadi da nufar waldrop tana fiddo masa da kayan baccin sa". Juyowa tayi taga yana nan inda ta barshi tsaye,wanda ganin haka yasata sakin masa kayataccen murmushin ta,tana fadin Nurry dad me yafaru kuma".

Tana mgnar hadi da isa gaban sa,tare nake so muyi,ko kixo kimun! Fiddo da idanun ta waje tayi saurin yi,kamin tace"Aa nifa...bata karaka ba ya sa hannun shi yana daga cak suka nufi privacy.....nidai mmn teddy ina daga waje,sai daga can na bi sahun bayan su,ina nufar Toilet a hankali...... Sunan wanka suke amma yanda kasan Suna saduwa ne,wannan jaraba ta Aliyou da mai tayi kama". Suna Tsaye Sun saki shaya ruwa na sauka akan su hannun shi na saman Kirjin ta ita kuma tana manne a jikkn shi bayan ta na gogan Fatan kirjin shi.....sai da ya gama Tattaba ta hadi da laguda ta sannan ya dora rigar wanka yana daure kugun shu da towel suka fito bedroom . kamin Su kimtsa kansu ne wasa yafara chaja salo,don daga Bin jiki da cream yayi cak da ita hadi da kwantar da ita saman bed din nashi..... Hayeta yy yana fara lulawa da ita duniyar Ma'aurata....a wannan dare sam Bata tsaya masa sanya ba,don sosai suka gurji sunan su,suka shayar da xuciyoyin su da Zazzfar soyayya.....Abun ba'a fads,don ganin yanda Hasile t haye samam Aliyou Haidar tana sama da kasa da Mazaunin ta hado da zura Hjy babban sa cikin hq din ta,tana motsa wa.shikuma hannun sa na Saman breast din ta,yana Shafasu yana nishin dadiiiii...ganin haka yasani saurin tattarar kayan yo maku rahoto nayo waje.......



Ganin samun kwanciyar hankali da xaman lafy tare sa soyayyar juna yasa na basu sarari,ban koma gidan ba sai bayan sati biyu....... Wanda Abun yy matukar birgeni , a farfajiyar gidan ne naga Hasile sanye cikin Dakakiyar Lace mai launin Orange da fari....farin din mayafi ta yane jikin ta hadi da saka takalmi mai dan karamin tudu....Dinkin doguwar rgane jikin ta da ya kamata tsam...sosai tayi matukar kyau,idan kaganta kace wata irin gogaggiyar yar Hjy ce....perfect march kenan...don sosai suka dace sa Haidar...da kan shi ya bude mata moton ta shiga kana ya rufo mata hadi da zagayawa mazaunin sa. Cikim axama Mai gadin ya bude masu tamfatsetsen gate din suna futa hadi hadi da hayewa saman kwalta.


Asibitin shi suka nufah,wanda kowa ka gani binsu da kallon sha'awa yake,hadi da yaba kyau irin na Hasile,fatan nan ya goge ta koma pure choco clour. Kowa barka da isowa yake masu a haka har suka fara haye saman stairs din da xai sada su da Office din Haidar.


Wata Dattijuwar Hjy ce fara kar fuskarta sanye cikin farin kewayayyen glass da ta dorashi saman karan hancin ta.... Jikin ta tanade shi da lifaya.....Wucewa xasuyi ne tace dasu sannu,kana ta yo kasa,sukuma,suka haye.....



Jah baya Hasile tayi kaman an ce ta ambaci sunan ta tayo saurin kirar sunan da Inna???.


Jin kirar sunan innan da tayi yasa Aliyou saurin juyowa yana nanata sunan innan a xuciyar sa ....




Mmn teddy🧸
[10/10, 9:25 AM] Maman Teddy🧸: ```98-100```

Inna kece??? Hasilen tayi maganar cike da matukar mmki da Karyewa kwallah na Sauko wa saman kuncin ta". Bakin Inna ne ya hau Rawa sam tagaxa kirar sunan ta,wanda ganin hakan yasa Hasilen saurin nufar Inna tana rungumeta tsam a jikin ta tana wani irin kuka kaman ranta xai fita...Kwallah inna ta share kamin a hankali ta kira Sunan ta Hafsa? Kece haka? Ashe Allah xai nuna mun ke da rayuwata?! Dagowa Hasilen tayi daga jikin ta,kana ta daga mata tana cewa"Inna nice,ina Uncle farouq yake?. Matar sa ce ta haihu a asibitin nan,Shine muka zo tfy da ita,yana can labour wold ana shirin tahowa da ita". Tana mgnar ne idon ta ya sauka akan na Aliyou Haidar da bata ganshi ba sai a yanxu,cike da mmkin ganin nashi tare da Hafsan tace"Aliyou?? Kar nace kaine dai ka Auri Hafsa a yanxu?


Murmushi yy yana yakowa xuwa inda Inna take,kana yace"Inna nine mijin Hafsa.Allhu akbar,Inna tace tana goge kwallahn dake idon ta,Allah bai komai gagara buwayi,Allah ya kuma baka Hafsa a karo na biyu,da bai baka ana farko ba....Allah ngd maka,Allah yakuma baku xaman lfy mai doreewa har abada". Ameen duka suka amsa dashi kamin,hasilen tace"inna muje naga matar Uncle farouq din da bbyn namu. Murmushi inna tayi kana tace"Tom muje....a tare suka fara nufar labour room,dai dai ana gunguro ta a keke har xuwa Bakin moton mijin nata. Sai da a sata sannsn suka isa wurin....Shima kanshi Farouq ganin Hasilen yy matukar mmki,Ji yy duniyae tayi masa dif tunanin Mahaifiyarta yafara da rayuwar ta nabaya,Kwallah sai da ya ciko masa ido,a zuciyarsa cewa yake ina ma ace Tana a raye taga yanda Diyarta ta kasance,Yanda ta mutu da burin ganin ta.....A haka Suka shiga moton farouq don Sam hasile taki bin Aliyou Haidar. Wanda hakanan yana ji yana gani ta tafi dasu Inna....


Sai da yamma ya isa gidan Da Bby phanan,wanda Anan inna taga ikon Allah don takasa daurewa har sai da ta zubda hawaye. Da zasu tafi ne tace"Sai dai a barmata phanan ta xauna tare da ita. Duk da ba'a yaye taba,amma Ahaka suka bar ma inna.


Bayan tfyar su kam Nan phanan ta hau tsala ihu,wanda badon inna taso ba,ta sa farouq taho da ita gidan Iyayen nata........


A haka rayuwata ta cigaba zaman lfy tare da jin dadi ya kaima wannan familyn Aliyou Haidar,kullum suna manne tare da junan su,sam basa san abun da zasuyi nisa da junan su...a shekarar ne Duk wani matashin dake cikin familyn dan larabawa kowa ya kasance arymfar leman Auren sa da mjinnsa....Airab kuwa Surayya ya Aura,yyn da lukman da Jalil suka Auro bare kaman yanda Hjy kaka ta nuna bata so abaya,tom yau gashi bb yanda xatayi,don itama ta kosa taga Kowa ya var mata cikin gidan yayan nata....



Idan kaje gidan dan larabawa a yanxu sai sarari,duk wannan zaratan yammatan bb,Don duk allah ya rufa masu Kowa ta samu mijin ta nagari,sai dai dan sabani da dole ne a samu,bb yanda xa'ayi ki xubar da mutuncin ki a duniya kuma kisa ran xamam lfy da mijin ki.... Amma dai komai yaxo masu da sauki,sai dai fatan zaman lfy.....


Abba maccido kuwa zuwan Hasile bakaramun sanyaya masa rai yy ba,Wannan ciwon da jinyar da,yakeyi tuni ya mike,haka yake bai ma diyarta tasa hakuri itama bashi take,acewan ta ita taja komai. Har Aliyu sai da ya baima Abba maccido hakurin abun da yy . wanda nan Abba yace dasu bakomai koai Kaddara ce na Allah".



Haka Rayuwa yy ta gungurawa yau dadi gobe walwala da nishadi hadi da kwanciyar hankali,wanda akwana a tashi bb wuya aka kwarari shekaru bakwai da samun xaman lfy da kwanciyar hankli tsakanin Aliyou Haidar da Hasile.

Fitowa tayi daga moton da take wanda shigarta kadai ya isa ya tafi da hankalin ka,sanye take cikin Shigarta na jallabiya wanda kudun sa zai Haura 80k. Kafan ta cikin Half cover mai dan tudu kadan daga kasa.... Mayafin ta tayi rolling yyn da sunan tana jan moton ne gyefe guda Aliyou ne cikin shigar sa ta suit tom abunka ga Dr har yamxu yana nan da isan da miskilancin....Tsayawa tayi tana kallon sa kamin ta fito tana xagayawa ta inda yake hannun ta takai tana Jan sajen,wanda yasa shi rintse ido tasa dry.....Budo Murfin moton yy,yana rungumota jikin shi kissing din lips din ta yy kana yace da ita muje. Wani botique ta nufah,wanda da shigarta taga Mai sayar da kayan tayi xumbr ta mike tana shigewa bayan robot din da ake samasu kayan". Cike da mmki ta kalli Aliyou Haidar kana tace"Nurry naga ta gudu ne,ko kasan ta ne??? Bai bata amsa ba,sai bakin shi da yakai yana kissing din labban ta hadi da tsotsa,kana ya cikata yana Cewa ina jirar ki A moto. Da ido ta bishi,wanda vayan fitan shine matan ta fito.



Bai war allah Wannan jallabiyar ce ta mun abani shi,naww ne price din?. Jiki a salube Dr halima tafara sa mata rigar aleda,wanda sai a,sannan ta ganeta,don sam bata wayeta ba sai a yanxu. Amsan ledar tayi,tana biyar ta hakkin ta kana ta fito tana xagayawa mazaunin driver tana jan moton,don yau Aliyoun rigima yakeji mata,yace itane xata kaisa har asibiti.......... Sam bata kara masa mgnan Dr halima ba.bama ta nuna masa ta ganeta ba.

Da isan su gida a falon su duka yaran suka taso suna fadin oyoyooo suna rungume Haidar... Kallon shi tayi kana tayi murmushi tana nufar Falon ta,tabar shi dasu,don shike biye ma shirman Su ... Don a yanxu Yaran su hudu da akwai kubra wato phanan,da yanxu takai 8yrs,sai Maher dayake bin Phanan ta uku ma namji ne mai sunan Daddy,sai yar auta wato Hafsa da ya kuma sawa.



Basu bar shi ba sai da aka fara kirar mgriba,kana yace suje suyi sallah sannan ayi musaffah,wato karatun alqurani daga 7-8pm.


tana saka sleeping dress ne ya shigo bedroom.din shanye cikin shigar sa ta bacci. Wurin mirrow din ya nufah yana hugging nata,kana yafara sa hancin sa yana shakar kamshun jikin ta,Jin yanda yake bin jikin ta yana shafawa,yasata cewaa"A zuciyarta yau sai mun kai Subahi,don tin Dazu ta fahimci da jarabar dake kwayar idon sa......Shiyasa ta kimtsa kanta,Ta hanyar natsi da zuba da garin Zogale....hadi da Shan maganin da xai kara mata juriya da shaawa. Batayi yunkurin dakatar dashi ba,don itama din a hannu take.......Suna Makale da junan su suka nufi bed hadi da fara aikawa junan su da sakonni masumotso hankulano masoya.... Kwantawa tayi saman sa tana kifah kanta saman kirjin sa hadi da sa hannu tana kama nipples din shi tana lailayawa bakin ta na kan breast din shi tana tsotsar masa kaman Smll beb. Wanda,hakan yasa shi lumshe idon sa yana jin Duk duniya bb macen da xai iya xama da ita,ta kuma daukar wannan jarabar tasa ssai Hasilen....nan take yafara mayar mata,suna Kara lulawa duniyar caannnnn..........





_TAMMAT BIHAMDULILLAH_





A yaune na kawo maku karshen littafina na GIDAN ĶWARATA! Na gode kwarai da soyayyar da kuka nunamun a,wannan littafi nawa,Kurakuran dake cikin ta allah shi yafemun,wanda akayi dai dai Allah yabamu ladan,kuma yabamu ikon aiki dashi........




Zan tafi offline na tsawon wani lokaci sbd ina facing Exams na final year....ina bukatan addu'ar ku don a kullum idan naji yana sanyaya mun xuciya ngd..........



Taku har kullum a koda yaushe mai kaunar ku MAMAN TEDDY🧸
08081202932.

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or

2 Comments On GIDAN KWARATA
avatar
abba-ahmed

1 year ago

Reply

Ina son novels nan

avatar
daiy

1 year ago

Reply

Replying to abba-ahmed

zaka iya karantawa anan ko kayi subscription namu ka downloading

Please Login or Register in order to submit comment