Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```




Godiya ga Allah maɗaukakin sarki mairaya matacce bayan mutu kuma yafidda rai cikin matacce, Inaƙara gdy ga Allh daya sake bani ikon kawo muku wannan littafin nawa maitaken *JININ SARAUTA CE👑* Allh kabamu ikon ɗaukar darussuka masu kyau yahane kuma yakaremu daga munana Allah kaimuna maganin fituttunu da masufun da kedamun ƙasarmu Nigeri'a zaman lafiya da shuwagabanni nagari dama Arzikin ƙasa Ameen...




_Nasha faɗa muku kuma zanƙara maimaitamuku Ayanzu cewa bana rubutun littafi saboda kilaranta kiji daɗi ko kaji daɗi kawai, Inayine dan ki Amfana nima na Amfana su Amfana mu Amfana da darussuka masu kyau dake ciki, marasa kyau ɗin kuma muwatsar Allah yabamu iko_



```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```


*FREE 🅿️ 1TO 5*



………Wata iriyar ƙurace ta garauye Harabar *Ƙhausar medical hosbital* inda masu gadin dik suka watse bakin gate ɗin sukabawa wanda kecikin motar hanya, marasa lafiya dake wurin kuwa dik suka ruɗe masu Asthma nantake suka sume Anan, Motar Aka faka tinkan ta ida tsayawa wasu daga cikin motocinda suka mata rakiya kimani mota 4 suka firfito suna mai bada girma gawanda kecikin motar, Kuyangun mata Aƙalla zasu kai biyar suka fito suka rissina gaban motar suna jiran Shugabar tasu fitowa,

Dikkan wurin kowa yaƙagu dayaga wani ɗan walaƙanci ne haka Amma dagani kuyangu haɗida securities ga dogarawa 2 kasan kowaye dag jinin sarauta yafito,.




Saida wanda kecikin motar yaɓata sama da 2,houra sannan naga Anzuro wata irin haɗaɗɗiyar kafa wanda tasha jan lalle ya zauna da yanayin kalar fatar tata, ƙafarta sanye da wasu mugun hils masu tsini waɗanda sukayi daidai da ƙafar tata,

Bin ɗayan ƙafar nayi da kallo domin naƙagu danaga wacece mamallakiyar ƙafar,

Takwashe sama da 30 second sannan tafidda ɗayan ƙafar, bata fidda gangar jikin ba saida tasake kwashe wasu Awanni sannan tafito, Tindaga ƙasan ƙafar tata muka bita da kallo zuwa har kan fuskarta,


Ya subhannallah Abunda nafurta kenan Araina, dankuwa faɗar irin kyanta ɓata lokacine saidai naɗan kwatanta muku ƙaɗan, Sanye take cikin wani tsadadden lace red colour wanda yasha Adon duwatsu, taɗaura Alkebba tagidan Sarauta sama wadda harja take ƙasa, fuskarta ɗauke take da madaidaicin ɗan ƙaramin baki wanda tamkar Anzaga da rexa saboda zamansa ƙarami, laɓɓanta pinks ne sosai tamkar tashafa janbaki wanda bahaka yake ba, gaban koshinta nakalla naga yalwataccen gashi kwance Agaban goshin nata dik da ɗantsito ne amma hakan nabaka tabbacin tanada gashi, idanuwanta manyane darara ɗauke da zarazaran Gashin gira, hancinta dogo ne har baka, fararce sol wadda farinta yakeda wani ja-ja-ja Gimbiya *SIMRAT KENAN JININ SARAUTA*


Kallo ɗaya zaka mata kashaida itaɗin *JININ SARAUTA CE👑*
Tafiya taƙe cike da taƙama haɗida ƙasaita kuyangun nata kuwa suna riƙe da bayan rigartata wadda keja harƙasa, Mutane suka zuɓe suka fara miƙa mata gaisuwa Haɗida yabonta fuskokinsu ɗauke da murmushi, Wasu naji Aransu ima Ace itaɗin namiji ce da ita zasuso tamallake karagar mulkin nasu,


shigewa tayi cikin Asibitin naɗan lokaci kafin tafito tasake komawa motar sujiya.,





Saida sukabar Asibitin wasu sukafara zance ai Simra nada kirki tawata fuskar saidai tawata fuskar sam bata dama dan kuwa itaɗin *JININ MULKI CE👑*

Takanje dakanta Asibitoci da dama takai taimako naƙuɗi dama wasu Abubuwan buƙata, GIMBIYA SIMRAT nada kirki ga tausayi saidai fa idan kamata bazata barka ba saita ɗaufansa, Shiyasa sam ƴan gidansu basa ƙaunarta dab mahaifinta nasonta sosai, kuma yanaji da ita, .





************





wani kyakkyawan matashi nahanga zauna saifaman cike ciken takardu yake saida nahango rigar lawwyers Abayansa nafahimta shiɗin barrister ne,


Wani matashin kamar dai shi yashigo da sallama A office ɗin
yana faɗin "Brr Amnir wai kanada labarin posting letter ɗinmu zuwa Yola tafito? yanzu shikenan zamuje gaban iyaye da kakannin mu ƙorafin su baffa da innoji yaƙare kanmu,"





Harya gama surutunsa Amnir baiɗagoba balantana yasami damar cemasa wani Abu,.



Sam Anir baidamu ba dan sarai yasan halin ɗan'uwan nasa Akwaishi da miskilanci,




Saida yagama cike takardar gabansa tsaf sannan taɗago tare da zare gilas ɗin idanuwansa, cikin rashin son magana Yace,"Eh naganta namayi signing naba so gobe jirginmu zaiɗaga yanzu zanje nagabatar da wannan case ɗin dana gama saimu wuce hostel ɗin namu,"

Baijira ansarsa ba yafice..




Wannan kenan....





WACECE GIMBIYA SIMRAT?



WANENE BR AMNIR?
DA ANIR??



SODAN SANIN DIKA WAƊANNAN MUKASANCE TARE, COMMENTS AND SHARE PLZZ🙏🙏..................




```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948....```



_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```

*THUSDAY 24/8/2022 AUGUST*



*FREE 🅿️ 6 TO 10*




_WACECE GIMBIYA SIMRAH❓_



Simrah ƴace gurin Mai martaba sarki Adal raheen, sarki mai matiƙar Adalci da tausayin talakawansa, Yakasance yana da mata 4 Amna, itace tafari tanada ƴaƴa Raqeeb Simrah najir sanir huxna, Anakiran mahaifiyarsu da Umma,.

Sai Umna Wadda keda ƴaƴa 3 ranir hamar sunaiha, dik cikin ƴaƴan Umma gurin sanyin hali da tausayi ba kamar sunaiha zuwa hamar Amma ranir kam Akwai Akwai mugunta, Anakiranta da Momma


Sai Nasma tanada ƴaƴa 2 rak junar junaida ƴan 2 ne, suna masifar ƙaunar Umma da ƴaƴanta musamman Simrah, Anakiranta da Amma..



Sai Salma wadda itace Amarya cikon ta 4, tanada ƴa ɗaya rak Anisa, dik tashin hankalinta baiwuce tasami ɗa namiji ba kuma gashi koma cikin takasa samu haryanzu wannan yasa idanuwanta yake kan Umma da Momma saboda sune sukafita ƴaƴa gashi sunada maza sosai, Mama tayi masifar ɓata ƴarta Anisa muguwace tana son mulkin Zalunci wannan yasa jininta yahaɗu da Anir suke aiwata ƙullalliyarsu Abayan gida, Anakiranta Momma.


Salmanu Ƴanada mata ɗaya Samira sai ƴaƴa 3 Maza 2 macce ɗaya Waziri mugune naƙarshe saidai cikin taku yake tasa muguntar burinsa baiwuce mulkin nahiyar Misra yadawo hannunsa ba, wannan yasa tafiyarsa tayi kyau da momma,.






Wannan kenan......



Aɗayaɗan ɓangaren...


_WAYE BRR AMNIR DAMA ANI??_…………



Barrister Amnir haifaffen ɗan garin yola ne cikakken bafulatani, Malam jauro shine Hakimin jumeta dake cikin garin yola, ƙauye ne matsakaici mai matiƙar kyau dan kuwa Alhaji Jafar ya gyara garin sosai, Baffi yanada mata 1 Jume inda sukeda yara 3 Amnir Samir sai Autar su mairo wato maryam, sunada tarbiya iya kar samuwar tarbiyar mahaifiyarsu,.




Alhaji jafar kuwa shine ƙanen baffi inda tinsuna ƙaƙana yake da sha'awar siyasa hakan yasa yadage gurin neman ilmi bayan sungama ƴar ƙaramar sakandiri dake garin jumeta da ƙyar yasami yardar iyayensu yafita birni karatu cikin ikon Allah yasami aiki can baya yagama yabijiro da son takarar gwamna sanin yanada ilimi kuma ɗan gidane hakan yasa Aka zaɓeshi, inda baffi yazamo hakimin garin,
Jafar yanada mata 1 shima wadda Auren zumunci ne *(KUNSAN FA SU FULLO BASU CIKAYIN MATA SAMA DA 1 DIK ƘUƊINSU KO MATAR NAN DAI ƊAYA TO TA ISHESU BASU ƘARI INDAI CIKAKKEN BA BULATANINE TO MATA ƊAYA ZAKA SAMESHI DA ITA KUNSAN FA FULLO AKWAI😂 AFFFF BARI DAI NAYI SHURU BANSANI BA KODASU CIKIN READERS🫢🤭🫣😂🤩😉)*


Ƴaƴansa 3 Anir hajara lamir.,
Tinda Aka yaye hajara tadawo gun Inna jume da zaman kasancewar dik yayunta maza ne ba mata yasa takeson zama inda inna jume gun mairo haka tarenesu tamkar tagwaye, kasancewar basuda hassada ko ƙyashin juna suke zaune lafiya, dik da Abba jafar baicika zaman garin ba amma yakanzo akai akai ga Ayuka yanayi sosai, dan har makarantu yagina kuma Anan ƴaƴansu ke karatu tare da na Al'umma, shi ya ɗuke nauyin karatun Amnir da Anir zuwa ƙasar waje harsuka sami damar zama manyan lauyoyi masu zaman kansu suna ƙaunar junansu sosai yanzu haka suna ƙasar Cairon dan ƙara karatu dama gabatar da wata shari'ar, inda kakarsu Innoji taketa masifa tanason jikokinta kusa da ita dan haka sudawo gida,


Samir da lamir ma haka sukan ɓangaren likitanci sukayi dan haka Abba yabuɗe musu ƙaramar Asibiti Anan ƙauyen, inda mairo da hajara kuwa yanzu suke a sakandiri Amma Ajin ƙarshe suka shiga,.



Wannan kenan, *YANZU ZAMU FAƊA CIKIN LABARIN GADAN GADAN KEDAI KADA KIBARI KADA KABARI ABARKA ABAYA ABARKI ABAYA MAZA HANZARTO BIYON #300 DAN SAMUN WANNAN LITTAFIN MAIƊAUKE DA DARUSSUKA DA DAMA DAMA SOYAYYA TAUSAYI DAMA ABUN AL'AJABI DIK ACIKIN LITTAFIN _JININ SARAUTA CE_👑*





_KUYI HAƘURI KUYI MANAGE DA WANNAN BANIDA LAFIYA NE INA FAMA DA CIWON ZUCIYA PLZZ KUTAYANI ADDU'A FANSS ALLAH YARABANI DA CIWON DAN ALLA🥹🙏_



*GAMASU BUƘATAR SHIGA JININ SARAUTACE FANSS GROUP ƘOFA ABUƊE TAKAWAI KAWAI KUMIN MAGANA 07064904617 DAN SAKU GROUP ƊIN GAMASU FACEBOOK ZAKU IYA SERCHING GROUP ƊINA DAN SHIGA MAISUNA NOVELS OF MUJAHEESAH GROUP KO ZAFAFA HAUSA NOVELS, IN ICON GROUP ƊIN NASAKA GIDAN LITTAFAN HAUSA TO SHINE NAWA, NGD MASOYANA SAIMUN HAƊE*



```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```



_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```




*FREE 🅿️ 11 TO 15*




Ahankali tasauka daga kan step ɗin kuyangi sai gaidata suke direct babban garding ɗin gidan tanufa inda tadakatar da kuyanginda suka biyota tashige itaƙaɗai, Wani mutum nahanga zaune dika sanye yake cikin baƙaƙen kaya yarufe fuskarsa da wani baƙin ƙyalle wanda shine yayi rawani dashi, Ƙarasa gurin tayi tazauna tana faɗin,"Naɗan ɓata lokaci ko? inaneman damar fitowa ne shiyasa,"




Cikin wata babbar murya Yace,"da kin ƙara ɓata lokaci da bakizo kin sameni ba, yanzu meye dalilinki na kirana nan ɗin?,"?


Hunmm saida taja dogon numfashi sannan tace Akwai matsalafa Agidan nan kana sane ƴa ɗaya tak gareni kuma ko ita macce to yakake ganin burina zaicika nasamun ɗinbin dukiyar nan kuwa," Momma taƙarasa maganar cike da damuwa,.


Dariya mutumin yayi mara sauti sosai ,"Wannan ai sakarcinki ne koda baki haifi nakiba ai suma saiki hana su haife nasu danku zama ɗaya"



Ɗan jim ƙaɗan tayi "Kanada gaskiya amma kasan sunada tsari jikinsu ba hardaima Gimbiya Amna shigeyar bata zauna hakaba gayawan ibada hatta ƴaƴan nata bata barsu Abanza ba, Amma Ayanzu shirye nake dan ganin bayanta ta kowacce fuska kuma ba ita ƙaɗaiba harda zaina,"




"To ita nasma fa? ko banda ita tinda yara 2 ne da ita rak,"? yajefo mata tanbayar yana murmushi, dik zancen nan dasu cikin halshen larabci sukeyinsa,.


"Hunm kaidai kabarni kawai ai dikansu bawanda zan saurarawa musamman idan kalura shegun kansu haɗe yake, nikaina nakan waskene na zauna cikinsu dan cimma burin amma ta zuciya tana ciki tana ci wllh dikansu sainaga bayansu bama kamar shegiyar nan mai masifar farinjinin nan Simrah kafin nafara dakowa takanta zanfara gashegen wayon tsiya,"



"To ni haryanzu banji kinkawo maganar uban gayyar ba shi mai martaba zuwa magajinsa Raqeeb wanda shine silar zuwana Anan,"



"Hakane amma kasan idan muka kashe sarki yanzu bamuda wata biyan buƙata ni banda ɗa balantana nashirya kitimurmura ganin Anbasa sarautar yana mutuwa to ɗansa Raqeeb zai hauka kaga bamuda wata mafaka kai dole ma katattara naka naka kabar masarautar dan inada yaƙinin raqeeb bazai barka ba, to mufara ganin bayan Raqeeb ɗin zuwa simra wanda inada yaƙinin rashinsu kan iyasa sarki yaha ɗiye zuciya ya mutu kowa ma ya huta kaga ba sauran matan gidan sarki dagani saikai mugade dukiyar,"




Dariya yasaki ,"Ammafa ke muguwa ce sam bakida imani wllh amma nine zangade karagar ai ke kuwa kizama matar sarki nagaba,"



Harara tawatsa masa,"Mugaye dai waya kaika mugunta kaida ka hallaka matar ka zuwa lan cikinka guda dan kawai kazo wannan matsayin dakake kai ai kafini mugunta ni bantaɓa ɗaukar rai ba iyakacina nafake da sihiri sai makirci,"



"Ah ya isa haka Salma banda zagi ko tone tone dikanmu dai mugaye ne kuma sauran matan suma kiɗauka kamar da gawarwaki kike zauna," yana gama faɗin hakan yabar garding ɗin,.



Ajiyar zuciya Mama tasauke tareda ƙullatan wannan mutumin daya tashi tace,"ni ba sakarya bace da zan yarda dakai dole nima naɗau mataki bayarda zanbari kazama sarki, miƙewa tayi tabar wurin,.




Shima ɗin Aransa haka yake Afili yafurta,"sakarya ni bawanda zankashe cikinsu saidai naɓatar da simra dan koba komai tana walaƙanta ɗana Akan bata ƙaunarsa kuma da sunanki zanyi amfani, kece zakiyi mutuwar kasko wllh," Murmushin mugunta yasaki inda yabi wata ƴar ƙaramar ƙofa yafice gaba ɗaya daga sashen sarautar batareda kowa yagansa ba,..……………………………………………




Zaune nahange Simra tana taunar tufa tana murmushi inda ɗayan kuyangarta kebata labarin nishiɗi, kamar kullum fuskar nan tata nannaɗe kamar dai yadda tasa,. Manif ne ya ƙaraso wurin cikeda murmushin ganin Simra Anan, Zama yayi gefenta bako sallama, kuyanginta suka gaidasa, ɗagamusu hannu yayi tare da faɗin"Kubar nan zanyi magana da *JIJIN SARAUTA SIMRAH* Matata tagobe da yardar Allah,"




Dikansu suka watse wurin yarage dashi sai ita, tinda yazo gurin taɗaure fuska dik da fuskarta rufe take hakan baihana bayyanar fushin nataba ga Alama dai bataso ganinsa ba dama maganarsa, amma bata tanka masa ba kuma bata kalleshiba,


"Ran ginbiya matata tagobe yadaɗe barka da hutawa idan ke bazaki gaida mijinki ba toni na gaidake matata,"




Still bata ɗagoba kamar ba ida yake maganar ba,




"Haba Simrah meyasa kikejin daɗin walaƙantani kodan kinga kinada kyau kuma ke *JININ MULKI CE👑*? to kisani ko kiso karkiso saina Aure ki kuma nayi mulkin babban birnin Misra,"




Saiyanzu taɗago tamasa kallon walaƙanci kafin tace cikin muryarta kamar sarewa "Zaka iya gwadawa ai amma kasani yaƙine kake neman tarowa kanka wanda bakada shiri akai,"


Tana gama faɗin hakan tamiƙe tabarshi zaune cike dajin haushin kalamanta amma yaɗaukarwa kansa saiya Aureta kota ƙarfin tsiya, Afusace yabar nan yakoma part ɗinsu yanata sama da marwa har mahaifinsa yashigo "Ɗana meke damunka haka,"


"Abbiy kadu kasan dik matsalar bata wuce simrah ba kullum saita walaƙantani gaskiya ni zandaina nemanta dan bazan jure wannan walaƙancin ba dankawai ta kasance *JININ MULKI CE👑*.




"Kaga ɗana kwantar da hankalinka komai zaiwuce kazama maijuriya mana idan kakasa taya zaka iya mulkar birnin misra idan bani Agobe? kasanifa fatanmu baiwuce mulkin nan yadawo gareni mu, ka ƙara jajircewa ɗana nan gaba ƙaɗan labarin zai ƙare kasan waye ubanka ai,"



Dariya suka saki Atare suna rungumar junansu………………………………………………………………

```WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948```


*JININ MULKI CE👑* _PAID BOOK #300 ONLY_



_RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM, AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HYDAR OSTHMAN...._





```MARUBUCIYAR.... 1-FAHAT HOT LOVE, 2-RAUNIN MACCE... 3-SAINA KASHE MIJINA.. 4-SO SIRRIN ZUCIYA.. 5- ZUCIYAR NAMIJI.. 6- SILAR ƊA NAMIJI..7- BARRISTER KHALEEL..8-AKAN PRE_WEEDING PICTURE'S..9-MAIZAMAN KANTA"PAID BOOK" 10-BAƘIN KISHI"PAID BOOK" 12-ABBAKAR SARAKIEY"PAID BOOK" 13-DORCTOR HEESHAM.. 14- *TAƘAMA PAID BOOK* 15, _WANI DARE FREE BOOK_ *JININ SARAUT CE👑* ALL MY WRITE'S 🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💗 MALAM... AMMIEYN 🤱🏼 KHAUSAR.. HEEDAH HAYDAR OSTHMAN....```




*NASA DAUKAR GA MASOYANA MASOYA LITTAFINA KAWAI👌*




```LITTAFINA NA ƘUƊINE #300 ONLY KIBIYA KIKARANTA CIKIN SALAMA```



*FREE 🅿️ 16 TO 19*




Aɗan harzuƙe tashige palour bata ko lura da Umma da ke mata managa ba ɗakinta tawuce tacire Alkebbar jikinta da ƙyallenda tarufe fuskarta tazauna bakin gado tana maida nunfashi, Zuciyarta ke faɗamata muddin bata ɗau mataki kan Lamir ba tofa bazai bari tasha iska ba,


Raqeeb ne yashigo ɗakin da sallama zama bakin gadon yayi tareda kama hannayenta Yace,"Haba Uhtee meyasa koda yaushe kike son nuna ragwanta kike barin wani yaɓata ranki? shin kinada sanin cewar inda mutane sukafi Auki Arayuwa kawai susan lagonka wanda zaisaka fushi ne? da zarar sunsani tofa badama koda yaushe suna cikin Uzzurawa rayuwarka kenan, Yanzu faɗamin meke faruwa,"?




Ɗan tura baki tayi "To Habebe meyasa lamir bazai daina shiga harka ta bane nifa bana ƙaunarsa bansan dalili ba wllh har Mahaifinsa natsanesu duka,"


"Ah Uhty banaso kada nasake jin kinfurta tsana Akan waɗanda suka kasance kamar jini garemu kadafa kibari kasancewarki *JININ MULKI CE👑* Yaruɗe harma yajefaki hatsari ƙanwata,"


Ɗan jim ƙaɗan tayi Alamar nazarin kalamansa ,"Amma Habeby gaskiya ban yarda dasu Lamir ba nikaina banace gadalili amma wlkh na,"..........




"Kada kiƙarasa ko kinason zama maitaurin kaine Uhty kidaina jin magana tane,"?



Murmushinta maikyau tasake wanda indai tayishi to saidai suna tare da Abby ko Ammyn ta zuwa shikanshi Raqeeb sai ƙannan ta,"To naji Habiby zan kiyaye amma kaima kalura kasani mutane dayawa da kake tare dasu bawai ainahin masoyanka bane ita dariya fa ba lalle tazama tasoba a kowanne hali," taƙarasa maganar tanajan kumatunsa dan wasa tagudu tana dariya,.



Shima ɗin bin bayanta yayi yana dariya suka fito palourn zagayen palourn suka fara suna dariya inda yake ƙoƙarin kamata itako taƙi basa damar hakan, Ammy dake zaune gefe tana kallon yaran nata cikin sha'awa da ƙaunarsu tana sakin murmushi, Abby yashigo ɗakin shima murmushi yasa dan ganin ƴaƴan nasa mafi soyuwa garesa suna farinciki haka, Ganin Raqeeb na daf da kamata kuma tagaji hakan yasa taruga gun Abby tana dariya ta rungumesa tana faɗin,"Abby kaɓoyeni kada yakamani kaga zai kamani ko,"?





"Ah Habiby kabar mamana haka kada ka
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment