Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

a tsakiya anyi da ira ,wani mai wa™ar shantu da irin ™oroson nan na mutan jeji yana bugawa ita kuma sai rawa take tana juya jiki kaman wanda babu ™ashi a jikin ta... Wani dariya Ne Abdul keyi wanda shi kan shi bai Son ya iya wannan dariya ba. Ganin yanda Shatu ke rawar hauka ,ita a dıÿÿÿ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ole wai Rawa take shiko mai ™oroso sai ambaton sunan ta yake yana buga shantu mai kama da ™warya. Zokaga fulanin rugar yanda suka yi rumfa suka rufe wurin kowa na bin Shatu da kallon burgewa...a takaice a haka Abdul Ahaad ya shagalta wanda bai koma jejin su ba sai yammaci.............

A'ĞA'?'?'
A washe gari ne tun safe Shatu tayi shirin fita kasuwa don ™warya uku ta cika da nono tana Waurasu duka akan ta ... Kamun rana ta fito tuni ta isa cikin garin Zaria ,´an nono dake anan tudun Wada . Tun daga isowan ta masu adaidaita da suke zama a wurin suna jirar masu hawa suka fara tsokanan don sun san ta da surutu suna cewa ":a'a yau fulfulbe ne da kan ta,Allah yayi maku fitowa daga hannun kidnpers .Harara ta watsa mawa Wan liti dake tsokanan ta ,dariya yasa yana cewa " Haba Shatu me yayi zafi? Shawara kar ki koma Ni zan baki gida na kiyi zama da Matana a can. Kin guje mawa....kai Wan liti ya isa...Ai to Allah yakawo mana wasu sojoji masu kama da Samudawa...ka gansu ne? Ai dole Sarayin nan su gudu. Zaro ido Šan liti yayi yana cewa " Ai Shatu naji labari...Allah dai yasa bakiyi gudu gwari ba...su ´an kidnp sun gudu ,ke kuma wani sojan ya Wauke ki ya gudu dake.... Kallon shashasha tayi masa tana sauke ™waryar ta ,tare da fara sayar da nonon . Kamin kace kobo saboda Shatu yarinya ce mai surutu ga sokana sosai take da farin jini kowa na Son ta...tana zuwa da nono kaman ta zubar tuni ya ™are . HarhaWa ™waryar take a wuri Waya kamin ta juya ta kalli Rabi dake kusa da ita...duk idan an ci abu a bata ,ita ba sayar da nonon take ba. Abun ka ga Shatu baki baya iya gani yayi shiru , cewa tayi " Ohh ke Rabi a haka zaki ™are ,kullum bakya sana'a sai zaman jirar wani yaci ya baki?. Kema ya kamata ki na rin™a Wauko nono kina sayarwa daga rugar ku. Kallon ta Rabi tayi sai a hankali tace "Shatu ai Ni bana da kowa anan!. A'a ke ba Fulani bace?. Shatu tayi maganan tana aje ™warya tare da Son Jin Amsa. GyaWa kai Rabi tayi alamun eh kamin tace " Ni Fulani ce Amma ta buzaye.ba anan Nigeria nake ba ,ragowar nayi daga ™asar mu... Ni sadaka Yalla ce! Wani irin bugawa Shatu taji ™irjin ta yayi....kan ta ne ya wani irin juya mata yana mata gab³ wanda bata taSa jin irin wannan juyin ba... Dafe kan ta tayi da ™wa™walwa r ta ke juya mata....Ganin ta dafe kai yasa Rabi saurin kama ta tana faWin Shatu lafiyar ki? . Kusan minti Waya tayi bata ce komai ba ,sai can ta nisa tana cewa " Ni ji nayi kaman na taSa jin wannan sunan Me kika ce? Šan maimaita mun...

#Share=ØOŞ

*Free page zai ™are a page 10 ku hanzarta wajen mallakar taku ... regular payment¦ 300 VIP ¦ 500 SPC ¦ 1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan number 08081202932*
[11/7, 12:10 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *=ØJİşSADAKA YALLA!=ØJİş*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)>Ø&İ
@&ş_



008



*Masu bu™atar duk ka littafaina zasu na same su complete Inshaallh*
Walijaam¦ 300
Siyasata¦ 300
Gidan ™warata¦ 200
³ar Aiki na¦ 100
Dijama ´ar Fulani ¦ 200
My lady boss¦ 500
³ar maula ¦ 300
˜warton manya #500
Bintoto
TaSara¦ 500
Kawaliya¦ 300
Zuma da maWaci¦ 200
˜waryar sama¦ 300
Gidan zawarawa¦ 300
Bafullatanan Ruga¦ 200
Habibi da'iman da dai sauran su;

A'ĞA'?'?'


Sadaka Yalla Mana Rabi ta kuma nanata mata a karo na biyu....shiru shatu tayi tana faWawa wani tunanin ta dabam ,wanda ganin hakan yasa Rabi cewa " Shatu tunanin me ne kikeyi haka?. Yamma nayi ya kamata ki koma rugar ku kamin gari ya rufa. Hummmm nisawa Shatu tayi tana mi™ewa tare da Waukar ™waryakun nata da ta tattara su wuri guda. Har ta yi gaba sai kuma ta juyo tana ce mawa Rabi " Yanzu Rabi ke anan zaki ™wana kenan ,baku da buka irin namu? . Murmushi Rabi tayi cikin mai da damuwar ta ta hanyar nuna komai ba komai ba tace " Eie Shatu anan dama muka saba ™wana kinga can ™ar™ashin kadan kubanni anan nake kwana kullum , koda kin taho gobe bana nan kika zo can zaki same Ni . GyaWa mata kai Shatu tayi alamun to, kana ta juya don nufar rugar Kidandan kai tsaye.
***
Saukar ta kenan daga filin jirgin Aviation dake nan cikin garin Zaria...fuskar ta kacame babu harka ,babu kuma alamun mai wannan fuskar tasan wani abu wai shi kirki ,kallo Waya zaka yi mata kasan irin wa'anan yaran ne ´a´an manya marasa mutunci tijarar ru ,wanda basa ganin kiman talaka sam. Idon kowa na wannan Aviation na akan ta ,ganin sunan tana gida nageria ne ,amma shigar ta duk ya sha banban dana mutanen ™asan. Shiga ne tayi shi irin na turawa , duk da kasancewar tasa doguwar riga ce mai launin milk ta kuma yane kanta cikin ™aramin mayafin rigar. Malfa ta Waura kalon dressing Win nata tana fara takowa izuwa inda take hangar drivern da ya taho Waukar ta . Barka da isowa Madam Layla! . Drivern yayi maganan tare da Wan risinawa na girma yana buWe mata murfin moton , Kallon shi tayi tana kauda kai kaman bata ji mai yace ba, tana shigewa moton cikin yatsini da rashin mutunci. Šan tsaki tayi dai dai yana rufo murfin moton tare da shiga mazaunin sa yana fara driving. Kusan mintuna biyar batace masa komai ba ,duk da Tambayar dake cikin ta Issa ya hanata tambayar a tunanin ta tayi hakan ™askanci ne. Kai Waya baka izinin tahowa ka Wauko Ni ?. Tayi maganan tana wani irin hura hanci na tijara ,cikin sauri Drivern yace " Afuwan Hajiya , Hajiya Ammie ne ta aiko Ni.


Ammie! Ta nanata tana kallon sa cike da mmki tace " Ba Yah Abdul Ahaad Ya dawo ba? Shi basai yazo ba kaine za'a turo ka Wauke Ni dawowata kenan daga abroad ban to tazali da kowa ba sai bagidaje ™azami irin ka...ji fa yanda ka cika moton duk da tsami rabon ka da wanka kwana nawa??? Tayi maganan tana kashe shi da ido ta mirror Win dake hasko masa fuskar ta ta baya. Duk da maganan nata ya sosa ransa ,amma inda sabo ya saba da cin mutuncin ta... Kiyi ha™uri Hajiya Baya garin ne , sakamakon tura su jejin Kidandan da akayi. What?? Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun...au har yanzu ba'a bar mun shi sukuni ba? Ina Hajiya Baaba ta ke? Har tabar Abdul ya kuma komawa halaka? Kai da Allah kayi sauri ka kaini gida yanxu ...sam baxan yarda a kashe mun Miji ba a banza a wofi akan wasu talakawa mara galihu dabbobi. Tun da ta fara maganan Shidai drivern bai ce mata komai ba sai jikin sa dake tsuma na tsoro , don fitinan ta abun tsoro ce , tasha Wauke ma'aikata da mari ba Waya ba biyu ba.... Wannan yasa Drivan saurin Waga kai Muryar sa har makerketa yake yace " Eh Hajiya. Shiru tayi bai ™ara jin tace komai ba...sai can kaman ance ya kalleta ta madubi yaga Layla sai sharce hawaye take tare da jan majina. Yau na tabbatarwa cewa ' Su Abie basa ™aunan Yah Abdul ,yabar sojan nan kuma don dole sai su saka ya koma aikin sa... Bayan da ance Ni za'a Waura masa ,na bishi can London mu koma da zama! Dole asan mai yiwuwa bazan yarda ba gaskiya sam.....
****
Kamin Shatu takai Ruga Kam Yammaci tayi don Rana har ta faWa gari ya fara duhuwa. Baaba kam a waje ta tsaya da ´ar titilan aci balbal Win ta ,tana zaman jirar isowar Shatu , don hankalin ta tashi yake ™warai idan takai wannan lokacin bata iso ruga ba. Tun daga nesa ta hango hasken acibal bal bal Win baaban fulfulbe. Murmushi Shatu keyi tun daga nesa take ™waWa kirar Gwagwgwo na dawo! Kamin wani lokaci tuni kowa na rugar yasan da dawowan Shatu. Don yanda take wage murya ko yaron goye ne sai yasan da dawowan ta. Zuciyar Baaban fulfulbe ne yayi sanyi cike da jin daWi take faWin Yauwa ´ar Amanan Gwaggo . ˜arakowa tayi tana ri™e Baaba a tare suka nufa buka... ˜waryar nono na musamman da ta tanadar mata ta Waga ™asan gadon kaban da suke kwana tare baaba na Wauko mata da liddayi. Fura ta Wauko mata tana ajewa a gaban inda Shatu tayi warwas ta mike ™afa na gajiya . Cikin salSi na Fulani Baaba ta fara mata damun tana yi tana tambayar ta ya kasuwa...anan ko Shatu tafara kora mata labari har da na ™awarta Rabi , mi™a mata furar tayi Shatu na amsa da hannu biyu tana cewa " Yowa Gwaggo ko Rabi zata taho muna zama tare dake anan .

Tun da ta fara maganan Rabi baaban fulfulbe bata ce mata komai ba sai a yanxu ta bata amsa da: me yasa zata taho gare mu? Bata da iyaye ne? . Eie Gwaggo Iyayen ta basa anan. To ai zata iya komawa gare su. Na fison muyi rayuwa daga Ni sai ke Shatu . Gwaggo ....maza sha furar ki ki tahi wasa dandali. Shiru Shatu tayi don ta lura Baaba bata son maganan Rabi komai yasa??? Tambayar da take mawa kanta kenan. Kaman yanda Baaba ta faWa mata haka tayi tana gama shan nonon ta mi™e tana fichewa daga bukkan a lokacin Har Baaban fulfulbe tafara barci. Wannan yasa bata san lokacin da Shatu ta fita ba.
****


Ammie!! Ammie!!! Muryar Layla ne ya karade ko ina na falon . Tana kirar Ammie kaman wanda take cikin wani masifa ya same ta. Jin shiru yasata ba Ammie a falon yasata kallon Sarayin da wata ´ar Aiki uwale take tsaye ta rakuSe kaman marainiya , don ´ar tijarar Layla ta dawo. Kallon banza ta watsa mata kamin tace " Ina Ammie?? . Bakin Uwale ne ya fara rawa da™yar ta iya cewa " Tan..tan..tana Sangaren Hajiya Babba. Ajiye handbag Win ta tayi a gyefe da sauri ta juya tare da Nufar sashen Hajiya Babba.



*Yau page Win ba yawa a gantale=ØŞ gashi free page ya kusa ™arewa... regular ¦ 300 vip group¦ 500 SPC ¦ 1000 via 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank ko MTN card ta wannan Numbobi 08081202932*
[11/8, 4:05 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *=ØJİşSADAKA YALLA!=ØJİş*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)>Ø&İ
@&ş_



009



*Masu bu™atar duk ka littafaina zasu na same su complete Inshaallh*
Walijaam¦ 300
Siyasata¦ 300
Gidan ™warata¦ 200
³ar Aiki na¦ 100
Dijama ´ar Fulani ¦ 200
My lady boss¦ 500
³ar maula ¦ 300
˜warton manya #500
Bintoto
TaSara¦ 500
Kawaliya¦ 300
Zuma da maWaci¦ 200
˜waryar sama¦ 300
Gidan zawarawa¦ 300
Bafullatanan Ruga¦ 200
Habibi da'iman da dai sauran su;

A'ĞA'?'?'
Y RZ˜
A sashen Hajiya Babba ta tadda Ammie da ita kanta Hajiya Babban tana zaune ta mi™e ™afa tana saka malmalon tuwo a baki , gaban ta ta tasa Tuwon ta na semo miyar Wanyar kuSewa ,don Hajiya babba irin tsofaffin nan ne na gargajiya ita duk a abucucuwa ka bata tuwon ta miyar Wanyar kuSewa ka gama mata komai , shiyasa kullum ma'aikatan ta suna aikin Waura tuwo da saukewa... Muryar Hajiya Babba ne ya katse na Ammie da take cewa " To ke yanxu Fatima ya ake ciki kenan ,saura kwana nawa ne Abdul ya dawo kika ce...nafa gaji da ganin shi kullum a gwauro! Tun da ya bamu wu™a da nama a samar masa mata a Waura masa ai shikenan ,ga Layla ´ar uwar sa ,dama tuni da Soyayya tsakanin ta dashi.... Ehh Haj...Ammie! Ammie!! Muryar Layla ne ya katse su cike da Waga murya tare da Muryar kuka take kirar sunan Ammie. Cikin sauri Ammie ta mi™e daga zaunen da take tana faWin Na'am ´ar Ammie waya taSo mun ke ne?. Cike da Muryar sangarci a shagwaSe ta nufi Ammie da take ware mata hannu ta faWa jikin Ammie tana fashewa da kuka tare da cewa " Ammie yanzu kun ™ara barin sa ne ya koma? Ammie so kuke yi Yah Abdul ya mutu a wannan aikin Nasa ? Wallahi bana So nidai! Bana So! Kawai Ammie kuce masa ya dawo gida. Wallahi Ammie tsoro nake ji... Eyyyaa Yi shiru nan Layla na taho Abinki ,Hajiya Babba tayi maganan tare da ya fito Layla da hannu , wanda ta mi™e tana raba jikin ta dana Ammie tana nufar ™asan carpet inda Hajiya Babba ke zaune. Bowl Win Tuwon ta matsar dashi gyefe tana dafa Layla tare da faWin " Yi shiru daina kuka bari Kinji . Saura ™wana ki kaWan su fito daga wannan jejin . Ni kaina hankali na kullum a tashe yake...sam bana iya rintsawa , tun da ya shiga aikin soja na daina Samun sukuni da ™wanciyar Hankali , Amma dole muyi hakuri ,domin kuwa Abdul idan muna Son muga ya cigaba da rayuwar sa kaman sauran mutane sai da abu biyu zamu gan shi cikin walwala . Na Waya iyayen sa , na biyu kuma shine wannan Aikin Sojan da yake a yanzu. Don haka a matsayin ki na ™anwa gare sa , kuma matar sa nan da sati Uku add'ua ya fi cancanta mu yawaita masa Kinji Layla na? GyaWa Kai Layla tayi tana goge hawayen nata ,don zuciyar ta yayi sanyi bisa ga Kalaman Hajiya babba da tayi mata ,musamman da ta tabbatar mata nan da sati Uku za'a Waura Auren ta da Abdul Ahaad ,wanda take jin Son shi fiye da komai na Rayuwar ta. Murmushi Ammie tayi a zuciyar ta tana tausaya mawa Layla don tabbas tasn irin Son da Layla take mawa Abdul Ahaad ™watan ™watan shi bai mata. Shi har yau yana mata so ne na yaya da ™anwa! Allah sarki soyayyar Ahaad a jinin ta yake . Allah ya ™ara miki hakuri da halin sa... Ammie tayi maganan a sarari dai dai Hajiya babba na amsawa da Amin ,tana kuma cigaba da cewa " Ai mai gidan nawa sai ha™uri , fatan yanda nake ha™uri dashi kema zaki iya. Dariya Layla tasa tana cewa " Ina Hajiya yanxu Fah ki bar Kiran shi da Mai gidan ki ...nice dai Amaryar ba keba ,don kin masa tsufa. Eiyeeee Fatima kina jin mai take fadi ´a´an zamani halin ku sai ku ...Hajiya Babba ke maganan tana kallon Ammie kamin ta sauke idon ta ga Layla dake Dariya har da ™ya™yatawa. Ita dai Ammie murmushi take bata ce komai ba ,don ba mai shiga tsakanin Hajiya babba da ´an jikokin ta ,ka cika za™ewa sai kaji kunya .
****
Jah baya Shatu tayi da sauri tana shirin sakin ™waryar nonon dake hannun ta. Šago da lulun idanun sa yayi yana kallon ta kamin ya sunkuyar da kansa ™asa kaman mutumin kirki masu ruwa a ido . Baaban fulfulbe ne ta kalli Shatu wanda dawowanta kenan daga bukkan su Wanzan . Lafiya Shatu ? Sai kace wanda kika ga bako baki taSa sanin sa ba?. Gwaggo na san shi mana! Amma tayaya ya taho nan?. Uhmmmm kiji mun ke da shiririta , ke da bakin ki ki cemun wani ya taba rako ki har nan rugar, Ko bashi bane wannan ?. To ko jiya ya zo nan ya dade baki dawo kasuwa da wuri ba . Hummmm nisawa Shatu tayi tana faWin kuma baki faWa mun ba. Ta ™are maganan tana nufar inda Abdul Ahaad yake a wannan karon cikin shigar su ta Soja. Bin ko ina na wurin yake da kallo tare da mmkin wai bil adama ke rayuwa a wannan jeji haka. Gani nazo! Tace masa tana murmushi. Murmushi shima yayi mata kamin yace " Ai wurin Gwaggo nazo ba wurin ki ba. Saurin kallon shi tayi ,suna haWa ido taga ya daga mata gira alamun eh ,sai kuma ta juya ga Gwaggo dake ta murmushi . Ohh Gwaggo Kinji daWi kenan wurin ki aka zo, to sai mene Aradu ban damu ba. Tun da kamin azo wurin ki anzo wurina ba adadi. Dariya Baaban fulfulbe tayi tana cewa " Aiko kin damu ,tun da gashi kin nuna kishin ki a sarari. A'a Gwaggo shine yabani haushi ..wuri na Fah yazo wai amma yace ba haka ba. To ya sanki ne da zaice wurin ki yazo? Uhmm kefa yarinyar nan kin cika tsiwa Gwaggo ina Iyayen Aisha suke? Wannan hawan jini zata samaki. Shiru Baaba tayi sai Shatu da tace " To waya ce maka ina da iyaye? Gwaggo ce Umma na Kuma Baba na..ita na sani ina ta kuma tayi mun komai . Gwaggo faWa masa kece ki ka haifen". Juyowa Gwaggo tayi cike da jin tausayin Wiyar nata ,tace " Shatu dama kina da wata uwa bayan Ni? Ai kece komai na haka nice koman ki Shatu. audull Sunan naku ne ta ´an zamani bana iya faWa. Laaa dariya Shatu tasa tana cewa " Ya akayi kika san sunan shi Baaba? Sunan shi Fah Soja!

Baaban fulfulbe ne ta katse ta da cewa " kaji mun tselen ™waaa. Sunan da aka raWa masa kenan. Ni bari naje bukkan su Wanzan naji yanda lamarin yake a yanzu ,ko Umman nasa zata amince .kai Gwaggo ki rabu dasu don Allah ... A'a ba ayi hakan ba Shatu , ™awayen ki da sa'oinki duk sun yi Aure , kin ga kema yanxu yaci ace kina naki Wakin mijin. Šan taSe baki Shatu tayi tana jin haushin yawan maganan Umman Wanzan da take yawan mata. Tunanin me kikeyi haka? . Taji Muryar sa ya katseta , wanda ta faWa duniyar tunani har ta fara mantawa da mutum tsaye kusa da ita ,don tuni Baaba ta Sace ma ganin su. Kallon sa tayi kawai sai tayi rau rau da ido sai hawaye sharrrrrr³ , shiiiii ya isa bari kuka Kinji Shatun Gwaggo. Murmushi tayi jin ya haWa ta da Farin cikin rayuwar ta wato Baaban fulfulbe , amma duk da haka hawayen basu daina sauka mata ba. Cikin Muryar kuka mai kama da shagwaSa take faWin " Hamma dole nayi kuka ,kuma baxan daina ba. Meyasa? Ya tsinci harshen sa da mata wannan tambayar wanda kai tsaye ta basa amsa da "Saboda bana da iyaye , basu san asali na ba , shi yasa Umman Wanzan take cewa Wanzan bazai Aure Ni ba..Hamma don Allah ka kalle Ni fah , me na rasa nidai ba mummuna ba ba kuma wacce take da tawaya ba..tun da Wanzan yana Sona ina Son sa ,basai su bar mu ba ...wani dammm yaji ™irjin sa ta buga masa , yayin da kansa tayi masa nauyi. Ammm Aisha kina Son Wanxan ? Eh Sosai Hamma! Amma me yasa baki da kunya ta fulani?. Yayi maganan kan sa tsaye yana mmkin yanda yarinya ™arama ke faWa masa tana Son Wanxan ,Wanda Haushi ne kawai yaji ya kamsa ,sunan ma bai so ta nanata. Kallon sa tayi cikin rashin fahimta tace " Kunya kuma?. Huuuu Iskar bakin sa ya furxar cike da kauda maganan yace " Ya kike da gwaggo?. Uhmmmm nima har yanzu Ban sani ba ... kaka tace, haka na sani . Kallon ta yayi kai tsaye yace" amma ai ku Fulani kuna Aure a shekaru ™alilan , eh mana. Ta basa amsa tana kallon sa kamin ta cigaba da cewa " Binto tayi Aure yanxu kasan yaran ta nawa? Girgiza mata kai yayi alamun a'a . Murmushi tayi tana cewa " Uku. Gaban sa ne ya buga Damm". Yace uku Fah kika ce. Eh mana. Ta basa amsa tana kallon fuskar sa tare da daga kan ta sama. Amm yanxu Wancen waye sunan shi kike cewa?. Yayi maganan yana ya mutsa fuska. Wake nan? Ta tambaye shi tana sauraran jirar wa zaice. Saurayin ki mana. Ohh mijina Wanzan. GyaWa mata kai yayi yana cewa " amm sai kuma ya tsaya kame kame. Me zaka ce wai Hamma Soja". Kina ji kun taSa wani Abu dashi ne? . Yayi maganan yana sauke lulun idanun sa a fuskar ta .. data rasa fahimtar inda ya nufa. Ban gane ba , me muka yi dashi ...bikin shaWi za muyi a wannan watan. Ba wannan nake nufi ba. Ba mata da miji suna wani Abu ba , idan sunyi Aure ko zasuyi. Girgiza kai tayi , tana cewa " Meye Abun? Ban san shi ba Hamma faWa mun ! Bai taSa taSa maki Hannu ko jiki ba. A'a ta basa amsa cike da haukan yaran ta. Kamin ta kuma cewa " Hamma faWa mun me akeyi? . Kallon Wan ™aramin bakin ta yayi da yanda take motsa su , a hankali ya lumshe ido yana cizar laSSan sa na ™asa. Yah Allah! Shine Abun da ya furta a zuciyar sa ,asarari kuma cewa yayi " Meye Hamma da kike cemun a Hausa?. Murmushi Shatu tayi tana cewa " Yaya kenan! Kamin yayi magana ne yaji ba™uwar murya yana amsa kuwa a falfaladan wannan bukkuna ....

Shatu shatuu!!! In wara Wanzan!!! Ta Amsa masa cikin harshen Fulani. Da gudu ta nufi inda Wanzan yake , shi kam Abdul Ahaad ka sa magana yayi da ido ya rakata yana hango bafullacen da ya kirata can nesa suka yi , don ita Shatu ma ta manta da wani Abdul Ahaad . Zufa ne yaji yana tsatstsafo masa. A hankali ya fara takawa tare da barin wurin ,sam ya rasa me zuciyar sa ke ayyana masa a kan Shatu. Ji yayi a wannan lokaci ya tsani Wancen da take kira da Wanzan , ji yake kaman ya Waga shi ya buga da ™asa ya mace ko ya zamana bashi da mamaro sai yaga ta yadda zaiyi Auren. A haka har ya isa inda su Samir suke bai ma san ya isa ba. Oga yadai? Samir ya katse shi yana maganan tare da gyara zaman alburusan sa. Komawa yayi yana zama a wani ice , dake passing Win Wakin da sukayi nasu na kansu a jejin Allah , irin yanda sojoji keyi su haWa Waki da ganyayyaki da itace kuma suyi rayuwar su na wucen gadi kamin su tashi subar wurin. Samir ina jin Sha'awar ta! Ina kuma jin azabtaccen kishin ta ,wanda ban taba jin irin ta ba ,ko nayi akan wata mace ba. Kallon sa Samir yayi sai ya cigaba da aikin sa ...Don ya lura Abdul Ahaad kaman Raina masu hankali yake son yi. Nuradden dake gyefe ne ya amshe shi da cewa " Don Allah JAGABAN kar ka raina mawa mutane hankali just say it freely, you're in love babu wanda fa zai hanaka. Kar ka raina mana hankali. Kawai sai suka she™e da dariya. TaS Ai Abdul na tausaya maka , Wallh kana masifar Son wannan yarinyar . Yanxu kai zaka iya auren ³ar daji bafullatana , wacce bata san komai ba ba wayewa ...ina ´ammatan ka Shirley Angelica duka suna ina? Ina Layla ? Kar ka manta Fah su Ammie Layla zasu aura maka..kar ka yaudari yarinya kaga nan da sati uku zamu koma don Allah ka nisan ta kan ka da ita. Kaiii ibeg shut up. Wannan banzan magana ce , dama nace maku Son ta nake? Ai Ni har yau ba'a yi macen da zan so a zuciyata ba ,a takaice mata ma basu da gurbin da zan so su a zuciya ta. Sai dai idan sun nuna suna ™auna ta bazan ™i ba. Kawai ku fahimta ,ita Win Sha'awar ta nakeyi !. Kuma baxan yarda wancen ™azamin ya fara sanin ta ba ,Ni zan fara nitso nayi ambaliya a ™war™wadon madarar daWin ta. Kuma zanyi hakan kamin na tafi
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment