Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE

DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register
DOWNLOAD

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*SHAGALA!!!🫥 _ FREE BOOK*

_RUBUTA ✍️ LABARI DA TSARAWA
🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM AMMYN KHAUSAR🤱🏻

*GAJEREN LABARI MAIƊAUKE DA DARUSAN RAYUWA,. IDAN KINGA LITTAFIN YAZO DAIDAI RAYUWARKA RAYUWARKI PLZZZ AGAFARCE NI BADAN KE NAYI BA SAIDAI INA FATAN ZAIZAMA SILAR CANZAWARKI KO CANZAWARKA... ALLAH MUDACE*

*(8/11/2022 TUESDAY NOV.....)*

_Ada nace nadaina harkar rubutu gaba ɗaya amma Abokan Arziki kuma ƴan'uwana marubuta suntaka rawar gani dan ganin naci gaba dayi.. saidai haryanzu banace nadawo dika ba amma zanriƙa ƙoƙartawa dai naɗanyi...... Mmn Amatullah zuwa Mmn Nusaiba butulci bazaisa nakasa faɗar Alkairanku gareni ba, Ƙwarin gwaiwarku yasa nadawo kan typing, Mmn Amatullah kinjima kina taka rawar gani gareni kan rubutuna ina gdy sosai Allah bar Ran SOOO😘😘 INAYINKU DUKA Kuma inayin Ƙungiyarku JARUMAI🥳_……………………

*Godiya ga Allah maɗaukakin sarki daya sake bani ikon Kawo muku sabon littafin nan nawa maitaken SHAGALA!!!🫥 Ina roƙon Allah daya bani ladan Ayukan Alkairi dake ciki saɓanin hakan kuma Allah yamun Afuwa*

_Ina daɗa godiya gareku masoyana Inasonku nima harko yaushe_

_Dasunan Allah mai rahama maijin ƙai…………… BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM._

🅿️1&5

GOVERMANT HOUSE.... Haka nagani ruce da manyan baƙaƙen Haruffa,.

Ciki nasamu nashige babban Holl na nufa inda nakejin Alamar magana Ƙasa ƙasa tana tashi ba tinanin komai nasamu nashige ciki,

Mutane 10 Rak nagani zaune suna meeting,

"Kota halin ƙaƙa dole ni Alhaji Bashir sale nazama Shugaban ƙasa ko Anaso ko ba'aso"

Da mamaki ɗayan ya ɗago wanda naƙare masa kallo nagano ba musulmi ba ne, Yace "Amma taya kake wannan tinanin excellancy bayan ga Abunda muka musu sanda muke Governors ma Ai bazasu sake bamu damar hawa kan mulki ba tinda ko yanzu bamu tsinana musu komai ba," Yaƙarasa maganar cikin gurɓatarciyar hausarsa.

Hahhhhh "Haryanzu baka san meye siyasa ba Samual Ai su talakawa kamar dabbobi su basuda kaifin tunani sudai kabasu ƙuɗi kawai, Inada goyon bayan manyan ƙasa tare dani kagako mulki bazai ban wahala bayan inada Sarakuna manyan ƙasa malamai Attajirai suma fa dika Ƙuɗi na siyensu, kai duniyar nan ba Abinda ƙuɗi basayi kaidai inzaka jajirce to zaka zama deeputy presdent kawai,"

Hahhhhhh
Fashewa dika sauran mutane sukayi da dariya harda shewa,

Ɗayan yace "Ai Excellancy ƙuɗi shegune wllh Akan ƙuɗi ba Abunda mutum bazai iyayiba, To amma Akwai wani hanzari ba gudu ba, Kasanfa wancan shegen nason mana fintin kau kaga yawan jama'ar da yatara lokacin da yayi Campain ɗinsa kuwa? idan natina jikina yakanyi sanyi fa kasanfa shi Akwai gaskiya," Cewar Sulaiman sani Charman paty

Mtssss "gaskiyar sa tabanza Aka gayama yanzu gaskiya na tasiri ne? Abu ɗaya kasake ƙuɗi shikenan kuma inadasu ga goyon bayan manyan ƙasa danake dasu ga bokayen mu kai wllh kota wacce hanya ma ni Alhaji bashir sale sainayi shugabancin ƙasa, dacan Aka gayama su Ƴan siyasa zama suke Abanza basa shige shigen bokaye? kudai kucigaba da ƙoƙarin fidda ƙuɗi kuna siye jama'a sauran kubarmu kwasha mamaki,'"

(OHO SHIFA TALAKA ANRAINASHI WLLH, KODA YAKE MUNE MUKA RAINA KANMU DAMUKE SON ƘUƊI SAMA DA ƳANCINMU, WLLH MUGYARA KO MAGA DAIDAI WANNAN SHAWARAR AMMYN KHAUSAR CE KAWAI..)

Ahaka dai sukayi ta tattaunawarsu harsuka kagama .....………………

NIMADAI ANAN ZAN GAMA AMMAFA WANNAN PAGE ƊIN ZANCIGABA NEXT COMMENTS AND SHARING PLZZZ.......

WhatsApp Number 07064904617 OR Call 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_
*SHAGALA!!!🫥 _ FREE BOOK*

_RUBUTA ✍️ LABARI DA TSARAWA
🥰MUJAHEEDAH🥰 MATAR 💖 MALAM AMMYN KHAUSAR🤱🏻

*GAJEREN LABARI MAIƊAUKE DA DARUSAN RAYUWA,. IDAN KINGA LITTAFIN YAZO DAIDAI RAYUWARKA RAYUWARKI PLZZZ AGAFARCE NI BADAN KE NAYI BA SAIDAI INA FATAN ZAIZAMA SILAR CANZAWARKI KO CANZAWARKA... ALLAH MUDACE*

_Ada nace nadaina harkar rubutu gaba ɗaya amma Abokan Arziki kuma ƴan'uwana marubuta suntaka rawar gani dan ganin naci gaba dayi.. saidai haryanzu banace nadawo dika ba amma zanriƙa ƙoƙartawa dai naɗanyi...... Mmn Amatullah zuwa Mmn Nusaiba butulci bazaisa nakasa faɗar Alkairanku gareni ba, Ƙwarin gwaiwarku yasa nadawo kan typing, Mmn Amatullah kinjima kina taka rawar gani gareni kan rubutuna ina gdy sosai Allah bar Ran SOOO😘😘 INAYINKU DUKA Kuma inayin Ƙungiyarku JARUMAI🥳_……………………

🅿️10&20

_________Waye Alhaji bashir sale?

Cikakken ɗansiya maitarin dukiya yana da mata 2 Hajara da lami, tafiyarsa da lami tazo ɗaya domin itama *TASHAGALA!!!* Da duniya tamanta Ana mutuwa sam burinsu kawai duniya. Ƴaƴansu 4 inda hajara keda 3 Haisam Hisan Ishan, lami keda ɗaya Namir.

Zaune yake gaban bokansa ya sanda kai ƙasa yana kora masa bayani Akan wannan takarar ta shugaban ƙasa da yake nema,

"Tinda kazo wurinmu magana taƙare dama tinda kasanmu karabu da matsala, Yanzu munason ka kawo idon jarairai sabuwar haihuwa na yara 8 da gashin gawar namiji wanda yashekara 10 da mutuwa, zakayi wanka da jinin mutum wanda zai Aikama ka yau da dare A banɗakinka zaka daina sala natsawon kwana 40,"...

"……Amma boka wannan aikin yamun tsauri nadaina sallah fa, bayan na kashe mutane kuma saina daina sallah haba boka kasauya wani Abin dai,"

"Kaiiiih Bashir damu zakayi gardama? kasan kanason yin sallah kazo nan? tokaje can kanemi buƙatar ka nafasa baka taimakon, ni zaka kawowa shashanci?,"

"A'a yi haƙuri boka zanyi wllh zandaina indai Zansami biyan buƙatata to badamuwa zanyi, gawannnan"

Maƙudan ƙuɗi ya zube sannan yawuce.

Yana fita ya kira ɗaya daga cikin yaransa Manta sabo, ya zayyane masa Akan yaje ɗebo gashin gawar dama idan jarirai.

Kamar yadda boka yace haka Alhaji yadaina sallah kuma yayi wanka da jinin mutum,

Loƙacin zaɓe nadaɗa matsowa inda Alhaji bashir da manyan ƙasar suka kwashe ƴaƴansu zuwa ƙasar waje suka maida namu ƴan ƴan natalakawa nasu suna ta tabbaka ta'asa na faɗace faɗace da kashe kashe da ƙone ƙone da raunata junansu,

Agan idanuwansu sukan nuna sune nasu bayansu kuwa sune Abun zagi,

Alhaji bashir yayi Amfani da ƙarfin mulki na samun ɗaurin gindin manyan sarakuna bokaye malamai da siye ƴancin talakawa dasuke Akan ɗan ƙannanen Abu yazama shugaban gasa...

Sam Haisam bayajin daɗin ta'addancin ubansa dayake Amma bayar da zaiyi tinda ubansa ne sai haƙuri kawai amma yana masa fatan shiriya,.

Namir kam kasuwa ta buɗe inda dik wani gidan rawa dana giya ansan dashi gashegen bin mata,.

*******************

Aina kiji tsoron Allah kidaina *SHAGALA!* Haka kadafa kimanta ke marainiya ce, bakida Uwan wllh kidaina biyewa samarin nan dik badan Allah suke tare dake ba dama ƙawayen banzan nan dik kiwatsar dasu kidawo hanyar gaskiya kidaina *SHAGALA!*" Cewar Ashna ƙawar Aina tinta yarinta

"Naji nagode Allah bada lada," cewar Aina tana wani tauna chinwingom haɗida latsar wayar ta

"Aina kisaurare ni gaskiya nake faɗa miki A matsayina na ƙawarki dik waɗanda kike tare dasu wllh ba masoyanki bane tinda bazasu iya faɗa miki gaskiya ba, kum wllh dik mazan nan dakike gani dasun gama ɓata rayuwarki wllh Zasu gujeki hakama ƙawayen nan Inaƙara faɗa miki kidaina *SHAGALA* Kiji tsoron Allah"

"Sai mun sake haɗuwa ni nazantafi baby na ya kirani, so kike nazauna na lalace narasa ƙuɗin kashi dana fantamawa bayan ga matsin rayuwa wllh to badani ba kinga tafiya ta inzaki hau hanya kema zaki iya inko kikace A'a saiki zauna kiyita ƙaurin talauci kuma kinaganin baƙinciki ni dai bazan iyaba Uban kowama zai iya *SHAGALA* Ai"

Tafiyar ta tayi tabar Ashna tana girgiza kai haɗida mata fatan shiriya..

*****

"Abokina wai haka zamu zauna talauci ya kashe mu baya ga hanyar samun maƙudan ƙuɗaɗe?"
Cewar Ayuba

.

"To ni Ayuba wacce sana'a zamuyi bayan kiwon shanu damuka gada kuma ko masu ilimi gasunan suna wahala ba aiki balantana mu ƴan ƙauye kuma fullani,"

Mtswwwww "kaifa wawa ne tukur ga sana'ar kidnapping kwashe muta ne,"

"kidnapping kuma Ayuba............

COMEN AND SHARING PLZZZZ

WhatsApp number 07064904617 or Call 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

Page 30&40

"Eh kidnapping fa nace yadda kunnuwan ka suka jimaka haka nafada, kai inbanda sakarci irin naka wacce sana'ace zamuyi tabada k'ud'i sama da wannan"?

"Amma Ayuba kasan tanada hatsari kuma ba kyau,"

"kai dalla can yo mutum nawa keyin Abunda baida kyau Aka gayama su manyan namu sunayin Abu maikyau ne? nagama magana inzaka kashirya gobe zamu fita birni fara aiki,"

"to kayan Aikin fa? irin su bindigogi da sauransu"?

"kada kadamu da wannan kaidai muhade bayan gari Agobe kawai".

Hakance takasance samun makamai baibasu wahala ba karon farko suka kwashe mutum 3 basu badasu ba saida Aka biya millan 2..

***********

"Daddy Amatsayina na d'a nake gayama gaskiya wllh Abunda kake *SHAGALA* ne kamanta lahira ka sai neman duniya kake wai duka saboda mulki abunda zaka bari nan duniya, bakomai cikin mulki face wahalhalu da za'a bud'e lahira ka hango Hukuncin masu mulki koda masu Adalci ne wllh da Daddy shugabanci kona gidan kane wllh daka barshi bakomai face masifa, daddy kafarka kadaina *SHAGALA* Haka,"

"Naji Allah gafarta malam kuma nagode zaka iya tafiya inka gama, yo ma inbanda rashin kunya dame Ake cidakai? dame kake fita k'asashen duniya? saboda me Ake girmamaka? badik saboda mulkin ubanka bane amma kazo kamun rashin kunya wllh kafita idona inko bahaka ba zanyi maganinka mara mutunci kawai,"

barin gun haisam yayi cike da haushin halin ubansa amma yana masa fatan shiriya..

(((NI KO NACCE WADDA YAYI NISA AI SAM BAYAJIN KIRA))

_BASEERATA ITACE ARZIKINA_

Page 50&60

............Aina kuwa tawanke dayawa yau bata gun wancan gobe bata gun wancan samari nata rusa mata rayuwa da dad'ad'an mayaudaran kalaman nasu, Ashna tayi fad'a harta gaji tazuba mata ido dan talura tagama *SHAGALA* baki d'aya,

Ahaka har Ashna tayi auren ta amma banda Aina...

Rayuwa tayi zafi Abubuwa suntsananta ga talakawa ba mafita, tsadar rayuwa ta Addabe kowa inda maza masu k'arancin tauhidi suka fad'a harkar kisa da sace sace mata kuwa karuwanci ba inda zakaje kasami sauk'i manyan k'asa sunyi shuru Anata aikata b'arna dukansu sun *SHAGALA*

>>>>>>>>>>>

BANYI LITTAFINA DAN FADA'A DA GWAMNATI KO CIN ZARAFIN WANI BA A'A NAYI DAN MUFALKA MUDAINA SHAGALA DOMIN MUTUWA NATAFE....

Dik Abunda muke kawai Allah yana Aramana ranane Akwai ranar k'arb'ar saka mako, Allah kabamu ikon Aikata Alkairi Allah kashiryar damu baki d'aya.

page 70&80

Wannan buk d'in bana iya nishad'i kawai bane nasan zaibaki haushi amma idan zaki kallesa da idan basira to zaki fahimta.....

lamura sunfara kwab'ewa Alhaji bashir inda wannan karon kujerarsa kemasa barazanar rasata, d'ayan b'angaren kuma bokansa yayi mutuwar walak'anci.

kamar yadda yasa ba yana zaune yana tsibbace tsibbacensa, kawai saiya fara tari garin shure shuren nasa yabuge kaskon wutar da kegabansa aiko take gun yakama yanaji yana gani harya cinye cikin wutar ihu kam Mutan garin sunshashi.

Mutuwar tagirgiza ilahirin mabiyansa musamman su Alhaji bashir,

Mutane sunduk'ufa gun neman sauk'i da rahamar Allah...

b'angaren Ashna kuwa lafiya k'alau take zaune da mijinta da samun Albarkar rayuwa...................

Page 90&100

final final page insha Allah

......Ciwo maitsanani ya kama Aina inda tinkan taje Asibiti k'awayenta dama samarinta duk suka fara ja baya da ita, bayan taje Asibiti gwajin farko ya nuna tad'auke da H.I.V tincikin Asibitin take rusa kuka hartaje gidan d'aya daga samarin Bata, Amma yamata korar kare hakama k'awayenta dake k'ara d'aura ta kan hanyar banza suna *SHAGALA* r da ita duk suka barta Ciwo yaci k'arfinta ba k'ud'in magani ba mai kula da ita hakan yazama silar mutuwarta Atake...

Ashna taci kuka sosai bayan samun labarin amma tana mata Addu'ar samun haramar Allah..

Alhaji Bashir kuwa ba'a mutu ba Amma ga matanbaya domin dik yazare ga rashin lafiya ga hauka ga talauci dika y'ay'an nasa dayake sangartawa sungujeshi hakama Abokansa saboda Ayanzu ba mulki ba dukiya, mama dasu haisam be kawai kewahala dashi garin haukar tasa yafice batare da sunsani ba k'atuwar tirela tabi takansa, Nan take ya mutu.....

Tab'angaren su Ayuba da mugu kuwa garin sace sacen su da cutarda Al'umma Allah yak'arb'e rok'on bayinsa dan kuwa hargitsi yataso tsakaninsu bawanda zaice ga sila saikawai suka hau kashin junansu, harsuka k'are Akayi ragas.....

Alhmdllh Anan nakawo k'arshen wannan d'an guntun gajeren labarin nawa maitaken *SHAGALA* Inafatan zaku amfana da hasken da keciki, ba tawan labarin ne ma'anarsa ba samun Abunda zaisa ka k'aru harkayi takatsantsan shine burgewa...

((Zama Ayi labari maicike da batsa wannan kuskure ne domun kuwa Akwai randa Allah zaitanbayeku Akan Wannan littafin dakika cika da batsa., Kuma makaranta Allah zaitanbayeku Akan Wannan littafin dakuka zauna kuka karanta maicike da batsa, so mukula mukuma maida hankali mugyara kabarukanmu tinkan mushigesu wannan shawara ce kawai Daga Mujaheedah Matar mlm AMMYN KHAUSAR inbata muku dad'i ba to kumun Afuwa Dan Allah.....))

{{{{{{IDAN ZAKU FAHIMCE WANNAN LITTAFIN NAWA MAITAKEN SHAGALA ZAKU FAHIMCE YANA MAGANA AKAN ZALUNCI DA SHAGALA BASA D'AUREWA KAWAI NAD'AN LOKACI NE, DIK HALINNAN DAMUKE CIKI NARAYUWA ALLAH YANA SANE DAMU KUMA SUMA MASU ZALUNCIN ALLAH YANA SANE DASU, KADA MUD'AUKA SUNFI K'ARFIN UBANGIJI A'A RANACE ALLAH YA ARAMUSU IDAN YATASHI KAMASU TO ZAIKA KAMASU AKAN DIKA LAIFUKANDA SUKA AIKATA.. TO KAWAI MUCIGABA DA ADDU'A DIK TSANANI WALLAHI YANA TARE DA SAUK'I, ADDU'A BATA FAD'UWA K'ASA BANZA KODA BA'A ZALUNCEKA BA BALANTANA ANMAKA TOMUCIGA SAUK'I NAZUWA INSHA ALLAH........ALLAH KAKAWOMUNA K'ARSHEN WAD'ANNAN FITINTINUNNAN AMEEN...}}}}}}

====GAREKI MAIBIYEWA MIYAGUN ABOKAI........GAREKA MAIB'ATA RAYUWAR Y'AR MUTANE....
Kasani dik tsiyar da kashuka wllh saika girba, ka lalata Matar wani to kajira randa wani zai lalata Matar ka! Ka lalata uwar wani to kajira randa wani zai lalata uwar ka! Ka lalata y'ar wani to kajira randa wani zai lalata y'ar ka, domun baka Isa kaci banza ba wllh ita zina bashice dik Wanda yaci saiya biya wllh.......... Kinzama shasha hartana iya baki shawarar banza ki d'auka idan taje jeki shiga wuta Bata miki komai ai, shin zakishiga?? A'a Amma saboda rashin ganewa tace kibi maza dadik wasu Ayukan b'arna dazasu saka ki SHAGALA Harkishiga wuta Amma kiyi.. Muji tsoron Allah mudube k'awayenmu idan basu dace da rayukanmu ba murabu dasu kawai tinkan su halakamu. Allah yakaremu da kariyarsa Allah kasa mudace Mufalka mudaina SHAGALA Ameen)))..

(((FARIN CIKI FARIN CIKI☺️☺️☺️😍 YAU Y'ATA KHAUSAR TACIKA SHEKARA 1+ ADUNIYA, INA ROK'ON ALLAH DAYA K'ARA MATA WASU SHEKARUN MASU ALBARKA, ALLAH YAK'ARA MATA LAFIYA, ILIMI HAK'URI BASIRA BAIWA D'AUKAKA TAUSAYI TA WAKKALI K'AUNAR IYAYENTA DA DIK MAISONTA AMEEN.. HAPPY BIRTHDAY TO YOU MY DOUGHTER KHAUSAR ONCE AGAIN 🎂🥳💝🥰❤️💘🎂🎂..... TUESDAY 15/11/2022 NOVEMBER..))))

SAIMUN HAD'E A NEXT BUK D'INA

WhatsApp number 07064904617 or call 07031012948

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment