Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE

DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register
DOWNLOAD

yawo A hancinta buɗe ido tayi A hankali ɗan tsurawa juna ido cikin ido sukayi dikansu atare sukaji faɗuwar gaba kamar ta sak da minister tabayan kansa yake wannan wace irin kamace haka""??

Itako mamaki take yaushe yazogun wayeshi meyasa taji wani iri daganinsa gashi zuyarta saibugawa take fat fat fatt Wannan shine karo nafarko data taɓa haɗa jiki dawani namiji shys bugun zuciyar ta yatsanta

Samha da tinshigowar ta tahangosu Ahaka take wani baƙin kishi yarufeta batasan lokacin da taƙarasa gun ba tafincike Amreesh daga jikinsa ta tureta gefe

Dataimakon fauzy tatsaya bata faɗiba

Ƙarasowar sopy kinen dan samha takirata suhaɗu gun

Sopy tace"lafiya meyafaru samha?""

Tana huci tace wanan karuwar mana tana neman shishshigewa Shuraiee

ƙwalalo ido supy tayi tace lalle wannan karuwar???

Cikin fushi Fauzy tace"dik wanda ya kalleku yasan kunfi cancanta dasunan karuwa karuwar ma kilaki kuma magajiya dube ki dik jeme kamar takarda ga fuska dik bleaching""

Sameer yace"dan Allah kuyi haƙuri ke samha wuce mana"

Kaga dakatamun malam kada kamun hayaniya Akai

Shurieem yace"kaga muje banson wannan hayaniyar"

Nunata da yatsa samha tayi tace"wannan yazama nafarko kuma naƙarshe da zansake ganinki da broh shuraieem domun shi nawa karuwar banza wama yasani ko a uwarma karuwa c...........

Wasu kyawawan maruka har 3 Amrieesh tasauke mata take gefen bakinta yafara fidda jini

/Abinka da fatar bleachinga🤣🤣🤣 Au bari dai nayi shuru🤭🤭 ni Mujaheedah/

Cikin yanayi nafusata tace"idan bakinki zaifurta banzar kalma ga mama na to wllh saina yagalgalaki bazan lamunce cin zarafin mahaifiyata ba ga kowaye, ke kika damu da wannan Abun tanuna Shuraieem nibanga wani Abun burgewa tare dashi ba, kisani ni nafiƙarfinki dama sauran karnukanki nawuce matsayin karuwa saidai A kirani da """MAIZAMAN KANTA!""" kisani ke kinmun ƙaɗan saidai nayi da ubanki Alhj, Badamasi

wucewa tayi Afusace tanufi motarta

Fauzy tabi bayanta dasauri sameer yabi bayanta yana bata haƙuri amma bata kulashiba da ƙyar yasamu taɗan saurateshi tabashi number ta

Samha kuwa riƙe da kumatu sukabarta tana maitsananin baƙinciki wai babanta kenan tana nufin tana tarayya da babanta?????

Shuraieem kuwa tsananin nauyin kalmar MAIZAMAN KANTA sun hanashi koda motsi

Sopy tace"tab tinda tafaɗi haka wllh to tanada bagjet da babanki tabbas ita tafi ƙarfin karuwa saidai MAIZAMAN KANTA! itace takeda kamfanin shoes and galary luxury Sannan itaɗin MAIZA MAN KANTACE bata harka da ƙananan maza saimanyan masu ƙuɗi
Bugu da ƙari itace ƳARRRR......................

*WAYYO HOOOOH LABARIN YAKORO SAIDAI KASH ANAN FREE PAGE YAƘARE*

```AKWAI TAƘADDAMA SOSAI SHIN ITACE ƳAR WA? WANENE UBAN NATA???? MEYA RABATA DA GIDA??? SHIN MAHAYFIYAR TA TANA INA?? MEYE SILAR AMSA SUNANTA NA MAIZAMAN KANTA???
SHIN MEYASA TA TSANE MAHAYFIN NATA? WACECE ITA?? WANENE SHURAIEE? MEYE HAƊINSA DA MINISTER? WACECE SAMHA??? WACECE SOPY??? WANENE SAMEEER??? MEZAI FARU A GABA??? KAIH KAIH KAIH WANNAN LABARIN AKWAI ABUBUWA DA DAMA ACIKI GASHIDAI MUNKORO AMMA FREE PAGE YAƘARE,,, KI HANZARTA KA SHIGOWA LAYI KIBIYA NAKI ƘUƊIN CIKIN ƘANƘANIN RAHUSA DOMUN MALLAKAR WANNAB ƘASAI TACCEN WANNAN LITTAFIN NA MAIZAMAN KANTA 09030835117 INA SAURARONKU TA WANNAN WHATSAPP NUMBER ,, LABARIN YAYIFA💃💃💃💃💃💃💃💃```

*COMMENT AND SHARE FANSS*

My whatsApp number 09030835117 or

07031012948

*TAKU HARKO YAUSHE ✍🏼 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN Marubuciyar📚🖊️📗📱📲 Faherths hot love, Sainakashe mijina', So sirrin zuciya , Raunin macce baya hana ɗaukar fansa! all is free by MAIZAMAN KANTA IS LANDING PAID BOOK "NAƘUƊI NE"" Farashi mai sauƙi*

*ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️)*
[15/11 5:33 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM): *MAIZAMAN KANTA!-* *

^^^°°Paid book^^^°°
🅿️11&12

*STORY AND WRITEN BY✍🏼 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*

*Not free it's paid if like my book so please paid and rid succefull mind*

🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

*⚜️©J.A.W📚🖌️*

14/11/2021 MONDAY NOVEMBER

*Free page yaƙare tindaga page 1 to 10 11to 100 naƙuɗine kibiya kikaranta hankali kwance ƴar'uwa bada ƙuɗi masu yawa nasauƙaƙa saboda yawan kiran babu ƙuɗi nima nasan hk km kunnuna kunason book ɗina na MAIZAMAN KANTA! To nasauƙaƙa ɗin kitura katin 100 ta wannan number👉 09030835117 inamuku maraba fansss*

```IDAN AKAƊAN JINI SHURU TO AMUN AFUWA XANYI BUSY NE SABODA AUNTYNA TAHAIHU A YAU```

Tsaki shuraiee yayi yabar gun Amma yanajin haushin kalmar wai "MAIZAMAN KANTA!" Kenan ita karuwace!??

baisaniba Ashe Afili maganar tafito

Kawai saiji yayi sameer nadariya yace"gashi kuma ganin farko ka kamu ba"""

Mtswww tsaki yaja yaje yashiga motarsa kawai

Samha kuwa dakatar da sopy tayi tace"wannan baidameniba amma wllh idan tace zata shiga tsakanina da shuraieem wllh sainaga bayanta dan ko mahaifinsa bazai rabamu ba balantana ita"

Fuuuu tawuce

Mama dai sallami kawai take

Tinda suka shiga motar batayu maganar ba har suka ƙarasa direct ɗakinta tashiga Alwala tayi tabuɗe Qur'ani tafara karantawa dansamun sauƙin zafinda zuciyarta

°°°°°®®®°°°°°©©©°°°°°

WANENE SHURAIEEM?????

Alhaji jameel baƙo ɗankasuwa shahararre yanada mata 2 salma da zannura...

Minister babban Abokinsane tin yarinta

Ƴaƴansa 6 shuraieem shine babba sai Rasheed d nadiya sai Ameera itace Autar ɗakinsu ƴaƴan Hjy. salma kenan

Sai ƴaƴan hjy. Zannura 2 itace Amarya sulmee Abdull ..... Samha ƴar ƙanwar hjy, Zannura ce tazo Abujane dan ƙarasa masters ɗinta Acewarta amma azahiri sheƙe Ayarta kawai take, Shuraieem yatsaneta sosai amma itako tana mutuwar sonsa ,,, sopy ƙawartace Anan Abuja take gun shashancinta suka haɗu

Ƴaƴan nada haɗin kai dan Abba baififita kowace daga cikinsu ba Amma yakan nuna Uwar gidansa Salma nada daraja kuma yanaƙaunar ƴaƴansa musamman Shuraieem dan baya gujewa umarninsa komai wahala

++++****®®®®®©++++

WANE NE SALEEM???

Alhaji kabiru sani ɗankasuwane shagunansu kusa dana Alhj, jameel Abokaine sosai yanada macce ɗaya ƴaƴansa 4 sameer Naxeer najwa sumayya

COMMENT AND PLLL DONT SHARE B/C IS PAID

My whtsApp num 09030835117 or 07031012948

*(ALƘHALAMI🖊️ YAFI TAKOBI⚔️*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment