Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

idan za’a kwanta barci sai a shafe fuska da jiki da safe sai a wanke za’a sha mamaki Auntyna.



Idan kina son gyara kafar ki cikin sauki ki sami:

- Man Shanu 

- Man kwakwa 

- Man ridi 

- Man alayyadi.


Idan kafa na tsagewa ko tana kaushi da daddare zaki hada wadannan mayukan guri guda a shafa a kafa in za’a kwanta bacci da daddare sai a daure da leda, da safe a wanke da ruwan dumi, a shafa man zaitun da man ridi.


Har ila yau idan ana so a gyara kafa za a samu:

- Man kwakwa 

- Man Shanu 

- Man Zaitun.



A hada man kwakwa da man zaitun guri guda, sai a shafe kafar da daddare, da safe a dan gasa kafar sannan a wanke, a shafa man zaitun.


Bayan wannan akwai wani hadin da za a samu:

- Ruwan Kokumba 

- Lalle 

- Man ridi


A hada ruwan kokumba da lalle guri guda, a shafa a kafa da safe a wanke, sai a shafa man ridi.


Idan mace nason rage kiba ko kuma tumbi musamman masu fama da kiba ko tumbi wannan hadin idan ki ka yi koda kina da kiba ba zai hanaki aikin komai ba kuma hadin zaisa ke da kanki ki sha mamaki.

- Garin hulba

- Ganyen Kanunfari

- Zuma

- Lemon Tsami

- Farin kwalli

- Man Na’a- Na’a


A hade wadannan ganyen guri guda a tafasa a sami farin kwalli dunkulen za’a sa ciki, idan ya kai kamar minti 5 sai a cire, sannan a saka zuma a cikin ruwan sha, a samu man na’a-na’a a rinka shafawa tumbin zai ragu in sha Allah. Idan kuma ana son rage kiba ne za’a runka zuba lemon tsami a ciki. Allah Ya sa a dace.


Fadila Sani Bakori ce 🤝



👑 KWALLIYA 👑

(Hanyoyin da za ki bi ki gyara jikinki)


🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

💪🏻J.A.W 💪🏻



Daga Fadila Sani Bakori
08063830828

RAMADAN GIFT



YADDA AKE SARRAFA TUFFA ( APPLE) WAJEN GYARAN FUSKA



Hanyoyin da za ki yi Amfani da Tuffa (Apple) Wajen gyaran jiki da Fuska.



Shan Tuffa daya a rana na kawar da cututtuka da dama, kuma yawan shansa na rage tsufa da wuri. Idan ana son maganin rage tsufa, ba sai an kashe kudi masu yawa a kansu ba. Sai a rika sayen Tuffa ana sha. Yin hakan na rage bayyanar tsufa a jiki da fuska. Tuffa na dauke da sinadaran bitamin C da A.
A yau na kawo muku yadda za a yi amfani da Tuffa a fuska domin rage tsufar fuska da jiki.


1- Tuffa da zuma: A markada ko a jajjaga Tuffa sannan a zuba zuma cokali biyu a kwaba da kyau. Sai a wanke fuska da sabulu kafin a shafa kwabin da aka yi. Sai a wanke bayan minti talatin. Yawan amfani da wannan hadin, na sanya hasken fata.



1 - Ayaba da Tuffa:  Ayaba na dauke da sinadarin gyaran fata da kuma na bitamin A da B da kuma C. Yin amfani da ita a fata mai gautsi na gyara fata. A kwaba ayaba bayan an bare ta sai a hada ta da markadadden Tuffa a kwaba da dama kafin a shafa a fuska. Za a iya zuba zuma ko kindirmo kadan a wannan hadi. A shafa a fuska na tsawon minti talatin kafin a wanke.



3 - Lemun tsami da Tuffa da kindirmo: Wannan hadi na sanya sulbin fuska. A markada Tuffa sannan a matsa ruwan lemun tsami da kindirmo, sai a kwaba. A shafa a fuska da wuya. Sai a wanke bayan minti ashirin.Wannan hadin na sanya laushi da sulbin fata da kuma dada wa fata haske.



Za ki iya bin duk hanyar da ta yi miki cikin hanyoyin da muka kawo.



Fadila Sani Bakori ce.

08063830828




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment