Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta ce “Akwai sake gaskiya da matsala bari na kira Safiyya" ta dauki wayarta akan center table number Safiyya tayi dialing.



Safiyya na dagawa ko gaisawa ba suyi ba Zainab ta ce “Safiyya kizo gidana da akwai matsala ".



A rikice Safiyya ta ce “Matsalar mai?" Zainab ta ce “kedai kizo Nura ne har mari na yayi da alamu aikin bokan nan ya karye dan Allah kizo".



*Kuyi manage pls inasonku fisabillah kuna raina taku ce mai kaunarku shalelen* *kainuwa* ❣️❣️





*MORE COMMENT*
*MORE TYPING.......* ✍🏼✍🏼





*Taku ce har Kullum*
_Addeejerh❣️_


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin


*shalelen kainuwa is back* 🚴🏻‍♀️



_ALKALAMIN DA BAYA_ _RUBUTA SHIRME_ 👌🤟


29~30

”Ai Zainab sha kuruminki in ya san wata bai san wata ba mu da muke da hanyoyi daban daban" cewar Safiyya .


Ta matsa kusa da Zainab ta na mata rada a kunne.


Hhhhhhh Zainab ta kyalkyale da dariya ta kalli Safiyya ta ce ”Ban ban mu tafa su ka tafa"


Su ka ringa hira Zainab ta leka wayar Safiyya ta ce “Wai mai kikeyi a wayar ne haka kinyi shiru duk kin maida hankalinki kai kin kyaleni".


Safiyya tayi dariya ba tare da ta kalli Zainab ba ta ce “Wallahi wani game mai dadi ne ya na debe mun kewa".


Zainab ta ce ”To nima turo mun in ringa yi" ta karasa zancen ta na dauko wayarta da ke gefenta ta mikawa Safiyya.


Tura mata game din Safiyya tayi nan suke ta bugawa chann Zainab ta ce “Gaskiya game dinnan akwai dadi har nazo level ten sai na kamo ki".


Safiyya ta sheke da dariya ta ce “Tabb kina da aiki indai kamo ni zaki yi nida nake level 89 sannan kice zaki kamo ni".


Zainab ta ce “Hmmm a kwana nawa zan kamoki kiji ".


Safiyya ta ce “To mu
zuba mu ga......


”Assalamu Alaikum" Nura ya shigo bakinshi dauke da sallama.


Safiyya ce ta amsa ”Waalaikumus salam"


Kallan Zainab ya tsaya yi ya na mamakin taji shigowar shi amma ko ta kulashi.


Ya girgiza kanshi kawai ya ce ”Zainab baki jin na shigo ne ba".


Zainab ba tare da ta dago ta kalleshi ba ta ce “Sannu da zuwa"


Ya ce ”Yauwa sannunki" ya kada kanshi ya wuce dakin shi.


Safiyya ta kyalkyale da dariya ta ce “jibe shi"



*15 minutes later*


Nura ne ya fito daga daki ya karasa falon su na nan zaune dai inda ya barsu ba su ko motsa ba .


Ya kalli Zainab ya ce ”Ki kawon abinci dakina"


Ba tare da Zainab din ta dago ba ta ce “Ni sai na gama game dina" Nura ya ce zama zanyi kenan inta jiranki ne?"


Zainab ta ce “Ohooo maka kaii gurgu ne baka san hanyar kitchen din ba ne ko kuma yau uwarka ta haife ka".


A zafafen Nura yayi kanta tass ya dauke ta da mari abunda batai zato ba da sauri ta saki wayar hannunta tare da sakin baki cike da mamaki ta tsaya kallonshi.


Ya dalla mata harara ya ce “Wannan ne karo na farko kuma na karshe da zaki fada mun makamanci wannan maganar hmmm ni dake ne" yayi kwafa ya fice ya shiga motarshi ya bar gidan ma gaba daya ya na tafe a hanya zuciyar shi na kuna.


Bayan fitarshi Safiyya ta kalli ta na tabe baki ta ce “Tabb dijam ki ka tsaya har ya mareki baki rama ba har shatin hannunsa ya fito a kumatun ki kin bani mamaki da baki rama ba".


__________


“Mama wallahi Allah halin Zainab ya fara isa ta ni inaji kawai rabuwa zanyi da ita in huta" cewar Nura.


Mama ta karkada kaii ta ce “Nura ba zan ce ka rabu da matarka ba ka kyale ta zata girbi abun da tayi kai kuma kayi hakuri haka taka kaddarar take insha Allah kana tare da Allah".


Nura ya sunkuyar da kanshi ya ce “Haka ne Mama Allah zaba mana abun da yafi zama mafi alheri a gare mu"


Mama cikin kamala ta gyara zama ta ce “Amin" kana tace "Nura".


Ya daga kanshi ya ce “Na'am Mama".


“Kaga ka auri Khadeeja a matsayin ta biyu ina ga zai yi kyau hakan yarinyar gata ta da nutsuwa da sanin ya kamata" cewar Mama.


Da mamaki ya ce “Mama wace Khadeejan kike nufi".


Mama ta ce “Khadeeja ta wajen Suwaiba ta na nan zaune kasan tunda mijinta nan ya rasu tana nan cikin rashin kwanciyar hankali rannan ma Suwaiba ta kira ni wai sunje asibiti ance jininta ya hau....................."✍🏼







*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ..........✍🏼✍🏼






*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh_ ❤️


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin



_ALKALAMIN DA BAYA_ _RUBUTA SHIRME_ 🤟👌



31~32



Nura ya ce “Amma Mama......da sauri mama ta katse shi ta ce “Amma mai zakace ko kana so kace mun a'a baza ka aureta ba ne zaka watsan kasa a ido iyee?



Nura ya girgiza kanshi ya ce “A'a mama ba haka zance ba cewa zanyi ita ta na so na kar ayi mata dole amma ba umarnin ki zan bijirewa na amince dan nasan ba za ki mun abunda da zai cuce ni ba dama hausawa sunce duk abinda babba ya gani yaro ko ya hauu tsiririn dutse baze gani ba dan haka na amince Allah sa hakan shine mafi alkhairi a gareni Allah kara girma da nisan kwana da lafiya mai dorewa".


Mama tayi murmushi ta kama hannun Dr Nura ta ce “Amin Amin da ma nasan ba zaka watsa mun kasa a ido ba nasan na haifa nagode sosai Allah ma Albarka , Allah kara ma kwanciyar hankali a cigaba da ibada insha Allah auren ka Khadeeja Alkhairi ne Nagode!! Nagode!! Nagode!! sosai" sai ta fashe da kuka.


Matsa hannunta Nura yayi cikin damuwa ya ce “Mama mai ya faru?mai yasa kike kuka? wani abun aka maki ki fada mun?" nan yai ta jero mata tambayoyi.


Mama ta girgiza kai tana goge hawayen da ya zubo mata ta ce “Ba abunda ya faru kawai rayuwa na ke tunowa da mahaifin ku Allah ji kanshi yasa yana makwanci mai kyau".


Idanuwan nura duk sun cicciko ya amsa da “Amin Amin"........................




*************


Cikin sanyin jiki Khadeeja ta tashi daga kwanciyar da tayi a sallaya wanda tayi sallah jikin wadrope din ta ta nufa ta na tafe kamar iska zata dauketa tsabar kanjamewar da tayi duk ta rame.


Budewa wadrope din tayi idanuwan ta su ka sauka a kan jakar da tayi amfani da ranar Auren ta da Yusuf abakin gado ta zauna ta zuge zip din jakar tozali tayi da wayarta wacce tun ranar daurin aurenta rabon ta da daukar wayar wata farar takarda ce still a cikin jakar .


Da sauri ta dauko takarda dan baza ta taba mantawa ba bayan daurin aure Yaya Yusuf ya bata bayan an gama hotuna.


Jujjuya takarda ta fara hawaye na tsiyayowa daga idanuwanta hannunta na rawa ta fara bude takarda .


Abun da ke rubuce ta fara karantawa wani irin kuka ne ya taho mata tasa hannunta ta toshe bakinta.


Hafsa ce tashigo dakin bakinta ta dauke da sallama a rikice ta karasa gurin khadeejatun tana fadin “Lafiya mai ya faru dan Allah kiyi hakuri ki dau kaddara mana".


Ina Khadeejatu kawai kuka take mutuwar sai ta dawo mata sabuwa karbar takardar hannunta Hafsa tayi ta fara karantawa kamar haka.


*Assalamu Alaikum*

*Da fatan kina cikin koshin lafiya*


Ya ke ma'abociyar kyau da kamshi ina mai Kara jajdadamiki soyayya ta a gareki domin inaji a jikina lokacin rabuwa da ke yayi zan miki nisa nisan da baza ki iya tare ni ba amma in mai miiki nasiha da ki kula da kanki ina Kara godiya da kyautatawar ki gareni Ina mai alfahari dake kuma ina mai rokan ki da in kin haifi da ki sa mai sunana sobada niba mai tsahon rai bane kiyi hakuri da duk halinda Zaki tsinci kanki adduar ki na ke bukata ina miki fatan Allah ya Baki Wanda yafi ni ni zan tafi kila bakya sake ganinaba saidai ki dinga tunanina ina so duk lokacin da kikai sallah ki sani cikin sujjadarki nagode abar kaunata, *INA SANKI SO* *MARAR MUSALTUWA* Allah ya sadamu a gidan aljanna sako daga Wanda ya baki dukan rayuwarsa da zuciyar shi.


*Bissalam👋🏻Nana Khadeeja*


Hafsa na gama karantawa ta rungume Khadeeja su na wani irin kuka mai tsuma zuciya.


“Ashha Assha mai zan gani kuma haka kukan mai kuke kuma Ohh ni Suwaiba" cewar umma.


Nan cikin kuka Hafsa ta sanar da ita na ta ringa masu nasiha kana ta ce “Khadeejatu kizo Abbanki na kiranki".


Cikin dashewar murya Khadeejatu ta ce ”Toh" tsabar kuka har muryarta ta dashe su ka tashi ita da Hafsa su ka bi bayan Umma.


Dakin Abbanta su ka nufa ya na zaune ya na lazumi.


Gaishe da shi suka sake yi.

Abba ya ce “Khadeeja ina so ki tattaro dukan hankalinki da nitsuwarki ki saurari abunda zan fada maki da kyau da farko dai ina so ki zama mai yadda da kaddara mai kyau ko aka sin ta sannan da kike cewa ba zaki aure ba to fah bazai ta ba yiwuwa ba
Ina so ki zama mai biyayya ga abunda zan fada maki dama shawara muka yanke akan Nura dan uwanki zai aure ki ".


Da sauri Khadeeja ta dago kanta ta kalleshi .


Abba ya ce “Ehh abinda kikaji nace hakan ne ko ba zaki amince da abunda mukeso ba nida mahaifiyarki?".


Tuni wani wata magana da Ya Yusuf ya fada mata ya fado mata rai”duk da nasan ki mai hali mai kyau ina ja maki kunne da ki kasance mai biyayya ga mahaifanki karki kuskura ki saba masu ko ki bijirewa umarninsu duk abinda su ka ce ki yi kiyi indai bai sabawa addini ba" nan kwalla ta zubo a idon ta tafin hannunta ta goge.


Su Umma duk na lure da ita basu ce komai ba Abba yayi gyaran murya ya ce “Muna sauraren ki Khadeeja".


Cikin rawar murya khadeeja ta ce “Na amince....Allah....sa... hakan....shi" sai ta fashe da kuka ta fice a guje........✍🏼✍🏼



*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ......✍🏼✍🏼



*Assalamu Alaikum da fatan na sameku lafiya ya yan uwa na dan Allah* *inason duk wanda ya karanta wannan rubutu nawa ya mun addua* 👏🏻👏🏻 *da bakinshi Allah ya bani lafiya ga wannan ciwon cikin da nake zai iyayuwa wannan* *ne* *last* *rubutun da zanyi😭😭*

*Na barku lafiya.*



*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh_❤️


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin



_ALKALAMIN DA BAYA_ _RUBUTA SHIRME_ 🤟👌



33-34



*Bayan dan lokaci*


Safiyya ce ta shigo gidan Zainab bako sallama nan ta fara kwala mata kira irin kiran mafarauta “Zainab!! Zainab!! Zainab!! Zainab!!".


Da sauri Zainab ta fito har ta na kokarin tuntube tana karasowa gun Safiyya ta dafe kirjinta ta ce ”Lafiya kalau kuwa kike mun irin wannan kiran da har gaba na sai da ya fadi?".


Safiyya ta dafa kafadar Zainab ta ce “Ina ko lafiya kina ko da labarin wai mijin ki Nura Zai kara aure nan da kwana biyu".


Zainab ce da karfi ta ce ”what mai kikace kuwa anya kinsan mai kike fada kuwa ai Nura sam bashi da burin kara aure kuwa".


Safiyya tayi murmushi ta ce ”To baki yarda ba kenan to in fada maki ni ganau ce ba jiyau ba da ido na naga katin a wani group da nake ciki naga an turo bari ma ki gani” ta kunna wayarta ta shiga gallery gurin hoton katin ta mikawa Zainab.


Zainab hannu na rawa ta karbi wayar ta na gama karantawa ta mike a zabure cikin kumfar baki ta fara fadin ni Nura zai ci mana to wallahi bai isa yayi wani auren ba indai ina numfashi" ta kalli Safiyya ta ce ”Yanzu ya zanyi?"


Safiyya ta kifta mata ido daya ta ce ”Dauko mayafinki ki ciko jakarki da kudi yanzu muje gurin wani sabon boka da na raka kawata anan kusa yake bawani gari bane mai nisa nan Bichi yake".


Zainab dake ta muzurai ta ce “Yanzu kuwa" ta nufi dakinta Safiyya ta dakatar da ita ta hanyar fadin ”Amma da sharadi muddin muka dawo sai kin bani na dan rage zafi kinsan an dade ba a hadu ba".


Zainab ta ce “Karki damu mudai je yanzu mu dawo din"................


__________

Wani irin baki guri suka shiga fili ne fetau ba abun da ake ji ban da kukan tsuntsaye da kwadina.


Sai wasu manya manya duwatsu da ke kewaye a gurin ciyayi da bishiyoyi ta ko ina duk kwazazzafai gurin.


Nan sukai ta tafiya sai da suka zo dai dai wani irin razananne daki wanda zai firgitar da duk wani mai imani zagayen dakin duk an zazzana kawunan kwarangal da wani jan fenti kamar jini.


Cire takalmansu su ka yi su ka shiga wannan dan dakin da baya da baya
Ba abun da dakin yake sai warin fatoci da karni jinin.


Wani yagwalallen mutum ne zaune cikin shigar wasu jajayen kaya da wata kwarya a gabanshi ba abunda ke fitowa daga cikin wannan kwarya sai wani hayaki da ke ba da wani irin wari kamar na bunsuru.


Zama suka yi .


Sai da aka dau yan mintuna cikin wata iriiyar murya mai cike da kururuwa da amo bokan ya ce “Mai ke tafe da ku tsinannun mata mai kukeso yanzu a yi da auren ita yarinyar kuke so a kashe ko yaya?".


Zainab ce ta kalli Safiyya ta na mamakin ya aka yi yasan abunda suke so.


Kamar yasan mai take tunani ya ce “Wannan ba abun mamaki bane akan nasan me tafe daku dan kuwa aljanu sun fada mani ga ku nan zuwa tare da da abun da kuke so a aikata yanzu daiii mai kukeso a maku ne?".



Zainab ta ce “Boka ina so ne ayi duk yadda za'ayi kar suyi wannan auren".



Hhhhhhhhhhhhhhh bokan ya sheke da wata iriyar matsiyaciyar dariya ya ce “Abu mai sauki kenan a gurin mu amma tabbas sai sun auri junansu ba makawa sai dai akwai abunda zamu iya yi"


Zainab ta ce ”Boka ko ma mene ayi ".


Bokan cikin kururuwa ya ce “To zamu rikita mashi kwakwalwa ne ko yayi auren ba macen da zai gani a idonshi sai ke kaff".


Ya dauko wata laya da wani kullin wani gari ya fara mika mata kullin .


Hannu biyu Zainab tasa ta karba har a lokacin bai daga kanshi ba ya ce ”Wannan kullin zaki yi hayakin shi ne dakin mijin naki kina turaren kina kiran sunanshi har sau bakwai" ya mika mata layar ya ce “Ita kuma wannan a karkashin filon da yake kwanciya zaki ajiye".


Zainab ta ce ”Toh ran boka ya dade yanzu nawa za'a bayar?".


Bokan ya ce “ko nawa ki bayar ki sa a wannan kwarya ta gaba na aljanu zasu zo su dauka nasu ne, amma fah da sharadi dole sai aljani jagwasgwas ya sadu dake "


Zainab tayi murmushi ta ce “Indai wannan ne ba matsala" ta na rufe bakinta.


Sai battt ta bace bata tsinci kanta ba sai a wani daki mai uban duhu nan ta fara waiwaye waiwaye ba bun da ake gani sai duhu ta na zaune akan wani irin gadon katako.


Wata iska ce mai karfi ce ta shigo dakin tare da guguwa.


Aka kyalkyale da wata iriyar arniyar dariya .


Wani irin halitta ne ya baiyana kamar ba mutum ba a tube yake jikin sa ba kyan gani duk wani kore kore.


Fuskarshi baka kamar gawayi idanunshi jajaye ba ko kwayar ido hakoranshi kamar na kare.


Bakinshi ja kewaye da jini kamar magen da ta kama bera ko kurar da ta kama mutum.


Da wani irin katon tunbi zeyi ace yaya dozin ne a ciki .


Azzakarinshi kuwa wata iriiyar doguwa da ita kakkaura kamar rodi.


Wani irin dai mummuna da shi tsaya wa fadin munin shi ma bata lokaci ne dan mummuna ne na ajin karshe kowa ya mashi kallo daya bazai so ya kara ba.


Da sauri Zainab ta fara kokarin guduwa amma ina wannan mutumin yazo ya danne ta ba damar tashi nan ya cire mata kayan jikinta da karfi ya shige ta ta fasa wani irin ihu wanda zai iya fasawa mutum dodon kunne.


*Bayan wasu awanni*


kamar awa shida
Sai a lokacin wannan mutumin zance ko aljani ya daga ta bat ya bace.


Cikin yami da tsamin jiki ta mike fuskarta kaca kaca da majina da hawayen ta na kuka tana maida kayanta.


A guje ta fice ko mayafin ta da dankwalinta bata dauka ba tsabar tsoro da firgici.


Ta na fitowa taga ba bokon ba alamun shi sai jakarta dake ajiye ba Safiyya ma ba alamun ta ai da sauri ta dauki jakarta ta fice tana ta waiwaye .


Ta sha tafiya kafin ta karasa gurin da suka yi parking nan ta bude motar ta zauna ta na shiga taji wani irin nishi.



A tsorace ta juya ta kalli bayan motor Safiyya ce a kwance zigidir ta na biya wa kanta bukata da joystick din roba waiyazubillah.



Nan Zainab ta saki wata iriyar ajiyar zuciya da sauri ta dakawa Safiyya duka amma ina bata san ta na yi ba nan ta kwance abar da take biyawa kanta bukatar sai alokacin Safiyyan ta kalleta da jajayen idonta ta su ka rine tsabar jaraba...............✍🏼✍🏼



*Alhamdulillah Yan uwa nagode sosai da Adduoin ku Alhamdulillah na samu sauki .*







*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* .....✍🏼✍🏼





*Ta kuce har kullum*
_Addeejerh_ ❤️


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin







*ALKALAMIN DA* *BAYA* *RUBUTA SHIRME* 👌🤟



35~36


Da daddare

Hafsa ce ta kamo hannu khadeejatu da tasa hijabi Hafsa ta ce “Dan Allah ki taso muje mun barsu a waje su na ta jira kinsa hijabi kin samu gu kin Zauna".



Cikin sanyi jiki Khadeejatu ta mike su ka fito daga dakinsu su Umma da Mami na zaune a tsakar gida su na ta hira da Yan uwan Abban ta da su ka zo biki.


Sum sum su ka wuce waje Mami ce tabi khadeejatu da kallo duk ta tsamure kamar ba ita ba mace mai cikar haiba Mamin ta ce “Allah sarki Yarinyar nan ta na bani tausayi Allah bata ikon cinye jarabawar nan Allah ka basu Zaman lafiya yasa ya zama mijin marainiya Amin".


Duk matan da ke gurin su ka Amsa da “Amin Amin"


Su Khadeejatu na fita batasan sanda hawaye ya ziraro daga idonta sakamokon gani inda Dr Nura ya tsaya dai gurin Ya Yusuf ya ke tsaiwa inya zo kenan.



Cikin tsinkewar jinin jiki ta bi Hafsa a baya su ka karasa gurin su shi da wani ne su na karasawa Hafsa ta shimfida masu katuwar sallaya.


Wanda suke tare da Dr Nura yace “Sannunku yan mata"


Hafsa tayi murmushi ta ce “Yauwa sannu YaYan mu ina wuni" ya amsa nan ta gaishe da Dr Nura shima ya amsa.


Khadeejatu ma ta gaishesu duk su ka amsa cikin mutunta juna.


Jim wajen minti biyu ba wanda yayi magana Dr nura ne ya kalli Khadeejatu ya ce “Kanwata ya shirye shirye?"


A hankali Khadeejatu ta ce “Alhamdulillah” a taikace Nura ya ce “Masha Allah".


Abokin ne ya ce “ Munji kuma ba wani event da zakuyi kamar yadda muma ba abunda zamuyi to shine munsan akwai abinda zaku bukata to ga wannan kwayi amfani dashi”ya karasa maganar ya na mikawa Hafsa envelope din ya ce “Nasan Amaryar mu mai kunya har yanzu taki sakin jiki da mu baza ma ta ansa ba".


Hafsa tayi murmushi ta ce “Amma da kun bar kudin bamu da bukatar su".

Abokin shamsu ya hade rai ya ce “Ai kyauta muka ba ku ba roka ku ka yi ba"

Hafsa tayi dariya ta karba ta na fadin “Mai da wukar mungode Allah kara budi"


Shamsu ya ce ”Amin Amin" nan ya kalli Hafsa ya ce “Zo mu basu guri su tattauna "

Hafsa ta ce “Hakane" ta mike tsaye chan gefe su ka tsaya................


*************

Zainab ce ta fito daga dakinta ta na dingishe kafa idanunta duk su shige falo ta nufo kyall idanuwanta su ka fada kan jakar mata hand bag.


Ai tuni ta take kafar da sauri sauri ta karasa Maryam ce a kan kujera one sitter tana danna waya.


Wani irin dogon tsaki Zainab taja tana fadin “Aikin banza karuwancin naki a waje bai ishe ki ba har sai kinzo gidana to abun ki ya kare......." ai bata karasa sai jin saukar mari tayi.


Maryam ta nuna Zainab da yatsa ta ce “Wallahi tallahi ki kiyayw ni naga karuwanci ma iyawa ne wani ma yayi".


Nan Zainab dai bata ce mata komai ba ta koma dakinta bata fi minti biyu ba sai gata ta shiga dakin doctor Nura saida tayi wajen minti hudu kana ta fito ta koma dakinta .


Maryam da take video ta yi sassayar ajiyar zuciya cikin sanda ta lallaba ta karasa kofar dakin doctor a hankula ta bude kofar dakin ba tare da sauti ba.


Nan ta fara bubbude bedside still bata katse videon ba ta daddaga pillows anan taga laya da sauri hannunta na rawa ta dau layar ta warware dasauri ta toshe hancinta tsabar wani irin wari kullewa tayi a tissue tasa a jakarta gyara ko ina .


Ta fice ta na waiwaye Allah ya taimake ta bata hadu da kowa ba.


*Nasan zakuyi mamaki yadda maryam ya akai tasan meke faruwa* *ko toh kubiyoni dan jin ya abun yake tsabbb zan* *warware maku zare da Ababar kudai ku biyo wannan alkalamin* *nawa* .



*Kuyi manage da wannan sweethearts*






*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ...........✍🏼✍🏼













*Ta ku har kullum*
*Addeejerh*


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*




Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment