Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

1/28/18, 12:31 PM - Messages to this chat and calls are now secured with end-to-end encryption. Tap for more info.
1/28/18, 9:10 AM - Fassouma Zander: Bonjour(g.Morin ng) ya Yusuf da fatan ka tashi lafiya ?

Dan Allah document nike so kamin idan babu damuwa..
1/28/18, 9:11 AM - Fassouma Zander: Bari na turo idan ka samu times se kayi mini馃檹馃檹pls
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: BISMILLAHI RAHMANIR RAHIM
Godiya ga ubangiji Allah daya bamu ikon fara rubuta wannan littafin akan Haddin kan da soyyaya da kuma zumucin dake cinki yan uwa ....yanda muka fara rubuta wa lafiya Allah y'a bamu ikon karasawa.....
Allahoumma salli ala sayyidina Mouhamadou wa Sallim.
馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜


D茅di茅 脿 Ramatou
,
01


Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba sa茂 kin makara zuwa 茅cole (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture sa茂( 09h) tara. Eh dukda haka de tachi ki shirya dan kada Samira ta biyo miki baki shirya ba..

D'accord (OK)Umma bari na tashi
.hum kamar da gaske.ta fita ta rufo mata kofar( Hadjia Rahama kenan mahaifiya ga Manane da kuma Yesmine)ya leman kuwa Umma na futa ta zuro 'kafaffunta daga bakin gadon tana Mika tare dayin salati ..kuma sa茂 ta fara gunguni tana cewa kawai mutum shi kullum sa茂 ya tafi 茅cole 茅cole.. Tana turo baki(na kalli A茂cha nace kamar wani karatun zai anfana ba ita ba..)ni sa茂 lokacin ma nakare mata kallo yarinya ce wacce baza ta wuce 13_14 years ba farace kyakyawa tana dongon hanci da dan bakinta madede ci pink kuma Allah ya h么re mata magana(ido) da kuma yalwar gashi duk da ta daure shi da shushu(ribon) amma ana ganin suma dake kwace a goshin ta .da kuma tudun.bata da tsayi sosai kuma baza a sata a layin gajeru ba moyenne (tsaka tsakiya)..
Tana nan zaune taji murya kawar ta Samira na gaida Umma..

Umma tace k'arasa ciki kiga KO ta tachi danni na gaji da tadata ..sa茂 asanan ta mike da gudu ta fad'a toilette(tolet)

..bayan 15mn(minti)ta futo daga toilette ta tarar da Samira na jiran ta..tayi dariya dan ta sant ayi laifi ,tace sambaby ashe har kinzo.

hum kekam Manane bakya ji amman zan rama,gashi nan kin sa mun kusa yin retard (latti) duba fa ki gani ''il est 8h40''(its is 8h40)fa..ke yau fa malam Habib ne. baze hana mu shiga ba.,eh duk da hakade yi kiyi ki shirya mutafi..okk..apr猫s

Apr猫s (bayan)10mn suka fito suka isko Umma a palo tana kallon TV zasu futa ta ce baza kuyi petit d茅jeuner (Karin safe)ba..a'a munyi retard(latti)kumani daman break ba shamin kai Yayi ba barema in ina da chocolat da cream glac茅 (ice cream)bani da matsala.to dai a rage shan zakin nan dan kada karshen wata kizo kiyi tama na kukan nan naki(p茅riode).. Suka mata salama suka fuce..abakin wani porte(get)na coll猫ge naga chauffeur (direba) d'insu ya tsaya suka futo..gaskiya coll猫ge din ya had'u a bakin get din muka tsaya amman fa da ga gani ma na y'ay'a masu hannu da shuni ne. Suna shiga..(nima na ja hannu A茂cha mu kabi direba muka koma gidan)

Bayan 1 heure (Awa daya)da futar su ,Umma .na zaune nan falon tana kalon wani seri a Zee-magic wayan tane Yayi sonn茅 (k'ara)ta dauka tare dayin salama tace bonjour (ina kwana)Hadjia F谩tima comment vas tu?(y'a kike ?) banji mi ake cewa daga waccan bangaren amman naga ta k'ra fad'ada fara'ar ta tace safara'un ce ta haifi yen biyu kai f茅licitations (congratulations) barka Allah ya raya a wani hospital suke ne .?tayi shiru ..can kuma sa茂 ta ce da fatan de kin gaya wa Hadjia A茂chatou?OK ganinan zuwa yanzu nima.
Zuwan ta hospital Kenan suka had'u da hadj A茂chatou a baki' dakin da safara ke ciki..suka tura kofar suka shiga ...safara da yi'a Adam (d'脿 ga Hdj F谩tima) sa茂 mahaifiyar da yayar safaran...jinjinran kuwa suna hannu Muhsin da Muhsana (k'anne ga Adam). Suka zauna bayan gaishe2 suka yi mata barka .Umma kuwa sa茂 tsokanar ya Adam take kan ya fita ya barta ta fuuta shi kuwa sa茂 dariya Yake yana ta susunne kai..

Shigowar ta falon kenna ta fara kiran Umma2 gani na dawo..wata tsofuwa (baba mai aiki)ce ta fito daga cuisine(kit hen)tana fad'in sannu da zuwa Manane ..

tace yawwa Baba ta zauna tana fadin ''ou est Umma?''(ina Umma?)ne

seta ce ai Umma ta tafi hospital antyn ku safara ce ta haifi jumeaux (tagwaye)..wani ihun murna da tayi sa茂 da ni kaina na tsorata tace Alhadulillah barkan mun har da taka yar karamar rawa tayi,daidai nan Yesmin(k'anwar Manane) ta shigo da alama de daga school itama take dan irin kalar kayan dake Jikin Manane ne itama a jikin ta ...ta shigo palon tare da yin salama tace ya Manane wanna murnar ?haba bari de anty safara ce haifi jumeaux nikam harna ga mun had'a wani dan aramin paty

.gaskiya kam yaya yan biyu fa.馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈�.tun alokaci ta kirayi kawarta sambaby ta sheda mata zancen patyn(hum su Manane manya馃榿)
Sa茂 bayan sallar magrib aka sallame su daga likitar direct ya Adam gidansu ya fice da matarshi safara duk dade cikin unguwa guda suke..safara tace wai ka sanar da mutan America kuwa?ya Adam yace a'a tun d'azu ina ta kira amman baya shiga amman bari na gwada yanzu....ringin daya biyu a ka dauka yace salama aleikoum fr猫re (brother)y'a kuke?banji mi ake cewa daga dayan bagaren amman yace to da茂 mun samu k'aruwa a *Zuri'ar mu* safara ta haifi yan biyu mace da namji....sa茂 Yayi shiru yana saurare can yace kai haba. Nan da 1mois(wata guda)zaku gama gabadaya kena?a to alhadulillah, Masha Allah ..Ayi karatu da kyau de dan ku futo da r茅sultat me kyau (saka mako) mai dukda nasan bakwa wasa. OK za suji insha Allah.ka gaida dan uwaka in ya dawi ..sukayi salama..ya katse wayar

Ranar suna yen biyu sunci sunan kakanin Adam wato
Elh Fay莽al da Hadjia Balkissa za a ringa Kiran su Adnane da Afnane.gaskiya anyi b'arin kudi kodan sune jikokin jikokin na fari a ZURI'AR oho de. Dan su Manane harda yar kwarya2 Paty su ka yi ..yen Am茅rica ma sun turo ma jumeaux valise馃捈 uku na kaya.....

Sede muce Allah ya raya..

Muje zuwa


A茂cha & Fasma
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜


02
Washe garin suna ya kama Dimanche (lahdi) babu school, Manane da Yesmine Sun dawo daga islamiyya take ce ma Umma suna san zuwa shopping ,Umma tace nikam bazan baku kudi kuje ku sai k'ananan kaya nan ba dan haka ku bari zuwa soir (marece) se mu tafi tare,

kam ..
Umma aie ke manyan kaya zakisa mu dauka mukam bari mu tafi Mom taba mu. Da gudu suka fice dan kada ma ta tsedasu. Suna shigowa suka yi karo da Muhsana 脿 bakin kofa, tace ai da gidan naku ne ma zanzo Mom tace mu shirya yanzu sai chauffeur ( driver) ya kaimu shopping din (makaranta su daya su duka haka islamiyya ma ),Yesmine tace kai amman fa na jinjina馃憤 miki,daman muma shi muka zo tambaya ..
To bari mu shirya sa茂 mu dawo ki gaisheda Mom kice in mun shirya zamu shigo.
Suna komawa kowacce ta nufi dakinta don shiryawa.
Bayan 30 minutes (minti) suka futo suka nufi gidan su Muhsana. Suna shiga suka ga Mom na kallo gakuma petit assiette (plat) dake cike da fruit tanaci, sukayi sallama tare da gaishe ta amsa da fara'arta.
Sai kawai naga Manane ta kwanta ta d'ora kanta abisa cinyar Mom sai shagwaba take ita ko sai biye mata take, Yesmine kuwa tahau sama dan kiran Muhsana. Suna sau kowa suka tarar abin mamaki, Manane na kukan shagwaba, tana dan bubuga k'afa a kasa tana fadin nide gaskiya a'a..
sukace Mom mi akama ya Manane ne ? Mom tace ina ruwanku '莽a c' est entre moi et ma fille' (wannan tsakanin ni da daughter nane). Yesmine tace wly mom ke kike kara bata yarinyar nan. Mom ta lallab'e tare da mata rad'a akunne sanan tatashi suka fice.


1 mosi plus tard (bayan wata guda) a Hight School 'America.

Yaune akeyi bikin yaye doctrori specialist a hight school of America,
bikin da ya tara mayan mutane kasar. Anan har naga su Dad,Abba,Dady,..
kusa dasu kuma wasu samari ne wanda shekarunsu baza su huce 25-26 ba, tsananin kamanin da suka min dasu Dad ne ya sani matsawa kusa dasu.


D'aya daga cikin su wanda yafi kama Dad da kuma Abba dande yafisu kyau.farine kyakyawa duk da a zaune yake amman yanayin shi yanuna ya nada tsayi, yana da saje a fuskarshi, bakinshi pink dan karami, yana da dogon hanci, Lokacin da na kalli idanun shi haba wa yana da magana kamar na mage( sexy eyes).
Na kusa da chi ma masha Allah suna kama dande shi wannan chocolat colore ne kuma hi bashida saje, kuma yafu tsananin kama da Dady. Ban k'ara tsinkewa ba saida naga an kira su cikin wanda za'aba ma attestation (shaida karatu). Ban ida mamaki ba seda naji a na kiran *Ridwane Abdul Wahid Fay莽al* naga matashin nan fari ya tashi ya karb'a ba, shima dayan ya tashi lokacin da aka kira *Ha茂dar Ismael.* (shin dama su d
Y'ayan su Abba ne ? 馃馃馃)


Ridwane shi ya karanci fanni mata wato gyneco, shikuma Haidar fanni zuciya wato cardiologue.
Bayan an tashi daga taron..
,su Abba ke tambayan su in har zasu bisu yau su tafi gida kokuma da abunda za suyi ? Haidar yace a'a sede ko jibi saboda munada walima da muka shirya gob茅 tar茅 da abokanan mu. D'accord (ok) Allah ya kaimu ...sukace Ameen

suka rakosu har a茅roport (hilin jirgi ) tukon suka koma masaukin su.cike da jin dadi..


Niger
Tashin ta kenan daga baccin tashiga tayi wanka ta shirya ta futo zuwa cuisine (kitchen) dan neman abun karyawa. Sai taga ma aikatan gidan suna ta 'vas et viens' (zuwa da zowa) da kakab'e2 da,share2 ta shiga cuisine ta ga Umma sai girke2 take ta dora wanan ta sauke wancen, ta k'arasa shiga tace bonjour (g. morning) Umma wai yanaga sai gyare2 ake yi agidan kaman wanda shugaban kasa zaizo yaune ?
Sa茂 Umma tace wani daban ! toni ai sai ince miki ma wanda zaizo yafi shugaban saboda fils (son) d'ina yana kan hanya zuwa wato Doc Rid.

Se kuwa ta bata rai ta turo baki irin na shagab'abbun yaranan tace yanzu Umma ya Rid zaizo shine ko a fada mini ? Umma tace to i hakuri na manta ne,kuma eh nayi tsanmani kin sani amma inkina so kinuna min farincikinki jeki ki gyra michi part dinchi, cl茅 (key) yana cikin armoire (drower ) dina. To umma ta futa da d'an tsalan ta na murna tana fadin yanzu kuwa umma馃拑. Hum kamar tayi wani abun kirki, sai kace ba ita bace mai shegiyar kiyiwa馃槒 .
Bayan ta gama gyaran dakin ta wanke tolet ta dawo cuisine ta isko umma da Yesmine da kuma baba (mai aiki) suna ta girki, ta samu wuri ta zauna tana kallon su. (A茂cha tace mun mutum niyar fa akwai kokari kallo idan anayin girki duc da alamu ba torawa take ba.)

Muje zuwa

Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜

Dedicated to Ramatou


03-04


Abbaban palon gidan Elh Fay莽al akayi tarben su Doc Rid bayan gaiche,2 ne Elh Fay莽al ke sanar da jikokin na shi (Rid da Haider)ya gina musu clinique (asibiti)anan cikin unguwar tasu.. Sun yin murna sukayi godiya sannan akayi addu'a taro ya tashi kowa ya nufi gidanshi shi da ya'y'an shi daya ke duk a nan cikin unguwa guda suke kuma gidan duk jikin juna suke dan haka a kafa suka tako...Dady da Momy suka ja d'ansu Haider suka shige gida ,shima Dad da Mom suka shige nasu Adam ma ya shige nashi.,,sa茂 umma da Abba suka ja Ridwan suka shige nasu gidan

Bayan shigar su umma ta umarci Rid da ya shiga Yayi wanka sa茂 ya futo yaci abbinci ..ya amsa da to.

.apr猫s(bayan)30mn ya futo direct table 脿 mang茅 (Dining table) ya nufa ya zauna yana jiran a zo azuba mishi Abba da umma suna palo su na kallon TV

.sega Manane da yesmine suna saukowa suka gaida su Abba tukon suka isa dining d'in donyi ma baban yaya sannu da zuwa shi KO tun daga nesa ya kura musu ido har suka k'ara so suka gaishe shi tare dayi me sannu da zuwa Manane ta fara zuba mishi abbinci shide se kallon su yake ya amsa daa yawwa ..yace ku yanzu wannan Wace irin shiga ce ?
yesmine ta kalli kansu Riga ce da wando na engish wear a Jikin su..ya juya ya kalli palo yace umma yanzu wannan yaran haka suke irin wannan shigar kuma kuke barin su?

.hum ni kam har na gaji dayin fad'a nayi2 sunki dainawa dan Mom din ku ke basu kudin shopping din idan nayi magana sa茂 tace ai yarana zasu daina idan sun kara girma ..

baice komi ba ya fara cin abbinci shi... (Hum daga zowa har ka fara takurawa wa yara馃檮馃槒)
Su Manane suka dame shi daya basu tsara bar da ya kawo musu,to ku bari sa茂 zuwa gobe idan na bude kayan ..
ya tashi ya fice ya bar su nan saman table din don su b'ata mishi rai.
Washe garin ranar kuwa basu Manane ba hatta masu aikin gidan sun samu tasu tsarabar inda Manane ,yesmine da Mouhsana suka sami valise(akwati) bibiyu(Doc Rid ya basu dedaya Haider ma ya basu dedaya)

Apr猫s (after)3 jours(kwana)da dawo warsu Haider ya matsa ma Rid daya rakashi gidan su ummu-salma,da kyal yasamu ya shawo kanshi amman fuskar nan tumau koda suka isa Haider ya bugama ta waya kan cewa suna tsakar gidan su ta futo da fara'ar ta (yarinya ce wacce baza ta fice 20years ba farace kyakyawa tana da dan tsayi) ta gaishe su cike da girmama wa tace su isa da ga ciki Haider ya bita suka ka ma hanyar shiko sarkin miskilanci sa茂 ya koma cikin voiture(mota) ya zauna .bayan kaman 1 heure (Awa daya)ya fara Kiran wayar Haider shiko sa茂 ya ki dauka ,sa茂 ya turami shi message (sak'o)kan nan da 20mn idan bai futo ba shifa tafiyar sa zeiyi..bayan 20mn din kuwa se kawai ya futo ya iske su ..yana isa ya fara fad'in tofa Salma ina ga tafiya zamu yi parceque(saboda) dare yayi ya Juya ya kalli shi ya buga mishi harara ,d'accord (OK)tace to kuma sa茂 yaushe kena,

Haider yace to ai sa茂 ki tambayi docteur dan shine abokin rakiyar

ta juya ta kalle shi tana jiran taji mize ce shiko Haider Yayi hakan ne dan idan nan gaba yace ya rako shi kada ya ja midhi rai
..hum to ai ki duba zuwan mu nan da 1mois(one Month) ai bashiri Haidar ya tari numpachin chi yace haba docteur (doctor) ina laifin kace gobe ma..Yayi dariya tare da yi ma Salma sallama ya koma mota shi ma Haider sallamar Yayi mata yace zasu yi waya kuma za茂 sanar da su Dady zancen auren su..koda ya isko shi cikin motar sa茂 tsaki yake Haider da茂 baice komi ba dan yasan halin dan uwan na shi..suka kama hanya.can doc Haider yace fr猫re (brother) ina so kama su dady zancen aure na ..

ya gaid'a kanshi baiyi magana ba ..suna isowa ya aje shi a kofar gidan shi ma Haider ya juya yshige gidan su dayake gidan duk a jere suke

Cikin y'an kwanakin nan akayi inaugur茅(bikin Bud茅 sabon wuri) asubitin da kakan su ya Gina musu .gaskiya an narka kudi an zuba kayyayakin aiki an kuma zuba kwararun infirmi猫res (nurse) da doctarori na fanni daban daban..........


Kubiyo mu

Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar mu
(Notre Famille)

馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈ю煈ㄢ€嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈ю煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煉曫煉�


Story&written by
馃嚦馃嚜A茂cha and Fasma馃嚦馃嚜


Dedicated to Ramatou


05-06


Sati biyu bayan fara aikinsu a clinic din Doc Rid ya yiwa dady magana akan zuwa nema ma dan uwanshi auren ummu-salma (kanwa ga safara matar ya Adam iya ga malan Inoussa da Mariama bawani masu arziki ba ne sosai suna da dai nasu arzikin dede gworgwado).


Ka'idar *ZURI'AR* gidan Elh Fay莽al ce duk dare can ake haduwa aci abinci,wato diner bayan sum gama ci ana zaune ana hira Dady ya sako zancen neman auren Haidar, Elh Faycal yayi dariya irin tasu ta manya ya tambaya ko yar gidan wacece ?Dady yace ai yar gidan Malan inoussa ce.. A'a kace abun na gida ne
Ah Alhamdulillah ashe gidan jiya zamu koma Allah ya sanya alkairi..suka amsa da ameen cikin satinan ma se ashirya a tafi tambayar.

Ya Adam yayi gyaran murya yace to kaikwa Ridwane sai yaushe zamu tafi tambayar naka auran? (cike da tsokana yayi tambayar) shi kuwa gogan baice komi ba, yade yi dariya ya sadda kanshi 馃槆,aka rufe taron da addu'a kowa ya nufi gidanshi.


Washe gari ranar Haidar ya biyowa Rid dukda cikin unguwar clinik d'in tasu take amma a mota suke zuwa tare. Koda ya shigo falon suduka suna dinning suna break Manane sai fushi take don ance ta zauna yau tayi break, kuma ya Rid ya hanata shan chocolat, da cream glac茅 dole dole yau sai tayi cikkenken break

. Ya k'araso ya gaida su umma.

yana zama, yesmine da Manane suka gaichechi, Abba yace toni kunga tafiyata saboda ina da wani case a tribunal ya tashi ya futa suna mishi fatan samun nasara umma ma bayanshi tabi.


Haidar ya kalli Rid yace nima fa kamar nan da yen watani za adinga jera mun break d'ina kamar haka.

Ya yi tsokiii.. yace kabari har kayi auren tukon ka fara ma mutane gori.da iyayi

Su manane sukayi tabi馃憦 sukace kai amma fa 'jeu' (wasan) nan akwai dadi, kuci gaba 馃槀.ya Rid ya juyo ya buga musu harara tare dacewa kutashi ku fuce ko sai kunyi latti ?
Suka tashi suna zumb'ura baki har zasu futa Rid ya daka musu tsawa tare da fadin kudawo, ku yanzu wannan ne tenu (uniforme) d'inku..? a haka kuke son futa ?

Manane da bakin ta baya shiru tace ya Rid shine fa uniforme din, eh nasan shine, dinkin ne beyiba,

Manane ta kalli jikinta rigace da wando ta dinkawa tenu, ita ko yesmine jupe (sket) 3/4 ne, ya daka musu wata tsawar na suje su fudda,
Manane har da d'an hawaye suka hau sama suka sauya, suna futowa ya medasu dauko hidjab. Da Suka fito KO kallon Idan suke batayi ba ta fita.

shima girgiza kai yayi yakoma d'aki yad'oko Jakar zuwa aikinshi suka fice daga gidan.. A hanya yake cema Haider wly yaranan sun sauya kwata 2,yanzu ace kamar Manane bata da shiga seta riga da wando ?ko kuma english Wear ?,

hum yo duka m脿 yaran nawa suke kabar su zasu daina idan sun kara girma ai komi lokaci ne....

Yau Takama ranar jumma'a,bayan Sallah juma '脿 manyan gidan Elh Fay莽al (dad, abba,dady ) suka je gidan malan Inoussa dan nemawa yaransu Haidar auren yarsa umma-salma.
Dayake abun na gida ne anan take akabada sadaki tare dasa rana nan da 1mois (month), har Abba yake cewa shi ya dauki nauyin kayan daki na amariya, malan yayi godiya, suka dan taba hira sukayi sallama suka nufo gidan su.cike da farin ciki
(A茂cha tace mun amma fa *ZURI'AR* nan akwai su da karamci, , Abba gaskiya yayi kokari ya kuma kyauta daya dauke mishi wanan nauyin duda ba dan baze iya bane).

Yaufa Haidar murna yake sai washe baki yake kamar gonar auduga, koda ya iske Doc Rid a bureau (office ) din shi yana yar rawa bakin nan yaki rufuwa, ya d'ago ya kalle shi da fara 'a yace wannan murna fa ? Haba bari de dan uwa, yanzu nan salma ke fadan su Abba sunje neman auren kuma har an sa rana nan da wata daya

amma fa na tayaka murna dan uwa Allah ya sanya alkeiri

kai amma fa naso ace tare zamu angoce,

hum kafa sani sare a tsari na yanzu babu aure, sai nan gaba duk da ma har yanzu banga wacce tai min ba. Hum kaide ka sani 馃槒..kana nan sa茂 na fara tara baby

.馃槃馃槃ba'ama yi auren ba amman har ka fara zancen b茅b茅 (baby)tab Allah ya shirye ka duk kabi ka susu ce dan kawai yau aka samaka rana to zanga ya ranar auren zakayi.....

hum baka ganewa kaifa mu bar de wannan maganar...idan ka gama muta fi gidan KO zaka rakani gidan su salmar yanzu ne?

馃槼haba dan uwa regarde(kalli)fa magrib ya kusa sa茂 'dai ka bari bayan isha'i...d'accord to Allah kaimu yanzu tashi muta fi gidan dan kar sallah magrib din ta isko mu anan...

Hum muje zuwa yan uwa馃檹鉂�

Fasma&A茂cha
1/28/18, 11:03 AM - Fassouma Zander: 馃挀馃挒馃應馃懆鈥嶐煈┾€嶐煈р€嶐煈︷煈ㄢ€嶐煈р€嶐煈�

Zuri'ar
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment