Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

inda suke gab da shigowa nan, jamm tamusu mgn, aka k'wayar idonsu, cikin sauri, suka mayar da ita dai dai kana suka, k'ara Jan mayafin yarufe musu fuskaa sosae...........

*"Mykeeal* ne yshigo tareda wasu matane, inda suka d'ibi ruwa suka, fara watsama, jamm, inda ta d'an motsa kad'an sabida yajin, dataji.......

Wata k'atuwar bulalace aka sharba mata har sau, ukku inda saida tasuma dan axaba "don kowa aka tsulawa bulalar sai ya suma don tsananin azaba"......

K'arasowa yayi gaban saiymaa wacce tsaye cikeda zullumi, watsa mata ruwan akayi,amma akaga ko motsi batayi still, kara watsa mata yayi, amma ko g'ezau batayi ba..........

Gaban Ayynaa suka tsaya wacce, take tsaye ta hard'e hannayenta a k'irji tana dubansu,a tamsanake, d'ibar ruwan yayi yawatsa mata amma ko g`ezau batai ba, k'ara watsa mata yayi sai sannan ta tayi murmushi tareda juyarda kanta gefe, Wanda hakan data yi, bakaramin daskarar, dasu mykeeal yayiba ganin tsananin kyauwanunta kasa sawa yayi Adaketa saboda yanda ta tafee da imaninsa sai kawai cewa yayi mu wucee amma zandawo, kyakykyawa yafada yana mai sakarmata murmushi......

Bayan sun fice ne, ayynaa takalli saiymaa wacce tachanza fuskarta zuwa wata daban don kar agane su'din 'yan uwane.

"Gurin jamm, wacce take kwance, kamar matacciya."

"Shafa"ma,ta wani Dan mai agoshi saigata ta fararfad'ò tana tambayar ayynaa shin basu dai ganekuba koh"?.

Amsa mata tayi da eh, kana ta tada ta tsaye sai sannan ne jammm tace toh ya akai, banajin ciwo a inda aka bugeni, Ajiyar xuciyar ayynaa Tasauke kana, tace sabida na miki mgn."

"Da daddare, bayan sunyi wanka, sunci abincine suka fara, firah, nan ne jamm, ke tambaryar su ma'anar jamm din,murmushi ayynaa tayi sannan tace...

*"Wata Rana muna zaune da Mah"* Alokacin shekarunmu bazasuwuce 15ba nida saiymaa Alokacin Mah mukaji tana fad'in akwai wata aminiyarta, kouma, amintacciyarta, wacce ta ke kiranta da *jammmm* kafin sukomo bakin jeji da zama ita d'in ta kasance mai rik'on amana, na yardaa da itaa D'ari bisa d'ari.....

Saimuka Tambayeta, miye ma'anar jamm sai tayi murmushi, kana tace mutumin da ka yarda, da shi Kuma amintaccenka shine jammmm.....

Tak'arashe fad'ima jamm tana mai k'a b'oye, damuwarta..

"Saiymaa ce ta ce wai Nikam jamm Na tambayeki man?..."

"Umhumm saiymaa' ina jinkii".

Wai waye wannan *Mykeeal*......

Saeda jamm tasake kallonta kana tace, mykeeal yakasan ce shahararre gurin tsafi, amma idan suka kama mtsafa, kashesu kawae sukeyi, yakasance, mutum maraar, imani kuma yana d'aya daga, cikin masu Neman sa'ar samun *takobin nan*
"shid'in saboda tsananin karfin ikonsa yasa ake masa duk abunda ya ke, so, sannan kuma shidin abokin sarkine shiyasa Ake kiransa da ma mallakin takobin takarashe cikeda fargabaa, kouma "maganar danake,miki haryau babu Wanda yasan asalinsa da kuma garinsu saboda tsabar tsoronsa da akeji........

Yanxu kou kanta inyaso, gobe ma chigaba....

Yawan comment yawan typing💚💚🤤🔐

sannan book d'inan idan ana cikin typing zaka biya 150ne amma idan aka, gama 200ne

09138979126
khadijatou🥰💚🤤
share fisabllh💚🤤

[9/30, 4:38 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*

by
khadijatou k_shitu🥰♥️

Wannan shafin sadaukarwane, gareki💔

Gimbeeyar elegant💔🔐♥️🙏
sae yanda kikayi dashi

Ina yiwa dukkan masoyana fatan, Alkhairi,tareda fatan nasara

Khadijertou🔐♥️🌝🤤

09138979162

Page 15&16

"Tsayawa sukayi don ganin mai, ke, faruwa a mamakinsu, sai gani suka yi antara, mutane, ne domin sanar dasu cewa, ma ma mallakin *TAKOBIN SIRRI*
ya iso garinnan kuma yanajin cewa akwai, kamshin nasarar samun *takobin nan kusa*

"Gaban Ayynaa ne ya yanke yayi, mummunar faduwa, yayinda taji abunda, yafada daurewa kurum takeyi, har jamm, ta tafi dasu bangaren da take Aikinta wato, girke-girke''.

"Bayan ta nunnuna, musu yadda zasuyi, wasu abubuwan, ne taga, sunyi saurin fahimta sosai tayi mamaki Amma, saita tuna, sud'in ba, chikakkun mutane,
bane sai tasamu,natsuwa.

"Santsine yakwashi jamm gurun 'dibar mai zata fad'i kawae, sae wani fareen,haske yafito daga idon *Saiymaa* Yatareta Wata irin ajiyar xuciya tasauke, kana ta rungume saiymaa tace b'accin
ke da Wlh bansan yaya, zanyi da rayuwataba.

"Tunda wa'dannan mutanen basusan kouskureba".

*"Ayynaa* ce ta katse su ta hanyar, fad'in wai ni wanene naga yana tahowa kwalalo, idanuwa jamm tayi kana tace,tabbas Wanda aka ce,yazone domin bincike akan wannan *TAKOBIN* tafada tana musu nuni da tatun jikinsa".

*Saiymaa* ce tace ku dakata dubanta, sukayi, don ganin, mai zata, aikata.

"Rufe idanu, saiymaa tayi kana, tafara karanto, wasu irin dalasimai, saiga wata 'yar jikka ta bayyana" dubanta Ayynaa keyi cikeda zak'uwa, da son jin mike cikin jakar......

wani 'Dan tsuntsune yafito, ciki Kana, tahura mishi iska ya b'ace don, kawo musu, rahoton mike tafeda su, *mykeel*
wato ma mallakin *takobin sirri*

Sai sannan, Ayynaa tayi, murmushi kana tace ki kwantar, da hankalinki wa'dan nan tsuntsayen sun kasance, abokanan mu, kuma ma taimakanmu, amma babu lkcn yimiki bayani ynxu.

"Gyadaa, kai kurum tayi kana tace dama inason tamabayarku miye maanar jamm"?.

Murmushi saiymaa tayi, kana tace in munje gida, anjima zan sanar dake, toh tace kana sukayi shuru don jiran isowar tsun²........

Wlh banida lfy kuyi hakuri da wannan idan naga cmmnt gobe xanyi inshaa Allahu kuma zaifi haka yawa💔💔🤤

Share fsbllh🤤💔🔐
[9/30, 4:38 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*

```by```

*khadijertou* ```k_shitu♥️🤤🥰```

Wannan, page, din sadaukarwa, ne gakeki

Rabin rai Princess khady🥰🤤🔐
*< mah R >*

Page 17&18

"Bayan 'yan sakwanni sai ga tsun² ya bayyyana".....

"Saiymaa ce",tasa hannu tazaro, wata, farar takarda, daga baki²n bakin tsun² tana,dubawa farkon Abinda tagani, shine ana, bukatr suyi gaggawa domin, Mykeael yana gab da k'arasowa inda suke, sannan kuma Abunda, zai xo yayi shine Yana duba, kownne mutum ne domin kar ace suna Zaune da matsafa.

Ayynaa ce tarufe idanunta nan tafara karanto wasu, irin dal'adimai, saega ruwan da, huwa tabata, ya bayyana, acikin tafin hannunta nan tarufe ido tana Neman, mafita tayi kusan mintii biyar ahka kana tabud'e idanunta takalli saiymaa wacce, itama, tabud'e idanunta don sanarda Ayynaa abunda, tagani........

"Saiymaa babu abunda, nagani danayi bincike".

Itama saiymaa, abunda tace, kenn sukayi, cirko² sai chan Ayynaa tace akwai wata mafita,
*zoben da Mah tabasu gab da zasu,rabu* tafidoo Wanda tanuna musu Kuma, tace shine na tsafi.........

"fiddo zoben tayi, kana tafara,wasu irin magngnu tana zagayesa, wata fure,
ce ta fito mai k'yau da kamshi, daukarta, Ayynaa tayi, kana, ta zuba ruwan da huwa tabasu ha'deda mammatse furen ciki.....

Bayan tagama matseta, ne tasha ruwan kana Tamika, wa saiymaa itama tasha sauran Kuma, Wani haskee, yafito daga idon saiymaa ybtr dasu......

Wani haskee,ne yafito daga hannunta, kana tasaita shin douk inda suka b'ata wajen girkin nan, gurin yayi tsaf.....

Tawwagarsu mykeeal ce ta iso inda suke gab da shigowa nan, jamm tamusu mgn, aka k'wayar idonsu, cikin sauri, suka mayar da ita dai dai kana suka, k'ara Jan mayafin yarufe musu fuskaa sosae...........

*"Mykeeal* ne yshigo tareda wasu matane, inda suka d'ibi ruwa suka, fara watsama, jamm, inda ta d'an motsa kad'an sabida yajin, dataji.......

Wata k'atuwar bulalace aka sharba mata har sau, ukku inda saida tasuma dan axaba "don kowa aka tsulawa bulalar sai ya suma don tsananin azaba"......

K'arasowa yayi gaban saiymaa wacce tsaye cikeda zullumi, watsa mata ruwan akayi,amma akaga ko motsi batayi still, kara watsa mata yayi, amma ko g'ezau batayi ba..........

Gaban Ayynaa suka tsaya wacce, take tsaye ta hard'e hannayenta a k'irji tana dubansu,a tamsanake, d'ibar ruwan yayi yawatsa mata amma ko g`ezau batai ba, k'ara watsa mata yayi sai sannan ta tayi murmushi tareda juyarda kanta gefe, Wanda hakan data yi, bakaramin daskarar, dasu mykeeal yayiba ganin tsananin kyauwanunta kasa sawa yayi Adaketa saboda yanda ta tafee da imaninsa sai kawai cewa yayi mu wucee amma zandawo, kyakykyawa yafada yana mai sakarmata murmushi......

Bayan sun fice ne, ayynaa takalli saiymaa wacce tachanza fuskarta zuwa wata daban don kar agane su'din 'yan uwane.

"Gurin jamm, wacce take kwance, kamar matacciya."

"Shafa"ma,ta wani Dan mai agoshi saigata ta fararfad'ò tana tambayar ayynaa shin basu dai ganekuba koh"?.

Amsa mata tayi da eh, kana ta tada ta tsaye sai sannan ne jammm tace toh ya akai, banajin ciwo a inda aka bugeni, Ajiyar xuciyar ayynaa Tasauke kana, tace sabida na miki mgn."

"Da daddare, bayan sunyi wanka, sunci abincine suka fara, firah, nan ne jamm, ke tambaryar su ma'anar jamm din,murmushi ayynaa tayi sannan tace...

*"Wata Rana muna zaune da Mah"* Alokacin shekarunmu bazasuwuce 15ba nida saiymaa Alokacin Mah mukaji tana fad'in akwai wata aminiyarta, kouma, amintacciyarta, wacce ta ke kiranta da *jammmm* kafin sukomo bakin jeji da zama ita d'in ta kasance mai rik'on amana, na yardaa da itaa D'ari bisa d'ari.....

Saimuka Tambayeta, miye ma'anar jamm sai tayi murmushi, kana tace mutumin da ka yarda, da shi Kuma amintaccenka shine jammmm.....

Tak'arashe fad'ima jamm tana mai k'a b'oye, damuwarta..

"Saiymaa ce ta ce wai Nikam jamm Na tambayeki man?..."

"Umhumm saiymaa' ina jinkii".

Wai waye wannan *Mykeeal*......

Saeda jamm tasake kallonta kana tace, mykeeal yakasan ce shahararre gurin tsafi, amma idan suka kama mtsafa, kashesu kawae sukeyi, yakasance, mutum maraar, imani kuma yana d'aya daga, cikin masu Neman sa'ar samun *takobin nan*
"shid'in saboda tsananin karfin ikonsa yasa ake masa duk abunda ya ke, so, sannan kuma shidin abokin sarkine shiyasa Ake kiransa da ma mallakin takobin takarashe cikeda fargabaa, kouma "maganar danake,miki haryau babu Wanda yasan asalinsa da kuma garinsu saboda tsabar tsoronsa da akeji........

Yanxu kou kanta inyaso, gobe ma chigaba....

Yawan comment yawan typing💚💚🤤🔐

sannan book d'inan idan ana cikin typing zaka biya 150ne amma idan aka, gama 200ne

09138979126
khadijatou🥰💚🤤

share fisabllh💚🤤

*TAKOBIN SIRRI*

By
*khadijatou* k_shitu🥰🤤💝

*Last free page*

Domin Neman K'arin bayani

09138979162

```19/20```

```"Washegari"``` 'Bayan sun kammala, cin abincine zasu fita jammm ta kalli Ayynaa, Kana tace nikam Ayynaa in babu Damuwa, Na tambayeki"?

"Gyad'a mata, kai tayi kana tace ina jinki"......

"Inbazaku damuba inason jin wane *"Addini"* kukeyi"?.

"Baccin Duk iya-yinka na son gano yanayin da mutum yake, ciki Toh fah baza" bazaka, ta6a gano yanayin da Ayynaa" take ciki ba shin, damuwa ce ko bacin rai ko kuma akasin hakan"

Kallon jammm tayi fuskar nan tata dauke, da murmushi k'ana tace, Babu damuwa zan sanar, dake...

*Daywan*
Shine sunan garin mu tun tasowar mu dai kamar dai yanda, nafad'a miki mud'in Rabi Mutum, ne rabi aljannu, Don haka Akwai addinin Damukeyi Wanda yakasance Nabauta *Saeeywaan* shine Sunan abin bautarmu, don haka iyakacin abunda zan iya fa'da miki kenan danganeda Addini nah...

"Tafad'a tareda tsuke bakinta itama jamm din shuru tayi aranta tana fatan, su saiymaa suyi addini na gaskiya, Wato Addinin Muslunci".....

*K'ASAR NAHSAAN*

"Wani had'a'den gurine mai kamada Makaranta Yahad'u iya had'uwa kai tsayawa kwatanta muku tsarin gurin da kuma girman, shi B'ata lokaciine, Makarantace Wacce Ake koyon *RAWA* kala²
Had'eda *STUDIOS* Domin masu sha'awar *wakaa*

Dakuma D'akunan mutane Kamar wa'danda, ba'a kasar suke ba kai hatta ma wa'danda suke a kasar zasu iya kwana inhar suna buk'ata"......

Wurin Ya Kasance guri mai, kyau da burgewa domin, kallo daya zakama gurin Kasan naira tayi kuka...

*WANI GURINE* Wanda yafi kowanni, kawatuwa had'ida, girma dakuma k'yau, Wanda cikin Kofar filin, Aka Rubuta *AHYAAN's PALACE*
Wanda Akayi decorating din Haruffan dawasu 'Kayatattun k'wayaye....

*K'ASAR NAHSAN*
Ta kasance, daya daga cikin, k'asashen da duniya take tunk'aho dasu gurin tsantsar Arziki dakuma Kwanciyar hankali had'eda kuma ilimi, dakuma Mulki Na Adalci k'asace wacce, komai naciki zai burgeka"....

" Sannan kuma" mutanen k'asar sunkasance, basajin wani yare face turanci d'ai²kune masu jin *hausaa*."

Bangaren su "Ayynaa".

Bayan sun isa 6angaren nasune suna tsaka da Aiki saiga *mykeeal* da Tawwagarsa...

Direct, yana isowa bai nufi gurin kowaba, face *Ayynaa* wacce tana ganin zuwansa tasaki wani k'ayataccen murmushi....

"Wanda ita kadai tasan Ma'anar sa, cikin takun nan mai saka mutum yazaucce lokaci guda, ta karaso gurinsa tana sakar masa wani, makirin murmushi."....

"Kana tace ranka shidad'e wane kalar, abinci kukeso?".

"Kuma dabaka taso dakanka ba, da Kayo Aike....

Tnx so much my fans zanga yanxu, suwa zasu iya siyan book d'ina @200 only🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡

book two 200
09138979162

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment