Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ[3/12, 07:45] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

*...............✍ by sajnaa*

*TRUE LIFE STORY*

*Bismillahir rahmanir rahiim*


_*godiya gareku masoya na. Nagode sosae da sak'onninku gareni, kuma insha allah xancigaba da kasancewa daku a wannan sabon littafin nawan, ku biyoni domin mu nishadantu tare*_



1βƒ£βž‘5⃣


"Jawahir wai me ke damunki ne kam? Yau at all bakida sake kinata wani hade rai?"
Jawahir taja numfashi tashi "humm nana baxaki gane damuwata ba, kwata kwata wlhy idan mami bata da lfyn nan hnklna tashi yake"
Nana tace "ayyah sorry. Kibar damuwa she will be ok insha allah"
"Toh, allahu yashaa"
"Amin k'awata ko kefa kisaki ranki xatafi jin k'arfin jiki muje ma in dubata"

Haka sukabi gidansu jawahir suka gaida mami mahaifiyar jawahir sannan nana ta hau napep takoma gidansu.

_*TAK'AITACCEN TARIHI*_

Jawahir da Nana khadija asalinsu k'awaye ne masu tsananin k'aunar junansu, koda wasa basa san b'acin ran junansu.

Jawahir dai y'ar talakawa ce masu rufin asiri basuda wani abun azo agani se tarbiyya dasuka samu sosae na addinin islamaa, su biyu ne gun iyayensu itace auta se yayanta sahib me shekara 24 . itakuma tanada shekara 16 ahalin yanxu.

Nana khadija kuwa ita dayace gun iyayenta sanan sunada arxiki me yawa. Mahaifinta sananne ne sosae a garin gombe sbd dukiyarsa. Iyayenta suna sonta sosae suna mata duk abunda takeso.

Rayuwa suke yi cikin kwanciyar hnk da k'aunar juna, k'awancensu yawuce misalin kwatance sunxama tamkar hanta da jini. *jawahir da nana kenan*.

*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’*

"Mami....mami.... Nashiga uku na mamii na kitashi please banason kimutu kibarni pleasw mamii..."

Jawahir tana ta ihu tana jijjiga maminta, seda tasha kukanta sannan tadauko wayar ta tadanna lambar yayanta sahib, yana dagawa tasake fashewa da sabon kuka...."yaya munshiga ukun mu mamin mu tak'i tashi dan allah kaxo mukaita asibiti"
Shima nan danan hnklnsa yatashi ya dawo gidan a kidime.
A hannu yadauketa zuwa kofar gida. Jawahir ta nemo keke napep suka hau se asibiti.......
An dad'e sosai kafun numfashinta yadawo daidai., se alokacin aka basu damar shiga suga mamin nasun.
Kuka jawahir take sosai sbd yadda mami ta galabaita, da k'yar sahib ya lallasheta tayi shiru. Yaje yabiya kudin magani da darw aka sallamesu.....

β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’
Jarrabawar waec sukeyi amma koda wasa jawahir bata qani karatu kula kawai takeda maminta da kuma ayyukan gida....

Nana ta kalli jawahir tace "oh allah nah jawahir meke damun kine kam?"
" Rashin lfyn mami nah" tabada amsa a tak'aice.
"Amma dai jawahir kinsani addu'a ne mgnn komai ba wannan damuwa dakike sawa ranki bah"
"Haka neh. Nagode"
"Jawahir dan allah kisaki ranki muyi mata addu'a kuma mudage a karatun mu kinsani fa dis is our final exams daga nan mun gana secondary. Ko dai so kike mufito da mummunan result ne dear?"
"U'um bana fata, zamuyi nasara in alah yaso. Amma kinsan matsayin mami aguna uwace kuma uba dan hk ni at dis tym banida lokacin karatun boko, lfyr mami ne agabana wlhy. Shyasa ma yaya sahib dayafmga bana karatu ya samar min aron wayar android daga gun abokinsa zasu na turo min amsa ta whatsapp, kinga ai se in tsaya in kula da mami na uwata ubana"
"Ok allah yabata lfy"
"Amin thank you, kije ga can driver dinki yaxo daukan ki"
"Ok muje mana, jiki fah wai direba na direban mu dai, sekace batare muke tafiya ba" ta fadi hkn tana make jawahir.
Jawahir yadanyi murmushi tace "a'a yayana sahib ne zai dauko mashin din abokinsa yaxo muje gidan inna hafsa"
"Ok bye. I love u, kigaida min mamin mu da jiki"


*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by sajnaa*
*08140813180*
β£πŸ‘„
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA K'AWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

*TRUE LIFE STORY*

*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœby sajnaa*


_*sorry masoyan sajnaa, sajnaa tana baku hak'uri na kasancewar page 1- 5 dan kadan,am so sorry al'amura ne sukaimin yawa shiyasa dis tym kukaga nayi 1-5 din kadan kuma sbd kasancewar ina samun sak'onnin ku akan jiran sabon littafi na, shiyasa nayi domin kada kuga nayi watsi da ku*_


6βƒ£βž‘πŸ”Ÿ


Zaune take a tsakar gidan su itada mami sun gama chin abinchi kenan ya sahib ya shigo, tai masa sannu da dawowa suka gaisa da mami yayi mata ya jiki, sannan suka hau hiran duniya.
A cikin tadin ne suka tab'o tadin mus'ab saurayin jawahir kenan.
Nan da nan kunya ya isheta tace "yaya sahib nikam ya batun result dina neh dakace zaka dubamun awayanka"?
Yai murmushi yace"wato kema kinsan lauyancewa ko yar nan? Hada wani rufe fuskanki, nikam mami wannan kunyar jawahir din tayi mata yawa nikam bazan auri me kunya irinta ba"
Mami tai murmushi tace" toh in banda abunka ai *kunya adon mace* ko baka sani bane? Ai kowa mace me kunya yakeso irin diyata, shiyasa ai mus'ab din kesonta sosai".
Sahib ya tabe baki yace "ok kema suruka me kunya sosai kikeso kenan mami?"
"Sosae ma ai"
"Toh mamin mu alkah yanuna mana lokacin za'a kawomiki in allah ya yarda kalan wacce kikeso"
Mami tace"allah yakaimu sahib, ke jawahir tashi kidauko masa abincinsa a kitchen, se kiyi mana shara adaki koh?"
Tace"ai nashare daki tuntuni mami, bari nakawo masa abincin"
Tana ajiye masa tayi shigewarta daki ta dauko hoton mus'ab dinta tana Kallo, kai gayen nan yatafi da zuciyar jawahir din mami dan yadda naga take wani murmushi kamar an mata albishirin hajji, araina nace oh ni sajnaa waye ne haka mus'ab din?

_*Mus'ab*_
Mus:ab wani hadadden saurayi ne kyawu ajin farko, farine sosae ga manyan idanu kai kyawunsa tamkar anas din fannah ne(tana tare dani by miemiebee)

Ya hadu da jawahir ne wani lokaci da suka taso a skul itada nana zasu je gidan k'awar su.
Taku suke kamar bazasu taka ba se hirar su suke anitse kowa rataye da skul bag dinsa.
Sallama yai musu dukkaninsu suka amsa maa sallamar sannan suka gaisa, Nana dai kawai tana jurewa ne amma da alamu bemata ba.
Jawahir dai fuskarta asake suka gama gaisawa sannan yace" emmm please idan bazaku damu ba inason suna sunanku"?
Jawahir tadanyi murmushi tace "jawahir da nana khadija sunanmu"
Nana tace " k'awa tell him only ur name, ni no need yasan nawa"
Mamaki ne yacika jawahir meyasa k'awarta tayi hakan agabansa?
Tadanyi murmushi takalli nana tace "haba k'awas kada kice haka kinji, mu mutunta mutum koda bamu sansa ba hakan shine ze sa muma a mutunta mu nan gaba, wulak'anci ba namu bane sistoo"
Nana ta yatsine fuska tace "ok as u wish dear, amma nikam ina jiranki anan kugama"
Jawahir dai se mamakin nana take yauda wannan halin haka.
Ta kallesa tace "am sorry she is not in a mood dats why."
Yace "dont worry, ba komai daga ganin sister din namu nasan ba halinta bane may be wani ne ya tabo mana ita koh"
"Eh an dan bata mata rai ne a skul"
Yace "ayyah imse ki lallabeta koh, please in baxaki damu ba jawahir ko nana inason insan gidanku domin neman izinin mgn dake, kinsan be dace na tsaidaki anan ina fada miki mind dina ba koh? Kuma duk wanda yasan mutuncin mutum dole ya nemi izini b4 yacigaba da mgn da yarinya"
Taji wani rass! Nan da nan tayi wiki wiki da idanu tace "ok gidanmu na layin gandu junior gidan mu ne na hudu a layin, zan wuce nabar k'awata a tsaye"
" Ok nagode u can go amma ko suna na baki tambaya ba fah, nima kuma bansan kece nana ba ko jawahir?"
Tai murmushi "toh ai ni kunya nakeji directly in tambayi babba kai tsaye ba dadi hakan"
Ta burgeshi sosai na mgnrta kuma tabashi dariya yace" gaskiyarki ne amma wasun bani ba dan nikam ba komai aguna inkin tambaya, ni sunana mus'ab hussaini kanal ni dan kano state ne, ke kuma kece jawahir ko nana khadija?"
Kanta a hijab tace "jawahir nake, sistee na ce nana khadija"
Yai murmushi"thank u so much jawahir sunanki me dad'i"
Aikin kunya ko sallama bata masaba tarufe fusjmkarta da hijab tawuce gun nana.

β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’
Se washegari ne take tambayar nana meya faru jiya take behaving somehow?
Nana tai murmushi tace "gud, dama nasaka araina cewar bazan ce miki komi harse kin tambayeni"
Taci gaba da danna wayarta, jawahir ta fige wayar tace "se gashi na tambayeki kuma ba?"
Nana tace "ohk toh nima ga tawa tambayar meyasa kika tsaya dashi? Meye kuka tattauna"?
Jawahir tai ajiyar zuciya tace" natsaya dashi sbd ya nemi hkn kuma walak'anta mutum ba haline na gari ba, na biyu kumayanemi sunan mu nafada masa yanemi gidanmu nafada masa yace zai zo neman izinin mgn dani inallah ya yarda, kuma yafada min sunansa mus'ab hussaini kanal kumahe is from kano state, ke har cewa ma yai in lallabeki inbaki hak'uri sbd nace masa a skul ne ranki ya b'aci."
"Ohk , dat means he has already win ur heart?"inji nana.
Jawahir tayi shiruu tajuya idanu sannan tace " uuummm toh, bazance eh ba bazan ce a'a ba, amma dae ya burgeni sbd yanada tunani dabin dokar addinin allah sbd cewar dayayi se ya nemi izini b4 muyi mgnr abunda ke ransa, kuma abunda nasani shine kawae naji yana burgeni dan jiyama da tunanisa nayi bacci kuma dashi natashi a safiyar yau"
Nana tace "Ohk Amma nayi mamakin ki jawahir, yanxu yadda duniyar nan tadawo kowa bavu kowa kukansa shine kudi amma ke ko a jikinki? Har ma zaki saurari wannan? Kiyi tunani da kyau k'awata wannan ba sa'an auran ki bane, kinfi k'arfin tunanin sa".
Jawahir ta gwalalo idanu😳 tana mamakin mgnr nana.
Nanata cigaba da cewa "kin sani sarai yadda mami tayi wahala daku keda yaya sahib, yanxu kuma yaya sahib ke fama daku, amma hakan bazaisa kiyi tunani me kyau ba?ki canza ra'ayi k'awata kwata kwata bakiyi kalada matar talaka ba kidubi kan ki mana kiduba halittarki, allah yamiki diri ga kyau kamar ke kikayi kanki, ki ribatu da kanki wajen auren me wadata ta yadda zaki wadatu da komai ki wadatar da su maminki da yayanki, su fance wuyar su gun mijinki, ko kin manta ne mace jari ce musamman ma kyawawa irinmu, jawahir kisake tunani dan nikam ko jaine sharukhan wajen kyau da soyayya ba abunda zejani indai bakada arziki sbd bazanyiauren wahala va nariga nasaba da walwalata cikin arziki".
Jawahir da tagama tsorita da zancen k'awarta tace" nana me ya sanyaki wannan tunanin haka? Are u okay kuwa?"
Nana tace "am okay kuma ina fada maki gskia ne k'awata, be kamata kitashi a wagale ba mahaifiyarki da yayanki sunsha wahalar ki sannan ace ki sake komawa cikin wahala basu amfana da komai ba, kin ganni nan dear mum dina ta fadamun akwai wanda takeso amma ta hak'ura dashi sbd ta auri dad dina dan yanada kudi wancan kuma babu, toh itakuma tanaso yaranta sutashi a wadace batason talauci yazama damuwar yayanta, kuma kinfani ai allah ya amsa mata yanzu me muka rasa a duniyar nan? Kema da kin dau irin shawararta k'awata sbd ni banyi believing auren so ba ko kadan".
Jawahir tace "naji zanyi tunani akai k'awata"
"Ko kefa mutumiyar amma zaki biyewa wancan yaron"


β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’
Rayuwa tacigaba da gudana kamar kullum shak'uwa ke k'ara shiga tsakanin jawahir da nana, se dai har yanzu jawahir batayi amanna ba da shawarar da nana tabata kan mus'ab, dan yanzu haka mus'ab ya nemi izini gun yaya sahib an bashi damar mgn da jawahir kuma yana zuwa wajenta sosai, asannu har sun saba da junansu, sannan wata soyayya me k'arfi ke fizgarsu suna son junansu more dan imagination.
Jawahir naji da mus'ab sosai aranta, ita kuwa nana hakan be mata ba sbd tana sone k'awarta ta dandani rayuwar hutu itama tasan dad'in arzik'i a gidan aure.
amma dataga cewar jawahir din nason mus'ab ba yadda ta iya dole ta hak'ura ta sake wa mus'ab din suna gaisawa.

Ohh rayuwa kenan, jawahir nagani ta maida hoton mus'ab din cikin jakarta sannan tafito tasamu har yaya sahib ya fita waje dan haka tadauke kwanon abincin taje tayi wanke wanke tadaura abincin dare.
[3/12, 07:48] Hauwa Shuaib E: πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€
*WATA KAWAR TAFI*
*GUBA*
πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€πŸ€

*TRUE LIFE STORY*

*β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’βœ by sajnaa*


1⃣1βƒ£βž‘1⃣5⃣


Yau sun gama jarrabawar neco din su se kusan uku suka koma gida bayan hotunan da sukayi tayi da frnds da kuma kukan rabuwa, sun jarvi nombar junansu sbd zumunci.

Soyayya se nisa take yi tsakanin mus'ab da jawahir kullum suna cikin waya da junansu, minti kadan zakuji ringing aikuwa ana dagawa za'aga mus'ab ne.
Mami har cewa tayi "mus'ab dinnan anya va curemun kunyar diyata yayi ba?"
Jawahir tace "nameye mami?"
Mami tace"eh mana ni smdai nasan 'yata da kunya amma yanzu a gabana take amsa wayar surukin nawan"
Jawahur tai murmushi ta rufe fudka sannan taruga daki aguje tacigaba da lobewan ta..
Ba ta jima da shiga ba se ga sallamar nana, suka gaggaisa da mami sannan ta ce "ina mutumiyar ne mami?"
"Tana ciki, yanzu tashiga ciki mutymin kun ne ya bugo waya".
Nana tai murmushi tace"aikin kenan ai mus'ab"
Ta shige dakin tasamu jawahir kwance kan katifa.
Jawahir da sauri tataso ta rungume aminiyar nata sannan tace"mus'ab aminiya ce tazo bari ku gaisa, dafa bata zamu k'arisa maganar"
Ta mik'awa nana wayar, ba yabo ba fallasa nana ta karba suka gaisa ba wani dogon hira ta katse wayan.
Jawahir ta kalli nana tace "wellcome lil sis, bari na kawo maki ruwa koh?"
Nana tace"noo na hutarki yanzu fa nafito daga gida"
"Toh meye labari?" Inji jawahir.
Nana tace " Uhm labari na gunku ai kuda kuke ji da love, mukam se mubiku da eyes"
Jawahir tace "baki rabo da halinki kekam, toh ai kema dakin bi shawarata kema yanxun da kinaji da naki love din"
Nana ta tsuke baki tace"wai me kike nufi ne, kina nufin soyayyada uncle aarif?"
" Yes, shi nake nufi mana"
Nana tace "hu'um har ynx baki fahimce ni ba jawahir, uncle aarif fa kada kimanta mahaifinsa ma yana aikine a k'ark'ashin kampanin dad dina, me na sama yachi bare. yabawa na k'asa, me zan samu agunsa, monthly salary din ko wannan haojue din nasan?"
Jawahir tace"a'a kada kizagi me haojue kinsan fa haojue mus'ab ke dashi, mgnr bayada tarun dukiya kuma ai wannan na alkah ne k'awata ya kamata kigabe kuma ni banga laifin uncle aarif bama tunda albashinsa ta kai forty thousand to me kike nema na tilin dukiyar da mutum ze mutu ya barta? Kin sani fa wata dukiyar ma tana kai mutum ga halaka, kiyi tunani my dear"
"Nooo k'awata kibar wa'azin nan haka, wallahy wa'azinkin nan yana karyar mini zuciya, nikuma banason hakan yafaru in kai kaina ga wahala kinsani, rayuwa se da kud'i ke bakiga mijin aseey white bane yadda yaje wanka da naira, gatacan a gidanta se hole ryw take batada damuwa"? Nana fadi hkn tana kallan jawahir.
Jawahir tace "uhm, allah ya k'ara musu zaman lfy,wai nan ma ke din yar masu akwai ne amma da wani dan talaka ne irinmu yake fadan hk se ace tsuyan dan talaka kenan dogon buri".
Nana tayi nunfashi sannan tace"toh ai dole ne in fadi hon svd nasaba walwala cikin kud'i kinga ba yadda zan iya jin dad'in zama da talaka, kema banga laifinki ba na cewar se mus'ab din sbd yanada kyau sosae he is so friendly komai nasa yayi, rashin wadata ne kawai matsalar sa da ni kaina in nice ke ba abunda ze hana in so shi, kuma mum dina ta sadaukar da soyayyar masoyinta ne sbd tasamu a walwala in mun tashi muga kanmu a wadace kinga nima dole ne bi nata ra'ayin nima in samawa yarana ubanda ze wadata su da komai kinga kyan ya ta gaji uwarta,bakida wani laifi na k'in auren me kud'i sbd kinga zaki iya cigaba ne da zama yadda kika saba, kinga ni nasaba da dad'in kud'i".
Jawahir tace "tooh yanzu kam dai zagina zakiyi koh ke kinsan dadin kud'i ni bansani ba".
Nana tace "a'a ba ma haka dake kuma kada mufara, ni ba manufata ba kenan kawai dai ina miki bayani ne ko ince misali yadda zaki gane".
Jawahir tace"ok nagane kina nufin ke yanzu bazakiyi aure ba se me kud'i?
"Eh sosai ma kuwa, inshaa allah" inji nana.
Jawahir tace "toh allah yakawo me kud'in nagari wanda ze rik'e mana amanarki da kyau, amma fa kisani nikam kafunnan na tara yayana in kinje kaimun kati ma se dai kiji ana miki oyoyo second mummy".
Dukansu sukai dariya suka washe sannan nana tace"kada kidamu allah ya kaimu, inadae zasuce second mummy din kam toh ai da sauk'i, nikuma in naje se inyi ta haihuwar twins kafun ki ankara na iso ki yara koma na fikiπŸ˜‚.
Haka sukayi ta hira se yamma sannan nana takira dureba yatmzo ya dauketa.



β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’β€’
_*2 months later*_


Zaune take tanayiwa mami tsifa wayar ta ta hau ringing, wak'ar soyayya ce ta nura m inuwa me taken *nafada miki sirrikan rainah*.
Ta lek'o kanta ta kalli mami da idonta cikeda kunya, a hk ne mami tagane me kiran tace"oya go mana, jeji ku gama zan k'arisa tsifan"
"A'a no mamii nah, aikinki yafi mun na kowa kibari in nagana ma yi wayar"
Da kyar mami ta lallab'ata tashiga daki ta ansa wayar, basu wani jimawa ba tafito mami tace"har angama ne autar?"
Kunya yarufe jawahir tace"eh mamii dama zai zo ne wai anjima shine yake tambayata wai vanida aiki ko islamiyah?"
Mami tace"madalla da wannan surukin nawa shima hankalinsa sak da yar autar nawan, komi cikin tunani da tsari gashi da son auta na taje islamiya kamar ni anan".
Jawahir tace "kai mamii nah nikam zan dakatar da Yar samun". Mami ta zaro idanu tace 😳 waye kenan?"
Kaa tai dariya tace ce"shi surukin naki mus'ab din mana, sbd yanzu naga k'arfi da yaji yana son ya k'wace min mamii nah, kinga ai dole na taka masa birki, dan innai sake nabarsa se inyi biyu babu ni ba baba ba ni ba mami ba".
Nan kuma idanu yaciko fal da k'walla, hawayen suka ringa sulalowa kan fuskarta, a hankali mami ke bubbuga bayanta har ta daina kukan da takeyi, mami tace"auta kibar yin hk kinji ni? Duk sanda kika tino babanku ba kuka zakiyi ba addu'a zakimasa kinji, kuka ba namu bane sbd yayi kyakkyawan cikawa kowa na masa fatan alkhairi, so please mubishi da addu'a kawai kinji?".
Kai ta d'aga wa mami tace insha allahu na daina bari naje nayi wanka in k'arisa aikin kafun mus'ab yazo tunda naga kingama tsifan".
"yauwa auta nah ko ke fah? Ke da kike da miji me hankaki da natsuwa ma meye na kuka ai insha alkahu
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment