Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ πŸ’˜WAYE SANADI?

1⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com

Misalin karfe sha biyu na ranar lahadi mama ta nufi gidan alhaji mukhtar dake unguwar dorayi.Dan Allah malam ina son ganin mai gida hajiya zuwanki wajen nan uku yana kin fitowa ni gaskiya na gaji da zuwa kiranshi dan Allah.dana ka taimaka min wallahi in dai bai fito ba daga yau bazan kara zuwa ba yayi cikin gidan yana shiga can ya dawo kinyi sa'a yana zuwa to na gode nafi minti goma kan ya fito har nayi tunanin tafiya na hango fitowarsa yana cikin yana batsuwa ya karaso wajen.yau kuma da me kika zo? bbu abin da naxo maka dashi sai alkairi Alhaji ka dubi girman Allah ka tausayawa rayuwata rakiya kuma ka tuna kaunar da ka kewa rakiya har kai mata mugun sakamako kinfa malama ya isheki ni da kuke so ku cuceni ku batan suna ku zubar min da mutunci sannan ku raina hankali magajiya kar ki dauke ni wanda bai san me yake ba in baki sani ba ki sani in kuma kin manta in tuna miki ni din cikakken likita ne wanda yasan meye ke na riga na saki yarki ba aure a tsakaninmu sannan kizo min da batun tana da ciki har na tsawon wata uku yau duka rabuwarmu wata biyu ya akayi ciki a jikinta har na wata daya ban san dashi ba? to wallahi magaji yau shine maganata dake ta karshe duk ranar da kika kara zuwa nan gidan sai nasa police sun kameki maza ki fice daga nan yar ku taje tayi abin kunya ana so a likan daman can na aura bisa tsatsayi yanzu kuma Allah ya rabamu,kuke neman doran masifa ya juya ciki hajiya kiyi hakuri in har kuna da gaskiya komai daren dadewa zata bayyana na gode ta juya zata tafi ya zaro naira dari ya bata.WANE NE DR MUKHTAR?
Dr mukhtar isah, haifaffen garin kano ne cikin unguwar yakasai su hudu mahaifinsu suka haifa binta da lamratu sai kuma sadiya sannan shi dan auta dukan su sunyi aure har ma sun aurar da ya'yansu sun sami jikoki shi ka daine Allah bai bashi haihuwa ba Allah ya zuba masa son yaya yayi aure aure da dama duk dan ya samu haihuwa amma shiru yana zaune a dorayi da matansa biyu,hajiya zuwaira da hajiya saratu yana yawan karbar yayan yan uwansa ya rike amma rikon baya zuwa ko ina saboda makircin matansa ana cikin haka ya hadu da rakiya bafula ta nace suna zaune a fanshekara,a salinsu yan gongola ne rakiya yarinya kyakkyawa dr mukhtar ya nuna mata ra'ayinsa nasan ya aureta ka ba a sha wata wahala ba, ta amince nan da nan magana ta kankama har takai batun aure sai dai tun shigarta gidan bata taba farin ciki ba koda na minti daya ba,


πŸ’–MUHD*ABBA*GANAπŸ’–


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

2⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com



in ka ganta cikin farin ciki to tana tare da mijinta ko kuma ta shiga cikin yan uwa kullum tana daki a takura dai dai da mahaifiyarta basa zuwa har tsahon wata bakwai yau ta fito tana faman kwara amai,hajiya saratu tana kicin tana hangenta tayi saurin fitowa tana kwallawa hahiya zuwaira kira tayi saurin fitowa suka tsaya akaina ke baki da lafiya kike kwara amai? suka yi min tambayar cikin tsawa nayi saurin dago kaina ina kwalla shegiya kin zuba mana ido kamar aljana muna tambayarki cikin sarkewar murya nace zuciyata ce take tashi inji dai naci abu sai ya dawo ba kuma bana jin dadin jikina to kin gayawa alhaji? na gigiza kai to bakar munafuka saura ki gaya masa wallahi sai mun yankaki (auxubillahiπŸ™Š) ta juya tana kallon hajiya saratu kin san ba muga ta zama ba ki shirya mu fit ko masan mafita wani azababbin rankwashi naji a tsakiyat kaina kaune ki bamu waje makira bayan kwana biyu ina zaune a dakina naji muryar Alhaji yana kwallan kira da sauri na mike na fina yana tsaye sai faman huci yake na tsugun gaban alhaji gani" bai ce kala ba ya hurgun farar takarda jikina ta mace ki tashi ki tafi bana son ganinki takadar sakice,na sake ki saki uku fice min da gani" ina kuka na dago alhaji me ya faru wani abu nayi maka? get out yafada yana huci bana sonki,bana kaunarki bana kaunarki na sake ki bana son ganinki,tashi daga gabana ko nayi ball dake a,a alhaji hayaniyar me kuka wani abu tayi maka? zuwaira bana kaunar yarinyar ban ta bar gidan nan ya juyo yana kallona wallahi na baki mintu biyar in har baki fita ba sai na kira police sun fita dake ya juya ya koma dakinsa,to bakar ashana sai a mike a fita fidan nan yafi karfinki sai a koma tallar nono da fura ta juya ciki tana dariya ina kuka na koma dakina na hada kayan sawata da yan kudina na fito ina share idona nayi sa,a mai gadin baya nan ya tafi kai hajiya saratu unguwa na fita daga gidan ina fita daga layin na samu adai-daita sahu ban tsaya wani yin ciniki dashi ba na shiga muka tafi har cikin unguwarmu ya kaini na zaro kudi na miki masa hajiya nawa zan dauka? rike kawai nace da shi na shiga wajen mahaifiyata ina zuwa na fada jikinta ina kuka tana ta tambayar lafiya amma nayi shiru sai da nayi kuka na gaji sannan na gaya mata abin da ya faru to me abin kuka in dai kin san babu abinda ki kayi masa wallahi bbu abin da nayi masa to shi kenan"

πŸ’–MUHD*ABBA*GANAπŸ’–



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

3⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com



Na zauna a gida har tsawon wata daya sannan ciki ya bayyana mamata ne ta tsare ni da tambaya rakiya cikin naki wata nawa ne? wallahi vaba ban sani ba "watan ki nawa baki ga Al'adarki ba? in wannan watan ya fita wata uku shi kenam na sami mallam mado yaje ya gayawa mijin naki kina da ciki ai ran da yaje ya gaya masa rakiya nada ciki sun kwashe bbu dadi wanda hakan yasa vaba magajiya zuwa da kanta sai dai ita ma taga ruwan ba'a'i zuwanta uku har yau da taje na hudu ina cikin daki a kwance na rasa me yake min dadi wannan abin kunyar da Dr,mukhtar yake nema ya likan baba ta shigo sannu da zuwa.yauwa rakiya ta nemi waje ta zauna rakiya abinda mijinki yayi mana sai dai mu barshi da Allah shine kawai zai mana sakayya yau har cewa yayi zai sa yan sanda su kamani dan haka na taho kuma naje wajen malam mado na gaya masa yace karmu kara zuwa Allah zai miki sakayya yace da kin haihu in kin yayeta shi zai sa akaita gongola tayi girma acan saboda gudun magana ina kuka na daga kaina yanzu vaba haka zai min,yasa a dinga kallona Allah zai saka min kiyi hakuri damu Allah zai miki sakayya bayan wata shida yau na tashi da ciwon nakuda tun karfe uku nake ciwon har gari ya waye ina abu daya sai karfe takwas na haihu yarinyar kamar mu daya kamar an tsaga kara kyau kamar balarabiya jajir,vaba kuma ta gyara ni bayan anyi wanka vaba ta mikon yar na karba ina hawaye nasa hannu na karbeta meye kuma abin kuka Allah ya raba ku lafiya "vaba ina tsoron ran da yarinyar zata tambayen mahaifinta kada wannan ya dame ki ai da kin yayeta za'a kaita gongola,wallahi vaba tunda na haifi yar nan naji ina kaunarta,kaunar da bana yiwa karan kaina,gaskiya bana jin zan iya rabuwa da ita ko dai dai da minti daya dan Allah vaba ki barta basai an kaita wani waje ba ba sai ke daya a gabana kuma ni ina yi miki kaunar da bana yiwa karan kaina dan haka duk abin da kike so inaso Allah ya raya ta"malam madone ya shigo dan ganin jaririyar,malam mado aminin babana ne*kai masha Allahu rakiya kamar kinyi kaki kin ajje wannan yarinyar bbu abinda ya raba ku na sunkuyar da kaina ina murmushi to magajiya da wane suna za'a mata huduba? malam kasa mata duk wanda kake so a,a rakiya wane suna kike so? malam kasa mata vaba bayan yayi mata huduba na nana safiyyah yace ni kuma gudumawata na bada ragon da za'a yanka Allah ya raya Mana ita""AMEEN"



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:14 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

4⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


BAYAN SHEKARA GOMA SHA SHIDA
Gudu take akan keke har wani tashin tsaye take dan murna tana tsaka da gudu tazo kusa da layinsu kenan taga wasu maza suna nunata suna dariya har ta karya kwana ta shiga layinsu sai kuma ta fito da gudu fitowar da tayi shi kuma wani me mota ya karyo kwana zai shiga layin aiko sukayi taho mugama yayi mata dirar karan mahaukaciya da sauri ya taka birki ya fito yana salati su samari data dawo,dominsu suka taho da saurinsu yauwa dan Allah ku taimaka min nasa ta a mota "ka kaini ina? yayi saurin juyawa ganinta yayi a tsaye "a'a sannu tunda zaki iya shigo motar taho muje na kaiki asibiti kaga mallam bbu ruwanka dani mugu azzalumi dam.....mari da taji ya sauka a fuskarta shi ya hanata karashe abinda zata fada "wallahi bazan yarda ba saina rama "zoki rama mara kunya banza wadda bata san girman na gaba da ita ba bazan sani ba kuma sai ka biyani kekena,da bakai ka sai min ba "malam ka tafi ka rabu da wannan yarinyar dan ba ta da mutunci wani saurayi ya fada ya tafi gidan uwarka,munafiki to wallahi ko kashe ni zaiyi sai ya biyani ina magana ina karkada jikina gaban motar na tafi na tsaya sai dai kabi ta kaina ya juyo yana kallon samarin da suke wajen dan Allah wannan yar uban wacece a unguwar nan? tasowa suka yi daga fanshekara suka sawo nan,kuma gidansu ba namiji sai wani makobcinsu dan fulani amma abu daya zakayi ta rabu da kai babarta tazo nan to dan Allah kira min ita da gudu saurayin yayi cikin layin.wallahi da daban hakkin rai ba da sai nabi ta kanki naga waye gatanki,kan na bashi amsa na hango ummata tazi wajen da saurinta tunda ta tawo yake kallonta har ta karaso nana me ya faru har kika tarawa kanki mutane? umma bifeni fa yayi kuma ya mare ni nace ya biyani kekena wai bazai biya ba kuma wallahi ko kasheni zaiyi bazan bar nan ba sai ya bitani.ko nace ki hakura ba zaki hakura ba wallahi kome zakice bazan tafi ba, dan Allah mallam in kana da wata da ka taimaka ka biya ku shiga muje a sai mata banyi wata wata ba na bude gaban motar na shiga umma ta shiga baya muna tafe bbu wanda yace kala ya juyo yata yanzu zaki yarda muje chemis ne su baki magani na juyo ina haraeansa ni ba yarka ba ce kaje can ka nemi yarka;


πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook


[7/7/2016, 8:16 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: πŸ’˜WAYE SANADI? πŸ’˜

5⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com


Kiyi wa kanwar nan taki magana ta yarda na kaita a duba lafiyarta sai na sai miki sabon lifan ni za kaiwa karya muryar umma naji a fusace ke wai baki da kunya ba haifeki ba amma har ki ke cewa yana karya dan Allah bawan Allah kayi hakuri bbu komai na dauketa a matsayin yata wani wajen sai da babura na gani na juyo ina kallonsa in ba karya kake ba to ga wajen sai da babura muje ka sai min bai ko kallona ba ya karya kwana ya shiga wajen fito ya juyo yana kallon umma amma dai kanwarki ce ko? wallahi nina haifeta to ina babanta? ya mutu Allah ya ji kanshi ta amsa da ameen yanzu kina da aure? mallam me yasa kake ta tambaya ta ban son ki gaza ba yanzu naji wannan amsar iya so sai kiji dalilin tambayar "to tunda babanta ya mutu ban kara aure,yayi magana na bude motar da karfina ka fito ka biyana zaba ka wani tsaya zuba a'a Alhaji nasiru kaine ka dawo Alhaji musa yata nazo sai mata lifan bayan sun gama magana ya biya kudin to ki zo mu tafi sai wani ya hau ya biyo mu da shi a'a aban key din da kaina zan taho da kanki kuma sai dana murguda baki sannan nace eh da kaina din meye ruwanka na fusgo key din na hau na fara tafiya banko bita kan umma na hau kan titi ina zubga uban gudu har na karasa gida.kakarmu na tarar tare da mallam mado bbu wanda na kalla na wuce zan shiga daki naji maganar baba magajiya mara kunya in kika baro uwarta ki kika zo zaki wuce mutane,kafura mai kama da aljana juyawa nayi na zabga mata harara in ke kike xanja halitta sai kizo ki gyara mutum baka kulashi ba amma shi sai ya kula ka dan.....tsawar malam ce ta sa ban karasa ba wato ke rashin kunyar taki ta wuce kanmu har tazo kan wadda ta haifi uwarki to wallahi ki nutsu in ba haka ba zaki ga yadda zamu kare sakarai kai kuma na kula ka kuma naki ja nutsu bazan nutsu ba sai kayi maganin nawa mutum sai sa ido umma ce tayi sallama ta shigo vaba yana ganku a tsaye lafiya? rakiya muda wannan mara kunyar mara mutunci ce daga tambayarta ina ta baroki ta tsaya take zaginmu"



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[7/7/2016, 8:18 AM] πŸ’–Γ„bbΓ₯-GΓ£Γ±Γ’πŸ’–: [6/3, 3:25 PM] β€ͺ+234 814 263 4978‬: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜

6⃣
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜πŸ’˜ πŸ’˜πŸ’˜
πŸ’˜ πŸ’˜

πŸ’–MUH'D*ABBA*GANAπŸ’–
09039016969

www.muhdabbagana.blogspot.com

Dan Allah mama kuyi hakuri ta biyo ni cikin daki nayi dai dai kan gadona tace tashi zamuyi magana umma kunne na yake jafa bata kara kallonta ba ta juya baya wato nana duk fadan da nake miki baya shigarki ke daya ki tada hankalinmu kullum cikin jawowa kanki magan kike bakya tsoron bakin mutane,haba nana wane irin rayuwa ce haka ba kya ganin mutuncin kowa bakya ragawa kowa hatta ni da na haifeki bakya sauraran wa mahaifiyata bakya raga mata bakya kunyar kowa da kowa me ye amfanin haka saboda ke muka bar unguwarmu muka dawo nan amm....'haba umma dan kinga kaka tana fadin haka shi ne kema saki gayan tunda bakya sona bakya kaunata kawai gara na bi duniya'ina maganar ina kuka nan da nan hankalinta ya tashi meye abun kuka kema kin san ina sonki ina kuma gudun bacin ranki amma ke bakya gudun bacin raina shi kenan umma kin dau zigar kaka wallahi wata rana sai na bar muku gidan in yaso ku zauna da wadda kuke kauna yanzu ma ki tashi ki tafi wa ya hanaki sakarya mara kunya.nayi saurin tashi zaune "wai ke kaka dana shigo na kula ki tunda na shigo kike takalata, me ruwanki san ina magana da uwata sai...." kan na karasar kaina tayo zata dake ni nayi saurin direwa ta taga na fice ina dariya.washe gari na yo cefene ina zuwa kofar gidanmu naga mota ajiye tabbas ban mance motar ba data bigeni ce har ma kuma ya maran ya sai min sabon lifan ai kuwa in har gidanmu yazo to sai na rama na duba in dana kurje nayi saurin yin parking,wallahi sai na rama na dau kayan miya na sauka na shiga soron gidanmu ganinsa nayi akan tabarma ummanmu kuma akan kujera har na wuce na dawo me kuma ya kawo ka? gidan ko nan ma kazo ka mare ni.ke kuma me kenan zama a kusa da shi'rankwashi naji ya sauka a sakar kaina shegiya mara mutunci ubanki ya zaunar da ita wadda bata san uwarta da alkhairi" juyawa nayi ina kallon kaka kai kawai na girgiza kai cikin gida tsayawa tayi tana bashi hakuri,haba vaba bbu komai ai yarinya ce ta shigo tana bambami juyowa yayi yana kallonta umma wadda kunya ta rufeta.rukayya baki ban amsa ba kin amince zaki auran? Alhaji kai yanzu zaka iya aurena kana ganin halin yata ko da na amince nasan nana bazata yarda nayi aure na barta ba, a yanzu duk na mijin da zaka aura bazai yarda ka tafi da yarka ba koda ta garice ballantana kaga halin ta kuma gashi ina son yata bana kaunar abinda zai rabamu in har zaka aureni sai dai ka aura nida yata";



πŸ…°bbagana hausa novels @ facebook.
[6/3, 3:25 PM] β€ͺ+234 814 263 4978‬: πŸ’˜WAYE SANADI?πŸ’˜


DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment