Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

 8, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

0⃣1⃣-0⃣5⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tafe suke rike da hannun juna siddik da siyam daya hannunnata lunch box dinshi ne rike a hannunta ,sannu a hnkli har suka iso kofar mkrntar *Prime school* har cikin mkrnta kofar class dinsu t rakashi sannan ta futo tana sauri dan isa makaranta akan lokaci wato makarantar GGSS TARAUNI,sauri takeyi sosai dan gudun kada ta makara ,aikm cikin ikon Allah bata makarar ba tana shiga taga anfara tare yan makara ajiyar xuciya tayi hade d zarcewa ajinsu inda t tadda malaminsu n English language ,kaidar sa ce in dai ya shiga aji to baa shiga,hakan y sanyata neman guri akusa da kofar ajin ta zauna TENSE yake musu duk sai taji hankalinta ya tashi kwata kwata batasan taga malami ya koyar bata ajin musamman malamin English da Mathematics kasancewar duk yanda wani zaima bayani ba kamar malamin ba,shiysa da wuya kiga tayi fashin zuwa makaranta,bbu abunda ke sanyata farinciki fiye da karatu kona islamiyya kona boko ,Allah yyi mata basira indai zaka koyar d ita abu,to insha Allah cikin kankanin lokaci zai zauna akanta,juyowar d malamin yyi ya ganta tayi jagale hankalinta atashe,sai y mata alamun taje,cikin rawar jiki ta karasa atunaninta dukanta zaiyi kasancewarshi decipline master n makarantar tana xuwa ta xube agabanshi ,tare d gaidashi idonta kasa yace ya kike zaune waje baki shigo ba? Cikin in ina t amsa ai danazo n tadda ka shigo shiyaasa,murmushi yayi wanda d wuya kiga malam musa yayi yayi tare d umartarta ta nemi guri ta zauna,yan aji sai wannan y kalli wannan vice versa,abin y matukar daure musu kai dan azaton su mugun duka zai mata shiyasa har yan ajin sun fara murna.neman kujera tayi acan baya inda babu kowa ta zauna ,kasancewar kowa bai yarda ta zauna kusa dashi ba.


Siyam yarinyace mai hakuri da hankali ga basira amma batada kawa dan kuwa duk ajin babu wanda yake yarda ta zauna kusa dashi balle suyi kawance kullum xaka ganta ita kadai tayi jugum tamkar mara lafiya ,inkuwa tsiyar gan ajin ta tashi sai su dinga tureta wannan taja mata dankwali ,wannan hijabi,wannan jakar makarta hade d duddungure mata kai,badan komai ba saboda duk tafisu kokari ta daya take zuwa,daidai d malaman ba haka sukeso ba ala dole suke bata first position badan ransu yasoba ,duk yanda sukaso su yi mata kwangen maki to asauran daliban sai arasa wadda take kusa da ita amakin ,tayi musu zarra fintinkau,koda ranar bada sakamako zakaga ana kiran sunayen waadanda sukaxo n daya a kowana aji ana basu amma gatadai a ajinsu ita tazo t dayar amma ba zaa bata gift ba sai abawa wadda taxo second position ,gadai a result dinta an dadara *1st position*tin abin na damunta har ya zame mata jiki,duk inda dalibi mai kokari yake,zakaga cikin makarantarsu kama daga kan dalibai yan uwansa,malamai d principal duk sun san da zamansu ,amma siyam ba haka bane gareta,koda Quiz competition ko Debate ko External Exams makarantarsu zatai to bazakiga sunan siyam ya futo a jerin daliban da zasu wakilci mkrntar ba,karta kai na waje ,competition ma n cikin makaranta wanda ake tsakanin Houses ko class baa sa ta,intaji anyi tambayoyi sauran daliban sun kasa amsawa sai taji tamkar ta daga hannu ta bada amsa,koda tayi hakan bazaa bata damar fadaba,sai abawa wasu damar kuma ba daidai suke bada amsar ba,sai dai t zamo yar kallo,tin hkn na damunta harta fauwalawa Allah.

Yau ma tamkar kullum an kada mutu break wato lokacin cin abinci ,siyam n xaune a aji ta futo da pure water dinta da abinci tanaci dan ko futa batayi daga ajin sai da babban dalili ,inta shiga aji to sai an tashi sannan,haka malamai sukai ta shigo musu suna futa har lokacin tashi yayi t dauki jakarta sai waje tana tafe cikin sauri dan isa makarantar su saddik cikin ikon Allah lkcn aka tashesu ta rike hannunsa suka tsaida mota sai gida,mai gadi suka tarar abakin gate ta gaidashi ,kamar dole ya amsa,yake sanar d siyamar cewa hajiya tace anjima ki shirya ku tafi islmyya ta futa sai yamma likis zata dawo,ta amsa da to baba,tsaki y bita dashi ,shi dai harga Allah ya tsani yarinyar nan da yana d ikon da zaisa a kore ta adauki wata da yayi,ikon Allah kaji hardasu baba maigadi,shima d yake cin arziki kenan ina ga yaran gda.

*ku biyomu danjin wacece Siyam da taskun rayuwar data tsinci kanta ciki*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

0⃣6⃣-🔟


Malam yusuf sani haifafen garin katsina ne, yana da rufin asiri dai dai gwargwado inda yake danyi kasuwancin sa a garin kano, kasancewar bashi da hainci ga amana yasa yake ganin budi ta ko ina a cikin harkarsa a cikin wanan hali ne ya gina gidan sa dai dai misali a cikin garin kano, a unguwar rijiyar lemu ana cikin haka ne ya hadu da Asabe tazo siyayya cikin kasuwa, nan ya tambayi sunan ta bayan ta gama tare da adress din gdan su, ba musu ta bashi adress din ta fda mashi tana zaune a tudun wada sukai sallama akan zai zo gdan su bayan ya rakota bakin titi ya yasa ta a daidaita sahu ta tafi gda, tin daga ranar soyayya mai karfi ta shiga tsakanin yusuf da Asabe, watan su daya Yusuf ya dage akan sai ya aiko da iyayensa gdan su an kawo kudin auren su, sanda Asabe taje ma da iyayenta batun yusuf sun ji dadi sosai, suka amince mashi da ya turo iyayensa, sanda Asabe ta sanar dashi murna yayi sosai, a cikin satin ya kama hanyar katsina dan sanar da iyayen sa, sosai sukai farin ciki da jin batun dan nasu sannan suka yanke akan zasu zo gdan iyayen asabe a karshen wata kuma har da sa rana za ayi

Kamar yadda iyayen yusuf sukai alkawari sun je gdan su Asabe, kuma sun samu karramawa ta musamman nan suka bada kudin aure da sa rana,aka saida rana nan da watanni uku masu zuwa, sosai yusuf da Asabe sukai murna lkcn da suka ji lbrn sa ranar su

kwanci tashi ba wuya wajen Allah yau saura kwana biyu a daura auren su, ba ai wani karya ba da ga duka ban gare biyun,

Yau ta kama jumaa dubban jama'a suka shaida daurin auren Hauwa'u (Asabe) tare da angonta Yusuf akan sadaki dubu ashirin, da daddare aka kai amarya gdan ta dake rijiyar lemu, watan su tara da aure Asabe ta haifi namiji, ranar suna yaro yaci sunan kakansa sani suna ce mashi (baba karami) sosai yaron ke samun kulawa wajeniyayen nashi, baba karami na da shekara biyu asabe ta kara samun wani cikin, lkcn da cikin ya isa haihuwa ta kara haihuwar namiji ranar suna yaro yaci sunan mahaifin asabe isma'i suna ce mashi (malam) haka rayuwa ta cigaba da juyawa cikin jin dadi ga iyalan, mutuwar mahaifin sani ce yay sanadiyar komawar yusuf katsina tare da iyalensa bayan yq sai da gdansa na kano ya cigaba da kasuwancin sa a grn katsina yana kula da mahaifiyarsa tare da iyalansa, ba laifi yana samu sosai, ana cikin haka ne wata rana ya hadu da khadija, lkci guda yaji santa ya shiga zuciyarsa duk yadda yusuf yaso ta kulashi taki kula shi dole ya hkra, wani mutum ya gani a gefe yana zaune, ya tambayeshi ko ya san yarinyar da ta wuce, nan mutum ya shaida ma yusuf sunan ta tare da kwatancen gdan su, sosai yusuf yaji dadi, bayan kwana 2 da haduwarsu yusuf yazo ya sanarma da mahaifinta yaga yarsa yana so, shine yazo neman izinin fara zuwa zance, sosai Mahaifin khadija yaba da tarbiyar yusuf, nan yay masa izinin fara zuwa
Tin daga ranar da yusuf ya fara zuwa zance bai bar wajen ba sai da ya tabbatar da khadija ta fara sanshi ba a dauki tsawon lkci ba aka saida ranar aurensu, tin da Asabe taji yana neman aure ta tayar da hankali masifar yau da bn ta gobe da bn amma kwata kwata baya kulata, kasan cewar tana da tsohon ciki haihuwa yau ko gobe ya sa yusuf in tana masifar yake kyaleta a tinaninsa duk zafin kishi ne kuma ga cikin da take dashi a haka akayi auren khadija da yusuf ta tare a gdan sa, tin da khadija ta tare daga kuma yadda yusuf ke rawar kafa akan ta yasa Asabe ta kara tsanarta

Satin khadija uku da aure, asabe ta haifo yarta kyakyawa aka sa mata maryam, sosai yar ke samun kulawa wajen iyayen nata da kuma yayenta maza, duk yadda khadija ta so ta dauki maryam asabe bata bata kullum zaginta takeyi baza ta tqba mata yarta ba, kasan cewar khadija macace mai hkri yasata take sharewa

Watan khadija hudu a gdan yusuf ta samu ciki, tinda asabe ta gano karamin cikin da khadija ke dashi hankalinta yq tashi, hankalinta bai kara tashi ba sai da taga yadda yusuf ke ta rawar kafa akan cikin kamar baa taba haihuwa a gdan sa ba, nan fa ta fara tunani me zatq yi ma khadija tare da yar da zata haifa


*Ku cigaba da biyo mu dan jin cigaban lbri*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*

1⃣1⃣-1⃣5⃣

*Dedicated to oll members of Musan juna OHW*😍

Matsanancin kishi mai zafi asabe ta dorawa khadja,bude idanu bataso tayi taganta,b ma abinda yfi kuntaka mata takaici irin baiwar kyawu d Allah yayiwa khdj,irin matannan ne masu hasken fata da diri mai daukan hanklin mazaje,duk inda t juya hips dinta ke jujjuyawa,atakaice irin matan nan d akewa kirari d full option a turance wato komai yaji.

Asabe ta dau aniyar cewa inhar tana numfashi khdj bazata haihu a gidan ba ,koda zatai yawo tsirara ,rigjigabji hanklin malam yusuf tsaf ya koma kan khadija ,hakan yasanya asabe shiryawa zuwa gidan kawarta mairo karansu(currency) kawar tace tun suna yanmatanci mairo irin hatsaboban matannan d duk wani boka in ya tunbatsa to tasan d zamanshi dan kuwa in kaganta to dga ina kike gdn boka ci kaji ko boka mai bakar fata dss,asabe bata ganin gabanta tayiwa malm yusuf sallma cewa t tafi duba mahaifiyarta,saboda idanunta y rufe tama mnta abun da y rabata d kawarta mairo karansi abaya ba ,isarta kofar gdan batai wata wata ba ta danna kai cikin gidan ,yanmata gurguxu ta samu zaune a palor din mairo ,tayi sallama bbu wadda t daga kai ta kalle ta balle tasa ran zaa amsa mata sallamarta ba ,wani saurayi ta hango tsakiyarsu shine y amsa mata,nan take tanbyar hajiya mairo na nan ? Y amsata da tashiga wanka yanxu zata futo tare d umartartata shigo t zsuna dan jiran ta,kujera ta samu nesa dasu t zauna,saurayinne y tashi tare d lekawa dakin y sanarwada hajiya marsy tayi bakuwa,lokacin tana kokarin sanya bra,ba kunya ko hanzarin ta rufe jikinta batai ba ahka suka gama mgna tace tana zuwa,abin mmki y bata wacece zata doko mata wannan sammako haka,y kamata koma wace t fara sanar d ita a waya kafin ta ziyarceta.

Shikin kammala shiri ta futo palo cikin faraa ,yanmatannan n hada baki kowacce n gaida uwar dakinsu,bata kula da asabe dake zaune can nesa dasu ba,tace Ameer kace nayi bakuwa tana inane? Da Hannu ya nuna mata direction din d asaben ke zaune,tsi zatan idanunta gixo sukai mata sai data kara rufesu hade da murzasu sannan t tabbatar asabence wata shegiyar shewa ta saki tare d mahaukaciyar dariya tamkar yar kwaya ,sannan tace yau asaban yusuf ce a gudana , tinda n ganki gidana lallai yusuf y miki halin maza,ai n gya miki idan dadi baisa kin nemeni ba ,wahala zatasa ki nemeni,halin dan akuya ya miki shiyasa kika taho neman dauki ,asabe dai tayi shiru tana sauraren sababin d kawartata kemata,badan komai ba sai dan itadai neman dauki take dan haka zata jure duk wani wulakanci d mairo zata mata indai zata taimaka mata,dan rabanta d samun kwanciyar hankali tin kafin malam yusuf y kyallaro khadija,bayan t gama mata sababi sai tace meke tafe dake ? wasu zafafan hawayene suka fara kyalayota daga idanun asabe,ganin hka yasa jikin currency yin sanyi,duk jamaar falon sun xube musu ido ganin mata n kuka,hannunta mairo taja suka nufi daki ,tanbyar duniya mairo tai mata b amsa ,karshe tace ko Romeo din nakine y rasu? Sai awannan lkci ta bata amsa da a'a,aure y sake ya juyan baya ta fadi hka cikin muryar mai sanya karsashi azuciyar mai sauraro,tsaki tayi tace inban da abinki meye n tada hankli dan ta wannan kankanuwar matsalar da batafi pinch of salt ba,indai wannan ne mtsalarki nan d lokaci kankani xaki shiga cikin farinciki,mairo ce ta fara maganganu kamar haka,dama ai ke kika gujeni dan kin auri yusuf tamkar wadda t auri gwamna ko shugbn kasa,gashi yanxu n ganku a rana tin ba aje ko inaba,naji a tallan fulani kin haihu,bbyn ce a bynki ?/Allah y raya ko iya amsa batai ba saboda itadai btada nutsuwa,nan mairo t shiga kwantar mata d hnkli tare d alkawarta mata insha Allah komai yazo karshe aninda zata ce mata ta tanadi kudi masu dan nauyi nan idanun asabe yayi wuri wuri inazata samo kudi haka ganin halin tunani da asaben t shiga n mafitar inda zata samo kudden d mairo tace t tanada,ganin halin data shiga yasanya mairon cewa karki damu aminiyas kiyi kokarin ki samo 10 k koda yafi hka na miki alkawarin cika miki sauran b dan komai ba sai dan samun kwanciyar hanklinki


*KU BIYO MU DAN JIN KO HAKARSU ZATA CIMMA RUWA KO KUWA?*
[26/08, 8:07 p.m.] Ayush Iliasu: *MAI BAKIN JINI*

👽
👽👽
👽👽👽
👽👽👽👽
👽👽👽
👽👽
👽

*WRITEN BY*

*AYUSHA ILIASU*
*AND*
*SHAMSIYYA SALIS*


1⃣6⃣-2⃣0⃣

Godia sosai asabe tayima mairo, "karki damu kawas ai ana tare daman ke kika yada zumuncin mu" amin afuwa amma insha Allahu daga yanxu bazan kara barin ki ba nima sai yanxu na gane kure na"
"ba komai ya wuce, yanxu ki shirya gobe sai kizo muje wajen bokan ki shirya sbda tafiyar tamu mai tsayi ce, ina fatan zaki dade sosai a kano kan ki koma kt din" eh zan dade sbda yana tattalin matarsa ai bai hana ni zuwa ba, dana ce mashi zanyi sati, haka yace Allah ya kiyaye kawai" dariya mairo tayi ai halin mazan ke nan" ta fda tana mikewa waje ta rakota har bakin kofa sannan tayi mata sallama ta tafi


Washe garin bakwai a gdan mairo tayi ma asabe, ba tare da bata lkci ba suka kama hanyar tafiyar su, tafiya sosai sukai cikin wani daji, sosai asabe take mamakin yadda mairo tasan wannan daji mai nisan gaske ga kuma duhu, "wai har yanxu mairo ba mu karaso ba ne" eh amma mun kusa karasawa" ba suyi tafiyar minti talatin ba suka karasa bakin wani katon dutse, a hankali suka dinga zagaye dutsen har suka iso wani kofa a jikin dutsen kasa kasa mairo ta tsugunna sannan tajanyo asabe itama ta tsugunna,kirari ta fara suburbudowa wanda ba asabe ba ni kai na sai da nai mamakin wadannan kalaman dan ba'a gane komai, wani mutum ne ya bayyana gaban su a firgice asabe tayi baya mairo ta janyo ta

wani katon mutum ne baki fuskarsa ya cika ta da zane bbu komi a jikin sa sai ganye da ya lulube gabansa, "ran boka ya dade, daman kawa tace muke tafe da ita tqna cikin damuwa sosai shine na kawo ta wajenka, dan nasan kai kadai ne zaka iya yaye mata wannan damuwar da take ciki" wata muguwar dariya yayi ba asabe ba ita kanta mairon da ta saba zuwa sai da ta tsorata dan jin dariyar ta

"Mai kuke so ayi muku an shaida min kan kuzo akankishiya ne, me kuke so ayi mata" daman boka so nake a zubar mata da cikin da take dashi kuma ina so a dora mata *bakin jini* duk wani nata ya tsane ta" dariya bokan ya karayi, " an gama zaku bada dubu talatin a fara aiki za a siyo bakar akuya sannan za a siyo mujiya idan an siyo za'a yi aiki da ita, amma duk a cikin kudin ku yanxu zan baki wani turare ki tqbbata ta shaki turaren indai ta shaka toh sauran aikin zan kara sashi ki bamu nan da kwana uku bacin kin shaka mata turaren zaki ga aiki,sannan kuma wannan ya mika mata wata kulli, ki tabbata kin saka mata a kofar dakin ta ta tsallakashi, mudum ta sallakashi cikin dake jikin ta zai zube, kuma duk cikin da zata yi ba zai wuce wata biyu ba zai zube" godia sosai suka yima bokan bayan sun ajiye mashi kudi sannan suka tafi,a gajiye suka sauka gdan mairo a falon ta suka yada zango abinci da ruwa wata budurwa ta kawo musu,bayan sun ci suka shiga sukayi wanka
"gaskiya kawata bani da bakin godia gare ki kin min halacci sosai bazan taba mntawa" karki damu asabe ai ana tare, yanxu yaushe zaki koma kt din kinga gwanda ayi kokai cikin hanzari" gobe insha Allahu zantafi da wuri 12 ma a kt nakeso tamun," Allah ya kaimu goben nan sukayi sallama ta tafi gda, da sassafe taje tayima mairo sallama, sannan ta kama hanyar kt, karfe 11 a gda tayi mata, sosai tayi mamakin ganin yusuf ya zage yana tayi ma khadija aiki a gda ranta ba karamin baci yayi ba dan tin da take dashi bai taba yi mata haka ba sanda ta tuna kuma da taje wajen boka sai zuciyarta tai fari kal, "sannu da aiki mai gda" yauwa asabe naga kin dawo yau keda kika ce zakiyi sati" wlh naga jikin umman da sauki sosai shiyasa kawai na dawo" Ayyya Allah kara mata lpya, Amin ta fda tana shigewa dakin ta,

Yusuf bai bar gdan ba sai kusan laasar, yana fita asabe tayi dakin khadija tayi ko sa'a ta zaune a bakin kofa, "sannu da zuwa aunty ashe kin dawo" khadija ta fda fuskarta dauke da murmushi sanda ta gano asabe, "eh na dawo tin dazu" ya jikin umma" jikinta da sauki, daman lekowa nai na shaida miki na dawo" asabe ta fada tana juyawa, ita kuwa khadija baiwar Allah sai mamakin asabe takeyi dan duk iya tsawon rayuwarta a gdan basu
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment