Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

SANADIN I PHONE 7
Na Imam Abdullahi Usman
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyarci shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

SANADIN I PHONE 7
Part 1
[06:06Am] {22/10/2018}
..*..
..@..
Written By Imam Abdullahi Usman
{journalist}
...@...
12:02 na rana. Jerin gwanon daliban sheak adam keta
zirga zirgar komawa gidajensu. Daga gefe guda ni da
friend di nane jamilu. Wanda qarfi da yaji ya maida
sunansa Jameel ko kace j boy. Kaf fadin makarantar he is
my best friend. Sakamakon halinmu yaxo daya. Nason
qarya da abun duniya.
Hira yakemin game da tsadaddiyar wayarnan i phone 7
data fito "yar zamani. Ha ka dai mukayta hirar har zuwa
lokacin da muka rabe. Jboy dan tekune ni kuma ina
Cilankori.
Sallama nai gami da kutsa kai cikin dan madaidaicin
gidan namu. Mamana dake fama hada abincin rana ta
amsamin cikin fara'a. Ban kuma bi ta kanta ba. Nai
wucewata dakina. Dan na lura yauma shinkafa da wake
take dafamana. A lokuta da dama takaicin cimar gidanmu
yana damuna. Shidai Abba bazai yi kokari yayi kudi koma
yanene ba ? Na doka tsaki dai dai lokacin da nafito cikin
shirin uniform din boko. Gdss matsango.
"isubu, baza dakata in soya manjan ba ? Na jiyo muryar
mamana tanamin magana. Juyowa nai na kalleta. Gami
da buga kafa. "wow mom, can't u call me yousief? Wlh na
tsani ISUBUN nan sai kace wani kayan wanki ?" ina gama
fadin hakan nai ficewata.
Mama girgiza kai tayi. Hakika lamarin yaron nan yakai
mutuka sam bai ajiye kansa inda allah ya ajiye shiba. Wai
turanci yake mata ? Aiyukanta taci gaba dayi. Ai yanzu shi
ba yaro bane. Shekaru 17 ai ba wasa bane.
Kada naje bakin gate ana taran late comers bansha suffer
ba. Kasantuwar ina da sheak Adam's ID card.
Malamin gov't ne a class din mu. Wanda idan dai ya riga
ka shiga class you're sorry.
Ji nai ana kwalamin kira ina juyawa naga friend di nane
Smart Sadam. Koba komai sadam yanayimin rana dan
wayarsa nake ara idan zan dau selfie ko kuma idan zanje
wani waje. Dan ko karen haukane ya cije ni bazanyi
gangancin zuwa wani waje da nokia asha taba wanda taji
jiki, amma sabida tsiya da talauci Abba ya kasa sayamin
"yar android din nan .
..@..
Journalist din kune.
SANADIN I PHONE 7 Part 2
{07 : 16}
[23/10/2018]
*'':
written by Imam Abdullahi Usman
{journalist}
*'':
juyawa nai fuska ta dauke da murmushi na nufi wajen
smart dake tsaye. Tun kafin na karasa wajensa ya taho
aguje gami da hugging dina. Murmushi mukay atare gami
da sakin juna. Yaja hannuna gefe muka fada class dinsu,
sakamakon ba malami. As usual, students din kowa
harkar gabansa yake. Gefe guda muka koma a kusurwar
ajin muka zauna.
"my guy tun dazu nake ta tsumayenka kaki kazo " smart
sadam yace dani.
Murmushy nai "kasan yau akwai waccar gantalin ? To
saida naje" nace dashi cikin takaici, dan ni kam gaskiya
nagaji da zuwa islamiyyar nan. Ai yakamata zuwa yanzu
abba ya barni. Koba komai ai nasamu na kare yawa....!
Smart ya katsemin tunanina gami da cewa "ni yukreex
har yanzu wannan pinominone phone din ne a
hannunka ? Tambayar ta hasalani dan yariga da yasan
komai. "eh" kawai na iya cewa dashi. Ya dan gyara zama
gami da cewa "idan mun tashi daga skul kazo gidanmu
yau, zanyi suprising dinka "
"suprising ? Na maimata kalmar. Wani tunani ya ɗarsu a
zuciyata. "Ok badamuwa zanzo nace dashi"
dai dai lokacin aka kada kararrawar ficewa sallar azahar.
Dan haka muka bi sahun "yan uwan mu dalibai muka
fice. Nida smart.
Gefe guda muka ja muka tsaya gami da kafa wata chaptar
dan bamu fiye yin sallah koda yaushe ba. A gidane dai
ban isaba sai an sani dole nayi. Amma anan skul i have,
my freedom 2 do all my whishes.
Sai da aka kada kararrawar komawa class muka rabe da
smart.
Class din mu na wuce da buks dina. Iya "yan clip din mu
na kula. Dan kaina kauri yake, bakowane shege nake
kulawa ba. Acewata wai faɗowane. Hakan nema yasa ake
describing dina as arrogance, niko ko ajikina wai hakan
wuta nake. Sabida nasan na musu zarra. Ga english da
arabic a bakina uwa uwa ba ga tsantsar kyau irin na
fulanin asali. Maganar ja kuma a 6angare karatu readers
kunsan dai fulanin asali ya suke ?
Recopy na soma yi na note din gov't dan malamin yafini
hawu. Niko ko kadan bansan abunda zai sanya ai
disgracing dina infront of d class ai fadawace.
¤:*@*¤
a gurguje na ci abincin rana na. Na fada wanka. Lokaci
kankani na shirya cikin wando 3 quearter da fari da
rintsin pinck haka t.shirt din jikina. Plat shoe wanda abba
ya sayamin a sallah na zara.
Mama tana kitchen dan haka nai wucewata odoji
unguwarsu smar.
A kofar ru6e66en gidansu na tarar dashi yana jirana.
Welkomin dina yai gami da jana dakinsa dake manne
ajikin gidan.
Na zauna kan katifa daidai lokacin da smart ya mikomin
wata tsaleliyar phone kirar k7, ya ciremin pattern din,
abun mamaki shine pic dinana a walpaper'n phone din.
Rapers din kudi "yan dari bibbiyu ya watsomin gami da
zama dap dani. Yace "my beauty wannan duk naka ne. Na
baka su halal malal. Arazane na dago idanuwana ina
kallonsa cikin mamaki. "mybeauty wannan somi ta6ine
idan har zaka yarda in dora ka alayi. Kallo na kuma
jefamasa ya ci gaba "zamani ya wuce da zaka zauna allah
yai maka attractive nature kana dukushe kanka,
anadamawa babu kai a duniyar jin dadi." kallo na kuma
binsa da shi, yaci gaba "...!
..@..+:..@..+
journalist din kune.SANADIN I PHONE 7 part 3
=>
Written By Imam Abdullahi Usman
=>
deducated 2 Musa Hamza
=>
ya cigaba "idan ka amince ka hau layi, zaka huta. Gidama
sai dai su naima daga wajenka badai ka nema" nikam
harga allah ban fahimci me yakeson cewa ba. Dan haka
nadago manyan idanuwana na dubeshi dasu gami da ce
"wane irin layi kuma ? Smart. Kasan dai bazan iya aikin
wahala ba?
Smart yai wani killer smile, gami da matsowa kusa dani.
nan take ya warwaremin maganarsa cikin sassaukar
hausa. Jiki nane ya kama rawa. Duk rawar kai da fitsara
irin tawa sai na nemi kuzari na narasa. Lokaci guda na
mike tsaye. ya zubamin idanu. Kudin da phone din na
watsar gami da yi masa kallo cikin tuhuma. "yukriz idan i
I PHONE 7 kakeso zaka sameta a wannan harkar"
muryarsa ta katseni min juyayin da nake.
Murya na rawa na nuna shi da yatsa. " kai a ganinka
SANADIN I PHONE 7, sai na watsar da kaina SANADIN I
PHONE 7 inkai kaina ga halaka ?
Murmushi yai gami da mikewa tsaye yai facing dina.
"dama nasan za'ay haka. Yusup dole kai taurin ka daga
farko, dama haka tsarin yake. Koni da kake gani kafin
insan me duniya take ciki sai da nai taurin kai. Amma da
naga babu sarki sai allah yanxu gani nan. Kar ka damu
wannan harka secret ce ba kowa zai sani ba. " ya fada
gami da lura da yanayina wataki yana hasashen ko yai
nasarane ?
Matsawa nai na ra6a ta gefensa zan wuce " na baka 2days
kaje kai nazari, kafin nan zamuy chat a facebook..!
Tuni nai ficewa ta daga dakin
bansan ya akai ba sai gani na nai a gidanmu. Dakina na
shige gami da kwantawa kan katifa. Na afka duniyar
tunani.
..=..
Journalist din kune
SANADIN I PHONE 7 karshe
=>
written By Imam Abdullahi Usman.
=>
Deducated to All my Friends.
=>
=>
kwantawa nai na soma tinani. Amma kwata kwata bansan
tunanin abu daya da nake ba. Sakamakon kwakwalwata
ta cunkushe. Hakika da kam ina da SON ZUCIYA amma
duk da haka inaji, ina gani, baxan iya 6ata duniya da
lahirata ba.
Lokaci guda na mike gami da nufan dakin mamana.
Azaune a bakin gado na sameta tana nade kayan wanki.
Sallama nai gami da karasa gareta na fada jikinta hade da
sakin kuka mai ta6a zuciya. Nadama duk ta lullu6eni.
Mama ta rungumeni daga bisani tajanyeni daga gareta.
Kasa na dawo na durkusa. "mama dan allah ki yafeni duk
abubuwanda nai miki." nace da ita.
Hannuwa na ta kamo gami da dagoni "yusup na yafe
maka duk laipukan da kaimin" tace dani.
Wani kukan na kuma fashe. Gami da yi mata alqawarin
na sauya daga yukrixy na dawo yusuf.
Nan take ta nuna farin cikinta daga bisani na zayyano
mata bala'in da ke gabatoni.
Mama ta shiga damuwa a ranar. Dan tun da nake banta6a
ganin damuwarta kamar haka ba.
Daga bisani na kwantar mata da hankali gami da yin
alwala domin tafiya masallaci.
Daren ranar rayashi nai ina salloli dan naiman rahamar
ubangiji. Da asuba kuwa na riga baba halartar masallacin
asuba.
Karfe 6 ina zaune a daki babana ya shigo dakina. fuskarsa
cike da fara'a . Bayan na gaishe shi yake dani "yusuf, naji
duk abin da ya faru, ngd wa allah daya kiyaye ka. Allah ya
qara karfin imani." Ya dan dakata. "yusuf inaso ka hada
duk wani tarkace naka da kake amfani da shi. Karfe 7 xan
kaika yola da zama wajen baffanka. Mun gama magana
da shi. Bawai dan banason ka zauna dani bane. A'a. Kasan
yanayin zaman nan da can ba daya bane. Uwa uba kuma
kasan yadda tsarin baffan ku yake. Idan ka kwantar da
hankali zaka ji dadin can sama da nan. Kasantuwar can
kaga family house din mune. Baka da abokan mu'amala
sai "yan uwanka. Ina maka fatan alkairi."
yana gama fadan hakan ya juya gami da ficewa. Nikam
tunda naji batun zuwa yola farin ciki ya isheni dan nasan
zan dan sarara anan fiye da can. Na kudurta araina xan
yada komai na maida hankalina akan karatuna yadda ya
kamata.
Zamana a gidan baffan yola zamane mai dadi. Private
schools din da "yayansa sa'anni na suke zuwa. Mansoor
da rufa'i nan ya sanyani. Islamiya da boko tare muke
zuwa. Abin yayi kasantuwar duk classes daya aka
sanyamu.
Haka muke karatun mu cikin lumana. Da kaunar juna.
Banda wata fargaba.
Iyayena kuwa muna waya kuma mukan ziyarcesu
duaring holidays da su mansoor. Yanzu kam mun zama
smart guys nida su mansoor. Bamu da friend ko daya.
Mu kadai muke rayuwarmu. Kayan sawarmu iri daya
haka wayoyin mu. Hatta takalma kuma dama kamar
baffa nayo. Dan idan kaga baffa da abbana cewa xakai
baffane mahaifina.
Yanxu haka muna sss 3 a boko. Mun maida hankali kan
jarrabawar da ke gabatomu.
Burin mansur shine ya zama injiniya. Rufa'i doctoring
yake so. nima medicine ne burina. Friends sai ku tayamu
da du'a'i.
=>
Alhamdulillah. Anan na kawo qarshen wannan labari. Ina
gdy gareku friends for you concern. Sai mun hadu a
sabon buk dina. Title SATAR ZUCIYA.
=>
Thanks you all
=>
#journalist_din_kune_SANADIN I PHONE 7
Na Imam Abdullahi Usman
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyarci shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters

Please Login or Register in order to submit comment