Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tsufa ni banxan auri tsoho ba ta karasa mgnar da dariya ga hawaye a fuska iyya ma murmushi tayi ga hawaye a fuskarta

yusra da sauri ta koma dakinta dukda bbu wanda yasan taxo godanta ta fada kuka tasaki me ban tausayi kowa na gidan ne yake bata tausayi dan kamal akwai baikonci gasan bada dariya

turo kofa taji anayi yasata saurin goge hawayen nata dan tasan kamal ne

a kanta ya kwanta dan yasan yanxu xata turesa wae yafiya nauyi.

aiko turesan tayi nifa bantaba ganin matar da take cewa mijinta yana da nauyi ba se ke... xaune ta mike shi kuma yana kwance yada ta rure sa

kuma janta yyi ta koma ta kwanta san nn ya matso da ita ya matse washi tace kai komai se kayi mugunta ni bataba jin anyiwa mutum kiss baki ya kumbura ba se a kaina yar rugumar nn ma kulum se gashina yyi kara
dariya yyi sosae yadda ta dage da gaske take

san nn yace duk da hk kinajin dadi tunda kema kina tayani

turesa take sonyi ta kasa Allah kamal baka da kunya nifa yayarka ce kuma Antyn ka..

be bari ta karasa ba ya hade bakinsu
hannunsa ya tusa cikin rigarta shagalinsa kurum yake yau kam bata ko musaba sede bata tayasa ba dan ta tsorata ran nn
a yunwace yake komai da xafi2 yyi nisa sosae yaji ana buka kofa cikin jarumta yana maida numfashi yace wa..ye.. har yanxu be daga taba

yaya kamal dad yace wae ku ake jira yusra ce tayi saurin cewa gamu nan xuwa samira

komawa xeyi ya ci gaba da gashi tace su dad fa suna jiranmu muyi brkfs kuma kaga ana gamawa xamu rakaka

shareta yyi yaci gaba ka bari mana se sun gane

idonsa dasuka kankance ga wani irin ja da sukayi har abin ya bata tsoro
ki bari wan nn cefa dama ta karshe dan nasan rabani dake xasuyi kabar kadan xan kara kwata2 baya cikin haiyacin sa dan bema san me yake fada ba

to naji kaxo muje in mukayi brkfs kafin su gama shiri se muje dakin ka
yasan wayo take sonyi masa sauka yyi daga kan gadon xe futa tayi saurin tsayar dashi hk xaka futa ta ? taso tana gara masa rigar tasa duk ta cukurkude ga botiran duk sun cire lips nata yake kallo ya kama hips nata har ta gama
jeka to nikuma xanxo daga baya..

kowa na gidan beyi wani karin jumalo na dadi ba hasali ma abincin cacakala kawai suke

jika bbu gwari suka rakayi masa rakiya filin jirgi ko a mota yusra taga ta kanta

seda mom ta kwankwasa musu kofa tukun ya bari suka fito yana rige da hannuta kagam jikin kowa ya mutu iyya da samira anata kukan rabo da kamalu

karfe 8:30 jirgin su kamal xe daga

saura yanxu 15 mns ya keta haxo
har amfara cigiyarsu su xama cikin shiri

kamal baya ganin kowa a gurin se ita rugomata yyi sosae ya hade hancin su guri daya ya lumshe ido ki kularmin da kanki na baki amar kanki karki dinga yawo ke kadai ko mutum daya kinemi securityn daya karkije ko ina harse kin gayami banda yawo da gyale katon hijjab xakina sawa
kiss ya kai mata baki baya tayi da mutane ba a gida mukeba... hawaye ta gani idonsa kukan da take boyewa ne ya botsare kuka suke yana rigume da ita

mom mota ta shige dan wani kuka me cinye farin ciki take tunda ta haifi kamal betaba tafiyar sati daya ba

dad da abba suma dauriyar suke dan yaran sun basu tausayi sosai samira ta tafi gurinsu da gudu ta anan suka durgushe suka rugumeta suka ci gaba da kuka

( suma yan fasaha wrtrs ba'a barsu a bayaba wajen suburbuda kuka abin tausayi 😭)

mamace me karfin halin basu baki
ta lallaba kamal ya shiga jirji
seda su kamal suka daga tukun
kowa ya shiga mota cikin jimami da kadaicin kamal din

*kuyi hakuri aikin sauri*
*wacen page din ba* *various bane*
*virus ( gwayar cuta)*
pls a ashare ~various~


by
FASAHA WRITERS 🖊🖊

4r cm
08161594233
[1/29, 12:33 PM] ‪+234 812 621 1372‬: [1/13, 10:48 PM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯**DALIBI NA*🕯

71 to 75

by
Anty Rukie(mmn Abdljl)
&
Halima Auwal


BAYAN SHEKARA DAYA

abubuwa da yawa sun faru ciki kuwa harda karatun kamal ya dage sede xuciyarsa tana cikin radadi, axabar rashin matar tasa yasaba da komai banda rashin nata

hkma gidan su kamal bbu wani walwala sosae tunda dama shine walwalar tasu duk wanda ya xauna da kamal baxece ga fushinsa va
yusra batasan ta damu dashiba seda baya nn har kuka take wataran na rashinsa ya sangarta ta da natanciyar soyayyarsa
ta kan shiga nushadi duk lkcin data tuna bidirin d kamal yyi a jikinta
kulum se suyi hirar kamal bbu ranar fashi

be barin kunneta ya huta kulum suna waya ko chart
inde yana free to ita xe xamar da ita bussy
kalaman sa cike da maitar son kasancewa da ita ko nuna tashiga hannu to bbu sassauci tun tana ganin rashin kunyarsa d jin kunyar kalaman nasa har ta saki jiki take dan bashi amsa kadan hk yana yimasa ddi kuwa

yusra ce kwance a kan katon gadonta tana waya da dukan alamu wayar nayi mt ddi
idanunta lumshe ta daura filo akan cikinta

_ina ganin rashinki yanason tabamin kwakwalwata_
_wataran inta surutu ni kadai_ _na kasa sabawa da rashin naki_

kulum xancen ke nn yana gaya mt irin mugun missng dinta da yyi
ita kuma tausayi sa takeji sosae
_ka kara hakuri mana_ _ai kamar yaune xaka dawo mu dawwama tare_

tanajin sauke numfashinsa da kwafa

_hmm ai saura wata 6_
_su dad suxo xan ce kuxo tare_

_ni ba xanxo ba gaskiya_

shagwaba yasa mt
shifa se taxo

_baxaki kawo wa dalibin naki ziyara ba_

asra! asra!! iyya take fada har ta shugo dakin
yau naga duniya inji iyya da take tsaye kan yusra dake waya
akan kina waya kika kasa yin karin kumallo

dariya kamal yake ta waya dan yaji iyya sarai

taji kamal yana cewa
_bawa tsohuwar nn waya_

mika mata war tayi batare da tace komai ba
kuma ni sunana yusrah ba asra ba ( kamar dole seta kyara mata)

kamaluu yaron kiriki ya karatu ko gaisuwar bata bari ya gama amsawa ba ta daura da cewa yamasu jajayen kunnuwa ( turawa)

dariya kamal yyi tukun yace yar tsohuwa ai kyabari mu gaisa ko

ita de yusra dakin ta bari tayi gun mom

cikin kunya ta gaida mom da dad din
ta hada brkfs dinta tayi gaba.
^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°
*U.K*

wasu matasa muka gani su uku
blck American ne masu ji d kansu dukda suna bakake hk be hana musu kyau ba
( tare muka waro ido nida halima
halima tarigani mgn Mmn Abduljalal wan nn basu kamal bane eh sune to inkamal ne biyun fa kamar nasan su a gida nigeria)

wasu kyawawan yan mata ne suma su uku
sewani karye2 suke suturar jikinsu bbu maraba bbu

tun daga nesa kamal ya hangesu fuskar nn ya daure tamau kamar batasa ba.
ko kallonsu beyiba yyi gaba suda samarin biyun suka tsaya

bayan sun gama suka same shi bakin mota yana jiran sun
kamal ka dena abin da kk eulakanci bashi d ddi wani harara kamal din yyi wa me maganar san nn yace to menayi ai kasani kasan Allah bash ( 😳bash kuma) duk macen dana tsaya da ita ninasan yaudarar ta xanyi dan yadda nake ganinka hk nake ganinta
bari nayi maka katt! bash wlh mace ko tsirara xatayi a gabana baxanji komai ba mace dayace... be karsaba ya lumshe idonshi
shashin jaddawalin jikinta yake yake hagowa san nn ya bude idonun nan fal shauki d ishikin matarsa wani irin kewarta yyi masa xiyara dukda ya saba besa yakijin tausayin kansa ba danfa shi kadai yake shan fama da hrt dinshi kai harma da idanuwansa
shi ke nn aboki share kawai muta tafi

^°=^°=^°=^°=^°=

aikin ke nn kulum waya
yauma kamar kulum wayar suke magiya ya fara yimata kan cewar ta biyo su dad su taho ita kuma tace baxata bisunba

_na gode miki da irin wan nn ko inkulan da kuke yimi_
_kowa ya damu da nayi karatu amman bbu me son abinda nake so_
_kina takurani nayi abu inda xakiji dadi xanyi ko xan cutu_
_kintaba bude baki kince kina sona amman banda mu ba_

_kulum kina kirana da dalibinki nayi miki uxri ni meyasa vaxa kiyin ba_

cikin sanyinta tace
_kayi hakuri banaki xuwa bane dan bana son ganinka ba_
_nima inason ganinka kawae de banason abinda xe shafi karatunka..._

ya katseta

_kina son abinda xe shafi rayuwata ai dan nikece rayuwata_

fir taki amincewa xata xo vistin din nashi wadda saura sati biyu
a xuciye ya kashe wayar
wan nn yana daga cikin shirin mom

yana kashe kiranta ya kira mom yace suyi xanansu base sunxo ba yaxaci xata lallashe shi xe yaji tace yau wlh ka hutashemu Allah de yyi ma albarka xan ko kayawa baban ka

^°=^°^°=^°=

yaune ya kama ranar dasu dad duka masa alkawarin xuwa vistin din sa gashi ya fasa shi babban tashin hankalinsa yadda yake kiran ( sexy wife) din tasa ba amman bata pkn cl din
gaskiya shifa ya gaji ina sha hakinsa sosae bbu wanda ya damu da damuwar sa bayaso hk ya jure ya jajirce kawae danya faranta musu sukuma sun kasa faranta nasa ran
yana kwance kan 3st yyi nisa cikin tunanin sa shi yasan meyake ji na halin kewa
knkin yaji akeyi yyi burus kamar beji ba sake bugawa akai kusan sau 5 cen akayi shuru mikewa yyi hada jan karamin tsaki na nuna takurawan nn

yana bude kofar abinda ya ganine yyi mugun tsoratashi kuma rufe kofar yyi da garfi seda ya karata Ayatul_kursi da duk adu'ar da taxo masa baki tukun yasake bude kofar aikuwan yasake ganin abun kofar ya sake rufewa ya koma ciki toilet ya shiga ya wanke fuska yana futowa yanemi kwali yasa ya kalli budibi yaga yana kallon komai dede
koda xe bude kofar seda ya mitsini kansa yaji xafi yasake karanta bismillah ya bude kofar idonsa a rintse

a hankali ya ware idon nasa cikin wani irin yanayi

yusra de yasake gani a bakin kofar harda yimasa dariyar nan tata me xubo mata da madarar kyau.

kusa da ita ya matsa dan yatsan sa yasa ya dangwalo kuma tunta cike da son tabbatarwa
dariya yaji anbushe da ita
suwa xe gani su mom nesuke tayi masa dariya da gudu samira taxo yaya kamal nsyi kewarka har yanxu be bar mmkin ba
se yanxu ya cure idonsa kan su mom ya mayar kan samira nima hk beautyn mu
[1/14, 9:56 AM] Haleema Awwal 👌: iso yyi musu har xuwa falon nasa sede duk hakalin sa naga matar tasa dayakeji kamar ya je yarugumota
yyi jarumta wajen boye mafian ( maita) sa akanta sede duk ya diririce burin shi ganinta a jikinsa se yanxu yasan yyi missn dinta sosae dan gaba daya hakalinsa yaki kwsnciya gashi se hira su mom suke bayan ya demo musu drks dasu cake abinka da gidan gauro se sudin
duk dagowa seta hada idonta dashi gaskiya taji dadin ganinsa ya kara girma ga kyau da haske
shima kallonta yyi tasake xama yar dede se dan kiba datayi kadan da haske
duk ya kasa nutsuwa su dad ne da baba suka fara fita xasuje suyi musu buking din dakuna
su dad suna fita kamal yyi daki wae yana xuwa
yana shiga ya kirata seda ta kalli kowa hirarsa yake san nn ta dauka
dan rudewa harda gaisheta be damu da dariyar da take ba yace plss dan Allah kixo mu gaisa kinga bamu gaisa ba
wani gaisuwa bayan yanxu ka gama gaeshe ni
a irin wann lkc bayason wasa sake ma rairai cewa dan Allah kixo muryarsa har rawa take tsabar fitina ta motsa
kayi hakuri mana kasan fa su mom suna gurin taya xan taxo kumafa xasu gani itama ta fada da marairai cewa mikewa yyi daga bakin gadon seda ya naushi iska tukun yace ina umartanki a matsayina na mijinki kixo gareni inkuma ba hk ba ai ke kinsan hukuncin matar da taki bin umarnin mijinta kuma ni bbu abinda xanyi miki kawae de gaisuwace

inkuma ba hk ba xanxo agaban su mom din mu gaisa
gumine ya keto mata tsaka me wuya ita duk wan nn bbu rashin kunyar da xata iya a ciki
dan Allah kabar...
ya katseta da duk jiran shara daya da wata shida da nayi ke bakiga kokari na ba yakashe wayar.
safa d marwa yake tayi jin shurun yyi yawa ya sake kiranta harta katse bata dauka ba gwafa yyi afili yace xaki shugo hannu ne

wayarsa tayi kara yana dubawa yaga mom ce cikin sanyin jiki ya dauka to kafito xamu tafi tafiya kuma mom daga xuwa nifa ko gaisuwa bamuyi ba to ka fito musake gaisuwar...
yana kashe wayar ya fara mita
ayita dennewa mutum hakinsa ko gausuwar kirki baxakayi da matarka ba fita yyi yanata tura baki

su baba har sun dawo
shirin tafiya suke
yusra ce a gaba duk kuwa da irin magiyan da yake mata da ido ita kuma mom insuka hada ido ya shagwabe fuska alama shifa a barmasa matarsa mama na lura dasu tausayi kamal din ya bata sosae

sunxo xasu tafi mama ta maida yusra baya koma base kin rakamu ba haka ma yyi mom xatayi mgn baba ya karba da cire mata kayanta har mom xatayi mgn da taji baba yyi magana tayi shuru

wayyo kamal ddi kashe shi.
yusra ko gabanta yake dukan 50_50 dan yadda taga kamal din yau bbu sauki (to daman 1yr nd 6 mths wasa ne) kamar xatayi kuka take daga musu hannu har suka gule
kamal ne ya kama mata hannu yana kallon lips dinta kamar ya haukace dan shauki da ishki

( ba3 low 3% )

[1/29, 12:03 PM] ‪+234 803 225 4928‬: 🕯🕯 DALIBI NA 🕯

76 to 80

by
Anty rukie (mmn Abdljl)
&
Halima Auwal


itama kallonsa take dan ya cenxa mata sosae ya kara kyau ga girma se tsayi damacen ba guntu bane kana kallonsa kasan Allah yyi jarumin maxa... batayi aune ba taji ya rugumota yana neman hade musu baki
da sauri cikin shamatarsa tayi baya
a wajefa muke shima kallonta yake cikin xaguwa bafa a 9ja kk ba su nn bbu ruwansu d wani bata kulasa ba tayi gaba yana biye da ita sewani juya hip dinta take (anasa ganin)
gani yake kamar ba tafiya suke ba saurinsa ya kara batare da ya kalleta ba ya danki hannunta figarta ya shigayi dan shi a ujule yake.

daki ya xarce matseta yyi a jikin kofar seda tayi kara dan batsar bana wasa bane kamal din daya xama kurma, beben luv
bemasan tayi ba bakinta yake laluba lebenta na kasa ya kamo wani irin sha yake mata hakan yasata lumshe idonta kurnanin kamal ne ya cika dakin se huci yake kamar bakin kumurci ( da alama yau ango yake 😌) cikin shauki itama ta kama lebensa na kasa tana tsotsa al'amarin dayasa kamal suman tsaye xubewa sukayi dan duk wani abu dayake kai kamo a jikin kamal ya tsaya hatta numfashi sa seda ya dauke na wasu scns wuyanta ya mayar d bakunsa kamshinta ya doki hancin sa sake kankameta yyi yana gaya mt yadda yyi missn nata
tausayi sosae ya bata yadda taga duk ya diririce mata yadda jikinsa ke rawa yasa jikinta yyi sanyi ( kamal yyi kokari kana ganin sa kasan luv tana wahalar d shi ba kadan ba)
xip dinta yake neman xugewa cikin xafi xafi biye masa tayi yyi bidiri, sha'aninsa
yana shirin chaxa takun sane ta diga mai a aya da kar da sidin goshi ya barta cewarsa to nyt bbu daga kafa yade rage xafi ( wadda xeje sama ya taka leda ai yarake hanya 😂😂)

^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°=^°

kwance yake kan katon hamshakin gadonsa hayaki ne ke tashi kamar ana gobara se kayi da gaske xaka gansa dan yada hakin tabar ta lulube sa ( Hamza virus) ke nn
kwankwasa kofar akayi ixunin shugiwa ya bayar wani katon mutum basamude ne ya shugo oga kayi hkuri munkusa kamata
mikewa vrs yyi ya kali guy din daya shugo fakaki bantaba haduwa da abinda ya wahalar dani irin taba kusan shekara 2 duk tarkon dana dana mata seta tsallake duk ranar da ta shiga hannu seta fanshe kayi hkuri oga komai xexo da sauki nayi maka alkawarin sena kawo maka ita

nikuwa inde ka kawomin ita na barma gidan nn da duk abinda ke cikin gidan
hahahahhhh ( dariyar yan iska) wada aka kira da fakaki yyi angama ogo ni kuwa cikin satin nn sena kawo maka ita.

^°=^°=^°=^°=

a firgice kamal ya mike daga baccin da ya daukesa ( matar tashi ce tayi masa wayo tasa sa bacci ta hanyar yi masa tausa)

ido fall hawaye jiki ya jike da gumi yana bude ido yaga tasasa agaba tana kallonsa ya saki ajiyar hrt ya runtse ido yake budewa adu'a da neman tsarin sharin mafarkin yyi san nn ya matso jikinta har yanxu kallonsa take rugumeta yyi menene take tambayarsa ya kara matseta sosae tukun yace nima de baxance miki kome nagani cikin mafarkin ba amman akanki ne de bayanshi ta shafa bakayi adu'a bane kuma la'asar tayi baka tashi ba kayi sallah ba amman insha Allah bbu komae

yakuwa ji dadama da kalamanta sede begama samun nutsuwa ba dagowa yyi yana kallon lips dinta basu tayar masa da sha'awarta baya tayi san nn tace kaje kayi sallah yamike be kuma kallonta ba.

mom ce ta kirasa wae anjima ya kawo mata yarta to kurum yace mata ya kashe wayar duka ya karbi nata ma ya kashe

yusra (asra lol) yau ba tashiga hannun *dalibin* nata oh mijita se yamutsata yake son ransa tunda ya tashi daga baccin da yyi farki jikinsa duk ya mutu sede hakan beta ma masa son abinda ya yyi niya d kuma cimma burinsa ba ( yaxama ango) kota halin kaka yau seya koma mijinta ya bar *dalibin*ta

dan Allah ka gyaleni hk nagaji ta fada tana kwatar jikinta kiyi hakuri mana ki barni wlh baxan iya wucewa yauba yaci gaba d aikin kai mata kiss duk sassan jikinta kokarin turesa take kuma danketa yyi yadda baxata iya kawo masa cikass ba

bakin su yahade harshenta yake sha kamar bbu gobe kamal baya cikin daidaitonsa numfashi yake cikin ixa da tsantsar sha'awar da ya dade tare da ita kwadayin xuwa karo shekaru da kirma yake rigar ya cire ya wurgar gefe wayyo kamal kamar wani tsohon mahaukacin zaki da ya dau lokaci bbu nama rana tsaka Allah ya kawo mai a kuya.
[1/29, 12:03 PM] ‪+234 803 225 4928‬: [1/18, 6:44 PM] Haleema Awwal 👌: [1/17, 10:52 AM] Haleema Awwal 👌: 🕯🕯 DALIBI NA 🕯

81 to 85

by
Anty rukie (mmn Abdljl)
&
Halima Auwal



sama2 yakejin muryar ta tana gayamasa wae bata da tsarki ( period) take a hakali ya dago da jajayen, rumannun idanun sa (kamar gautan dayaji rana) tsoro taji ganin idanun nasa cikin murya tana rawa ga rauni yace

dan Allah karki min hk nakai matakin da baxan iya jureba kar kimin hk dan xan cutu sosae
batayi magana ba dan tasan baya haiyacin sa rugomasa tayi yatsunta biyu tasa tana danna masa gashin bayansa daya hannun kuma tana shafa masa kansa nan da nn yafara ajiyar xuciya kuma rukota yyi gagam!! bacci ya fara dauke sa cike da shauki d jin ddin abinda take masa.

cen bacci yayi gaba dashi kara matseta yyi

ganin yyi bacci ne yasata tunanin gyara masa kwanciya ya kara matsota murmushi tayi subatarsa tayi a kumatu san nn itama ta sake gyara kwanciya tana fuskantar sa kura masa ido tayi tuna rawuyarsu tayi sanda yana *dalibin*ta yanxu kuwa ya koma miji gareta.

a hankali ta furta ina sonka fitinan nn mijina nima mansan yaushe bane kawae de naji ina sonka ne itama hk bacci yyi gaba da ita.


da asuba mafarkin nn ne ya tashesa bayan ya idar da sallah ne yyita adu'ar neman tsari daga sharin mutum da aljan adu'a yyi sosae.

koda suka gama brkfs daki ya koma ya kwanta cike da tunani biyu na 1 tunanin tafiyarta gobe na 2 so yake yagano wani irin mafarki ne wn nn

xaune take a falo gaskiya falon yyi mata

Please Login or Register in order to submit comment