Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣

*GROUPE CHOKIII_CHOKIII* πŸ‘―πŸ»β€β™‚πŸ‘―πŸ»β€β™‚ ina alfahari daku😍😍


*Anty Marcy* wanan page dinki ce sai kin yarda yen *Official Marcy Novels* zasu karantaπŸ˜‰


πŸ…Ώ3⃣1⃣


Da yar murna ta Rukaya ta shiga gida,direct dakin mu ta shigo ta baje kayan dake cikin leda.

"My lil sis sabko kiga kayan da wanan guy kin ya siyo mani, shiru nayi kamar ban jita,ihu tayi tare da cewa" kai wlh harda phone a ciki"ai inajin haka nayi zumbur na diro daga gado dan ni ciwon waya ce.

Wurinta na nufa na Shiva duba kayan,turaruruka ne da sablu mai kamshi sai kayan kwalliya,portable kin ta miko mani in hadata dan ita bata ta6a yin portable ba,amman ni kawata farida ta ta6a bani tata da saurayin ta ya tsanza mata wata.


Fidota nayi daga cikin portable sabuwa gal da ita kira galaxy, puces biyu nagani airtel da moov na zura su a phone kin sanan na sakata a caji"anty ki bari har gobe da safe sai ki kuna sanan ta cika"da toh ta amsa mani.


Bisa gado na koma na kwanta yayinda anty Ruky ta ibi ruwa a bokita ta shiga wanka da sablun da aka kawo mata,girgiza kaina nayi dan nasan halin anty indai tayi abu sabo to tin ranan sai ta gwadaya.

Ban gama shan mamaki ba sai da naga anty ta sa kayan kwalliya a gaba sai shafawa take,ni dai ido na zuba mata har kwana ya kwashe ni.

Ta naganin nayi barci tayi murmushi tare da dauko phone kinta daga caji dan tasan indai ina falke ba zan bari ta kunata ba.


Tana kunawa kamar jira ake appel ya shigo kasak'e tayi tana tunani har kiran ya katse dan a gaskiya ita bata san yadda zata daga kira da Android ba,wani kiran ne ya kara shigowa nan ta tuna yadda taga maimuna keyi in an kirata.

Tana dagawa ya sabke ajiya zuciya wadda tasa anty Ruki lumshe ido,"aslm my beauty da fatan dai ba kwana kike ba na tashe ki?"murmushi tayi kafin ta amsa mashi salama ta kyale.


Dan huci ya furzar kafin ya fara da"wlh tin lokacin da na dora idona kanki naji inason kulum na rinka ganin kyakyawar fuskar ki shiyasa na tsiri zaman fada to daga nan ne na samu na rubuta duk lokacin da kike wucewa ko wace rana,dan murmushi mai sauti yayi yace ranar da kikayi karo dani ina sauri ne dan naga lokaci ya dan gota".

Maimuna batasan lokacin da dariya ta kubce mata ba,"au dariya ma kike mani ko?him!Dan baki san yandda nike sonki bane wlh yadda kika san wani mahaukaci haka nike koma duk ranar da nayi chomΓ©n ganinki".


"Ai ko ni har haushi nikeji in naganka cikin yan iskan fadar nan" Ruky ta fada tare da tanke fuska kamar yana ganinta .

"Ai tinda gimbiya tace bata so na daina", nan suka cigaba da hira masoya kamar uwanda suka shekara tare.



Yau na riga anty tashi daga barci dan ita kwana tayi waya, sai da tadata sanan na shiga wanka.


" Anty kiyi sauri mun fa makara amman kin tsaya kallon kanki a madubi kamar wata bakauya"na fada tare da dauka bag kita nayi gaba ina mita,jina a cikin k'irjin mutum yasa nayi saurin dago kaina Dan gata ne tsaye kikam cikin shirin fita.


Dan zare jikina nayi daga saman shi zan ra6awa ta gefe in wuce yayi saurin fizgoni na fada kirjin shi,hanuwan shi yasa ya zagaye k'uguna yana shirin aza bakin shi bisa lips kina anty Ruky ta fito tana kwala mani kiran in tsaya mata.


Turus tayi ganin ina wutsulniya kwace kaina,da sauri cikin kunar rai tayo kan mu ta fizgoni tare da shimfida ma Dan gata lafiyayun maruka biyu hagu da dama .


Bata jira cewar shi ba ta ja hanuna mukayi gaba mukabar shi dafe da kunci yana mamakin kokari da jarumtar Rukaya.


Saman hanya ne na kwashe labarin komi na gayama anty Ruky,kamar zata canye ni danya haka ta yayak'o mani nidai sai hakuri nike bata.


Ana tashi daga ecole mukayo gida abun mamaki yau bamu a Alio cikin yan fadar ba,muna karyo kwana tagaba muka tsinkayeya jikin bishiya a tsaye ya dau wanka sai zuba kamshi yake da alamu wucewar anty Ruky yake jira.

Muna kawowa daidai dashi yayi mamu salama cikin sanyayar murya shi iron ta masu jin barci,yau ma kamar kulun gabana naji ya bada damm na rasa miyasa nikejin haka a duk sadda naji sautin murya shi.


Tinda na gaida shi ban sake maga ba ina can duniyar tunani,sai da ya rako mu har kofar gidan mu,ant Ruky naji ta dan zungure ni ashe tin dazu yake miko mani kudi ban gani ba,amsa nayi tare da yi mashi godiya muka wuce gida.


Ko ida hutawa banyi ba aka aiko hajiya na kirana ai zumbur yaya Ruky ta fita kanbaci na...........







*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ



πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣



πŸ…Ώ3⃣2⃣


Tana karasa shiga ta duka ta gaida hajiya wadda idonta ke rufe jin murya Rukaya yasa ta bude idanu"yo ina maimuna take ko batanan ne?"ta tambaya,"a'a tananan bata jin dadin jikinta ne shiyasa nazo kanbacin ta".

"OK babu damuwa part kin dan gata ne zaki gyara mashi ki tabatar yayi kyau yadda ya kamata,ya kusa dawowa daga aiki" da toh kawai na amsa ta miko mani key tare da nuna mani dakin.

Dan daki ne madaidaici mai dauke da bed sai yar karama bandaki.

Sai da na gyara dakin tsaf na goge shi da kyau na tsanza dara gado tare da feshe dakin da turare,sanan na shiga toilet kin dan gyarawa nan ma babu wani darty na wanke ta da kyau .

Motsi naji a bayana ina waigowa muka hada ido na galara mashi harara,murmushi yayi mani na kema zaki ci ubanki tare da fita.

Nima ba a jima ba ta wanke jikinta ta fito,caraf naji an rike ni,kokowa suka shigayi har dai yayi nasara dauketa ya aza a bed,danne ta yayi ya sakar mata duk nauyin shi tare da tsutsar bakin ta,dukanshi take cincin karfinta amnan ko kizau bai yi ba sai ma salo da yake canzawa.

Wani wawawn harbi takai mashi a tsakiyar kafafu ai ba shiri ya sake ta,hijab kinta ta zura tayi gaba.


Misalin karfe bakwai na dare Alio ne a gaban baba Dan neman izinin zuwa zuwa zance wurin Rukaya da kuma neman aurenta,baba ya amince domin duk abinda diyan shi keso shi yakeso .


Cikin watanin uku kacal soyayya mai karfi ta shiga tsakanin Alio da anty Ruky indda ni kuma har yanzu in naji murya shi gabana sai ya fadi.

Tin lokacin da anty Ruky tayima Dan gata ta'asa bai sake kirana ba sai ma labarin ya bar garin da naji.


An kawo kudin anty Ruky na aure har an saka rana wata biyu kacal,tin daga wanan lokacin muka fara shirye shiryen bikin.


Yanzu banda damuwa komi a rayuwata sai ta faduwar gaba in naji murya Alio,ko da anty ta bani tsohuwar portable kinta sai na dan fara jin sauki kwatsam kuma sai na gamu da Mr Moctar tin daga nan na kamu da ciwon sonya.


Tin daga nan na maida rayuwata cikin daki banida aikin yi sai na kallon pic din shi.

Son shi yayi mani mugun kamu wandda har na fara washin ecole sai da anty Ruky ta jajirce sanan na fara zuwa kan lokaci dan tayi mani alkali zata cika mani burina na zama likita.


Kalaman anty ne na kulum da take gayamin matar mutun kabarin shi indai Allah ya kadarta Moctar mijin ki ne to sai ya aure ki,shi yasa na fara rage damuwa.


Ranar daren bikin anty Ruky na samu kudi sosai har nike tunanin mi zan saya kawai sai wasap da Facebook ya fado mani a rai dan na jima banyi connectΓ© ba,kudi na turo a layi na nayi mega na bude shafikan biyu.


Cikin zumudi na shiga Facebook abinda nagani mutane na yawan comment a kai yasa ni nima ainayin sakon, inalilahi wa'inna ileyhi raji'un kawai nike maimaita ganin wanga tashin hankalin,nayi dansanin connectΓ© fuskar da na dade ina begen son gani yau ganin ta ya sakani cikin bakin ciki.


Bakin ciki na har abada,mutunan da nafiso fiye da komi na rayuwata,Haidar kina shine zai auren anty Ruky har gobe biki.

Photon da ya aza shi da ita na sake wanowa dan in kara gasgatawa anty Ruky dai ce suna kallon juna cike da So da Kauna wani dishi_dishi na fara gani zuciyata na tukiki,na fita daga hayacina can naji muryar anty Ruky tana tunkaro ni................








*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


πŸ…Ώ3⃣3⃣


"My lil sis zo ki ga kayan da Alio ya dinka mamu ni dake" cewar anty Ruky tana murmushi,jin nayi shiru ne yasa ta aje kayan gefen gado har zata fita taga hawaye na tsiyaya a idona.

A dan rude ta nufo ni tana jijigana tare da kiran sunana"maimuna mike damunki?tashi ki gayamin kinji?"ta fada tare da fashewa da kuka.


A guje ta fita ta kirawo ammi,sai gasu sun dawo a tare,cici6ata akayi sai likita.

Cikin dan kankanan lokaci na dawo hayacina har an salamo ni muna gida,da aka tambaye ni mi yake damuna har haka nace zulumin Rabuwa da anty ne.


Ana gama sallah juma'a aka daura auren Alio da Rukaya,kowa na gidan murna yake yen uwa mu na kauye da birni duk sun halara.

Rana samedi aka gudanar da walima,bayan sallah isha muka raka amarya dakinta cike da murna a fuskar kowa in ka cireni ni danike ta kuka wanda bansan takamaime na minene ba.

Motoci sai jidar mutane akeyi dan komawa gida,ni kuma anty Ruky ta rike ni anan zan kwana.

Daki ne 2chambres salon ,babu laifi ammi tayi mata kayan daki gado 3places sai matala ta kwancin waje wadda aka shimfida mani a daya danki.


Abokanan ango sun rako shi bayan anyi siyan baki kowa ya wace nima na nufi dakina,can tsakar dare naji ihun anty tana faman Kiran sunana wai nazo na ceceta kar ya kashe ta.


Zaune nayi tsakiyar matala na zabga uban tagumi sai hawaye ke mani tarara,nan na shiga tinanin zuci "yanzu ni Haidar zai ma haka maimakin ya aureni shine ya dauki yayata,sai kuma na tuna hira da muke yawan yi a kulum.

" Ranar da zani ganin ki a fili nasan sai na suma dan dadi"cewar Haidar, dariya nayi mai sauti nace"ai baka kai kamata ba, nidai turo mani pic in ka in gani","no ba yanzu ba ki bari kawai muga juna yafi",cikin shagwa6a nike mashi korafi"kace kar na turo maka nawa kuma hum!" kulum hira mu bata wuce haka dan soyayya mai tsanani ta shiga tsakanin mu sai dai bansan ko miyasa ba ya so mu tura ma junan pic na kowa.


Wani sabon kukan ya kara kubce mani,a ranar dai banyi wani barcin kirki ba duk bakin ciki ya turnike ni duk abinda su anty keyi a kunena.



Da sahe Alio yayi ruwan zafi ya gasa matar shi sanan ya tado ni dan hada abun kari.

Indomi da kwai nayi sai dankalin turawa da na soya nayi jus kin mayonnaise, ina gamawa na jera a dan karamin table dake tsakiya salon wanda duk Alio ne ya saye su tinda bamuda hali.

Ina zaune ina jiran su har na gaji da zama,na mike kenan da nufin tayiyata naga sunfito yana jaye da ita sai dangyashi take wani malulu ne ya tokare mani makoshi dan yanzu duk haushi suke bani .

Gaishe su nayi suka amsa anty Ruky sai sune kai take wai kunyata takeji,abincin na zuba masu kowa ne a plate amman yace na game masu nima na zuba nawa.

Shi ya rinka bata a baki har ta koshi,da kyal nike cin abincin dan takaici alkawalin da yayi mani in munyi aure shi zai rinka bani abinci a baki shine yake yi ma yayata,murya su na jiyo a dan firgice "lil sis lafiya kike kuka??"..........






*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*😘
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣




πŸ…Ώ3⃣4⃣


Cikin i'ina nace"ba komi kawai dai na tuna wani abu ne",dariaya dukayi suka nufi hanyar dakin su ni kuma na tawowa ta gida.


Ina shigowa naci karo da Dan gata alamu sun nuna sabkar shi kenan garin,yi nayi kamar ban ganshi ba nayi gaba ina dan sauri hijab kina ya jawo tare da fizgoni na fada kirjin shi ya shiga tsutsar bakina sai da ya gaji dan kanshi sanan ya sakeni.


Da gudu na ida shigewa gida ina kuka amman mi ban kai ga cire hijabina ba hajiya ta shigo da kanta nema na,sai da ta tiso keyata gaba mukazo sanan ta bani makulin dakin Dan gata na gyara mashi wai ba asan da zuwan shi ba.


Yau ma kamar kulum haka ya shigo ina tsaka da aiki ya wurga ni kan bed,ya shiga shafata ta ko ina sai dai har yau allah bai bashi sa'ar shiga ta ba.



Shekara guda cicif da auren anty Ruky amman ko 6atan wata bata ta6a yi ba kala basu damuwa har sun kai da neman magani amman shiru,Dan gata ko kulum haka ya ke sa a kirawo ni da sunan gyara danki amman sai ya fake ya ta sheke aya shi dani,da naga abun ba mai karewa ba ne na gayama anty Ruky ta kuma yanke shawara da na gama exam kina zan dawo gidan ta da zama.


A ranar da aka fido rΓ©sultats ta examen kin mu a ranar na tatara kayana na koma gidan anty Ruky.


Bayan sati guda da fido rΓ©sultats kowa ya fara za6en karatun da zai yi,ni karatun likita nikeso wanda anty Ruky ce ta biya mani da kudin salaire kin ta da take tara domin wanan ranai.



Komi na tafiya daidai ban da damuwa komi sai ta soyayyar Haidar da kulum sake ruruwa take a zuciyata,duk lokacin da naga yana taririyar anty Ruky sai nayi kuka amman ban ta6a jin haushinta ko kishinta ba a raina sai dai na kanji na tsani Haidar wani sa'in sai inga kamar da saninya yake komi.

Ina shekara ta biyu cikin karatuna aka dakatar da anty daga koyawa sakamakon jarabawar da akayi ma mushani ita kuma bata ci ba,mun shiga damuwa sosai masaman anty Ruky da ta dauki alkawarin cika mani burina gashi kuma Alio ba wani hali ne dashi ba LomΓ© yake zuwa sayan kaya sai yafi wata can amman ribar kalilan ce.


Nan dai anty Ruky ta fara dubaramu ta mata ta shiga saida kayan miya da itace wani sa'in har wanki takeyi ma mutane dan abiya ta,da irin wanga sana'o'in take biyamin kudin karatuna har ta mani sutura.



Bayan shekara hudu da auren su anty Ruky ta samu ciki amman bai tsaya ba yana cikin watan shi na biyu ya zube ni kuma a shekara na ida karatuna na likita har na fara bautar kasa.


Sai da aka kara shekara biyu sanan ta kara samun wani cikin wanda yazo mata da uban laulayi,tatalinta mukeyi kamar kwai har cikin ya shiga wata na hudu.


Cikin ya fito sosai kasancewa tanada kiba,ko wace safiya sai na shafa cikin tare da sumbatar shi,in kuma na fita sai na sawo kayan jarirai mudin inada kudi.




Cikinta nada wata takwai da yen satitika Alio yayi balaguro da alkawalin wanga karin ba zai dade ba.



A wani yammaci na ranar alhamis garin maradi ya tashi da wani dadadan yanayi kasancewa damuna ce tin safe hadarin ke gamuwa amman bai zubo da ruwa ba,anan kuma 6angaren anty Ruky na nan tana fama da nakuda tin safe.


Cikin Sauri nike cire fara rigata ta likitoci domin kiran da anty take mani yasa nagane halin da take ciki kawata Farida sai kallona take tana tambayata lafiya amman ban bata amsa ba na fito na tari adaidaita sahu sai gida.

Ina shiga gida ana kiran magrib,tin kan in ida shiga dakin nike jiyo nishinta da gudu na karasa..........







*C.L.R*πŸ’“
[29/11 Γ  22:47] Chamsiya Laouali Rabo😘: πŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺπŸ‡³πŸ‡ͺ


πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*JINI NA NE KAI*
πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”πŸ’”
*Na*
*Chamsiya*
*Laouali*
*Rabo*
❣❣❣❣❣
Dedicated to *my lovely sister Mdm Bacho Nafissa*
❣❣❣❣❣


πŸ…Ώ3⃣5⃣



Durkushe na iskota rike da ciki sai k'unai take tana cije le6o,da dan sauri na karasa kusa da ita inayi mata sanu amman bata amsa ba.

Cikin dan dakin da nike duba marasa lafiya a gida na shiga na gyara gado tare da aza leda a sama,ni na taimaka mata har ta hau sanan na duba ta.


Wata alura nayi mata mai tado nak'uda gadan_gadan nan ko ta shiga yinta ba kyakyaftawa,sai da aka shafe awa guda amman bata haihu ba ganin haka yasa na shiga neman layin ammi amman baya shiga problème d réseau saboda ruwan da ake.


Wani irin nishi ne ya taho mata hakan yasa nayi saurin karasawa,kan da ne ya fara fitowa hakan yasa na kara encouragΓ© kinta ina ce ma ta"pousse !pousse!"ai ko tanayin nishi santalelen jariri ya fado nan na yanke cibiya tare da rungume shi inajin kauna shi na kara shiga.

Sai da nayi ma anty Ruky dinki shida dan ta karu sosai sanan na kimtsata na sanya mata karin ruwa dandanan barci ya kwashe ta,sai a lokacin na shiga gyara bΓ©bΓ© na saka mashi kayan sanyi.

Ido na zuba mashi ina kallon shi sak mahaifin shi bai baro komi ba kamar an tsaga kara,soyayya Haidar wato Alio mijin anty Ruky ta dawo mani sabuwa gal a raina nan son da nike mashi ya shiga juyewa kan jaririn danshi.

SΓ©rum kin da na saka ma anty Ruky na cire,na shiga dakina inda nike ajiya kayan jarirai na dauko ruwan zam_zam sai biberon da kangourou na saka jaririn na rataya shi a gaba na saka hijab tare da dauka sac kita ina kuka na fito na kara ma anty Ruky daki.

Ko da na fito gari yayi tsit kasan cewa anyi ruwa,tinanin halin da anty Ruky zata shiga nike tunani ko yaya zatayi in ta tashi taga na dauke mata da wanda suka mararin gani shekara da shekaru har zan juyawa dan maida mata bebeta amman naji inaa nafita bukatar ya.


Rasa inda zan nufa nayi dan haka na shiga yawo cikin gari har allah ya jefo ni gidan wani bus,da shiga na nufi inda ake yanka tiquet, nima cira nayi na zuwa Niamey.


Dakin da matiya suke kwana na shiga tare da jawo yar karama katifa kwancin mutum guda na aza,kowa na ta kwana banda ni da buga tagumi ina kallon bebena.


Har lokacin da ake sanarwar mota zata tashi ban rumtsa ba nan na shirya kaina tare da nufar inda ake appel har aka kai da sunana .

Sai da muka shiga mota ne kwana ya dauke ni kukan da jaririn ne ya fara ya falkar dani,ruwan zam_zam na shiga bashi ina kuka wadda ke kusa dani tana bani hakuri ita azaton ta cikin shege ne nayi uwaye na suka koro ni.


Tafiya mabudin ilimi ban ta6a sanin haka kasar Niger take ba sai yau duk in anyi tafiya mai nisa sai a dan tsaya wani gari matafiya su fito suyi sayayar abinda sukeso,ni dai duk tsayawar da ake ban ta6a fita ba sai yanzu da nikejin yinwa kamar zata kashe ni na fito na sayi abinci da
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment