Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸ’ *AL_HUBB* πŸ’
The loveπŸ’˜

By Aysha b. Naseer

Episode 01: ASSIDDIQUE RESIDENCE

Bismillahir Rahmanir rahim
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah subhanahu wata'ala daya bani ikon fara wannan littapi ubangiji Allah yasa mu karu mu amfana da darusan dake ciki ya yafe kurakurai..


Its another bright saturday weekend dukda ma a gurinta ba weekend din bane, tunda har saturday ma setaje aikin, tana jin dadin aikin ko ba komai yana dauke mata kewar zama cikin wannan tangameman gidan da sam babu dadin zama ba kuma dan babu ba sai dan yawan yayi mishi yawa, ga rashin Albarkar mutane,
Satinta daya ne kadai yanxu da zuwa,
Ta janye hijab din dake kanta ta miqe daga kan dardumar da tun sallar asubahi take kai tana jero bukatunta gurin wanda shi kadae tasan ze biya mata su, a hankali ta karasa bakin mirror ta kalli kanta, yes yau ne kadai ta yarda ta rame tunda taji ana cewa ta rame din, tai azamar juyawa mirror din baya saboda ruwan hawaye dataji sun soma taruwa a idanunta, hakan ya baiwa idanunta damar sauka kan tamfatsetsen zanen frame din na fuskarta, tai azamar shiga bandakin dake cikin dakin, mintina 30 suka isheta gama shiryawa, a hankali ta tura kofar bedroom dinta, ya sadata da corridor din dakuna, sannan ta karasa fita sarari kafin wani tangamemen falour ya bayyana a idanunta, da farko kafin tazo gidan ta ayyana dole dama ze zama super unique amma datazo se taga gabadaya an karar da tunaninta, babu abinda ya hana ta zama er kauye a lokacin, ta sauke numfashi ta gangara kasan benen dashi kanshi ya isa abin kallo, (picture din falourn is on wattpad)
Motar da aka ajiye domin kaita gurin aiki ta shiga already driver na jiranta, ta lumshe ido tana jin sanyin A.C na ratsata, a hankali take rewinding abubuwan da suka faru cikin kankanin lokacin komi ya sauya
Gama jami'arta, Auren minnatullahi, barin gidan Anty siyama zuwa nan Abuja gidan As_siddique, fara service dinta,
She recalled the day she was posted to camp in Abuja, she was confused, tasan battada kowa a Abuja, ta fadawa dai Abbah jabir da Anty siyama inda akae posting dinta, haka ta tattara ta tapi dan tama mance a nan Abuja minnatullahi take aure, sae bayan sun kusa gama camping tana shirin relocating kawai Anty siyama ta kirata tace kar tayi relocating ta zauna nan *gidan As_siddique* ...
Wani katon mall driver ya karasa da ita, it was beyond expectation of a mall, yayi girma, a yadda a ke fadi ma shine the first biggest mall cikin garin Abuja babu kamarshi,
Har kofar inda zata shiga driver yyi parking ta fita batareda ko hasken rana ta tabata ba,
Mall ne mai different shops and places, cikin wani hadadden gurin cin abinci ta shiga, wani kamshi mai saka kasala ya ratsa ta, bata tsaya ko ina ba ta wuce direct inda nata aikin yake, duka anyi desserts din safiyar, ita daya ake jira tazo tai tasting,
Tayi sterilizing hannunta dukda a tsaftace suke, sannan ta fara da samosa, sau daya ta tauna ta zubar, angrily ta kalli chef din da yayi girkin ta nuna mishi barin hannun damanta, ya ja tray dinshi ya koma,
Sai tea cikin transparent disposable, ta karba tayi sipping shima din bata karasa hadiya ba ta zubar rai a bace,
Gabadaya 11 dishes din da suka kawo saida tayi disqualifying 10 dishes, sandwich ne kawai yayi shima yana buqatar ingredients to look more enticing and stimulating... Thats about *zainab* she loves to cook its in her blood..

Meeting na kusan 1hr sukai itada manager din data tarar a gurin sanda tazo wanda ke kula da restuarant din(SALEEM), atlast suka karkare kan zasu rufe gurin for some few weeks, a weeks din kuma zatayi training cooks din...
A ranar akayi shutting down restaurant din, a daren ta tsara yadda classes din duka zasu tapi ba tareda wani takura ba. kashegari kuma suka dinga zuwa gida daukan courses, cikin kwanaki 3 aka kammala duk wani dessert sannan suka shiga main dishes gadan gadan, she taught them everything su kansu sunji dadi sosai
In a week suka gama aka bude resutuarant din aka faraa girkuna,
And a wannan ranar ne masu gidan suka dawo daga doguwar tapiyar da suka dauka
Tana daki a zauna tana duba Al'quranin ta, karfe 8 harda mintuna bata jima dayin sallar isha'i ba,
Er hayaniya taji irin daga can nesa dayake gidan nada zurfi ta miqe ta fita bolcony din dake cikin dakin, daga inda take tana iya hangen kasa, hadaddun motoci ne a jere guda 5, black with dark tint, sun jima da tsayawa, duk securitues sun gama fitowa sannan a hankali ta zuro fararen kafafunta, ta fito tana kallon komai a yatsine, ta dayan bangaren ya fito, looking calm as ever, AS_SIDDIQUE,
Ya zagayo suka hade hannayensu, they look perfect, zainab ta fada tana murmushi
She will love to see their kids, ohh damn cute
Kafin su karaso cikin falourn kasa ta rigasu sakkowa, tana sanye da blouse da skirt, sanann gyale a kanta,
Tana tsaye a falourn aka bude musu kofa, suka shigo and everything seems like a dream to her, this is the second time data kasance gata ga As_siddique, amma sai taji da banbanci sosai, wancan karon batasan shi ne ba, wancan karon bata damu da sanin ma waye shidin ba, kuma wancan karan be cikin zuri'arsu, but today, tasan shi ne As_siddique, the billionaire's heir, the most beloved child a cikin family, kuma mijin minnatullahi wacce take kalla kamar yayarta dukkuwa da ba wani shirin kirki sukeyi ba
She couldn't say a word,
"Zainab how re u?" Shine kalmomin da suka fito a bakin minnatullahi, zainab ta dauke idonta daga kallon datake mishi, ta dubi minnatu tace "Ya mint am good and okay" sai ta dubeshi kadan tace "u're welcome"
Minnatu ta subale hannunta cikin nashi sannan tazo ta wuce ta gaban zee ta soma hawa stairs din kamin tace "pls zainab zan dan huta a dakina banason disturbance,
Zaianb ta gyada kai, sannan ta dawo da dubanta gareshi, shikuma ya juya yana sallamar securities din, cikin dumbin mamaki maimkon ya hawa sama shima ya huta sai ya sule takalmanshi a nan ya zauna kan couch din falourn ya miqe kafa,
Ganin haka yasa zee juyawa, and for the first time taji muryarshi yace
"Hlo zainab right"
Ta juyo ta gyada kai tana fata gaske ne
Ya yafito ta da hannu ta karaso kuwa amma sai ta zauna kan capet din dayake, yace noo pls tashi ki zauna kan couch, batayi musu ba ta miqe ta zauna kan kujerar
"He's nice" ta fada a ranta "gaskiyar Anty hawwer (her only sister)"
So tell me meke gudana a FC (food_court, restaurant dinshi da take aiki)
Tai shiru tana tunanin "shi bae gaji bane?"
Am all ears ya katse tunaninta
Tai gyaran murya sannan ta dora hannayenta kan kafarta (cinyarta) tana facing dinshi a karkace ta soma da fadin "well i thought saleem updates you, buh i ll say it all since u ask, actually most of the chefs re not well trained, so i had to give them a classes,,," ta fada mishi duk yadda sukai da achievement din da aka samu"
Beyi smiling ba but he's impressed, okay i will test u too"
Ta dago ta dubeshi, wai itane zeyi testing a fannin girki? Oh wow she'll love that
U ll prepare a coffee now, tai nodding sannan ta miqe ta tapi cikin kitchen din dake kasa wanda a cikin shi akwae bene daze kaika har kitchen din sama

She prepared the coffee dama batayin bacci sai ta sha coffee dan haka tai two cups ta dauka ta miqa mishi daya, amma se yaqi karba yace tai tasting tukunna ta zauna tayi sipping ta kuma miqa mishi kuma ya karba at once ya shanye tas
Zee ta zuba mishi ido, ya miqo hannu ta miqa mishi na hannunta shima ya shanye,
Ya zuba mata ido sai ya lumshe idanun kuma, ba tareda ya bude ba yace
"So u're hawwer's sisster...?" Wayarshi tai kara ya bude idanunshi yayi picking
"Okay mom sai kunzo" yayi dropping call din
"Muzakkir's wife?" Ya karashe tambyar, zainab ta tsaya kallonshi "how comes ya ganeta da wuri haka, tasan yazo gidan Anty hawwer sanda tana nan amma ai basu hadu ba"
Kamar yasan tunanin datake kenan yace "i don't forget taste, i remember how all the dishes tasted plus the tatse of ur coffee"

Muje zuwa..πŸ₯°
πŸ’ *AL_HUBB* πŸ’
The loveπŸ’˜

By Aysha b. Naseer


Episode 02: His personal cook

Ranar aiki ce dan haka tayi shirinta da wuri, ta fito and everywhere was quiet, har zatayi descending downstairs, sai ta koma bangaren data tabbatr na minnatu ne, ta karasa bakin wata kofa ta kwankwasa amma shiru dan haka ta murda kofar, falour ne mai girma amma baikai waiting falourn kasa girma ba komi shiru sai karan na'urori, dispenser nata aiki, aircon na nata,
"I hav told you to hire a cook but u refuse"
Shine abinda taji minnatu na fadi har muryarta na tashi,
Zee ta dan daga murya tace "ya mint zan fita" minnatu tace "karaso"
Ta karasa dakin babba ne sosai dakin, yana zaune kan sofar dake dakin ya dora kafa daya kan daya looking calm as always saedae daga shi sai singlet da shots,
Itakuma minnatu na kwance kan gadon dake facing sofa dukda akwae tazara tsakanin gadon da sofar tana aika mai da harara, ganin zee yasa ta dan mata murmushi, pls STAR zaki hadama abin kari zae fita ne da wuri" zee tace to
Sannan ta fita, zee na juyawa minnatu ta aikamata da harara,
Ya dubeta muryarshi calm yace "wai kekam mene matsalarki, ni kin harareni dan nace kimin abin kari, itakuma mene nata laipin da kika harareta"
Muryarta kamar zata dokeshi tace "kai wlh kana da matsaala star, nipa ba wani son zuwanta gidana nakeyi ba, dan kawai karka takuramin da aikin girki ne yasa nace tazo, nasan zata dafa maka duk abinda kakeso"
Zee tayi diff
"Dama shine dalilin dayasa Anty Siyama tace tazo kenan, tun ba yanxu ba tasan halin Anty siyama da son kanta, wato ta moreta ta kawo wa kanwarta ma ta moreta, me suka maidani ne? Baiwarsu?"
Ta matsa daga bakin kofar a hankali dama tazo ta tmbyi me za'a dafa mishi ne, kunnunwanta sukae mata wnn jin
And everything became clear to her, ko a da basa shiri d minnatu balle kuma yanxu da ta auri Nigerians billionaire,
Ta shiga kitchen din smaa tayi preparing simple dessert for him, ta koma ta kai mishi, a falour ta sameshi shi kadae ta ajiye ta juya ta fita tana maijin haushin kanta na zuwa gidan minnatu saedae ynxu kam aikin gama ya rigada ya gama

Ayyukan zee a FC ya ragu dan duka cooks din suna kokari gurin inganta abinci kuma ga salim shima wanda diman daeman yana gurin yana kulawa da harkokin
Karfe 2 ta iso gidan, akwae karuwar motoci... Ta alakanta hakan da en sannu da zuwa ne
Takai kofar faloyrn kenan aka banko kofar duk nauyin kofar nan da fadinta zee tai baya da sauri ganin za'a lahantata, manyan mata su uku ne suka fito jikinsu yasha adon gwala gwalai, kai da gani kasan masu arziki ne, dukkansu babu wacce ta kula da zee kowacce taje ga motarta drivernta yaja ta suka fita, zee ta sauke ajiyar zuciya ko sudin su waye kuma,
Tana shiga taga minnatu tana ta taunar cingam abinta babu wani abinda ya dameta "ya mint sannu da hutawa" ta fada tana kokarin wuceta" yawwa ta amsa a takaice
Ta taka steps uku kenan ya shigo falourn, bai lura da zee ba yake fadin
"Whats ur problem please sune fa yayye na, kinsan sarae irin en ubancin da akeyi cikin gidan nan amma kikae ignoring komai kika musu rashin mutunci" minnatu ta miqe "mukayiwa juna dae, ai kasan en uwanka basu da kirki nikam bazan juri iskanci ba wlh ai basu nake aure ba," ta haye sama abinta
Ya zauna a nan din yana lumshe ido, zee ta juya ta cigaba da hawan steps dinta
"What's wrong with them both?" Ta tambayi kanta, and minnatu is like she dont respect him, shikuma ya fiya sanyi a yadda ta gani...

Karfe 6 na yamma
"Pls dear kiyi mata mgana mana" minnatu ra kalleshi, "aikin ta ne tasani karka damu zatayi maka" ya futa daga dakin nata ganin bata niyyar yin abinda ya sakata din, da kanshi ya karasa bangaren zee ya wuce falour ya shiga corridor din ya karasa bakin kofar dakin dayasan anan take ya kwankwasa, ta bude ta bashi hanya ya shiga ya zauna itakuma ta tsaya tana mamakin shigowarshi har cikin dakinta baze turo bane? Amma dae tai shiru
" in bazaki damu ba, anjima by 10pm inada important meeting kuma kece zaki dauki nauyin abinda za'ayi serving, zan turo Rafiq yazo ya tayaki,... kamar mutun nawa? Ta katseshi,
"Just 10" tace is okay basae an tayani ba i can manage" ya tsura mata ido yadda take mishi magana with lots of respect yayi nodding sannan ya miqe har ya kai kofa yace "Ammm please add that coffee to the menu" idanunta na kasa tace okay sir...

Ta dauki wayarta tai dialing number favourite cousin sis dinta, babu dadewa ta dauka "mutanen Abuja ya garin"
"Zakiyya wae barrister baisan Assiddique ya dawo bane? Wasu abubuwan fa duk da kanshi yakeyi" zakiyya tai murmushi "ya sani mana zee, shima barristern baya kasar kuma Assiddique ne ya aikeshi kinsan role biyu yake mai playing role din personal Assistant da role din barrister shiyasa aikin ke mishi yawa, kuma yaqi appointing wani P.A din kinsan beda yadda"
Zee ta zauna tana tinani "can u imagine duk girman gidan nan duk yadda matsayinshi yake babu cook, ma'aikata 5 ne masu share share suma suna ida aikinsu suke koma quaters dinsu, nice dae meyi musu girki se meyiwa ma'aikata da security girki a can quaters din"
Zakiyya tace "ai baki sani ba, yana da personal cook da, duk tafiyar dazeyi da ita yake kafin yayi auren, kuma Mami (qanwar mamanshi) ce ta bashi cook din saboda matsalolin tsaro, amma yanayin aure ya maidawa mami ita, shi yana tunanin minnatu zatana mishi girki, nan kuwa besan buhun uban girman kanta ba, yanxu kuma baze koma gurin mami yace mata ta maida mishi ba"
Zainab ta jinjina kai
(Barrister shine mijin Zakiyyan shiyasa take sanin wasu abubuwan dake gudana a gidan)
Sunyi hira daga baya suka katse kiran...

Karfe 9 da rabi na daren ranar, zee ta kammala abubuwan datasan zasu bukata har ta yi wanka ta fito a wanka, wayarta tai ringing, ganin bakuwar lamba ya saka ta mishadi sosai ta dauka da sauri, amma sai taji yace Yusuf Assiddique here, zee ta hadiye ruwan hawayenta sannan tace "good day sir, everything is ready" yace ze turo azo a tayata dauka sai tayi arranging kafin time ya cika dan wasunsu sun fara zuwa suna can wani kebantaccen falour,
Atampa ce jikinta riga da skirt sun zauna dam, ta dau hijab ta dora a kai, sannan ta leqa kasa inda taga maaikata biyu tsaye da security daya yana jiransu, ta kitchen tabi ta sakko sannan tace su shigo kitchen din, saedae kafin a fara daukan kayan security din yayi mata magana a kunne da cewar "oga yace se tayi tasting kafin a kai musu", ta daga kai ta dubi CCTV din dake kitchen din wadda batasan da ita ba sai dazu tana girki taje dakko abu, a ranta tace "ko wannna ma ai bazata bari na zuba komi ba,
Shi securityn ne ya zaba mata wanda yakeso tayi tasting kuma tayi sai da suka jira 10mints kafin aka dauka itama tabisu da wasu,
Wata kofa ce a cikin falourn daga can gefe siririn carpet ne a shimfide a dogon corridor din, sai hanyar farko daga hannun dama suka shiga anan wani katon dakin taro ya bayyana kamar conference room, bama kamar this is a conference room, to dayake mutanen da zasui meeting din bassu da yawa sai akayi jere da cushion a gefe na mutun 10, sukai placing komi neet sanann ta fita, duk abinda takeyi Assiddique na kallanta, yayi smiling, tun farkon zuwanta gidan yana sane da duk motsinta and now is high time yayi abinda mind dinshi ke raya mishi
Ya dau waya ya kira Abbah jabir (qanin babanta wandaa ke riqonta), yayi mishi explaining komi and ya nemi izini, Abbah jabir yaji dadi sosai, koba komai zee made him proud...

Cikin bacci taji bugun kofa, ta dubi agogo karfe 1 harda mintuna 10 na dare, this is the first time da aka buga mata kofa a wanann lokacin, ta tashi tana mitstsike ido, bisa ga dumbin mamakinta ta ganshi a tsaye sanye da farar jallabiya, kwan fitilar dake corridor din mai bada different colours ya dinga haskashi, zee ta kura mishi ido deep in thoughts
"Tunda zakiyya ke yabon launin fatarta, sae taga tata ba komi bace compared to tashi, ba fari bane kuma ba baki bane, irin caremel mai dan haske, kuma tana bada sheki kamar golden, sai taji tamkar ta taba taji irin taushinta, dogo ne kuma mai murdadden jiki, a yadda take ganinshi sai taga yanxu yapi ko yaushe yin kyau a idanunta, sai kuma ta tuna ko yaushe yana sanye da spec baki banda yanxu, hakan yasa ta kalli idanunshi...
Ya katse tunaninta da cewar
Come with me sannan ya juya yana tafiya majestically, ta bishi tana sunne kai, kitchen ya shiga, ya zauna kan work top yayi folding hannayenshi, "a mug of coffee pls"
Zainab ta daga idanunta tana kallanshi a hankali wani murmushi ya subuce mata, "in aka ce girman kai to shi wannan baima sanshi ba, anya shine billionaire din datakeji ana fada"
Without any hesitation ta shiga hadamai shikuma yana kallon duk wani moves nata,

A hankali yace "inaso nayi hiring dinki a matsayin personal cook dina" zee ta kalleshi tana tuna hirar da sukai da zakiyya, "i ask Abbah jabir and he agreed" bata kalleshi ba tace "bani da wani jaa tunda har Abbah jabir ya amince and cooking will be my pleasure" yaji dadin hakan,
Shiru na en dakiku sanann yace "gobe bazakije FC ba, yayye na maza su hudu zasuzo kuma zaki musu girki, in kina buqatar wani abu just dial Bashir's number (security din daxu) ta jinjina kai okay sir, dan sanda tazo duk muhimman ma'aikatan gidan sun bata mumbers dinsu incase of emergency
πŸ’ *AL_HUBB* πŸ’

The love πŸ’˜

By Aysha b. Naseer


Episode 03: His father's Son

Zainab ta tashi da annashuwa, kodan tasan zatai girki ne oho, as early as 9am ya kira wayarta, tai picking da sallama meet me at my apartment tace okay sir, ta rike wayar tana jujjuyawa, anya tasan falournshi kuwa ta dae san bangaren datake zargin nashi ne amma batada tabbas
Ta zira hijab da slippers dinta, ta karasa waje, ta wuce bangaren minnatu sannan ta isa last part, a hankali ta tura kofar, falour ne kamar na minnatu, tayi tsaye tana kallon kofofin dake cikin falourn wayarta tai ringing, yace ta shiga kofar hannun damanta, ta juya ta tura kofar, sai stairs, yace "descend down" ta soma taka steps din tana kaiwa karshe taga wani hadadden falour an kwatashi da Arya sofa and dining set (the pic is on wattpad)
Shi kadae ne zaune yana kallan tv da spec din a idanunshi, ta karaso ta tsugunna ta gaidashi ya amsa ya nuna mata kusa dashi yace ta zauna, ta zauna
Tunda yanxu kin zama personal cook dina u need not to worry about the FC zamu cigaba da aiki tare, and by 4 yayye na danake fadamiki zasu zo,
A nan falourn zaki dinga serving duk girkin da kikayi, breakfast, lunch and dinner zan dawo cinsu a gida, zee tace to
Daga nan yace taje tayi planning girkin da zatama yayyenshi gobe se ta fara nashi
Har ta juya zatabi ta inda ta fito yace "no zoki bi ta nan and ta nan zaki na shigowa ko yaushe" ya nuna mata wata kofa anan kasa, databi kofar sai gata a wannan corridor din da aka shimfida carpet, inda kofar conference room yake, karshe ya sadata da main falour din,
Everything went smoothly as planned, abu hudu ta mishi presenting tace ya zabi wanda zata musu atlast ya zabi grilled fish da barbeque,
Komi ya kammala tayi serving nasu kan dining (pic on wattpad), minnatu ma tace akai mata nata daki dan babu yadda zakaji kamshin nan baka fara salivating ba,
Sunyi dogon meeting shida yayyen nashi kuma kowannensu ya yaba da girkin da akayi presenting...

Yana tsaye yana tsane ruwan dake kanshi, fitowarshi a wanka kenan ta karaso dakin nashi, she's dressed attractively in nighties, yayi placing brief smile a fuskarshi, dan yasan wani abu tazo buqata
"My Star ya su yaya sukaje gida" ba mutun ne mai riko ba yace "lpia qalau", meyasa bakizo kun gaisa ba kuma kinsan na fadamiki zasuzo
Ta yatsina fuska kaina ke dan min ciwo, yace Allah ya sawwaqe
"Star ya maganar komawata makaranta? Da kuma aikina zaman gidan nan ya gundireni"
Yace don't worry im working on that
Amma bakya ganin abin zeyi yawa, ga aiki ga school, musamman profession dinku da kin rabu da masters din ko kuma ki haqura da aikin for now,
"Karka damu i can handle them all, beside 2nd degree is not that stressful i can manage"
Yace "okay good, yanxu suna arranging hospital dinnan kinsan aikin dayawa, so da zarar sun gama zaki fara aiki ne, nd for the 2nd degree sedae kiyi nan abuja
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment