Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[01/01 6:51 am] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR 💖MLM): _DOCTOR HEESHAM🧑‍⚕️2022 PAID BOOK_

*NA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*







Godiya ta tabbata ga ma mallakin rana haɗida dare mairayawa sanda yaso da ɗaukar rai lkcn da yaso,

Inagodema Allah dayasake ban damar sake rubuta wannan ƙasaitaccen littafin nawa wanda ba satar fasa Aciki kawai nakayi Amfani da ƙwaƙwalwatane..




Bana littafi dan zallar nishaɗinku kawai Abokai inayine saboda muɗau darasi masu kyau mu watsarda marasa kyau.....



*ALLAH KABA ƘASARMU NAGERI'A 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 ZAMAN LAFIYA DA TATTALIN ARZIKI🤲🤲🤲*




```INASONKU DIK INDA KUKE MASOYANA❤️😘😘💯```



*NIƊINCEDAI HARYANZU MARUBUCIYAR _Faherths hot lover, So sirrin zuciya ,, Raunin macce baya hana ɗaukar fansa, Saina kashe mijina,, Maizaman kanta paid,,, And know is....... DOCTOR HEESHAM!🧑‍⚕️🧑‍⚕️🧑‍⚕️ 2022 paid book,,.......*




_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEMM_


*DOCTOR🧑‍⚕️HEESHAM 2022 PAID BOOK*

Free 🅿️ 1 to 2


*1/1/2022 SATURDAY FOST JANUARY*



Aguje yashigo kwanar dik da Unguwar ƙaramun layine maiɗaukeda gidajen talakawa birjik kusan Akan kiran Unguwar Sansanin Talauci yaƙura waƙar Silendiyon waƙar tamasa daɗi dan har bitar ta yake.....






Wani tsoho nahango da zaikai kimanin shekara 45 kallo ɗaya nama nagane bawai tsoho bane tsabar talauci ne kawai yamaidasa hakan kan kekersa yabiyo kwanar batareda tsohon yasan zuwan yaron ba haka ma guy ɗin baiyi wani hong ba kawai jikake kifffffffffffff yabige tsohon


Faɗuwa ƙasa yayi take farcen kafarsa babba ""YATSA"" Yafalke jini yafara zuba ƴan tsirarun mutanda kegun suka sheƙo sunama baba Sani sannu


Fitowa yayi Amatiƙar hasale yaduba gaban motarsa taɗan karje ƙaɗan motar sabuwace full hasalima yau yafara Using da ita, Aƙalla ƙuɗinta zasukai naira millon 7 dan sam ba bugun nan bace Aƙasar cairon daddynsa yamasa oder ɗinta jiya jiya taƙaraso yau yafara Amfani da ita amma saboda tsabar walaƙanci wannan wawan yamasa ɓarna Ayyanawar kyakykyawan matashin kenan doctor🧑‍⚕️Heesham yaro ɗangata maitaƙama da dukiya haɗida ilimi uwa uba tsantsar kyau



Afusace yaƙaraso inda tsohon yake Zaune Aƙasa mutane namasa sannu kutsa kai yayi cikinsu jikake tas tass tassssss yawanke baba sani da kyawawan maruka




*NI MUJAHEEDAH YAU NAGA IKON ALLAH KABIGE MUTUM AMMA SBD GIYAR NAIRA KACE SHINE DA LAIFI HARDA MARINSA??? WAINIKAM ME MASU ƘUƊI SUKE NUFI DA RAYUWAR MU MUTALAKA???*




```MUKASANCE TARE SANNU A HANKALI DANJIN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFIN KADA KUMANTA NA ƘUƊI NE, KUMA NI BARUWANA DAWANI PAID GROUP KO WANI NORMAL GROUP KAWAI KIBIYA KUƊINKI KISAMU LITTAFINKI SHINE KAWAI🙅‍♀️🙅‍♀️🙅‍♀️🙅‍♀️🙅‍♀️ AKAN FARASHI MAFI SAUƘI DA SAUƘAƘAWA 200 KACAL👌👌👌👌👌👌👌 ZAKIMUN MAGANA TA WANNAN WHATSAPP NUMBER NUMBER 09030835117 DOMUN BAKI DAMAR TURA 200 KIFARA MUN MAGANA NABAKI ACCOUT NUMBER KADA KITURO ƘUƊINKI HAKA KAWAI BATAREDA KEYI MAGANA DANIBA DOMUN WAYA DANI KIBI 07031012948 SANAJIKU MASOYANA MUJAHEEDAH CE DAI MATAR MLM```



_INA TAYA ƊAUKACIN AL'UMMAR ANNABI MURNAR GANIN WANNAN SABUWAR SHEKAR TA 2022 UBANGIJI KA NUNAMUNA WATA LAFIYA MUNA MASU RAI DA LAFIYA🤲 WAƊANDA BASUGANIBA UBANGIJI ALLAH KAGAFARTAMUSU MARASA LAFIYA ALLAH KABASU MUDA KEDA ALLAH YAƘARA MUNA KM ALLAH YASA MUYI MUTUWAR SHAHADAH...... AMEEENNN......... HAPPY NEW YEARS ALL😘💯❤️😘💃💃💃💃💃💃 FROM 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM)_








_BASEERATA ITACE ARZIKI NAH😍_





WhatsApp num 09030835117
[02/01 12:30 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR 💖MLM): DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️ 2022 PAID BOOK

🅿️3 to 4



STORY AND WRITTEN BY✍️ 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN







*2/1/2022 SUNDAY FORST JANUARY*







Mamaki yahana tsohon koda motsi


Ido Heesham yarufe yafara zazzaga masifa "kai wane irin mahaukacine ko makaho ne dazakazo gaban hanyata dubi yadda kamun ɓarna kasan nawane Anan yanuna motarsa murmushin taƙaici yayi yace"inama zakasani tindakai matsiyaci ne talaka faƙiri ƙasƙantacce mara...... dakata Heesham kabari mana bakyau Abinda kake wllh Abokinsa kamal yace






Tsohon yace" karabu dashi duniyace itace mai gyaransa wanda baizo cikintaba ma jiransa take balantana wanda yashigo zaigani sakamakon Abunda yamun kuma insha Allah watarana saika durƙusa Agabana dahawayenka kana roƙona yafiya nikuma A sannan zan nunamaka talaka ba walaƙantacce bane idan ku masu ƙuɗi gunku talakawa ƙasƙantattune to tabbas watarana zakuyi nadamar ɗaukar hakan dama faɗin haka kuma A gun Allah dik ɗaya muke"




Kai kai kai dakata tsoho kada haukar talauci taɗibeka kafaɗamun magana kasani baza'a taɓa Abinda ni DOCTOR HEESHAM zan nema gun waniba koda mai ƙuɗine ɗan Uwana balantana kai faƙiri matsiyaci" yana gama faɗar hakan ya tsartar da yawuce yawuce


Jiki sanyaye Kamal yabi bayansa Heesham yaja wani birki ƙura dik tarufe tsohon sannan yawce Abinsa ransa namasa zafi.




Dataimakon mutanen tsohon yamiƙe yaja kekensa A hannu yakoma gida yanamai baƙincikin kalaman da yaron nan yagayama damasu ƴaƴan masu haka suke......






gidansa yashiga gidane madaidaici ƙarami irin natalakawa dai tsakar gidan d bishiya babba


Mama nazaune ƙarƙashin bishiyar tana tanƙaɗen garin masara danyin tuwo


Deeyana kuwa tana faman hura wutar


Shigowa yayi gidan ransa ɓace ko sallama baiyiba



Mama taɗago taganshi gashi buɗu - buɗu da ƙura hargoshinsa yaɗan kuje tace"subhanallahi mlm meke faruwa dakai haka"?





Dasauri deeyana taɗago takalle mahaifin nata matsowa kusa dashi tayi kallonsa tayi tsaf dik ya kukkuje ƙafarsa harjini take



Dasauri taɗauko ɗan karmun first aid boox ɗinta na magani taja hannun baba yazauna tafara treating ɗinsa batareda tayi magana tanayi tana hawaye dan talura yanajin zafi



Mama kasa haƙura tayi tamatso dafdasu dace"kagayamuna meyasamaka mlm"



Saida tagama tasamasa bandage sannan yasauke Ajiyar zuciya yace" Hunm tsautsayi yafitardani rabi nahaɗu da wani yaro yamun....... ... tsaf yabasu labarin Abunda yafaru tindaga farko




Tsabar ɓacin rai wanda deeyana tatsince kanta Aciki faɗarsa ɓata lokacine


Afili tafirta wllh wllh wllh dik randa idona yahaɗu da wannan ɗan iskan wllh Baba saina ɗaukar maka fansa wllh danaganshi saina wankesa tafi kamar yadda yamareka wllh saina walaƙantasa saina tozartashi dole nadage nazama wata Abar dan naɗaukarma fansa Abba wllh sainaɗau maka fansa.. ...







(TO KUNJIFA READERS DEEYA DA ƘUDIRINTA AKAN HEEASHAM KOMAI ZAIRARU??????? MUKASANCE TARE KADA KUMANTA PAID BOOK NE KUHANZARTA BIYA ABOKAI)





*COMMENTS AND SHARE 🙏🙏*






_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_









WhatsApp num 09030835117



*DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,, PAID BOOK 200 ONLY👌*



🅿️5 to 6



STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN





*3/1/2022 MONDAY FOSRT JANUARY*





Mama Asabe tace"ke deeyana kul kada kiyi Alƙawarinda bazaki iya cikawaba inake ina ɗan masu ƙuɗi? talaka dake? Abuɗaya kike tinƙaho dashi inda Allah yataimake mlm daya sasaukarda gonarsa danke yakwashe ƙuɗin yabaki dankiyi karatu Anan nefa kawai kikasamu gata amma kada kimanta keɗin ƴartalakace"







Mlm baba saminu yace"hakane Ummanki nada gsky deeyana kadama kiyi wani mugun ƙudiri"




To kawai tace" A bayyane Amma A zuciyarta tariga taƙaddarta wata manufa taɗaukar fansa



*********';;;;************




direct gidan gonar Daddynsa gawuce yayi hong kan kawai gate man yabuɗe wai harya ƙara hasala yana buɗemasa dayashigo

Yamasa nuni da hannu akan yazo


Dasaurinsa yazo aiko yawankeshi damari yace"next time idan nazo kasake ɓatamun lokacina kafun kabuɗe Mtwssss " yaja dogon tsaki sannan yawuce




Girgiza kansa kawai kamal yayi shiyarasa wanne irin hali ga Amininsa kuma ɗan'uwansa sam bashida hali maikyau baiɗauke talaka abakin komaiba kodayake yasami ɗaurin gindine daga gun iyayensa



Heesham kuwa tolet yafaɗa yasakarma kansa ruwa yarintse ido naɗan wasu seconda sannan yayi wankan yafito yasake shiryawa cikin ƙanan kayansa yadawo palourn saida yaɗauko sheesha ɗinsa sannan yazauna yafarasha zuƙar hayaƙin yake sosai cike da ƙwarewa




Kamal dake kallonsa ransa yafara ɓaci A yanzu dan idanda Abinda yatsana baiwuce kayan mayeba dik da bai Amfani dasu amma shesha kam Hmmmmmm ba'a magana cikin ɓacin rai kamal yace"waikai saiyaushe zakafara tattalin lafiyarka? kanasane da illar Abunar tinda ka karanta kagani amma sbd tsabar taurin kai irin naka bazaka bari ba ko"?




Idansa yaɗago yakallesa harsunfara canza launi yace .....





*COMMENTS AND SHARE🙏🙏🙏🙏*






_BASEEEATA ITACE ARZIKINA😍_





WhataApp number 09030835117




DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️7 to 8




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*3/1/2022 SUNDAY FORST JANUARY*






Banason takura km kabarni naji da Abinda kedamuna kawai




Km yace"kai kasani tabbas watarana zakayi danasani"
Yanagafa faɗar hakan yafice Abinsa...






Rayuwa tacigaba datafiya Heesham yaƙara samun girma Agun Aiki dan haka walaƙanci da raina talaka yaƙaru idan mutu yayi tsufan kwando zai iya cimasa mutunci yazageshi ba Abinda za'ai tinda yanada ƙuɗi



Wando trozer ne jikinsa sai ƴar ƙaramar riga Amless zaune yake kusada tafkeken sweeming-pool nagidansu sai juice dayakan ƙurɓa lokaci lokaci yana kuma kallon wayarsa cikeda nishaɗi



Wasu ƴammata 2 naga sundosa gusa kowacce da muguwar shiga taɗame cikin riga da wando ko mayafi babu


Heello my guy ɗayan tafaɗa tana mai shafa sajen fuskarsa



Aɗan hasale yawaiko yasa hannu yatureta saikawai cikin ruwar


sa'arta ɗaya ta iya ruwa


Masifa yafara waiku mayun inane nagayamuku cikin ku bawadda nakeso so ku kyaleni mana"



Ɗayan tace"haba doctor meyasa kake haka saikace baka waye ba? inalaifin wanda yanuna maka ƙauna mudai munasonka kuma bazamu janyeba"........





COMMENTS AND SHARE PLZZZ




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhataApp num 09030835117





DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,
PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️9 to 10






*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*



*5/1/2022 Forst january wednesday*



```INAMAIBAWA MASOYANA HAƘURI NARASHIN JINA GABAƊAYA AJIYA HAKAN TAFARUNE SBD NARASA WAYATA DA SIM ƊINA DASUKA FAƊI NAKIRA WAYAR AMMA HAR ANKASHE YANZU NARASA WAYATA DAMA SIM ƊINA 09030835117 SIM NE CIKIN WAYAR DATAƁATA DANHAKA YANZU INAMAISANARDAKU 07031012948 ITACE TAWA YANZU DIK WANDA YASAMI WANI TEXT DA 09030835117 KOWATA MAGANA DA WANNAN👆 NUMBER BANIBACE KADA KUBADA ƘUƊINKU GA KOWA SAIGARENI DAN NICE MAI LITTAFI NGD```











Murmushi yayi
yace"dikanku bakuda Aiki shiyasa ni Aguna macce kamar riga naɗauketa nasaka sanda naso nacire sadda naso kuma ma Acikinku bawanda nataɓa gayawa inasonta kai nifa dik macce ƙarya take ni Heesham nace inasonta saidai ita tabiyoni kamar karya niko najefamata kasusuwa kawai nabarta tana lasa" hannu yasa A Aljihunsa yaciro ƙuɗi yawatsamata Afuska


Sannan yamiƙe yayi cikin gidan Abinsa



Ran zeze yayi matiƙar ɓaci Akan Abinda yamusu





Gidan yashiga yanata guna guni


Momy dake karatun jarida taɗan zare glass ɗin idanta tace"whats Happening my son"?



Yana wani shamƙamshi yace"ni momy narasa yadda zanyi da matannan ko ina sai bina suke wai suna sona nifa nagaji da hakan"




daddy dake saukowa kan tsep-tsep ɗin yace"my son towai sai yaushe zakayi Aure ne"? dik wadda muka baka kace bakaso izuwa yanzu yakamata Acekanada mata"




Mommy tace"gayamasa dai natara ƴammata dayawa dan yazaɓa amma daga ƙarshe walaƙanci kawai yamusu dika wai basu masaba nibansan wace irin macce zatamasaba"




Mommy nifa banason kowace wadda za'akawomun tallarta ko tallar kanta dikansu dukiyata sukeso da haɗuwata ni banɗau soyayya da mahimmanciba kai bama wadda zan haukace Akatan mommy so idan naga wadda tamin zan Aura"

Yana gama faɗar hakan yawuce



Mommy tace"Heesha kenan watarana zakayi nadama so yakan maida maiƙafafu gurgu wllh"




daddy yace"banda my son domun shi tsayayyen namiji ne"





Ɗakinsa yashiga yafara haɗa kayanda zaifita dasu gobe dan yasan gobe Akwai ƴan Attechment dayawa daza'a kawo hosbitals ɗinsa.....





***************-*****-*---




Yau Suka kammala Exam ɗinsu dik Anrarrabasu zuwa Attachment


Deeyana itada ƙawarta zeenarh Akaturasu Heesham Luxury Hosbital



On monday zasu fara fita aikin.. . .






COMMENTS AND SHARE





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_







WhatsApp num 07031012948






DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️12 to 13

_Free page_




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*8/1/2022 Saturday january forst*






*DAF NAKE DA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU*






Dawuri mama tasakata tashirya ko Abinci bataciba saiga ƙawarta Zeenarh tashigo tagaida su mama tace"to ai saiki fito sarkin delay ga Abba dakansa zaikaimu kafin yahuwuce yace muyi sauri fa"


Agurguje tasaka hijab ɗinta fari daidai ƙafaɗarta wandon blue yazauna daidai jikinta tayi kyau cikin uniform ɗin hakama Zeenarh balaifi tayi kyau




dika Abaya suka zauna tareda Abba bayan tagaisadashi


Yace"iye yau yarana zasu fara Attarchement to Allah yabaku sa'a banda ɗaukar kai wata tsiya musamman ke zeenarh nasan halinki kuma insha Allah Anan zansa Alhaji mansoor yabaku Aiki dan Asibitin taɗansace Heesham kudai kuji tsoron Allah Adik inda kuka sami kanku"


dato suka Ansa


Alhaji Bashar kenan ɗan kasuwa mutum ne mai haƙuri dason ƴarsa sosai dama Abinda takeso dik wani jindaɗinda Deeyana Zata samu Agun Abba to zeenarh ce sila tana matiƙar ƙaunar deeyana tana tausayamusu




Saida yashiga dasu yasaukesu sannnan yawuce

Inda sukaga taron mutane A zaune dayawa dagani suma ƴanwani depertment ne Akaturo
Sallama sukaimusu suma suka zauna gunsu



Fira sukeɗan taɓawa lkc lkc



Wata daga cikinsu tace"kai wannan mutumin Anyi ɗan rainin hankali wllh kudabafa yanzu kugani Almost 2 hours munajiran wannan bawan Allah amma sbd tsabar walaƙanci Ace haryanzu baizoba ga yunwa ta Addabeni yazo yashanyamu Anan kamar munzo maula"




dasauri Ramla tarufema Salma baki tace"kiwa Allah kirufawa kanki Asiri muma kurufamana bakisan waye doctor Heeesham ba shiyasa kike faɗar hakan yanzu saiya ɓatamuna takardu duka wllh ba ƙaramun Aikinsa bane"






damamaki deeyana tace"kamar ya"?





Ramla tace"Hunm bakusan waye shiba wllh baida mutunci Ai inasamun labarinsa gun Ruka saboda ita permanert ce tana aiki anan kuma ƙawatace Kuma A hankali zakusan waye shi"






Jinjina kai kawai deeyana tayi batasake maganaba ammafa itama tanajin yunwa

+---------------------------------------+




Baccinsa yasha Mai isarsa yanaji Anamasa nocking da ƙarar wayarsa zuwa Alert ɗin Agogon kusada gadon amma saiya ɗauke pillow yaɗaura a kansa yadafe yayi kwanciyarsa Sai Around 10:30 yatashi yajima Agun shirinsa kamar wani macce kafin yasaka suite blck neck tiet white have cover white wach hands ɗinsa ma white haɗida white glss yatashe lallausar sumar kansa bayan yashafeta da kalolin mayuka sai sheƙi kansa keyi sauɗaya zaka kallesa Kaji kamar kahaɗiyeshi sbd kyandayayi kai gaskiya docter heesham kyakykyawane Ajin ƙarshe


_""NIKAINA SAIDA NASAKE BAKI INAƘAREMASA KALLO DAN BAƘARAMIN KYAKYKYAWABANE, AMMAFA KOMAI KYANSA NI BAN KYASABA DAN KO ƘAFAR MLM ƊINA BAIKAIBA IDAN MLM ƊINA
YANAGU TO MAZA MUNANA NE AGUN MUJAHEEDAH TA MLM"""😁😁🙈🙈🙈_



*COMMENTS AND SHARE🙏🙏🙏🙏*







[08/01 7:23 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖 MLM): DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️14 to 15

_Free page_




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*8/1/2022 Saturday january forst*






*DAF NAKE DA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU*








ganin 11:00 tayi baizoba yasa deeyana miƙewa cikin takaici tanufe Capteri'a



Dasauri Ramla tariƙo hannunta tace"ƴar'uwa inabaki shawara daki haƙura kijira harzuwa sanda zaizo kada kitafi kuma yazo dayazo bakinan wllh dakwai matsala"



Deeyana tace"dik Abinda zaiyi wllh sainaje ni naɓata lokaci injirashi shiyakasa jirana"


Ficewa tayi Abinta dik da tanajin Zeenarh nakiranta amma batasauraresuba saida taje Abinta






Agurguje yafito hannu kawai yaɗagawa iyayensa baiko saurare maganarsuba yafice Abinsa


Motarsa dark black yashiga Sabuwace A ƙalla ƙuɗinta zasukai dubu ɗari 5



Aguje yake driver tuƙin ganganci gake dakaganshi dole kaje yamasa kobadan rayuwarka dan gudun laifin domun dik numbers ɗin motocinsa Anrubutamusu _DOCTOR HEESHAM_

tinkan yaƙaraso bakin gate yadafe hong jikake fiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii kamar Abun tashin hankali dik yaruɗemun kunnuwa



Dasauri security ɗin yawangale gate ɗin Aguje yashigo
Daidai loka cin deeyana tafito daga capteri'a ƙarar motar da hon ɗinta yasa taruɗe tashiga gaban motar


Shikuwa ganinta yatinzirasa kuma yasa zuciyarsa bugawa dasauri yaja wani birki dan gudun kada yatakata

jikake Ƙuuuuuuuuuuuh harda ƙura taɗan tashi Deeyana dake ƙoƙarin kaucemasa tana ɗauke da ledar Abincinda tasiyo ta tsorata sosai sakin ledar tayi birkin dataji yaja yaƙara firgitata faɗuwa ƙasa tayi zaune sauran Abincin mai ruwa ruwa dik yawatse Ajikinta wata ƴar siririyar ƙara tasaki tareda rintse idanta dan tagama sarewa Akancewa tata taƙare yau kam



Zeenarh dik taruɗe ihu tasaki tace"shikenan wannan mahaukacin yakashemun sister" tana maganar tana gudu tanufe gunta




Hankalin kowa na Asibitin yadawo kansu harta ɗaiɗaikun majinyata sunfito dan sun tsorata dalamarin Ogarh yau.........





_BASEERATA ITACE ARZIKNA_




```PAGE 1 ƊAYA TAK YARAGE GAMASU JIRAN BANZA PAGE 16 TO 17 KAWAI YARAGE SHIMA BOONUS NE GAREKU DOMUN HAPPY NEW YEAR💃 IDAN KINASON BUK ƊINA KIGAGGAUTA BIYA 200 NE KAWAI KIMUN MGN 07031012948 DOMUN BAKI DAMAR BIYA ANFARA BIYAN ƘUƊIN DAGA YAU DIK MAIBUƘATA YA HANZARTA NIƊINCE DAI TAKU 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR💖MLM)
HEEDAH HAYDAR OSTHMAN```








WhatsApp or call number 07031012948
[09/01 5:29 pm] 🥰Mujaheedah🥰 (MATAR💖 MLM): DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID BOOK 200 ONLY👌



🅿️16 to 17

_LAST Free page_




*BONUS PAGE TO HAPPY NEW YEAR*




*STORY AND WRITTEN BY 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MLM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN*





*8/1/2022 Saturday january forst*






*A YAU NA KAMMALA FREE PAGE DAN HAKA KI KA HANZARTA BIYAN 200 kacal DAN MALLAKAR BUK ƊIN KADA KUMANTA WANNAN NUMBER 07031012948 ITAZAKU TUNTUƁA DOMUN BIYAN KUƊINKU SAINAJI DAGA GAREKU*








_FREE PAGE YAƘARE DAGA WANNAN KI KA HANZARTA BIYAN 200 KACAL DAN KA KI MALLAKESHI IDAN KINADA ACCOUNT NUMBER TANAN ZAKITURA IDAN BAKIDA KITURA KATI SCREEN-SHOURT NAKESO NA KATI KO TSABA BANSON V.T.U KADA KITUROMUN V.T.U KITUNTUBENI ANAN IDAN ZANBAKI ACCOUNT NUMBER KOMA DAMAR TURO KATI 07031012948 SAINAJIKU INA MARABA DAKU,,, BASHI ƘAƊAIBANE AKWAI MAIZAMAN KANTA SHIMA 200 KACAL DIK KUBI NUMBER👆🏻👆🏻👆🏻 DOMUN SAMUN NAKU_



*BONUS PAGE LAST TO HAPPY NEW YEAR ALL MY FANSS💃💃💃💃*






Takaici yasa yafito motar Afusace yanufo inda take

Tinkan ya iso Zeenarh tarigashi dan harta kamata tana mata sannu da ƙarƙaɗemata ƙurar jikinta



Yanaƙarasowa motarsa gaban motarsa yaduba yaga dik taɓaci da Abincinda yazube mata



Ransa yaɓaci Ahasale yace" ke" yanuna Zeenarh

Waigowa tayi tana kallonsa


Tsuramasa ido tayi dan baƙaramun tafiya da imaninta yayi ba Aranta tace Anya wai wannan mutum ne? dubeshi da kyau kamar Aljani ƙaramin bakinsa take kalla yadda yake motsashi kamar ba magana yakeba



Bata Ankaraba kawai taga deeyana gabansa tariƙe ƙugu tana juyjuyawa tana masifa idanta harwani ƙanƙancewa yake



Abinda yaƙara hasalata irin yadda yake duba motarsa yana nunata yana tsaki





Cikin tsiwa take magana tana ƙarƙaɗa jiki tace"kai makahon inane kake neman takani ko bakasan darajar rayuwar ɗan Adam bane? ina inakokonto Anya kai ba mahaukaci bane daya gudu daga gidan mahaukata? dubeka kamar........ salma tazo dasauri tajata tanamai dafemata baki tace" sorry batasan waye kaiba shiyasa kinga kinatsu deeyana wannan shine DOCTOR HEESHAM ɗinfa"





Fisge riƙonda tamata tayi tamatsa daf dashi tana wani zagayensa still tana riƙe da kunkurunta




Dik mutan waje sunsha jinin jikinsu dan sunsan halin Heesham baida dama Amma mutum ne maitaimako daraha saidai miskilancinsa da sangarcewa da zaman naira dayasamu dik suka ɓoye kyawawan ɗabi'unsa waɗanda sam bazaka ganosu Agunshiba saika zauna tareda shi





Shikuwa irin yadda take jijjiga jikin yasashi ɗauke wuta yasha ganin mata kala - kala daban - daban tindaga turawa zuwa larabawa amma baitaɓa cin karo da wadda yaga hankalinsa na neman barin jikinsaba sai wannan




Yasha cin zarafin mutane da dama yatakasu mata kuwa waɗanda yama walaƙanci shikansa baisan Adadinsu ba Amma wannan wai itave gabansa take ƙaremasa kallo haka harta dubeshi takirashi mahaukaci
Lalle wannanta musamman ce






juyowa yayi suka haɗa ido tabangamasa harara tace"daina kallona da idanka kamar na mage dube bakinka kawani shafa janbaki pink A leɓe dankawai kaburge mata Allah ni kamar ma maza mata naɗaukeka daganinka bakasan mahimmancin rayuwar ɗan Adam ba ina mamakin Acewai kaine DOCTOR HEESHAM banza kawai"""
tsaki taja tabar gun






Zubama ido yayi ko ƙyaftawa bayayi karo nafarko da wata tataɓa tsaya Agabansa tasokesa hardakiransa mahaukaci Ammafa taburgeshi rashin tsoronta yaburgeshi dole yasan wacece ita dahar tasamu ƙwarin guywa irin haka......



Direct office ɗinsa yanufa batareda yakula kowaba......





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_





WhtsApp num 07031012948




DOCTOR HEESHAM👨‍⚕️2022,,

PAID
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment