Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*🫦TSAUTSAYIN TAUNA🫦*

_✨GAWURTATTU BIYAR✨_

*Zainab Babib(Mom Islam*

Kuyi following d'ina a arewabook
https://arewabooks.com/u/momislam22

Ina mik'a sak'on gaisuwa mai yawa, a gareku masoyana, musamman wanda suka nunamin zallar soyayya gurin siyan littafina *GUNTUN GORO* yauma gani tafe muku da sabo wanda nake ganin zakuyi farinciki, labarin yazo da sark'ak'iya, da zallar soyayya, karku manta da sunan fitaccen littafin wato *TSAUTSAYIN TAUNA* dagajin sunansa kunsan akwai cakwakiya over kudai muje zuwa.

Page 1-2
KADUNA STATE
Anguwar Dosa.

Wani irin tsawa ya daka mata tare da cewa ”meyasa kikeson sakani a hanyar da bata dace ba?, sokike inje inyi sata in kawo miki ko Yaya?",
Matar da zatayi 35yrs bak'a bamai jiki sosai ba, dakaga yanayin jikinta zakasan suna fama da matsanancin talauci,
Ta rik'e k'ugu tana girgiza ta matso gabansa kana tace "inhar bakaje kayi sata ka kawomin ba wallahi baka cika namiji ba"
Rik'e da baki malam Haladu ke kallonta, bai jira me zata sake cewa ba ya fice.
Yana fita ta kalli Aisha yarinya y'ar kimanin shekaru goma sha biyu  duniya, sai bala'in rawar kai, Aisha fara ce sbda Wanda baisan iyayenta bama ya ganta zai rantse y'ar masu kud'i ce, Allah ya azurtata da yalwataccen gashi, ga idanuwannan masu d'aukar hankali y'an madai-daita, gashin girarta kuwa luf-luf yake, sai d'an k'aramin bakinta na tsiwa pink kamar ansa masa janbaki,
"Mama wai baba bazai nemi aikin yi bane? Wallahi yanason zuciyarsa ta mutu ne irin na mijin Hansatu mai waina"
Aisha ta fad'a tana ta6e baki,
"Yo ni ina zan sani, muddin yace zai takuramin wallahi bazan zauna ba ai bashine autan maza ba, gashi tunda talauci ya aureshi muka shiga uku,sudai abin kamar a jini yake kaf danginsu matalauta ne"
"Mama ki fara yimin k'osai in mun sami ribar sai mu dinga adanawa kinga ma kya sami jarin siyarda gawayin ko?"
"Amma Aisha baki da hankali, kina ganin ana fama da cefanen gida ki kawomin yin aikin mangyad'a, yanzu komai da yayi tsada sokike ciwon zuciya ya kamani na murk'ushe kud'in da y'an uwana suka  aikomin dashi?"
Dajin haka Aisha ta cuno baki kana ta mik'e tare da ficewa waje tana gunguni.
Tunda malam Haladu ya fita, yake neman aiki koda kwa6ar k'asa ne ta masu gini amma Allah besa ya samu ba, zama yayi kusa da shagon wata mata mai abincin siyarwa, wata dank'areriyar mata ce ta fito bak'a, kanan yaji gashin doki kai kace ba musulma ba, cikin d'aga murya take cewa "wai yau ina almajiranne duk kunyi shiru, gashi babu masu wanke-wanken?"
Da sauri malam Haladu ya taso jiki na rawa yace "gani ni zanyi”
Cikin yamutsa fuska tace "sai ka shiga ka d'ibo plets d'in da akaci abinci ga ruwan wanke-wanken nan ga omo can" ta nuna masa inda aka ajiye.
"To"  yace jiki na rawa ya nemi leda ya kwashe ragowar abincin da mutane sukaci suka rage ya tara a bak'ar leda, kana ya fara wanke-wanken, yana gamawa cikin d'aga murya yace "hajiya an gama"
D'ari da hamsin ta mik'a masa sai abinci data zuba masa d'an kad'an
Jikin Baba Haladu a sanyaye ya kamo hanyar gida, koda yaushe in zai shigo gida gabansa fad'uwa yake saboda masifar maman Aisha,
Kasancewar akwai abinci a hannunsa hakan yasa ya sami k'warin guwaiwar shiga gidan,
Yana shiga ya sami maman Aisha a  d'aki tana sallahar azhar, mamaki ne ya kamashi a zuciyarsa kuwa cewa yake "wai har anyi sallah ni ban saniba?"
"Haladu me aka samo mana ne? kasan idan mukaga bak'ar leda da bayani"
Malam Haladu ya k'arasa d'akin ya nemi guri ya zauna sannan ya kunce bakin leda kana yace "d'auko kwanon a juye"
Jikin maman Aisha na rawa taje ta d'auko kwano ya juye shinkafar, ya had'a da wacce aka bashi, sai gashi shinkafa ta cika kwano,
Cikin fara'a maman Aisha tace "megida a ina aka samo mana beta?"
Malam Haladu yayi jimm kafin yace "zubar da mutunci na nayi,
Ta dafe k'irji kana tace "ban gane ba?"
Malam Haladu yace "wallahi zaman nayi a shagon mai siyarda abinci shine nayi mata wanke-wanken ta bani".
"Mtsw nama d'auka wani abun ashan kayi, ai wannan ba komai bane naga kamar da nama a ciki ko?" Kallonta kawai yakeyi Amma a zahiri zuciyarsa nayi masa zafi.
Tsince naman cikin abincin tayi kana ta ajiyesu a roba daban tace "in zuba maka ne ko kaci acan?"
Tsabar takaici kasa ce mata komai yayi.
Sai da taci tayi hani'an sannan ta ajiyewa Aisha tunda shikam yak'i kulata,
Cikin takaici ya fice a gidan ya nufi masallaci, Aisha kuma sai dare ta shigo,
Tana zuwa ta fad'a jikin mamanta a shagwa6e tace "mama baban kowa yana siyawa yaransa kayan dad'i niko baba ko biskit baya siyamin"
Maman Aisha tayi murmishin da zata iya kiransa dana takaici kafin tace "bak'in talauci ke dukansa ki rabu da matsiyacin ubanki kawai, yau dai ya kawo mana abinci harda nama"
Da murna Aisha ta mik'e tsaye tana rawa, Dan rabonsu da nama tun watan babbar sallah.
Abinci mai albarka itama Aishar sai da taci ta k'oshi sannan ta tashi, harzata kuma fita Maman tace "jekiyi alwalah rabonki da sallah tun ta asubha"
Cuno baki tayi kana tace "ke ina lissafa miki naki ne? Kin mance lokacin da kikayi sati guda ba sallah ba azumi?"
Waro ido maman Aisha tayi ta bita da gudu tana cewa "yau naji fitsara zuwa gaba Aisha zata zageni"
Sai da ta tabbatar da mamanta ta shiga d'aki sannan ta fito taje tayo alwalah tazo parlo ta kabbara sallah, kasancewar gidan nasu madai-daci ne mai d'auke da d'akuna uku na maman ciki da parlo sai makewayi sai kicin, shikenan tsakar gidan nasu ma ba wani mai fad'i bane, infact ma gidan haya ne duk shekara malam Haladu yake biyan dubu goma sha biyar kud'in wutar lantarki d'ari biyar.
Koda ta shimfid'a sallahya ba sallahar take ba, kana daga gefe kanajin mis-mis-mis d'inta, mamanta na daga d'aki tace "halin naki dai bazaki fasa ba ko?"
Aisha tayi ruku'u tace "duk nai 6atawa mutun sallah wuta zai shiga ni babu ruwana,taci gaba da sallaharta.
Zuwa dare basu wani samu abincin da zasu sake ci ba, haka sukasha ruwan d'umi suka kwanta, Aisha ce ta fara bacci sai mamanta itama kafin malam Haladu ya  shigo, yaji dad'i sosai dan baccinsu shine kwanciyar hankalinsa, yahau gadon tare da d'ago Aisha ya mayar gefe ya kwanta kusa da mama,
Can cikin dare mama taji ya fara lalubarta, bige hannun nasa tayi taci gaba da baccinta, malam Haladu dai ya kasa hak'uri ya kuma matsowa murya k'asa-k'asa yace "haba maman Aisha kiyi hak'uri ki bani hakkina wallahi nayi hak'uri har tsawon wata biyu sai kace dutse?"
Cike da masifa ta tashi zaune kana tace "mazan k'warai sune ake yiwa lale marhabun kaikuwa mai matacciyar zuciya mene ne abin faranta maka anan ko ance maka ni ina sha'awarka ne?"
Ta d'auko pilo ta koma Palo, kan wata doguwar kujera da ita kad'ai ce a palon sai kwanukan wanke-wanke da randar ruwa, kwanciyar tayi tana jan tsaki lokaci-lokaci har bacci yayi awon gaba da ita.
Washe gari asubar fari, Aisha ta riga kowa farkawa, waigawa tayi taga babu mama, ta fara dukan baba tana cewa "ina maman? sarai ya jita, dan haramar alwalah yake shirinyi ta tashi,
A hankali Aishan ta sakko ta taho parlo tana ganin maman tace "to kekuma meya kawoki nan?"
Jin shiru bata ansa ba, da alamun baccin har yanzu dad'insa takeji,
Aisha ta d'ibo ruwan randar k'asa ta juyewa mamanta a jiki, da sauri maman ta tashi zaune tana goge fuskarta da gefen zani tace "dan ubanki me yasa baki kwarawa ubanki ba saini da kika Raina?"
Shima ina nan zuwa gurinsa ai, naga kuma taimakonki nayi tunda kinaji ana Kiran sallah kikak'i tashi"
Maman na mik'ewa ta wanka mata mari tare da cewa "gaba ki k'ara"
Tsalle ta dingayi tana 6arin kwanuka had'i da wurgi da tukwane, a ranar dai anyiwa Aisha duka tun kafin gari ya waye.
Malam Haladu na kwance yana jinsu ko uffan bai ceba, har Saida ta gama dukan ya fito,bai kulataba ya wuce gurin alwalah.
Tunda yayi alwalah ya wuce masallaci.
Gari na wayewa ya dawo gida, zama yayi a tsakar gida kan kujera y'ar tsugunno ya zabga tagumi, fitowa mama tayi tana cika tana batsewa, tazo gaban malam Halatu ta tsaya kana tace "mene ne nufinka? mun kwana bamu k'oshi ba yanzu ma sokake ka horamu?" ta k'arashe maganar tana yatsina fuska.
"Uhm maman Aisha bazanso mu zauna da yunewa ba, amman idan bani dashi fa?" wata wawuyar cafka takai masa kana ta shak'e kwalar  rigarsa tana cewa "banda mutuwar zuciya irin taka da kanada iyali kana wani cewa baka da kud'i mazan k'warai na zuwa neman aiki kaiko kana gida idan y'an uwana sun bani muci idan basu bani ba mu zauna haka, to wallahi na gaji".
Malam Haladu dai baima waigo ba bare ya kalli fuskarta,
Zuwa rana wajen 11:34am malam Haladu ya fice daga maman Aisha sai ita Aishar, suna zaune tun safe babu abinda sukaci, sai kame-kame wanda aka sabayi, gurin tukunyar Aisha tayi kana ta bud'e tukunyar tana cewa "mama tsakin ya tsotse"
"Sauke"
Mama tace tana daga zaune, bayan ta sauke ta zuba musu a kwanuka biyu, daga ganinsa ma a iya su biyun koda sunci ba lallai bane ya ishesu, sunfara ci kenan Baaaba Indo ta shigo hannunta rik'e da dubu d'aya, bayan tayi sallama tace "Maman Aisha ko kinada canjin dubu guda?"
Maman Aisha ta rik'e baki kana tace "wuuuu dubu guda fa kikace, d'in mik'o min it'a insa albarka dan rabona da ganinta nakai wata"
"Wallahi ke kikaga dama ga mata nan masu maza wanda suka fiki hali  suna bara amma ke kin zauna, aiko zakiga zama, shi mijin da kike tak'ama dashi gayican a k'ofar gida yana zaune gurin y'an kashe wando"
Maman Aisha ta dafe k'irji kana tace "Aiko banga ta zama ba, tunda abinda ya za6a kenan ni na zamo mijin shi ya zamo matar inhar zamuci musha mu tsira da mutuncinmu"
Baaaba Indo tace "wane irin tsira da mutunci a harkar bara nasiyi akuya nasiyi fili ke har zannuwa na samu, ga wani alhji shahararren mai kud'i kullum yazo saiya fillo mana y'an dubu-dubu"
Maman Aisha ta zabura kana tace "aiko zan biki amma bari ya shigo"
Baaaba Indo ta tafi tana mitar cewa "shi mutuwar zuciya kema haka kikeso ki zamo kenan?nikam bazan dinga jira ba" tayi gaba.
Tana fita Aisha tace "wallahi mama Baaaba Indo ta kawo shawara sai ki mak'ale idonki d'aya ki dinga bara ni zanyi miki jagora inmuka tara kud'i mudingacin abin dad'i"
Suna cikin magana malam Haladu ya shigo hannunsa rik'e da bak'ar leda, da gudu Aisha  taje ta anso tana cewa "oyoyo baba"
Fuskarsa d'auke da murmishi yace "yauwa y'ar baba d'aukomin kujera in zauna"
Bayan ta kawo masa, mamanta tayi masa sannu ciki-ciki, ba yabo babu fallasa ya amsa yana fito da shinkafa da wake da manja da magi had'i da attaruhu da albasa,yace "ayi maza a d'ora mana abinci Allah ya kawo"
Jikin Aisha na rawa tace "mama yau zamuci shinkafa "maman ta bige bakinta kana tace "dan ubanki tunda kin wuni da yunwa dole kiyi magana, Allahn daya haliccemu yabamu munci munsha, ace tun safiya har 12:pm mutum bai k'arya ba Sai kace d'an boko, gara ma y'an bokon sunacin mai maik'o mukuwa wataran ma abincin babu magi"
"Innalilahi wa inna ilaihir raji'un, malam Haladu ya furta tare da dakatar da ita yace "ya isheni haka!! bakisan wannan gorin da kikeyi min yana konamin raiba bakisan tafarfasar da zuciyata takeyi ba, sam wad'annan kalaman basu kamaceki ba"
Malam Haladu na yin shiru tace "abinda kayi ake fad'a, akwai k'arya a ciki ne?" Ko kanada zuciyar nema? acikin abokanka akwai wad'an da suka yi gida da mota wasu har k'asar waje sunje, kaiko baka ma da muhallin kanka bare asa ran zaka taimaki wasu"
Dafe kai malam Haladu yayi zuciyarsa babu dad'i, yakawo masifa bai kawo bama masifa,
Suna cikin haka Aisha ta fice da gudu, zuwa anjima sai gashi an tasota a gaba wai ta fasawa wani d'a goshi, baba yace "Dan Allah kuyi hak'uri kasoshi a barbad'a masa garin ganyen kurna"
Mama ta mik'e tsaye cike da masifa tace "tsoransu kakeji da zaka wani magiyar basu hak'uri?"
"Idan d'anka ne da laifi dole kai zaka bada hak'uri dan haka ki dakatamin"
Aisha kuwa tanata tsalle inda kasan batasan komai ba,
Yaran na tsaye har malam Haladu ya gama basu hak'uri suka fice.
Aikin Aisha kenan kullum sai an kawo k'ararta gida, duk ranar da ba'a kawo ba kuwa bata da lafiya.
"Zaki d'auki kayan cefanen ki girka ko kuma kina ganin in koma dasu"
Malam Haladu ya fad'a a hassale,
"Yo aiba yau ka fara komawa dasu ba"
Ta fad'a tare da shigewa d'aki.
Gurin had'a wuta yaje ya had'a kana ya kira Aisha yaja mata kunne akan neman magana, sannan yace ta tayashi d'ora girki, babu abinda ta iya sai jajjaga kayan miya, iya shid'in tayi ta fice,
Sai daya gama had'a sanwa sannan ya fice yabar gidan.
Maman na ganin ya  fice ta fito tana cewa "ni wallahi sakina nakeso kayi inkuma kak'iji bazakak'i gani ba"
Ta nemi guri ta zauna, da ruwan ya tafasa ta wanke ta zuba ko tsincewa batayi ba,
Sai dare akaci abincin dan hatta Aishar ma sai dai in a yawonta taci dan bata, bata ba.
A wani kwano kamar na bola aka sanyawa malam Haladu abinci itakuma ta cika kwano ta koma d'aki.
Washe gari basuda abincin d'umame, iya kacin ragowar wanda ko Aisha taji ba k'oshi zatayi ba..!

# Love
# Romantic
# Funny
Zazzafan labari wanda yazo da sabon salo, wanda yazo da gwagwarmayar soyayya mai sanyi, mai sanyaya zuciyar masoya, saboda wannan karon mun ta6o lovers.

Domin magana da marubuciyar 08141799224



_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*

_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*

_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*

_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*

_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*

*Ga tsarin yanda biyan yake*

_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_

Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.

0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK

Shaidar biya ta nan

0810 433 5144

Masu turo kati MTN ta wannan number.

0702 616 6536

Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.

0706 860 6171



*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku  ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...

Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.

Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?

"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.

08179523215

*TALLAH*
A yau nazo muku  da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.

*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽

*ingantaccen maganin infection *

Ingantaccen maganin basir

Ingantaccen maganin gyaran nono

Ingantaccen maganin gyaran hips

Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake

Ingantaccen maganin rage tumbi  meyi tsakani da Allah

Ingantaccen maganin matsin  farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.

Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.

Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.

Akwai zallan hadi na amarya

Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.

Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽

Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi  ita ta mallaka ce zallarta.🤐

Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽

Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌

Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉

Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.



*Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu* 🤘🏿
*🫦TSAUTSAYIN TAUNA🫦*

✨GAWURTATTU BIYAR✨

*Zainab Habib (Mom Islam*

Page 3_4
Iya Aishar ta bawa ita  kuma ta dama kunun gari,
Zuwa rana malam Haladu ya shigo da fara'arsa, yana cewa "yau dai an bani mashin in dinga kabu-kabu,
Ga mamakinsa sai yaga maman Aisha na fara'a har tana tafi, tare da cewa "Allah ya sanya alkairi kuma Allah ya tsare"
Malam Haladu yace "Amin ya rabbi, ya d'auki hularsa ya fice da niyar zai aiko da kayan cefanen.
Yana fita ta k'walawa Aisha Kira, Aisha na zuwa tace "yau bara zamu Allah yasa Baaaba Indo ta shigo"
Aisha ta fara murna sbda a ganinta zasuyi kud'i su faracin abin dad'i,
Kaya maman ta sauya zuwa had'in gambiza na riga da zani na atamfa ta d'auki sandar da suke dukan 6era ta d'auko wani fasasshen kwano da yagaggen hijabi ta d'aukowa Aisha yagaggen kaya da tsinkakken takalmi maman Aishar ta zumbula hijabi gudun kar a fahimci inda zataje, tana zuwa bakin hanya ta tarar musu mashin suka wuce Kano road, suna sauka a mashin tace ina zuwa malam, ta rik'e hannun Aisha sukaje gurin mabaratan dake zaune a tsallakensu ta aro nera d'ari, bayan tace musu mijinta ya gudu ya  barta sam ba'a jin labarinsa.
Tana kawo masa ya wuce it's kuma ta dawo ta zauna,
Tun safe suke zaune a gurin babu abinda sukaci, gashi har k'arfe goma tayi shiru,
Cikin ikon Allah wata galleliyar mota tazo wucewa suka mik'e da uban gudu har ana ture-ture, Aisha ko sai cewa take "Alhaji ka taimaki mamana bamu da abinda zamuci jiyama da yunwa muka kwana, babana baya kula da ita"
Cikin d'aga murya take maganar,
Rage tsayin glass d'in motar yayi kana yace "ina yarinyar dake magana?"
Aka nunata, mutumin da a k'alla zaiyi shekaru 60yrs ya ciro bandir d'in y'n d'ari-d'ari ta mik'a wa Aisha, sukuma ya mik'a musu na y'an d'ari biyu yace su raba, ya wuce, aka fara danbe da wata budurwa mai yiwa gurguwa kuma makauniya jagora tace ai kud'in su Aisha yafi yawa, Aisha ta fasawa budurwar baki tana cewa "dan ubanki inda zamu dinga zuwa bara kullum sai mun fiku ciniki yasin mtsw taja tsaki tare da cewa "mama tashi mu tafi"
Mabaratan gurin nata kallon su maman Aisha,
Kasancewar sun sami abinda ya kawosu yasa suka fara tarar mai mashin Dan su koma gida, suna tsaye Baaaba Indo ta sauka a mashin hannunta rik'e da buhu da robar bara,
"Wato ni inacan ina jiranku ashe sammako kukayi y'an duniya"
Maman Aisha tace "hmm Baaaba Indo ko karyawa bamuyi ba shiyasa muka fito wallahi gashi munsami na cefane"
Mai mashin d'in daya kawo Baaaba Indo zai juya tasa masa hannu ya tsaya tace ka kaimu Anguwar Dosa, Baaaba Indo na magana maman Aisha ta haye mashin tana cewa "mayi magana a gida idan kikadawo"
Rik'e da baki Baaaba
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment