Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ke masa rubdugu kamar me tuni cikinsa ya fara murɗa masa a guje ,yaje wajen magungunsa ya ɗakko tables ɗin rage sha'awan ya watsa a baki ya kora da ruwa.


Sai yamma lis ya fito wajen ya samu seat ya zauna yina kallon wajen a gabaɗaya da guntun gajeran wando da singlet.

Tunda ta lura dashi tai saurin zuwa ta haɗo masa cafee ta kawo masa.
Sosai yayi appreciating ,dukda yina ƙyanƙyaninta hakanan ya daure ya kurɓa

"Thanks for your caring"
Turo baki tayi "uhm Ni banaji" tafaɗa tareda bubbuga ƙafa "oh sorry Nagode"
"To"
Har tajuya tatafi saikuma ta tsaya daga can nesa tana observing ɗinsa.

Yalula duniyar tunanin su Ahmad da Zakiyya da yanda sukayi deceiving ɗinsa,komai ɗanye ya dawo masa take ransa ya soma ɓaci ,komai ya sire masa "Lallai ƴa mace shu'uma"

Cikin sanyi ta zo inda yike

"Oga dukda bakaso sakani cikin al'amarin kaba,amma zan shiga ne saboda tausayin halin da kake ciki...kayi haƙuri oga da tambayan da zan maka,shin kana du'ai kuwa?"

Murmushi yayi ,kafin ya gurgiza mata kai cikin provocating
Itakuwa ta ɗauka serious "oga akwai sirri mai yawa cikin addu'a , kunci yakan ragu , zuciya ta samu salama,bakasan ba wani ƙaddara da ya gagari addu'a ba? Bari kaji wannan ayar
بسم الله الرحمن الرحيم
يمحوالله ما بشاء و يسبت و عنده ام الكتاب.....صدق الله العظيم

Nasan baka buƙatar in fassara maka,tunda yarankune,amma kaji addua yina canja ƙaddara,allah kasa mu dace,don allah ka fara daga yau.

"To malama inshaallah"
Ita bata ma gane gatse yayi mataba ta jinjina kai ta wuce.






✍️Oum Aphnan
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________


*43 - 44*

Bayan tafiyarta ne yayi shiru yina meditating maganarta ,yes she's right coz if he didnt mistaken rabonda ya ware lokaci ya zauna ya natsu don ya gabatar da addu'a shikan sa bazai iya tunawa ba,saboda yinajin shi he's containted bayi buƙatar komai a rayuwarsa ,komai in yinaso kafin ya buƙaci abun yasamu abun already mata binsa sukeyi ko a ƙasarsa balle anan ƙasar baƙar fata,da suke mutunta jar fata fiyeda tunanin me tunani,although ya haɗu da obstacles a nan nigeria wanda gaba ɗaya ya canza masa tunanin sa,duk da chance na dealing da kalan type ɗin da yike so ,da yayi.


Wucewa ciki yayi ya yo sallah ya zauna akan praying mat ɗin ya daɗe yina jero addu'a kafin ya miƙe yina sharce hawayen da baisan dalilin zubowarsu ba.

Freshup yayi ya fesa turare ,ya ɗauki keys din motarsa yayi horn ta yage masa get tana faɗin a dawo lafiya.

*****
A companynsa ko office bai shigaba ya wuce wajen boutique yasa su haɗa masa kaya ,kala goma na daidai shekarun mairon

Ya wuce wajen masu cosmetics suka haɗa masa turarurrukan mata ƴan saudi, da lotions masu kyau da tsada

Suna hada komai suka zo suka amsa car keys din
Sukaje suka aje masa a back seat ɗin .

Ɗan kewaye yayi a wajen kafin ya hau motarsa ya wuce gida.


Tana cikin gyaran bedroom ɗinsa taji horn ɗinsa ,a guje ta gangara ,tana haki ta buɗe get ɗin .


In a slow motion ya shigo yayi parking,a parking lot.
Ta juya zata tafi yayi calling out "Heeey come"
Da gudu ta dawo taɗan ranƙwafa tareda cewa "Gani oga"


Taɓa wani waje yayi a gaban motarsa saiga murfin bayan ta buɗe.

"Kwashe kayan nan ki tafi mun da su"
Shiga tayi ta hau ja amma ta kasa cirewa

Cikin nishi tace "oga na kasa zoka cinciɗa mun ,ka ɗaura mun aka"

Murmushi yayi mai sauti
"Oh to waye ,me gadin gidan indai wannan kayan bazaki iya ɗagawa ba ,lallai mun cika yan kasada da muke zaune a gidan nan ba tareda tsaro ba"

Murmushi tayi ta soma sosa ƙeya,tareda ranƙwashin kanta kamar taɓaɓɓiya.

"Ke meye kenan?"
"Wallahi ƙaiƙayi yake mun shine nike ƙaiƙayawa"
"Ja can fitar mun a mota ,karki kakkaɓamun ƙwayoyin cuta"


Sumumi sumumi ta fita ta koma wajen aikinta.
Dakansa ya kwaso kayan ya shigo mata dasu.


A ciki hancin sane ya soma masa arba da daddaɗan ƙamshin ɗakin.
Cikin lalube ya kutsa kai ciki,shine kaɗai abunda yikeso a wajenta ,tabbas ba laifi akwai tsafta.

Saidai rashin ita kwalliya da sanin muhallan tsaftan jiki
"Is your responsibilities ai"
"Oh kuma fa hakane,amma me yasa nike son involving kaina a lamarin yarinyar nan?...aah ko banza a bokan hulɗan arziƙinka bazasu shigo suga duk ƙwalisanka ba kana zaune da watannan gajan"
Zuciyarsa ta basa wannan amsan


Gyaɗa kai yayi cikin alamun gamsuwa.
Ya futo ya dawo falo don ya barta ta ƙarasa don yaga ko sanin ma yazo batayiba.


Ƴan mintoci kaɗan sai gata ta futo ,rusunawa tayi kafin tace "barka da hutawa " shareta yayi,wanda inda sabo tama saba da jujunsa yanzu za ayi hira dashi zai sauya kamar ba shiba.to ƴan rashin son rainin na kusa kenan.caɓe baki tayi ta juya zata fita.
A hankali yayi gyaran murya wanda ya sata dakatawa.


"Kizo ki fiddomun kayan nan in gani"
A sukune ,cikin taka tsantsan ta fiddo masa kayan ta shishimfuɗa a kan kujeran

"Ya kingani suna da kyau"
"Sosai ma😄 ,ai ko wace akaba kayan nan ta gwaje"

"Hmm cikinsu wanne yafi burgeki ?"
Wani dark maroon ɗin riga da wando ta ɗakko wanda zai sauka iya rabin cinya da ƙaramin mayafinsa ,maroon me haske

Gaskiya shikansa sun masa kyau"hmmm ashe kinsan abu me kyau?"
Rufe ido tayi cikin jin kunya

"Now cire kayanki ki je ki gwada mun in gani?"
Sakin baki tayi tana kallonsa "baki jini bane?"
"Au ni ɗin?😳"
"Eh can zaki"
"To" tace
Ta je ɗakin da ya nuna mata tanayi tana waige waige ta saka kayan ta dawo

Cif cif jikinta kawai saita wani rikiɗe tazama irin yaran hutun nan

"Hmm kamar gaske ,ana knocking head ɗin za aji empty" ita bata ma gane me yake nufiba,tana murmushi tana shinshinan hammata

"Ke stay comfortable,me ye haka"
"Eh ina tsoron kar inmasu wari da kayane ,inata buga tsami na kwan biyu ban wanka ba"
"Ooops ai kaji tsiyan,to akan me"
"Kai sanyi ake yi "
"Hhhhheyyshhh sharafffff!!"
Ya buga mata tsawa ,kawai sai ƙwalla ,idonta yayi narai narai zata fara kuka.


Takalmin kayan tombs ya watso mata ,haɗi da turare oya saka ki tattare kayanki kikai can ɗakin yanzu shine ɗakinki nasa sabon me gadi yanzu haka yina hanyar zuwa so ,duk abun babanki very important i mean kisaka a jaka ki kawo ciki,sauran naki kuwa ki barsu zan sashi ya fiddasu ya ƙona"
Zaro ido tayi
"Dan allah kayi haƙuri nifa inason kayan saƙina ,Adda mai hura ta haɗamun"
Yanda tayi narai narai da fuskane ta basa tausay
"Shikenan ki ɗauka...maza jeki kwaso kizo ki rakani wani waje"
"To barama sai in ciro masu kayan daganan sai in maida nawa"
"Ke banson shashanci ,nakine duka "
"Mene?"
"Eh jeki kawai"
"Nagode ,allah ya ƙara buɗi ya yaye maka duk damuwarka"
Lumshe ido yayi kafin yace "amin wuce dai yamma nayi" don har cikin ransa yaji daɗin adduan.


Da tsallen murna tafita,can gaban corridor ɗin ta tsaya tana daɗa kallon kanta ta glass din wajen
_Ni kuwa nace mairo kinyi ɗanɗas ,koni kamar in sureki in gudu ,abunda yarage maki saka braziya don wainnan nonuwan sun balagen da yakamata a sakayasu ,bawai kina yawo jiki ba komai ba_


Jin knocking ɗin gate ɗin tayi wajen da sauri.
Ɗaya daga cikin security ɗin kamfaninsa ne ya shigo ,cikin uniform ɗinsa
"Good afternoon ma"
Turo baki tayi "kai ka sanshi,ni inzaka wucene ka wuce ogan nanan ciki" ta wuce ɗakin gadinsa ta barsa a nan tsaye.


Hangame baki yayi cikin mamaki
"Jidai tsaleliyar yarinya saidai ba turanci,murya wani kala kamar na fulanin jeji?"
A haka yaje wajen varenda ɗin ya tsaya yina jiran ai masa iso.


Da ƙullin kayansu ta fito yuuuuu da wasu tsoffin tabarma
"Au baka shigaba?"
"Eh kimun iso wajensa"
Ca'be baki tayi ta wuce ciki


Tana shiga wani ƙarni mai maƙaƙi ya turnuƙo masa ,murya a maƙoshi ya hau bala'i "ke ,out with that rubbush!" ,Tsuru tsuru tayi da ido ta aje kayan tana kallonsa.

"Kifitar mun da wainnan gabages ɗin nace"
Dagudu tafita dasu "to wai yace gayi can a waje"
A karce ya biyota
"I said out with it"
A karce ta ƙara shikuma ya tsaya sakamakon kaciɓis da yayi da security ɗin.

Cak ya tsaya yina maida numfashi.
Kafin ya masa bayanin
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________


*45 - 46*

Shidai security tsuru² yayi da ido,cikin mamakin dramansu,to waye wannan yarinyar,kuma meye alaƙar da ke tsakaninsu?

"Go to your destination"
"Yes sir!"

Can back yard taje ta adana shirginta ,kafin ta kakkaɓe jikinta ta fito.

Kallom up and down yayi mata.
Tsirrr nonuwanta suka soku masa cikin ƙwarar idonsa.
"Amm eh ai mu shiga motan" ya faɗa da murya kyarma.kafin ya buɗe mata ƙofan tashiga ya kewaya wajen driver yaja tunkafinma ya nufosa ya kware get,dagani namiji ya karɓi aikin😄

Wajen wani beuty saloon ya kaita,suka shigo wajen a tare,tuni ta diririce ganin mutane sun zuba masu na mujiya

Jikinta ne ya fara karkarwa,ƙasa ² tace "Oga mu koma ,tsoro da kunya nakeji"
"Common ,ok" ya janyo kafaɗarta sosai ya maƙalota a jikinsa ,luf ta lafe ,sam ta manta meye tsakaninsu

A reception ɗin yayi masu waje mai kyau,kafin ya kwantarda murya yina mata bayani ƙasa ²

Har mai wajen ta Zo "sir, akwai normal services da mukeyi akwai na Vip wanne zaa yi maku?"
"Which one is the must?"
"Ah vip ɗin"
"Ohk shi za ayi mata"
Takardan list ɗim services ɗinsu ta miƙo masa

"Kuyi selecting abubuwan da za ayi mata"

"Mention all "
"Muna wankin ƙafa ,kitso kala² ,Lalle, gyaran ƙunba,wankin gashi kala davam² ,akwai stretcing ,straming ,wash and set,Retourching dadai sauransu,ita duk wacce takeso zata faɗa"

"Ai mata wankin ƙafan ,sannan gashin i dont know what to said amma ta buɗe maki ki gani"

Murmushi tayi "ohk ai akwai ɗaki na musamman na yan vip kuzo mu shiga"

Ɗakine mai kyau sanyin ac ya maimaye ɗakin ,sam ba hayaniya kamar ba a wajenba.

Suna shiga ta mayar ta rufe ƙofar
A hankali mauro ta jaye ɗan veil ɗin
"Chai🥺 me zan gani haka duk gayunnan "

"Ki gyarata sosai ko nawane zan biya bara inje in dawo"
Jinjina kai kurum tayi,ta fita ta kira yaran wajen ,ta umurci ɗaya ta kwance danƙararren kitson,ɗayan kuma ta saka ƙafarta a abun wankin ƙafar ta fata jiƙawa


Sun ci wuya kafin su gama ,itakam me saloon ,yakushi da futina ne ya isheta ,ta fiddota a cikin injin ,don ita cewa tayi suna ƙokarin soyata

Ƙarshe da handdrayer aka ƙarasa steaming ɗin,don acewarsu irin gashinnan bai dace da relaxer ba

Tsaf suka gyare suka mulmuleshi suka maisheshi donut jibgege


Fiyau fuskarta ya zama sai ɗimin gashi ashe harda shi yake daɗa munanata.

Kowa a wajen janta a jiki sukeyi,ganin ta rikiɗe sak balarabiya daga me tambayanta ko ita blood sister ɗin julayb ne sai masu ,son ta haɗasu dashi.

Itadai murmushi tayita masu

A wajen wata ta bata complimentary card ɗinta wai ta kirata a waya in taje gida zasuyi magana

Karɓa tayi kurum tana jujjuyawa ,kafin tabita da "to"

Sai kiran magrib yazo ,ya biya bill ɗinsa yace a fito da ita yina mota.






_Kai ala barmu da masu sonmu🤸‍♀️🎧🎺🎷 Me sanka abin kasoshi ,maƙiyinka abin gudune🏌️‍♀️🚴‍♀️🎷🎺Haƙiƙa naji daɗi kuma na yabi masu sona🎺🚴‍♀️🎷..._
_Ni Oum aphnan na ji daɗin soyayyarda kuke nuna mun a koda yaushe,ku cigaba da jan time ɗinku ƴan vip week end ɗina nakune🤪 Zamusha abubuwa fa🙈Karki yarda ki missing akwai gumurzu week end ɗinnan ,don ni kaina na matsu,dont mind mun ɗan bada iska_
_Don haka koba datas inada masoya,don haka zamuyi posting duk abunda zai faru yafaru🎷🏌️‍♀️🎺🤣_







Oum aphnan
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________


_This page is wholly dedicated to you , *Maman yaseer* kiyi duk yanda kikaso dashi,sannan inama yarana happy friday,allah ya inganta muna rayuwarsu kan fiɗra al islam👏_


*47 - 48*

Tana shiga yaja suka wuce batareda ya kalli direction ɗinta ba.
Cikinta ne ya bada ƙululu!
Murmushi yayi
"Maeryam kardai bakici abinciba ,tun kafin mu fito" ya faɗa tareda kunna wutar motan.

Ɗago dakai tayi kafin tace "uhmmm"
Kawai sakin baki yayi yina mata kallon mamaki,cikin tsananin ruɗewa.sam yama manta tuƙi yikeyi saida yaji jeran gwanon horn ta bayansa. Da alamu kowa yina ujilan ya koma gidajen shi kasantuwar magriba tayi.


Cikin hanzari ya sauka daga kan kwaltan kafin ya kashe ,motar nan ya zuba tagumi hannu bibbiyu yina kallon ta.

"Oga menene?🥺"
"Hmmm tsakani da allah mairo kece kuwa? Kinga yanda kika koma? Subhanallah dama ke kyakyawace har haka? Ayya na so sakin product me kyau,mairo i've never met a wonderful lady like you mairo,mairo i like you face,skin and your struxture entirely ,hmmm had It been you're Wise ,i must marry you..."
Kumbura baki tayi gaba cikin sigar shagwaɓa
"Oga ni kana ta shuranshi" lakuce mata hanci yayi
"Hmmm shi kaɗai ya rage mun in canja wannan voice ɗin of your ,in mai dake classical lady,and vast educated"
"To" tace tana sunkuyar da kai


Stretching hannunsa yayi zuwa bayan motan ya ɗakko wata ƙatuwar leda mai tambarin sunan inda yaje ya suyo ice cream ɗin
Shawarma ya ciro ya ajuye mata akan cinyarta
"Oya kici kafin mukai gida banason yunwa yina mun punishing ɗinki"
Zarowa tayi ta warware naɗin gabaɗaya
Kyaɓe fuska tayi,ta saka yatsa ta lakato cream din ciki,sannan ta lanɗa.

Furzo shi waje yayi kafin yace"what?"
"Ba daɗi" "Eh and you must eat haka zaki saba,and baa warware shi haka,ya side zakici"ya miƙa mata vanilla ice cream
Karba tayi tana haɗe rai tana cusawa "shi kuwa rafka tagumi yayi ,yina kallon yanda take cuccusa shi unwillingly.


Mommotsa baki yakeyi yina kallon shape ɗin bakin nata yina tunanin yanda in zaiyi mata kiss ,zai masa daɗi"Oushhh see her pink lips"


Rabi taci ta farke bakin ice cream ɗin ,ta kafa kai kamar ta sama koko lolz.
"Oh ,ba haka ake shaba ,still saida ya koya mata" ba laifi yayi mata daɗi tunda ta saba shan madaran shanu da sauransu


Gyatsa tayi ta aje tana masa godiya
"Caf kardai har kin ƙoshi ɗan wannan da kikaci duk kukan da cikin keyi?"
"Uhm ,ni fa yarinyane ,banda ƙaton shiki shaurin girmane"
"Ai to yayi,nagode da kika fada mun lavel ɗinki ,saboda in san yanda zan dealing da ke"
"Van ganeba"
"Karki damu with time"


*****

Suna shiga gidan tayi ɗakin da ya bata da gudu don gudanar da sallah ,shikuma ya tsaya a masallacin dake manne da gidan.

Zaunawa tayi akan darduman ta fara jan carbi bata tashi ba saida taji kiran sallah.sannan ta miƙe ta daura ishai ta hanyar bin sallahn masallacin.


_Akwai falala mai yawa tsakanin magriba da isha,anason mutum yayi addua a wannan lokacin,haka nan kuma ɗalibai anaso suna karatu a wannan lokacin saboda akwai albarka a wannan lokacin .allah kasa mu dace_

Shafai da wutr ta ɗaura kafin ta rufe da salatin annabi ,ta ɗage darduman ta kakkaɓe tayi folding.
_Ina ƴan mata marasa yin shafai da wutr da walha ,wai sallan tsoffine ,to nidai nace inasha neman aljanna ba babba ba yarone?,kuma duk aljanna ɗaya aka tanazarwa budurwa da tsohuwa,wanda yafi aiki shine da morewan_


***

A falo ya zauna yaci nasa abincin da ta sayo ,kafin ya soma ƙwalla mata kira
"Ooohuuuu ,wannan mutumin ya isheni to me kuma zan masa?"

Amsawa tayi tafito cikin hijabin sallan nata.
Tunda ta shigo yike kallonta har ta samu waje can nesa da inda yike ,ta lanƙwashe ƙafa a ƙasa ta zauna a kan carfet ɗin floor ɗin.

"No miƙe tsaye,zo nan cire hijab ɗinnan" mairo ba kai miƙewa tayi ta cire hijabin
"Wow come on ,zo inga gyaran"
Zuwa tayi ta ɗago masa ƙafar,caraf ya cafki ƙafar yina luguiguitashi kamar auduga.
Yina fuzgo numfashi da ƙyar.

Ɗan janye ƙafar tayi ,kafin ta zame hulan kanta ta turo masa kan nata.

Janyota jikinsa yayi ya rungume ta tsantsan, ya saka hannu ya barbaza gashin kan nata,kafin ya cusa kansa cikin gashin kan nata yina shinshine shinshine yina lumshe ido,ƙamshinta yina tayar masa da duk wani sexual arousal ɗinsa.


Kicikicin ƙwace kanta take ƙoƙarin yi,amma ta kasa saboda da tayi motsi za taji kamar gashin kanta zai cire.

Don dole ta daina motsi ta saki jiki .












Happy friday my fans🥰
[3/14, 06:56] Bamalli✌️: *Typing...✍️*



*JARABABBEN NAMIJI*




*Na...Oum Aphnan🌸*

________________________________

*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*


*A .W. A*

https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/

________________________________


*BONUS*


*49 - 50*

Gogan ya samu sake,jin ta daina kici kici ya aza ta samune kawai sai ya tallafo kumatunta yina ƙoƙarin kamo ƴar ficilin pink lips ɗinta da sukafi tsaya masa a rai.

Da ƙarfi ta hankaɗasa ta miƙe,tana maida numfashi.

Da wani irin murya kamar na ƴan maye ,idonsa ya wani canja .

"Come on baby ,i want to puck you ,plz ki barni in ɗanɗani kalar gindinki inji...plz" ya faɗa tareda zabura ya biyota zai cafkota,Tsoro ya bata da sauri ta zille ta falla a guje zuwa ɗakinta ta ɓamo.

Numfashinsa da ƙyar ya ringa fizgoshi,da sauri yasa hannunsa ɗaya ya dafe ƙirjinsa ,ɗayan kuma ya dafa mararsa.a haka ya watse batareda yasan inda kansa yike ba.


Tunda ta shiga ɗakinta kam kuka takeyi,kewar iyayenta sun mata rubdugu ,ba abunda takeso irin ta jita a jikin mamanta,ko suna wani hali ?ohooo"

*****

Julayb tunda ya kife anan ,bai ƙara sanin imda kansa yikeba ,har asuba.
Cikin sanɗa itakuma tafito don tayi ta girka abunda zataci kafin ya tashi.

Tuntuɓe yayi da jikinsa,anan ta faɗo kan jikinsa .ƙara tasaki kafin ta miƙe takuma tagataga ta kuma faɗowa jikinsa,sannan ta kara ƙwalla ihu.
Duk zatonta gamo tayi ,batasan shine ba.

Ƙaranta shi ya farkar dashi,da sauri ya rumfaceta ya riƙe,luuu tayi ta faɗa jikinsa,don kwatakwata bata hayyacinta...jujjuyata ya shigayi ganin numfashinta na sama² yasa ya hau girgizata yina ƙwala kiran sunanta.


Wallll tayi da ido kafin ta zabura zata fyalla da gudu.
Caraf yakamota ya rungume yina karanta mata ayatulkursiyy....sunjima ahaka kafin ta dashe da wani irin kuka me tsuma zuciya


Jikinsa ne ya fara rawa kar²kar.
"Mairo meya faru nine? To kiyi haƙuri ,kinji sorry bazan kuma yi maki abunda nayi maki jiyaba kinji" ya faɗa muryarsa na rawa ,kamar zai fashe da kuka,ga 🍌 ɗinsa ta gallaro masa ,kuma still cikinsa na ƙara tsananta yi masa ciwo.

"Mairo buɗe idonki ki ganni ,nine ju'ayb ɗinki ,shaawarki zai halakani ,saidai na gummaci in mutu akan in maki abunda bakiso"
Buɗa idonta tayi walarrrrr!

Kafin tayi sauri ta miƙe zaune
"Oga kaga ka kuma ko?"
"Sorry maryam na daina daga yau..." Ya faɗa hannunsa duk biyun riƙe da mararsa.

Wani muguwar gumine ya hau tsattsafo masa a duk kafan gashinsa.
Tsorone ya kama mairo,rugowa tayi ta ƙanƙamesa
"Oga don allah karka mutu😭" sai hawaye shau shau.
Sa hannu yayi ya cireta a jikinsa yina girgiza mata kai.

"Kar muyi haka dake mairona,na yarda in mutu don in bi abunda kike so kinji,taimaka ki kiramun likitana"

"A'ina?"
Nuna mata kujeran da ya tashi akai yayi
Da sauri taje ta ɗakko wayar ta miƙo masa
Danna voice search yayi ,ya faɗa sunan da yasawa likitan sunan yayi appearing ya danna kira yina shirin tsinkewa ya ɗaga

Cikin wahalalliyan murya yace "kazo i needs ur help" ya kauda kai kurum yasoma gurmususu yina ,jan numfashi


Faɗawa jikinsa tayi ta rushe da kuka,"oga tashi kaimun duk abunda zaka yimun inhar zaka samu lafiyan"

Har wajen 8:00 na safe suna a wannan yanayin ,shikam alokacinma ko gane wanda yike kansa bai iya yi.
Banda mairo da ta ruƙunƙumesa kamar zata shige cikinsa.

Tsiyyyy aka turo ƙofar ɗakin ,batayi yunƙurin miƙewa ba ,don tasan likitane kaɗai zai shigo a wannan lokacin

Cikin ƙaraji masu shigowar suka saki kayan hannunsu tim a ƙasa ,kafin su ƙwalla kiran "MAIRO" Atare.
Cikin furgici da ruɗewa ta miƙe tana zare ido ,kamar wacce tayiwa sarki ƙarya ,murya na rawa tace "Na...na'ammm"
Matar ne ta finciko ta ta wanketa da mari ,tuni ƙarfin marin ya kifar da ita ta ƙumu da ƙasa ,saiga haɓo sharrrr jini ya kece


"Ashe ke karuwace!"








Oum Aphnan✍️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment