Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register




A wannan karon duka idon su waje yayo wasu na cewa a zuciya tabbas suna kama,kuma wannan iskancin da takeyi ai sai dai ƴar uwar shi dama ,da rainin da tayi masa ,ban da rainin ita baxata kira shi da Sir Khamal ba sai dai BOSS?


Muryar Sumayya ne ya katse su tana cewa " Don haka kai PA ka taka sannu ,idan ka ƙara mun hawar ƙawara,ka sani kai zaka bar wurin nan bani ba...kowa ya ɓace ya bani wuri...tayi maganan tana shigewa office ɗin Sir Khamal da zummar ta bashi haƙuri ,don batayi abun da ya kawota ba tukunnna".


Wayam ɗin da ta gani ne babu kowa a office ɗin yasata dawara,ina kuma yaje? Tambayar da tayi wa kanta kenan ,kamin cikin zazzaƙar Muryar ta tafara kirar " BOSS ³ shiru! Huuu nisawa tayi tana dafe kanta kana ta juya tana kallon wurin zaman sa...kit ƙarami ta gani ,wanda ba shakka tasan bugun Abuja ne ciki....wani irin hamdala tayi tana cewa a sarari duk inda yaje baiyi nisa ba , kwashi rabonki Sumayya kar ki tsaya sanya............ Buɗe aƙwatin tayi wani irin kama baki tayi ganin kuɗin dabata taɓa gani a rayuwar ta ba....niko juyawa nayi ina ware ware don ba Sumayya ba nikaina Uwar teddy na tsorata da yawan kuɗin...can ina juyowa naga Sumayya ta saɓa jaka,amma bata tafi ba rubutu naga tayi a farar rakadda tana lankafewa da ƙarshe tana cewa " nabarka lfy daga Summy Lady boss...


***


Miƙewa tayi daga zaune tana kallon Hajiya Juwairiyya da tayi nisa a binciken Company n ɗan nata Da yake nan KD (Zr)..ohh niko inata magana kinyi shiru Hajiya Juwairiyya kodai maganan tawa kina ganin bata da muhimmanci ne? . Nisawa Hjy Juwairiyya tayi tana gyara zaman eye glss ɗin dake idon ta ,kana ta ɗago da idanunta tana saukesu ana yayan ta watoHjy Naja'atu wanda ta kasance ƴar siyasa . Ɗan girgiza kai Hjy Juwairiyya tayi kamin cike da magana ta girma da dattako tace" Ina sauraren ki Hjy naja'atu kinsan dole na kula mawa Khamal da shige da ficen Company n sa tanan , tun da shi har yanxu yana can yana jidali da Company n da bana shi ba, yana juya biliyoyi a shekara tsawon shekaru nashi kuma yabari sakaka ,don yanda ya damu da wannan Company n tsawon shekara goma sha biyar ko dukiyar sa albarka. Akan Company n nan yana iya komai... Aaa'aaa'aaaa Hjy naja'atu tayi maganan tana kama baki na tsegumammun matan nan masu gulman da rura ma abu gishiri da Maggi. Har yanxu yana jigila da wannan Company n Hajiya Ramlatu?? Taɓ babban magana , kar kiji komai ai Company ya zama naku ....kallon ta Mahaifiyar Khamal tayi kamin tace " Kaman yau kina sane banamu ba...eh to bana ku ba yanxu tsawon shekaru ashirin ba mata ba labarin ta ,kina tsammani n dawowan ta , su familyn mijin naki ba yawa ne dasu ba ,bare kice za'a tada balli...shikenan masu jika ɗaya tilo Khamal sai , itama Uwar mijin taki yanxu mijin ki ne kaɗai sai ƙanin sa da ya kwashi tsawon shekaru baya ƙasan nan Hjy Ramlatu t...ya isa Ni nama fahimceki cewan Hjy Juwairiyya tana murmushi n farin ciki kamin tace " To dangi da ƴan uwa kuma na Yola fa? Ai wannan sunyi nisa a ahalin mijinki basu da gado da mijinki da ɗan ki. Dariya Hjy Juwairiyya tasa kana tace " Wallahi har ga Allah ke kaɗai zan faɗa mawa wannan magana nafa ji daɗin ɓatar Ramlatu ,tafiyar ta ne yasa na samu sukuni a rayuwata...da dangi kowa Ramlatu har yaron dana haifa Khamal bai da gidan kwana yini sai gidan Ammie Ramlah haba... Ai dole to yanxu ya kuka ga shawara na , Khamal yazo ayi masa Aure n gida ya Auri ƴar uwar shi ƴa ta Binafa ya kika gani....


Nisawa hjy Juwairiyya tayi kana tace " Hakan yayi amma sai dai wani hanzarin ba gudu ba, kinsan da wuya Khamal ya amince da Binafa a matsayin matar Auren sa, saboda shi wani mutum ne na daban...amma zan sashi koda baya So...yauwa yanxu naji zance , daganan ne xamuyi mulkin mallaka komai ya dawo hannun ki Hjy Juwairiyya ....

That's nice idea yayi hakan Allah yabar zumunci yanxu ki turo mun Binafa xata fara zama a nan tare dani har zuwa lokacin da komai zai daidaita..... Cewan mahaifiyar Khamal tana kallon Hjy naja'atu da farin cikin ta yaƙi ɓoyuwa jin ta take kaman ta zuba ruwa a ƙasa tasha don tsaban farin ciki .....


****

(Mm htl dake G'R'A zria)
Fitowa tayi daga wani ɗaki hannun ta riƙe da wayoyin ta kusan uku ,ko wanne da kuɗi a saye...Tafiya take ta sa doguwar rigar material , babu abunda ke tashi jikin ta sai ƙamshi, ƙatuwar mace budurwa matashiya da ashekaru zata kai 29 zuwa talatin , karkaɗa take yi yyn da mazaunan ta ke rawa jigida na ƙara na kirar maza...ji mana ? Taji Muryar wani Alhaji da duk girgizar nan dashi take don taga kuɗi sai kuma gashi ya kusa shiga hannu...matsowa yayi daf da ita na ƴan bariki tamkar zai shige ta ,yana cewa " Kinyi kyau wane sunan? Farrr tayi da dara daran idanun ta kamin tace " Beenafa.

Wow nice name". Yayi maganan yana fiddo da harshen sa haɗi da lasan laɓɓan sa na ƙasa ...cike da tachewa tace" Yanda sunan ke da daɗi haka mesunan take". Wow amazing hahahhh... Yayi maganan yana sa dariya kamin yace mu shiga daga ciki kenan?". Yanda ka gani ta bashi amsa a dakile...


Wani ɗaki suka nufa tayi gaba kaman ita ta kama saboda sabo kawai , sai juya masa manyan ɗuwawukan ta takeyi tana ƙara rikita shi.....


Shigar su ba wuya taji ya cafko ta yana haɗata da jikin shi yana ƙoƙarin kama na shanun ta...saurin jah baya tayi tana rabuwa da jikin shi kamin tace " Ni bana fara aiki sai naji alart ko cash. Tayi Magann tana juya masa baya haɗi da kallon windown ɗakin... Ji tayi ya matso inda take yana kai hannun shi haɗi da shafan mazaunan ta kana yace " Kinsan Ni ba ƙaramin mutum bane , I will pay yy....shiii tasa hannun ta a laɓban shi kana tayi baya tana cewa " nima kasan ba ƙaramar mace bane".


Huuuu ganin yafara kaɗuwa tana son masa kwalele yasa shi zama a bed din yana cewa " Ur account details?". Tana jin gine da bango Binafa ta bashi ,wanda ko minti ɗaya ba'a yi ba taji alart dubawa tayi wanda kuɗin ya firgita ganin yawan su.... Wannan yasata saurin nufan inda yake zaune tana ware ƙafafun ta haɗi da zama a cibiyoyin sa tana fara motsa hjy babban sa...hannun sa yakai yana wasa da nonuwan ta da suke kaman galan , wanda wani irin tafiyar tsutsa da take bin bayan shi dashi da yanda take lililo a kan kaciyar sa yasa tuni batulmani ɗin nashi tafara zillo sama..... Nidai ganin wacece Binafa yasani saurin ficewa daga ɗakin ina nufa Lagos gidan malam Ilu don ganin wainar da ake toyawa acan......😂😂


****

Zama sukayi suna kallon kallo kamin Safna tace " Nawa kenan duka kuɗin suka kama? Kuma ya xamuyi kin san ba abu mafi haɗari da yakai cin kuɗin banki dana Company masifa ne wannan ,sai a ƙarar da komai daka mallaka akan kuɗaɗen wa'annan wurare biyu dana faɗa maki...ke waya faɗa maki zama zan cigaba da yi a garin nan? Dubu ɗari huɗu na ɗeba... yanxu da yammacin nan zan kai bashin lafo duba ɗari da hamsin , zuwa gobe da asussubahi mu sai ta mawa kan mu hanya sai an gan mu kuma!!

Me kikaji unguwa nace wa game dani? ...hum kijimun mutinin Nan ɗan iska wai har da kuka a masallaci bai ganki ba ,yanxu dai an bada cibiya a nemoki, ai kin barsu bari na har abada Safna,mubar garin nan muje wata gari munemi arxiƙi ko me kika ce? Tabbas hakan yayi, amma wannan matan na gidan laurat ko? Tana bani tausayi ,babu hanyar da zamu taimake ta kamin mu gudu?? Shiru Sumayya tayi tana tunanin mafita kusan minti biyu kamin tace" Tabbas akwai!!!!

Amma kina ji bari nayi bacci na koda minti talatin ne ,sai na faɗa Maki yanda xamuyi da Lauratu ,mu rabata da wannan ɗan iskan mijin nata....to me za'a dafa ma Umma kamin ta nemi abinci? Safna tayi maganan tana jawo risho...keda baki da lafiya wani girki , ki bari na tashi ...bkmai ai na warware..to ki dafa mata farar talia ai muna da miyar yaji sai muci dashi....tana maganan haɗi da hamma bacci yana ɗaukar ta......


*****

Kallon ta Sumayya keyi na tsoro da fargaba ,tun da take bata taɓa ganin mace ƴar daba da makami kaman wanna n ba....Safna ce tace baiwar Allah me muka yi miki? Sai Lauratu ta amashe da faɗin ' kiwa girman Allah ki rabu damu? Me yasa kika zaɓi rayuwa irin haka? Ki nemi sana'a ba fashi ba , ki bar mu muƙarisaaa.....Tabbas sai kun bani kuɗin hannun ku ,idan kun ga kun tafi da wannan kuɗin to Na tashi daga sunana Billy Bilkisu mai gado.....kuma fashi mutane suka sani na koya don dole, a lokacin da nake kuka su bani abinci naci basu bani, da ƙarfi na na ƙwataaaaaaa!! Wani irin bindiga ta fiddo dashi wanda yasa Sumayya rungume Umma da ƙarfi tana kirar sunan Bilkisuuuu.....Gigif ta tashi daga barci da ya ɗauke ta ,tana kallon Inda Safna itama ta saki murfin tukunya da ta buɗe talia , kana tace " Lafiya Summy ,wacece Bilikisuuuuu??? Amaimakon Sumayya ta bata amsa sai goge gumin dake karyo mata tayi ,tana furta wa a hankali ban santa ba ,amma tabbas tana nan ? A'a cike da mmki Safna baki san ta ba? kuma tana nan? To a ina? ...ke kuɗin nan na shirin zama mana barazana , kira mana wancan lauratun yanxu muyi maganaaa da ita zata cigaba da zama da ɗan Asabe ne yana cin ta kaman kwarto ko ƙaƙa.......................




_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._



*The journey is beginning💃💃💃 Kar ki sake ayi baki MY LADY BOSS sabon kafce daga alƙalamin Aunty Aisha Mmn teddy*
[9/12, 10:35 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.......6


Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss

*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_

_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy duk😍😂_

****

Me zamu faɗi mata ? Mu tsaya dai muyi tunani fah? Safna ke maganan tana fiddo da idanuwan ta ga Sumayya na tsoro ,don tasan Sumayya ba tsoro ko me ya shato mata yin sa take kai tsaye sai dai daga baya komai ya faru". Kallon ta Sumayya tayi kamin ta miƙe tsaye tana cewa " To Ni Bara ki gani ,kar ki fita ma mutanen gidan nan munafukai su ganki...tsaye talia ɗin Ni Bara naje da kaina".
Fichewa Sumayya tayi daga ɗakin,wanda da fitowar ta tsakar gida Nan Rita tabar niƙar markaɗen da takeyi ta tsaya tana kallon ta na gulma a samu abun faɗe a bayan ta.

Wani irin kallo Sumayya ta watsa mata tana mata hararar sama da ƙasa ,nan Rita tayi saurin jan inji tana tada shi , kamin taji Muryar Sumayya na faɗin Gulman Banza Gulman Wofi , ayi dai ku aka Bama aiki , Ni Sumayya kainuwa dashen Allah , mai ganin baya na babu sai Allah . Tayi maganan tana nufar ɗakin Lauratu , duk da hakan bata daina bambamin ba cigaba take da cewa " Kuma ana ƙuremawa Umma na Kunne da wannan shegen injin markaɗen taki , wallahi aka isheni wata rana zaki fito kiga babu nayi waje dashi sai dai ki tsince shi a ƙwararo... Rita ne ta juyo cikin sauri tana kallon Sumayya wanda kamin tayi mata magana tace " Eh abin da kikaji shina faɗi, banda kin maida mutane marasa ƴan ci kawai kiyi ta ƙure mana kunni kina ɗaukar hanƙin gida da waje? Zaki ga yanda akeyi , idan kina san kanki da arziki ki dinga biyan haraji saboda cutar damu da kikeyi kina sana'a....


Baki isa ba Sumayya , ko me Rent House ɗin nan bai mun doka da ƙa'ida ba....saurin katseta Sumayya tayi da cewa " Sai ga Sumayya ta yi miki ,kuma dole abi don a zauna lafiya..nice nan Summy...Cox u're boss right?.


Amsan da Sumayya zata bata ne ya maƙale mata sakamakon ganin Ɗan Asabe da ya fito daga Ɗakin Lauratu Wando a hannu , yana gyara mazagiyar sa , wani irin baya Sumayya tayi tana murguɗa masa baki cike da tsiwa dajin tsana da haushi ,yayin da shima kebin ta da kallon sama da ƙasa , yana watsa mata Harara ,tsaki taja tana cewa " A haka mutum xa'a ƙare , hisabi na nan tun a duniya ba ma sai an je ga lahira... Kallon ta ɗan Asabe yayi yana cewa " tsakanin Ni dake wa za'ayi wa hisabi? Kina shiga tsakani na da Matana na ,kin hana mu sukuni da raya Sunna , saboda fitinan ki , da kowa yi kikeyi tun daga farkon layin har maƙotan mu babba da yaro babu wanda bai san ki da halinki masifanki ba....Eh naji ai masifan ma iyawa ce , kuma idan ka zauna a zamanin nan ba baki an dinga cutar ka kenan ....Ka gode mawa Allah Bani ce Lauratu ba ,don Wallh danice Sai wata rana na zuba maka barkono".



Hahahaha kaji tsakargidan ya ɗauka dariyar matan gidan su Mmn fati da Rita da sauran mata ,don suma kansu Haushin Ɗan Asabe suke ji ,sam bashi da imani kullum yana aikin ragargaxar ƴar mutane, maganan Sumayya ba ƙaramin daɗi yayi masu , nan suka saka shewa harda buga ƙafa".


Ganin haka cike da jin kunya Sum-sum ɗan Asabe ya fice daga gidan duk kunya ya ishesa , don duk barikin shi bayaso a tixga shi irin yanda Sumayya tayi masa ba...tabbas sai nayi maganin yarinyar nan , Allah yakaimu dare , Sai na sa su Dari sun shigar mata ɗaki suyi Raga-raga da ƴar banza .

****

Tsayawa Khamal yayi yana ƙara duba takardan tsawon lokaci ya rasa meke kai masa , a hankali ya furta abin da yafi masa ciwo a takardan da Sumayya ta aje masa yana cewa " Kai Sakarai ne Khamal ,izzar ka bata da amfani , ina ilimin ka yake , yau gani Sumayya wacce bani da takardan Masters Kaman kai a ilimi ,a matsayina na secondarie na shigo Company n ka , nayi aiki tun anan ina izzar taka da ilimin yaje babu? Sai kuma gashi Na ɗebi maka kuɗi kimanin 4hundred thousand , nasan xakace wannan ba kudi na ɗin a ba a arxiƙn dakake dashi....amma sai dai kash kar ka manta nayi ma rainin hankali tun da har gidan ka nazo na shiga ƙuryan ɗaki na ɗeba , kaga ashe murtike fuskar ka ta banza na baka son raini , sai gashi Sumayya tayi ma wasa da hankali ta ɗebi abin da dama oready shi ya kawota Company n ka....So at the end Ina godiya da sunan da kake kirana a koda yaushe Wato LADY BOSS tnhks ones again Mr Khamal Ahmad Kumbo. A daga kasa ya kalla nan yaga ta rubuta your lady boss....Wani irin nisawa yayi yana rintse ido na tsaban takaici a sarari ne yayi kirar PA da sauri yana cewa Lukman? Yes Sir Where is she ? Yayi maganan yana wani irin damƙar takardar da a lokaci ɗaya ta ƙudundune...


Cikin sauri PA Lukman yace" Ban gane wakake nufi ba Sir Khamal? Cikin wani irin murya ya bashi amsa da" MY LADY BOSS!!

Kamin PA yace wani Abu ne Sir Khamal ya miƙe yana masa umarni ya biyosa da sauran kayan amfanin sa zuwa Compound ɗin Company n , yana ɗaukar brief case nashi , a zuciyar sa yana faɗin " Sakaci na ne, i make a great mistake , dole na nemo ta ,sai na azabtar da ita da kalon izayar da bata taɓa sanin shi ba .... Na tsani na buɗe ido naga fuskar ta na mun gizo , ko a ina take in takai binnin sin nisa , sai na nemota.......... Moton shi PA ya bude masa yana shigewa Driver yajah sa suna barin farfajiyar Company n.....



****

Inalallahi wannan wani irin mutum ne ? Cewan Sumayya tana ɗaga Lauratu da ta ganta kwance kaman matacciya , yayi mata Raga-raga sam bata iya motsa ƙafanta , wannan ai fyaɗe yake maki Lauratu , kuma kike zaune dashi? .


Kuka Lauratu keyi ta kasa magana , cike da masifa Sumayya tace " Ke kike zaune dashi ...cikin kuka Lauratu tace "Sumayya yaya zanyi dole ce tasaka hakan, inda ina da inda xanje xan gudu , Wallh banason shi , Auren haɗi aka mana babu yanda na iya , amma bana son Dan Asabe .....ta ƙare maganan tana rushewa da kuka mai ban tausayi.


A'a da yanda zakiyi , matso kiji wannan shawarar in Kim amince to ayi tafiyar dake". Kunnen Lauratu Sumayya ta nufa tana mata magana ƙasa-ƙasa ....tana gama faɗa mata maganan , kawai taga Lauratu tayi tsalle ta miƙe tana nufar Sif ɗin ta ,tana fiddo da kayan ta!


Lauratu meye haka? Ke barni yanxu mu tafi kawai. Saurin kamata Sumayya tayi tana cewa " ba yanxu ba , sai gobe da subahin fari... Bari na fita da sauri kar muna fukai su ganmu a fara tunanin wani abun.....



****


A ƙofa Sumayya ta tsaya tana kai hannun ta haɗi da ɗaukar hijabin ta tana cewa " Bari na kai mawa Mai lapo kuɗin ta , na huta ai an maka ...sakin baki Mmn fati sukayi Suna mmkin waya ba Sumayya kudi har zata biya lapun dubu Ɗari da ɗori???.


A zauren gidan ne da fitowar Sumayya sukayi kiciɓus da Ibrahim wanda ya kasance maƙocin su....a'a Sumayya kece? Eh bagini nan gani ba...ta bashi amsa tana kallon sa fuska babu harka...ganin ya tsaya kame ² ya sa Sumayya yin gaba ,sai kuma taji yana cewa " Sumy don Allah minti ɗaya!

Dawowa Sumayya tayi tana cewa " Ina jin ka? . Amm am am...don Allah Ibrahim kayi maganan ka sauri na keyi... Yi hƙr dama Sumayya Wallh tsawon lokaci na ɗauka in a jin son ki a zuciyata"..... Kallon shi tayi kamin tasa dariyar shakiyanci tana cewa" Ibrahim duka duka yaushe ka girma? Yaushe aka gama maka tsarki???? Da har zaka zo ka kalli mace kaman Sumayya kana cewa " Wai kana So?? U Are nonsense". Tana faɗin haka ta bar shi nan tsaye da baki sake.....


*****

_Malesia_

Wani irin gudu motocin biyu keyi a famfalen titin hanyar ,kamin naga sun haura railway station suna wani irin gudu da moton tsere ,ihu naji samari da ƴammatan wurin matasa nayi suna kirar suna kaman Haka " FAHAD! FAHAD!! FAHAD!!!


_Littafin na kuɗi ne normal group ₦300 vip group ₦500 spc ₦1000 zaki iya turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko ki tura ta wannan account details...6037312299 Mohammed A'isha keystone bank Idan Vtu trnsfer ne kiyi ta wannan number 09061466409 zaku na iya fara payment ɗin cox free page ba da yawa xanyi ba..._

_YAU INA WURIN AIKI POST BABU YAWA AYI MANAGE_
_#SHARE FISABILILLAH_



_Aunty Aisha Mmn teddy_
[9/13, 10:20 AM] Aunty Aisha Mmn Teddy🧸: *🕊️MY LADY BOSS🕊️*
_(Romantic and comedian)_



Free page
.......7


Marubuciyar:
(1)Bafullatnn ruga
(2)Ƴar aikina
(3)Walijaam
(4)Ƴar waye
(5)Gidan kwarata
(6)Gidan zaurawa
(7)Ƙwaryar sama
(8)Bintoto
(9)Ƴar maula
(10)Habibi da'iman
(11)Dijama ƴar fulani
(12)kawaliya
(13)Ƙwartn manya
(14)Zuma da maɗaci
(15)Taɓarah
(16) Siyasata
(17)My Lady Boss

*****
_Idan kin San kan ki baxai ɗau abun dake ciki ba,bazaki iya jura ba ,don Allah kar ki karanta ki dawo mun da zancen kutumelesi...ban san wani kitimurmura labarin Romantic ne👌haka kema idan kin san zaki saya ne don ki fitar mun na yafe ki adana kuɗin ki, kar ki fitar mun adawo mun da zancen gntlw.....masoya na billions naji saƙon nin ku gareni ina gdy Allah yabar🫶_

_*Free page na dab da ƙarewa,yana iya ƙarewa a ko wani page na gaba...ku hanxarta wajen biyan kuɗin littafin LADY BOSS domun jin daɗin ku na cigaba da karanta wannan labari , kin shirya biya?? Na shirya! To yanda tsarin biyan ya kasance... Regular payment ₦300 vip payment₦500 special payment ₦1000...zaku iya turo da kuɗin ku ta wannan asusun bankin 6037312299 Mohammed A'isha keystone bank...ko kuma ki tura katin MTN naki ta wannan number 08081202932...Idan Vtu trnsfer ne ki tura ta wannan MTN number 09061466409 sai ki tura da shaidar biyan ku duka ta wannan WhatsApp number 08081202932 asha karatu lafiya...*_

_SADAUKARWA GA MUTAN ZAZZAU gami da godiya ga masoyana billions ko trillions ne gdy duk😍😂_


***


Fahad shine sunan dana ji ana kira , wanda duk tseren da nake yi don na naɗo maku rahota sai da nayi baya saboda irin ganin yanda suke sheƙa gudun kasada tayar moto na tartsatsi mai kama da fitar wuta....Gashi idanuna sun haxa hasko Mani mai wannan Suna , sakamakon idon sa da ya rufe da Black shade , bana iya hango komai sai dogon kyakkyawar fuskar shi tare da Choco skin ɗin shi dake haskaka tamkar tarwaɗa FAHAD! Naji wurin ya ƙara urincewa da ihu ana tafi , saurin juyawa nayi ga yanda tseren zai kaya? Da kuma zakaran gwajin dafin da zai lashe wannan gasa mai matukar haɗari.... Ƙuuuuuuu wurin ya ɗauki ƙarar dosawar jirgin ƙasa ( 🚆 train ) Wanda nan take ƴammata da samari n sukayi baya kowa ya dare ,sai dai masu tseren ne da har a wannan lokacin suna akan titin jirgin babu alamar tsoro ko ɗayan su zai jah ɗaya yayi nasara". Ganin jirgin na tunkaro su ne yana shirin kaisu lahira yasa James Alexander saurin ba jirgin hanya don tabbas yashaida ya kuma sallama ma kasada da tantiranci na Fahad".

Jirgin sai da yazo dab yana gabda bi ta kan shi Fahad yayi tsalle yana gyefe da kambun shi , bai fi saura tako biyu yabi takan shi ba ya kauce....wani irin ihuuuu ya ƙara tashi ana Kirar Fahad ,kowa na nufo inda yake yana mawa Mutanen nasa muurmushin , wanda a fahimta na na gano mana Fahad mutum ne shi ma'abocin fara'a...Wata baturiya ce ta miƙa masa coca cola na gwangwani Yana amsa yana buɗe maƙoshi yana ƙyanƙyama kamar ruwa.... Abokann shi ne suka hau bashi hannu suna gaisawa tare da jinjina masa , kana suka babban Abokin shi Areef ya amsa brief case ɗin da daloli ne ciki , don kowa a wurin ɗan babba ne kuma masu fama da hayaƙin kai , su yasu yasu suka sa gasar tare da haɗa daloli ga duk wanda ya iya wannan kasadan...miƙa mawa Fahad brief case ɗin Areef yayi ,wanda a hankali Wayar Fahad tafara ruri a natse yakai hannun shi yana ɗaga kirar tare da

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment