Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BA BUDURWA BA CE
Na Deeyart yusuf
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

[4/1, 11:12 AM] Deeyart yusuf💋: TALENTED WRITER'S
ASSOCIATION
(TWA)
PRODUCE
��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng��
STORY
ILILEE
DIRECTOR
Mr ZAID
WRITTEN
BADEEYART
TWA
da sunan Allah mai rahama maijinkai! Dukkan yabo da
godia sun tabbata ga Allah madauka kin sarki ;
Ya Allah muna rokon ka ka dauka ka wannan kungiya
tamu, alkhairan dake ciki Allah kasada mu dasu,
sharrukan dake ciki ya Allah kakaremu daga garesu.
Amin!
��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng��
Ep1⃣➖5⃣
Lokacin dami nane ruwa sun saua garin yayi sanyi,
chiyayi sunyi kore, ni'ima tasauka, yayi dai_dai da
lokacin da "Salma ke kwance a saman tabarmar ta,
wadda da ita k'ara babu! Tayafa da'n xaninta saboda
sanyi sai rawar da'ri take ahaka harbarcii yayi awon gaba
da ita.
Fitowar inna uwani keda wuya ta leka da'kin Salma taga
bacci take, tadauko kwarya cike da ruwan sanyi ta
watsamata ba shiri, Salma ta mike tana shashsheka sai
rawar da'ri take
Inna uwani tarike kunkuru tana fadin lalle yarinyar nan
dama kikasa mu harxaki kwanta kifara shakar barciii
marar kunya ke harkinga ta kwantawa kiyi barci to fito
kinjawa kanki tajawo ta waje
Innah tashiga da'ki ta kwaso kayan wanki ta jibga mata
cikin firgici Salma ke kallonta tana fadin inna mixanyi
Ta galla mata harara tare da fadin ubanki xakiyi inda
sabo Salma ta saba da wahalar inna ta dau bokiti ta xuba
ruwa tafara wanki tayi nisa cikin wankin saiga samira ta
fito xata bayi takalli Salma tana fadin ke mikike cikin
wannan tsohon Daren
Salma tayi mata banxa
Aikuwa samira taji haushi taje wajenta ke harkin isa
inamiki magana kiyi min banxa?
Salma tace anyii ,da uwarki xanji ko dake......... kamin
Salma tace wani Abu kaji tas!tas!
Mari biu a jere tana dago kai taga inna
Samira tace hukuncin ki na da'ya kenan, tashige da'ki ta
kwaso wasu ruba'bb'in undies tace kamin safe nakeson
su tajuya inna tace kinji mitackoo����
Salma tana kuka tana wankin har ta kammala tayi
shanya ta kwanta.
Asuba nayi tayi sallah cikin sauri kada inna ta isketa tafito
tadau jarkar ruwa sai rafii
#deeyart
[4/1, 11:36 AM] Deeyart yusuf💋: TWA
BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng
Lahh! "Salma harkin cika?" "Eh , fadila sauri nike inkoma
gida fadila tayi tsak, i ki koma kicigaba da yimusu bauta
ko?
Aii ba'ace Dan ummanki tarasuba kixauna kinayi musu
bauta ba gode bare nagode.
Ahaka fadila taja Salma fira basu koma ba sa 8
Tana shiga taji muryar
Gwoggo lantana (qanwar babanta) aikuwa gabanta
yafara dukan uku-uku ahankali ta ajiye jarkan kamar
wata munafika tajuya
Inna tace lantana ga ya'r kucakan tadawo wajen yawon
ta, tun jia rabona da ita.
Lantana tabugi kirji tayo waje tana fadin shiyasa yaubata
xo tayimin wanke- wankeba ko ruwa banda gida
inatajiranta ta xunguri Salma tare da fadin wata sabuwar
da'bi a xaki bullo da ita kuma ta kwana waje
Saiga zainabu ta fito inna ina abinci na ?
Inna tace yo ta girka balle kici ,ko kunun bata dama ba,
Zainabu tace banshan kunu masa (waina) nike so
Inna tace ga kullu can ta soya miki
Zainabu ta cewa Salma inkika wuce minti 5 saidai ki
dama man kunu
Cikin hanzari Salma tashiga kitchen tafara aiki
SHIN WACECE SALMA?
DEEYART YUSUF✍
[4/1, 11:39 AM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA
BACE��
Ep ��
Yanda taga rana haka taga dare. Dan kuwa gwaggo
lantana tasa keyarta tayi gaba sukaje gidan ta,aikin
wahala bawanda batayiba, ahaka har dare yayi tadaawo
gida."
Yaukam! Tunda ta tashi tayi aikin duk daxatayi cikin sauri
dan tanaso taje islamiya.
Tayi wanka, ta dauko ya'r bakkonta da duk ta yayyage, ta
xaxxage kayan ciki tada'uko nakasan, wada'n da take ji
daasu kenan wata kod'addiyar atamfa tarike atamfar
tana tunanin lokacin da abbanta yabata ita daga boye
kada inna uwani tagani."
"Sai hawaye shar afuskarta tana tausayawa abbanta yau
wurin sati da'ya batasa shi a ido ba.
Ta tashi tagyra, tasanya hijab dinta na islamiya koda'dde,
ta tuna malamin su ya gargade ta kada tasake xuwa
dashi. "To yaxatayi shika da'i takeda babba.
Cikin wannan tunanin tafita
"Salma kaimin ruwan wanka bayi."
Salma ta juyo tana kallon samira ta ce,"
In nak'ifaa?" mixai faru kikira jarababbiyar uwarki takai
miki,
Samira ta saki baki...
Salma yaushe kikayi bakin fadar magana haka?" Ta ja
Dan k'aramin tsaki..mts!
Tace ku kuka koyami mana."
Samira ta taso daniyyar bugun Salma:
Salma ta watsa da gudu. Dan tasan kobanxa samira tafi
karfinta,tana kaiwa xaure tayi kicibis da mutum tana
dago kai waxata gani banda Abban ta."
Cikin murna ta amshi kayan hannunshi.
Abba sannu da xuwa suka shigo gida tare ta shin fid'a
mishi keso(tabarma) yaxauna takawo mai ruwa suka
gaisa.
Abba kallon Salma yake yana maitausaya mata, da irin
xaman da take agidan yanamata addu ar Allah yavata
miji nakwarai!"
Suna xaune saiga fadila tashigo suka gaisa da Abba.
Abba yajawo ledar dayashigo da ita yadauko yadin
uniform din islamiya yamikawa Salma cikin murna ta
karba tana godia fadila nataya ta
Salma tadaga kayan tana dubawa taji anhixge kayan
dukansu suka juya ganin waye?"
Wacce banda inna uwani sai huci take tamkar wani
tsohon bunsuru.
Munafukkan banxa ka keb'e yarinya kana kitsamata
magana harda siya mata kaya to ina na samira da Zainab
to wallahi vaxaki sakayannan ba
Like · 2 · Reply · Edit · Jul 7, 2016
Badiyah Yusuf
Munafukkan banxa ka keb'e yarinya kana kitsamata
magana harda siya mata kaya to ina na samira da Zainab
to wallahi vaxaki sakayannan ba
Fadila tace inna duba kiga samira na kiranki
Inna ta duba inda fadila kenuna mata
Bata ankaraba ta kwace kayan ta kwasa aguje hartana
tuntub'e taji anriko ta waxata gani banda uthman
Yace ke miye haka kina gudu
Inna tace rikomin ita da'n albarka ja irar yarinya nixaki
ma wayo
Abba yace uthman kyaleta Salma bita kije gidansu kisa
kuje mkrnt.
Salma ta goge hawaye ta bi fadila
Uthman yace miya faru Abba???
DEEYART YUSUF✍
Like · 3 · Reply · Edit · J
[4/1, 12:15 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA
BACE��
Ep��
Abbane xaune yana tunanin irin rayuwar da Salma keyi a
hannun inna uwani dama sauran ya'n uwanshi.
Ya'n uwan ummanta sunyi2 yabasu ita yak'i saboda tana
ebemai kewar ummanta.
WACECE SALMA??
Malam Ahamd mai kayan kuli, shine cikakken
mahaifinta, su 5 ne a dakinsu maza 4 mace 1 Lantana,
kenan Malam shine na 2, ga iyayensu, suna a zaune a
wani kauyene Dan Sadau, iyayensu ba wasu masu hali
bane, kawai sun dogara da noma, Mlm Ahmab mu2m ne
mai Neman kanshi, dn haka ya ban-banta da sauran yan
uwanshi, yana saida kayan koli, kuma ya zagaya
kasuwannin makwabtan kauyensu! Haduwar da Inna
uwani had in Allah ne, kawai dn ko kadan basu dace ba,
irin yaranan ne masifaffu, ga kwadayi, ga rashin tarbiyya,
dn kawai ya kasance had in iyaye, duk ba wani zumunce
ne dasu ba, kunsan auren kauye. Tun da ya auri Inna
uwani baisan dadin aure ba, jidalin yau daban na gobe
daban!
Haka har suka samu kuruwar haihuwar Usman, nan
kazanta ta qaru, haka yake hankuri da, gashi kauyen tayi
qaurin Suna, duk wani rikicin kauye tana ciki, har ta qara
samun Zainab, in dai yana gari bashi da kwanciyar
hankali dn yana fita nema, kasuwanni wani lokaci yana
sati 1 baya gida, in ko yadawo ko ruwa bazai shaba, zai
fara samun korafin mutane.
Watarana Abba naxaune tare da abokinshi malam
haruna.
Suna magana akan jarabar inna uwani.
Malam haruna ya muskuta yace shin wai malam
Ahamad mixai hana kasake aure?"Ai inaga idan kanada
mata 2 ka sarara tunda duk k'auyen nan bawanda baisan
halin da kakeciki ba akan matarka.
Mlm ahamad yace anya
malm kanaganin uwani xata bari wata tashigo gidana?"
Mlm haruna yayi daria yace kwantar da hankalinka
akwai d'iyar wana amma gaskia ita hakuri gareta
baruwanta amma ina tuna nin kada matar ka tadinga
cutar da ita tawannan hanyar
Mlm ahamad yayi ajiyar xucia yace Allah ya axamu bisa
gare ta nikam nagaji da jarabar uwani nayarda xan kara
aure.
Bayan watanni 2 zancen aure ya kankama uwani kamar
ta mutu ,amma da kawarta Sarai taba
[4/1, 12:17 PM] Deeyart yusuf💋: Bayan watanni 2 zancen
aure ya kankama uwani kamar ta mutu ,amma da
kawarta Sarai taba wata shawara ta hakura a kayi bikin!
Sanwa shara wanki hatta da kauda tsintsiya Halima ce
keyi tunxuwanta gidan bata da lokacin kanta banda na
inna uwani a haka Halima tacigaba da hakuri tun malm
ahamad nahanawa har yadaina Dan koya hana saitayi
indai I
Uwani tasata aiki
Akwana atashi shekaru sun shure Halima haryau ko
ba'tan wata bata tab"ayiba inda inna uwani tadinga
yadawa gari juyace ahaka rayuwar taci gaba dakasan
cewa cikin hakuri!
Inna uwani naxaune tare da y'ayanta uthman shine
babba sai Zainab da samira,
Tana kitsamasu magana danuna masu kada sukuskura
suyiwa Halima ladabi ya'r aikinsu CE ba matar ubansuba
tun basu mallaki hankalin kansuba.
Halima na d'aki tagama shan ruwa dama tunda ta tashi
da xaxxabi ta tashi takwanta tana jin batajin dai2 ga
tashin xucia komai badad'i.
Ta dauko sauran gijiar da Mlm yashigo mata da ita jia
tana ci takora ruwa aikuwa cikin ta yamurda,alamun
amai xatayi tayi tsakar gida tana kaiwa tafara kwara amai
kamar ta amaye yan hanjinta.
Inna uwani tayi waje da idanu tana kallonta uthman
yakawo mata ruwa yana sannu
Inna uwani ta tayimasa rankwashi a kai tana fadin ban
hanakaba taimakonta yace to inna sai abarta ahaka
kemadai naga idan baki da lafia tana taimaka miki harki
warke.
Baayan kwana biu innace kofar tagar dakin Halima tana
labe taji mike damun ta.
Mlm yace Halimatu sadiya ya washe baki ,
Yacigaba da fadin to abin nema yasamu ,yaudai gaki da
juna biu ta boye fuskarta yace au kunya kikeji to Allah
yabaki Wanda, xaitaimake ki mai albarka da mu baki
da'ya! tace amin.
Inna dake lab'e ta watsa wata gigitacciyar kuwa wadda ta
tayarwa da kowa hankali harni dake rubutu saida
nayarda Biro danganin mike faruwa??
DEEYART YUSUF✍
[4/1, 12:18 PM] Deeyart yusuf💋: Deeyart
��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng��
Ep
Shigo da kafar hagu kada kitaka,nan ya'yan aljannu ne!
Ya fada, ya na qare zare jajayen idonshi,,
Nasan mike tafe dake! Ya fada cikin wata murya maran
dadin saurare, inji Bokan yana muzurai, yana, karkada
wasu kayan 6atan nasu ,( yo dole nace 6ata, Dan duk
Wanda ya je wajen Boka Allah yana fushi daashi , kuma
sai yayi kwana 40 ba a kar6i sallarshi ba, Allah ya karee
mu da aikayata aikin da nasani, Ameen Deeyart mu, inji
Ililee da Zaid)
Nasan mi ya kawo Ku ba sai kun fada , Sarai ta kalli Inna
uwani, tana wani mugun murmushi, amma duk da haka
kuqara sanar dani, ko da yake kinason ahana kishiyarki
samun ciki ko?
Inna Uwani ta ce "eh Allah gafarta mal.........keeeeee!!!!!
Taji wata irin qara , nan ba gidan mlm bane, kada kiqara
muna wannan zancen kinji? Su Inna anji kamshi
mutuwa,
Dakyar ta amsa da eh, dn har wani fitsari take ji akan
tsoron qarar da taji, can ya mika hannunsa ya dauko
wasu magani,
yamikawa inna wani kullin, tare da bayanin yanda zata yi
amfani dashi,
Xaki samata a ruwa tasha, idan kuma wani yasha," toh ya
daga dan qaramin kanshi kamar kwallon lemo, vashi ba
haihuwa har abada koda ke ce kika sha koo!
Inna Uwani ta ce
Nayarda! Ku 6acemin da ganin kudin aikina sai maganin
yayi zako dawo,
To ku koma da baya baya yana danqara musu Ashar
,suma sunayi, Allah ya tsare muna imanin mu, Ameen
Suna kan hanya Sarai tace ai na fada miki, in dai kika bi
wannan hanyar toh baki ba kwana da wani bakin cikin
mu2m, Inna ta CE,ai nagani gashi daga zuwa har yasan
abin da ya kawo mu, Sarai ta CE,",ai na fada miki aikinsa
kamar yankan wuk' a yake,, nan dai suke ,tafiya suna
zancen, har suka rabu kowa yakama hanyar gidanshi, ko
dams satar hanya sukayi.
Inna nadaawowa tasa, aruwa tashiga dakin Halima tana
ya'r daria
Ke!" Sadia jikin yayi tsanani ne?"
Ta tashi xaune, tace a'aah "yaya", inadai futawane.
Inna ta ajiye kwaryar ruwan. tare dafadin ga ruwa kisha
koo."
Aaaa yaya banjin kishi, banda
[4/4, 7:27 PM] Deeyart yusuf💋: Inna ta ajiye kwaryar
ruwan. tare dafadin ga ruwa kisha koo."
Aaaa yaya banjin kishi, bandade da shan wasuba idan
nasha yanxu xanyi amai.
Tooo gasunan kisha xuwa anjima kinji ?"
Toh yayah!"
Tana fita barci ya kwashe Halima har Mlm yashigo_"
batasani ba mlm ya ga ruwa a kwarya yadauka xaisha ,
saiga uthman yaxo yace" Abba xansha. Abba yamika mai
,
Uthman naxuwa waje yadauka xaisha,
Inna tahangoshi tace nabani uthman kada kasha, wayyo
Allah!
kowa yafito yaga miii inna ta ke yi wa kuwa ta amshe
ruwan uthman yaxubar yataka kwaryar yace ,
Inna bakisomani abinda xai cutar dan! amma kinaso ya
cutar da matar baba da baba to naga lokacin dakika
xuva komai ya fice!"
Toh kunji sanadiyar tashin hankalin innna, nan tadinga
kuka dan mlm Ahamd tayi tambayar duniya taqi kulashi,
nan ta figi mayafi sai gidan Sarai dn su San wata mafita,."
Wannnan kenan!
Ahakadai cikin ikon Allah Halima ta sunbulo k'atuwar
ya'rta mai kama da ita
Wadda tacii sunan Salma.
Bayan shekara biyar, umman Salma tasamu wani
cikin,wajen haihu Allah ya amsa ranta da abinda ke cikin.
Abba yayi rashi sosai! Har da su rashin lafiya, Wanda
shine yaqara da sa tsanar salma a xuciyar inna da sauran
yan uwa masu halinta, dan mlm nashi da wani aiko sai
NASA salma a gaba yana kuka, Wanda inna takejin
haushi sosai!
Awannan lokacin ya'n uwan Maman Salma suka so
amsarta, amm Mlm yahana akayi-akayi yace suyi mai
adalci ba uwarta kuma bata ahaka suka barma shi ita."
Ahaka Salma ta taso cikin bakar wuya da tsangwamar
kishiyar uwa."
"Salma tashi kije lambu ki tsinko min xogale,
Inna mkrnta xanjee faa,
Inna tasaki baki
"Oh
waton ban isa garekiba ko?"
Ah" inji salama, l
To natafi
Salma nafita waje saiga lantana
Taduka ,
Gwoggo ina wuni?"
Daban wuni ba kinagani na?" dallah tashi muje dibomin
ruwa ga wanki nacan.
Gwoggo inna ta aikenii.
Lalle yarinya uwani tafini agareki kenan, tashi muje
Ahaka salma tabi lantana tayimata aikace aikace sai dare
ta dawo gida.
Tana shigowa inna tace," lalle yarinyar
[4/4, 7:28 PM] Deeyart yusuf💋: Tana shigowa inna tace,"
lalle yarinyar nan dasake ni ban isagarwki ba kinacan
wajen karuwancin ki sai yanxu?"
Salma ta turo baki, tanafadin kema kinsan wanda ke
karuwancii gasu can adakin ki,!
Inna tace mikikace?"
Shigo war Zainab CE ta tsayarda inna,
Inna naganin Zainab da Leda baka ta washe baki
Aaahhh Zainab andawo?" sannu da xuwa tawani ya kune
fuska tamikawa inna Leda," inna ta kara washe baki tare
dafadin wani Dan albarka munsa tana ganin nama tafara
yiwa zainabu kirari tabi bayanta sukayi dakiiiii,.
Salma tace Allah ya gyara. baki tambayeta inatasamo ba
ko miyasa tayi dare dakin saurayi amma kina Samata
albarka
Tayi dakinta.
Waas!! Allah na gaji,"
DEEYARR YUSUF✍
[4/4, 7:30 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA
BACE��
Ep
A ranar yarima kasa runtsawa yayi, daya rufe ido Salma
yake gani! haryaga nawar safiya ta waye.:
Hmmmmmmm su yarima manya.:��������
Bayan sallah asuba yarima nata tash,i yakira sarkin gida
Yana tambayarshi ya batun yarinyar ya gane kowacece?
Ran yarima shi dade
Nabinciko
Inajinka
Yarinya dai sunanta Salma yar gidan malmn ahamad mai
kayan kolii
Mahaifiyarta ta rasu dajimawa
Nandai sarkin gida yaxayyanawa yarima wacece Salma
da duk wani abuda yashafe ta
Bayan 1 month
Malam Ahamad ne xaune afada gaban sarki
Domin amsa kiran da sarki yayi mashi
Bayan gaisuwa da sauran abu buwan dasun wakana
afadar
Inda sarki yafara magana
Akan yar' shi da da'n shi yagani kuma yanaso
Kuma hanason xa ayi auren bada jimawa ba Dan yarima
xai koma birni
Inda sarki yabawa mlm Ahamad kwana ukku yadawo
mai da labari ma dad'i
Bayan komawar Abba gida yakira Salma
Suna magana
To Salma kinjidai abinda nasanardake akan maganar
da'n sarkin garin nan shin ke miye xabinki
Ko kinada tacewa kada kiboyemin komai ya'ta
Abba nidai xabinka shine nawa banda wani xabin
Allah yayi maki albarka ya'ta tashi kije
Ahaka abba ya amince da auren akafara shiri
Salma kam ko ajikinta
Inna kam batada labari tunda sarai batanan
Ayau akaxo kawo dukiyar aure agidansu Salma
aikuwa inna tayi tsaye tace sunyi batan hanya
Dakar tabari
Ranar da daddare sukaje gun boka akan maganar
wargaxa auren
Muje xuwa muji shin mixai faru???
DEEYART YUSUF✍
Like · 1 · Reply · Edit · Jul 1
[4/4, 7:32 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA
BACE��
Ep
Indai xakubi umarnina to komai xai xo dasauki kuma
xakuyi nasara.: inji boka ya na fada masu,
Inna tace koma miye xamubi kuma xamuyi, biyayya
indai auren wacan shegiyar xai wargaje yanxu duk ga
ya'yana misuka rasa da xaixo neman waccan karuwar?'
Ya isah yafadi yana wani xaxxare ido!"
Sharadi nafarko shine
Yamik'a masu kwarya tare da wani magani,aciki tare da
fadin
Kunga wannan dashi,xakuyi wanka da guda2 yanxun
xanmaku wankan da ruwan maganin.!
Na biu shine kece uwar su kinga wancan akuyan xaki
sadu dashi
Inna ta xaroo ido,
Na ukku kuma
Ya nuna xainab ita wannan aljani xai mata rubutu acinya
tsakiya
Ita kuma wannan samira
Xata kwana anan, Sarai ta qara zuga Inna dn ttaso taqi
amincewa, ta nuna iron daular da salma zata kwasa, ita
ga da yara azube, ba waddda akeyiwa son aure,
(Wa iyaxubillah ya Allah kaimuna yatsari ga abunda
bama iyayiwa kanmu ya Allah ka karemu da kariyarka da
iyalanmu baki daya da al ummar annabin Rahama."
Mata muyi hattara mudaina kai kanmu mahalaka akan
abinda baikai yakkawoba ko Dan kwadayin samun dunia
Amin)
Gari da kewaye duk yadau harma akan abikin Dan sarkin
tilo Anwar! "baki sunfara sauka ako ina, kaxaga maganar
kenan ."
Salma kam ko ijikinta.Dan gidan sarki kawai ake shirii
gidansu ba'a komai,da dukiar auren da aka shakomata
duk inna ta kwashe."
Acewarta bata isaba ita bad'iyar kowa ba.'
Abba da kanshi yake hadawa Salma cimiii akullun tasha
sai Maman fadila da kexaunar da ita tana tsimata.'
Xonan fadila ina Salma
Tana ciki wajen ummana.'
To yashirye2
Yana gidan sarkiii!
Kamarya?? usman yaxaro ido.'
Fadila ta kalleshi tace inna uwani ta hanamu komai,
takwashe
To mi yarima yace ?
Baisani ba.
Usman yayi tagumi shikam mi ake da hali irin na uwarshi
akullum yana mata addu ah Allah yasa tadawo hanya
madai daiciya."
Fadila tace yanxu haka ko akashe Salma batasan waye
angon ba.'
Usman yace hakane d'axun ma ina tareda shi kuma
shima ya shaida min haka.'
Fadila ta harareshi tare da fadin,'
Yarima
Like · Reply · Edit · Jul 12, 20
[4/4, 7:34 PM] Deeyart yusuf💋: Fadila tace yanxu haka ko
akashe Salma batasan waye angon ba.'
Usman yace hakane d'axun ma ina tareda shi kuma
shima ya shaida min haka.'
Fadila ta harareshi tare da fadin,'
Yarima fa nikecewa!
Usman ya kalleta yayi murmushi tare da fadin
Ko ban isa yayi magana da Niba ne ?'
To abirnii skul din mu daya kuma agidan shi nake
xaune.'
Bai rufe baki ba saiga kiran yarima a wayarshi ,
Yadauka tare da fadin ranka shidade ya hidima ?'
Acan bangaren banji miyace ba nadaiga usman ya washe
baki tare da fadin Allah ya kaimu.
Fadila da ke kusa tayi karaf tace Amin.
Yana kashe wayar ya gallamata harara.tare da fadin waya
kaso dake da xaki amshe ,
To kushirya anjima yarima xaixo, yaji mixakuyi kuma
kisan kalar dabarar daxa kiyiwa Salma.
aikuwa fadila ta buga tsalle tare da fadin
Yeeeeeeeeeeeehoo
Yau xanga yarima!
?'Usman yace shi ganin yarima shine na kuwa da tsalle
"E
mana."
bamu ganin shi sai hawan sallah fa kuma daga nesa
nikam bakaramin dadi naji va daxai auri Salma,
Usman yaji haushi sosai kawai yasakai yafara tafiya,
Fadila harta shiga soron gidansu tace ya usman ya juyo
Tace kaji haushi?
Ke nikike cewa naji haushi
Yacigaba da tafiya
Ta kwashe da daria tayi cikin gida daxumu din ganin
yarima!
Shin mixai faru???
DEEYART # YUSUF ✍�✍
[4/4, 7:35 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA
BACE��
Ep
Shigar fadila keda wuya, ta kwashe duk firar da sukayi da
usman, ta gayawa Salma."Saidai bata sanar da ita yarima
xai xoba. Dan tasan halin Salma.,"
Tasanarda mamarta,tare da fadin mama ki gyarata
kamin anjima Dan Allah."
Salma tace wai fadila kodai yayana naciki ni ?""Wannan
xuba da kukeyi haka,kuma gashi kullum idan kunhadu
sai kunyi fada kuke rabuwa." baxa arabu lafiya ba .kuma
gashi baku shiri da inna,anya
Fadila ta harareta,tare da fadin nikam nafikarfin
uwarshii!"
Hmmmm fadila inna uwanin ce kika fi karfi??? Lallai ba
ruwan Deeyat fa��."
Kuma ni karatu nike.
Salma tayi murmushi,tare da fadin kinji dadi, inama ace
nima ina karatun bokon nan sosai?" Hawaye suka zubo
mata a idona, fadila bani da burin irin nasamu ilimi,
gashi saboda innna bata bari naje, kun tseremin, da
yanxu ina birni, wajen karatu, boarding kenan,
Fadila tace unhh kiyi hkr salma, komai mai wucewa ni,
insha "Allah za ki samu ilimi, ko kicewa yarima ya bari ki
cigaba, nasan zai iya zuwa dake birni.
Ta bita da harara,"
Ankiii dinn,"
Ni miye ruwana dashi,ko auren nayi nasan wata sabuwar
wahalace,xan isko!" Dan kuwa har nasan cikin bayin
gidan xankoma."
Mama tace ke Salma fata nagariiiiiiii,."
Kidaina wa kanki irin wannan,tashi kiyi wanka."
Tashare hawaye ta fad'a bayii."
Bar shegiya marar amfani, xata dawo duk gidan ubanda
ta yada xango,
Inna nifa yunwa nikejii agajiye nike."
To samira badole ki gajiba wannan jibgege da shi
sann........
Kamin tarufe baki saiga yaro yashigo,"
Wai ance ana kiran samira. inna tace waye
Ado mai aiki gidan sarkii.
Shiko da wannan uban dare haka.?
Samira taja mayahi tafice (Allah shirya)
Salma ga yah usman nan yana kiranki,
Ba gardama ta tashixata fita,mama tace keko ko Dan
turaren nan baxaki fesaba." Salma ta xura mata ido,
kamin tace wani abu fadila tafeshe su da turare."
Suka fita waxata gani," banda yarima Anwar da uthman.
Yauwa qanwa kinfito.?"
Ta sunkuyar da kanta,ta gaisar dasu."
Yarima sai kallonta yake kamar
Like · Reply · Edit · Jul 13, 201
[4/4, 7:36 PM] Deeyart yusuf💋: Badiyah Yusuf
Yarima sai kallonta yake kamar yacanyer
ta!
Cikin dasasshiyar muryarshi yakefadin Salma ya
shirye2?"
Tayimai vanxa,sai shagwa6a take xubawa yayanta."
Allah sarki Salma!"
Bata da uwa agida, Yya usman ne kexame mata, tamkar
uwa acikin kowane hali."
Yace Salma da mi dami kuka shirya?" wane taro xakuyi
ne ?"
Takara shagwave mai,'
Nifa yyah babu abinda xanyi."
Usman yace to xaki iya sanar dashi mana.
Shikam yarima haryafara jin haushi wato bata damu da
shiba.kullum shike cikin tunaninta da sha awarta, amma
ita ko ajikinta." kodayake ba laifinta bane shiya
jawakansa.$
Usman suka koma gefe da fadila suna magana."
Anwar yafara yiwa Salma magana,daga un sai aa
Harya wuce.
********
Ke ko kosaida safe babu daga sallama sai kwana waje.?"
Samira tabuga tsaki tayi bayii.$
Tavar inna tsaye,
Inna kam taji haushi, tunda ko ledarma yau ba ashigo
mata da itava."
(Mudinga bincikar ya'yan mu acikin kowane hali)
Shin mi samira ke aikatawa ne??"
DEEYAET # YUSUF ✍
Like · 1 · Reply · Edit · Ju
[4/4, 7:37 PM] Deeyart yusuf💋: ��BA BUDURWA
BACE��
Ep
Yau ba post
Saidai namika sakon gaisuwata tare da barka da sallah ga
yan' uwa musulmi aduk inda suke afad'in duniyar nan
Sakon gaisu ta musanman gareku
Deeyart novel's
Whatsapp and Facebook
Friendx
matan arewa
khadeejart candy novels
deejarth bintu musa novels
hawwy novels
ililees home of novels
zauren makaranta littattafan Hausa
khaleesart haiydar novels
ayshart kurah novels
rash Kardam Hausa novels
hausa novels mashku
kitchen professionals 1&2
ndcc groups
ummu amatullahi kitchen
matan aljanah kitchen & makeup
Dama sauran wadan da bansamu xayyano wa ba
Ban manta daku ba al ummar
TALENTED WRITER'S ASSOCIATION
Gaisuwa ta musanman
Taku akoyaushe
# Deeyart Yusuf
Like · Reply · Edit · Jul 13
[4/4, 7:38 PM] Deeyart yusuf💋: TWA
��BA BUDURWA BACE daga www.hausaebooks.com.ng��
Ep
Shirye-shirye yadau harma, ako ina cikin fadin garin
harma da makwaftanshi." "Manya-manya sunxo a
kowane yanki.,
Hakama ya'n uwa da abokanim arxiki."
A yau ranar jumu ah ne bayan anfito sallah dakarfe
2:30pm
Aka daura auren
SALMA DA YARIMA ANWAR!!?
akan sadaki mafii karancii."
Inda gidan sarki ya tsinke bamaso ka tsintsiya."
Abangaren su inna uwani kuwa, basa komai sai hassada
da tuka da warwara,anyi yawo wajen bokan har angaji
duk da haka basu saadu daba.
A gidansu fadila acan ya'n uwan umman Salma suka
tare."Dan ganin komai yaje dai-dai."
Ahaka dai akayi yinin biki har dare yayi.
Akaxo bikon amarya,
Abban Salma yayimata nasiha da dama hakama sauran
yan uwan ummanta."
Salma kam ko ajikinta, ko digon hawaye, duk da tanajin
xugin rabuwa da abbanta ,inda usman ke kara kwantar
mata da hankali.har aka gama aka

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

2 Comments On BA BUDURWA BA CE
avatar
hussaini-2

1 year ago

Reply

I like that

avatar
shuraihu

1 year ago

Reply

Replying to hussaini-2

Good always be with us for another more interested novels

Please Login or Register in order to submit comment